Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba a london zata sauka.

Farinciki ne ya cika Meerah lokacin da labari ya isota kamar ta zuba ruwa a kasa tasha.

Yau ya kama litinin ɗaya ga watar yuli Meerah suka ɗaga zuwa london inda suke honeymoon before Edd ɗinta ya cika.

Satinsu biyu a london,zaune take kan kushin tana ta cin popcorn (guru-guru) Abdul ne ya shigo ɗakin yace "maman baby kinsan  me?" kallonshi tayi ido cikin ido tace "a'a saika Faɗamin"

"Khaleesad kawai na gani ɗazu dana fita wai tazo neman yafiyarmu har nan england shine nace tazo ta nemi yafiyarki ta koma in kin yafe nima na yafe in kuma bata bar england ba bazamu taɓa yafe mata ba"

Ajiyan zuciya tayi kafin tace "okay hakan yayi"

Ɗago murya yayi ya kira Khaleesad inda ta nuna nadamarta ta kuma nemi yafiya,Meerah ce tayu mata kyautar kuɗi kafin ta tafi.

***********************
Ya kama juma'a ranar da Edd na Meerah ya cika kenan nakuda me zafi ne yazo mata da sauri Abdul yayi taimako aka kaita Asibiti aka fara bata taimakon gaggawa.

Can bayan wasu Awanni saiga likitocin sun fito cikin farinciki suna ta murmushi kana suka yiwa Abdul Albishir cewa matarshi ta haiho ƴan biyu mata.

Bata kan yaran yake ba shikam ta uwarsu yake kafin yace "okay the wife?is she okay?"

Sauya fuska nurses ɗin sukayi kafin suka ce sai dai ayi Hakuri Allah ya ɗauke Abinsa saboda haka zasu koma da yaran ɗaki mun barka lafiya.

Wani irin ruɗu Abdul-salaam ya shiga kafin ya rika Addu'o'i saboda yama rasa inda yake.

Daya ga Addu'o'in sunki su fisshe shi ya fara ihu a Asibitin yana tsalle.

Inna-lillahi-wa inna ilaihi raji-uun Allah ya ɗauki ran Ameerah Saleh Kanwar minista (Meerah)

Aƙyar aka samu aka ceto Abdul ya san inda yake kafin ya kira ƴan gida ya sanar dasu wannan mutuwa me girgiza mutane.

Nan mr.president ya shirya flight aka je ɗauko su da jariran dukda cewa likitoci sun so su hana saboda ana so a baiwa jariran kulawa ta musamman amma an ɗauko su da gawar Meerah.

Ana dawowa da ita akayi mata jana'iza aka kaita makwancinta Abdul sai kuka yake kamar karamin yaro inda ya sanya a ranshi cewa bazai sake Aure ba har ƙarshen rayuwarshi.

Bayan wasu kwanaki ana ta kulawa da jariran inda Faɗimo kanwar Meerah ke baiwa yaran nonon kirjinta saboda koda baki haihu ba in dai zaki kula da jariri to Allah zai kawo ruwan nono,an kuma sawa yaran sunan momyn Abdul da kuma sunan Meerah.

Bayan shekaru biyu yara sun girma kullum sai Khaleesad ta zo duba su so da ƙauna duk tana nuna musu na gaskiya haka mom maman Abdul-salaam ta nemi Abdul ya mayar da Khaleesad gidan zamanta ya kuma Auri Faɗimo kanwar Meerah nan ya Amince saboda ya daina wasa da maganar Mom nashi domin duniya abin tsoro ne.

Soyayya da kulawa ana baiwa mom da little Meerah, haka Abdul ma kullum ana cikin tararayarsa amma kullum sai yayi hawaye idan ya tuna yadda Meerah ke mishi shagwaɓa tayi mishi kuka aƙyar yake rarrashinta, maimakon sonta ya ragu kullum karuwa yake a zukatanshi sannan yana sakale da babban enlargement na hoton da ta ɗauka tun farkon haɗuwarsu dashi......

Tammat bihamdillah

Saiku biyo ni cikin labarina me taken zanen kwarya don jin labari me faɗakwar nagode masoya.

_Vote d novel pls wattpaders_

_🎋☞Ⓦ𝔞𝔴𝔩𝔦𝔡𝔞𝔱𝔦𝔬𝔫 *¢ɛ✍🏻*_

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment