Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

锔� JARUMAI WRITAR's ASSOCIATION 馃摎馃摎鈿滐笍 J. W. A馃枊锔�




Baba NANE SILAH by hafsat Umar dangoro

SADAUKARWA


*Nasadaukar da wannan littafin ga HAFSAT MUHAMMAD BOSS BATURE.




Godiya



Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai tsira da aminci Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad s.a.w da sahabbansa da iyalan gidansa baki daya.





* inagodiya da gudummawar da kuka bani har nakawo wannan kan matsayin danake kai ayanzu,ina godiya ga uncle usama,Allah ya bar zumunci,ina godiya musa baffa,Allah ya baka abinda kakeso duniya da lahira,ina godiya ga mahaifiyata abarkaunata,Allah ya sanya ki a aljanna madaukakiya, daduk wanda bansamu damar ambaton sunan shi/ke ba suma ina matukar godiya Allah ya bar zumunci.




NOTE

Wanan littafin mai suna baba NANE Silah narubutashine badan komai ba saidan gera ga al,ummar musulmai,domin fadakarwa , nishadanvtarwa,ilimantarwa,duk acikin wanan littafin mai suna baba NANE Silah kamar yadda rayuwa,da duniya , ta juyawa AMRISH Baya ,duniya ta ko mamata tamkar ma kabarta a zuciyarta,duk asanadin mahaifinta baiwar Allah kenan



KIRKIRA

Wannan littafin kirkirarran labarine,ban rubutashi dan na muzan ta wani ba kodan na bayyana sirrin wataba, no ba hakabane, littafina kirkirarsa nai kuma nasan hakan tana faruwa, amma duk wadda taga yayi shige da labarin rayuwarta, arashin sanine.

GARGADI

Ban yarda wata tajuyamin littafinaba, kokuma adinga siyarmin da littafi batare da saninaba, banaso, banyarda wani ko wata sukarantamin book ba batare da iziniba muddum kinsan basaya kikayi ba ,wannan littafin paid book ne.



Ban amince wani ko wata akaranta min littafi ,ayi adio dinsa batare da izinina ba sannan ban yarda a sauyamin littafi ko adau wani bangare na jikin littafina ajuyashi ta kowace sigaba馃槨ngd


馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑馃拑BONONZA'' BONONZA'' BONONZA''


馃棧锔忦煑o笍馃棧锔忦煑o笍馃棧锔忦煑o笍馃棧锔忦煑o笍馃棧锔忦煑o笍KUNA INA KUFITO DOMIN KWASAR WANNAN BONONZA''


馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮IDAN KAJI GANGAMI AKWAI LABARI,鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪INA KUKE'' ''YAN MATA MASU JI DA ADO' TO GA DAMA TASAMU....


馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟馃敟kuna ina'' ''yan mata da zawara wa harma da matan aure.


Ina farin cikin sanar da ku shahararriyar marubuciyar nan wadda kuka fi sani da HAFSAT UMAR DANGORO.ta sake kawomuku maganunuwa na gargajiya''wan da zai taimakawa uwargi da wajan mallakar megida hannu biyu. Batare da wani shiri ko kuma subbu ba''wannan maganu nuwa sihihan maganine,wadda cibiyar lafiya ta kasa ta yadda da ingancin maganin, uwar gida kada ki bari abaki labari.


馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮馃挮MUNA SAYAR DA KAYAYYAKIN MASU INGANCI'' kamar irinsu.


Maganin sanyi.
Maganin kurajen gaba.
Da kuma maganunuwa na sabar gaba.
Dana sanyi.
Dana karin ni'ima.
E.t.c


Kayan gyaran jiki.
Dana hips
Dakuma na nono.
Da na kina.

GASAMFIRINSU NAN.



Dankumasu
Gorontula
Majakani
Kandir
Kususs
Maikunama
Dynewell
Maka
Dara
Pesona
Vitamin E
Royall jelly
Muski dahara
Maida tsohuwa yarinya
Daka
Kacakaca
Eh jaguleshon powder
Mai siket
Dare daya wanka goma
Gumba
Stumi
Memory
Mai Ayu
Maganin sanyi
Tolet infection
Basir
Ulsa
Beautiful breasts
Hips
Mallaka
Farin jini
Jigida mai nagani
Jigida mai huta
Hadin sabulu
Hadin Mai
Cida kaza
Bita zaizai
Daimon copy
Bazuka
Vajin



Kada ku manta daga taku harkullum Hafsat Umar dangoro.

Ga me bukatar 茩arin bayani'' kokuma ,shiga cikin group din mu na maganunuwa. Ko siya ko kuma sari,ka tuntubeni ta wannan numbar 09166764540.

馃檹


鉁嶏笍 Bismillahirrahamanirrahim



Pege 1




********Gari yayi bakikkirin saka makon hadiren da ya hado, gan ga ganga,baka iya tantance wake nesa ko wayake kusa dakai sabida iska da tataso kamar zata dauke mutum, Wani dattijo ne nagano can gefe daya bakin wani get din gida,dauke da leda a hannunsa,sai wayge wayge yake kamar mara gaskiya,can kuma saiya kwasa a guge yabi ta bayan wani babban gida, Inda ciyayi da gayyayyaki su kai da ira da rumfa a gurin ,idan kashiga gurin kai kace a jejen sambisa kake .amma duk da haka mutumin befasa cusa kai cikin jejin yana gudu kamar zai tashi sama, sai dayayi nisa sosai yakai tsakiyar jeji, a ka tsuge da ruwa kamar da bakin kwarya, cikin mintina kalilan wannan mutumin ya jike jakaf, amma duk da haka befasa gudu ba.

Ji yayi kamar ana kuka acikin jejin, saikuma ya basar yacigaba da gudunsa ,yana gudu amma kukan kara karuwa yakeyi sosai, duk da karar ruwan hakan behanashi jin kukan da yakeji daga gefansa na damaba, har ya juya zai cigaba da gudunsa, sai kuma ya dakata,yanufi Inda yaji kukan na fitowa, yana dosar gurin kukan na dada yawaita, can kuma saiyaji kukan jaririne, dagudu ya karasa gurin domin ya gasgata abinda kunnuwansa suka jiyo masa, me zaigani yana karasawa, wani zanine a cukuykuye a agiye,ruwa yamasa duka sharkaf ,kuma gashi kukan jaririne ke futowa daga cikin janin,cikin karfin hali yayi sha hada " ya tuguna a gurin yasa hannu ya dakko zani saikuma yaji nauyi, cikin hanzari ya kwakkwance daurin da aka yiwa zanin ya bude,saiga jariri fari tas babu ko kaya a jikinsa, sai tsala ihu yake, gani nayi ya ciro ledar nan ta hanninsa ya bude cikinta,yadakko wata a tamfa turmi daya aciki kedar ya warware ta ya lullumawa jaririn, sai dayazo daidai duwawunta zai lullube, sai yaga ba namiji bane macece, Innalillahi wainnailaihirraju un ya furta tare da nan nade ta a cikin zanin atamfar sabuwa fil ,sannan ya cigaba da gudu dauke da jaririyar a hannunsa,

____Guduyake sosai bai tsayaba harsaida ya gansa akofar gidansa, Gidane babu yabo babu fallasa,shibaza akirashi da fakiriba,kuma baza a kirasa ,da talaka can sosaiba,

Ginin bulone ,dan madaidaici me dauke da dakuna uku,sai bandaki da kicin guda daya.

Da sallama abakinsa yashiga gidan babu kowa a tsakar gidan,sakamakon ruwana da ake yi me yawa.

________Daki na farko ya shiga dauke da sallama abakinsa yace, Assalamualaikum, shuru ba,a amsa masaba,nan danan ya shiga kwala mata kira ,yana kiran sunanta, Ayshat, Ayshat, Ayshat,naam ,tafito daga uwar daki da sauri ,tareda cewa ,sannu "da dawowa malan,shaf bata kula da jaririyar da take dauke a hannunsaba, shiko wanda aka kira da malan yace, yauwa amarya ta ,


Aysha kin samu "ya allah ya baki yarinya kekkewa daga sama ,batare da kinsha wahalaba,Malan bangane me kake nufiba,Aina kasamo yarinya jaririya haka, Aysha kenan maganar babace ,yanxu abinda nakeso dake ,kidauki jaririyar nan ki geyrata, dan kinga tajiki, Haba malan yaza ai ka kawomin yarinya kace kuma bazaka fadamin inda kasamotaba, kafitardani daga cikin duhu, Dan Allah Aysha ki taimaki wanan yarinya tukunna ,sai namiki bayani.

To shiknan malan kawota, Aysha ta karbeta ,tanufi cikin uwar daki da ita,ta shiryata sosai ,sanna ta dorata a kangado, inda jaririyar ta take, dan itama ko suna ba ayiba, gobene zai kama sunan yarinyar tata,bayan ta ajiyeta akusada "yarta ,tsayawa tai tazuba musu ido,sai tagansu kamar"yan biyu, murmushi tayi kawaii ta futa zuwa gurin malan.



Tasamu bacci ,to masha Allah,ko kefa, Aysha ta samu guri gefan malan ta zauna,cike da tambayoyi kalakala,malan ina kasamo wanan yarinyar, tsintar tanai ,nan malan ya kwashe duk abinda yafaru ta yadda ya tsinci yarinyar ya fadawa Aysha, Aysha ce tace,muna godiya ga ubangijin da ya azirtamu da yara harbiyu,Allah ya bani ikon tarbiyantar da su,ameen.


To washe gari ranar suna yara suka ci sunansu (Mima)da(Amrish) ko wa yayai mamakin wanna abun da yafaru,tunda sudai matar malan ahmad dararinya daya suka santa,amma gashi yanxu ance biyune to ina akasamo dayar?wasuko cewa suke"Allah mai iko yaushekara biyar da auren malan ahamad da uwar gidansa asiya ,Allah babashi yaro kidayaba ,saigashi daga auren Aysha yasamu yara harbiyu kuma duk mata,Allah mai iko.

********lokacin da uwar gidan malan ahmad taji labarin yarabiyu Aysha ta haifa,bakaramin mamaki taiba itadai tasan "yadaya ce, to amma ina aka samo dayar,ganitai Idan tatsaya babu me bata amsa hakanne yasa ta shiga dakin Aysha,ta tarar da ita ta gama bawa Amrish nono,yanxu kuma Mima take bawa, zawa tai tayi tsaye akan su ta rike kugu tace,ke mara mutunci,ina kika samo wanan yarinyar mekama da "yayan aljanu ,ko dai akaruwan cin naki kika samota,daman ni nasan futar da kikeyi kullum ba a banzaba.

Banda an raina min hankali ya za ai a asbiti naga yarinya daya yanzukuma acemin biyu"

Haba anty asiya bekamata kina babba kina fadin irin wanan maganganunba,"na fada din karuwar banza karuwar hofi,tayi tsaki tafuce daga dakin.


Tana fita Aysha ta fashe da kuka,malan ne ya shigo yasameta tana kuka, dasauri ya karaso yace Aysha me yasameki kike kuka,kodai bakison rikon Amrish ne na dauketa na kaita gidan marayu.

Haba malan wlh ko kadan ba haka bane,harga Allah ina son rikon Amrish,kuma kamar yadda nake jin Mima haka nakejin ta araina,badaban kar ace nayi karyaba wallahi da saina ce nafi son Amrish akan Mima da na haifa.

Malan ne yace,to meyasa kike kuka Aysha nasan haka kurum bazaki zauna kina kuka ba sai da dalili,kifadamin ni mujinki ne Idan baki fadamin ba waja ki fadawa damuwarki"

Babu komai malan,kasan meyasa na ke kuka"

A,a sai kin fada??

Ina kukane domin godiya da allah da yabamu kewawan yara har biyu kaga ko wanan ma ai abin farin cikine ko,
Uhmm shine yasa kike kuka , Aysha Allah yana son mu da rahama ,shiyasa ya bamu kyautar Amrish,kuma bamusamu irin alkairin da ubangiji yayiwa wanan yarinyar ba,bakisan irin abinda Allah ya tanada game da hakanbe,mudai babu abinda zamuce saidai godiya ,sanan inason ki rike yariyaryan amana Allah zai taimakeki, baki saniba ko tasana diyyar hakan mushiga aljanna,insha Allah malan Allah ya taya mu ruko ameen ,sanan ta tashi ta dora musu girki.


________________Tom akwana atashi a gurin Allah ba wuya, yau Mima da Amrish suncika kwana arba in ,aisha ta shirya tsab dan zuwa gida yawan arba,in ,malan ne yashigo yace,sufara zuwa gidan hajiya zainab tukunan dan ta taka rawar gani akan yaran.

"""""" WACCE HAJIYA ZAINAB"""""""

Hajiya zainab shahararriyar me kudice wadda tai fuce afadin duniya, me kudin da babu kamarta aduk fadin garin, subiyu, ubangiji ya bawa mahaifiyarsu,daga ita sai hajiya fatima,bayan an aurar da ita da kuma yar uwarta hajiya fatima,Allah yayi wa iyayansu rasuwa sakamakon hatsarin mota da ya tsargesu a hanyar tafiya nijar,sun mutu sun barwa hajiya fatima da hajiya zainab kudade masu tarin yawa,wanda ko da ace zasu zauna babu aiki,bazasu taba talauciba daga su har jikokin jikokinsu. To anan malan ahamad yake aikin gadi har yake samun "yan kudade yana ciyar da iyalinsa, tahakane ya ke samu ya rufawa junansa a siri.


Bayan sun isa gidan hajiya zainab,aisha ba karamin mamaki taiba ta yarda hajiya zainab ta karbesu,cikin mutunta juna,agaskiya matarnan tanada kirki sosai,suna zaune ana gaisawa Amrish ta shiga tsala kuka,akai akai taishuru amma takirin shuru, Ayyuf dan gidan hajiya zainab ne yata ho da gudu cikin gwaran cisa ya kama hannun Amrish ya shiga rarrashinta,sai gashi abin mamaki tayi shuru,kowa yayi mamakin wanan abin da yafaru matuka.

Bayan anyi sallar la,asar tashi sukai suka nufi gidansu Aysha , mahaifiyata tayi murna sosai da zuwansu ,tatar besu cikin facinciki da nishadi,nan danan tashiga yimusu hidima kalakala, bayan sun huta suna zaune,umman aysha tazo ta zauna tace,ayshat ,naam umma,ayshat inaso ki fadamin gaskiya nasan "ya daya kika haifa itace Mima ,sonake ki fadamin ina kika samo Amrish,ni mahaifiyar kice Idan baki fadaminba waza ki fadawa,nifa na tsuguna na haifeki,ace bazaki iya fadamin da muwar kiba,haba ayshat ki fadamin ina kika samo Amrish,


Ayshat tace,kinyi gaskiya umma tabbas Amrish ba "yata bace ,bansan mahaifiyar taba bansan mahaifin taba ,nima malan ne ya kawomin ita,anan ayshat ta kwashe duk abinda yafaru ta fadawa mahaifiyar ta ,umma inason Amrish kamar yadda nake son Mima dan Allah kada ku rabani da ita batada kowa ,bazan iya rabuwa da itaba takarashe maganar tana fashewa da kuka,

Kidaina kuka ayshat babu wanda zai rabaki da ita,insha Allah nima kamar yadda nake kaka agurin Mima nazama kakar Amrish, nagode wa Allah da yabanj "ya kamarki kicigaba da taimako,"yata Allah zai taimakeki,sannan Allah ya tayaki rukon su ameen,

To kwanansu uku agidan su ayshat,yau ya kama zasu tafi gida ,sun shirya tsab ayshat ta ce to umma muzamu huce,to allah ya kiyaye hanya ya tsareku aduk inda kuke ,ameen umma sannan suka tafi.


Suna isa gida suka tar da asiya tarike kugu tana jijjiga ,janyo wuyan ayshat tai tace gidan ubanwa kuka tafi baku fadaminba,kuma uban wayasa kuka tafi da yar shegiya,gaskiya anty asiya kidaina muzantamin "yata,yaza ai yarinya da uwarta da ubanta kidinga cemata "yar shegiya ,banaso,cewar ayshat.

Eye to malam ayshat yimin wa azi,tunda angaya miki banje islamiyya ba to bari kiji duk inda kikakai a kur ani na fiki,hadisai kuwa saida na haddace guda sabain da bakwai a kwakwalwata ,balle ki fadamin ba siga ko kifadamin kabari da ba adi yarinya nariga ki sanin alu anbaki.

Ayshat ce tace,Allah ya baki hakuri anty asiya bansan abin zai miki zafi hakaba ta shige dakinta.


*Akwana a tashi agurin Allah babu wuya ,yau su Mima sun cika shekara, 15 aduniya,kullum da irin azabar da Amrish ke fuskanta a gurin asiya ,yauma kamar kullum ,suna tsaka da kugegujensu sai Amrish ta bararwa da asiya abinci,cikin zafin nama asiya ta damkota tana tashiga jibgarta kamar allah ya aikota tana cewa,ku daman irin yayan titin nan bakuda mutunci,shegiya me kama da aljanu ,to yau babu me kwatarki a gidanan saina farfasa wanan fuskar taki mekama da "yar tsanar wasan yara,Mima ce ta taho dagudu tace dan Allah anty ki cikamin "yar uwata kidaina dukarmin ita,tass ta fesawa Mima mari tace,nacemin daga gani kon harbaki yanzunan kuka ta fashe dashi ta matsa gefe,

Aisha tana tsaka da bacci tajiyo kukan Mima da Amrish,aguje ta fito tashiga ba asiya hakuri da ker ta hakura tacika Amrish, tana cikata,Mima ta taso ta rungumeta tana kuka tace,anty Amrish kiyi hakuri, nafuskanci anty ta shaneki,babu komai kanwata,kema kiyi hakuri kinji, tadalilina ta mareki, Ayshat ce ta xo ta ja hannunsu suka shiga daki,suka kwanta sai bacci,

Zama aisha tai ta tana tunanin wai me Amrish tayiwa asiya ne ya tsaneta haka,yanxu kenan ko bayan raina bazata iya rikon Amrish ba ,ina ma ace lokacin da malan ya kawo Amrish ban bar asbiti ba ,da anty asiya bazata gane Amrish ba "yata baceba,tana tsaka da wanan tunanin tajiyo sallamar malan , tashitai tace sannu da zuwa me gida,yauwa Ayshat na sameku lafiya ina su Amrish,sunyi bacci, bacci ?bacci kuma basuda lafiyane?a,a lafiyarsu kalu,to ya shiga dakin,yagansu akwance ko wacce sai hada gumi suke ,karasawa yayi zai cirewa Mima rigar jikinta don ta sha iska,kawai yacikaro da sharashran yatsu a kuncinta,annun Amrish ya kalla ya ga duk shatun duka,afusace ya futo yace Ayshat waye yadaki ya rannan ni dai nasan haka kurum basa baccin rana ,fadamin Mana bamagana nake mukiba,shurutai,sai kuma malan ya sassauta murya yace,tun bayauba nafahimci asiya tana cutar daku amma kinki ki fadamin meyasa ,haba ayshat dan kana da hakuri kuma saika zauna aita cutarka, wannan ayzalincine ya tashi ya futa ,zuwa dakin asiya,asiya kina ina asiya,naam mene haka kaketa kwallamin Kira kamar wadda taimaka sata lafiya,meyasa kika dakarmin yara,

Nan asiya ta kwashe da dariya tace,au dan nataba wadannan shashashan yayan naka cikima harda "yar zina,cikin zafin nama malan ya fesawa asiya mari ,sai tasaki Wani uban ihu ,aini bansan bakida mutunci ba sai yau ashe dama mahaukaciya na aura bansaniba,to Idan ita"yar zinace ke "yar mecece,,ni "yar sinnace ,wadda aka haifa bayan anshafa fatiha, kuma lokacin da kaje neman aurena saida kasamu uwata da ubana, Kayi bincike aka tabbatar maka ni "yar halakce ,kuma nafada"yar zinace,ta ja tsaki ta tafi tabarshi a gurin yana mamakin hali irin na asiya, Amrish kuwa ganin yadda asiya ke jifanta da bakaken magan ganu yasa tafashe da kuka,nan malan yazo ya kama hannunta yace daina kuka"yata ke ba "yar zina bace, ke "yar halak ce,uhmm baba kadaina fadar haka tuntuni nagane bakaine mahaifina ba,dan Allah kafadamin inda zanje nasamu mahaifina,

A,a yata kidaina fadar irin wadannan abin kifadawa duk wanda zaki fadawa nine mahaifinki,kinji, caraf asiya ta cafke zancen tace ayidai mugani in tusa zata hura wuta wanima yana hada kansa da yar zina,

Ya isheki haka,karfa kiga inamiki shuru duk zaman danake dake,da cin mutuncin dakikewa Amrish bantaba miki maganaba,yakamata kisan irin kalaman da bakinkizai dinga furta wa,eeyyy lallai Ayshat kinnunamin iyakata ngd harni zakiwa rashin kunya,ah malan ya tsaya miki, tsaki Ayshat tayi ta zo ta kama hannun Amrish suka shiga daki, tana kuka

To tunda Ayshat takoma daki zazzabi me zafi yarufeta numfashinta sai samasama yake fita hankalin Amrish da Mima yayi mutukar tashi da gudu suka nufi gidan hajiya zainab,domin sufadawa babansu,suna zuwa yana budewa hajiya zainab get zata futa,suka karaso suna kuka,baba,naam meyafaru, ummace bata dalafiya sai Wani irin numfashi takeyi, dasauri hajiya ZAINAB tace su shugo aje akaita asbiti,suna isagidan suka dakko ta suka nufi asbitin malan AMINU kano dake titin zari,a road 馃殟

Suna isa akashiga aisha akafara bata taimakon gaggawa,itako Amrish gefe takoma tana kuka tana cewa,kada ki mutu ki barni ummana Ayyuf dan gidan hajiya zainab ne ya karaso gurin yashiga bata hakuri , Amrish kidaina kuka umma sat samu lafiya nan yashiga goge mata hawayen fuskarta yana bata hakuri, Innalillahi wainnailaihirraju un, malan ya furta,dasauri hajiya ZAINAB tace meyafaru,aisha tacika ta rugamu gidan gaskiya Innalillahi wainnailaihirraju un,kullu nafsin zaikatul mauti duk kan merai mamacine.




Kada kuga nakashemu ku aysha kuji babu dadi,so yazama dole ta mutu


Wata uwar zabura Amrish da mina sukai,suka nufi dakin ,sukai kan gawar Ayshat sunan rusa uban kuka kamar ransu zaifita"da kar aka janye su daga kan gawar, Ayshat,,

"""""Meyasa mutuwa zatamana haka,meyasa alokacin da muke tsananin bukatarki zaki tafi ki barmu ,umma dan Allah ki tashi karki tafi ki barmu na rokeki 馃槶nan malan ya zo ya ja hannunsu suka fita harabar asbitin,ya rungumesu ajikinshi sai kuka suke,shikansa kukan yakeso yayai amma babu dama,domin idan yayai kuka su Amrish suma bazasuyi shiruba shiyasa yadaure, kwalla tana tahowa saiya share batare da sun ganiba,

*Ayyuf ne ya karaso gurin yace"ku daina kuka dan Allah,allahn da ya baku ita shine ya karbi abarsa ba dan Baya son ku bane, ayanzu addu,a take mutukar bukata ba kuka ba, yakamata ku yi mata addu,a amatsayinku na "yayanta, ay kafin yarufe baki asiya ce ta shigo tace "wacece "yar tata sai dai kace mima amma Amrish ba zata taba zama "yar halak ba,malan ne ya mike cikin hassala,idanunsa sun kada sunyi jajir yace "futa daga asbitin nan ,haukan zaki mana sai kin nunawa kowa ke jahilace 馃槨haba asiya anya kina da imani kuwa ace yarinyar ta fadi ta mutu ko kai ta ba aiba amma harkin fara aybata mata "yar .


Ya isheka haka malan,karka karacemin jahila da ilimina,bagaskiya na fadaba ,nafada d'in Amrish ba "yarta bace saime ta ja tsaki ta fuce daga asbitin,itako Amrish karasowa tai gurin malan ta tsuguna tace"baba"mamata ta mutu banida Wani sauran gata a duniya zantafi ,na barku, sai tajawo hannun mima tace,"yar uwata zan tafi na barki ki yi hakuri,nasan bazaki ji dadiba amma tafiyar tawa itace mafi sauki agareni da irin wanan cin mutunci da anty take min zantafi na nemo iyayena,tafashe dakuka ta juya ta fara tafiya, Ayyuf ne ya ruko hannunta ya ce kina da hankali kuwa Amrish komai yay zafi maganin shi Allah ,
Malan ne yace kinada gata Amrish daman can nina kawoki kuma nine zan rikeki, dagudu Amrish ta dawo gabansa tace,fadamin baba aina ka dakkoni ,inane suwaye iyayaena,nan ta daga hannunta sama saiga wata katuwar tawada anrubuta, suhaila,baba meyasa wanan sunan yake manne ajikina,meyasa mima bata dashi,wanan ya tabbatar min ba kune kuka haifeniba ,dan Allah kafadamin inane Inda zan samesu ,aina kadakkoni????


Atare mima da Amrish suka saki wata uwar kara,ganin yadda sukaga an dakko gawar Ayshat ko motsi batayi asankame innalillahi wainnailaihirraju un,wayyo umma munshiga uku,dan Allah kada kitafi ki barmu ,malan yana rukosu suna fincikewa ,abindai babu dadi,malan yaga tashin hankali nan da bazai taba mantawa da shiba ,da ker ya iya samu ta ruko mima shikuma Ayyuf ya ruko Amrish,suka kasa kwacewa,

Bayadda zasuyi sunaji suna gani aka koma gida akaiwa Ayshat wanka ,za,a tafi kaita akace suzo suyi mata addu,a,suna zuwa kan gawar suka rungumeta suka kara sakin Wani sabon kukan,daker dai aka banbare su daga jikin Ayshat aka tafi kaita gidanta nagaskiya,,

Ana tafiya Wani zazzabine me zafi ya rufesu mima,umman Ayshat ce taje ta sayomisu maganin zazzabi sukasha,can anjima kuma suka wartsake ,akai akai suci abinci suka ki ci ,saida aka Kirawo malan ya zo ya lallabasu sanan sukaci kadan,


Ina kike afito akama hanya yau wadda take rukwonki ta mutu ,sai kizo ki san Inda dare yay miki,cewar asiya.

Innalillahi wa iyazubillahi wannan wane irin masiface ace yarinyar ta fadi ta mutu ba a dade da

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment