Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_

*Alk'alaminmu 'yancinmu*




🅿️....5️⃣3️⃣&5️⃣4️⃣

*End*






___________✍️Kusan kwana biyu da sallamar sa yaji sauƙi sosai masha Allah tana girki a kitchen yashigo parlour'n, dubawa ya yi yaga babu kowa hakan yasa ya shiga kitchen ɗin ahankali batareda ta saniba, yana shiga ya rungumeta ta baya cikin shagwaɓa ta ce " Daddy kaban tsoro wallahi babu kyau fa " kissing ɗin kumatunta ya yi sannan ya ce " ayyah! Princess i'm so sorry ban ƙarawa " turo baki tayi batace komai yasa ya ce " wai princess yaushe zamu koma gidanmu ne?, na gaji da zaman nan kinji " kwaɓe fuska tayi ta ce " tabb gaskiya nidai babu ruwana kuma ni bazan koma America ba " dariya ya yi ya ce " Allah sarki ai yanzu anan zamu zauna kwantarda hankalinki princess kawai yanzu zanwa Kawu maganar sai asan yanda za'ayi" shuru tayi batace uffanba ya yi murmushi ya fita......






Zaune suke a parlour'n Mama duka family ɗin na kusa Abdussamad da Twins nashi sai NAANAH sun zauna kujera ɗaya gwanin sha'awa sai Aliyu da Jalhan dakuma ɗansa junior sai Ayrah da Hameed da ƴarsu kausar gabaɗaya sai sun baka sha'awa saboda yanda suka zama, Kawu ne ya buɗe taro da Addu'a sannan ya yi musu nahisa yanda ya kamata bayan angama Daddy ya karɓa sannan Abba bayan nan aka fara cin abinci kowa yana farin ciki akayi sallama aka shigo ɗaga kai sukai suka kalleta sannan kowa ya koma abinda ya keyi sosai tayi baƙi ta rame ga kuma ciki wanda har ya fara fitowa ta tsuguna gaban Abdussamad da NAANAH ta ce " Khadija dan Allah dan Annabi ki yafemin duk abinda na aikata miki arayuwa nasani wallahi ban kyauta ba amma ba komai bane ya jamin haka sai biyewa zuciya da kuma zigar ƙawaye, bangane cutar dani suke ba sai lokacin da banida sauran dama nasani yanzu banida amfani dangina da iyayena duk sun tsaneni ji nake kamar ƙarshen rayuwata yazo amma kafin hakan ta kasance inason dan alfarma Annabi muhammadu NAANAH ki yafemin" tana kaiwa nan ta fashe da wani marayan kuka mai tsuma zuciya itama kanta NAANAH kuka take ta kamo hannunta ta ce " ki daina kuka aunty Hafsa wallahi na yafe miki duniya da lahira Allah ya yafemana baki ɗaya" rungumeta ta yi ta ce " nagode NAANAH Allah ya albarkaci aurenku ya baku zuri'a ɗayyiba nagode sosai Nana" murmushi ta yi ta ce " Ameen nima nagode sosai" tashi ta yi tabi kuwa tana neman afuwanshi kuma duk suka yafe mata sannan ta fita........









Bayan kowa ya gama cin abinci aka hau kintsawa dan tafiya gida, Abdussamad ne ya kamo hannun Twins yaje gaban Abba ya tsuguna ya danƙa masa hannunsu sannan ya ce " Abba katuna nayi maka alƙawarin duk abinda na fara samu daga ƴaƴa zan baka kyauta?, toh yau nacika wannan alƙawarin na barmaka Twins halak malak" baisan lokacin daya fashe da kuka ba ya rungumesu duka kowa na parlour'n sai murmushi ya ke cikin ƙarfin hali Abba ya ce " thank you son, thank you nagode sosai In sha Allah zan kula dasu fiye da yanda zanwa kaina " da sauri ya ce " haba Abba ai babu wannan tsakaninmu kayimin abinda yafi wannan ma ka ɗaukeni tamkar ɗan daka haifa kuma nasan zaka kula dasu Twins ko bayan raina toh mezai dameni " murmushi ya yi sannan ya kalli Nana yay mata alama da tazo, ta kowa tayi ta tsuguna gabansa ya kama hannunta ya ɗora kan na Abdussamad sannan yace " NAANAH" cikin sanyin murya ta ce " na'am Abba " ya ce " ina umartarki da kiyiwa mijinki biyayya ki ɗaukeshi matsayin uba kamar yanda kikai a baya idan bakiyi haka ba wallahi Nana bazan yafe miki ba " kanta a ƙasa ta ce " insha Allahu Abba zanyi fiyeda yanda ka ce " murmushi ya yi ya shafa kansu ya ce " kutashi kuje Allah ya yi albarka" da Ameen suka amsa sannan suka je wajen mama ta samu su albarka da kuma sauran mutane kasancewar yaran sun san za'a barsu kuma sun saba da Abba yasa ko kaɗan ba su yi kuka ba suka musu bye bye sannan suka tafi......









Kusan two weeks banda soyyaya babu abinda suke dan har sai kaji dama kaine su yauma kamar kullum suna kwance a maƙale da juna ganin yanda jikinta ya ɗau zafi yasa ya ce " princess bakida lafiya ne?" kwabe fuska ta yi ta ce " wallahi Daddy banajin daɗi kwata-kwata jikina yayi ta ciwo kuma naita jin amai idan naci abinci " murmushi ya yi ya ce " Allah sarki Allah ya raba lafiya" da mamaki ta ce " me zai raba lafiyan?" dariya ya yi ya ce "abinda kikaji haka na faɗa munkusa samun namu Twins ɗin ko?" fashewa ta yi da kuka ta ce "Allah Daddy banaso kadainai min " ba tareda yayi magana ba ya haɗe bakinsu waje guda tun tana ƙoƙarin kwacewa har tasaki jiki saboda haka nima na jawo musu ƙofar da kyau dan kar wani ya shiga..........





*Two years later*



Wasu kyawawan yara ne wanda zasukai shekaru biyar ɗinnan sai kuma wata yarinya da bazata shige shekara ɗaya ba ahannun babarta sai dana kalla da kyau sannan na gane ashe NAANAH ce dasu Akeelah sai ƙaramar ƴarta jidderh wacce taci sunan Amma, wasu mazaje ne suka fito su kusan biyar kai daka gansu kasan ƙudi ya zauna Ayrah ce ta kalli Jalhan ta ce " nifa wallahi da son samu nane kar atafi dani abar ni gida na huta" dariya Jalhan ta yi ta ce " au kuwa kin san baki isa ba tunda sukace sai kinje" murmushi tayi sannan suka ƙarasa. Suna zuwa Abdussamad ya ce " kunfa ɓata mana lokaci " dariya Ayrah ta yi ta ce " sorry Daddy ayi hakuri wallahi kasan shirin yara sai haƙuri" ok yace sannan kowa yashiga motarsa bayan sun shiga ya kalleta ganin yanda take kallonsa yasa ya ce " princess lafiya kika zubamin ido?" lumshe idanu tayi ta ce "kyanka nake ƙara kalla Daddy na kuma uban ƴaƴana, wallahi Daddy ina sonka over i love you from the bottom of my heart" rungumeta ya yi ya ce " Nana kenan nasan duk sonda kike min bai kai wanda nake mikiba inajinki kamar ƴar dana haifa saboda ni Abdussamad Muhd Shuwa nafi sonki fiyeda kowa NAANAH Khadija " lamo tayi ajikinshi ta ce " nagode sosai Daddyna Allah ya faranta maka ranka ya jiƙan magabantanka ya saka acikin aljannar firdaus mijina kuma Daddyna Babyna ɗan albarkana " Ameen NAANAH ta Maman Jidderh na tabbata *TSAKANINMU*up coming book akwai soyyaya me ƙarfi NAANAH Allah ya barmu tare" cikeda jin daɗi ta ce


"AMEEN".






Alhamdulillah nan na kawo ƙarshen littafina mai taken NAANAH ina fatan ya zama darasi ya kuma nishadantar da masu karantawa Allah yasa ya zama silar gyaruwar wani/wata. My lovely fans waƴanda basa gajiya da yimin comments ina godiya ta musamman agareku.





Sadaukarwa.


Na sadaukar da wannan littafin zuwa ga babbar ƙawata AISHA IBRAHIM HAMZA MAI TAYA Allah ya barmu tare har abada.






Our upcoming book

*TSAKANINMU*









Wannan page ɗin na kowa da kowa ne da wanda ya biya da wanda bai biya ba just like free page.








Idan kanason sa complete kamin magana via 09086030007 it's 200# only.







Story and written by:

*Nanameera*







Meera Loves yhu lodi lodi 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰2️⃣

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment