Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yabani muhalli.


Wat? Daddy yafada tare da mikewa,fitowa yayi yasamu Shakeerah duke ta hada Kai da gwiwa,kwalkwal tayi da Ido cikin Sauri Daddy yakariso yadaga ta yace"Ayya Darling afwan,aina zata kina biye dani dazu dana fita shiyasa.

Turo baki Shakeerah tayi tace"Bakaine kana fushi damu ba?Shiyasa ban biyo ka ba,rungume ta yayi yace"Sorry Darling kinji zo muje nakaiki part dina.
"A'ah ni kawai ka nuna mun part dina na shiga nibazani naka ba,no kizo muje nawa yanzu ina wani Abu ne a cikin nan.

Wani irin kallo Shakeerah tamai tace" ban Isa inga abun bane papi?

Daddy rudewa yayi yace"Haba Darling kin Isa har kin wuce zo muje part dina inyaso mayi maganar da zamuyi,hannunta yakama itama Kuma Sai waigen part din nata takeyi,part din tabbas yatsaru iya tsaruwa ya hadu iya haduwa, bedroom din shi yawuce da ita sannan yace gashinan zuwa tashiga toilet ta watsa ruwa kafin yazo.

Dubanshi tayi cikin Sauri tace"papi Ina akwatinan kaya na?Dafe kai Daddy yayi yace"nabarshi acan but mezaki dauka?

Zansa pad ne da Kayan bacci,diddilo idanuwa yayi yace"kina al'adah ne?
Shakeerah tace"Eah,shiru Daddy yayi sai zuwa can yayi murmushin gefen baki,Wanda bakowa xai fahimci yayi ba, Amma dayake Shakeerah Shakeerah ce Sai da tagano manufar smile din nashi ko na menene I don't know.

"Darling bari naje give me 10 mnt.
Kada Masa kai Shakeerah tayi kamar kadangaru wa,cikin Sauri yafita,mikewa tayi tafara lekasa ta window,cikin Sauri yqshiga part din ta,yamai da kofar ya rufe,sam Bata tatashi daga window din ba, minti goma kamar yanda yace mata sai gashi yafito da wasu manyan Mutane kamar sa su biyu sai saurayi daya,duk kansu sai gyara mazagin wando suke.


Sakin labulen Shakeerah tayi cikin Sauri ta fada toilet tare dasa key,wanka tafara,tanajin shigowar shi,shima Kayan ya tube sannan yasamu gefen gado ya kwanta dagashi sai boxes da singlet.

Fitowa Shakeerah tayi sanye da towel a kirjinta Wanda yatsaya mata dai-dai kan manya-manyan cinyoyin ta,sam Shakeerah bata zata yana dakin ba,don takashe glob din mai haske tabara mai duhu na barci.

Jitayi kaman ana mata numfashi a dai-dai kunnun ta, tsorata tayi cikin Sauri ta juyo.


_manage pls my guy's_
I NEED UR COMNENT.



Xahratty ce✍🏽
Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️
💕💕
❤️
[7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
(Daukar Fansa)




Story&writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
_______✍🏽_______


*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expert and talented writers,da tamvarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))

*T.W.A*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________


Marubuciya:-
_ *A DALILIN 'YAR TSUNTUWA*

_ *MIJIN ZAHRA*

*ND*
*NOW*
*DIAMOND LADIES*
(Daukar Fansa)


*Littafin diamond ladies (Daukar Fansa)na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari 100 na waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding dinsa a group din*


Bismillahir-rahmanir-raheem.

*Da sunan Allah mai rahama mai jin kai....*



_FREE PAGE_


Page:2️⃣4️⃣--2️⃣5️⃣🖊️



___________Cikin mamaki Shakeerah ta dago tana dubanshi tace"Aure kuma Daddy? nice zaka Aura? Face din tausayi yayi yace"wallahi da gaske nake Shakeerah zanbaki irin kulawar da kikeso zanji dake Allah.

A jiyan zuciya Shakeerah tayi tace"Ok naji but kabani time inje inyi thinking,sake marairai face yayi yace"har tsawon wani lokaci kikeso nabaki Shakeerah ta? Dariya ne yaso kubuce ma Shakeerah a dalilin Shakeerah ta da yace,daure wa tayi tare da yatsine face tace"Anyway sai na koma gida duk yanda mukayi da mom zakaji.
"Ok babu da muwa,Daddy ya fada yana washe hakora,fita Shakeerah tayi a motan ta nufi cikin gida.
Ta mirror din jikin motan shi yake ganin yanda take tafiya,ga buttocks din ta suna wani juyawa,miyau ya hade da Sauri tare da lashe harshe a fili ya furta"zan kasance dake har abada,kuma bazan taba bari ki haihu ba shakeey beb.

Shakeerah kuwa Koda ta shiga ta cidda fauzy ita da matan Daddy suna hira suna cin kaza guda daya,sallama tayi ta shiga dakin duk cikan su suka amsa.
Amaryan Daddy tace"hmm albarkacin ku wai yau ni nake cin kaza a gidan nan da nama,wanda rabon da nagansu ankusa 1year.
Daga Shakeerah har fauzy dagowa sukayi suna duban ta, Shakeerah tace"kina irin wannan tankamemen gidan kike cewa rabon da kiga nama kin manta?murmushin yake tayi tare da nooding head nata kasa tace"bazaku taba ganewa bane Shiyasa na kagu Alhj Sani ya sakeni but yaki ya zanyi?gashi sai aikin shekemun yara akeyi a Kan wane dalilin?
Zama su Shakeerah suka bata,cike da bariki Shakeerah tace"Aunty Amarya wani irin magana ne wannan?dama yaranki duk kashesu akeyi?

Shiru Amarya tayi taba share hawaye tace"kwarai ma kuwa,domin duk Ina da hujjuji na,shi din azzalumi ne,mugu ne kuma matsafi.
Cike da furgici su Shakeerah suke duban ta,ta cigaba da cewa"wallahi tallahi Alhj Sani Mai Iyali har jinin Mutane yanasha a ciki kuwa duk na 'yayan sa ne,yanzu haka akwai tsohuwar matan sa da diyoyinsa uku mata da suka gudu har yau ba'a gansu ba,sannan shugaban tsafin su ya sanar Masa da cewa muddin wannan khadee tana raye to zata hadu da hatsabibiyar kawa wacce ita zatayi sanadiyar rugushewar farin cikin sa.
Dalilin da yasa yake nemansu ruwa ya jallo kenan Amma Bai gansu ba,babban danta dayake karatu a Spain ma yanzu ya bace babu shi babu labarin sa,Yana so na cigaba da haihuwa yana kashemun 'yaya Shiyasa naje aka daure mahaifata,dashi da uwar gidansa suke wannan halin sai dai inaso na tona masa asiri yace"Muddin na tona sai yasa an tsotse mun jini da duk dangina.

Gabadaya tagumi Shakeerah da fauzy suka sanya,tabbas Daddy azzalumi ne,shine a haka yake Abu sumumi sumumi dama ance ka kalli mutum grassnes.


Kwanan su Shakeerah biyu,a kwana biyun nan sunga abubuwan al'ajabi kala-kaka a ciki kuwa harda Hjy sameera inda tafito yin tsafi farfajiyar gidan tsiraran Allah haihuwar uwanta da uban ta.
A bangaren Daddy ma ya matsama Shakeerah lamba da maganar soyayya,ke a karshe dai Sai da Shakeerah ta bashi number wayar ta sukayi sukuni,sosai kafin su tafi suka sissiyoma Amaryan Daddy Kayan kwalam,su busashshen kifi,soyayyan kaji, cake's, doughnuts da dai sauransu,sannan suka mata ihsani sosai.

Hannun fauzy jaye da Dan madaidaicin trolley bag din su, Amaryan Daddy ta rakosu,sun cidda Daddy da wata mata sai Hjy sameera a farfajiyan gidan,da alamu magana suke sosai.
Gabadaya Mai da hankalinsu sukayi kansu Shakeerah cikin Sauri Daddy yakariso Cike da mamaki yace"Ah Shakeerah yau ne zaku tafi gida,wani shu'umin kallo tayi masa mai tare da fassarori da dama ciki kuwa harda kara rikita zuciyan Daddy ai ko tuni ya rufta tace"Eah zamu tafi yanzu Saboda muna da Exam gobe a school,dafe kai yayi yace"Oh Kai nima na sha'afa wane school kike ne? Sake watsa manyan eyes dinta tayi tace"A.B.U nake, Daddy yace"Ok then wani department kenan?
Yatsine face Shakeerah tayi tace"bangaren Medical lab am bari muyi sauri Koh?
Murmushi yayi yace"Babu damuwa ku jirani na fito koh?juyawa yayi zuwa part dinsa.

Hjy sameera kuwa ganin rawan kafar dayake akan su Shakeerah yasata karisowa dai-dai gaban Shakeerah ta tsaya ido cikin ido take kallon Shakeerah tun daga head to toe,yanda take mata itama Shakeerah shi takeyi mata, Hjy sameera tace"Kukuma daga ina kuke har kukayi kwanaki bansan da zaman ki gidan nan ba sannan kunfito bangaren wannan munafukar?tayi maganar tana dungure kan Amaryan Daddy,duban ta Shakeerah tayi itama ido cikin ido tace"kijira idan mijinki yafito sai ki tamvayeshi ko mu din suwaye kingane?

Daddy ne yafito hannunshi rike da bandir din dolas har guda biyu ya bawa Shakeerah tare da cewa ayi siyayyan school, godiya suka Masa fauzy Kuma ta'amsa kudin, Daddy da janshi ya dauki trolley bag din su yasaka musu a but,ita dai Hjy sameera tana kallon ikon Allah,figar motar tayi a sukwane ta fita Mai gadi na daga mata hannu,domin 'yan kwanakin nan da sukayi tare yaga gidan ya dan gyaru kadan.

Bakuwar su Daddy itama sallama ta musu ta tafi sai yarage daga Daddy sai Hjy sameera sai Amarya,tsawa hjy sameera ta daka mata tace"munafuka to tsayuwar me kike mana Kuma anan?da gudu Amarya ta shige part din ta,juyowa tayi kan Daddy tace"Kai kuma wannan rawar kafar da kake a Kan wannan 'yan matan na menene?dariya Daddy yayi yace"kannen marigayiya saddiqa ce koko kinaso nadinga nuna shariya a garesu ne har a gano wani abu a gareni,Murmushi Hjy sameera tayi tace"Shiyasa nake sonka Alhj na Saboda wayanka.
Shima dariya yayi,Nan suka shiga cikin gidan.

Alhamdulillah su Shakeerah sun Isa gida lpy sosai suke farin cikin ganin juna,murna khadee take sosai,lafiyayyan waina da miyan da tayi ta zobo musu.
Zama sukayi gaba dayansu,fauzy tadubi khadee tace"khadee me aka girka Mana ne?Murmushi khadee tayi tace"waina ne gashi nan kuyi manage don kunsan vazai taba kaiwa dadin na Shakeerah ba bari na dauko muku man shanun Kila ya soyu.

Sosai sukaci wainar gabadayansu daganan aka dasa hirar yaushe rabo,bawa khadee labarin komai sukayi,fauzy tace"gaskiyanki khadee mahaifin ki hatsabibin mutum ne,mgnr zargin Hjy sameera da ake babu karya domin kungiyar su daya,Cike da damuwa khadee ke duban su tace"Dama Daddy baiyi nadama ba,hasalima neman mu yake yakashemu,duk soyayyar dake tsakani na da Daddy?sosai suka fara lallashinta,khadee tace"munsamu dama ta farko Wanda shine mafita Shakeerah da Daddy na yace"Yana sonki mekika ce?Murmushi Shakeerah tayi tace"nace masa yabani lokaci nayi shawara.
Khadee tace"Toh shikenan Allah yakara dauramu bisa kan kowa.


______*SAUDI ARABIA*_____


Tas! tas!! tas!!! Karar cover shoe dinsa ne kawai ke tashi,duk da alamu yana da tsayi ko ba'a fada ba Saboda tsayin kafar sa, Wow Masha Allah kirarren namiji Mai jikin Kira ko da ganin jikin sa kasan cewa ana motsawa Saboda yanda yake da Kira,da yawan mutanen asibitin sai gaisuwa suke aika masa dashi,face dinsa babu yabo babu fallasa da alamu dai kaman shi irin mutanen nannne marasa son hayaniya ko wace iri ce,face dinsa zagaye yake da saje Wanda ya kwanta yayi lufff dashi gashi bakin Kirin,mutum ne shi mai manyan idanu ba su cika manya ba,hancinshi har baka sai mouth dinshi dan dai-dai a tsakiyar sajenshi,fari ne shi irin farin larabawan nan. Shirt ne ajikinsa da wandon suit,yayi tokin sai neck tight dake wuyan sa,gefen hannun sa na hanu rike da briefcase na dama Kuma rike da labcourt.
Bude office dinsa yayi ya shiga da alamu jiran sa akeyi ma,Bayan ya zauna wani yashigo musabaha sukayiwa juna suna sakin ma juna smile suna tafa hannu,Jalal Wai ina kashige ne kwana biyu nakira wayoyin ka duka switch off,dafe kai Wanda aka kira da Jalal yayi yace"Kai dai Bari Marwan wallahi hutu naba kai na cox kan nawa yana daukan caji fa da yawa ga hidiman yara kafin nafito sai na shirya su,daganan sai su wuce school.
"Af dama nasan hakan zai faru, kirir-kiri kaki daukan shawara ta ne,na e ma kadauko matar ka Amma kaki,wannan hidiman mata ne ba namiji ba.
Murmushi Jalal yayi yace"bazaka gane ba Jalal Amma kabari idan lokaci yayi zaka fahimci komai.
Kada kai Marwan yayi yace"Ok tohm shikenan fatan kayi breakfast koh?
"Yeah da zan fito nasha coffee nd biscuit yayi maganar yana daddana laptop din da ke gaban sa.
Marwan yace"yadai kamata kadinga breakfast mai kyau gasu Chip's su Arish nd egg,plantain but kadena Shan wani coffee da biscuit kullum,kasan cewa anjima munada tiyata da zamuyi har uku koh?
"Yeah I know,yayi maganar batare da ya dago ba,dage kafadu yayi Marwan yafita domin yasan halin Abokin nasa.
Wayar sa ce tafara neman agaji hannu yakai tare da dauka, wifey yaga an rubuta,picking call din yayi tare da karasa a kunnen sa, kuka ake sosai daga can bangaren,haba haba Abban siyam mai na akaita maka daka zabi rabani da 'yayana?wallahi kadawo mun da yarana wallahi nayi regret din Auran ka tunda kai tarbiyyan wancen tsohuwar kawan ce...... Bata karisa ba yadaka mata wani tsawa duk da cewa a waya ne Amma Sai da tsoron da taji ya bayyana.
Jalal ya hade fuska kamar tana gaban sa cikin wani irin murya yace"Laweezah!!!! Ina fada miki duk wani rashin kunyar da zakiyi ya Kare a kai na yadena taba fulani domin ba sa'ar ki bace,fulani itace dalilin aure na dake,domin da bata matsamun ba da bazan Aure gidahuma jahila mara tarbiyya irin ki ba, maganar yara kuwa bazan dawo dasu ba,wallahi muddin kika gansu a 9ja hutu muka zo,kuma zamu koma.
Idan kinyi hankali Zaki dinga Zama da yaranki,nan ne bazan kawo kiba kidau mataki,Yana gama mgnr ya kashe wayar sa gabadaya.
Dafe kai yayi yana kyamar hallaya irin na Laweezah Sam ballagaza ce,tumowa yayi da mgnr Hjy shamsiyya(Duk wanda yahada iri da Inna Baraka sai yayi nadama),a hankali ya furta nima gani nan ina nadamar.


______ _NIGERIA_ ______

Laweezah wannan wani irin maganar banza ce kikce wai yasake ki? Ashe dama baki da hankali?kin manta mahaifiyar ki Sam tatsani farin cikin ki da zarar an sake ki murna zata fara ita da sauran 'yan uwanki,dariya wata kanwar maman Laweezah tayi tace"Hjy kenan kintaba ganin uwar da tahaifi danta ta tsaneshi,sai dai tatsani halinsa.......ke dallah ki mana shiru ai duk halinku daya don Allah tashi kibani waje salima.
Salima auta ce a wajen Hjy Baraka Kuma sa'ar Laweezah ce sai dai ba sunfiye shiri bane tunda halinsu ba daya ba, mikewa tayi tace"Allah yabaki hakuri don Allah.
"Eah din Ameen Hjy Baraka ta fada,tabe baki Laweezah tayi tace"munafuka ba.
Hjy Baraka tace"Rabu da ita hassada take miki Saboda ita har yanzu babu mashin shini.
Dariya Laweezah tasa tace"Hjy Autar ki cefa,ni ban taba ganin inda mama bata shiri da Autar ta ba sai ke da salimah, Hjy Baraka tace"ita dince batajin magana halin mu da ita ba daya bane,keda halin mu guda ba gamu a inuwa guda ba?

Laweezah tace"Hakane Kuma.



Sosai su Shakeerah suka maida hankalinsu akan Exam din su duk da cewa yau saura kwana guda su gama,Kuma hutun 2weeks suka samu,bangare daya Kuma suna kokarin ganin sun nemawa juna mafita, Daddyn fauzy ne yakira,sisai sukayi video call dashi gaba dayansu har da mommy din ta(kada ku manta marikan ta,iyayen gidan kanwar ta dijee),Nan Fauzy ta rokeshi kan yabarta wannan Karan tayi hutun ta a gidan su Shakeerah.......shiru yayi sai can da kyar ya amince shima sai da sukayi karyan Ammin Shakeerah Babu lafiya.

Bayab sun gama Exam a Ranar suka wuce zaria Cike da farin ciki a zukatan su,da kokarin ganin wannan hutun zaisa su gano mafita akan Daddy.

Tafe suke a mota da yake hanyar kaduna duk ana gyara sosai Shakeerah ke gudu akan titin,juyowa fauzy tayi ta dubeta tace"Shakeerah Anya wannan mafitar da muke nema basai anhada kai da wani ba? Shakeerah tace"nima tunanin da nake kenan,abinda za'ayi yanzu mufara wucewa gidan su khadee don tattaunawa da Ummi.
Gabadaya suka amsa da toh,koda suka shigo Zaria yamma tayi sosai domin sallar magrib wasu masallatan ma Sukeyi,direct tudun wada suka nufa.

Sosai ummi da sajeeda suka tarbi su Shakeerah cikin farin ciki,sallah suka gabatar sannan sukayi wanka sukaci abinci,Bayan anyi sallar isha'i nan su Shakeerah suka bawa Ummi labarin gidan Daddy da bukatan sa akan Shakeerah.

A jiyan zuciya Ummi tayi tace"lallai Shakeerah kunyi kokari barin ma ke,ina son alakarki dasu domin kina basu karfin gwiwar yin Abu da ciremusu tsoro,to yanzu maganar Auren naki da yace zaiyi fa?ki amince tanan ne kawai zamu iya Samun mafita kije kiyi shawara da Ammin naki.

Diddilo idanuwa Shakeerah tayi tace"
_I NEED UR COMNENT_




Xahratty ce✍🏽
Lallai Alqalami 🖋️ Yafi takobi 🗡️
💕💕
❤️
[7/18, 2:05 PM] Xahratty🥰😘: 💐✨ *DIAMOND LADIES* 💐✨
( Daukar Fansa )




Story& writing
By
PATEEMA ZAHRA LAWAL
______✍🏽______




*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*
🔱(( Home of Expert and talented writers,da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'ummah))

*_T.W.A_*
_________________________
https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/
_________________________


Marubuciyar⬇️

_ _A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_


*DA*

_ _MIJIN ZAHRA_

*Littafin diamond ladies (Daukar fansa) na kudi ne duk maiso ya turo katin Naira dari biyu 200 katin waya ta wannan number 08060719719, idanma da ragi zan iya bayan mundai daita sai a neme Ni ta wannan number 08060719719 Sai nayi adding din mutum a group din daimond ladies (Daukar fansa),wadanda suka biya kadai zan zira a ciki.....kushiga daga ciki kusha labari darasi da nishadi,fadakarwa,ilimantarwa,Nagode*


Bismillahir-rahmanir-raheem.
Da sunan Allah Mai rahama Mai Jin Kai.....



Page :1️⃣_5⃣🖊️



_DAN DANO_

_________Ihu yakeyi sosai har wani numfashi yake daukewa tsananin azaba,na firgita da ganin katon mutum Mai jini a jika kamar wannan yana ihu haka gashi ko wando Babu a jikinsa da gashi sai wani dan shirt, lamarin ya firgita Ni,cikin sauri na Isa wajen don Jin abinda ke faruwa.........la ilaha'ilallahu abinda nagani yasani firgici matuka.

Wasu kyawawan 'yan mata na gani son kowa kin Wanda yarasa,duk cikansu Babu makusa,sai dai dana lura da kyau na gane acikin su daya tafi kyau,rike Daya take da wandon a hannun ta,wacce tafisu kyan ne naga ta dauki wani Abu a cikin kwanon Sha Yana tururi ta bude kafar sa, dai-dai wajen abin fits*rinsa ta tsiyaye wannan abun dake kwanon,ihu ya saki Mai cike da wahala numfashi yaja a wahale tare da fadi "Innalillahi wa Inna ilaihir raji'un don Allah kuyahakuri wallahi har abada bazan sake ba na tuba wallahi.
Kwanon na duba naga soyayyar mangyada ce tafasashshe suke zuba Mai a joy..*ck nashi.

Bai karisa maganar ba dayar ta daga hannun tabashi punch a mouth,a take anan mouth din yafashe tace"Dalla yimana shiru mutumin banza gaka a fuska sak limami,Amma a cikin zuciya Kai Dan iska ne Lamba daya.
Wani ihun ya yanka jikinshi gabada Banda rawa babu abinda yake,ga zufa na kwaraya masa a jiki.
Duban joy.*ck din nayi gaba daya tatashi tayi sundum ga fatar tayi luhu- luhu ta duru ruwa alamun dai Kuna.
Kyakkyawan cikinsu tasake daukan kwanon Shan ta watsama abun nasa Aiko yasake sakin wani ihun mai firgitarwa,gabadaya sai da namar wajen ya kwashe.
Shikuwa tunda ya saki ihun Nan ya suma a take anan,ganin haka yasa 'yan matan yarda kwanon Shan suka kinkimi rishon su da sukazo dashi don yin wanna aikin,suka fito daga tsohon ginin (kankon),wata hadaddiyar mota kirar benz suka nufa,Shiga sukayi sanya Sanya dariya da tare da fashewa da ihu.
Wani madai daicin gida suka nufa,sauka Daya daga cikinsu tayi tasa key tabude gate din sannan tashiga tacire padlock din ta ciki ta wage gate din.
Shiga da motar sukayi ciki tare da paka ta a inda ta dace,suka fito suka shiga Falon.
Masha Allah Falon dan dai-dai yaji kujeru kirar royal chairs dark blue zallah sai kwalliyar golden tare da troepillows golden Sai Chinese carpet golden,plasma center table set din kujeru sai labulaye dark blue.
Ga badayan su watsewa sukayi a cikin kujerun suna mai da numfashi,mikewa kyakkyawar cikinsu tayi tace"Babie's nifa banyi sallah ba bari naje bedroom dina nayi idan nadawo akwai history.
Amsawa sukayi da "Ok baby,Daya a cikinsu tace"A dade anayiiiiii,gaba Daya suka hada baki wajen furta"Sai gaskiya!!!!!

Dariya suka kyalkyala gaba dayansu,itako ta shige toilet

Washegari karfe 7:30 duke da lectures gashi Mr Right ne keda first period sunan da suka samasa. Wai suwaye 'yan matan nan Shakeerah da Fauzi sai khadee.
Shakeera duk Wanda yaganta yasan 'yar gidan Hutu ne saboda jikinta kawai yanuna ga diri fatan kaman wani butter- butter duk wanda yaganta yaga 'yar hutu da jin dadi,akwai yauki da yanga ga aji,sai dai abinda ya kasheta masifa,masifaffiyace na tashin hankali.

Fauzi ma babaya wajen kyau sai dai duk kyanta batayi ko rabin na shakeera ba,ita Kuma black beauty ce tanada kyanta dai-dai misali, itama akwai ado da kwalliya ga yauki sai dai Kash itama masifa shi ya kasheta.

Sai hajiya khadeeja ita Kuma farace tasss,tana da kyau sai dai zata biyu bayan shakeera,tana kwalliya da ado ga iyayi da feleke,sai dai Kash khadee akwai tsoro na bura uba.

Haduwar makaranta yahadu wato KASU anan suka hadu,halayyarsu ce da tazo guda shine suka hada kai suka sawa kansu daimond ladies,sai dai ko wacce kullum zancen ta shine daukar fansa,ko me yafaru dasu Sai munji a gaba.

Duk cikansu Riga da wando suka Sanya sannan suka dauko hijjabs dinsu babba yadi hur hudu suka Sanya.
Ko breakfast basu hada ba suka zari mukullin mota tare da figarta suka hau kan titi.
Shakeera ta iya tukin gan-gan ci a titi idan tana driving masu mota da daba bata hanya suke,tunda ta sanyo kan motarta cikin school din aka tsaya dubansu samari da 'yan mata kowa kallonsu yake,burin ko wane saurayi da budurwa ace yana hulda da daimond ladies.

A dai-dai inda ake parking motoci suka faka tasu,fitowa sukayi daga cikin motar shakeera ta sama motar key sukuma suka nufi hanyar class din.........
Gaba daya jan birki sukayi a kofar class din,domin Mr Right ya rigasu shiga dafe kai sukayi hannu khadee tafara yarfewa Cike da tsoro tace"wayyo Allah shikenan ya rigamu shiga yanzu ya zamuyi?gashi test akeyi,harara fauzi ta dago ta watsa mata.

Shakeera ce takariso tana fadin "A'ah babies meyafaru na ganku a waje haka?Fauzi tadago tace"kinsan dan rainin wayon Nan ne a ciki gashi bamu taba late ba sai yau,yamana warning akan kada abari yariga shiga to gashinan.
Tsaki shakeera taja tare da shiga cikin class din tana furta"Excuse Sir! Tayi maganar tare da shigewa class din,har takai wajen sit dinta sai dai ta juyo"Oh babies ku shigo mana time yana wucewa gashi test akeyi,daga mr right har student din binsu da kallo sukayi babu Wanda ya Isa yayi magana domin kowa yasan diamond ladies.


Bayan sunga ma test aukayi summit saboda suna da kokari sosai barimma shakeera,direct gida sukayo.

Koda suka dawo shakeera ce da girki don haka kitchen tashiga bayan ta cire hijjab dinta.
Girki tafara,tunanin Dora Abu Mai sauki tayi....a karshe ta yanke shawarar yin taliya da manja da yaji.

Kwala mata Kira fauzi tayi,cikin Sauri tafito daga kitchen din tana fadin"Meye haka fauzi?irin wannan Kira haka,wat hppnd?

Duban ta fauzi take tace"Zauna ki kalli TV kiga meke faruwa.
Sai a lokacin ta maida dubanta kan TV.

Labarai aka fara tare da pic din wani mutumi zai kai 46years,dan jaridar ne yafara magana kamar haka"To jama'a ana dara ga dare yayi,wannan wannan bawan Allahn ne malamin makarantar islamiya da yayiwa dalibarsa fyade 'yar 12years,Wanda aka dade ana nema,to gashi yau ya kawo kansa a dalilin wasu 'yan mata da suka hukuntashi a cewar su kotu ta kasa yanke masa hukunci dai-dai da lefinsa.
An dai sameshi a wani kango ne Rai a hannun Allah domin an Kona masa abin fitsarin sa,a binciken da likitoci ma sukayi da wuya wajen ya sake aiki,sai dai bari muhadaku da bawan Allahn da iftila'in nan ya sameshi.

Fauzi ta saki ihu tare da cewa baka ga komai ba ma kadan akayima.
Nuno shi akayi a gadon asibiti an nannade joyst*ck din nasa da bandeji magana yafara bayan"Assalamu alaikum jama'ah,a yau dole na amsa lefin da na gasgata a kotu, tabbas ni nayiwa wannan yarinyar fyade.
Dan jarida yace"To Allah gafarta malam me yahanaka da amsa lefin ka a kotu?
A jiyar zuciya ya sauke Wanda da ka lura zakasan cewa da kyar yakeyin magana"Saboda inajin kunyar duniya,Ina tsoron mutumcina ya zube a idon duniya,na manta cewa da kunyar lahira gwamma na duniya.
Dan jaridar yace"To Allah gafarta malam Aida an nemeka anrasa ko,ko zaka iya sanar damu inda ka gudu?
Girgiza Kai yayi yace"Sanar daku bashida amfani,nidai abinda nasani wasu 'yan mata suka biyu ni har inda nake suka daukeni suka kaini kango,bayan sun min dukan tsiya shine suka konani,har yau Cike nake da mamaki da tsoro, Ina tunanin Anya su din mutane ne?saboda suna da karfi,sannan kuansu yayi yawa,a tunani na aljanu su suka aikata mun wannan lamarim.

Dariya Dan jarida yayi sannan yace"to

Please Login or Register in order to submit comment