Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na da )�urciya Kawu yace "ai nima na iya bari na raba mana kawai"
&�addarori da dukiya Kawu ya raba kaso biyar ya ��auki uku ya basu Waleed biyu babu wani bincike ko tada rigima Waleed ya kar�a.



Ya na zuwa gida ya shaidawa Mami yadda aka yi,cikin fa��a tace "miyasa za ka yi haka?ai da ka bar masa ya rin)�a juyawa tunda dai ya na yin bakin )�o)�arin sa"Waleed yace "Mami dan ba ki ga gidan da Kawu ke ciki ba ne ya fi wannan kyawu da komi,gwara mu ma mu canza muhalli"
"A'a ko alama sai dai in gyaran gidan za kayi amman ba za mu tashi daga nan ba"cewar Mami waleed yace "babu matsala".


Cikin abinda bai gaza wata biyu ba aka canza gidan ya koma sabo yayinda gefe ��aya kuma Waleed ya fara ta�a kasuwanci na sayar da filaye da gidaje wannan dalili yasa dukiyar )�ara ha�aka wanda kuma hakan ya tsonewa Kawu Tanimu ido ya je gidan bokan shi aka asirce Walee dan kar yayi aure tare da tura mashi ba)�ar Aljana wacce tuni kuma ta da��e cikin soyayyar shi.
Sannu a hankali dukiyar Kawu ta fara yin )�asa saboda albazaranci da kuma hassada wacce a )�arshe dai doli Kawu ya fara yin sana'ar da za ta rin)�a kawo mashi ku��i ba tare da ya sha wahala ba wato ta'addanci.


Bayan wasu shekaru sun shu��e ne Kawu ya kai Maryam makarantar sojoji dan cimma wani buri na shi da babu wanda ya san shi,kasancewar Maryam na sha'awar aikin yasa ba ta damu da aske gashin kanta da kuma nau'ikan azabar da aka gana mata.Tunda aka rantsar da su ta ke bin duk hanyar da za ta ga Waleed sai dai ba a waje guda suke aiki ba,an ��auki shekaru kafin a game su aiki daga nan ta fara bibiyar shi.


Kawu Tanimu bai bar Waleed haka nan ba sai da ya sa aka yi masa aikin da Waleed zai rin)�a tsoron shi,sai dai duk tsoron da ya ke yi masa bai sa ya baiwa Kawu Tanimu damar )�ara jan ragamar dukiyar su ba wannan kenan...


*Cigaba...*


Ajiyar zuciya Waleed ya sauke kafin ya yun)�ura ya tashi zaune,tea ��in da Faruk ya kawo masa wanda ya sha ha��in zuma ya fara kur�awa ai kuwa ya na gama sha jikinsa ya fara zanzana....
1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*���j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ��.cA��]Fqd|``

=�� ��� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =�� ���*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE*


37-38


Gumi ne ya karye ma Waleed,sai zufa ke tsatsafowa daga kan goshinsa.Tsayawa Faruk yayi ya na kallon sa,kafin bisani ya shiga yin murmushi ganin sau)�i na da��a )�aruwa.
Lumshe ido Waleed yayi ya na jin wani sanyi na ratsa sa,turo )�ofa aka yi Nabeela ce.Salama kawai tayi sai kuma tayi tsaye ta na kallon Waleed,a hankali ya ��ago ya kafeta da lumshashun idonsa ta turo baki gaba ta na magana )�asa-)�asa.
Saurin fita Faruk yayi ya basu waje "ni ka bar kallona"Nabeela ta fa��a a shagwa�e ta na jefa masa hararar wasa,tasowa yayi ya tsaya gabanta na kusan minti biyu numfashin su na garwaya cikin na juna.
"Keee!"ya fa��a murya a dake,)�in ��agowa tayi ta kalle shi Waleed ya sa hannu ya ��ago ga�ar ta idonta suka shiga cikin na shi da sauri ta rufe ruf tsabar tsoro.
La�anta suka shiga rawa so ta ke ta bashi ha)�uri amman ta kasa,wani irin cabka ya kaiwa lips ��in ya na masu shan minti tare da ha��awa da mugunta.
Banda hawaye babu abinda ke shatata a fuskar Nabeela sai ajiyar zuciya da ta ke saukewa akai-akai,sakinta yayi tare da jan ta suka fa��a gado da sauri ta ja wani dogon numfashi jin hannunsa a wurin da babu mahalukin da ya ta�a kai hannunsa can.
Yarrr duk suka ji, Waleed na mai cigaba da murza breast ��in ta wani irin abu ne ke tawo ma Waleed tun daga tsakiyar kai har gadon bayan shi.
Le�enta na )�asa ya lasa kafin kuma ya cabke shi ya na tsutsa gami da ��an cizawa.An ��auki tsawon minti biyar sannan ya saketa ya koma gefe,zaune ta tashi ta na turo baki "minene kika zo yi nan?"Waleed ya tambaye ta ya na kallonta da idonsa da suka ��an canza kala.
"Komi"ta bashi amsa "ok tashi ki fita"ya fa��a cikin sanyin murya ya na mai shafar cikinsa da ya ke jin sa wayam.
&�in tashi tayi sai ma bin sa da kallo da ta ke yi,cikin tsarguwa yace "Malama kallon na miye?nace ki tashi ki fita ko ba ki ji ba?"cike da tsoro Nabeela ta sauka daga gadon ta fita,mi)�ewa yayi ya shiga toilet ya na fitowa ya fesa turare sannan ya fito.
A falo ya tarar da Faruk ya na zuba abincin a plate,"mu je ka kai ni gida"Waleed ya fa��a ya na ��an kallon shi Faruk yace "wane irin gida kuma kai da ba ci abinci ba?"kai ya girgiza yace "no ban son komi ne"ya na gama fa��a ya fita a doli Faruk ya je ya ��auko key ya kai Waleed gida.
Wani kallon Kawu Tanimu ya fara bin su da shi kamar mai son tantance wani abu ,gaishe shi suka yi su ka nufi ciki har sun kusa shiga falo Kawu yace "Waleed kaiii"cak ya tsaya ba tare da ya juyo ba,)�arasawa yayi inda suke sai a sannan Waleed ��in ya juyo Faruk kuwa cike da mamakin miyasa Kawun ya tsayar da su yace "ya dai Kawu ko da matsala ne?"
"Eh na ga kamar ba da uwannan kayan ya fita ba ne shine nace ko ball ya koma bugawa?sannan na gan shi wani sukuku"
Faruk yace "eh Kawu dama..."sai kuma ya )�yale ya na kallon gate tare da zaro ido,Waleed ma haka ya zaro na sa ya na nuna bakin )�ofa da ��an yatsa.
Waigawa Kawu yayi wanda abinda ya gani ya haifar masa da bugawa zuciya baki na rawa yace "Sa..sa Sayyid????"sai kuma ya zube a )�asa a sume wanda fa��urwa shi kuma tayi daidai da fitowar Saude daga wajen Mami wani uban ihu ta buga ta nufi gun shi.
Waleed kuwa da ��an gudun sa ya nufi bakin )�ofa inda Daddy ya ja ya tsaya ya na )�arewa gidan kallo wanda ya )�aurace ma fiye da shekaru goma.
Ido ya lumshe jin Waleed yayi mashi wata wawuyar runguma,su Mami da suka ji ihun Saude duk suka fito su na tambaya lafiya.
Ganin Waleed ya )�an)�ame wani dattijo sak mai kama da shi yasa duk suka mayar da hankalinsu can.
Hawaye ne suka shiga zubowa daga idon Mami ta na )�arewa hasken idaniyar ta kallo wanda ko daga barci ta tashi za ta iya shaida shi,tun daga can nesa Daddy ya aikowa da Mami tatausan murmushi ta mayar mashi da martani fuskarta duk hawaye.
Faruk wanda ke gefe ya ja Waleed baya shi ma ya rungume Daddyn ya na jin wani farin ciki,a hankali suka fara takawa zuwa inda su Mami ke tsaye.
Kallon inda Kawu Tanimu ya fa��i yayi sannan yace "a mi)�o min ruwa masu sanyi"ciki A'ishah ta koma ta ��auko ruwan sanyi, Daddy ya bu��e murfi ya bulbulawa Kawu cikin hargitsi ya farka ya na zarar ido kamar wanda ya yiwa sarki )�arya.
Ganin ya farfa��o ya sa Daddy yin Hamdallah a bayyane kafin ya tada ��an uwan nasa tsaye amman ina Kawu ya kasa tsayuwa )�afafunsa sai karkarwa suke tamkar na kara,)�asa yayi ya zauna Daddy ya dafe kai yace "ya Salam !tun yaushe ne ya fara wannan ciwon?"Daddy ya tambayi Saude wacce ta daskare waje ��aya tunda tayi tozali da Daddy.
Kasa magana tayi sai da ido da ta ke bin sa,da taimakon Faruk suka shigar da shi ciki bisa lafiyayen Capet ��in da ke shimfi��e tsakiyar falo suka aje sa kafin Daddy ya fito da waya ya shiga dadanawa.



****GHANA


Bayan wasu shekaru,abubuwa da dama sun faru ciki kuwa har da rashin jituwa tsakanin Abbas da Fannah wacce yanzu sosai ta girma ta mallaki hankalin kanta.
Yawon )�orafin da ta ke yiwa Abbas da jifarsa da kalmar raggo yasa shi dagewa wajen neman maganin islamique sosai kuwa ya ke ganin canji,dan magunuka da aka sarrafa ta �ba�ban itatuwa wasun su kuma har da ayoyin Allah aka karanta ciki.
A ranar da Abbas ya samu lafiya sai da Fannah ta raina kanta,sosai ya gana mata azabar da ta sa ta gagara zama saboda a wuni sai ya nemeta fiye da sau biyar.


Zaune su ke su na kallon tv hannun shi ��aya ri)�e da commande ��ayan kuma cikin rigarta,Fannah ta turo baki tace "Ya Abbas ya kamata fah a bar ni haka wlh duk ka tara min gajiya kuma wajen sai zugi ya ke min"murmurshi Abbas yayi yace "au haba dagaske?kin manta abinda kike ce min can baya ko?Hummm yarinya ki ma ��aura ��amara yanzu aka fara buga )�wallo wanda yace ki tsokano fa��a yanzu ma ina hutawa ne"rau-rau Fannah tayi da ido ta na jin wani tsoro na dirar mata tare da shakkar Abbas ��in.
"Ni barci na ke ji ka bari har na farka"ta fa��a ta na cire hannunsa daga cikin rigarta ta kwanta kan salon,kallon tsaf yayi mata ya fahimci tsoron shi ne ta ke amman ya sha alwashin sai ya shayar da ita zumar wahala saboda isgilin da tayi mashi a baya.
Ruf Fannah ta rufe ido kamar mai barci tsawon minti goma ta na kwance amman barcin ya kasa ��aukarta,waigowa yayi ya kalleta jin kamar idonta suna kan shi da sauri ta )�yafta su tare da sake rufe su.
Dariya ya )�yal)�yata yace "yarinya da ma tashi kika yi dan wlh babu wani barci da zan bari kiyi")�afafu ta shiga bubugawa da sauri ya taso ya dawo inda ta ke,rumfa ya yi mata ya na lasar ha�arta kafin ya dire bakinsa kan nata.
Romance ��in ta yayi sosai kafin ya fara )�o)�arin shigarta,rumtse ido tayi saboda azaba har yanzu ta kasa sabawa da wannan horon da Abbas ke yi mata.Kasa daurewa tayi ta fashe da kuka ta na mai kai mashi duka da cizo da yagi amman Abbas ko gizau....
1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*���j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ��.cA��]Fqd|``

=�� ��� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =�� ���*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE*


39-40


Lambar Asama'u ya kira bugu ta ��aga "ki shigo ciki"Daddy ya fa��a tare da kashe kiran.
Da sallama ta shigo duk suka amsa ta )�araso ta zauna, Daddy yayi gyaran murya yace "godiya ta tabbata ga Allah wanda ya ke rayawa kuma ya ke kashewa, Ubangijin talikai wanda ke nufar bawa da ko wacce irin )�addara idan ya ga dama kamar yadda ya nufe ni da barin gidan na tsawon wasu shekaru kuma yanzu ga shi ya sake dawo da ni cikin ahalina "kukan da Kawu Tanimu ne ya fashe ya sa Daddy tsagaitawa.
"Kayi ha)�uri ��an uwana ha)�i)�a na cuc..."da sauri Saude ta rufe bakin Kawu ta na girgiza mashi kai al����������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������amun kar ya ida amman sai ya ture hannunta ya cigaba da cewa"na cutar da kai Yaya ka yafe min dan Allah da Manzon sa,ka dubi igiyar zumunci da ala)�ar mu ka yafewa ��an uwan ka"Kawu na kawowa nan ya fashe da wani irin kuka mai ta�a zuciya.
Daddy ya zame daga kan kujera ya dawo )�asa ya ri)�e ��an uwan sosai ya ce "lafiya kake wannan kuka haka ?miye toh ba ga shi na dawo ba?nima nayi kewar ka sosai ��an uwana na san kayi kukan rashi na sosai kayi ha)�uri haka Allah ya )�addarta min"jin furucin Daddy ya sa kukan Kawu Tanimu tsayawa cak a zuci yace "alamu sun nuna bai gane komi"kawai sai ya ji wata nutsuwa da sauri ya rungume Daddy yace "Ya Sayyid ��ina doli nayi kuka saboda kai ka��ai ni ke da shi duk duniyar nan,nayi kewar ka fiye da tunanin mai hankali na zama wani irin mutum marar gata lokacin da kayi �atar dabo ,tsabar neman ka duk dukiyata ta tafi yanzu haka har gidan da na saye da nu��in gadona shi ma sai da na sayar da shi na sayi ��an )�aramiii"ya ida maganar cikin kuka ya na )�an)�ame Daddy.
"Ya isa haka ai soyayyar jini ta fi gaban komi"cewar Daddy Kawu yace "Allah kuwa haka ne shiyasa da naji abun ya motso min na dawo nan da zama ina kallon yarana ina jin sanyi musamman Waleedu da ke min kama da kai Yaya"

Banda kallon dramer da makirci irin na Kawu Tanimu babu abinda su Waleed ke yi, Faruk wanda ya kasa tafiya shi dariya ma abun ya bashi da ya dara har sai da Kawun ya ��ago ya kalle shi ido cikin ido su ka yi.


Mami kuwa tun ��azu Asma'u kawai ta ke kallo wacce ta nutsu waje guda ta na sauraron duk abinda ke wakana.
"A'isha je ki ha��awa ba)�uwar mu abun motsa baki mun bar ta haka nan babu komi"cewar Mami ta na murmurshi Asma'u ta ��ago ta kalli Mami da kyau kafin tace "ai ba ba)�uwa ba ce ni in ina bu)�atar wani abu zan iya shiga na ��auko da kaina"da sauri Mami ta kalleta sai kuma ta mayar da dubanta ga Daddy wanda ya koma kan kujera ya zauna kuma sarai yaji abinda Asma'un tace.
Kawar da kai yayi gefe daga kallon da Mami ta ne yi masa na neman )�arin bayani ya mayar ga Asma'u wacce ta game fuska ta na dadanna waya "oh wannan masifafar kishin za ta fara kenan ji yadda ta ke game fuska,to abinda ba ki sani ba kishi na banza ma Balkis ta fi ki"Daddy ke maganar zuci.
Jikin Mami ne yayi sanyi tace "A'isha je ki mana kika wani tsaya "A'isha ta wuce kitchen dreanks ta ��ora kan tray da kofifuka ta kawo ta aje kafin ta koma ta ha��o kayan motsa baki.
Bismillah Mami tayi ta zubawa Daddy abun sanyaya ma)�ogwaro kafin ta zubawa Asma'u,dakyar ta kar�a ta sha ta na wani yamutsa fuska kamar wacce aka ba kashi.
Waleed part ��in shi ya nufa ganin kamar wacce ya fahimci matar Daddyn ce ta na wani jiji da kai kar ta tai ta �ata mashi rai sosai ya ��irka mata shegen duka,Faruk ya rufa masa baya.


"Amman fah yau ta kasance farar juma'a a ahalinmu irin wannan farin ciki ga mu angwaye ga Daddyn mu ya dawo so sweet wlh"Faruk ke fa��a da zallar murna wacce ta kasa �oyuwa har ta bayyana a fuskar shi.
"Eh haka ne kam amman na ga alama ita wannan matar kanta na haya)�i har da gayawa Mamina magana"Waleed ya fa��a ya )�yaci,Faruk yace "dan Allah bar zancen ta ka yi min na dramar Kawu Tanimu kaiii amman mutumen nan ya )�ware wajen makirci "Waleed ya murmusa yace "ai fah nan ka��an ka gani da za'a bashi dama da zai yi wanda ya fi wannan" Faruk yace "to Allah kyauta ni zan wuce gida naje na shaidawa Momy abun farin ciki,na san ba za'a ��aukar lokaci ba da zarar hankalin ya kwanta za'a yi walimar auren mu"
Sororo Waleed yayi ya na kallon Faruk )�asa da bisa kafin yace "wai kai haka garsamemen )�ato da kai kake tunanin zan bar )�anwata ta tare gidan ka?"Faruk ya kai mashi dukan wasa yace "wlh Waleed Allah ya shirye ka to ni wani girma ne da ni ?ai namiji bai yiwa mace yawa komin girman ka za ka ga �bar ficiciyar yarinya ta ��auke nauyin ka"
"Mtsw ai sai kuje can ku yi shi)�ar ku amman ba a gabana ba"Waleed ya fa��a ya na mai fara cire rigar jikin sa,Faruk yayi �bar dariya yace "oga ai sau)�in abun ni ba *TUZURU* ba ne da abun sai ya fi haka"Waleed bai tankasa ba ya wuce toilet doli Faruk ya fito ya yiwa su Mami sallama ya na kallon Amal )�asa-)�asa.



Mami ta yun)�ura ta tashi saboda ta gaji da zaman kuramen da suke,ba ta jima da shiga part ��in ta ba Daddy ma ya shigo.
Gaban miror ya tarar da ita ta ba kallon kanta ha��i da kwaranyar hawaye a fuskarta,ta baya ya rungumeta ya sumbaci wuyanta yace "tu m'a manqu� plus que mots ch�rie "ta lumshe ido ruwan hawayen na sake �ul�ulowa daga idonta tace "miss You too Abih Waleed"juyo da ita yayi jin muryarta na rawa alamun kukan zai fin )�arfin ta.
&�ugunta ya zagaye da hannuwan shi ya na kallon )�wayar idon ta da ke jujuyawa cikin nasa,"ya isa haka kukan na miye?"Daddy ya fa��a ya na matso fuskar shi gare ta,daidai wuyanta ya dire bakinsa ya sumbata,wani dogon numfashi ta ja abun ka da wacce ta da��e rabonta da namiji sai tsohuwar )�urciyarta ta taso,sumba Daddy ya kai mata mai kyau ya ��an ja baya ya na kallonta kamar wata yarinya ta turo baki tace "hum !"murmurshi ya saki hango kishi )�arara "ayi ha)�uri zan bayani amman nima ba da son raina na aureta ba"da sauri Mami ta razana tace "kenan dai matar ka ce?"kamar wani dolo haka ya ��aga mata kai ��an ture shi tayi daga gabanta ta nufi bed ta kwanta luf saboda jirin da ta fara gani.



Daddy kuwa banda kallo babu abinda ya ke bin Mami da shi,)�ofa aka bubuga kamar za'a cireta "wane ne?"Daddy ya tambaya,muryar Asma'u ta dira ga kunnen sa "Hubby ka zo mu wuce gida barci ni ke ji"zaune Mami ta yi ta na kallon Daddy sororo tare da jiran ta ga in zai fitar.


"Ki je falo ina zuwa"ya bata amsa "to kayi sauri Please"ta fa��a a shagwa�e.Bakin bed ya zauna kusa da Mami ya kamo tafukan hannunta yace "dan Allah ki kauda ido da duk wani shirme da Asma'u za ta yi,yanzu ina son ki fa��a min ta dawo nan da zama ko kuwa in kai ta wani gida daban"Mami ta danne zuciya tace "kawai ka kawota nan ��in zai fi ai"Daddy ya tashi ya sumbaceta a goshi ya fita.



Fuska ya ��aure tamau yace "Asma'u miye haka?ba ki gane inda kike ba ne ko yaya?to nan gidan mijin ki ne dan haka nan za ki zaunawa ki za�i ��akin da yayi maki sai a zuba maki kaya"wani )�ululun ba)�in ciki ne ya tokare mata wuya,baya ta juya sannan tace "ni �angaren sama ni ke so"Daddy ya dawo gabanta yace "banda nan saboda part ��in Waleed ne"Asma'u tace to ni shi na ke so")�arar saukowa ya sa su dukansu kallon wajen.
Sanye ya ke cikin gajeren wando iya gwiwa na sojoji da riga t-shirt ita ma kaki ce,fuskar nan tamau kamar hadarin sama.
Kallo ��aya ya yi masu ya ��auke kai kafin ya samu wuri ya zauna "Daddy barka da hutawa"murmurshi Daddy yace "yauwa my Waleed ban zauna ba har yanzu )�ila sai zuwa dare ma'yi magana,tantin ku ce ke za�ar �angaren da za ta zauna"
"Ah ok a bata �angaren su A'ishah mana tunda shi kawai ya rage mai ciki da falo in ya so su sai koma wancan"Waleed ya fa��a ya na nuna wani ��aki, Asma'u ta yamutsa fuska tace "ka dai dawo nan ��in ni sama na za�a "ko kallon inda ta ke bai yi ba balle ta sa ran yaji maganarta.


"A'isha?"Waleed ya fa��a cikin whisky voice da sauri A'ishah ta fito "ki ha��a min Lipton sannan Amal ta taya ki ku kwashe kayanku ku mayar da su cikin ��aya daga uwancan part ��in"da "toh"A'ishah ta amsa ta nufi kitchen babu jimawa ta kawo masa Lipton sai tururi ya ke ya na )�amshin Lipton.

Fuuu Asma'u tayi ta fita ganin su A'isha su na share ��akin da za su koma, Daddy ya bi ta ya na kiran sunanta.
Waleed kuwa murmurshi yayi dama Mami ce ta kira sa a waya ta shaida masa halin da ake ciki.



Da dadare sai ga Daddy ya dawo,da murna duk suka tarbe sa a tare suka ci abinci.
Da suka ke�e sam Mami ba ta kawo masa zancen Asma'u ba,sun dai raya daren cike da bege da )�aunar juna.
Daddy na kwance bayan Mami ya na shafar gashin kanta wanda ya sha kalba,"Mamin Waleed sai naji tamkar yau ne aka kawo min ke cikin lalle,kin )�ara test sosai dakyar ma na shige ki sai kuma ni ke jin kamar na kuma yin wani"Mami ta lumshe ido saboda tabbas ko ita taji zafin kuma tayi gyaran kanta sosai tun ranar da ta gano Daddy bai mutu ba.
A shagwa�e yace "kin ji ma ch�rie na sake yi?"kai ta girgiza masa alamun a'a, murmurshi mai sauti ya saki tare da fara romance ��in ta.



Washegari tun da safe kowa ya fito cikin shirin sa,Waleed zaune kusan Daddy ya na kur�ar tea can ya aje kofin yace "in shaa Allah gobe za mu ha��a meeting game da walimar dawowar Daddy,na shaidawa anty Jamila da Nafissa duk sun ce yau za su zo"cike da murna Amal ta saka ihu ta na murnar za ta ga �wa�ban magajiyata,kai Waleed ya girgiza ya na mamakin mi ya jawo hankalin Faruk da har ya ke son Amal.
Wayar shi ta ��au ringing,sunan Nabeela ne �aro-�aro a kan screen ��in...
1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*���j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ��.cA��]Fqd|``

=�� ��� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =�� ���*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE*


41-42


"Ina taya ka murna "ta fa��a ta na murmurshi wanda har shi sai da ya jiyo sautin,zama ya gyara yace "umhum!"Nabeela ta turo baki kamar ya na ganinta tace "ka fah ji abinda nace"yadda tayi maganar a shagwa�e sai da ya ji wani yarrr.
Tashi yayi duk mutanen wajen suka kalle sa amman bai damu ba,sama ya koma tun a step ��in )�arshe ya bu��e baki ka��an yace "murna mi kike min ta aure ko ta dawowar Daddy?"murmurshi mai sauti tayi tace "dukan biyun"yace "yaushe za ki zo?"shiru tayi ta na tunani kafin tace "kai yaushe kake gani zan zo?"sai da ya zauna bakin bed yace "zan zo na ��auke ki duk lokacin da kika shirya ki yi min signe"a shagwa�e tace"yaushe kenan ?"ido ya lumshe ya na jin duk jikinsa na ��aukar harama wannan uwar shagwa�ai ba )�aramin dagula mashi lissafi ya ke ba.
Wani ��an nishi ya saki na wahala wanda ya sa Nabeela waro ido tace "ba ka lafiya ne?"cikin kasalalar murya yace "eh ko za ki bani magani in kin zo?"shiru tayi ta na tunanin manufar shi sai ta sunne kai dan kunya ta kasa cewa komi.
"�wan mata kin )�yale"
"To mi zan ce?"
"To sai an jima"
"A'a no please ka tsaya kar ka kashe gayamin yaushe za ka zo?"
"Ki shirya bayan sallah magrib" da "ok"ta amsa ta kashe kiran.
Waleed kuwa )�o)�artawa yayi ya sauko dan zuwa wajen aiki,a falo ya tarar da Kawu Tanimu gaishe shi yayi kamar yadda ya saba cikin girmamawa kafin ya wuce.



Ko da Waleed ya isa compagnie ya tarar da Maryam cikin office ta na saka turaren wuta office ��in sai )�amshi ya ke fitarwa,tsabar da��in turaren yasa shi lumshe ido ya na mai amsa gaisuwar da Maryam ke yi masa da kai.
Waje ya samu ya zauna yayi baya da kujera idon shi a lumshe ya na tunanin ina ma ace Nabeela ce tsaye nan kusa da shi?da tabbas ko bai shigeta ba sai ya rage zafi da ita.

Dakyar ya samu ya daure ya fara aiki da system,Faruk ya turo )�ofa ya shigo.
"Bonjour chef"da kai kawai Waleed ya amsa ma shi, Faruk yace "kyakywan labari Nabeela ta dawo hayyacin ta"da sauri Waleed ya ��ago kai yace "dagaske?a yaushe?"Faruk yayi murmurshi yace "jiya bayan na baro gidan ku na tarar da su tsakar gida jini na ta yi mata zuba a hanci shine da mu ka tai asibiti aka ce gur�ataciyar )�wayar ce ke gangarowa shiyasa ba su yi yun)�urin tsayar da jinin ba"wani dogon numfashi Waleed ya ja a zuci yace "au!shiyasa yau na ji tayi magana cikin nutsuwa"a fili kuwa Hamdallah yayi ya na mai )�arawa da "shine kuma ba ka sanar da ni ba?"Faruk ya sosa )�eya yace "ayi ha)�uri Chef na ga jiya ka na cikin farin ciki

Please Login or Register in order to submit comment