Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wallahi yo abin da ka yi ne ya fi ƙarfin hankali da na sani wallahi haka na yi zamana salam-salam babu wani gyara bare matsi, ni ce harda su maida tsohuwa yarinya, ni ce cicciɓi kai babu wani abu da na raga masa na amate dan duk mu damu ƘARAI mai tsayawa a zuciya amma gashi ka maidani kamar wacce aka fiddo daga injin markaɗen kayan miya, ai wallahi ka wuce gona da iri yo ina zan iya tafiya da ƙafata yau ai sai ka kirawo mini Shattu da Lantana dan na san yau dai sai an mini rubdugu"

Cikin sauri ya ɗakko riga ya saka mata ya ɗakko tiri kwata wando na jeans ya saka tare da t-shirt ya zo ya gifta ta gabanta zai kirawo mata su Shattu aikuwa giftawar da ya yi duk da halin da Inna ke ciki sai da ta ji ya birgeta kayan da ya saka dan ɗaya daga cikin wanda suka siyo ne. Sauri yake har ya je ya kirawo su, lokacin ma har wajen ƙarfe takwas da rabi, suna tafiya suka haɗu da Abba da Baba suna tsaye suna magana. Da kallo suka bi su Jauro wani takaici na cika musu rai na kayan da Jauron ya saka amma babu yadda suka iya haka suka durƙusa suka gaishe shi, shi kuwa Jauro har da wani saka hannu a aljihu yake wani ƙwambo.

"Baba Shattu lafiya dai na ga kuna sauri" Baba ya tambaya dan bai kawo komai ba.

"Yaro man kaza na yiwa uwaka aika-aika" Jauro ya faɗa a ransa a fili kuma ya ce

"Gyatumarku ce ba lafiya tana nan magashiyan tana neman ɗauki na ce dai bari na samo mata ƴa uwanta mata su suka san yadda kan abin yake"

"Mai ya sameta?"

"Yo ɗan nan kake bincike, amarya ce fa kuma ka san amarya ko ta buzuzu ce sai an...

"Haba Baba Shattu" Lantana ta katse Shattu dake ƙoƙarin sakin layi, dan su Baba basu ma gama gane abin da take nufi ba.

"Ke dai wannan ƴa da shegen sanabe kike yo waye bare a ciki na ga uwarsu ce ita ai damuwarta damuwarsu ce mu je ke in ga halin da take ciki" Ta faɗa tana ɗan faɗansu na tsofaffi ta wuce ba tare da ta jira cewar su Baba ba, Lantana da Jauro suka mara mata baya.

"Allah kyauta" Cewar Abba da Baba da suka haɗa baki wajen faɗa duk da basu fuskanci inda maganar ta dosa ba.


Shattu da Lantana suna shiga suka ganta sharaf a tsakar ɗaki ta tattale ƙafafu, idanun nan hawaye wani na bin wani tamkar an buɗe famfo hannun nan biyu ta ɗora su a kanta dama shi Jauro bai shigo ba a falo ya zauna yana jira su yi abinda za su yi.



"Delu mai zan gani haka?" Shattu ta faɗa da mamaki a fuskarta

"Kai Shattu ke dai bari ni ƴasu wannan al'amari da wuya yake, har in koma ga Allah ba zan bar bada labarin daren jiya ba wannan amarci na jiya ban san ya aka yi ba kawai abu ji kake gigigi kamar haɗarin mota wallahi ko darena na farko da Malam ya karɓi budurci ba a yi wannan badaƙalar ba, yo turnuƙun da aka sha ba na wasa bane , Wallahi Lantana ba dan zuciyar musulunci ba a shekara ma ba zan bar kwashe mata sulusin albarka ba, wallahi Shattu da za kinga matantaka ta da kin ga tsiyar da Jauro ya tafka mini, yo ya mini fata-fata kamar ya samu tsohuwar besfa sai da ya mayar da ni kamar an daddatsani da gatari ba ma wuƙa ba, yafda kika san mafitar ɗan ba za ta ma ƙara moruwa ba hatta tantanin matantakar da na baki labarin ina ganin Malam bai cire ba ti aradu jiya Jauro ya bi takan shi ko alamarsa babu na ga ta kaina ni Delu uwar Sa'adu, Umaru fa Maryam, yaran nan suka ce Inna ki bar auren ƘARA'I nan amma na toshe kunnuwana na ce da saurana ai ni daki bari ce, saboda auren nan Maryama ta yi fushi ko gidan nan ta ƙi zuwa wannan ƘARA'I yake ko BALA'I "Cewar Inna tana riƙe da haɓarta tana kuka tamkar dai wacce aka yi wa faɗen ƙarfi dayaji.

"Haba Delu yo ke garin ya haa ta faru, mu da muna can muna jiran in an ci amarci mu zo mu ci ragowar kazar da safe, sai jin bugun ƙofa muka yi tun da sanyin safiya ina buɗewa sai ga ango afujajan wai mu zo kina buƙatar taimakon gaggawa, na ce masa ka yi aiki ne ya ce ai aika-aika ma ya yi, ke ma ai bakya bari ya miki lugude ba kamar wata gumbar sadaka"

"Haba Shattu dan rashin imani ma haka zaki ce, yo banda dai neman sababi irin naki ya za a yi a haɗa ƙarfin namiji da mace, yo da idan aka maƙureki ko motsin kirki kin isa ki yi, yo ji za ki yi kamar jirgin sama ya danne mota, babu wani kataɓus da za ki iya yi, haba kamar dai baki taɓa auren ba Shattu"

"Yo ko na taɓa aure yanzu mai zan adar abu da ya wuce kamar shuɗewar lokacin bazara, wannan bayani ai sai ke da kika yi ƘARA'I jiya"

"Hummm ni na san abin da na ji jiya ni na san abin da ya ziyarce ni aradu bana ko tantama Jauro ya kwankwaɗi maganin ƙarfi dan ƙarfin nan na jiya ba nashi bane ƙarfi kamar marashin doki, ai da jin ƙarfin ka san ba na tsoho bane"

"Yo kema baki zauna hakan ba ai ɗure- ɗurenki da kika yi kaɗai ya isa ki zautar da ɗan tahalikin nan"
."To dan na yi ɗure-ɗure sai aka ce ya mini fyaɗe yo meye marabar dambe da faɗa ai wallahi mai maganin matan nn da ta dafa mini cicciɓi na cicciɓe mata albarka kanta ya fi cikin kwando dan idan da sauran albarka ma a kanta to bai fi cikin cokali ba dan wallahi ta cuceni ni kaina ban san iyakar cutar da ta mini ba, in ba rashin imani da tausayi ba ta yaya za ta bai wa tsohuwa abinda zai zama ajalinta, kawai ta saka in ke tafiyar tata ta ni ba ƴar kaciya ba cinyoyin nan nawa kamar an karairaya mini ƙasusuwan saboda tsabar suke sagewa yo ina dalili wannan amarci ko wahala ai daga yau mi da Jauro haihata-haihata mun yi hannun riga, da rana dai ma yi waricinmu ido na ganin ido amma waricin na hira ba wani abu ba dare kwa na yi zai kwana a falo ni in ɗaka yo aradu sai dai mu raba jaha...

"Haba Delu ke da kije da kishiya ko kin manta da Kande ne, maimakon ki ɗaura ɗamarar ƙwace mijinki ta hanyar rattaba sunna sak ba gajiyawa amma daga yi rana ɗaya ki sare kina maganganu masu sakin layi kina nuna gajiyawarki zai raina ki bayan kin san da bakinsa ya ce awa bakwai yake kwashewa yana sunna da Kande" Shattu ta katse mata maganar.

"Ke dallah rufe mini baki kar ki yi saɓo ma yo wace kishiya kuma, ƙyaleni da maganar sunnar nan yo shegiya ce ni zan yi kishi da aikata sunna, sai kace wacce uwata ta ce jeki kya gani, zan zauna ake rugurguzata kamar wata ƙanzon tuwo, to indai kin ganni a lahira kaini aka yi amma ba da ƙafata na je ba"

"Da Allah kar ki bani kunya ya kike neman bada mata Delu, kina ga dai yau ɗaya yadda ya susuce sai rawar ƙafa yake a kan ki, ba saboda komai bane kuwa sai dan canjin da ya ji amma kina neman ɓata rawarki da tsalle"

"Allah wadaran naka ya lalace yo ina ruwana da rawar ƙafarsa ai ko rawar ɗuwawu zai yi babu abin da ya shafi Delu, babu abin da zai shalle ni kuwa, da kike maganar zan bauar da mata to wallahi na bayar da mata kyauta kuwa indai a kan wannan doguwar sunnar ne da ake gabatarwa babu ƙaƙƙautawa kamar kamar sallar tarawihi'

"Ikon Allah na kwance ya faɗu ke kwa Delu ina soyayar da kike ikirari kina yiwa wannan bawan Allahn tun ta budurta?"

"Na bi soyayya da gudu dan gwafar ubanta, yo ina dalili indai a kan wannan abin ne na jiya na yafe wannan ai wahala ce ba soyayya ba, ina laifin ma a yi abu saisa-saisa Shattu amma abu yake tahowa ruuuuuu kamar tasowar guguwa babu tsayawa sai kace za a yi tashin duniya, kamar ana yaƙin duniya na uku, yadda tsohon nan ya mini rata-rata wannan ko likitocin da suke ɗinke mata idan sun ƙaru a haihuwa wallahi sun yi kaɗan su ɗinke ni kin dai ga yadda suke ɗinke su kamar wasu ƙwarake, ni yanzu yadda na yi wayam ɗin nan a ɓarɓarke sai ko a samo allurar makaffi da zaren buhu a ɗinke ni, in ban ɗinku ba sai dai a ɗora ni a kan keken ɗinki a ɗinke ni yadda ake ɗinke zanen atamfa, in ban ɗinku ba aradu Shattu sai ko a barni a haka in tafi har kabari a ɓarke, Jauro oba saze ne (Over size) Tsawon abarsa (Mafitsara) Aradu shattu ya yi girman tinkiya yo abu ne har wajen gwiwar ƙafarsa, mai ya kaini auren harijin namiji Shattu kai wannan ƘARA'I bai mini rana ba Shattu" Ta faɗa tana sakin kuka hannayenta bibbiyu a kumatun ta, ta yi tagumi kamar wacce aka faɗawa saƙon mutuwa...

*LAST FREE PAGE*

A nan na kawo ƙarshen free pages na ƘARA'I INNA DELU duk wacce take so a yi tafiyar da ita za ta biya 500 domin jin irin rawar da Inna Delu za ta cigaba da takawa a ckn labarin ckn barkwanci. Za a biya kuɗin karatun ne ta acc ɗin

Fa'iza Abubakar 0020281885 unity bank Ko kuma ɗaya

acc ɗin

Fa'iza mom afra abubakar 9030283375 opay bank

Shaidar biya ta number ta kamar haka 09030283375

Idan na gama complete 600 ne


Ban ce dole sai kin siya littafi ba dan haka ba na buƙatar ki faɗa mini maganar ban saka cewa littafina na kuɗi ne ba ra'ayina ne in faɗa a farkon free pages ko a ƙarshe, kar ki biyo ni pc ki ce in saka ki paid grp a kyauta dan littafina na kuɗi ne, kuma in maganar littafin kyauta ne ko sati biyu bn yi da gama MAI FARAR ƘAFA ba na fara wannan kuma mai farar ƙafa ma free ne. NA GODE ƙwarai da gaske da soyayyarku gareni ana tare masoya son so fisabilillah.

MAMAN AFRAH
09030283375

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment