Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nace"A'ah Abba kawai don ya tsaneni ne shiyasa zaice haka,gaishe kawai nayi yahau zagina don yaga bankula shi ba shine yabiyo ta nan.

Gabadaya bude mouth baba Ayuba ya bude Yana kallo na,Yana mamakin wani irin hatsabibanci ne dani haka?
Shiru yayi batare da yayi magana ba ya fita daga gidan,karyayyen langa-langar mu yabuga yafita, Abba ne yadawo da dubanshi kaina yace"zonan mamana,tsakanin ki da Allah meyafaru?Jin ta tambayi tsakani na da Allah yasa nafadi gasky,Nan ko Abba ya Shiga yimun fada inda yake Shiga banan yake fita ba,Ammi ma haka Bayan sun gama suka dasa nasiha akan narage tsiwa da rashin kunya.
Amsa kawai na Basu da toh sannan na nemi yafiyarsu,Sam banson bacin ran iyayena a gefe guda kuwa ta shiga tanan ne tafita ta can tabi iskaaaaa.
Washe gari kuwa muka sake daukar tallan bread din duk idan muka fita sai mun siye tasss,dalilin haka kuwa Allah ya albarkaci Dan ribar dubu dayan da muke samu,ganin haka yasa Abba yasamu a islamiya,ajinmu Daya da Aunty Saudah tunda inada kokari sosai,kwana na biyu a islamiyar sunana ya zagaya makarantar,a dalilin na fasa ma wani yaro kai yakawomun wargi,kullum sai iyayen yara sunkawo karana wajen headmaster,ganin haka yasa headmaster ya sanar ma da Abba,wanna Karan fushi Abba ya dauka sosai a kaina domin har zaneni yayi yace Kuma zai cire ni a makarantar.
Hakuri Nashiga bashi,sannan nayi mai alkawarin bazan Kara ba,tsaki yaja yace"keda Kika Saba da dama tuban mazuru.
Ita dai Ammi ko me akayi sai dai Ido.


~After 3 month~


Mun cigaba da zuwa islamiya Alhamdulillah Allah nata rufa Mana asiri,sannan a gefe guda bamu dena zuwa tallah ba.
Ranar sati na shirya ni kadai na tafi islamiya da yake Aunty Saudah bataman tabi kanwar Ammi Agadez domin Ammi 'yar agadez ne can wani kauye,namanta sunan shi,ita Kuma tana aure a cikin garin nijar.
Latti nayi,da yake malam shafi'u azzalumi ne yasan bansan duka,Aiko nan yamun dukan tsiya,kuka nayi sosai tare da duban hannu na yanda ya fashe.Don haka na dauki alwashi da ramuwa da *daukan fansa* a dalilin dukan wallahi sai na Rama.
Washe gari kuwa Bayan antashi islamiya na dai-dai ci dai-dai lungun da malam shafi'u ke wucewa na zuzzuba kososhi tunda ga farkon lungun har tsakiya,sannan nasu wani waje na boye,hannu na da katon icce.
Aiko bayan antashi malam shafi'u ya shigo lungun,kunnensa sanye da earpeace bai ankare ba yaji mashin tafara selow slow slow alamun Babu iska,sauka yayi tare da Jan tsaki,Yana duban tayar mashin dinsa Bai ankare ba yaji saukan sanda a bayansa say kwala masa,wani irin ihu yasake tare da gantsarewa,cikin bacin Rai ya juyo Cike da mamaki da takai ci yake duba na,nikuwa hade rai nayi kamar wata babba ku Kuma wani sa'a na nace"ai dama ramuwar gayya tafi ta gayya zafi Ina magana Ina jujjuya sandar da take hannu na.
Cikin bacin rai yanufo inda nake,Aiko na hau tsalle tsalle kamar 'yar Cali-cali Allah kuwa yabani nasara nashige ta osin shi,abin fitsarin shi na Kama na murdeeee,duk da a lokacin bansan menene ita ba,kawai hannu na ne yakai kanta.
Kyalkyalewa da dariya su Fauzi sukayi,khadee tace"lallai Shakeerah kin bar history a unguwar ku.
Murmushi Shakeerah tayi tace"hmmmm ku dai Bari,in takaicemu ku tunda na Kama abin fitsarin shi na murde sai da yayi ihun wahala nasake shi,sannan na dauki icce na kwala ma goshin sa Aiko atake anan yafashe goshin yafara fitar da jini.
Nesa dashi nayi sannan na nuna masa hannuna da ya fasa da dorina nace"kaga wannan somun tabu ne,Ina Gama fadar haka na arta a 360 na bar wajen nayi gida.

Washegari na dauki tallar pure water da bread dina natafi wajen Sha daya na dawo Bayan nayi ciniki ansaye tasss.
Tunda nashigo gidan daga Ammi har Abba babu wanda ya kalleni daka gansuu kasan ransu a bace yake,Cike da farin ciki na nufi jikin Ammi na fada kamar yarda na Saba nace Ammi kin.........ko karisawa banyi ba naji saukar Mari,Wanda yasani gigicewa duk da bansan Wanda ya mareni tsakanin Ammi da Abba ba to nafi kyautata zaton Ammi saboda shi Abba mutum ne Mai sanyi kamar yanda Ammi take,babban cinsu Ammi na duka Abba Kuma ba yayi.
Ihu nake Ina fadin na Shiga uku,sanda Ammi ta dauko tace"au don ma bandake kiba shine kike kokarin tara mun jama'a?iccen miyar tsanya ta dauko zata zabga mun tana cewa"Bari inmiki Mai dalilin inyaso kyayi kukan da hujja.
Zumbur na mike nanufi Bayan Abba ina cewa"A'ah Ammi kuyahakuri wallahi bazan sake ba nayi alkawari.
A halin Ammi na kunya ko me muka Mata bata iya dukan mu a gaban Abba domin tana ganin kamar cin fuska ne.
Jawo ni Abba yayi gabansa ya dorani a Kan tabarman da yake ya dubi Ammi yace"kikawo Mata abbin Karin kumallo,da toh Ammi ta'amsa ma Abba,sannan tashiga dakin Wanda yake ciki dai-dai guda biyu,daya nata da Abba Daya Kuma nida Aunty Saudah,sai bayin mu da kitchen waje guda.

Dauko mun Karin kumallon tayi ta aje tare da dallamin harara.
Cike da yunwa najawo kofin Koko na da roban kosai na mike naje na wanke hannu nadawo,bismillah nayi na fara cin abinci.
Bayan na gama Abba yadubeni yace"mama na meya hadaki da malamin islamiyar ku har Kika masa rauni?shiru nayi kaman munafuka Ina tunanin wani karyan zan gindayo ma Abba......katse tunanin nawa nayi a dalilin Jin yace anjima zai daukeni muje har islamiyar,idan nice da lefi zaisa amun assembly a zaneni.

Kirji na ne yabuga na fara kokarin samo mafita.



Xahratty ce✍🏽
Lallai Alqalami 🖋️Yafi takobi 🗡️
💕💕
❤️
[7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
( Daukar Fansa )




Story& writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
______✍🏽______




*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expert and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))

*_T.W.A_*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________


Marubuciyar⬇️

_ _A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_


*DA*

_ _MIJIN ZAHRA_


*Littafin diamond ladies (Daukar Fansa) na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari#100 katin waya ta wannan number 08060710719,sai nayi adding din mutum a group din.*




Bismillahir-rahmanir-raheem.



*Da sunan Allah Mai rahama Mai Jin Kai....*



Page:1️⃣5️⃣🖊️





__________Abba kuwa cikin hukuncin Allah Allah yabuda masa,yakuwa samu a makaranta Aunty saudah tana zuwa Zaria children school tana S S 2 tunda lamarin na jumping ne,nikuma Akasa J S S 3 maida hankali mukayi sosai wajen karatun mu tunda muna da experience a gefe Daya Kuma Abba ya dauko Mana Mai lesson a gida sikuma muna Yana kula da karatun addinimmu
Abba yataso Mai temako sosai Sam baiso yaga ana zalinci a waje sau dayawa idan ka kawo Masa kukan ka zai magance maka damuwar a dalilin haka yasa ake kiransa da muhammadu Adali.

A Zaria children school kuwa daga student har teacher's sun Sani ba'amun na kyale,da haka yaza kowa yaci maganin Zama Dani,a kullum nasihar mu da Abba shine muji tsoron Allah sannan mukula da rayuwa.

Wata Rana da baAzan taba mantawa nida Abba da Aunty saudah mun rakasa kasuwar sabon garin Zaria akasiyo atamfofo kusan hamsin da yadikan maza ba Dan kadan ba,domin shagon da mujaje siyayyar motar shagon ta Daukar Mana kayak,gidan nakasassu da marayu daje kofan kibo nan mukaje Aiko Abba yadinga rarrabawa Wanda ma'aikatan wajen sukayi farin cikin matuka,a gajiye muka dawo gida.
Muna zaune naga Abba yafita cikin Sauri a dalilin kiranshi da akayi a waya mikewa nayi nima don inaso muyi mgnr su baba Ayuba sai dai banaso Ammi taji balle ta kobeni.

Koda na karisa ji nayi Yana waya Yana cewa"Haba Alhj mukhtar yaza'ayi nabaka dukinyan marayu,Kuma hakkin marayu?wallahi bazai yuwuba sai dai duk abinda zakuyi mun kuyimun nacema takaddun komai baya kasan nan nasan akwai ire-iren ka,Kuma nasan za'a bibiyeni shiyasa ma nabar kasar Nan dashi,babsan me akace a Daya bangaren ba,na daiji Abba ya daga murya Yana cewa"wallahi sai dai kuyi abinda zakuyi da dai na taba dukiyan marayu,still sakeji naji nayi yace"Eah Alhj mukhtar na yarda ka kasheni abinda nasani shine nayi imani cewa Babu Mai rayawa kuma Babu Mai kashewa sai Allah, Yana Gama fadar haka yakashe wayan tare da jingina da gate din.

Wani hawayeni masu dumi suka tsiyayomin da yake a lokacin hankali yazomini sannan inada wayau da kaifin baseera,juyowa Abba yayi turus yatsaya ganina da yayi bavtare da yayi magana ba yakama hannuna mukabi ta kofan baya muka Shiga bedroom dinshi.
Zaunar Dani yayi a bakin gadon tare da Kama kafadu na yace"Mama na! idanuwa na dago ina kallonshi bakina na rawa nace"Abba wanene wannan?sannan meyasa zasu kasheka?
Girgiza Kai yayi tare da murmushin gefen baking yace"Mama na wannan ba huruminki bane.
Girgiza Kai nayi cikin muryan kuka tace"Abba sanarmun nada amfani bakasan amfanin da zanyi ba.
Kai yadaga yace haka NE wato akwai wani business partner dina Wanda muka hadu a kano mutum ne Mai hakuri da kawaici ajiyan wani dukiya abokinsa ya bashi na wanni abokinsa ne da yarasu dukiyan yaransa da documents na abubuwa masu mahimmanci Wanda ba'a bama yaran ba har yanzu,tunda suka fahimci dukiyan na hannun sa sai suka dinga bibiyarsa ganin haka NE sannan yaga ba garin mu Daya ba yasa Nima yabani amanar su,shi wancan Abokin NASA kasheshi sukayi yayyinsa.
To Yana bani Bayan nadawo nan da kwana biyu suka kasheshi,Nima bazan Basu ba sai dai sukasheni,kama hannuna yayi yace"mama na Ina alfahari dake don Haka zanbaki dukiyan nan ki rike.
Diddilo idanuwa nayi Cike da tsoro nace nikuma Abba ? Dagamun Kai yayi alamun Eah.
Nace"Abba na Ni yarinya CE kuma idan haka NE basai mugudu ba?
Kada Kai yayi yace"mama na Kenan mutanen hatsabibanci ne duk inda kike tunani sun wuce,kedin jarumar macece zan baki dukiyan a hannunki duk runtsi duk wuya ki tabbatar da duk abinda zan baki kin cikamun kinji mama na?
Daga Masa Kai nayi nace to Abba na insha Allah wani tausayi yabani rungumesa nayi na fashe da kuka.

Kwana biyu da faruwar hakan suka Kira Abba sukace yau zasu Zo don Haka yabasu files ko su kaishi barzahu,Abba yace Yana jiransu,ta Bayan gidanmu Abba yafita damu wajen Sha dayan dare ya Shiga damu wani lungu Wanda duk kwa-kwan ka bazaka San da mutum ba nida Ammi da Aunty saudah,duk cikanmu kuka muke Ni kuwa ina rungume say files a hannuna.

Wajen Sha daya sukashiga layinmu Dana gidan mu new farko nan kuwa suka dinga sakin harbi tsoro ne yakamani don Jin harbin a gidanmu,Kara karfin kukan mu mukayi, Aunty saudah CE tamike cikin hanzari tana ihu tafita daga lungun mikewa nayi xan bita Ammi takawo Ni,shiru mukaji na Dan wani lokaci zuwa can mukaji ansaki harbi uku a jere,da gacan mujaji ansake sakin uku a jere,wannan Harbin Babu Inda kararsa baijeba sai dai Babu halin temako.

Anfara kiraye-kirayen sallar Asubaanan nabufe wani Rami me murfi na saka files din,jikinmu na rawa muka nufi cikin gidanmu,tundaga kofar Falon mu jini ke gangarowa a guje muka karisa cikin Falon gaba daya Falon ya baci da jini,ihu duk mukasa muka nufi gawar Abba,face dinsa yayi wani kyau abkara Masa kyau,ga shi Yana dauke da Murmushi a face dinsa hannunsa Daya dafe da dai-dai zuciyar da,hannun na daga naga harbi,sai wani a cikinsa wani a goshi,wani irin ihu muka saki muka rungume Abba . A hankali muka Isa gawar Aunty saudah _innalillahi wa Inna ilaihirrajiun_ yau itace ta mutu haka kawai nake fada a raina,kafin kace kwabo 'yan Unguwa sunfara cika layinmu Ammi kuwa a take anan ta yanke jiki tafadi.
Da sassafe labarin kisan wulakanci da akayiwa Abba da Aunty saudah yafara zaga garin Zaria da yawa mutane sunsanshi mutane da dama mutywarsa ya firgita su,haka rayuwa takasance sai a hankali bamu rasa komai ba sai jigo kullum cikin kuka muke Bayan Ammi tayi takaba akafara bibiyarmu,ganin haka NE yasa naje nafadawa fulani duk abinda yafaru,itama tayi kuka sosai tamun alkawarin inbari jikanta zai sama Mana mafita sannan tace mudawo gidanta da Zama,part guda ta bamu da kofa ta cikin gidanta da Kuma Wanda zaka gate ta gaban gidan.
Manage dis please.

_I need ur comment nd sharhi_




Xahratty ce✍🏽
Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️
💕💕
❤️
[7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
( Daukar Fansa )




Story& writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
______✍🏽______




*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expert and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))

*_T.W.A_*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________


Marubuciyar⬇️

_ _A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_


*DA*

_ _MIJIN ZAHRA_


*Littafin diamond ladies (Daukar Fansa) na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari#100 katin waya ta wannan number 08060710719,sai nayi adding din mutum a group din.*



Bismillahir-rahmanir-raheem.


*Da sunan Allah Mai rahama Mai jin Kai*....




_FREE PAGA_


Page:1️⃣8️⃣--1️⃣9️⃣🖊️




_________Shiga Falon nasu tayi bakinta dauke da sallama karisawa wajen Ammi tayi Ammi ta dubeta tace"ya Naga baki zauna ba? Shakeerah tace"Wallahi Ammi bakuwa tayi Kuma 'yar Tace Kinga Aina Basu waje Koh?daga Kai Ammi tayi Shakeerah tace"kinsan menene Ammi har Ina cema Ammi fita zanyi zuwa kasuwa , a daren nan ne zanje wani kasuwa? Dariya Ammi tayi tace"Zaku hade ne zata Miki tambayar nan indai fulani ne kizo namiki kalaba ko yayane kinbar gashi wani yarbatsetse.
Turo baki Shakeerah tafara tace"Wallahi Ammi ni Sam banason kitson nan kinfa Sani.
Ammi tace"To mekike so? "Kinsan nafison wanke Kai gobe zanje shago a wankemun daga can sai na wuce gidan su baba Ayuba.
Ammi taji dadin Jin hakan don Haka da Sauri Ammi tace" To shikenan habu damuwa ba.

Nan suka cigaba da hira na 'da da uwa.


Washegari da wuri ta tashi tafara aikinta na gyaran part dinsu sannan ta Dora musu breakfast,Bayan Sunyi ne tayi wanka tasaka wani pink colour din lace,Banda daukan Ido babu abinda yake kai daga ma gani kasan mai tsada be tayi daurin Zahra buhari sannan gyalen ta pink takalmin ta pink ranar dai Shakeerah hadin too match akejin yi,Masha Allah mom ta fada da taganta sai ta dawo tayi mata sannan tafita ta Shiga part din fulani.
Ita kanta fulani kwalliyar na Zahra yayi matukar cijanta Saboda tayi kyau sosai da sosai,a ranta Fadi take insha Allahu ke matar Jalal CE,a fili kuwa rike mouth tayi tace"iyye matar manyan Mutane kingan ki kuwa? Murmushi Shakeerah tayi tace"Ai fulani duk kyanda zanyi ban Isa na kamo kiba,dariya fulani tayi tace"to a wancen zamanin ba but a zamaninnan ai sai a larabawa Suma da kyar za'a samu mai kyan naki.
Shakeerah tace"Woooo fulani na kodani Ni Shakeerah,Nan dai tamata sallama tatafi,direct shagon salon din ta nufa ta cidda mata hudu duk alayin,da mutumci da karramawa Aunty Samuel ta tarbeta tare da bata special chair ta zauna, matan ko wacce sai yatsine yatsine su ala Dole matan don.
Kammala musu tayi sai dai suna zaune Basu tafi ba ta dubi Shakeerah tace"Madam Shakeerah come here,mikewa Shakeerah tayi ta Isa wajen daya a cikinsu tace"kunga irin Wadannan ko kadan Basu da gashi mugun iyayi ne dasu,Murmushi daya tayi a cikinsu tace"gaskiya hadiza kinada matsala Wallahi Ni Banga wani iyayi a wajen ta ba kawai irin matan nan marasa tolerate din nonsense,itafa ta Mana sannu kowa ya'amsa ke bandake.......duk cikansu suka CE aiko dai, Shakeerah kuwa ko da ta
Isa cire Dan kwalin tayi tare da sabile band din,duk cikansu Basu San sanda sukayi subul da baka ba,wajen fadin"Wooooowwwww. Fara wanke mata Kai auntyn Samuel tayi sai Hira suke Bayan sungama NE ta siya turaren fesawa agashi da yake duk tana siyarwa,sabon band tasiya sannan ta Ciro mata dollars guda goma tabata,sake hankade mouth sukayi gabadaya, har rige-rigen lekenta Sukeyi.


Karisawa kasuwan tudun Wada tayi ta siyo atamfa turmi hudu ta nufi tsohon unguwar su,direct family house dinsu ta nufa duk da cewa Basu dayawa daga dakin baba Ayuba sai na baba Sani sai na autansu baba habu sai dakin marigayiya hjy Mai goro kakansu Wanda ayanzu ya koma dakin baba Ayuba, sai dakin babansu baban mu matasan gidan suka koma.


Da sallama ta shiga gidan 'yaya ne zasu Kai goma 'yan yangu yangu kaman aljanu jikinsu da kansu dukun-dukun tsayawa kawai suke kallon Shakeerah batare da sunsan ko wacece ba,dakin baba sahura ta nufa Saboda itace macen da tun farko take sonta da ummansu matar baba habu,da sallama tashiga dakin Wanda yakejin shi fess duk da babu keda kal-kal dakin yake.

Amsawa tayi batare da tasan ko wacece ba,shimfida Mata tabarma tayi suka gaisa, gaba daya shuru sukayi, Shakeerah ta dago tace"Baba sahura baki ganeni ba Koh?
Murmushi tayi tace"Allah sarki 'yan mata wallahi bangane ki ba,dariya tayi tace"baba sahura Shakeerah ce fah.

Cike da farin ciki tace"Shakeerah kece?ai bangane kiba,ayya dama Kuna garin nan?
Murmushi Shakeerah tayi tace"Baba sahura munanan a cikin garin nan,dayake school ya boyeni shiyasa bana zuwa,Ina baba habu NE?
Dauko wani rubabbiyar wayarta tayi tace"Bari Akira Miki shi yanzu,duk wayar taci lobari Koda takira Babu Kati,amsar number nasa Shakeerah tayi ta kira bawa baba sahura tayi wayar tace"yayi maza yazo anyi baki,jalop din taliya take girkawa,magajiya CE matar baba Ayuba tatare baba sahura tace"sahura wata bakuwa CE kikayi haka 'yar gidan masu kudi?domin Ni a sanina kaf danginku babu mai arziki sai talaka.
Itadai baba sahura bata tanka magajiya ba har tashiga daki da taliya,zubama Shakeerah tayi a tsafta taccen plate ta kawo mata,kinci Shakeerah tayi,a lokacin baba habu ysshigo dakin Cike da mamaki yake dubanta yace"Shakeerah kece tafe? Murmushi tayi tace"Eah wallahi baba habu ptn Kuna lpy?
"Lpy Lou Shakeerah,Ashe kun canza gidane wancen nazo kwanaki Baku ciki sai 'yan haya,ya Ammin Taki?
"Lpynta lou baba habu tana gaisheku.


Duban magajiya baba sahura tayi tace"lahhh Shakeerah cefa magajiya.
Washe baki tayi ta kwala ma talatu Kira matar baba Sani,da Sauri tazo tana Fadin meyafaru magajiya? Magajiya tace"kiji Ashe bakuwar da tazo dazo Shakeerah CE.
"Haba dai wata Shakeerah, Shakeerah dai wacce nasani? Magajiya tace"kwarai kuwa.....girgiza kai talatu tayi tace"ikon Allah Zo muje mu gaisheta.

Zugwi-zugwi suka Kama hanya zasu shiga dakin baba sahura dai-dai baba Ayuba yashigo baba Sani na biye dashi yace"To 'yan iya mezaku shiga kuyi?salon ku Debo Kayan takaici?
Talatu ce tayi karaf Saboda ta Raina baba Ayuba tace"Eah din babu ruwanka,takama hanya tashiga talatu na biye da ita,da sallama suka shiga dakin fuskokinsu dauke da Murmushi na munafunci suka zauna,itakuwa Shakeerah danne danne take a waya Sarai taji shigowarsu sai dai ko dagowa basuyi ba.
Atare suka furta"Ina wuni Shakeerah,Cike da bariki irin batasan da zuwan nan nasu ba ta dago tace"Lah kune? Sannunku Aida kunbari zanshigo ba.
"A'ah wallahi ai inma munbiyokin ba laifi bane,ya gida ya maman naki? Magajiya tayi maganar.
Shakeerah tace wallahi lafiyanta Lou tana gaisheku,na suka cigaba da hira abinsu.
Baba Ayuba ne yabude labulen dakin Cike da tsiya yace"Sannu isasshiya,dagowa Shakeerah tayi sukai four eyes dashi tace"Yauwwa sannu baba Ayuba patan nasameku lafiya?
Turo hula yayi gaba yace"Ina ruwanki da lafiyar mu da Zaki tambayemu ita,ita wancan munafukar uwar taki tadena shigowa gidan nan tunda uban ku yarasu Koh?

Dagowa Shakeerah tayi cikin jin zafin maganarsa Shakeerah ta dago tace"baba Ayuba kenan idan baka manta ba rabon mahaifiyata da mahaifina da gidannan tun Bayan rasuwar hjy,to mezato tayi a gidan da bana Ubanta bane?Kuma ai tsintacciyar mage bata tutuya da gidan uban wani.
Duk cikansu amsar da taba Baba Ayuba yamusu Dadi idan kacire magajiya talatu da baba sani.
Baba Sani yace"sam ke baki da kunya kinyi gadon uwarki Sam bakiyi na Ubanki ba.
Shekeke Shakeerah tadago tana dubanshi"hmmm baba sani kenan babban da be girmama kansa ba Babu yanda za'ai na kasa dashi ya girmamashi,maganar rashin kunya Kuma ban gado uwata ba balle ubana tunda duk cikansu Basu da wannan halin,ku na gado sarai,tayi maganar tana nunnunasu da makullan motan ta.
Duk cikansu a jiyan zuciya sukayi baki yamutu,Ciro a tamfofin tayi taba magajiya talatu baba sahura sannnan tabisu da dubu goma gama taji suyi dinki,aiko nan magajiya tasaki guda godiya gabadayansu Sukeyi Mata.
Dubu talatin-talatin taba mazan,baba habu ne kawai yayi godiya suko sauran cewa sukayi a cikin gadon dan uwansu ne,mikewa tayi zata tafi tadubi su magajiya tace"Wai Ina su Aunty raheena ne?magajiya tace"Aiko tatafi bikin kawa itaakuma salamen talatu taje gaida maman saurayinta batajin Dadi,hadeezan balaraba Kuma 'yar wahala tatafi makarantar boko.
Shakeerah batace komai ba tamusu sallama tafito har zaure suka rakota, Baba Ayuba ya leko yace"wani zuwan kada ki kuskura kizomin Babu mijin Aure,sai da Shakeerah tasaka space dinta sannan ta'aje jakanta tataso ta matso har gabansa tace"Baba Ayuba idan nadawo ka koreni gabadaya sandarewa sukayi taja motarta tayi gaba.
Sai Bayan tafiyanta yaketa zage-zage Kan wai Shakeerah ta rainasa,Babu wanda yatanka masa sai abokin haushinsa baba sani.


Sai wajen 6 ta Isa gida gate din fulani tashiga da motarta,fitowa tayi a gajiye ta nufi hanyar part dinsu,sai dai Jin hayaniya a part din fulani yasata juyowa ta nufi hanyar part din.
_I NEED UR COMMENT_




Xahratty ce✍🏽
Lallai Alqalami🖋️Yafi takobi🗡️
💕💕
❤️
[7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
( Daukar Fansa )




Story& writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
______✍🏽______




*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expert and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))

*_T.W.A_*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________


Marubuciyar⬇️

_ _A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_


*DA*

_ _MIJIN ZAHRA_


*Littafin diamond ladies (Daukar Fansa) na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari#100 katin waya ta wannan number 08060710719,sai nayi adding din mutum a group din.*



Bismillahir-rahmanir-raheem.


*Da sunan Allah Mai rahama Mai jin Kai*....



Page:1️⃣6️⃣--1️⃣7️⃣



___________A haka rayuwa ke tafiya gaskiya Abba yabar dukiya sosai munsamu,a gefe daya na adana files dinda Abba na ya bani ajiya.

Rayuwa muke mai cike da farin ciki fulani kuwa tazama tamkar wata step mother dita,tanamun Abu irin na da da mahaifi tana bani kulawa,har yau ban taba haduwa da family dinta ko daya, business din Abban mu tasamu wani Mai Amana tadora shi akai muna cemasa Abba kabeer Yana kula da dukiyar mu damu kammu,taso Auren Ammi ta dakatar dashi tunkafin tafiya tayi nisa domin bazata sake aure ba tace,zuciyarta kuwa tace Abba yariga yatafi dashi Babu yanda za'ayi wani yasamu makwafin zama.

Lokacin Exam yazo muka yi jarabawar fita daga secondry,jamb nafara Alhamdulillah nasamu score masu kyau domin nafita da 240 wannan DALILIN yasa fulani tabani gift dinta ba komai tabani ba sai mukullin mota hadaddiya kirar KIA gata derk Ash sosai.
Nayii waec da neco dama A.B.U da KASU da B.U.K nacike.

Koda nagama Suma gaba daya na cinye don haka fulani tasama mun gida a kaduna na sannan aka nema mun add mission a kASU na samu.

To wannan shine cikakken tarihina,yanzu kuwa kusan wasan zai fara diamond ladies.
Su Fauzi sukace haka ne,gaskiya Shakeerah kema Kinga rayuwa Amma tunda duk kanmu zamuje weekend gida mu Bari mudawo sai asan abinyi.

Shakeerah tace"hakane to aini da khadee gari Daya zamu.
Fauzi tace"hakane kuwa na manta ba 'yar bauchi bace da mun jera.
Dariya khadee tayi Tace"Hakane to babe's yanzu sai mun dawo tukuna za'ai solving din matsalolin mu?
Shakeerah tace"Har sai mungama Exam ma domin bazamu hada karatun mu da matsalarsu ba,matsalar fah ba karama bace Dole muna bukatan kwakwalwarmu tayi caji domin muna bukatan temako.
Gabadaya suka hada baki wajen fadin"hakane daimond love Dole mudauki fansa,a dade anayi sai gaskiya.


Sosai suka mai da hankali wajen karatun su,weekend kuwa ya zagayo da yake duk ranar Friday suke tafiya gida sannan paper daya sukayi,shiri suke sosai duk cikiansu.
Sai da

Please Login or Register in order to submit comment