Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsaida hankalinki gurin karatu kawai ko ba kya son ki zama doctor rahaama ne? nayi murmushi nace " ina so mana amma ni......sai na kwantar da kaina bisa kafadarsa yace"amma ne?nace" amma ni ka dinga zuwa ina ganinka every week" yace" ok,i will try and do my best in ga nazo every week yanzu me kike so?" nace" babu komai duk provision dina suna nan ko kwata banyi amfani da shiba" yace" ashe ba kya cin abinci kenan shiyasa kika yi dan wuya" nace"ina ci tunani ne kawai" yace" to in na dawo naga wannan kashin wuyan zamu yi fada da ke ina san inga kamar da". Ranar da aka yi mana hutun zangon karatun mu duk na bi na kosa aliyu ya zo dauka ta. muna zaune ni da kawata maryam sulaiman kowa yana jira azo daukansa, kasancewar sunan babanmu daya shi yasa muka yi abota kuma na lura halayyarmu zata zo daya. dakinmu daya da ita asalinta haifaffiyar zariya ce, amma aiki ya kawo mahaifinta lagos. maryan ta girime ni da shekaru kusan biyu. na dubi maryam nace" ni wallahi maryan na gaji da zaman makarantar nan duk na kosa yaya aliyu ya zo ya dauke ni mu tafi gida gara ku kun saba da makarantar" tace" wane sabo ai komai dadin makaranta gida ya fishi. wai shin rahama wannan aliyun da kike damu na da zancensa shi menene naki" naga kullum zancenki baya wuce na yaya aliyu" nayi murmushi nace"yaya nane kawai"ya"ya maza muke ni da shi shakuwa ce kawai kika ga yasa ina yawan ambatonsa, muna cikin hira ne na hango motar yaya aliyu tayi fakin a bakin get din makarantarmu tun kafin ya fito na mike cikin hanzari na isa gurinsa yana hangoni ya bude motar ya fito cikin fara'a muke duban juna yace" iye yan makarantar ba. kinga yadda kika yi kyua kuwa kinyi " yar kiba abinki ko kefa da duk kin damu kanki kin rame nima kin sani cikin zullumi.[04/11 11:25 am] * +234 802 874 8204, : =��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
" " " Alqawarin da Ciwo 14" " "
=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��

Tsoro ya kamani kamar in juya sai na daure na wuce cikin gudu na shige daki na dake kasa, na hada kai da bangi ina sharar kwalla. cikin rawar jiki aliyu ya hankade taiba gefe guda tare da yi mata kashedin kar ta kara zuwa gidansa. a hanzarce ya nufo dakina yana ganin halin da nake ciki duk ya rude ya matso ya rungume ni a jikinsa yane cewa" rahama menene?" nayi shiru ya sake cewa" kukan me kike yi" nan ma shiru nayi illa aikin sharan kwalla da nake yi. ya riko hannuna muka koma bakin gado ya zauna sannan ya dorani bisan cinyarsa yace" to gaya min me ya saki kuka?" na dube shi nace" yaya aliyu ashe kaima dan iska ne?" cikin mamaki yace subhanallah! rahama me nayi haka da zagi?" nace" au baka ma sani ba?" to wanna wacece naga ta rungume ka?" cikin rudani yace" ba nace maki sakatariya ta bace, to shine wai take so na ni kuma na gaya mata bana sonta, kina gani dai ita ta rungume ni kuma ni har ga Allah ba dan iska bane kamar yadda kika dauka cikin kuka nace me yasa baka hanata ba ko ka ture ta" kasan haka zata faru shi yasa kace ku shigo daga ciki da ban shigo ba wa yasan abin da zaku yi" aliyu ya dafe goshinsa yace innalillahi to na dau laifina ba zan kara ba, kiyi hkr tashi mu tafi kinga har sha daya ta wuce ga shi mun bar su sakina a mota kar suji shiru na make kafadata nace na fasa zuwa ku tafi kawai yace " no kar muyi haka da ke dan Allah my rahma, kinga munyi baki kar ki fara bullo da wannan hanya, haba sweet baby ta kin san bamu taba samun misunderstanding ba sai yau kiyi hkr this is d first and d last ki yafe min" ya mikar da ni yana share min hawaye da handkerchief da kyar da jubin goshi ya shawo kaina muka je toilet ya wanke min fuskata da kanshi yayi mun make up har sai da ya sani dariya sannan hankalinsa ya kwanta. shi mamaki abin yake bashi, wai ni rahama yar 13 and half yrs har na san zafin kishi ashe idan na kai 18 yrs ya shiga uku kenan muna fitowa falo muka yi kicibis da su kabir ne ya fara magana" wai me ke faruwa ne ko amarcin ne ya motsa zaku shanyamu a mota" muka dan yi murmushi ni kam nawa bai kai ciki ba aliyu yace"ah! to ka san halin amare shagwaba ce ta tashi yanzun nan" duk da wannan karyar da yayi musu na lura sun dau hasken abin da ya faru a fuskokinsu naga alamun tambaya. ikon Allah abinka ga yarinta kafin awa guda da faruwar haka har aliyu yasa na mantA mun sami matsala, don tun muna cikin mota ya maidani garau sai hira muke tare da kwasar dariya. gaskiya ranar mun yawatu a garin lagos daga wannan super market sai mu fada wannan har gurin hoto muka je daga karshe ya kaimu gidan wani abokin aikinsa alhaji sharif bayarabe ne. kamar kullum a matsayin kanwarsa ya nuna ni. hakika mutumin nan akwai kirki don kuwa ya karramamu a matsayin mu na yan uwan aliyu, ya shaida mana shi masoyin aliyu ne hakika kuma mun shaida duk da yake matarsa yace tayi tafiya amma ya sa yaron gidansu ya shirya mana abincin alfarma don kuwa anan mukayi lunch. da zamu tafi ya bamu dubu ashirin ni da sakina. ranar lahadi washe gari kenan su sakina suka koma bauchi. ranar kam nayi kuka har suka yi kamar kar su tafi sabisa zuwansu yasa na sami sakewa ina fita kuma naji dadin zamansu a gidanmu. aliyu yayi lallashina har ya gaji haka muka kwana ina masa kuka waini ala dole sai ya kaini gida katagun, yayi min wayau wai in bari sai week end sai mu tafi.

('('('('('('('('('('('('('('('('

Bayan tafiyar su sakina da sati daya aliyu ya fara min shirye shiryen tafiya makaranta, duk wani gata da ake yiwa mai shirin tafiya makarantar kwana nima mijina yayi mini. daga JS3 zan fara karatun sbd hazakata, ana gobe zan tafi muna kwance da aliyu cikin bargo munyi shrin bacci kenan, kai na bisa hannunsa nayi matashi ya kira sunana na amsa yace gobe fa kamar wnn lokacin kina can kwance cikin daji yanzu ya zaki yi gurin kwanciya gaki mage wajen son jiki" nayi tamzar zanyi kuka" nace nima abin da nake tunani kenan shiyasa nace maka bana son boarding ni dai nafasa zuwa" ya makaleni a jikinsa yace" ashe ba kya son karatun kenan" kiyi hakurizan dinga zuwa ina ganinki every week sannan kinga zaki samu kawaye su dinga debe miki kewata" nace" to kai kuma ya zaka yi idan bana nan?" yace " ya kuwa zanyi rahama? ai dole inyi hakuri da rashinki tunda ina son kiyi karatu ko in kara aure ne kafin ki dawo? na zabura daga kwance na tashi zaune hannuna na rawa na kunna fitila mai haske na dube shi fuskata a daure nace " aure? dama shi yasa zaka turani makaranta don kayi aure? dama samarin katagum sunce ba sona kake ba biyayyar iyaye ce gashi yau na gani. wallahi tashi yanzu ka maida ni gida ba zan kara kwana a gidanka ba tunda aure zaka yi" shima ya tashi ya zauna muna fuskantar juna yace" yi hakuri my sweet baby wasa nake maki ba zan sake yin aure ba insha Allah daga kanki na gama come on karki tada min hankai in kasa bacci mana"ya rungumo ni jikinsa yana lallashi kuka kawai na saka masa dama can kiris nake jira saboda bana son tafiya makarantar sai kuma gashi ya tsokano jangwam. yace " don Allah ki bar kukan nan nace maki wasa nake yi" cikin kuka nace" ga yammata nan suna zuwa har gida wurin ka ai rannan naga abin da kuke yi" ya dafe kansa yace" ya salam! shin rahama sau nawa zan gaya maki gaskiya ta ki yarda ne? wallahi ke kadai nake so a raina, kuma na fadi maganar aurennan ne don in gani kina sona sai gashi na gani tabbas kina sona har da kishi na ma tun da ba kya son inyi aure. yanzu dai mu bar wannan maganar mu kwanta kinga dare yayi sosai"nace fa yanzu na daina sonka ka maidani gida kawai! hankalinsa ya kara tashi ganin na kiyin bacci wai dole gida zai kaini gashi tsakiyar dare gari kuwa ba nan kusa ba. yace" shikenan gobe zan maida je kiyi hakuri kiyi bacci' haka muka kwana ina ta masa kuka ni fa a nawa tunanin na dauka da gske auren zai yi shi yasa zai kaini makaranta. Da gari ya waye ma ban hakura da duk da lallashi da magiyar da aliyu ya kwana yana min, don kuwa har na kammala shirin kayana a akwati shi kawai nake jita. hankalin aliyu in yayi dubu ya tashi idonsa yayi ja har wata yar rama naga yayi ta zullumin irin kukan da nake. ya dibe ni ina zaune a gefen gadon dakina na tasa akwati gaba yace" kin gama shirin kenan?" na gyada masa kai ya sake cewa" ke yanzu nan da gaske tafiyar kike so? nan ma kai na gyada masa ya dan yarfar da hannunsa tare da kada kansa gefe guda yace" ok, tunda haka kike so bari in nemo wanda zan hadaki da shi ya kaiki gida" nace" ni bana son kowa kai nake so ka kaini tunda kai ka kawo ni garin nan sai kayi masu bayanin zakayi aure" yace" wai ke baki san wasa bane? ni kam ba zanje katagum yau ba tunda ni kike son na kaiki sai ki bari sai na shirya sai mu tafi" nace" ni dai ba zan jira ka ba yau na ke so jeka ni koma waye yazo ya kaini ina so in ma mai saida kawuna ne kaga shike nan sai ya saida kaina ka huta sai kayi aurenka" ko uffan bai ce min ba sai ya girgiza kai ya fice abinsa. ina jinsa ya rufe gidan da makulli alamun ya fice kenan. ba shi ya dawo ba sai bayan azahar yana shigowa dakin na mike tsaye nace" ya zo ne?" ya dubeni yace " wa kenan" nace" wanda zai kaini katagum" ya zauna bakin gado ya riko hannuna yace " zo nan ki zauna kiji" ban yi mas musu ba na zauna kusa da shi ya fuskance ni sosai sannan yace" wanda zaku tafi tare na fasa hada ku shi ne na aike shi can katagum din yaje ya kira min baba sule(mahaifina kenan) kinga idan yazo sai inyi masa bayanin yadda kika tada min hankali daga maganar wasa kinga in ya amince maki sai ki bishi ku tafi" nayi tsam da raina ina kallon sa tsoro ya baibaye ni don kuwa tabbas ina tsoron babana idan nayi laifi sam shi baya daukan wargi balle idan yazo yaji abinda ya hadamu da aliyu tabbas kilama bugu na zaiyi.
[04/11 11:25 am] * +234 802 874 8204, : =��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
" " " Alqawarin da ciwo 15" " "
=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
Na sauke numfashi nace" yanzu yaya aliyu meye na aikawa a dauki baba?dama so kake ya zo ya buge ni tunda yanzu baka sona na saka kaina a tsakanin cinyoyina na fara kuka ya matso ya dafa ni yace"meye kuma abin kuka?tunda kin matsa min zaki tafi gida kinga ai gara in kira baba kila shi kya ji maganarsa tun da nayi lallashin kinki hakura" nace, shi ke nan na hakura da tafiyar amma makarantar na fasa zuwa" yayi dan murmshi yace" bari dai baban idan yazo sai kiyi masa bayani, nikam makaranta nayi niyyar zuwan ki kuma ba zanyi asarar kudina da lokaci a banza ba. shin kinsan irin dimbin kudin da na kashe wajen nema maki makarantar nan? haba rahama ki tausaya min mana amfanin kanki na fa" nayi shiru ina tunani tabbas naga irin zirga zirgan da aliyu ya dinga min akan karatun nan kuma hakika amfanin kaina ne to ina laifin sa da wani ne ma yaushe zai yi min wannan gatan. cikin hanzari na mike na soma harhado kayan da na san ya siya min na tafiya makaranta har na gama kallo na kawai yake yi na dube shi na risina a gabansa nace" yaya aliyu don Allah kayi hakuri abin da nayi maka daga yau na daina, tashi ka kaini makarantar" kwalla na tsiyayo wa kunci na saboda nadama shima tausayi na ya kamashi ya janyoni na kwanta bisa cinyoyinsa ya shiga shafar gashin kaina yana kara lallashi na. yace" na yafe maki rahama ta amma ba zamu tafi ba sai naga kin saki jikinki kina walwala da dariya sannan zamu tafi bana son mu rabu yadda kike din nan hankalina ba zai kwanta ba" na dago idona muka kalli juna muka yi murmushi yace, naga daya saura na biyu, nace" to goya ni kaga daga yau zan dade baka goya ni ba" yayi murmsuhi yace" rahama shagwaba ho" nace"mhm ni dai goyani" ya juya min bayansa na haye har da kwantar da kaina nayi lamo tamkar wata baby. haka ya dinga zagaye babban falon gidan mu da ni har wani bacci naji yana kwasata. ya dubi agogo yace" kinga yanzu uku har ta kusa kinyi sallar azahar kuwa? nace " nayi tun karfe daya" yace" abinci fa kinci" nace, ban ci ba" yace" subhanallahi me ya hanaki cin abinci? fushi ko? ashe har yanzu baki daina fushi da abinci ba idan anyi miki laifi come on sakko muje kici abinci" na sauko muka nufi kicin ina kallon sa cikin sauri ya dafa min taliya da yake muna da stew ko minti ashirin ba'ayi ba ya kammla, muka dawi falo ya zaunar dani yana bani har na saba in ba shi ya zauna ya bani abincin ba ban cika ci ba, karfe hudu dai muka kammala shirinmu ya fidda kayan tafiya ta ya zuba a booth din motar sa jeep mai tint glass don yawanci in zamu fita ni da shi a wannan motar muke fita don kar a ganni makarantar da aliyu ya kaini ta masu kudice ta "ya"yan wane. bayan ya kammala min registration ne muka fito muna sallama ya dube ni 'karfa ki manta duk a takardunki na sa miki ke(single) ce baki da aure kin ji ko" nace" wai duk meye hujjar yin hakan" yace, babu wata hujja illa dai bana son a dinga baki wani matsayi wanda kuma shekarunki ba su kai ba kin gane?" nace " eh" . ya ci gaba da yi min nasiha kan yadda zan kula da kaina da yadda zanyi hulda da mutane kuma ya gargadeni da cewa kar inyi kawaye barkatai in rike sirrin dake tsakanin mu ni da shi. ido na ya ciko da kwalla na matso zan rungume shi ya rike hannuna yace" no, kinga kiyi hakuri next week zanzo in sake ganin ki" a haka muka rabu da ina zubda hawaye shi kan shi aliyu cikin tsananin damuwar rabuwa dani yake don dai gwarzon namji ne shi yasa bai taya ni zubda hawaye ba amma idon shi yayi ja alamin ya shiga damuwa. A wannan rana sam ban iya bacci ba saboda tunanin rabuwa ta da mijina sai kuma uwa uba gurin kwanan yau babu aliyuna a kusa balle in makale shi gurin kwanciya. gani da tsoron tsiya sannan gadon da nake a sama yake. na dai samu na rungume fill na dinga tsiyayar hawaye. Sati na dayaa makaranta aliyu ya ziyarci katagum wanda tunda muka yi aure yau kusan watannin mu uku amma zuwansa na biyu kenan da kuwa duk bayan sati bibbiyu yake zuwa. mutan gida aka tare shi da murna kowa sai ware ido yake ya ganshi da ni amma sai suka gan shi kwal. sai bayan sallar magriba sannan ya samu sararin kebewa da gwaggonmu ta dubeshi tace" aliyu wai yaya kanwar taka ne lafiya take ko? yayi murmsuhi yace" lafiya lau gwaggo duk tace in gaisheku" tace " bata yi maka rigimar sai ta biyo ka ba? a'a bata yi rigima ba ai yanzu ta fara yin hankali shagwaba ta soma raguwa" gwaggo tayi murmsuhi tace" yar nema wato ita dadi gidan miji har ta soma manta gida ko? to ba zan yarda takwace min kai ba tunda gashi kaima kafi wata guda rabon ka da garin nan, ina zan yarda" cikin wasa irin na kaka da jika gwaggo ke wannan maganar Aliyu shima yayi dariya yace" wallahi gwaggo yanzu ne na sami saukin rahama akan rigimar zuwa gida saboda yanzu ta soma zuwa makaranta, amma ko ranar da zata soma zuwa kwana mukayi tasa min kuka wai ita in kaita katagum, da kyar ta lallasu.

('('('('('('('('('('('('('('('('

Gwaggo tace" rahama kenan har yanzu har kasa ta makaranta?" yace" yanzu satinta guda da soma zuwa zaman gidanne ba dadi ita kadai gata da tsoron tsiya" tace" ai da ka samo mai tayata zama ne ko anan babu masu aiki ne? yace"uhm,uhm gwaggo gara dae ita kadai din masu aikin ne basu da kirki. kinga yanzu ba abinda rahama baya iya ba na aikin gida ta iya girkin zamani ba abinda bata iyaba"tace" iye kace shi yasa ta boye mana kai. gaka nan fa ka kara kiba abinka da zama kamar bature hala itama tana nan ta bindige? yayi dariya yace, "ai gwaggo idan rahama tazo sai an sare wannan yar kofar taki don kuwa fadin yayi mata kadan ta zama giwa abinta" tace masha Allah kaci gaba da kula da yar uwarka ka kula da maraicinta kaga dai yarinyace komai sai a hankali zata sani musamman zanatakewar auren abu ne mai sauki mai wuya sai ka kula haka aliyu yayi kwana kinsa biyu a katagum duk rabin hankalinsa yana guna duk da yake ina makaranta amma sai yana ganin tamkar wani abu ya same ni bayan nan. a daddafe aliyu ya iya hakurin wata guda bai ganni ba kasancewar principal din makarantar mu abokin sa ne shi yasa yazo ganina na ga ya tsuke fuska yana kallo na tabbas na san baya rasa nasaba da irin ramar da nayi. principal ya fita ya barmu a ofis din yana fita na nufo aliyu idona cike yake da hawaye ya ware min hannuwansa na fada jikinsa ina kuka ya tallabo fuskata yana duba na shima fuskarsa kumshe da tausayina"rahama me zan gani haka?" ya sa hannu yana taba kashin wuyana wanda kuwa da bani da shi ya sake cewa" meye wannan rahama? ba kya cin abinci ne?" na girgiza kai nace" wallahi yaya aliyu karatu da wuya gashi ni kadai babu kai kullum tunaninka nake yi ni dai mu tafi gida ba zan iya ba"hawaye ya zubo a kunci na ya fiddo handkerchief yana goge min hawayena yace" come on, kiyi hakuri dole ne za ki sha wuyar karatu tunda ba daga farko kikafara ba,amma na san insha ALLAH kafin karshe na term dinnan zaki gane wasu abubuwan idan kuma kika dawo gida zan dinga miki lesson kinji? sai maganar tunani ki daina yi zai iya jefaki cikin matsala ki tsaida hankalinki gurin karatu kawai ko ba kya son ki zama doctor rahaama ne? nayi murmushi nace " ina so mana amma ni......sai na kwantar da kaina bisa kafadarsa yace"amma ne?nace" amma ni ka dinga zuwa ina ganinka every week" yace" ok,i will try and do my best in ga nazo every week yanzu me kike so?" nace" babu komai duk provision dina suna nan ko kwata banyi amfani da shiba" yace" ashe ba kya cin abinci kenan shiyasa kika yi dan wuya" nace"ina ci tunani ne kawai" yace" to in na dawo naga wannan kashin wuyan zamu yi fada da ke ina san inga kamar da". Ranar da aka yi mana hutun zangon karatun mu duk na bi na kosa aliyu ya zo dauka ta. muna zaune ni da kawata maryam sulaiman kowa yana jira azo daukansa, kasancewar sunan babanmu daya shi yasa muka yi abota kuma na lura halayyarmu zata zo daya. dakinmu daya da ita asalinta haifaffiyar zariya ce, amma aiki ya kawo mahaifinta lagos. maryan ta girime ni da shekaru kusan biyu. na dubi maryam nace" ni wallahi maryan na gaji da zaman makarantar nan duk na kosa yaya aliyu ya zo ya dauke ni mu tafi gida gara ku kun saba da makarantar" tace" wane sabo ai komai dadin makaranta gida ya fishi. wai shin rahama wannan aliyun da kike damu na da zancensa shi menene naki" naga kullum zancenki baya wuce na yaya aliyu" nayi murmushi nace"yaya nane kawai"ya"ya maza muke ni da shi shakuwa ce kawai kika ga yasa ina yawan ambatonsa, muna cikin hira ne na hango motar yaya aliyu tayi fakin a bakin get din makarantarmu tun kafin ya fito na mike cikin hanzari na isa gurinsa yana hangoni ya bude motar ya fito cikin fara'a muke duban juna yace" iye yan makarantar ba. kinga yadda kika yi kyua kuwa kinyi " yar kiba abinki ko kefa da duk kin damu kanki kin rame nima kin sani cikin zullumi.[04/11 8:38 pm] * +234 802 874 8204, : =��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
" " " Alqawarin da ciwo 16" " "
=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��

Nayi murmushi nace"ai naji shawararka na daina tunani sai karatu kawai" yace "yauwa kin kyauta. ina kayanki suke mu tafi?" na koma gurin maryam na sanar mata da zuwan aliyu ta tayani kwasar kayana muka zuba a mota sannan ta matsa suka gaisa da aliyu na dube shi nace ya aliyu wannan itace kawata da nayi sunan ta maryam sulaiman" ya dan dubi maryam yace" sannunki maryam ya kika ji da kawar ki mai shagwaba ko bata maki? tayi murmushi tace" tana yin shagwaba sosai komai kuka tace gurin yaya aliyu zata tafi hala ita ce autar gidanku? yace" ai rahama ta wuce auta duk gidan mu ita kenan mace kwaya daya shi yasa muke ji da ita tamkar rai dole ku ganta shagwabbabbiya don Allah ku dinga hakuri kunji" mun danyi hira sannan na shiga mota muka yi sallama da Maryam har ta juya zata tafi sai ta dawo tace' au rahama na manta baki bani address din gidan naku ba' na dan yi jim alamun tunani yau dai karya ta kare aliyu ya ari baki na ya riga ni cewa"ai karma tayi wahalar baki address don gobe garin mu zan kaita acan zata yi hutu kinga kar kizo baki same ta ba" tace " ai ko ban same ta ba sai mu gaisa da matarka tun da tace min gidan ka take zaune kaga nan gaba na huta da neman gidan' yace" ina jin duk gaba daya da matar tawa zamu tafi ki bari idan muka dawo sai in zo in dauko ki a gidanku in kawoki namu gidan kinga kin huta da bin address" tace" to shike nan sai na ganku" muka ja motar mu ina daga mata hannu. ya dubeni yace" amma rahama me yasa daga yin kawa zaki yi gangancin bata address din gidanmu? kin san fa gidan mu ba gidan zuwan mutane bane. sai dai naji dadi da kika shaida mata a gun matata kike zaune ashe kina da wayau"nayi murmushi nace" wallahi yaya aliyu maryam tana da kirki ne shi yasa kaga haka, amma ni kaina sam ba zan iya bata address din mu ba tunda gidanmu sirri ne" yayi dariya yace" ko?" nace" shakka babu" tun a cikin garejin mota da yyi prking muka fito ya soma hadani da jikin sa na dubi kwayar idonsa ina murmushi yace wallahi rahama nayi missing dinki sosai a gidan nan har bana jin dadin zaman gidan, balle ma idan dare yayi na kwanta ni kadai babu ke babu yar shagwabarki yana lakuce man hanci nace" yau gani na dawo ai sai mu bude sabon babi yayi murmushi yace inyeh! yana makale dani a gefensa kamar wani zai kwace masa ni. tunda muka dawo aliyu bai je ko ina ba yana manne dani ina zuba masa shagwaba tare da bashi labarin yanayin

1 Comments On ALKAWARIN DA CIWO
avatar
raulat

3 months ago

Reply

Babu complete?

Please Login or Register in order to submit comment