Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sakarai ku taho tare, in ma ba dan wannan tsautsayin ba ai da yanzu muna filin daga, ni nan jarumin jarumai ne awa bakwai nake kwashewa a gabatar da sunna ga Kande ma bare kuma ke ai sai yadda hali ya yi sai na ga abin da ya turewa buzu naɗi"

Wani irin washe baki Inna ta yi, jin ya ce za a sha amarci, dan har ta fara sarewa cewar babu shan amarci a daren yau, babu wani bayani game da Jauron dan har ta fara tunanin ko dai rago ne. Haka ta tashi ta samo ruwan ɗumi ta ɗan gargasa masa inda aka doka sandar kafin ya ɗan ware yana zaunawa dakyar, bayan yanji ɗan dama-dama ya tashi suka koma ƙuryar ɗaki, har suna shirin kwanciya Inna ta tuna bata rufe ƙofa ba dan haka ta fita domin ta rufe, tana fita Jauro ya tashi da sauri ya ɗakko wata leda a ajjihun rigarsa da sauri ya buɗe ya lakuci maganin ya shafa a jikinsa (Al'aurarsa) Maganin ƙarfin maza ne da tada shu'umar sha'awa da sauri ya maida ya koma kan gado ya kwanta, dan dama ya sha jiƙe-jiƙe irin nasu na fulani da suke haɗa wa da kansu, banda wanda ya siya a kasuwa ya sha dan ya lura amaryar tasa ƴar garari ce in bai taɓuka abin arziƙi ba, ba kallon gori ba har goriba sai Delu ta masa.

Inna tana gama rufewa ya dawo ɗakin ta kashe fitila ta ƙarasa kan gadon, can sun ɗan yi nisa ana shirin cin amarci sai kawai suka fara jin wani sauti ana cewa

"Delu, Deluna taho mana Delu" Muryar Malam marigayi mijin Inna ita ce ta karaɗe falon Inna wanda suke jin sautin har cikin ƙuryar ɗakin da suke. Wani irin zabura Jauro ya yi tare da ƙara ƙanƙame Inna, cikin razana da gushewar hankali haɗe da tsoro Inna ta sanya hannu biyu ta hankaɗa Jauro dan jin wani irin tsoro take

"Angon naki kije turewa a daren amarci, haba Delu ya za a yi ina shirin haƙar rijiya (Gabatar da sunna) Amma kike neman kawo mini cikas"

"Haba Jauro baka jin muryar fatalwar Malam duk ta karaɗe ɗakin wani irin cin amarci ana zaune ƙalaw ai indai amarci ne na haƙura ko so kake in ci amarci fatalwa ta tafi dani yanzu, ai wallahi wannan Malam an yi kudurarre, yanzu ba ya duniyar ma sai ya haramta mini more rayuwata duk irin burin da na ci a kan ranar nan amma sai da ...

"Delu ina kallonki ke da sabon mijin naki, ashe dai dan dole sai da kuka yi aure,to cin amarci dai haramun giya a gidan liman, babu wani amarci da za ku ci in kuma kuka ƙi ji to tabbas bakwa ƙi gani ba, dan haka Ku taso ku bar ɗakin nan yanzun nan in ba haka ba yanzu za ku ganku a maƙabarta" Abubakar da ke ƙasan kujera wanda tun fitar Inna da ta bi bayan Jauro da ya tafi ɗaukan tuwo ta shigo ɗakin ya shige ƙasan kujera shi ne yake magana a cikin kofin silba ya toshe hancinsa ɗaya yake muryar Malam, dan ya ci alwashin babu wani amarci da za su ci.

Ai jin ya ce su bar ɗakin ai a sukwane suka fara rige-rigen sakkowa daga kan gadon koww jikinsa na karkarwa. Inna ce ma ta yi ƙarfin halin saka wani zurmemen hijabi amma ko ɗan tofinta baya jikinta

"Da rarrafe za ku fito" Jin haka ya sanya Jauro sauri zubewa rigijib a ƙasa har sai da ya ji raɗaɗi a gwiwoyinsa amma haka ya daure dan shi yanzu da za a ce ya bar garin Kano ma gabaɗaya babu abin da zai sanya ya zauna dan ya tsorata sosai. Haka suka rarrafo Jauro a gaba Inna tana binsa a baya,Jauro tsirara yake dan tsabar tsoro ko gajeran wandon bai saka ba Inna da ke bayansa tana hango sandar girmansa daga vaya da yake da rarrafe suke tafiyar.

"Wa ya ga jelani, wannan abu carai-carai kamar ɗan wada ya je ci rani" Cewar Inna zuciyarta ganin sandar girman angon nata tana reto.

"Jauro wato dan ƙarfin hali ɓarawo da sallama sai da ka auri matata ko?" Suka tsinkayo muryar Abubakar da yake magana a matsayin Malam.

"A mini afuwa ranka ya daɗe, na tuba na bi Allah da manzonsa a yafe mini, ai ni in ka ganni a lahira kaini aka yi Delu ce ta matsa mini aka yi auren amma ba a son raina ba" Cewar Jauro da ke duƙe yana rarrafawa yana sakin nishi kamar wani raƙumin da ya kwaso gajiya.

"Allahu akbar kabiran wallahi Jauro ka ji tsoron Allah, ni ce ma na matsa maka ni Delu barni in mutu maza su kai ni ba mata ba.

"Ku rufe mini baki, kai kuma ka koma cikin sauri ka saka wando" Cewar Abubakar da ke kallonsu dan ƙasab kujerar da ɗan faɗi kuma kofin silbar ƙarami ne sai dai su Inna ruɗewa ta hana su gane cewa ga daga inda maganar take. Wani salati Jauro ya ɗauka a ransa dan ya ma manta da zancen wani wando hannu ya kai da sauri gabansa aikuwa ya ji shi timɓir haihuwar gyatumarsa da sauri ya yi kwana, dan dama kwana ba sai mota ba, ɗakin ya nufa ya sako gajeran wandon.

ya dawo suka cigaba da tafiya domin barin falon suna zuwa Inna ta miƙe tana karkarwa ta buɗe musu ƙofar suka zangaya a guje, suna fitowa Jauro ya nufi hanyar ɓangaren Kande cikin sauri Inna ta janyo wandon nasa ƙiii sai gashi a gabanta

"Wallahi baka isa ka kai mata kwanana ba" Ta faɗa tana haƙi.

"Haba Delu ni yanzu da nake neman mafakar fakewa kwanan me zan kai mata ni da zan samu in ɓoya saboda fatalwa amma ke kin sa kishi a ranki"Banza ta masa ta nufi ɓangaren Abba ya bi bayanta sauri suke kamar su cu da ka har suna neman tuntuɓe. Da ƙarfi suka shiga bugawa Abba ne ya zo ya buɗe bayan ya tambaya Inna ta tabbatar masa da su ne, yana buɗewa suka shigo a kiɗime suna zare ido dan har sai da Jauro ya buge Abba ba tare da ya lura ba.

"Lafiya Inna?"
z
"Ina fa lafiya ubanku ta iyo fatalwa ya zo ya hana mu cin amarci saboda mugun hali da baƙin kishi" Cewar Inna da ta kama ƙofar ta rufe har da sanya mukulli.

"Umma ta gaida Aisha tun da kun gama gane Babanku da ɗan kanfai" Ta faɗa tana jifansu da harara babu wanda ya tanka mata suka fice sumi-sumi.

"Wayyo bayana samo ruwan ɗumi ki mini gashi" Ya faɗa yana mere baki. Wata uwar harara Inna ta jefa masa baki sake sannan ta ce.

'A'a Jauro bana son wani ɓoye-boye in ka san babu wani bayani a tare da kai ba sai ka biyo mini ta bayan gida ba, amma in ba son ka sanya na fara tunanin makomar amarcina na yau ba kai da zaka tashi ka zage domin taryar amarya a baje basirar tunanin sarrafa komai da komai a yi gagarumin yaƙi a kashe arna amma dan lalaci kake maganar ruwan ɗumi ai na ɗauka ni ce zan buƙaci ruwan ɗumi amma ba dai kai ba"

"Ikon Allah na kwance ya faɗi yanzu ashe Delu har ni zaki fara tunanin babu abin da zan iya taɓukawa a daren amarci sai kace wani sauna kira mana shashasha in ka ga sakarai ku taho tare, in ma ba dan wannan tsautsayin ba ai da yanzu muna filin daga, ni nan jarumin jarumai ne awa bakwai nake kwashewa a gabatar da sunna ga Kande ma bare kuma ke ai sai yadda hali ya yi sai na ga abin da ya turewa buzu naɗi"

Wani irin washe baki Inna ta yi, jin za a sha amarci, dan har ta fara sarewa cewar babu shan amarci a daren yau. Haka ta tashi ta samo ruwan ɗumi ta ɗan gargasa masa inda aka doka sandar kafin ya ɗan ware yana zaunawa dakyar, bayan yanji ɗan dama-dama ya tashi suka koma ƙuryar ɗaki, har suna shirin kwanciya Inna ta tuna bata rufe ƙofa ba dan haka ta fita domin ta rufe, tana fita Jauro ya tashi da sauri ya ɗakko wata leda a ajjihun rigarsa da sauri ya buɗe ya lakuci maganin ya shafa a jikinsa (Al'aurarsa) Maganin ƙarfin maza ne da tada shu'umar sha'awa da sauri ya maida ya koma kan gado ya kwanta. Inna tana gama rufewa ta dawo ɗakin ta kashe fitila ta ƙarasa kan gadon, can sun ɗan yi nisa ana shirin cin amarci sai kawai suka fara jin wani sauti ana cewa

"Delu, Deluna taho mana Delu" Muryar Malam marigayi mijin Inna ita ce ta karaɗe falon Inna wanda suke jin sautin har cikin ƙuryar ɗakin da suke. Wani irin zabura Jauro ya yi tare da ƙara ƙanƙame Inna, cikin razana da gushewar hankali haɗe da tsoro Inna ta sanya hannu biyu ta hankaɗa Jauro dan jin wani irin tsoro take

"Angon naki kike turewa a daren amarci, haba Delu ya za a yi ina shirin haƙar rijiya (Gabatar da sunna) Amma kike neman kawo mini cikas"

"Haba Jauro baka jin muryar fatalwar Malam duk ta karaɗe ɗakin wani irin cin amarci ana zaune ƙalaw ai indai amarci ne na haƙura ko so kake in ci amarci fatalwa ta tafi dani yanzu, ai wallahi wannan Malam an yi kudurarre, yanzu ba ya duniyar ma sai ya haramta mini more rayuwata duk irin burin da na ci a kan ranar nan amma sai da ...

"Delu ina kallonki ke da sabon mijin naki, ashe dai dan dole sai da kuka yi aure,to cin amarci dai haramun giya a gidan liman, babu wani amarci da za ku ci in kuma kuka ƙi ji to tabbas bakwa ƙi gani ba, dan haka ku taso ku bar ɗakin nan yanzun nan in ba haka ba yanzu za ku ganku a maƙabarta" Abubakar da ke ƙasan kujera wanda tun fitar Inna da ta bi bayan Jauro da ya tafi ɗaukan tuwo ya shigo ɗakin ya shige ƙasan kujera shi ne yake magana a cikin kofin silba ya toshe hancinsa ɗaya yake muryar Malam, dan ya ci alwashin babu wani amarci da za su ci.

Ai jin ya ce su bar ɗakin ai a sukwane suka fara rige-rigen sakkowa daga kan gadon har suna yin gware kowa jikinsa na karkarwa. Inna ce ma ta yi ƙarfin halin saka wani zurmemen hijabi amma ko ɗan tofinta baya jikinta

"Da rarrafe za ku fito" Jin haka ya sanya Jauro saurin zubewa rigijib a ƙasa har sai da ya ji raɗaɗi a gwiwoyinsa amma haka ya daure dan shi yanzu da za a ce ya bar garin Kano ma gabaɗaya babu abin da zai sanya ya zauna dan ya tsorata sosai. Haka suka rarrafo Jauro a gaba Inna tana binsa a baya,Jauro tsirara yake dan tsabar tsoro ko gajeran wandon bai saka ba Inna da ke bayansa tana hango sandar girmansa daga baya da yake da rarrafe suke tafiyar.

"Wa ya ga jelani, wannan abu carai-carai kamar ɗan wada ya je ci rani, anya kuwa a nan akwai abin arziƙin da za a samu bare har a more, abu sai uban tsawo kamar daren mutuwa" Cewar Inna zuciyarta ganin sandar girman angon nata tana reto.

"Jauro wato dan ƙarfin hali ɓarawo da sallama sai da ka auri matata ko?" Suka tsinkayo muryar Abubakar da yake magana a matsayin Malam.

"Haba Malam yanzu dan hana ruwa gudu sai da ka baro kabarinka da aka haƙa maka ka taho nan? To ni dai cikin kwanakin takabarka babu wanda na rage ko da kwana ɗaya ne, dan haka ni ba matarka bace dan...


Wata tsawa da Abubakar ya saki ita ta hana Inna ƙarasa maganarta.

"A mini afuwa ranka ya daɗe Malam Lawali, na tuba na bi Allah da manzonsa ka yafe mini, ai ni in ka ganni a lahira kaini aka yi Delu ce ta matsa mini aka yi auren amma ba a son raina ba" Cewar Jauro da ke duƙe yana rarrafawa yana sakin nishi kamar wani raƙumin da ya kwaso gajiya.

"Allahu akbar kabiran wallahi Jauro ka ji tsoron Allah, ni ce ma na matsa maka ni Delu barni in mutu maza su kai ni ba mata ba.

Duk suna cikin rarrafen suke maganar, suna cikin rarrafen wata tusar ta tsoro ta ƙwacewa Jauro ga shi ko wando babu bare ya tare warin Inna da ke bayansa tana rarrafowa ta ji wani uban wari ya bugi hancinta.

"Kai Jauro, bani da sarmadan ba amma dai alala ka ci yau...


"Ku rufe mini baki, kai kuma ka koma cikin sauri ka saka wando" Cewar Abubakar yana katse Inna daga maganarta da yake yana kallonsu dan ƙasan kujerar da ɗan faɗi kuma kofin silbar ƙarami ne sai dai su Inna ruɗewa ta hana su gane cewa ga daga inda maganar take. Wani salati Jauro ya ɗauka a ransa dan ya ma manta da zancen wani wando hannu ya kai da sauri gabansa aikuwa ya ji shi timɓir haihuwar gyatumarsa da sauri ya yi kwana, dan dama kwana ba sai mota ba, ɗakin ya nufa ya sako gajeran wandon.

ya dawo suka cigaba da tafiya domin barin falon suna zuwa Inna ta miƙe tana karkarwa ta buɗe musu ƙofar suka arta a guje, suna fitowa Jauro ya nufi hanyar ɓangaren Kande cikin sauri Inna ta janyo wandon nasa ƙiii sai gashi a gabanta

"Wallahi baka isa ka kai mata kwanana ba" Ta faɗa tana haƙi.

"Haba Delu ni yanzu da nake neman mafakar fakewa kwanan me zan kai mata ni da zan samu in ɓuya saboda fatalwa amma ke kin sa kishi a ranki ta wani kwana kike ina ma nake da nutsuwar aikata sunna" Banza ta masa ta nufi ɓangaren Abba ya bi bayanta sauri suke kamar su ci da ka har suna neman tuntuɓe. Da ƙarfi suka shiga bugawa Abba ne ya zo ya buɗe bayan ya tambaya Inna ta tabbatar masa da su ne, yana buɗewa suka shigo a kiɗime suna zare ido dan har sai da Jauro ya buge Abba ba tare da ya lura ba.

"Lafiya Inna?"

"Ina da lafiya ubanku ta iyo fatalwa ya zo ya hana mu cin amarci saboda mugun hali da baƙin kishi irin nasa" Cewar Inna da ta kama ƙofar ta rufe har da sanya mukulli.


Da sakekken baki Abba ya bita tsabar mamaki, yana dana sani a kan auren da Innar ta yi gashi ko kwana ɗaya ba a yi ba amma tana ta kawo musu matsala daga matsalar da ta faru ɗazu yanzu ma ga wata ta kunno kai.

"Haba Inna wace irin magana ce wannan kin taɓa gani wanda ya mutu ya dawo? "

"Ka jini da ja'irin yaro to ƙarya zan maka? Na ce ƙarya zan maka, mutumin da yanzu ya furtumo mu daga ɓangarena, shi sabon ubanka ma tsirara haihuwar gyatumarsa ya taho amma ya maidashi ya sako ɗan kamfai (Wando) Da ba dan haka ba da yanzu sai dai ka rufe idanunka, ka kauda kanka in ba haka ba tsirara za ka ganshi"

Da ido Abba ya bi Jauro aikuwa ya sauke idanunsa kan wandon Jauro wanda , gabansa ya tashi saboda maganin da ya sha, dan shi yanzu maganin ya gama bin jikinsa gashi kuma ba damar gabatar da sunna tun da an koro su shi da amaryar.

"Haba Bebi yanzu dan Allah meye haka, ka bar jikinka (Gabanka) Na tashi sama kamar wani doki yana hamimiya, haka kawai ka bar abu zalolo ya tashi sai harbin iska yake, tun da dai ba a ɓangarenmu muke ba ai sai ka sace masa iska" Cewar Inna da ita ma ta sauke nata idanunsa a kan wandon Jauro. Wata irin kunya ce fa rufe Jauro har ya kai hannu da sauri ya dafe wurin dan shi kaɗai ma ya san abin da yake ji saboda maganin da ya sha shi kaɗai ya san hali da masifar da yake ciki.

"Ba laifina bane Delu amma har kike kiran in sace masa iska sai kace wata tayar keke"

"Yau dai na ga abin da ya fi ƙarfina, a ce wai mijin mahaifiyarka yana tsaye a gabanka da gajeran wanda jikinsa na tashi wannan wace irin rayuwa ce" Cewar Abba a zuciyarsa a fili kuma sai ya ce
"Inna dan Allah mu je in raka ku ɓangarenku" Ya faɗa yana kallonsu dan ya ga su ko a jikinsu.

"Ikon Allah na zaune ya faɗi, Sa'adu ni kake kallon tsabar idona kake faɗa mini mu tafi ɓangarena sai kace wanda suka zo da mugun abu in faɗa maka fatalwar ubanka Malam tana can ɓangarena amma ka ce wai mu zo ka raka mu dama ai ba kai ka rako mu nan ɗin ba"

"Allah baki haƙuri Inna"

Banza ta masa idanunta a kan Jauro da ke ta wani harhaɗe ƙafafu dan yanzu maganin nan ya fara tsuma shi.

"Wai kuwa Bebi in fitsari kake ji ai ya kamata ka je ka yi, dan, amma ya za a yi ka rinƙa haɗe ƙafafu kamar ƴan sanda za su sarawa Ogansu

"
Jauro kwa ko kaɗan ya kasa furta komai dan gabaɗaya mararsa tsinkonsa take sai wani zare ido yake ya rasa yadda zai yi.

"Bebi a bamu ɗaki a nan mana sai mu yi kwanciyarmu kin san da can da nan duk ɗaya ne, amma dai abinda nake ji yanzu aradun Allah ya fi fitsari"

"Haba ya za a yi mu kwana a nan sai dai a je a kori fatalwar mu koma ɗakinmu ai
ɗakin mutum sirrinsa" Cewar Inna da nata tsumin maganin ya fara tashi.

"Inna bari in je in gani" Cewar Abba yana kama hanya ya buɗe ƙofar ya fita ba tare da ya jira cewarsu ba. Yana zuwa ya shiga ya duba ko ina amma babu kowa dan Abubakar suna fita ya fice dan dama burinsa ya tsorata su, kuma ya san tun da suka fita to ba za su wuce ɓangaren Baba ko Abba ba. Haka Abba ya shigo ɓangaren bai ga kowa ba har ƙuryar ɗakin ya leƙa ya fito ya koma ya kirawo su Innar dakyar suka koma sai da suka tabbatar babu komai suka shiga dan a zatonsu fatalwar ta tafi.

Bayan sun tabbatar babu kowa Abba ya musu sallama ya tafi. Suka shiga ɗaki abinsu.

*WASHE GARI DA SAFE*

Tun kan na shiga ɗakin Inna nake jiyo sautin kukanta sai yi take tana face hanci, ina shigowa na yi tozali da Inna kwance reran magashiyan tana kuka abinta shi kwa gogan yana gefe ya ɗora kan Inna a kan cinyarsa sai aikin lallashi yake a kan ta yi haƙuri ta daina kuka.


"Haba Jauro yanzu tsakani da Allah baka dubi tsufana ba ka haike mini kamar wata budurwar amarya"

"Haba Delu ki yi haƙuri mana, duka-duka awa takwas ne fa na yi amma gobe tin daga farkon dare har asubahi irin wannan gyara da kika sha aradun Allah ko Kande lokacin amarcin budurci bata kai ki ba"

Wani irin washe baki Inna ta yi jin an yabe ta, amma kuma wani raɗaɗi da ya ziyarce ta sai ya hanata darawa sosai.

A hankali ya kama hannunta ta tashi zaune tana ɗan ciccije baki, kamar an ce ta leƙa ƙasanta aikuwa ta shiga rafka salati tamkar ta ga kwarata turmi da taɓarya.

"Haba Deluna zunzurutun maƙwallaton zuciyata, ai wallahi kin fiye mini mata dubu d...

"Haba wace irin Delunka ashe haka ka mini rata-rata, ka kekketa ni, kamar wata takarda, yanzu dan rashin imani haka ka ci mutuncin matantaka Jauro" Ta faɗa tana sakin wani marayan kuka

"Haba Bebi amarci ne fa yanzu ma aka fara ai, ni tsakani na da ke babu abin da zan ce sai addu'ar shiga aljanna"

"Yo ba dole ka ce haka ba bayan ka gama dani yanzu Allah na tuba ko tafiya zan taka da ƙafafuna ai na san tatata zan rinƙa yi ni ba wata sabuwar ƴar shayi ba amma a haɗa ni da tafiya ƙafafu a gwagwgwale, wallahi ko hanyar mafitar ɗan ta yi wani burum kamar ƙofar ɗaki, dan bala'i duk matsin da wurin nan ya sha sai da ka fidda komai hatta tantanina da nake gani ta cikin mudubi wallahi yanzu ko inuwarsa ban hango ba" Ta faɗa a ranta a fili kuma ta ce

"Wannan Lanatana an yi shegiyar yarinya kudurarriya, ita ta kai ni gidan mai maganin mata gashi ta janyo mini shan wahala"

"Haba Bebi ni kwa ai na ji daɗin abin da ta yi ai ƴar albarka ce yarinya ai ta gyara aure, ta daɗa sanya hauhawar soyayarki a zuciyata" Ya faɗa yana washe baki, wata harara Inna ta jefa masa dan yanzu wani haushinsa take ji tana ganin ta yaya za ta zo tana tafiyar tatata a gaban ƴaƴa da jikoki har ma da sirikanta.

"Allah maimaita mana Allah ƙara maimaita mana mummunai" Ya faɗa da sigar waƙa yana wani rausaya kai kamar wani ƙadangaren da ya samu ledar manja.
Banza ta masa ta shiga ƙoƙarin tashi tsaye tana wani ciccije baki.


Ai Inna na duro da ƙafafunta daga kan gadon, ta tashi tsaye sai gata tana sakin wani ihu mai haɗe da kuka a lokaci guda dan ƙafafunta karkarwa suka shiga yi gabaɗaya ta kasa tsayawa da ƙafarta saboda azaba. Da sauri ta koma ta zauna a karkace ta gwale ƙafafu ta ɗauki muhuci ta shiga fifitawa ai wani raɗaɗi da ya ziyarceta saboda yadda iskar ta shiga sai ga Inna na sakin wani hawaye wani na bin wani.

"Sannu Bebi" Ya faɗa yana kanne mata ido. Kanta ta ɗauke duk abin duniya ya isheta.

"Allah raba bawa da wahala wai gwauro a teburin mai shayi, in ba tsautsayin takaba ba auren shiɗaɗɗe ina ni ina wannan aiki fisabilillahi ni ƴasu da wane idon zan kalli Umaru da Sa'adu a ce a daren farkon amarcina an farkeni kamar wata ɗanyar kaza ko ma in ce kamar wani tsohon buhun siminti" Cewar Inna a zuciyarta tana sauke idanunta a kan Jauro.

"Tashi in raka ki bayin " Ya faɗa yana kama hannunta dakyar ta tashi ya shiga kafaɗarta. Taku ɗaya biyu ta yi Jauro bai ankara ba sai ji ya yi ta sakar masa wani uban dundu a bayansa da sauri ya dakata yana kallonta da mamaki fuskar nan tata sharkaf da hawaye, sai damƙe baki take tana ta jijjiga kai alamar ita kaɗai ta san azabar fa ƙasanta yake mata wanda ta samu a ranar farko ta amarcin ƘARA'I.

"Haba Delu wai duk amarcin kike yiwa wannan raɓetun da hawaye kamar wata ƴar shekaru sha uku, to aradu a daren farkonmu da Kande cewa take, ja mu je direba kar ka tsaya direba amma banda tuƙin ganganci, tana ƙara zugani in cigaba da aiwatar da sunnar, amma ke ba da mini waƙar ja mu je direba ba, wato babu waƙa lokacin ana aikata sunna sai bayan an gama ki zo ki rinƙa raki har da su duka kamar wanda na saɓi Allah, ke da kike so a miki aiki jiya har cewa kika yi wai in faɗi gaskiya in ba zan iya taɓuka komai ba ai ke kika dace da shiga ruwan ɗumi ta yanzu ai sai a dafa miki a ƙatuwar tukunya"

Wani haushi da kishi ne suka turnuƙe Inna dan a duniya ta tsani ya yabi Kanden nan bare a ɓangaren aiwatar da sunna dan haka cikin zafin nama ta janye jikinta daga gareshi za ta tafi bayin da kanta aikuwa tana ɗaga ƙafar sai ta zauna a ƙasa ta karkace.

"Wannan dai ragwanta ce aradun Allah Delu"

"Ka manta kakar ragwanta ce, yanzun nan na ji kamar an tsala ni da reza ko adda tsabar raɗaɗi da azaba, amma kana kiran ragwanta mutumin nan jiya ko tausayin tsufana baka yi ba ka rinƙa haƙa rijiya da mugun ƙarfi kamar ka samu shebir, haka na daure sai da ka mini fata-fata, yo ina dalili ina ɗan mafari za a kassara mini mafitar ɗa, wannan ai gamganci ne haihuwa da damina, kana tuƙi baka san hanya ba kawai sai ji nake wani garrrrr, gugurummm, buuuuu, haka kawai ka maidani kamar wata kwalta ina dalili ai ni dai cin amarcin nan bai mini rana ba

Please Login or Register in order to submit comment