Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fannin girki ku fa tsohon hannune kums ko a shekaru ai kin darani.Wlh wani littafin girke girke yayana ya siyo min a ciki na koya amma wasu da kanshi ya koyamin"Tayi dariya tace lallai yar gatan yayan ta,wlh kuna burge ni".Ita ta shirya mana lafiyeyyen abinci ni kuma hadadden juice na mana.Da sakina ta sha sai da tayi santi. muna kammalawa da kcin muka yo wanka muka gabatar da sallar magriba na bar sakin a dakina na nufi dakin yaya na don in shirya jikina. har a wannan lokacin basu dawo daga masallaci ba, wasu ubansu riga da siket na saka yan kanti ne da aliyu sukaje meeting portharcourt ya siyo min su tsaraba. har da wani flat shoe kalan kayan ban ma taba sa su ba sai a ranar. na taje gashin kaina na daure shi da ribbon na sake shi a baya na, ina shirin yafa gyale a kaina ne yaya aliyu ya murdo kofar dakin ya shigo tare da sallama. ya bini da kallon sha'awa, ya iso daf da ni ya ziro hannuwa ta bayana ya makalini a jaikinsa yana rada a kunne yace, " rahama wanna irin kwalliya duk kin rudani na kidime gaba daya anya zan barki ki fito falo da wannan kayan? na dan juyo muna fuskantar juna nace"me kayaan suka yi, ba kai ka siyo min su ba? yace " kwarai nine amma dubi fa yadda sukai fitting dinki yadda na rude ai kowa ma in ya ganki zai rude, kin san muna da baki a gidan ki bari idan suka tafi sai ki sa min su in yi ta ganin abina amma yanzu ki canza wasu" da yake wasu akwatunan kaya na suna nan dakinsa sai muka isa gun akwatin ya fiddo min wata atamfa na cire kayan jikina na saka ta nan ma yace in cire ta wai dinkin tunda stela ne hips dina ya fito. na saka wani lace wai shima ya matse min kirji na da kyar dai ya amince na saka wata babbar riga ta shadda hadi da zaninta.. ya taya ni daurin kallabi na shima gashina da ya malalo a gadon baya tattare shi yayi ya tura cikin dan kwalin ko sili daya babu a waje. na dube shi ta cikin dan mirror nayi murmushi nace" duk kishin kar a ga gashin rahamar ne? amma ai za a ganni ko? yace " don dai kabir ne amma da ban da shi ai ba mai gane min sweet baby na, na haramta" muka yi dariya, ya riko hannuna har zamu fita sai ya tsaya yace" kin san abin kunyar da kika yi min dazun" na girgiza kai na nace" a a ba dai laifi nayi ba? yace " ashe kinyi min kitso a kaina muna fita da kabir yin salla ya sa hannu yana warware min kunya duk ta kamani haka ya tasani gaba da shakiyanci wai ashe har sakina ma ta gani" nayi wata ajiyar zuciya nace" wai! Allah na nima har naji kunyar ba zamma iya fita falo ba" yace" yaushe kuma nima kunyar ai bata yi min illa ba balle ke muje kawai.

('('('('('('('('('('('('('('('('

Muna fitowa muka iske su zaune bisa doguwar kujera, sakina cikin shiga ta alfarma tayi kwance jikin mijinta yana mata tausa suna ganin mu sakina ta dan mike cikin jin kunya tace"a'a amare sannun ku da fitowa" muka yi murmushi nace"yauwa sakina ya gajiyar kicin?" tace"babu gajiya" bayan mun kammala da cin abinci ne aliyu yace ya kamata mu fita yawon shakatawa ckn garin lagos, amma ganin yadda sakina ta nuna tsabar gajiya a jikinta yasa kabir yace mu bari sai gobe da safe sai mu fita tunda week end ne. wajen kwanciya saboda kowa yasan halin shagwaba ta shi yasa kabir baiyi tunanin cewa mu kwana da sakina ba sai yace, shi da ita zasu kwana dakin bakin falon mu washe gari asabar misalin karfe goma muka gama shirin mu tsaf, yawo muka yi niyyar zuwa sai inda mai ya kare, ni kam har Allah Allah nayi gari ya waye don in fita yawo tunda na sami yancin zuwa ganin gari albarkacin zuwan su sakina. mun fito gaba dayanmu kofar falon mu aliyu na kokarin rufe falon kenan muka ga motar kirar starlet ta shigo harabar gidan, duk muka maida hankalinmu gun motar har ta iso daf da mu tayi fakin. aliyu da ke kokarin rufe kofa sai ya fasa shima motar yake kallo ga dukkan alamu ma cikin zullumi da mamaki yake, wata kyakkyawar yarinya wadda kallo daya zaka mata kasan bayerabiya ce itace ta fito daga cikin motar ta bangaren mazaunin direba. ta iso gurinmu cikin fara'arta tare da sallama ta cigaba da cewa.a'a aliyu gaskiya kayi wuyar gani ashe baki gare ka a gidan" ta juyo gurin mu tana" ina kwananku baki daya muka amsa mata shi kam aliyu kallon ta kawai yake ya daure yace mata" taiba daga ina haka da safen nan?" cikin rashin jin shakku tace " wallahi daga gida nake gurin ka nazo kasan mun kwana biyu bamu hadu ba, tunda na tafi ibadan jiya na dawo shi yasa na kasa daurewa sai na zo na gan ka" ya dan gintse fuska cikin rashin walwala yace " to gani kin ganni ko? ina sauri ne zamu fita anguwa da baki na sai mun hadu a ofis ranar Monday?" ya juya ya kalle mu yace" wannan itace sakatariya ta taibat abdullatif" ya dubeta yace" taiba meet my frnd kabir and his lovely wife sakina sannan ga lovely sister dina rahama daga bauchi suka zo" ta sake kallonmu cikin fara a tare da yi mana barka da zuwa. banyi mamaki ba da naji aliyu yace ni sister dinsa ce saboda babu wanda ya san yayi aure balle su san ni a matsayin matar sa, ta sake duban shi yana dan kallona ta wutsiyar idonsa sannan ya ce mata, ok mu shiga ciki amma fa sauri muke yi ina fatan maganar ki ba mai daukan lokaci bace? tace ban yi tsammani ba" ya dubi kabir yace" kabir ku dan jirani a mota ina zuwa two minutes pls" ya bude gidan suka shige mu kuma muka nufi cikin mota muka zauna aliyu yana ganin ni yarinya ce amma bai san kishi na nan dankare a zuciya ta ba. ganin sun kebe da wata mace su biyu kacal yasa haushi da kishi ya cika min ciki. da kam ban nuna a fuskata ba amma ganin sun fiye da mintuna goma banga sun fito ba ya sa na bude motar zan bisu in ga uwar da suke yi. kabir ya dubeni ya ce "ina zaki rahama?" nace nayi mantuwa a daki ne na rufe motar na dumfari falon gabanasai dukan uku uku yake yi, ina yane labulen falon tare da sallama anan naga abin da ya firgitani. taiba ce rungume da mijina suna tsaye tana masa magiya har da kuka a idonta.[04/11 11:25 am] * +234 802 874 8204, : =��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
" " " Alqawarin da Ciwo 14" " "
=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��

Tsoro ya kamani kamar in juya sai na daure na wuce cikin gudu na shige daki na dake kasa, na hada kai da bangi ina sharar kwalla. cikin rawar jiki aliyu ya hankade taiba gefe guda tare da yi mata kashedin kar ta kara zuwa gidansa. a hanzarce ya nufo dakina yana ganin halin da nake ciki duk ya rude ya matso ya rungume ni a jikinsa yane cewa" rahama menene?" nayi shiru ya sake cewa" kukan me kike yi" nan ma shiru nayi illa aikin sharan kwalla da nake yi. ya riko hannuna muka koma bakin gado ya zauna sannan ya dorani bisan cinyarsa yace" to gaya min me ya saki kuka?" na dube shi nace" yaya aliyu ashe kaima dan iska ne?" cikin mamaki yace subhanallah! rahama me nayi haka da zagi?" nace" au baka ma sani ba?" to wanna wacece naga ta rungume ka?" cikin rudani yace" ba nace maki sakatariya ta bace, to shine wai take so na ni kuma na gaya mata bana sonta, kina gani dai ita ta rungume ni kuma ni har ga Allah ba dan iska bane kamar yadda kika dauka cikin kuka nace me yasa baka hanata ba ko ka ture ta" kasan haka zata faru shi yasa kace ku shigo daga ciki da ban shigo ba wa yasan abin da zaku yi" aliyu ya dafe goshinsa yace innalillahi to na dau laifina ba zan kara ba, kiyi hkr tashi mu tafi kinga har sha daya ta wuce ga shi mun bar su sakina a mota kar suji shiru na make kafadata nace na fasa zuwa ku tafi kawai yace " no kar muyi haka da ke dan Allah my rahma, kinga munyi baki kar ki fara bullo da wannan hanya, haba sweet baby ta kin san bamu taba samun misunderstanding ba sai yau kiyi hkr this is d first and d last ki yafe min" ya mikar da ni yana share min hawaye da handkerchief da kyar da jubin goshi ya shawo kaina muka je toilet ya wanke min fuskata da kanshi yayi mun make up har sai da ya sani dariya sannan hankalinsa ya kwanta. shi mamaki abin yake bashi, wai ni rahama yar 13 and half yrs har na san zafin kishi ashe idan na kai 18 yrs ya shiga uku kenan muna fitowa falo muka yi kicibis da su kabir ne ya fara magana" wai me ke faruwa ne ko amarcin ne ya motsa zaku shanyamu a mota" muka dan yi murmushi ni kam nawa bai kai ciki ba aliyu yace"ah! to ka san halin amare shagwaba ce ta tashi yanzun nan" duk da wannan karyar da yayi musu na lura sun dau hasken abin da ya faru a fuskokinsu naga alamun tambaya. ikon Allah abinka ga yarinta kafin awa guda da faruwar haka har aliyu yasa na mantA mun sami matsala, don tun muna cikin mota ya maidani garau sai hira muke tare da kwasar dariya. gaskiya ranar mun yawatu a garin lagos daga wannan super market sai mu fada wannan har gurin hoto muka je daga karshe ya kaimu gidan wani abokin aikinsa alhaji sharif bayarabe ne. kamar kullum a matsayin kanwarsa ya nuna ni. hakika mutumin nan akwai kirki don kuwa ya karramamu a matsayin mu na yan uwan aliyu, ya shaida mana shi masoyin aliyu ne hakika kuma mun shaida duk da yake matarsa yace tayi tafiya amma ya sa yaron gidansu ya shirya mana abincin alfarma don kuwa anan mukayi lunch. da zamu tafi ya bamu dubu ashirin ni da sakina. ranar lahadi washe gari kenan su sakina suka koma bauchi. ranar kam nayi kuka har suka yi kamar kar su tafi sabisa zuwansu yasa na sami sakewa ina fita kuma naji dadin zamansu a gidanmu. aliyu yayi lallashina har ya gaji haka muka kwana ina masa kuka waini ala dole sai ya kaini gida katagun, yayi min wayau wai in bari sai week end sai mu tafi.

('('('('('('('('('('('('('('('('

Bayan tafiyar su sakina da sati daya aliyu ya fara min shirye shiryen tafiya makaranta, duk wani gata da ake yiwa mai shirin tafiya makarantar kwana nima mijina yayi mini. daga JS3 zan fara karatun sbd hazakata, ana gobe zan tafi muna kwance da aliyu cikin bargo munyi shrin bacci kenan, kai na bisa hannunsa nayi matashi ya kira sunana na amsa yace gobe fa kamar wnn lokacin kina can kwance cikin daji yanzu ya zaki yi gurin kwanciya gaki mage wajen son jiki" nayi tamzar zanyi kuka" nace nima abin da nake tunani kenan shiyasa nace maka bana son boarding ni dai nafasa zuwa" ya makaleni a jikinsa yace" ashe ba kya son karatun kenan" kiyi hakurizan dinga zuwa ina ganinki every week sannan kinga zaki samu kawaye su dinga debe miki kewata" nace" to kai kuma ya zaka yi idan bana nan?" yace " ya kuwa zanyi rahama? ai dole inyi hakuri da rashinki tunda ina son kiyi karatu ko in kara aure ne kafin ki dawo? na zabura daga kwance na tashi zaune hannuna na rawa na kunna fitila mai haske na dube shi fuskata a daure nace " aure? dama shi yasa zaka turani makaranta don kayi aure? dama samarin katagum sunce ba sona kake ba biyayyar iyaye ce gashi yau na gani. wallahi tashi yanzu ka maida ni gida ba zan kara kwana a gidanka ba tunda aure zaka yi" shima ya tashi ya zauna muna fuskantar juna yace" yi hakuri my sweet baby wasa nake maki ba zan sake yin aure ba insha Allah daga kanki na gama come on karki tada min hankai in kasa bacci mana"ya rungumo ni jikinsa yana lallashi kuka kawai na saka masa dama can kiris nake jira saboda bana son tafiya makarantar sai kuma gashi ya tsokano jangwam. yace " don Allah ki bar kukan nan nace maki wasa nake yi" cikin kuka nace" ga yammata nan suna zuwa har gida wurin ka ai rannan naga abin da kuke yi" ya dafe kansa yace" ya salam! shin rahama sau nawa zan gaya maki gaskiya ta ki yarda ne? wallahi ke kadai nake so a raina, kuma na fadi maganar aurennan ne don in gani kina sona sai gashi na gani tabbas kina sona har da kishi na ma tun da ba kya son inyi aure. yanzu dai mu bar wannan maganar mu kwanta kinga dare yayi sosai"nace fa yanzu na daina sonka ka maidani gida kawai! hankalinsa ya kara tashi ganin na kiyin bacci wai dole gida zai kaini gashi tsakiyar dare gari kuwa ba nan kusa ba. yace" shikenan gobe zan maida je kiyi hakuri kiyi bacci' haka muka kwana ina ta masa kuka ni fa a nawa tunanin na dauka da gske auren zai yi shi yasa zai kaini makaranta. Da gari ya waye ma ban hakura da duk da lallashi da magiyar da aliyu ya kwana yana min, don kuwa har na kammala shirin kayana a akwati shi kawai nake jita. hankalin aliyu in yayi dubu ya tashi idonsa yayi ja har wata yar rama naga yayi ta zullumin irin kukan da nake. ya dibe ni ina zaune a gefen gadon dakina na tasa akwati gaba yace" kin gama shirin kenan?" na gyada masa kai ya sake cewa" ke yanzu nan da gaske tafiyar kike so? nan ma kai na gyada masa ya dan yarfar da hannunsa tare da kada kansa gefe guda yace" ok, tunda haka kike so bari in nemo wanda zan hadaki da shi ya kaiki gida" nace" ni bana son kowa kai nake so ka kaini tunda kai ka kawo ni garin nan sai kayi masu bayanin zakayi aure" yace" wai ke baki san wasa bane? ni kam ba zanje katagum yau ba tunda ni kike son na kaiki sai ki bari sai na shirya sai mu tafi" nace" ni dai ba zan jira ka ba yau na ke so jeka ni koma waye yazo ya kaini ina so in ma mai saida kawuna ne kaga shike nan sai ya saida kaina ka huta sai kayi aurenka" ko uffan bai ce min ba sai ya girgiza kai ya fice abinsa. ina jinsa ya rufe gidan da makulli alamun ya fice kenan. ba shi ya dawo ba sai bayan azahar yana shigowa dakin na mike tsaye nace" ya zo ne?" ya dubeni yace " wa kenan" nace" wanda zai kaini katagum" ya zauna bakin gado ya riko hannuna yace " zo nan ki zauna kiji" ban yi mas musu ba na zauna kusa da shi ya fuskance ni sosai sannan yace" wanda zaku tafi tare na fasa hada ku shi ne na aike shi can katagum din yaje ya kira min baba sule(mahaifina kenan) kinga idan yazo sai inyi masa bayanin yadda kika tada min hankali daga maganar wasa kinga in ya amince maki sai ki bishi ku tafi" nayi tsam da raina ina kallon sa tsoro ya baibaye ni don kuwa tabbas ina tsoron babana idan nayi laifi sam shi baya daukan wargi balle idan yazo yaji abinda ya hadamu da aliyu tabbas kilama bugu na zaiyi.
[04/11 11:25 am] * +234 802 874 8204, : =��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
" " " Alqawarin da ciwo 15" " "
=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
Na sauke numfashi nace" yanzu yaya aliyu meye na aikawa a dauki baba?dama so kake ya zo ya buge ni tunda yanzu baka sona na saka kaina a tsakanin cinyoyina na fara kuka ya matso ya dafa ni yace"meye kuma abin kuka?tunda kin matsa min zaki tafi gida kinga ai gara in kira baba kila shi kya ji maganarsa tun da nayi lallashin kinki hakura" nace, shi ke nan na hakura da tafiyar amma makarantar na fasa zuwa" yayi dan murmshi yace" bari dai baban idan yazo sai kiyi masa bayani, nikam makaranta nayi niyyar zuwan ki kuma ba zanyi asarar kudina da lokaci a banza ba. shin kinsan irin dimbin kudin da na kashe wajen nema maki makarantar nan? haba rahama ki tausaya min mana amfanin kanki na fa" nayi shiru ina tunani tabbas naga irin zirga zirgan da aliyu ya dinga min akan karatun nan kuma hakika amfanin kaina ne to ina laifin sa da wani ne ma yaushe zai yi min wannan gatan. cikin���������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������� hanzari na mike na soma harhado kayan da na san ya siya min na tafiya makaranta har na gama kallo na kawai yake yi na dube shi na risina a gabansa nace" yaya aliyu don Allah kayi hakuri abin da nayi maka daga yau na daina, tashi ka kaini makarantar" kwalla na tsiyayo wa kunci na saboda nadama shima tausayi na ya kamashi ya janyoni na kwanta bisa cinyoyinsa ya shiga shafar gashin kaina yana kara lallashi na. yace" na yafe maki rahama ta amma ba zamu tafi ba sai naga kin saki jikinki kina walwala da dariya sannan zamu tafi bana son mu rabu yadda kike din nan hankalina ba zai kwanta ba" na dago idona muka kalli juna muka yi murmushi yace, naga daya saura na biyu, nace" to goya ni kaga daga yau zan dade baka goya ni ba" yayi murmsuhi yace" rahama shagwaba ho" nace"mhm ni dai goyani" ya juya min bayansa na haye har da kwantar da kaina nayi lamo tamkar wata baby. haka ya dinga zagaye babban falon gidan mu da ni har wani bacci naji yana kwasata. ya dubi agogo yace" kinga yanzu uku har ta kusa kinyi sallar azahar kuwa? nace " nayi tun karfe daya" yace" abinci fa kinci" nace, ban ci ba" yace" subhanallahi me ya hanaki cin abinci? fushi ko? ashe har yanzu baki daina fushi da abinci ba idan anyi miki laifi come on sakko muje kici abinci" na sauko muka nufi kicin ina kallon sa cikin sauri ya dafa min taliya da yake muna da stew ko minti ashirin ba'ayi ba ya kammla, muka dawi falo ya zaunar dani yana bani har na saba in ba shi ya zauna ya bani abincin ba ban cika ci ba, karfe hudu dai muka kammala shirinmu ya fidda kayan tafiya ta ya zuba a booth din motar sa jeep mai tint glass don yawanci in zamu fita ni da shi a wannan motar muke fita don kar a ganni makarantar da aliyu ya kaini ta masu kudice ta "ya"yan wane. bayan ya kammala min registration ne muka fito muna sallama ya dube ni 'karfa ki manta duk a takardunki na sa miki ke(single) ce baki da aure kin ji ko" nace" wai duk meye hujjar yin hakan" yace, babu wata hujja illa dai bana son a dinga baki wani matsayi wanda kuma shekarunki ba su kai ba kin gane?" nace " eh" . ya ci gaba da yi min nasiha kan yadda zan kula da kaina da yadda zanyi hulda da mutane kuma ya gargadeni da cewa kar inyi kawaye barkatai in rike sirrin dake tsakanin mu ni da shi. ido na ya ciko da kwalla na matso zan rungume shi ya rike hannuna yace" no, kinga kiyi hakuri next week zanzo in sake ganin ki" a haka muka rabu da ina zubda hawaye shi kan shi aliyu cikin tsananin damuwar rabuwa dani yake don dai gwarzon namji ne shi yasa bai taya ni zubda hawaye ba amma idon shi yayi ja alamin ya shiga damuwa. A wannan rana sam ban iya bacci ba saboda tunanin rabuwa ta da mijina sai kuma uwa uba gurin kwanan yau babu aliyuna a kusa balle in makale shi gurin kwanciya. gani da tsoron tsiya sannan gadon da nake a sama yake. na dai samu na rungume fill na dinga tsiyayar hawaye. Sati na dayaa makaranta aliyu ya ziyarci katagum wanda tunda muka yi aure yau kusan watannin mu uku amma zuwansa na biyu kenan da kuwa duk bayan sati bibbiyu yake zuwa. mutan gida aka tare shi da murna kowa sai ware ido yake ya ganshi da ni amma sai suka gan shi kwal. sai bayan sallar magriba sannan ya samu sararin kebewa da gwaggonmu ta dubeshi tace" aliyu wai yaya kanwar taka ne lafiya take ko? yayi murmsuhi yace" lafiya lau gwaggo duk tace in gaisheku" tace " bata yi maka rigimar sai ta biyo ka ba? a'a bata yi rigima ba ai yanzu ta fara yin hankali shagwaba ta soma raguwa" gwaggo tayi murmsuhi tace" yar nema wato ita dadi gidan miji har ta soma manta gida ko? to ba zan yarda takwace min kai ba tunda gashi kaima kafi wata guda rabon ka da garin nan, ina zan yarda" cikin wasa irin na kaka da jika gwaggo ke wannan maganar Aliyu shima yayi dariya yace" wallahi gwaggo yanzu ne na sami saukin rahama akan rigimar zuwa gida saboda yanzu ta soma zuwa makaranta, amma ko ranar da zata soma zuwa kwana mukayi tasa min kuka wai ita in kaita katagum, da kyar ta lallasu.

('('('('('('('('('('('('('('('('

Gwaggo tace" rahama kenan har yanzu har kasa ta makaranta?" yace" yanzu satinta guda da soma zuwa zaman gidanne ba dadi ita kadai gata da tsoron tsiya" tace" ai da ka samo mai tayata zama ne ko anan babu masu aiki ne? yace"uhm,uhm gwaggo gara dae ita kadai din masu aikin ne basu da kirki. kinga yanzu ba abinda rahama baya iya ba na aikin gida ta iya girkin zamani ba abinda bata iyaba"tace" iye kace shi yasa ta boye mana kai. gaka nan fa ka kara kiba abinka da zama kamar bature hala itama tana nan ta bindige? yayi dariya yace, "ai gwaggo idan rahama tazo sai an sare wannan yar kofar taki don kuwa fadin yayi mata kadan ta zama giwa abinta" tace masha Allah kaci gaba da kula da yar uwarka ka kula da maraicinta kaga dai yarinyace komai sai a hankali zata sani musamman zanatakewar auren abu ne mai sauki mai wuya sai ka kula haka aliyu yayi kwana kinsa biyu a katagum duk rabin hankalinsa yana guna duk da yake ina makaranta amma sai yana ganin tamkar wani abu ya same ni bayan nan. a daddafe aliyu ya iya hakurin wata guda bai ganni ba kasancewar principal din makarantar mu abokin sa ne shi yasa yazo ganina na ga ya tsuke fuska yana kallo na tabbas na san baya rasa nasaba da irin ramar da nayi. principal ya fita ya barmu a ofis din yana fita na nufo aliyu idona cike yake da hawaye ya ware min hannuwansa na fada jikinsa ina kuka ya tallabo fuskata yana duba na shima fuskarsa kumshe da tausayina"rahama me zan gani haka?" ya sa hannu yana taba kashin wuyana wanda kuwa da bani da shi ya sake cewa" meye wannan rahama? ba kya cin abinci ne?" na girgiza kai nace" wallahi yaya aliyu karatu da wuya gashi ni kadai babu kai kullum tunaninka nake yi ni dai mu tafi gida ba zan iya ba"hawaye ya zubo a kunci na ya fiddo handkerchief yana goge min hawayena yace" come on, kiyi hakuri dole ne za ki sha wuyar karatu tunda ba daga farko kikafara ba,amma na san insha ALLAH kafin karshe na term dinnan zaki gane wasu abubuwan idan kuma kika dawo gida zan dinga miki lesson kinji? sai maganar tunani ki daina yi zai iya jefaki cikin matsala ki

1 Comments On ALKAWARIN DA CIWO
avatar
raulat

3 months ago

Reply

Babu complete?

Please Login or Register in order to submit comment