Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aka karbi husna daga hannunta kaitsaye wajen hutawar matar gidan aka kaita tanaganin khadija tasaki fara a saiyau tunjiya naketa buda idon ganinki

Da murmushi " tazauna tagaida itah""

Ta amsa cikin sakin fuska "" kuyangin suka ajemata su sapna suka fita"" tace yau naganki dasu biyu ina anwar din?? Khadija tace yana hannun Yayansa tunda safe yadaukeshi

Tarike baki badai dashi yaje aikinba??? Tace aikuwa dashi yatafi"" tace hakafa jiya yazo da Dare yanatamun surutu niharnafara barci yadameni wai bakuwarda akayi yar Nigeria tazo damaikama dashi sama sama nakejin"" maganarsa

Khadija tayi dariya tace haka yayita zuba surutu wajen hajiya tayi shiru " dagabisani takalla tace naji gidan shiru bakowane???

Ayya basanan duka sunyi makaranta" zainab ce kawai agidan"" batajin dadi""
Khadija tace Allah sarki tana ina??? Tace Bari nasa akaiki bangarensu

Wata baiwar takirah tace takaita dakinsu zainab tace to sannan tamike tana gaba khadija nabayanta harsuka kai bangarensu

Dakinta tanuna mata sannan tajuya takoma khadija taturah kofar da sallama"" Zainab tana kwance idanuwanta suna akan waya takurawa pic din kaleed ido sai sharar kwalla takeyi"" Sam batajima sanda khadija tayi sallamaba

Tsaye tayi tana kallon ta tasaki murmushi sannan tasake yin sallama dadan karfi Zainab tazaburah tatashi zaune tana boye wayar bayanta

Ganin bakuwar gidansu yasaka tayisaurin share hawayenta tasaki fara a Anty kece Ashe ina kwana"" khadija tace lafiya qalau tana zaunawa kusa da itah tace yajikin naki???

Tace dasauki tana taba jikinta meke damunki zainab??? Shiru tayi batace komaiba "" khadija tasake tambayarta meke damunki??? Murya raba raba alamun maikuka tace zazzabi""

Khadija tace Amman kinsha maganie ko??? Tagyada kai ya sultan yasiyomun jiya nasha"" khadija tace yaukumafa??? Tayakuna fuska bankaryaba shiyasa banshaba

Shine kikazauna kina kuka kuma me akaimaki??? Zainab tace la Anty bafa kuka nakeyiba abune yafadamun a ido😀





Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠




Chapter 020
By
Gentle Lady💃🏽



Khadija tasaki murmushi tace naji kitashi yanzun kikarya saikisha maganin kokinaso idan yadawo yasamu bakishaba yayi fushi dake


Tayi saurin girgiza kanta tace ah ah banaso wlh anty"" khadija tace yauwa kokefa tashi maza kikarya

Mikewa tayi Amman haryanzu batayarda ta aje wayartaba"" khadija kwanciya tayi akan gadon daidai kiran Usman yana shigowa

Cikin fara a tadauka "" tareda sallama daya bangaren aka amsa"" khadija tace tunjiya naso kiranka wlh wayar tana hannuna barci yadaukeni

Yayi dariya aishine dalilin dayasa bankiraba tunda naji kince barci kikeji"" tagyara kwanciyarta ya America din??

Yace ba dadi"" taturo ido saboda me kace babu dadi?? Danbakya kusa danie "" dariya khadija tayi Cikin jindadi tace bakada magana kullum sai wannan kamar gobenefa sati daya bagashi yanzun anyi kwana dayaba??

Yace saboda abun yadameni ai shiyasa banda magana sai itah" Amman naga alama kedin bakidamuba kinsan Allah sauri zanyi ingama komai nanda kwana uku zandawo kema kigaggauta kidawo

Tace un um""tana daga kafada yace please Deejarh na "" kinsan halin mijin naki tausayamun zakiyi "" tace mubar zancen nan

Tunda bakyaso anbarshi ina manyan gobe??? Tanisa suna wajen hajiya suna wasa nikuma inadaki kwance" toyar laushi koyarana saisunyi kewarki suma dasuke taredake

Zainab tea ne ahannunta Amman khadija take kallo yanda take firarta da alamu tanacikin jindadi wani ciwo taji yanacin zuciyarta

Waimeyasa haka dama akansamu Kanwa taso yayanta??? Kuma soyayya ta aure??? Kullum saitayiwa kanta irin wannan tambayar saidai batada amsa zuciyarta batayimata adalciba

Batason kowane danamiji aduniya inba yayantaba Wanda suke uwa daya uba daya"" tasan haukace takeyi danhar abada bazata taba samunsaba

Wasu hawaye masu zafine suka saukomata"" tayi saurin gogewa dankar khadija taganie Batasan tana kallontaba saida sukagama wayar tace yadai Zainab ko jikinne??/

Kaitagirgiza mata tacigaba da kurban tea kamar maishan madaci bayan tagama tasha maganie takwanta suna firah jefi Jefi harbarci yashureta"" tana rungume dawayarta

Khadija tagyaramata kwanciya tamike takoma wajen hajiya su sapna ma sunyi barci batajima da zamaba kaleed yashigo anwar yana hannunsa yana barci

Yayi sallama suka amsamasa yaduka ya ajeshi kusa da su sapna yayi hanyar bangarensu zainab""

Yasameta tana barcinta fuskarta sake murmushi yasaki yakaramata iskan ac sannan yafito"" yace mom zanwuce idan zainab tatashi kice tasha maganinta dazun danashigo nasamu tana barci yanzun ma haka banaso natasheta

Tace sultan zokazauna magana zamuyi dakai"" yace to sannan yadawo yazauna "" tana kallonsa tace tambayarka zanyi

Yana murmushi yace to mom tambayar saidakikasa nazauna"" tace saboda maganar tanada mahimmanci"" yace hakane saiyasake tankwashe kafarsa yana fuskantarta"" Tanisa akan maganar kanwarkace zainab"" gabansa yaji yabada rasss yakalleta jiki sanyaye yace mekuma yasameta???

Tace bakomai matsalarku dakai da itah tazo karshe"" dariya yayi har hakoransa sukabayyana yace mom bamudawata matsala dake da dad kunkasa ganewa

Nidai abar maganar nan yayi maganar yana yunkurawa zaitashi khadija tace kaleed kasan wannan pic Usman takamo awayarta Tamika masa"" yakurawa pic din ido kamarshi ammankuma bashida wadan nan kayan hasalima shidin ba ma aboci saka manyan kayabane Yakoma yazauna yanakallonta yana kallon pic din yace mom kalli wannan kiga kamarni sak kodai mubiyu kika haifa???
Kai ta girgiza tace kaleed"" dasauri yadago yakalleta dantunda yake da itah bata taba kiran sunansaba"" talura da mamaki yakamashi

Tace kanatsu kasaurareni yauzan sanardakai abunda bakasaniba "" zanfadamaka abunda mukadade muna boyemaka tsayon shekara ashirin da uku"" dam gabansa yayanke yafadi karfa mafarkin da yadade yanayi shine zaifaru dagaske??

Ta katsemasa tunaninsa dacewa magana tagaskiya bamune muka haifekaba?? Zunbur yamike jikinsa yasoma rawa yace wannan mafarkine bagaskiya bane meyasa nakeyawan yin irin wannan mafarkin Dan Allah mom kidaina fadarhaka

Tadago takalleshi tasake kiran sunansa akaro nabiyu yanakallonta idanuwansa harsun kada sunyi jajir tace ba mafarki kakeyiba"" wannan maganar gaskiyace kazauna kaji mezanfada maka

Jiki bakwari Yakoma yazauna tayidan jim sannan tace sanda mukai aure tareda mahaifinku muna son junanmu sosai duk da auren hadine munkwashe shekara uku muna tare bantabayin ko batan wataba abun yadameni sosai kullum sai inyita kuka nikadai tun inayi abayansa harnakai nakanyi agabansa ya shiga damuwa sosai watarana dadare muna kwance saimukaji ana bugamana kofa

Mahaifinku yamike yafita yanacewa waye akai shiru kuma baiga kowaba ta gefen kofa yaleka"" saikawai yaga guguwa tatashi sama zuwa yan mintuna yaga tabace harzai koma wata zuciya tace yabude kofardai yaganie

Yana budewa saiyaga wani yaro kwance shekarunsa bazasu haurah shida ba"" dakayansa agefensa saikuma farar takarda asaman kayan

Hassan yaduba gabas dayamma baiga kowaba yakarasa yadauki takardar abunda akasa aciki wannan yaron sunansa kaleed gashinan nabaku kurikeshi yazama danku watarana gaskiya zata bayyana

Yaninke takarda yaduka yadaukeshi tareda kayanshi lokacinda yafito nikuma danaga yajima sainabiyo sahunsa"" sainaganshi dayaro

Cikin kaduwa nace wannan kumadaga ina? Ina kasameshi??? Baicemun komaiba yawuce daki nabishi guiwa sake"" yashinfideshi nikuma inabinsa dakallo da tambaya abakina yamikamun takardar nakaranta tazube zaune ina taslima nace koyaron wanene kuma

Amman daganinsa nasan danmai kudine la akaridanayi dakayanda ke jikinsa"" washegari damuka kaiwa hajiya kai saitace murikeshi Allah ne yasharemana hawayenmu yabanie kai

Tundaga lokacin mukarika kiranka sultan"" yasakaka makaranta Sam bakataba kukan gidaba tamkar kamanta kowanaka shekaranka biyu anan nasamu cikin Zainab

Kayi murna sosai Wanda komu iyakar Wanda zamuyi kenan"" tunkana karami kakecewa ita zaka aurah dukda asanin kanka ba aure tsakaninku

Idankuma wani yaro yace yanasonta saikamasa dukan tsiya harkagirma akan wannan soyayyar tanisa babanku yaso sanardakai gaskiya dankarya haramta maka zainab nicenace karyafada danzaitado maka damiki kaji ainahin yanda muka sameka!

Kaleed Wanda hankalinshi yagama tashi yace yanzun mom dama bakune kuka haifeniba?? Tagyada masa kai yace Toni suwaye iyayena???


Tace wannan najikin pic din wayar hannunka shine mahaifinka"" kaleed yasake duban pic din damamaki "" yace wannan ne yahaifeni??? Yanisa Tayiyuma batahanyar aure suka sameniba shiyasa suka yardani""

Khadija tace karka ce hakan kaleed kaidan sunnane"" mahaifinku daya da anwar kamannin mahaifinku kukayi"" yayi saurin tarar nunfashinta yace bakida tabbacin haka yama akai kikasan shine mahaifina dankawai munakamà bashizaisa inyarda dahakanba kodama shine mahaifinnawa nibaruwana dashi natsaneshi tunkafin nasanshi

Ashe harzai iyah yarda dansa bayankuma tahanyar aure suka haifeshi shinzaiyi alfahari harma ya iya kiran kansa uba Sam baidace dawan nan sunanba banasonsa natsaneshi

Khadija ce tadakamasa tsawa tace yimun shiru kaleed Sam mahaifinka baichanchànci wadannan miyagun kalamanba ka adanasu saikafadawa lubabatu

Itace tadace dasu"" yace waye kuma hakan??? Mahaifiyatace??? Tagirgiza kai ba itah tahaifekaba matar babankace ita ya aurah bayan rasuwar mahaifiyarka

Amman duk abunda yasameka itace ummul haba isi tarabaka da mahaifiyarka Sannan taso akasheka daganan tasoma bashi labarinsa atakaice tunkafin tagama kaleed hawaye sukasoma sauka afuskarsa yasoma la antar lubabatu bayajin zaitaba yafemata idonsa idonta saiya nakkasata!!! Ashedai kaleed ma yanada zuciya""


Hmmmm anan nakawo karshen *hatsabibin boka* kashi nadaya* saikunjini akashi nabiyu

*shin lubabatu zatawarke daga wannan sihirin datasa akaiwa khadija saigashi itah tafada??*

*Shin kaleed zaiyarda yakoma wajen mahaifinsa???*

*Wai ina labarin hatsabibin boka???*

*ya makomar hatsabibin boka zata kasance???*

*Ko su hassan zasuci galaba akansa sufito da aljana murjanatu idan sukaje dajin???*

*ko aljana murjanatu zatayarda da hatsabibin boka???*

*Labila da muktar zasuyi aure kuwa???*

*Ya labarin kishiyar Fateema mahaifiyar khadija dakuma mahaifinta???*

*yalabarin soyayyar kaleed da Zainab???*

*ina Labarin garba dakuma matarsa huwaile wacce tayita ganawa maman kaleed azaba*

*faruq kanin muktar shinkoyana raye???*

*menene makomar lubabatu maikan doya???*


Duka amsoshin wadan nan tambayoyin sunacikin *hatsabinin boka* kashi nabiyu kubiyoni danjin cikakkun amsoshin tambayoyin taku mai kaunarku Aisha Ibraheem

Sakon gaisuwa zuwa gareku yan group din

*NISHADI GROUP*

*ZANGON LABARI*

*MUMBARIN HAUWA JABO*

*Clever's writer's*
*M khady novels*
*Littafan hausa*
*Feedy luv novels*
*Novels only*
*Zuhurah novels*
*Herwwerh Jeedah fans*

Inakaunarku kamar yanda kuke kaunata





Aisha✍🏼

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment