Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a gidan.

Dakinta ya shiga da ita ya wurga ta akan daya daga cikin sofan falon,a zafafe ya nufo gareta,wanda tunda Shakeerah take bata taba ganin sauya wa irin na Daddy haka ba,kamo kafadunta yayi cikin kakkausar murya da daga tsawa yace"Shakeeerah wacece ke pls?wace irin hatsabibiya ce ke? andade ana jamana kunne Akan akwai wacce zata rushe mana kungiya dama kece?yasake daka mata wani uba uban tsawa.
Jikin Shakeerah babu inda baya rawa tafashe da kuka domin tsakani da Allah don tsorata Shakeerah ta tsorata muryan ta na rawa tace"Papi bansan me kake nufi ba,wallahi niba kowa bace face matarka....

Bata karisa magana ba ya fisgota tare da dauketa da mari,Kara Shakeerah tasaka,ya shakota yqce"karya kike munafuka Sai na kasheki,wallahi Shakeerah na tsane ki,duk Wanda zai shiga cikin sabgan al'amura na zan kauda shi wallahi I hate yhu.
Yayi maganar yana buga kanta da jikin bangon dakin,wani Kara Shakeerah tasaki wani Kara tare da sulalewa a kasa jini nabin goshin ta.

Wayan Daddy ne yayi Kara Koda ya duba yaga Mr Patrick ne, picking call din yayi,cikin kakkausar murya Mr Patrick yace"kuyi maza kuzo akwai meeting.

Fashewa Daddy yayi da kuka yace"Shakeerah kin cuce ni,nayi dana sanin saninki,Kuma da hannu na zankashe ki,ya karishe maganar yana hambare ta da taka mata ciki sannan yafita ya barta kaman matacciya.


Shida hjy Sameera suka fita a mota guda.

^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^

Wajen shiru ne Babu abinda ke tashi sai hucin Mr Patrick suna tsaye curku curku duk kawunan su a katsa.
Daddy ne duke a kasa yayi kneel down hankalin sa a tashe.


"Kacuce mu Sani, wallahi wallahi wallahi inaso kasani Dole ka kawo mana jinin ta wannan Karan kada ka kuskura kace zakamun gardama.
Dole ne musha jinin jikin dubban jama'ah wannan Karan sannan harda megadin ka driver naka, sannan wancan mun kasheta mun yarda gawarta,inaso ka maida hankali zakaji abinda boka mukhit zai fada.

A hankali tsohon ya taho da sanda a hannun sa,yanajin sa da wani gajar ta,Kai a takaice dai wada ne ma,sai kace wani tsohon aljani.

Wani irin dariya bokan ke saki yana kyalkyalewa da dariya lokaci daya ya miko musu kwaryan jini ya aje a babban saman table din dake wajen jini ne a cikin kwaryan,duban Daddy yayi a furgice cikin muryan tsawa yace"Sani matarka daukan fansa yakawo ta cikin gidan ka,bamu fahimci abinba sai dazu a asibiti da sukayi ido hudu da Patrick nagane ko ita wacece, idan bamuyi wasa ba itace silar tarwatsewar kungiyar mu Muddin bamuyi wasa ba, idan muka bi wannan hanyar shine zaisa musamu rufin asiri duniya da lahira.
Cikin Sauri Mr Patrick da Alhj Hamza suka dubi boka mukhit suka hada baki wajen cewa"Menebe wannan Boka?

Kualkyalewa da dariya Boka mukhit yayi zuwa can ya turbude face yace"Saimun bawa aljanu jinin yarinyar sun tsotsa sun shanye tass mukuma mun cinye danyer naman ta,wannan dalilin zaisa musamu nasara a kungiyar mu.

Mr Patrick ya dubi Daddy yace"Toh kaji Sani saika zaba ko Kai ko hjy Sameera ko Amaryan ka.
Cikin Sauri hjy Sameera tace"Inah badai niba sai dai shi da fitsararriyar Amaryan sa.


Daddy idanuwan shi Sunyi ja jazur yace"Nariga nabada jinin ta domin yanzu na tsaneta,na mallakama aljani misewit jinin matata Shakeerah.

Wani irin ihu aka saka a wajen suna bubbuga sandina a kasa suna fitar da harshe Cike da farin ciki,Wanda rabon da susamu kamarshi tun kafin Daddy ya Aure Shakeerah.

Ranar sunsha jini kaman babu gobe kamar ba jinin bil'adama ba, Mr Patrick ya wakilta Daddy da matar sa da hjy Sameera da Alhj Hamza,kan zuje sudauko Shakeerah.

Sosai hjy Sameera ke farin ciki yau yarinyar da tafi tsana zata mutu a wulakan ce,motoci biyu suka hau sukayo gidan Daddy wajen karfe 1:30 na dare.


Layin tsit babu abinda ke tashi sai karar motar su Daddy,Koda suka zo bakin gate din gidan a wangale suka ga gate din don haka cikin Sauri suka shiga da motocin a zafafe wasu katti suka nufi dakin baba megadi,abin mamaki babu baba megadi Babu dalilin sa,a hargitse suka nufi part din Shakeerah Wanda yake a wangale jinine a wajen sosai sai dai Sunyi neman duniya babu Shakeerah babu labarin ta hankalin su yatashi sosai,hannu hjy Sameera tasaka aka tasaki ihu tana me dora hannu aka,shikan shi Daddy a rude yake Shima ihun yasaka,yadauki wayansa yakira number hjy harirah (mom)din Shakeerah sai dai switched off kawai akece masa,cilli yayi da wayar gefe daya ya dubi daya daga cikin kattin yace"Zama Bai ganmu ba mugu ka shirya yanzu a Daren nan mu nufi Zaria wajen mahaifiyar Shakeerah domin bana tantama can tanufa, Amma Ina baba megadi yaje,amsar da suka rasa me basu kenan.
Kiran Mr Patrick Alhj sani yayi ya sanar dashi abinda ke faruwa,Shima ihu yasaki kamar zai fasa wayar yace" wallahi alhaja hamzaet kada ki kuskura kidawomin nan Babu shegen yarinyar can da ita da Alhaja sani da shegen matanta Sameera,sosai jikin su ke rawa da abinda ke faruwa, Daddy da Alhj Hamza da katten maza biyu suka shiga motoci suka nufi hanyar Zaria a daren nan.

Matar Mr Patrick da hjy Sameera da sauran suka juya suka nufi kungiya domin kiri kiri sunce hjy Sameera bazata kwana a gidan ba Kuma Muddin ba'aga Shakeerah ba su da gidan nan sai a lahira idan suna da rabo.

Sosai hjy Sameera ke kuka tana tsine ma Daddy da Shakeerah, domin hakanan jikin ta ke bata rayuwar ta tazo karshe.
_I NEED UR COMMENT_

*Kuyi manage da wannan 1page din domin yau Ina busy ne tnx for the comment my reader's Ina ganin sakon ninku,Nima Ina sonku sosai ngd da kulawa matuka*




Xahratty ce✍🏾
Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️
💕💕
❤️

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment