Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta tsure don tasan bazata kaya da kyau ba.....

See me next page
[10/10, 13:38] +234 903 129 9157: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANWAR MINISTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

0️⃣6️⃣

*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
*_We are here to educate,motivate,and entertain our readers_*

*_IG_*
*_ZAMANI WRITERS ASSOCIATION_*

*_U-TUBE_*
*_ZAMANI WRITERS ASSOCIATION_*

___________📲A take  Meerah ta tsure don tasan baza'a kaya da kyau ba

Sai kawai ta dake tana jiran karasowae matar koda Meera taga babu sakin fuska tattare da matarne yasa ta wurgarda yarinyar a take wani ya cafketa

Itako Meerah ta ɗiba dagudu tabar garden ɗin tanajin matar tana cewa "zakici ubanki koba yau ba shegiya" amma kota kanta bata bi ba tayi waje..

Tana shiga motarta tayi mishi key tabar garden ɗin

Tana isa a firgice tashige falo inda tayi rashin sa'a shine yayanta yana gida

Yana ganinta a firgice yamike yace "kanwata meya faru ko dai an biyoki ne?"

Girgiza kai tafara yimishi kana tayi mishi bayanin komai saboda batason karya sam itakam

Yayanta ne yace "Meerah gaskiya bakya ji abinda kikeyi bai kamata ba yaza'ayi kiyiwa yarinya karama haka?"

"Kai kuma daɗina da kai yaya iya faɗa wai bakasan matsayin da Allah yabaka bane ace kana minista karika kushe kanka ni wannan abinnaka mamaki take bani wallahi mutum a kƴar kasamo abinka amma bazaka more ba"

Sakin baki yayi galala yana kallon Meerah yadda take sako bayanai kamar radio

Tana gamawa ta mike ta shige ɗaki tayi wanka abinta tayi bacci

********
Washe gari tunda safe ta shirya makaranta saboda saida ta duba yau sunada class na Sir Abdul gashi tasan bai fasa zuwa kone tayi mishi

Bayan tagama shirinne tayi  Cikin sauri ta karasa wajen motarta  tashiga tayi nata key

Dai-dai bakin kofa Meerah ta hango cewa me gadin be buɗe mata kofa ba gashi zata fita

Taɗan yi horn taji bai buɗe ba yasa tafito daga motar ta karasa wajen me gadinn cikin tafiyarta na gayu nan take ta ingiza baba tsohonnan ta cillarda shi ta gefe guda tace "wai kai mayene?yimaza ka buɗemin koda da Allah wawan mutum kawai jaki"

Nan yabuɗe mata cikin sauri itama takoma mota ta hau tafice tabar baba me gadi na hawaye

Tana shiga cikin makarantar taga ba kowa aciki sai kawai tafito tana taku ɗai-ɗai da jaka a hannunta sannan kuma yauma tasa baƙar glass ɗinnata

Tana zuwa bakin Ajin ta hango Sir Abdool ciki fuskarshi manne da plaster babba gashu fuskar duk ra kumbura

Kasa karasawa yau tayi saita tsaya a gaban ajin tana jiran ikon Allah

Shiko Abdool ya tsaya tana kallon gefene amma ita yake  kallo yanason yaga yadda zatayi.....



See me next page

A wattpad anfi samun update domin nafi bata daraja da whatsapp
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANWAR MINISTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

0️⃣7️⃣

*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*

*_We are here to educate motivate and entertain our readers📚_*

*_I.G_*
*_ZAMANI WRITERS ASSOCIATION_*

*_U-TUBE CHANNEL_*
*_ZAMANI WRITERS ASSOCIATION_*

*_WALIDATION S MAPI✍️_*
*_Wattpad walidation_*

_THIS PAGE WAS DEDICATED TO ABDUL😏FANS NAGODE DA KAUNARDA KUKE NUNA MISHI SAI DAI BANA YINSHI INAYIN KANWAR MINISTA🤭_

_HAKIKA ANA SON WANNAN LITTAFI TAMBAYA TA DA AKEYI YASA NAKE UPDATE SO BIYU A KULLUM AMMA KUMA NOVEL BIYU NAKE YI_

_GA WAƳANDA BASA SAURAN GROUPS DA NAKE TURO NOVELS ƊINA SAI KU BINI A WATTPAD✍️_

________📲Shi ko Abdul ya tsaya yana kallon gefe ne amma ita yake kallo yanason yaga yadda zatayi....

Cikin isa da mallaka Meerah tafara taku ɗai-ɗai da takalminta me kara tashige cikin ajin ko kallon inda sir Abdul yake bata sakeyi ba tasamu wajen zamanta ta zauna

Koda yaga haka shikuma sai yace "you this stupid girl get out of my class"

Ko ɗar batayi ba tayi ma kamar bata jishi ba

Yakuma mai-maitawa ba tareda ya kalli inda take ba amma ina ko jinshi Meerah batayi ba saima ɗauke  kai datayi saida ya mai-maita a karo na uku ne ta mike ta fita dai-dai gaban class ɗin tace "ina matsayin kanwar minista amma nake school a makarantar talakawa ba dole su raina ni ba mtswwwwwww" ta fice tabar ajin

Abdul iya ɓacin rai yagani yau amma yadake saboda yanasa saurin kuka amma kuma ya kudiri niyyar bata carry-over

Tana fita tayi gida ta sake yin wanka ta huta abinta sai a lokacin ta tuna da buɗe data

Aiko tana buɗewa sakonni suka fara shigowa kamar zasu fasa wayar

Ciri idanu tayi tafara  neman sunan Salam Kabeer aiko a take ta ganshi yayi mata d.m har huɗu

Fara karantawa tayi ba wani magana bane face maganar Aure dayayi mata yace yakamata tayi fixing lokaci tunda babanshi sananne ne ayi a ɗaura musu shifa bada wasa yake ba

Meerah tayi tsallen farinciki a ɗakin kana ta mayar mishi da cewa yabata kwana biyu amma ta tarar baya online

Yau tsaf ta shirya faɗawa yayannata maganar Aurenta da Salam ɗan shugaban kasa da yaso da yaki sai ta Aure shi kodan ta mutu a damshin naira

Yana dawowa da yamma ya sameta a falo tayi wanka tana zaune tana kallon wani film a bollywood domin tace ita bazat iya ganin film hausa ba saboda talakawa ne aciki dama-dama indiyan ɗin zata iya kallo zama yayi a gefenta tajuyo cikin murmushi tace "yayana sannu da zuwa"

Cikin mamakin yadda tayi mishi sannu ya amsa da "yawwa kanwata lafiya naga yau kinata murmushi?"

Tana shirin yin magana sukaji sako yashigo ta E-mail nashi koda yaduba yagane cewa daga E-mail na shugaban kasa ne sai yayi maza yabuɗe don ya karanta

Abinda yafara gani shine

_congratulations Alhaji Sale minista na yanzu a garin Borno ina mai farincikin sanarda kai cewa zamu zo neman Auren kanwarka Ameera a cikin kwanakinnan saboda soyayyar da sukeyi ya isa haka yakamata suyi Aure don haka yakamata ka zauna da shiri daga fadar shugaban kasa Alhaji Kabeer Makamashi_

Zufa ne yafara ketowa minista yajuyo yadubi Meerah da ke ta murmushi itama da alama ta karanta wasikar yace "Meerah kinsan me anan?"

Tace "yaya me aciki na karanta tsaf ai ba komai wallahi na amince"

Mamaki ne yakama minista kana ya zaro ido yace "yanzu Meerah kinsan mekike ciki kuwa kinsan shi ne?"

Tace "a'a yaya nifa shi nake so wallahi"

Jinjina maganarta yayi yace "okay ba damuwa Allah ya tabbatarda Alkhairi tunda shi kike so"

Ita kuma cikin dariya tace "kaga sai a haɗa Aurenmu rana ɗaya don na lura tunda Anty Zahra ta rasu kaki Aure ko baka samu dai-dai da kai bane?"

Shiko jikinshi ne ya mutu da ta kira sunan lovely Zahranshi gashi an matsa mishi dama yayi Aure saboda babu yadda za'ayi bakada Aure karike mukami sai kawai yamike yatafi part nashi cikin sanyin jiki yana hawaye

Meerah ko sai washw baki take zata Auri ɗan shugaban kasa kai wayyo Ai banyiwa Abdul wulakanci bama sai na Auri wannan gayen kuma saina koma makaranta anan garin zan  zauna............


See me next page
Walidation s mapi✍️

Wattpad Walidation_
[10/10, 13:38] +234 903 129 9157: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANWAR MINISTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

0️⃣8️⃣

*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*

*_We are here to educate motivate and entertain our readers📚_*

*_I.G_*
*_ZAMANI WRITERS ASSOCIATION_*

*_U-TUBE CHANNEL_*
*_ZAMANI WRITERS ASSOCIATION_*

*_WALIDATION S MAPI✍️_*
*_Wattpad walidation_*

_THIS PAGE WAS DEDICATED TO MEERAH FANS🤭KADA DAI A DAKENI_

_HAKIKA ANA SON WANNAN LITTAFI TAMBAYA TA DA AKEYI YASA NAKE UPDATE SO BIYU A KULLUM AMMA KUMA NOVEL BIYU NAKE YI_

_GA WAƳANDA BASA SAURAN GROUPS DA NAKE TURO NOVELS ƊINA SAI KU BINI A WATTPAD✍️_

________📲Makaranta ana gari zatayi

Ta gama kallon film ɗin ta ta shige ɗaki ta kwanta kan gado ta buɗe data daga buɗewa sai ga sakonni sun fara shigowa A notification dot nata taga d.m na Salam yaturo mata

Ta notifications tabi ta message nashi sai taga yace mata "jibi za'a zo neman Auren fatan kin gane"

Dukda tana son ayi Auren kuma tana marmari saida ta firgita dataji yace kwana biyu ya saura, bakomai take  tunani ba face rashin ƙawaye saboda ita a Aurenta tanaso ayi lunching,kamu,dinner,Bridal shower,fulani day,Arabian night gashi tanada lack of friends

Sai kawai ta mike fice waje

Shiga mota tayi ta fice daga gidan dukda cewa Baba me gadi bai buɗe da wuri ba batabi ta kanshi ba kawai ta wuce

Koda tafita bata san inda zata nufa ba kawai saita samu waje acikin unguwar tayi parking da yake tasan unguwar manya ne babu me fita watarana ma ita kaɗai take fitarta amma tunda suka zo bata taɓa ganin koda mutum ɗayane a unguwar ba sai masu gadi

Haka tayita tsayawa tana latsa wayarta s-7 tana duba hotuna

Bisa mamakinta ta hango wasu ƴammata huɗu suna tafiyarsu a hankali cikin yanga daga ganin su sa'anninta ne saboda basu fita komai ba sai ɗayar ce take da ɗan jiki

Fara taku tayi cikin kwanciyar hankali da kasaita itama tana nufarsu bisa ga mamakinta sai taga suna wani yamutsa fuska saida ya saura taku biyu tsakaninsu taga ɗayar ta ja tsaki ta ɗaga yatsu da kafaɗa tana wainawa Alamar lafiya kuwa sauran kuma suka ɗaɗɗauke kansu daga gareta

Meerah a zuciyar ta tace "lalle yau zakuci ubanku a cikun unguwarnan tunda babu kowa.....


Seee me next page Anjima

Walidation S Mapi✍️📚

Vote on Wattpad
[10/10, 13:38] +234 903 129 9157: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANWAR MINISTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
____________________________________
*_We are here to educate motivate and entertain our readers_*
______________________________________

_Labari/Rubutawa_
_Walidation s Mapi🖋
Page0️⃣9️⃣

*Domin shafukanmu na sada zumunta saiku latsa👇🏻*

*INSTAGRAM PAGE*
@ZAMANI_WRITERS_ASSOCIATION

*YOUTUBE CHANNEL*

@ZAMANI_ WRITERS_ASSOCIATION tv

*FACEBOOK*
*Zamani writars association*

___________📲Meerah A cikin zuciyarta tace lalle yau zakuci ubanku A cikin unguwarnan tunda babu kowa sai ni da ku

Sai kuma tace musu "sunana Meerah nice kanwar minista na yanzu sannan kuma me Auren ɗan shugaban ƙasa wadda yake kan mulki a yanzu sannan kuma na tsayar da ku ne saboda inaso in gayyace ku zuwa bikinmu sannan kuma in roke ku da ku taimaka ku nemo min ƙawaye domin ni bana shiga harkar kowa banida ƙawaye a" wannan shine abinda yasa na tsayar daku Amma da ba dan wannan ba ko kallo baku isheni ba

Ƴammatan da suka ji wanda take Aura suka ce "shikenan baiwar Allah mu bamu fahimce ki bane da farko kinsan Akwai wasu ƴa'ƴan talakawan da suke shiga harkar masu kuɗiba dalili" kiyi hakuri second lady

Meerah ce kanta ya ɗagu jin sunar da aka kira ta dashi dai kuma tace

"ya sunanku" tana maganar ne cikin isa da ɗagun kai

Ɗayar ce tayi saurin cewa "Ni sunana Aisha Amma ana kirata Eesha" tanuna ɗayar ta gefenta wadda tunda Meerah tace ɗan shugaban ƙasa zata Aura ta Aura tafara wani yatsina fuska tace "ita kuma wannan sunanta Fateemah Amma ana ce mata Teemah saikuma wannan tanuna ɗayar waccw takeda ɗan duhun fata tace "sunanta Khaleesad ana kiranta da Leesad mu ƴa'ƴan governor ne gaba ɗayanmu sannan wancan gidan da kikw gani itace gidanmu"

"Woow masha Allah" shine Abinda Meerah ta faɗa saboda duk sunayen nasu yayi mata daɗi gashi kuma na ƴan gayu

Fateemah ce take ta mamakin yadda Eesha take ta zuba surutu haka sai kace wata kanari saikuma taja bakinta tayi shiru saboda tasan karamin Aikin Eesha ne ta tsigale ta anan kamar zogale

Meetah ce ta juya cikin tafiyarta na isa da mallaka tace musu "byee kawayena saikun ganni"

Suna tsaye a wajen sukaga yadda ta ja tsadadden motarta tayi cikin gida sai anan suma suka shige tare da mamakin hali irin na Meerah

Tana shiga cikin gida ta fara murna saboda tasan koba komai taɗan samu ƙawaye kuma wayayyu

Haka Allah yayi cikin kwana biyun nan Akazo tambyar Auren Meerah sannan akasa rana wani sati za'ayi Auren

Wani tsallen murna Meerah take tana ta farinciki wai gata ga ɗan shugaban ƙasa

**************
Washe gari da karfe takwas ta shirya cikin wata baƙar doguwar riga wacce  taji Ado a gaban tai makaranta abinta bisa ga mamakinta mutane kaɗanne a cikin ajin

Saida ta zauna ita kaɗai a inda ta saba zama ta fara danna wayarta saboda ita koda za'ayi text ne babu me hanata shiga da waya

Batasan meya kawo kanta ba ta mike sai office na sir Abdul cikin farinciki ta karasa cikin office ɗin tunda ta hango shi

Danna waya yake shima yaga mutum ya rike saman desk nashi yana mishi kallon raini

Saurin ɗago kai yayi yaga fuskarda ya tsana kaf duniya sai kuma ya ɗaure fuska tamau kamar bai taɓa murmushi ba

Itako tace "Abdul kana jina nazo ne on faɗa maka cewa ka rika biyayya sannan kasan wacce kake rainawa niba kirar ka raina ni bane ka dube ni da kyau ta kuma jujjuyawa cikin office ɗin "nayi kama da wacce zaka raina? To bara kaji matsayina Ni kanwar minista ce wadda yake mulki a yanzu sannan kuma me Auren ɗan shugaban ƙasa wani sati"

Ɗago kai sir Abdul yayi dayaji tace ɗan shugaban ƙasa zata Aura lalle yarinyarnan zatasa a kona Nigeria in dai ta zama matar ɗan shugaban ƙasa sai kuma ya sauke kai cikin mamaki

Ita kuma tace "Albishirinka! To A cikin wannan garin zan zauna kuma zanzo makaranta wannan game da muka fea bugawa da kai yanzu ilaka fara inda baka janye kudirinka ba saboda banason tozarci dakuma abin da zaisa inji kunya don haka na barka lafiya"

Juyowarda za tayi ta fara jin saukar bulala a jikinta sosai sosai taga Abdul ne yake zaneta da karfinshi ihu ta fara yi cikin office ɗin amma ina yaki barinta saima rufe kofarda yayi ita ku[10/10, 13:38] +234 903 129 9157: 🔮🎋:• ´¸.•*´¨) .•´ (¸.•'* 🔮
     🔮🎋*.*.¸¸.*.*🎋🔮
  
  *🇰​'ᗅNWᗅℛ 🇲INIՏͲA*

   🔮🎋:• ´¸.*´¨)  (¸.'🔮
🔮ө🎋*.*.¸¸.*.*.¸¸🎋 🔮


  ༆𝐒тory&𝐖rῖttϵͷ༆
            *ʙʏ:*
     *Wαℓι∂αтισи*
         Ѕ. Мαρι
     ━━     ✍🏻     ━━

*©-Ꮓᴀᴍᴀɴɪ Wʀɪᴛᴇʀs Assᴏᴄɪᴀᴛɪᴏɴ ✍🏻*
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
(wє ѧяє һєяє ṭȏ єԀȗċѧṭє ṃȏṭıṿѧṭє ѧṅԀ єṅṭєяṭѧıṅ ȏȗя яєѧԀєяś)

*ᴅᴏᴍɪɴ ɴᴇᴍᴀɴ sʜᴀғᴜᴋᴀɴ ᴍᴜ.*

*wαƭƭρα∂:*
➠ᴡᴀʟɪᴅᴀᴛɪᴏɴ

*Fᴀᴄᴇʙᴏᴏᴋ:*
➠zαmαní wrítєrѕ ᴀѕѕσcíαtíσn
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation/

*ɪɴsᴛᴀɢʀᴀᴍ*
➠zαmαní_wrítєrѕ_αѕѕσcíαtíσn.

*ʏϴῠ tῠbϵ*
➠zαmαní wrítєrѕ αѕѕσcíαtíσn tv

 

*🎋Ⓟ𝑎𝑔𝑒➱*1️⃣0️⃣


________📲Saima rufe kofarda yayi ita kuma sai ihu take amma ina Abdul yaki barinta

Saida yayi mata likis kafin ya buɗe kofar yana buɗewa Nasir ya shigo office ɗin cikin tsawa yace "Abdul bakada hankali ne?! ko so kake ka kasheta?"

Abdul ko yace "dana kasheta dana huta wallahi,yarinya tabi ta takurani ta shiga harkata"

"Shine yanzu zaka dake ta me tayi maka? Kawai don tazo office ɗinka?"

"Kai Naseer ya isheka haka banason shisshigi da kaga na zaneta meya kamata kayi"

Tunda Naseer ya lura ran maza ya ɓaci yabarshi ya nufi wajen Meerah da take ta ihunta a kwance jikinta duk ya fashe

Sa hannu yayi da zummar ɗagata ta wani mike cikin zafin nama tace "idan ka dake hannunka ya taɓa jikina wallahi saina matukar ɓata maka rai, kai kuma da kake ganin ka dake ni baka daki banza ba wallahi don sai na rama Abinda kayi min wawa kawai"

A harzuke Abdul yayi kanta zai daketa Naseer ne yayi saurin rike mishi hannu yace mata "tashi kifita don idan baki fita ba zan barshi yayi miki duka ba ruwana"

Cikin sauri ta mike dai-dai bakin kofa ta tsaya ta kintsa sannan ta juyo tace "Allah ya isa sannan ka sani baka daki banza ba wallahi don bazan barka ba gobe zan rama" ta fice cikin sauri

Sai a sannan Abdul ya lura da cewa ta ɓare mishi bandej na fuskarshi wajen yana jini

Naseer ne yace kaga Abinda muke gudu ko yanzu kaga sabon ciwon da ka ɓarowa kanka sao mutafi Asibiti ka gyara


Shiko Abdul be bi takan ciwon ba yaje kan kujerarshi ya zauna yana tunanin wai Meerah ce zata auri ɗan shugaban ƙasa lalle akwai magana a nan


Itako tana fita ba inda ta nufa sai motar ta tayi saurin shiga saboda kada kowa ya ganta gida ta nufa tayi saurin shigewa ciki gudun ƴan aikin gidan Allah ya taimaketa babu mata a gidan domin basa girki saidai suyi Order a kawo musu

Toilet ta nufa tayi wanka da ruwa tafasasshe sai a lokacin ta fara jin daɗin jikinta domin duk tayi tsami

Ta fito daga wanka ta haye gado da towel a jikinta ta fara kuka wi.. wi... wi kamar yarinya sannan ta fara tambayar kanta "wai meyasa kowa baya sona ne?ni an tsane ni wallahi idan ba yayana ba babu wanda yake sona ohhhh Umma da Abba Allah ya jikan ku yasa kun huta gashi kunbar marainiyar Allah ana ta wulakanta ta" tana cikin tunanin bacci ya kwasheta

Sai wajen tara na dare ta mike yasa kaya ta fita

Yayanta baya falonta yana part nashi

Dinning table ta nufa ta samu Abinci a kai zama tayi don taci Abincin amma ina ta kasa ci kwata-kwata sai kawai ta ɗebi fresh milk inta tasha ta nufi ɗaki


Washe gari da safe ta shirya zuwa school da wuri zata fita kenan saita tuna ta ɗauki bodyguard nata guda uku karti daga cikinsu suka wuce tare

Dai-dai wajen gate na shiga makarantar ta tsaya dasu tayi musu bayanin abinda zasuyi mata sun ɗan jimawa sosai a wajen

Bisa ga mamakinta saiga wata mota baƙa ba wata me tsada bace tazo dai-dai wajen da yake Meerah a kan hanya tayi parking babu hanyar wucewa sai meshi ma ya tsaya daga baya ya kai wajen minti biyar motar bata wuce ba

Sai yafito a hanzarce yanufi inda motarta take yana zuwa ya fara kwankwasawa tunda ba zaka iya ganin na ciki ba

Daga mota Meerah ta hango sir Abdul ne yake kwankwasawa sai tayi wa bodyguards ɗinta da cewa shine 

Cikin sauri suka fito suka kama sir Abdul suka ɗanyi gefe dashi duka suka fara kai mishi ta ko ina Meerah ko ta fito ta tsaya tana danna waya tana dariya abinta

Wani wawan dariya ta saki sanda taga sir Abdul yayi wani tsalle har ƙasa Meerah ta tsuguna don dariya idan aka kai mishi naushi a ciki sai yayi tsalle tunda shiɗin ba wani me jiki bane


Haka sukayi ta ɗirkan shi amma ina bai ishi Meerah ba don bata ma fara dariya ba tana so sai yayi likis kafin a barshi.......

🎋☞Ⓦ𝔞𝔴𝔩𝔦𝔡𝔞𝔱𝔦𝔬𝔫 *¢ɛ✍🏻*
[10/10, 13:38] +234 903 129 9157: 🔮🎋:• ´¸.•*´¨) .•´ (¸.•'* 🔮
     🔮🎋*.*.¸¸.*.*🎋🔮
  
  *🇰​'ᗅNWᗅℛ 🇲INIՏͲA*

   🔮🎋:• ´¸.*´¨)  (¸.'🔮
🔮ө🎋*.*.¸¸.*.*.¸¸🎋 🔮


  ༆𝐒тory&𝐖rῖttϵͷ༆
            *ʙʏ:*
     *Wαℓι∂αтισи*
         Ѕ. Мαρι
     ━━     ✍🏻     ━━

*©-Ꮓᴀᴍᴀɴɪ Wʀɪᴛᴇʀs Assᴏᴄɪᴀᴛɪᴏɴ ✍🏻*
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
(wє ѧяє һєяє ṭȏ єԀȗċѧṭє ṃȏṭıṿѧṭє ѧṅԀ єṅṭєяṭѧıṅ ȏȗя яєѧԀєяś)

*ᴅᴏᴍɪɴ ɴᴇᴍᴀɴ sʜᴀғᴜᴋᴀɴ ᴍᴜ.*

*wαƭƭρα∂:*
*_➠Walidation_*

*Fᴀᴄᴇʙᴏᴏᴋ:*
➠zαmαní wrítєrѕ ᴀѕѕσcíαtíσn
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation/

*ɪɴsᴛᴀɢʀᴀᴍ*
➠zαmαní_wrítєrѕ_αѕѕσcíαtíσn.

*ʏϴῠ tῠbϵ*
➠zαmαní wrítєrѕ αѕѕσcíαtíσn tv

*_This page is dedicated to youu Sa'ar Bukar kina matukar burgeni da comment naki_*

*🎋Ⓟ𝑎𝑔𝑒➱*1️⃣1️⃣

_________📲Sai Meerah datake son sai yayi likis kafan a  barshi

Saida taga sir Abdul yana  shirin suma ne yasa ta cewa bodyguards ɗin su barshi haka ya isa

Saida ɗayan gakara mishi naushi kafin ya barshi

Tana ganin Abdul kwance kamar gawa ne yasa sukayi saurin shiga mota suka ware a wajen

Ciki ikon Allah saiga Nasir shima yau yazo latti nan ya hango Abokin shi Abdul yakarasa wajen don ganin meya faru saida ya yaga ba kowa ya sunkuci Abdul yayi cikin mota da shi jikinshi duk ya ɓaci da jini


Haka sukayi Asibiti aka bashi gado

Meerah ko babu inda ta nufa sai gidan gwamna haka suka yita tattauna akan bikin tarefa ne w kawayenta

*************

Allah ya kaimu lokaci An ɗaura Auren Ameerah Sale dakuma Salam Kabeer makamashi amma ba'ayi wasu kara'i ba sai gobe za'a ɗanyi a gidan su Amarya Amma angonta mahaifinshi ya hana wai saboda zai ɓata mishi suna

Haak akayi kuwa washe gari su Meerah suka yi partynsu babu namijinda yazo a wajen Ango sai samaran su Eesha ne kawai sukazo taya ta murna

Akayi aka kammala Meerah sai washe baki take

Da dare aka zo aka kwashi Amarya lafiya akayi gidan mijinta na nan Maiduguri

Ko hawaye ɗal Meerah bata fitarba saboda yayanta namiji ne gashi batada ƴan uwa dangin miji ne suka ɗauketa da kuma su Khaleesad

Tunda suka shiga gidan kowa ya fara raba idanu Eesha tace "Khaleesad anya gidannan a Maiduguri yake?",

Khaleesad ce tace "ni kimin shiru wallahi bakin ciki nake kuma bazan taɓa yin Aure ba nima sai ɗan shugaban kasa kamar mijinta

Eesha ce ta saki baki tana kallon Khaleesad wai ita da bakinta take cewa bakin ciki take

Haka aka ajiyeta kowa ya watse ya barta ita kaɗai gashi yau mijinta yana Germany babu wanda zai zo mata

Suna fita ta janye mayafin kanta tace "kai gaka kawai abi a dafa mutum ba gaira ba dalili nidai na gaji",.

Zaman kaɗaici be dame ta ba tunda da can ta saba taci kazarda aka kawo mata kaɗan saboda kazar taji gashi me daɗi

Tana kammalawa tayi wanka ta dawo ta mike kan gado sai bacci dama yau ta matukar gaji

**************
Washe gari tana mikewa tayi sallah ta kara komawa bacci Abinta

Sai can taji ana buga kofa

Zuwa tayi da sauri ta buɗe taga wani ne da Baba me gadi daga gani meshi bodyguard ne ga kuma Abinci a hannunshi

Haka suka gaisheta ta amsa a dakile yamika mata Abincin ta karɓa ta shige ciki

Ba wani Abincin kirki bane saboda sun san ita kaɗai ce fried potato ce da jajjage dakuma shayi a gefe sai shinkafa ɗan kaɗan wanda be wuce yaro ɗan shekara uku yaci ya nemi kari ba haka tayi ta murna saboda ita batacin Abincin gida daman saboda babu me yin girkin Order suke gashi duk ta kore masu Aikin ta cinye tayi nak ta kwanta Abinta ta kara komawa bacci dama baya isanta

Ko sake waiwayen makaranta bata sake yi ba saboda tasan ta'asarda ta aikata gashi kuma tace sai ta cinye satin Amarcinta


*_Babbar magana yanzu ake wasan fans Abdul ya rasa yadda zai ɗauki fansa gashi tayi Aure saiku biyoni cikin littafin don jin yadda zata kaya_*

🎋☞Ⓦ𝔞𝔴𝔩𝔦𝔡𝔞𝔱𝔦𝔬𝔫 *¢ɛ✍🏻*ma sai ihu take amma ina Abdul yaki barinta.......


Walidation S Mapi✍️

Wattpad@
Walidation_
🔮🎋:• ´¸.•*´¨) .•´ (¸.•'* 🔮
     🔮🎋*.*.¸¸.*.*🎋🔮
  
  *🇰​'ᗅNWᗅℛ 🇲INIՏͲA*

   🔮🎋:• ´¸.*´¨)  (¸.'🔮
🔮ө🎋*.*.¸¸.*.*.¸¸🎋 🔮


  ༆𝐒тory&𝐖rῖttϵͷ༆
            *ʙʏ:*
     *Wαℓι∂αтισи*
         Ѕ. Мαρι
     ━━     ✍🏻     ━━

*©-Ꮓᴀᴍᴀɴɪ Wʀɪᴛᴇʀs Assᴏᴄɪᴀᴛɪᴏɴ ✍🏻*
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
(wє ѧяє һєяє ṭȏ єԀȗċѧṭє ṃȏṭıṿѧṭє ѧṅԀ єṅṭєяṭѧıṅ ȏȗя яєѧԀєяś)

*ᴅᴏᴍɪɴ ɴᴇᴍᴀɴ sʜᴀғᴜᴋᴀɴ ᴍᴜ.*

*wαƭƭρα∂:*


*Fᴀᴄᴇʙᴏᴏᴋ:*
➠zαmαní wrítєrѕ ᴀѕѕσcíαtíσn
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation/

*ɪɴsᴛᴀɢʀᴀᴍ*
➠zαmαní_wrítєrѕ_αѕѕσcíαtíσn.

*ʏϴῠ tῠbϵ*
➠zαmαní wrítєrѕ αѕѕσcíαtíσn tv

 

*🎋Ⓟ𝑎𝑔𝑒➱* 1️⃣3

_________📲Kuma tace saita cinye satin Amarcinta tass

Haka Meerah ta cinye satin Amarcinta ta koma makaranta ranarda ta fara zuwa makarantar ba inda ta nufa sai office na sir Abdul bisa ga mamakinta taga yana office ɗin tsuntsurewa da dariya tayi inda ya janyo hankalinshi zuwa kanta

Mamaki ne ya kamashi yadda ya ganta da wata ƴar ficik na mayafi sai kamar batayi Aurenda take faɗa ɗinba

Karasawa wajenshi tayi cikin shagwaɓarda ta saba tace "Abdul bakaje ɗaurin Aure na ba lafiya kuwa kodai lokacin bakayi sauki bane?".

Ko ɗagowa ya ganta beyi ba yace "anyi Aure lafiya?"

Meera tace "dama so kake ayi auren cikin tashin hankali?"

Murmushi Abdul yayi yace "bahaka nake nufi ba kuma bai kamata kiyi magana dani ba yanzu saboda ke matar Aure ce"

Meerah ce tace "don ni matar Aure shikenan bai kamata muyi magana ba?"

"Ehh saboda haramun ne"

Meerah tace "malam nafa je islamiyya kuma inada haddar Alqur'ani sannan inada hadisai dama sauran litattafai ya kamata kasan wannan"

"Big girl dake kina kanwar minista amma Kishiga islamiyya"

Murmushi tayi kana ta ɗaure sir Abdul da mari tace "ka rika gyara zancenka so kake ka sanya ni ta farki mara kyauu ko,kuma ni second lady ce ba kanwar minista ba yanzu"

Mamaki ne ya cika Abdul kana ya mike ya riko Hafsat da hannunshi biyu ya janyota wajen ɗaya table ɗin tana kokari kwatar hannunta tana cewa "ka sake ni nifa matar Aure ce"

Shiko ya juyo ya ganta yace "yanzu kikasan wannan?"

Table ɗin ya ajiyeta kai kanaya ɗauko wata dorina a durowar shi yace "kinga wannan bulala! To da ita xan rika cin ubanki kullum a makarantar nan i dai zaki rika shigarmin office"

Tsoro ne ya kama Meerah ta fara kuka tana bashi hakuri

Ɗaga bulalar yayi kamar zai watsa mata bata san lokacinda ta fara fitsari ba a wando kawai sai ji yayi ana tsula fitsari

Itako Meerah kara tsurewa tayi da taga ranshi ya kuma ɓaci

Sauke bulalar kawai yayi yace "matsoraciyar banza saiki tashi ki shiga toilet kiyi tsarki kibarmin office"

Cikin sanyin jiki Meerah ta wauce toilet ta wanke kayan duka ta jike tabar office ɗin dagudu

Shiko Abdul tana fita ya kwashe da dariyar kanwar minista yadda take wani kuka tana wani rokonshi kada ya dake ta

Tana fita ba inda tayi sai mota tayi saurin shiga tabar makarantar saboda bazata iya zama da jikakken kaya ba

Canja kayan tayi ta kuma dawowa cikin makarantar inda taga sir Abdul a ajinsu

Shigewa ajin tayi cikin rashin tsoro saboda tasan babu abinda zai yi mata don shine sila

Ya gama lesson nashi tas yana shirin fita yace "ko akwai wanda bai fahimta ba?"

Meerah ce ta mike cikin sauri tace bata fahimci komai cikin lesson ɗin ba

Ran Abdul ne ya matukar ɓaci saboda dole ne ya mai-maita sai yace.........

🎋☞Ⓦ𝔞𝔴𝔩𝔦𝔡𝔞𝔱𝔦𝔬𝔫 *¢ɛ✍🏻*
🔮🎋:• '¸.•*'¨) .•' (¸.•'* 🔮
🔮🎋*.*.¸¸.*.*🎋🔮
  
*🇰​'ᗅNWᗅℛ 🇲INIՏͲA*

🔮🎋:• '¸.*'¨) (¸.'🔮
🔮ө🎋*.*.¸¸.*.*.¸¸🎋 🔮


༆𝐒тory&𝐖rῖttϵͷ༆
*ʙʏ:*
*Wαℓι∂αтισи*
Ѕ. Мαρι
━━ ✍🏻 ━━

*©-Ꮓᴀᴍᴀɴɪ Wʀɪᴛᴇʀs Assᴏᴄɪᴀᴛɪᴏɴ ✍🏻*
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
(wє ѧяє һєяє ṭȏ єԀȗċѧṭє ṃȏṭıṿѧṭє ѧṅԀ єṅṭєяṭѧıṅ ȏȗя яєѧԀєяś)

*ᴅᴏᴍɪɴ ɴᴇᴍᴀɴ sʜᴀғᴜᴋᴀɴ ᴍᴜ.*

*wαƭƭρα∂:*


*Fᴀᴄᴇʙᴏᴏᴋ:*
➠zαmαní wrítєrѕ ᴀѕѕσcíαtíσn
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation/

*ɪɴsᴛᴀɢʀᴀᴍ*
➠zαmαní_wrítєrѕ_αѕѕσcíαtíσn.

*ʏϴῠ tῠbϵ*
➠zαmαní wrítєrѕ αѕѕσcíαtíσn tv



*🎋Ⓟ𝑎𝑔𝑒➱* 1️⃣4️⃣

_________📲Kuma tace saita cinye satin Amarcinta tass

Haka Meerah ta cinye satin Amarcinta ta koma makaranta ranarda ta fara zuwa makarantar ba inda ta nufa sai office na sir Abdul bisa ga mamakinta taga yana

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment