Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ma Azra kwalin waya kana ya fita, bedroom ɗinsa ya shiga ya yi wanka ya kwanta,



bai falka ba sai ƙarfe tara na dare, wayarsa ya ɗauka ya kira Azra saboda har sun card ya sa ka mata amma ya ji wayar kashe, sosai abin ya ɓata ma sa rai, ya ta shi ya fita, parlo ya ganta kwance ga alama Tv ta ke kallo bacci ya ɗauke ta, hannu ya sa ya ɗauketa sai bedroom ɗinsa, ya kwantar, kana ya haɗa copey ya zauna kan sopa ya na sha,


ya na kallon yadda Azra ke bacci, duk ta takure wuri ɗaya kamar yadda ya ɗauko ta saman sopa , sanyin Ac ne ya fara shiga jikinta sai matse ƙafafuwanta ta ke yi saboda bata sanyi, koma zafi ba ya damunta, shi ko Azad ya zata fitsari ne zatayi ma sa kan bed ai ko ya tashi ya fara tashinta "Ke ta shi karkiyi min fitsari." Azra bacci ya yi daɗi sai rungume hanun sa ta yi cikin ƙirjinta,


saboda hannunsa na ɗumin zafi, hakan ya yi mata daɗi, Azda kuwa saman tsaye ya yi saboda jin hannunsa saman lallausan nononta haka kawai ya samu kansa da sun taɓa nonon sosai ya shagala da matsar ma Azra nono sai ji ya yi ta riƙe ma sa hannu, ta ce "Kai bari har ayi auren koma ai kace babu abinda zakayi da ni to miye na taɓa min jiki ina bacci.?"

Cikin fuskewa Azad ya ce "ke rufemin bakinki ai ke kika ja don ke ki ka sakamin hannu cikin rigarki, marar kunya kawai ai sai kice abin ke ke so." Ya ƙarshe maganar ya na tsareta da sexy eyes ɗinsa, masu saukar mata da kasala, sai lokacin ta kula da hannunta da ke riƙe da nashi, cikin jin kunya ta sakar ma sa hannu ta na mamakin yadda akayi haka ta faru,

kwantawa ya yi ta re da cewa "Ke idan bazaki kwanta ba shi kitafi bedroom ɗinku." Toro baki ta yi zata ma sa tsiwa ya yi sauri ya haɗe bakinsu wuri ɗaya ya fara tsotsar mata lips da sauri cikin mugunta, Azra sai mutsu-mutsu ta ke yi amma ya ƙi sakinta, sai da ya gaje don kansa kana ya sake mata baki, ya kwanta ya na cewa "Ai na faɗa miki ki ka koma turomin wannan bakin saina yi maganinki."



Batayi magana ba, ta shi ta yi sai da ta kai bakin ƙofa kana cike da tsiwa, ta ce "An toro idan bakinka ne kazo kayi magani." Hadda ya ma sa gwalo, ta na murza ƙofar ta fita don tasan yau idan ya riƙeta kashinta ya bushe, ai bata firgita ba sai da ta ji ƙofar rufe babu key ajiki,

waigowa ta yi su ka haɗa ido ya ɗaga mata gira irin yane Yarinya, haƙori ta shiga bashi amma ya yi banza da ita saima juyawa ya yi, ya bata baya, sai da ya ji ta yi shiru kana ya ce "Ki kashe min haske kizo ki kwanta kafin na tashi." Ai da sauri ta kashe ta zo ta kwanta nesa da shi gabanta na dukan uku-uku,

ba zato ba tsammani ta ji ya ce "Ke matso nan." Cikin tsoro ta matso gab da shi, kamar jira ya ke ya sa hannu ya kamota ya fara ƙoƙarin cire mata riga ta na ta bashi haƙori amma ya yi banza da ita, ya na gama cire mata riga ya kafa bakinsa kan nononta ya fara tsotsa kamar ya samu sweet, sosai ya hargitse ma Azra jiki sai da ya ga ta yi lakwas ba ta da wani kuzari, ta ma dena kukan da takeyi, kana ya kyaleta, ya gyara kwanciyarsa,

bacci ya kwashe sa, ya barta nan kwance, sai raba idanu ta ke, itama bacci ne ya ɗauketa,
washegari ya kama ɗaurin auren Yarima Azad da Azra Arif,


Writes by pinky Darling 🌷
~Matar Jay~





An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

2 Comments On YARIMA AZAD
avatar
khadija-muhammad-ibrah

2 months ago

Reply

Much appreciated

avatar
khadija-muhammad-ibrah

2 months ago

Reply

Very good

Please Login or Register in order to submit comment