Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

makarantarmu. sai da akayi kiran sallar magriba sannan ne ya nufi masallaci ni kuma nayi hanzari na nufi bayi nayo wanka tare da dauro alwala. ina idar da sallah na caba kwalliya da wata atamfa dinkinta ya fiddo min da kyan fasalina. ina zaune a tsakiyar gadon baccin dakin yaya aliyu na baje littattafan da na zo da su daga makaranta duk gurin Maryam na samo su da yake ita ma"abociyar karatun littattafan hausa ce da novel anan ne fa kaina ya dada wayewa na san ko ni wacece da matsayina a gidan miji na. akwai wasu abubuwan dana karanto amma ni har yau basu taba faruwa tsakanina da miji na ba. yanzu kam babu abin da ban sni ba na harkar auratayya, oh! ashe shi yasa yaya aliyu kwanaki can yayi ta min dariya da nace zan ci abinci ciki na yayi girma na haihu ashe abin ba haka ba ne da sauran aiki a gabana. to shin wai me yasa shi yaya aliyu bai nema hakkinsa a guri na ba wanda ko duk cikin littattafan da na karanta angwayen littattafan irinsa basa saurarawa amarensu balle ni gani yanzu wata na bakwai gidan aliyu ko zancen bai taba min ba. to ko baya so na ne? ko kuma yana tausayi na ne tunda ni yarinya ce? amsar da ban gani ba kenan har yaya aliyu ya dawo sallar isha ya iske ni na tasa littattafai gaba ina aikin tunani shima gadon ya hawo ya zauna kusa dani ya shiga duba littattafan ina lura da fuskarsa da ta cika da mamaki ya dubeni yace" rahama ina kika samo wadannan litattafan?" nae"gurin maryam na samo su na kusan gama karanta su ma" yace" wato ba kwa karatu sai na soyayya ko" nace,"wallahi muna karatu sosai don kada inyi tunani ne kawai yasa na koyi wannan karatun kaima kasan nayi kokari tunda ta biyar nazo cikin mu hamsin da biyu nan gaba ma ta daya zan zo" yayi murmushi yace" amma sai kin daina karanta wadannan littattafan" na miko masa wasu guda uku nace"duba fa wasu duk na addinine ko baka son in dada sannin yadda zan zauna da kai da yadda zan kula da hakkinka?" maganata ta dan jefa shi cikin tunani yau kam ya san dole ya fayyace mun irin zaman da yake son muyi don kar in shiga damuwa. dama yasan dole in koyo wasu abubuwa da nake da duhu a kansu a makaranta. ya duba su kusan minti uku suna hannunsa sannan ya numfasa ya dube ni yace" zo muje ga abinci can muci dama yau nake so idan kindawo muyi wata magana dake" nace" to" na tattara littattafan ya mikar da ni tsaye na tashi muka sauko falo muka ci abinci.

('('('('('('('('('('('('('('('('

Sai da muka yi shirin kwanciya har ya ja bargo ya lillube mu sai naga ya tashi yace, nima in tashi na zauna muna fuskantar juna ya dubeni sosai yayi dan tunani sannan yace" rahama nasan komai daren dadewa dole akwai ranar da zaki fahimci cewar ban baki wani hakkinki na aure ba, to yanzu na san ko ban fada ba kin fahimci haka kuma tabbas na san akwai zargi a zuciyar ki na dalilin da yasa ban baki wannan hakkin ba, to yau na kudirta zan fayyace maki dalili na sannan kema naji naki ra"ayin in kin amince min shikenan in baki amince ba to yau zan baki hakkinki na aure" kunya da mamaki suka cika min ciki na dukar da kaina ina wasa da yan yatsuna ya cigaba da cewa "a rayuwa ta babu macen da nake so har cikin raina irinki shi yasa ba zan so inyi wani abu na danne miki hakki ba,sannan ba zan so inyi wani abu da zan zamo nan gaba ya cutar da rayuwarki ba ko in ga kin shiga cikin wahala ba shi yasa nake tausaya miki na kasa kusantar ki at ur age gsky ba zan so ace kin haihu nan da shekara daya ba duk da yake nasan har yanzu baki fara jinin al'adarki ba ko kin fara?" kaina a sunkuye na gyada masa kai alamar na fara. gabansa ya buga ras!ras! ya dubeni yace' kin fara yaushe? nace, lokacin ina makaranta wannan ciwon da nayi har aka aiko maka kazo dinnan shine ya wahalar dani" ya numfasa yace, sau nawa kika yi? nace" sau daya ina jin ma yanzu na kusan yin wani amma wata likitar makarantar mu tace tunda yanzu na soma kila sai bayan wata daya ko wata uku ko shekara zan kara ya danganta da yanayin jiki na" jikin aliyu yayi sanyi ya ja dogon ajiyar zuciya yace kinga wannan shi ne nake tsoro to ashe ma kin fara. yanzu idan Allah ya kaddara a yau idan na sadu dake zaki iya daukan ciki tunda yanzu mahaifarki a shirye take ta dauki ciki kinga nan da wata tara haihuwa a wannan lokacin shekarun ki ba zasu kai sha biyar ba. gaskiya ina tsoron karki sami matsala wajen haihuwar saboda karancin shekarun ki dhi yasa na dau alkawarin a zuciya ta zan kyale ki har sai kin cika mace sannan zan dora maki lalurar aure ko kina son ki sami matsala irin na kawarki jummai? kinga itama gurin haihuwa ne ta sami matsalar yoyon fitsari saboda karancin shekaru in kuma kinga babu damuwa shikenan yau sai in baki hakkinki" tsoro ya mamaye min zuciya dama ni a duniya babu abinda nake tsoro irin haihuwa saboda yadda naji ana cewa mata na shan wahala. Sannan uwa uba abin da ya sami jummai ashe karancin shekaru ke kawo haka, to ashe nima hakan na iya faruwa a kaina, tunda ta girme ni, da kusan shekara ido na yayi zuru zuru don tsoro da zullumi na dubi aliyu nace" ni dama bance maka ina so ba wallahi na amince ko nan da shekara goma ne" yayi murmushi yace"a'a ba shekara goma bane shekaru biyar na yi alkawari lokacin auren mu kin san shekarunki sha uku yanzu gashi watan mu bakwai da aure kinga kin kusa shekara sha hudu to ni aliyu na dau alkwarin ba zan nemi hakki na na aure ba sai kin cika shekara sha takwas kinga lokacin kin kammala karatunki kina shirin shiga jami'a kuma ina ganin a lokacin ne zaki zama cikakkiyar mace yar shekara sha takwas kin isa haihuwa kin isa komai kin amince ko" nace" na amince 100% amma ina ganin anya zaka iya cika wannan alkawarin?kasan alkawari yana da saukin dauka amma cika shi shine wuyar" yace" haba yaushe zan kasa cikawa ni fa nayi alkawarin sai dai in kece zaki sa in karya" nace" miye nawa a ciki ai ni nawa mai sauki ne kasan mu mata akwai mu da kunya da kawaici balle akan wannan abin balle naji ana cewa da farko da wuya ni���� 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVW��������������������������������`abc�������������������������������������������������������������������������������������������������������������������� kam na san kila ma mutuwa zanyi" aliyu ya tintsire da dariya har da kwalla yace" amma rahama kin cika matsoraciya ashe ranar sai munyi dan karamin yaki a gidan na?" ina dariya nace "kasan yakin badar to shi za ayi kai dai Allah ya kaimu shekaru biyar din Ya ce Amin.Nan fa na shiga kogin tunani shin Anya taya aliyu zai iya cika alkawarin mai wuya kuwa?kai da kamar wuya don a irin littafan da nake karantawa na fahimci duk maza basu da hakuri da juriya akan wannan naga akan sha takun saka tsakanin su da matayensu idan suka ki basu hakkinsu naga kuma irin damuwar da mazan ke shiga idan matayensu suka haihu kwana 40 ayi ta rigima da su balle ni nawa mijin ba daya kanwar biyu ya daukarwa kansa alkawarin shekara biyar to ko neman mata zai dinga yi? ko kuma bashi da lfy ne?Don naji wasu mazan sai ace basu da lfy,to ko aliyu yana da matsalane ya boye min?
[04/11 8:57 pm] * +234 802 874 8204, : =��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
" " " Alqawarin da ciwo 17" " "
=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��

Zumbur na tashi zaune tare da yaye bargon da aliyu ya rufa min na laluba gadon mu banji shi ba ban san sanda ya fita ba ashe ina aikin tunani ya shiga bayi. Ya fito yana daura belt din rigarsa yana ganina a zaune naga ya dan ware ido yayi min murmushi yace,kina nema na ne? nace eh yazo ya zauna kusa dani ya ce gani menene?Nace shin aliyu ko baka da lfy ne kake boye min?yace lafiya ta kalau me kika gani? nace gani nayi duk namiji mai cikakkiyar lfy ba zai daukan ma kansa wannan alkawarin ga matar sa ta sunna ba. Ya dubeni cikin mamaki yace haka kike gani? Lfy ta lau tausayinki ne kawai zai sani in tursasa zuciya ta hakura da ke,nace to yaya zaka yi da sha'awata idan ta bijiro maka?ko kana menan mata ne? A firigice ya dubeni baki bude yana mamakin irin zantukan da ke fitowa baki na yace yanzu rahama harkin fara zargi a ranki wlh koda wasa ban taba rayawa a raina inyi masha'a da diyar wani ba aiko bana tsoron Allah dole inji tsorin cutar da ke yawo cikin alu'mma (HIV) Balle tsoron Allah na nan lullube a zuciya ta sannan ina tsoron kar abinda nayiwa yar wani ayima tawa dan fadan Allah ne duk wanda yayi zina da yar wani to hakika za'ayi da yarsa ko kanwarsa ko mamansa tunda suma uwayen wasu ne, gara mutun ya tsaya inda Allah ya aje shi. Ke na gaya miki tausayin ki yasa na kyale ki sannan akwai wasu kwayoyi da likita ya bani nake sha duk lokacin da sha'awar jima'i ya taso min kuma kin san ina yin azumin litinin da alhamis duk don ya karemin sha'awata ina fatan kin gamsu? Na gyada kai nace na gamsu amma ina tsoron kar ka kasa cika alkawarin nan bayan na sakankance kazo ka tubure min. Yace to yanzu me kike son ayi?nace muyi alkawari a rubuce babu mai karya shi sai wa'adin shi ya cika,Ya ce wannan mai sauki ne kawo biro da takarda guda biyu.Na tashi na kawo masa ya amsa yayi rubutu kamar haka"Ni aliyu nayi alkawarin bazan nemi hakkin aure na a gurin matata rahama ba har sai nan da 5yrs sbd wasu dalilai masu amfani a gare mu ni da ita. Itama ta amince da wannan alkawarin Allah bamu ikon cika shi amin.Da ya gama rubutawa ya bani na karanta yace yayi haka nace yayi sannan yasa hannu nima nasa ya sake rubutawa a wata takardar ya saka a ambulan biyu muka sake sa hannuwanmu kamar yadda yara ke kulla alkawari. Haka mukai bacci zuciyoyinmu cike da tunanin wannan alkawari babu ma kamar ni da nake ganin abin kamar a mafarki.Tunda na dawo yau sati daya nake wa aliyu naci da magiyar ya kaini katagun inga iyaye da yan uwa, amma fafur ya kiya sai wani hutun tun ina masa kuka har na hakura. Ranar wata juma'a lokacin sati na biyu da dawowa hutu aliyu ya tafi gun aiki ya kulle gidan kamar yadda ya saba ina cikin baccin rana wani azababben ciwon mara ya tashe ni daga bacci.A firgice na tashi ina nishi na rike marata gam gam ina kiran sunan yaya aliyu kan kace kwabo duk na fita hayyacina. Aliyu bai dawo ba sai bayan sallar juma'a tun daga falo ya shiga kwala min kira yasan duk lokacin dawowarsa a falon kasa nake zaune don in tarbe shi amma sai yaga falon wayam yana isowa dakin baccin mu ya ganni a makure cikin bargo ina makyarkyata nima abinka ga yar shagwaba ina ganin sa na saka kuka ya saki jakar dake hannunsa ta ofis yayo kaina da gudu ya dauko ni cak ya dora bisa jikinsa nan fa yaji jikina zafi rau ya sake rudewa yace Rahama menene?Me ke damunki yau na shiga uku nabar yar mutane zata mutu.Ina lafe a jikinsa hawaye na zirara a ido na yi magana a hankali nace wayyo yaya aliyu zan mutu marata ciwo da kaina don Allah ka kaini asibiti kar in mutu".Hankalinsa ya tashi nan da nan naga idonsa yayi ja yace zaki iya tashi in kaiki asibiti?Nace bazan iya tafiya ba marar ta rike sosai kaini bayi inyi fitsari.Ya daukeni cak zai kai bayi anan ne yaga jini ya bata gadonmu face face sai ya fahimci jinin hailatane yazo min shine dalilin ciwo na.Ya kaini bayi ya sani a baf nayi fitsari ya debo ruwan hita ya ciremin kaya na yai min wanka nima tunda jinin ya zubo sai na dan sami relief na ciwon.Muka fito ya canza min kaya ya zaunar dani bisa kujera ya kwashe zanin gadon da blanket ya kai toilet ya dawo ya canza sabon zanin gado ya rufeni ya rankwafo da fuskarshi zuwa kunnena yace"bari inje in samo maki magani a asibiti ciwon ya lafa ko?Nace eh ya lafa ba kamar dazu ba yace to sannu Allah ya sawake ya sumbaci kumatuna ya fice. Haka na kasance ina shan magungunan da Aliyu ya amso min gurin doctor tare da kulawa ta musamman daga gareshi har na kare kwanakina biyar na al'ada. Yanzu shekarata guda cif gidan aliyu, harkar karatuna tana ta bunkusa tare da taimakon Allah da na mijina, har wannan lokacin ban samu aliyu ya kaini katagum ba sai a wannan hutun da na zana jarabawata ta JSCE shine yace zamu tafi. yadda kasan anyi min bushara da gidan aljanna haka naji duk na kosa washegari tayi na tafi a wannan daren aliyu ya dauke ni a mota muka tafi yin shopping har saloon ya kaini suka yi min gyaran gashi. bamu muka dawo gida ba sai kusan sha daya na dare. washegari tun da na idar da sallah asubahi muka kammala shirinmu muka kama hanyar bauchi . a cikin mota aliyu sai dada jaddada min yake akan in rike sirrin alkwarinmu kar in bari kowa yaji ko da gwaggo ce.

('('('('('('('('('('('('('('('('

Mun iso katagum bayan sallar la'asar gidanmu ya kaure da murnar gani na kowa ya dinga fadin albarkacin bakinsa kan irin kyan dana kara ga girma da nayi na ban mamaki.ina kishingide a dakin gwaggo bayan na idar da sallah isha muna hira tace" wai rahama wannan saurin girma iina zaki kaishi ne, me maigidan namu yake baki ne duk kin canza kinyi jajir abinki? nayi dariya nace" gwaggo wani irin abinci mai dadi tsofaffi basa cin irin sa sai mu yara dana sani na taho maki da shi" tace uhm,uhm , rike abinki wane ni tsohuwa da cin wannan abinci, wannan sai irinku Allah dai ya budi ido lafiya" wato su a tunanin su gwaggo ciki gare ni basu san ni ko hanyar garin da cikin yake ban sani ba' nayi murmushi nace" ji gwoggo ido na ni ai a bude yake kamar wata makauniya" au baki ma san budewar idon ba" to ciki gare ki in ma noyewa kike yi dubi jikin ki duk yayi danye danye ga nonuwanki duk sun ciko ai alamu ne na bayyanar cikin fari. Na dan lumshe idona ina dariya, gwaggo tace au dariya ma kike min ko? yar nema sai ranar fitar abin tazo ido ya raina fata ina ganin ma anan zance ya bar min ke sai kin gama wanka kya koma ko kuma ni ku tafi dani don gaskiya ba zan yarda ya tafi da ke da cikin nan ba gara da babba a kusa da ku" na dan tashi zaune nace' wai gwaggo kina ta hakilon zance an gaya maki ciki gare ni? wallahi bani da kmai" tace" ke ban son sakarci har mu iyayenki ma boye mana cikin zaki yi? in shi mijin naki bai sani ba to bari ya shigo in tambayeshi" na kwanta kan gadon gwaggon na ja lallausan bargo na dukunkune amma fuskata na waje a haka mukaci gaba da hirar domin ciki na naji yana murdawa zuwa marata a raina nace" toh abin yazo kenan na wata wata? muna hira ina dan cije lebe ashe gwaggo ta lura tace" ke lafiya" nace mata"wallahi cikina ke ciwo ta mike zumbur tayi waje ta sa aka kira aliyu cikin hanzari ya shigo ya zauna a gefen gadon da nake yana tattabani yace" menene rahama" ko lokacin period dinki yayi ne? na gyada masa kai alamun eh yace" ina magungunanki suke ina ganin in kika shah zaki samu relief" nace" duba cikin jakata ko cikin dan kit din can suna a leda" ya tashi da hanzarinsa ya dubo magungunan ya tadani zaune ya debo ruwa ya shiga fiddo magungunan zai banu gwaggo tana gefe tana kallonmu ta dube shi tace" wadannan magungunan da zaka dirka mata na menene? ba naji likitoci suna hana masu juna biyu shan magunguna barkatai ba" ya juyo yana duban gwoggo cikin mamaki yace"gwoggo wa ya gaya maki ciki ke ga rahama? kai gwggo kin cika abun dariya" tace " au kaima zaka maishe ni sabo tumakin ce irin yadda matarka tayi min? in ku duk kun taru kun zama sakarkaru baku san ajiyar da Allah ya baku ba to yau ku sani rahama dai ciki gareta kuma ina tsammanin cikin nan yayi wata biyar zuwa shida dubi jikinta duk ya canza, Aliyu yayi murmushi yace" wallahi gwoggo bata da ciki jin dadine kawai yayi wa rahama yawa shi yasa kika ga tayi haka" tace" eh lallai naga jin dadi gashi nan ma ina gani" muka yi dariya aliyu ya fiddo magunguna ya bani na sha sannan ya kwantar dani ya dan rankwafa yana min rada a kunne yace" ko zaki bini can daki na mu kwana? ko kuma ni in zo nan mu kwana" na dan harare shi nace" naki kana son ace bani da kunya ne" yace" zaki iya kwana ke kadai a gadon nan gashi baki da lafiya?" nace" zan iya mana in ma ciwon ya tashi baga gwggo ba" yace" amma kinsan zaki fi jin dadi idan nine a kusa dake ba gwoggo ba" nace" to ya zanyi yaya aliyu tunda ba a gidanmu muke ba" gwaggo tace" kai don ALLAH ka zo ka wuce ka kyale yarinyar nan ta samu bacci da wanne zata ji, da ciwon da ke damunta ko da fitinarka, shi yasa nace ai nan zata zauna ta haihu ina dalilin wannan binbini.=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
" " " Alqawarin da ciwo 19" " "
=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��

Idona ya dan kawo kwalla nace ni har ga Allah bana bukatar wannan abin a raina kuma ni ban ce ka danne min hakki ba ni don in rabu da ciwon nan shi yasa nace haka, amma tunda haka kake gani to kayi hakuri insha Allah ba zan sake furta wannan maganan ba zanci gaba da dauriya da wannan ciwon har Allah ya kawo min iyakar sa sai naji kuka ya kufce min na tura kaina jikin cinyoyina naci gaba da zubda kwalla hankaln aliyu ya tashi yayi fakin motarsa a gefen hanya yasa hannu ya dago fuskata tare da kiran sunana nan fa ya sake dimaucewa ganin ina kuka kasarika ya Shiva lallashina har dai na hakura ya bude jaka ya dauko hoda ta ya shafa min a fuska wai don kar muje gidan su kabir suga fuskata a kode. Na dube shi nace don Allah ka kaini gidan mama bintu in gaisheta tun lkcn bikinmu rabo na da ganin ta "kanwar inna ta ce" Yace to. Na ga tsalle da murna gun sakina data gan mu ni kam Allah Allah nake in dauki dan bebin data haifa lkcn ina makaranta aliyu ke gaya min haihuwarta gashi har yayi wayau yana zama.Na sure shi daga kan dan keken zaman shi na rungume shi muka zauna a falo muka fara gaisuwa. Aliyu ya dubi sakina yace Madam wai ina oga ne ko kin boye shi ne? tayi daria tace wace ni sakina wannan sai amare su rahama sune masu boye ango daga shekara sai shekara ake ganin sa a bauchi. Yar wayar ma ya daina yi mana. Muka tintsire da daria nace wato sakina laifi na kike gani kenan ko? Bai shaida muku ina makaranta bane. Ni ma kaina yayi min wuyar gani tunda boarding nake. Sakina tace iye kice ke yar gatace in banda dan gata wake boarding ni da nawa ogan zai yarda ai da ABU zaria ya barni na tafi amma sam yaki. Aliyu yace ai gara da yaki ina amfanin zama ba mata ni kaina na dawo ina dana sani karfin hali kawai nake. Kabir ya budo kofar dakin baccin du ya fito sanye da rigar wanka(bathrob)yana rike da dan karamin tawul yana goge sumar kansa,yana yin arba damu ya saki wani murmushin dadi yace,iye mutanan ikko ne?kuma kun rama ne zuwan unexpected ba sanarwa. Suka dan rungume juna sannan suka zauna, sakina ta shiga jero mana kayan lashe lashe muna ci muna hirar yaushe gamo. Kabir ya dube ni ya dubi aliyu sannan yace Aliyu meke faruwa da rahama ne?naga tayi fari tas kamar mara jini ko ka harbeta ne? suka tintsire da dariya ni kam kunya ce ta kamani,aliyu yace wlh tun jiya da muka zo take ciwo haka muka kwana babu bacci shine fa muka zo ganin likita yanzu ma daga asibiti muke. Suka ce subhanallah me ke damunta? Yace gata nan dai ciwon ciki da mara shine matsalarta every month ni har tausayi take bani idan lkc yayi. Da yake su kabir wayayyune nan take suka gane matsalata, Kabir yace Allah ya sawake ai ni nayi zaton ciki ne ashe har yanzu kuna nan kuna yanga. Wannan matsalar irinta sakina ta dinga samu tun kafin in aure ta da mukayi aure kuwa two months yayi yawa sai kaji shiru babu ciwo ashe mahaifar da abinda take so ya kalle ta yana kashe ido. Duk mukayi murmushi ita ko ta dan kauda kai. Aliyu cikin damuwa yace kunga kuda yake kun san kan abin gashi ina fadar matsalar kuka gane amma su gwoggo suna can sun sakani a kwana su ala tilas wai ciki rahama ke gareta da na bata yan magungunan da take sha na saukin ciwon sai sukace na zubda cikin na bata magunguna ba tsari tun da suka gata fara bleeding kuma ita dama rushing yake mata yanzu suna can cike da ni na zubar musu da cikin jika. In banda abin su ni da nayi abin ai zan fi su son shi da tattalinshi. Kabir yace, Halin tsofaffin mu kenan basu san gaskiyar abuba su hau kai su zauna yanzu wannan ai Allah kadai zai fissheka. Sakina tace to ke rahama baki gaya musu gaskiya ba? Nace, wlh tun a daren jiya na ke gayawa gwoggo gsky amma sai tace karya muke yi nida mijina wai sakarcin kuriciya ne har Allah ya bamu kyauta bamu sani ba. Suka yi murmushi kabir yace gwoggo ho ba dai rigima ba yanzu duk haushin ku xasu dinga ji.sai karfe uku muka nufi gidan mama bintu tayi murna kwarai da ganinmu har itama tadan tambye ni cikin hikima ko ciki gare ni na gaya mata gsky ta muka rabu muna kewar juna. Koda muka dawo daga asibitin bauchi hnkl su gwoggo bai gama gaskanta zancen mu ba suna ganin dai kawai nayi bari ne kila cikin rashin sani muka yi sakaci cikin ya zube, kwanan mu biyar muka koma legos. lkcn dana shiga ajin karshe na secondary a wannan lkcn shekaruna 17 duk inda hadaddiyar mace ta kai na wuce nan. Na cika nayi dam komai na jikina ya amsa sunansa. A wannan lkcn kam aliyu ya shiga ukubar rayuwa tun kafun wannan lkcn yake dandanan azabar alkawarin daya daukarwa kansa. Tun yana min magiya akan mu karya alkawarin nan har ya hakura, wani lokacin cikin dare zan farka in iske shi yayi tagumi ya kasa bacci ni kam na san dalili gani da son jikin tsiya bana kwanciya sai a jikin aliyu ko abinci zanci sai a cinyarsa zan zauna in kuwa zaune muke sai na rabu da jikinsa sannan nake jin dadi.Tunda na fara rikita masa jiki ya nemi ya dinga nisanta ta amma ina na riga na saba dole ya dinga hakuri da halina. Yau ma na gama aiki ke nan a kicin na shigo daki don in watsa ruwa na cire kaya na na Fada toilet ban ko dauko towel

1 Comments On ALKAWARIN DA CIWO
avatar
raulat

3 months ago

Reply

Babu complete?

Please Login or Register in order to submit comment