Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Nabeela wacce ke shan cream glass�,sai wani kakareta ya ke kar wani ya kalleta.
Sosai ya ke jin kishin wani ya ganta ta na shan cream ��in,shiyasa ya ja kujera ya zauna ya na kallonta har ta gama ya biya ku��in suka haura sama.
Meubles ne kala-kala,tuni anty Jamila ta za�i kalolin da za a kai can.Nabeela kuwa kayan barci kawai ta loda Waleed kuwa sai kallonta ya ke ya na tunanin yadda kunya za ta barta ta saka su amman yayi shiru bai ce mata komi.
Dab da ita ya tsaya har suna gugar juna ya kawo bakinsa daidai kunnenta yace "ya kamata ayi min kwalliya da waccan robe verte ��in na san za ta yi maki kyau sosai kuma kayan wasana za su yi kyau ciki"da sauri rufe fuska da tafin hannunta dan kunya sai ta ga tamkar kowa ya san abinda yace mata.
Anty Nafissa ta kai masa duka a baya tace "uwar mice kake gaya mata?nan ��in ma ba za ka barta ta huta ba?"Waleed ya shagwa�e fuska yace "kai anty wlh ku na takura mu soyayya fah mu ke"duk wanda ke wajen dariya suka yi ganin wata budurwa ta )�ure Waleed da ido yasa Nabeela ��an shigewa jikin Waleed ta aro jarumta cikin shagwa�a tace "Allah ni sanyi ni ke ji mu koma gida"murmushi yayi ya cire rigar sa ta sama ya ��ora mata yayi )�asa da murya yace "?� vos ordres Mdm g�n�ral Waleed"sajen fuskar shi ta shafa su na masu tsurawa junan su ido....
1/5/22, 21:06 - Buhainat: *TUZURU*���j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ��.cA��]Fqd|``

=�� ��� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =�� ���*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE* 47-48



Shirye-shiryen komawa sabon gida da kuma bikin su Waleed kawai ake yayinda gefe ��aya kuma Waleed na kar�ar traitement daga Maheer,sosai ake yin daga da Waleed in an zo yi masa turare dan kusan gidan sai an taru kansa.Yadda ya ke ihu da fizge-fizge abun sai ya baka tausayi,aljani jikin mace yafi sau)�i kan namiji a yadda ta ke wahalar da Waleed ka��ai za ka fahimci haka.
Cikin ikon Allah su Daddy an tare sabon gida yayinda su Kawu ba)�in ciki ya bi��i aika su lahira shi da Saude jin ba da su za'a koma ba,Asma'u ita ta fara za�en part ��in da za ta zauna sannan Mami Daddy yayi hakan ne duk dan kore fitina.
Anty Nafissa tuni ta koma Mashi sai kuma biki in ta dawo,malam Sani ��akin ba)�o irin wannan wanda ake yi tsakar gida ya zauna saboda aikin Waleed.


***


"Mon g�n�ral wlh duk ka zama wani iri ko duk tunanin auren ne?"Faruk ke fa��ar haka ya na samun waje gefen Waleed ya zauna,kallon sa Waleed ��in yayi yace "ba doli nayi wani iri ba wannan shegiyar aljanar na son katse min farin ciki,ga ji wani iskanci wai sona ta ke jiya an sha daga kafin ta fita amman ni sai na ke ganin kamar )�arya ce har yanzu ta na cikin jikina"
Faruk yace "a'a ba ta cikin jikin ka tunda Maheer ya tabbatar da haka"Waleed yace "to motsin minene ni ke ji in ina sauraron karatu?yanzu haka in abun na kunna ru)�iya ne sai na dinga jin ana motsi cikin jikina"Faruk ya nisa yace "ta na yiyuwa sauran sihirin ne,tunda yanzu ai ka bar jin ciwon kai,da yawan �acin rai da kasala ko?"kai kawai ya jinjina kafin ya mi)�e tsaye yayi mi)�a "mi ka baro wifer na yi?" Waleed ya tambaya Faruk yace "ohon mata "da sauri Waleed ya juyo ya kalle sa yace "matar tawa ��in za kace ohon mata?to ka tashi ka dubo min ita ka dawo"Faruk ya marairaice fuska yace "g�n�ral wasa fah na ke ta na can ana yi mata gyaran jiki,sai wani peinture ake yi mata kamar gida"murmurshi Waleed yayi yace "toh kar ka sake kallonta dai je ka kalli )�wailar ka" Faruk yace "ai kai ka ke ganinta )�waila amman tsaf ta ke ��auke ni"dundu Waleed ya kai masa a baya yace "��an iska a gaban nawa kake cewa )�anwata za ta ��auke ka ko kunyata ba ka ji?ni ina ga ma cewa zan yi a ��aga bikin sai nan da 3years" Faruk ya zabura yace "iyeee! 3mi? Allah kiyaye au !so kake na zama *TUZURU* kamar kai?to Allah kiyaye min in shaa Allah nan da 2weeks zan angwance kai dai naji Mami na cewa ko an yi biki �angaren ta Nabeela za ta zauna har ka )�ara samun lafiya"Waleed ya zaro ido yace "wace irin lafiya kuma?wai dagaske?"Faruk ya she)�e da dariya yace "Allah kuwa ranar da mu ka zo ni da Momy duba ka Momy ke cewa ko a ��aga bikin saboda yanayin ciwon ka sai Mami tace a'a ba sai an ��aga ba kawai a kai amaryar �angaren ta" fuska Waleed ya �ata yace "kai kuma sai kace mi?" Faruk ya sha jinin jikinsa yace "to ni mi zan ce manyan na magana?"tsuki Waleed yayi ya bar masa ��akin.




Kitchen ya nufa inda ya ji muryar Mami,ta na ganin shi ta saki murmurshi tace "ka tashi kenan?"kai ya ��aga yace "tun ��azu na tashi"Mami tace "Faruk dai ya tashe ka"ya sosa )�eya yace "eh Mami wai maganar biki ce ya zo mu yi da inda za mu zauna"shiru Mami tayi ta na duban sa kafin tace "ai mun yi magana da Momyn ta shi tace can za su zauna tare da ita tunda rawar kan ku tayi yawa sannan ita Amal har yanzu yarinya ce sosai"da sauri Waleed yace "ita Beela fah?"ganin kallon da Mamin ta yi ma shi yasa yace "Mami ina nufin ..."sai kuma ya )�yale baya Mami ta juya mashi ta cigaba da aikinta can tace "ga maganin ka nan an dafa ka zuba zuma ka sha"turo baki yayi kamar )�aramin yaro a zuci yace "ni ba wannan maganin ni ke so ba"sam bai san maganar ta fito fili ba sai ji yayi Mami tace "ai doli sai ka sha wannan kafin wancan ��in ya samu"da sauri Waleed ya fito ya na dariyar kan sa ba tare da ya ��auko kofin maganibaki.



Ya na shiga ��aki ya tarar da Faruk ya na waya sai lumshe ido ya ke, Waleed ya ja tsuki yace "banza ko mi ta ke gaya mashi ya ke wani lumshe ido?bai dai wuce shirme"ya na gama fa��a ya shige toilet.
Da kallo Faruk ya bi shi ya na )�ara daidaita muryar shi yace "uhum baby shikenan abinda kika tanadar min?" ��aya �angaren Amal tace "a'a ai in ka gama cin abincin sai nayi ma wanka in shafa maka mai"murmurshi mai sauti yayi yace "dagaske za ki iya yi min wanka?"tace "eh mana zan iya"yace "ba ki jin tsoro?"shiru tayi can tace "ai rufe idona zan yi"dariya yayi cikin shagwa�a yace "a'a ni dai ban yarda sai kin bu��e"tabka Waleed ya kai masa a cinya yace "dan Allah tashi mu tafi ka tsaya ka na biyewa )�aramar yarinya"cike da jin haushi Faruk ya harare sa yace "yanzu sabida Allah Waleed ka gyara min iyee?mu na tsaka da soyayya ni da amaryata ta na shirin bani nutsuwa ka katse mu"kawar da kai Waleed yayi daga kallon Faruk cike da mamakin dama �bar )�aramar yarinya kamar Amal ta na iya ��agawa namiji hankali?



Toilet Faruk ya shiga ko da ya fito bai ga Waleed ba doli ya fito,a dining ya hango sa ya na shan tea.
Kujera Faruk ya ja ya zauna tare da ha��awa kansa Lipton ya matsa lemun tsami ya na sha ya na turo baki ha��i da kallon Waleed wanda ya kafe sa da ido,kai ya girgiza yace "wai dagaske kai nan Amal ��in ce ta sa ka shan lemun tsami?"fuska ya tamke yace "a'a kai ne ka sani"dariya Waleed yayi ya na tashi ya nufi little Mami da ta ��auko tray ��in fruits ,kar�a yayi ya aje a dining ya na mai ��aukar pomme��]




��angaren Nabeela kuwa sosai ta ke shan gyara fiye da Amal dan ita tunda bikin ya rage 2week ta bar fita,kullum ta na ��aki )�awarta Balkis ke shafa gommage kullum saboda ta )�ware a wannan fannin na gyaran jikin amare.
Banda dariya babu abinda Balkis ke yi cikin hasale Nabeela tace "&�awa wlh zan maki gami da g�n�ral nace dariya kike min wai �bar lukuta"Balkis ta kuma yin wata dariyar tace "ah to ai gaskiya na fa��a shi ma ai ��an lukutin ne,ungo dai ki shafa ma �ban biyun ki ni na gama nawa"ta )�arashe maganar ta na mi)�a mata robar da ke ��auke da gommage ��in,Nabeela ta kar�a ta fara shafe sauran jikinta da shi Balkis na gefe ta na dadanna waya,kiran Waleed ya shigo kawai sai ta ��aga tare da saka main libre/hand free.
Wata wawuyar ajiyar zuciya ya sauke yace "wifer har yanzu ba'a fito daga ��akin gyaran ba?"a yadda yayi magana ya so baiwa Balkis dariya amman ta gimtse.
"Uhum"Nabeela kawai tace dan wannan yanayin na shi ita tsoro ya ke bata "zan zo yanzu da an yi sallah magrib"ya na gama fa��a ya kashe kiran.
&�afafu Nabeela ta shiga bubugawa ta na kukan shagwa�a, Balkis tace "munafuka ke ma dai ki na son ya zo ya ��an eh yane���i" Nabeela tace "Allah ya isa ban yafe maki ba wlh ni ban so tsoron shi ni ke"Balkis tace "eh na sani shiyasa ma kike ta gyaran jiki dan in ya ta�a yaji laushi" Nabeela ta mi)�e ta shiga toilet ta na mai cewa "ke dai kika sani bari nayi wanka kafin Sarkin jaraba ya )�araso"


Balkis kuwa falo ta fita ta ��auko maganin da Momy ta ji)�awa Nabeela tun ��azu,ta fitowa daga wanka ta mi)�a mata sannan ta shiga ta ��auro alwala dan tuni an fara kiraye-kirayen sallah magrib.
Sai da suka yi sallah Nabeela ta shanye maganin ,mai ta shafa da lipstick ta saka riga da sket na l+sche.Hotuna Balkis ta fara yi mata ana haka kiran Waleed ya shigo,gaban Nabeela na fa��uwa ta ��aga kiran "ina waje"shi kawai ya fa��a ya kashe.
Kamar wata marainiya tace "wai kin ji ya na waje"Balkis ta ja tsuki tace "to sai mi?Ni wuce mu tafi ya aje ni gida ma ku��in adaidaita ta sun huta"
Sallama Balikis ta yiwa Momy wacce ke fa��an sai Balkis ta tsaya ta ci abinci amman ta )�i tsayawa,suna fita Balkis ta ja ta tsaya Waleed ya fito ya na )�are mata kallo gaishe shi Balikis tayi ya amsa a mutumce kafin ya maido duban sa ga Nabeela wacce tayi wani irin sanyi turaren jikinsa duk ya kashe mata jiki.


"Ya dai wifer?"ta turo baki tace "ka sauketa gida"yace "to mu tafi tare"Nabeela ta waiga tace "ki tawo Malama "seat ��in baya Balkis ta bu��e ta shiga da sauri Nabeela ma ta shige amman Waleed ya jawota ya maidota gaba kafin ya zagaya ya zauna mazaunin drever.
Su na tafe Waleed na jan Balkis da hira har suka kawo )�ofar gidan su,10mill ya baiwa Nabeela ta ba Balkis tayi godiya ta shige gida.


Kallonta yayi sai wani )�amewa ta ke waje ��aya,kiss yayi mata a kumatu kafin ya yiwa motar key "wai minene haka na gan ki duk a takure?"cewar Waleed lokacin da suka )�araso,cikin tsoro tace "barci ni ke ji"baya yayi da kujerar da ta ke zaune ya na mai ran)�wafowa da sauri ta rufe idonta dan ba za ta iya jurar kallon shi ba,ga wani uban )�amshi da ya ke tashi sai kace wanda yayi hatsari da kamfanin turare.
Le�anta wanda ya sha lipstick ya kama ya ��an tsotsa kafin ya saki yace "yi barcin ki kin ji?Ni kuma zan yi gadin ki har ki tashi"ta turo baki ta na )�o)�arin tashi ya mayar da ita....
1/7/22, 08:45 - Buhainat: *TUZURU*���j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ��.cA��]Fqd|``

=�� ��� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =�� ���*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE* 49-50


Cikin fuzgar numfashi ya cire bakinsa jin wayar shi ta )�ara ��aukar ringing a karo na uku,sunan Mami ne ke yawo kan screen.Kasa ��auka yayi saboda muryar shi ba za ta fita ba,ya jingina jikin kujera ya na maida numfashi.
Ido Nabeela ta zuba mashi ta na jinjina girman fitinar Waleed,shi a ko wane lokaci a shirye ya ke bai tsoron ko ruwan jikinsa su )�are.Kallonta yayi da jajayen idonsa da sauri ta sunne kai ta na murmurshi,gyaran murya yayi yace "zan tafi gida Mami ce ke ta kira na"satar kallon shi tayi a zuci tace "a hakan za ka tafi gun Mami ko kunya babu"a fili kuwa kai kawai ta jinjina tare da bu��e murfin mota,ba dan Waleed ya so ba ya barta ta shiga gida.
Key ya yiwa mota ya )�arasa gida,tun kafin ya shiga ya ke jin bugun )�ofa da sauri ya )�arasa ko kafin yayi magana Mami ta nufo shi cikin kuka ta na cewa "A'ishah ce ta rufe kanta a ��aki bayan ta sawo piya-piya wai sha za tayi ta mutu daga tantin ku ta yi mata gorin )�atuwa da ita har yau ta na zaune gida ba mashunshuni har Amal za ta yi aureeee"ta )�arashe ta na fashewa da wani irin kuka.
Ran Waleed ne ya �ace, jijiyoyin kan shi da na wuya duk suka tashi bangaza guda ya yiwa )�ofar da )�afa ta �alle da gudu duk suka shiga ganin idon A'ishah sun fara kafewa.
Waleed ya sukuceta suka nufi mota ba su zarce ko ina ba sai asibiti.
Kafin wani lokaci duk ahalin gidan sun iso in ka fidda little Mami,Daddy banda zufa babu abinda ya ke Mami kuwa tuni an bata gado Waleed sai zagaye ya ke Amal na kuka shi kuwa Maheer ya na can tare da likitoci.



�akin da aka kai Mami suka shiga bayan an fito da A'ishah wacce ta ��an galabaita amman ta na tsaye bisa )�afafunta ta na kallon mahaifiyar ta wacce ita ma ita ta ke kallo.
Wani gigitacen mari Daddy ya ��auke A'ishah da shi yace "yaushe kika fara hauka ban sani ba?so kike ki kashe kan ki ranar lahira Allah ya tuhume ni ta yaya na bari kika kasance ��aya daga cikin �ban wuta?ina karatun ki da ilimin ki suka tafi?a tunanin ki in kin kashe kan ki kin huta ne?to wuta za'a kai dan uban ki,duk wanda ya kashe kansa ��an wuta ne kuma babu rahama a gare sa shine ke shashasha kika sha poison"cikin kuka tace "Daddy kayi ha)�uri wlh abun ne ya ishe ni kullum Saude sai ta yi min habaici,Amal kuma yanzu ba ta da wani gori sai na ce min za tayi aure ta bar ni da yin aikace-aikacen gida tunda na )�i fidda miji ��azu kuma Asma'u ma ta yi min"cike da jin haushi Waleed yace "to sai me?ke kika hanawa kan ki mijin ne?koko Allah mancewa ya yi da ke ne?ita da ta ke kurin ta samu mijin auren an kaita gidan ne?yanzu da kike son kashe kan ki kin tanadi abinda za ki gaya ma mahaliccin ki in kin je?"Waleed ya furzar da huci ya tausasa murya ya cigaba da cewa"ki na ji )�anwata Allah shi ya rabawa kowa rayuwar da zai yi ta duniya,duk ni'imar da kika ga wani da ita to Allah ne ya bashi haka )�uncin rayuwar da wasu mutane ke fuskanta Allah ne ya jarabe su.Ke aure ne kawai Allah bai nufe ki da shi ba,to �ban mata dayawa su na can kwance gadon asibiti babu ma ku��in da za'a yi masu magani ke kuma ga shi ki na cikin rufin asiri da gata,ga anty Jamila nan shekarar ta nawa da aure yanzu amman babu haihu mi ki ka ga tayi?toh dan haka ki nutsu ki gane Allah shi ke yin yadda ya so,a sanda ya so,ga wanda ya so kin ji ko?"rungume Waleed tayi ta na mai yin wani sabon kukan tace "na gode sosai Yayana, Allah ba mu ikon canye jarabawar mu"duk suka amsa da "amen"sai a lokacin murmurshi ya wanzu a fuskar Mami.


Dr ya sallame su suka wuce gida,tun a falo Daddy ya tsare Asma'u da banbami tare da yi mata mummunan kashedi akan �ba�ban sa.
Ita kuwa little Mami ko a jikinta dan ita dai sam A'ishah ba ta kwanta mata a rai ba,shiyasa ta ke son muzguna ma rayuwarta.
Amal kuwa ha)�urin da ta baiwa A'ishah ta fi dubu amman ba ta tankata ba,cikin kuka tace "masoyi ka na ji fah g�n�ral wai ba za'a kai ni gidan ka ba"Amal ke fa��awa Faruk bayan ya ��aga appel ��in da ta yi masa "kamar ya ba za'a kai ki gidana ba dan mi?"
Cike da yarinta tace "wai dan mun yi fa��a da anty A'ishah shine ya ce haka nan, please ka zo ka bashi ha)�uri kaji"Amal ta fa��a ta na kuka wanda ya tayar da hankali Faruk a doli ya kashe ya kira wayar Waleed bayan ��auka yace "Waleed yanzu Amal ke gaya min wani shirme wai ba za'a kawota gidana ba"cikin dakakiyar murya Waleed yace "Yes!babu inda za'a kaita kuma maganar walima an soketa sai A'ishah ta samu mijin aure ko da kuwa za'a shekara dubu ne ai sai mu ga ta gori"cike da tashin hankali Faruk yace "g�n�ral dan Allah kayi ha)�uri wlh )�urciya ce ke damun Amal sinon ta yaya za ta goranta ma �bar uwarta?ka yarda da ni zan tsawata mata"wani tsuki Waleed ya ja yace "kar kayi �anar bakin ka dan na riga da na zartar da hukunci,ku gode ma Allah ma da ban bata shegen kashi ba poison fa A'ishah ta sha za ta kashe kanta ba mu jima da dawowa daga asibiti ba"
"Innalillahi wa'inna iley raji'un"Faruk ya furta ya na kashe kiran tare da rabka uban tagumi ya na tunanin ta ina zai �ullowa lamarin.


Washegari ko da suka ha��e compagnie Waleed bai baiwa Faruk damar yin wata magana da ta danganci rayuwar su wacce ba ta aiki ba.
Takardun da Faruk ��in ya kawo masa ya shiga dubawa,a fuskar shi za ka gane ya na cikin �acin rai.
Faruk ya gyara tsayuwa yace "mon g�n�ral a binciken da mu kayi Kawu Tanimu shine yi masu saffarar )�wayar ta hanyar wani amintacen shi da ke )�asar Nigeria,sannan da sa hannun Maryam wajen mutuwar Mr Omar "da sauri Waleed ya ��ago ya kalle sa Faruk ya jinjina kai yace "eh lokacin da na kirata tayi min saisir ta goge duk wani bayannai akan Mr Omar a tunaninta ban ajiye su a wani wajen ba,sannan yanayin tun farko ya nuna ba ta da gaskiya sannan sergent ya sanar da ni a ranar da ya Mr Omar ya mutu da idon sa ya ga fitowar Maryam daga ��akin"
Fuska Waleed ya tamke sannan yace "Toh mi kuke jira da ba ku je kuka kamo shi Kawu Tanimun ba?"Faruk yace "oga mu na jiran umarnin ka ne,ita Maryam tun tuni ta na ��akin horo amman ta )�i gayin gaskiya"Waleed ya mi)�e tsaye ya nufi )�ofa Faruk ya take masa baya ��akin da aka ake Maryam wacce duk kamanin ta sun canza suka shiga.


Kujera Waleed ya jawo ya zauna ya dubeta ido cikin ido sannan yace "Maryam fa��a min gaskiya kin ji zan sa a fitar da ke daga nan na san ba ke kika kashe shi ba amman kin san wanene kuma ta yaya"
Maryam na zubar da )�walla tace "in na fa��a maka kashe ni zai yi"Waleed ya kamo hannunta yace "babu wanda zai ta�a ki muddin ina raye fa��a min kin ji" cikin tsoro tace "Kawu Tanimu ne ranar nan da na tafi gida ni ke basu labarin an kawo wani mushe da ya so �ata ��alibarsa bayan ya sha)�a mata )�waya ,yanzu bincike za'a yi a gano masu hannu a ciki tunda matsalar ta zama ruwan dare to shine fah Kawu yayi ta min tambayoyi a )�arshe dai ya zo nan da sunan kawo min ziyara shine yace na gwada mashi ��an iskan mushen nan sai na kai shi"Waleed ya furzar da numfashi yace "sai ya kashe shi ko yaya aka yi?"kai ta girgiza tace "a'a ni ban san ya aka yi ba dan an kira ni a waya na fita na ��auka ko da na dawo ban ga Kawu ba,shine na fito ina waige-waige to a nan sergent ya ganni amman wlh ba ni na kashe shi ba"murmurshi Waleed yayi ya mi)�e yace "Faruk ku canza mata waje mai kyau a bata tsaro sosai "ya na gama fa��a ya fice.



Kawu na zaune ya na jininin sawun da ya ke ji a jikinsa yayinda Saude ke kwance ga )�asa ta na kelaya amai,ba zato ba tsammani suka ga sojoji sun zagaye su.
Wata irin zabura Kawu Tanimu yayi zai tsere amman wani soja ya dam)�e sa,cike da tashin hankali Saude ta mi)�e ta na cewa "mi yayi maku ina za ku kai shi?yau ni na ga ba)�ar rana"ba su bata amsa ba sai ma ��aki suka kutsa suka shiga bincike,ba su samu komi ba sai kayan maye kala-kala.
Nan aka tisa )�eyar Kawu Tanimu wanda ke )�o)�arin fitar da waya aljihu ya kira mutanen shi amman Faruk ya amsheta ya na hararar sa yace "kai da kuma dawowa nan gidan har abada,ba dai kai mugu ne ba ?ba ka iya komi ba sai zamba da cutar da mutane to yau )�arshen ka ya zo"



Ko ka��an Waleed bai sanar da Daddy maganar sun kama Kawu Tanimu ba,sai ma shirye-shiryen bikinsu ya ke.Kasancewar kuma tun tuni Daddy ya dawo daga rakiyar Kawu Tanimu tunda sarai Mami ta bashi labarin irin cutarwar da yayi masu sannan kafin aljanar jikin Waleed ta fita ta sanar Kawu Tanimu ne yasa aka yi ma Waleed turen ta,shiyasa sam bai sake waiwayar ��an uwan nasa ba.


Yau ta kama daren biki,ko wane �angaren shiri su ke inda a gidan su Faruk mutuwar mahaifin su ta dawo masu sabuwa kasantuwar dangi sun ha��u.
Faruk yau sam kasa rumtsawa suka yi shi da Amal su na ma)�ale da waya har kusan asubah,yayinda gefen Waleed da Nabeela suke fushi da juna saboda yarda da tayi ba za'a kawota �angaren shi ba.


Washegari tun da safe aka fara shugulgulan biki,inda duban jama'a suka shaida jadadda ��aurin auren,Maheer duk ya fi su murna shi da auren sa ya zo shi da A'ishah a ba zata dama tun su na yara jininsu ya ha��u.
Babu kunya A'ishah ta nuna farin cikinta ita ma ta samu mijinta��j, Waleed kuwa tamkar wanda ake zuba ma ruwan zafi haka ya ke ji a ran sa a doli ya nufi cikin gida.
Jikin Mami ya zube ya na cewa "Mami )�unci ni ke ji ki yi min addu'a,kaina ciwo"
"Innalillahi wa'inna iley raji'un"Mami ke nanatawa kafin ta fara yi masa addu'a a )�arshe ta ��auko casque��6^ ta kunna mashi karatu ru)�iya ,shiru yayi ya na fidda numfashi sai barci.
Maheer ya kalle sa da kyau ya na nazarin sa da tunanin anya kuwa aljanar ta fita?to in ta fita miyasa barci ya ��auke sa daga fara sauraren karatu?......
1/9/22, 07:33 - Buhainat: *TUZURU*���j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ��.cA��]Fqd|``

=�� ��� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =�� ���*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*Littafin ku��i ne ki biya ki karanta hankali kwance,masu fitar min da book,da uwanda suke karantawa ba tare da sun biya ba,da uwanda suke sharing ��in shi,da uwanda ke cewa saboda book an gaya masu magana to dukan ku kuji zafi ku bar karanta ha)�in da ba na ku ba mana mai bu)�ata ta yi min magana ta WhatsApp +22795045822*



*PAID PAGE* 51-52



Yanayin jikin Waleed ya sa Faruk da sauran abokanan su ba su gudanar da wasar sojojin da suka shirya ba,an yi kan amare ko wacce an sadata da ��akin mijinta in ka cire Nabeela wacce aka kai sashen Mami.


Ido Waleed ya rumtse ya na jin wani irin azababen ��aci a ransa,wato shi an ��aukesa wani kala shiyasa a ka

Please Login or Register in order to submit comment