Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ha�a da hannu biyu.
"Mu tafi gida"cewar Waleed ya na mai tashi tsaye, Faruk ��in ma tashi yayi ya na mai yiwa mutane godiya.



Tunda suka fara gudu Waleed ke sauke ajiyar zuciya akai-akai saboda sanyin ac da ke bugun sa,kallon shi Waleed yayi yace "gidan Mami fah nace ka kai ni"Faruk yace "ta ya zan kai ki gida a haka bayan na san idon magauta na kan ka?ka bari mu shiga daga ciki sai na baka sous-v�tement ��ina ka saka ka kuma huta"Waleed bai ce komi ba har suka kawo gidan su Faruk.
Kujerar da Waleed ya zauna duk ta ji)�e,haka suka shiga gidan ruwa na ��iga a jikin sa.
Cikin ikon Allah babu kowa a falon hakan ya sa suka shige part ��in Faruk,sai da yayi wanka sannan ya canza kaya.
Luf ya kwanta bisa gado ya na tunanin rayuwa rabon da yaji shi haka normal har ya manta.



*Asalin Labarin...*


Sayyid shine babba sannan Tanimu sai �bar autar su Zeinab.Tunda suka taso a marayu suka taso saboda rashin uba,mahaifiya kawai gare su ita kuma dangin mijin sun tsaneta saboda Allah ya karanceta da makantar ido ��aya wanda kuma tun haihuwar ta haka Allah yayi ta.
Sayyid da Tanimu sun taso tamkar �ban biyu komi tare su ke yin sa hatta kayan jikin su iri ��aya ne saboda haka iyayensu suka saba masu.
Lokacin da mahaifiyar su ta rasu ne Sayyid ya tattara duk illahirin )�addarorinsu ya sayar tun daga gonaki,shanu,albarkar gona.
&�anen shi ya sako mota daga )�auyen Zinder suka dawo Maradi saboda shine garin da ya fi kusa da su mai sau)�in rayuwa kuma.
Zuwan su Maradi ya kama ��aki mai ciki biyu da falo,Zainab da guda su kuma da ��aya.
Tun can zinder Sayyid sana'ar irin gona ya ke yayinda Tanimu ke kiyo ita kuwa Zainab talla ake koya mata wannan ya sa kowa ya fara yin sana'ar sa sai dai ita Zainab gida su ke barinta.
Cikin ikon Allah komi ya fara tafiya daidai ,nan fah Zainab ta fara sayar da awara ita ma alhamdullah ta na samun ciniki.


Kwanaki na shu��ewa lokaci na ta tafiya Sayyid ya tara )�anen sa yace "tun tasowar mu ba muyi wani karatu mai zurfi ba na boko da na mahamadiya mi zai hana ke Zainab ki cigaba da karatu ya fi wannan suyar awarai?"bu��ar bakin Zainab sai cewa tayi "a'a yaya ni na fi son nayi aure na haifi yara su sai su yi karatun"kallonta duk su kayi yarinyar da ba ta wuce 13 years ba ta ke maganar aure kawai sai suka bar zancen suka koma na yanayin rayuwa washegari kuma Sayyid ya yi mai yiyuwa ya mayar da Zainab makaranta.


Bayan wasu shekaru kasuwancin su ya bu)�ansa har Sayyid ya saya masu gidan kan su to nan ne fah Tanimu ya nemi a raba gado a cewar sa yanzu duk sun mallaki hankalin kan su kowa zai iya ri)�e dukiyarsa.
Ba tare da wani muso ba aka raba aka baiwa kowa na shi,Zainab tace Sayyid ya ri)�e nata ba ta tashi amsa ba.
A shekarar da Sayyid ya auro matar sa Balkis suka fara samun sa�ani da Tanimu kullum da )�orafin da zai kawo na Balkis tun Sayyid na yarda har ya gane kawai tsiyar gumi ne na Tanimu sai ya bar kula da.
Shekara farko Balki ta haifi �ba mace mai suna Jamila ,wata shekara na zagayo ta )�ara haifuwar mace aka saka mata Nafissa,a shekara ta uku ne ta haifi namiji wanda ya ci sunan Waleed to haifuwar shi Sayyid yayi �arin ku��i wajen walima sosai ya nuna banbanci da sauran �ba�ban wanda kuma mafi akasarin maza sun fi so a haifa masu namiji.


Tun haihuwar Waleed Balkis ba ta sake haihuwa ba,a shekarar Sayyid ya je ya sauke farali.
Tsakanin Tanimu da Balkis harara ce kullum cikin masifa ya ke na ba ta da aiki sai haihuwa kawai dan ta ga Allah ya fara yi ma yayan su bu��i saboda Sayyid yayi gini irin na zamani duk an yi shubke-shubke ciki.
A ranar da suka koma sabon gida Tanimu kasa barci yayi,duk da bai da wata lafiya ta ��a namiji amman tunanin yadda zai yi aure ya tara yara su ma su ci dukiya ya fara.
Washegari ya na zuwa kasuwar Bamo inda ya ke siyar da dabbobi ya gamu da Saude,ba'a wani ��auki lokaci ba aka yi auren su wacce ita ma ta shigo gidan ne da kwadayin dukiyar da Tanimu ya ke ta zuzutawa.



A daren farko kawai Saude ta gane wani irin miji ta aura,wato raggon namiji a duk lokacin da suka kasance bai wuce minti biyu zuwa uku ya gama komi wannan dalilin yasa Saude fara bin maza a �oye.
Zainab na gama karatu ta fitar da mijin auren,watan su hu��u da aure aka neme shi )�asa ko bisa ashe ��an basaja ne.
Dokli ta tattaro ta dawo gida kullum cikin kuka ta ke Balkis na aikin rarrashi,in ka ga Zainab cikin farin ciki to ta na tare da su Waleed ne ko kuma in yaron cikinta ya motsa.


Munafurci,tuggu da gulma su kawai Saude ta iya shi kuwa Tanimu da ya zo yayi ta masifa iri-iri,babu wanda zai tanka shi su Jamila kuwa sosai suke tsoron Tanimu wanda su ke kira da Kawu.


Watan cikin Zainab na shiga watan haihuwa ta haifo ��anta namiji,sai dai an samu matsala saboda borin gishirin da ya haye mata.
Ta na kuka ta ke cewa "Yaya ga abun da na haifa nan ka ri)�e sa amana ka sa yayi karatu mai zurfi na addini ina son ya zama tamkar Abdullahi Matrood duniya ta san shi,ka maye masa gurbin uba uwa kam na san ya na da ita tunda ga Balkis nan na san za ta kula da shi"banda kuka babu abinda Balkis ke yi haka ma Daddy sai hawaye ya ke ya na kallon )�anwar ta sa.
Rai na yin halin sa suka fito,yaro kuwa sai canyara kuka ya ke.
Kasancewar Saude ba ta ta�a haihuwa ba ta amshi jinjirin ,Balkis wacce suke kira da Mami sam ba to sa haka ba amman babu yadda ta iya.Wanka aka yiwa Zainab aka kaita gidan ta na gaskiya.



Madara da bibiron aka sawo aka ka��awa yaron nan fah ya kama ya sha ya )�oshi sai barci.
Sosai Saude ke kula da shi ita da mijinta wannan ya sa hankalin Daddy ya kwanta ganin soyayya Maheer tsantsa a tattare da su.



Maheer da na da wata biyar Mami ta fara laulayi,ana zuwa likita aka tabbatar da ciki ne.
Kowa na murna banda Kawu Tanimu cikin mita yace "kin ji fah wani cikin ne da ita tsabar masifa so ta ke duk dukiyar da Yaya ya tara ta zama ta ta"Saude ta sune sa tace "haba dai Kawun yara ina ce dai mu ma ga na mu yaron kuma kar fah ka manta ku��in gadon Zainab su na hannun Sayyid doli in Maheer ya girma a baya su,shi kuma ya bamu"Kawu ya washe baki yace "ke haka ne fah kin fi ni tunani ni sai yanzu na tuna da maganar ku��in gado"Saude tayi dariya tace "au ka zata rainon banza ne ni ke yi?"dariya Kawu ya shiga yi su na cigaba da tattaunawa akan yadda rayuwar su za ta kasance in sun yi ku��i......
1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*���j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ��.cA��]Fqd|``

=�� ��� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =�� ���*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE*


33-34


Ana cewa Mami ta haihu Kawu Tanimu ya tada hankali da son jin mi aka haifa,cike da mamaki Daddy ke kallon )�anen na sa lokacin da ya sauke ajiyar zuciya )�arara kuma ya yi murna jin mace aka samu ba namiji ba.
"Ai gwara tayi ta haihuwar matan tunda haihuwar ta ke so"shine abinda Kawu ya fa��a,)�iri)�iri Daddy ya hango )�iyaya cikin idon Kawu amman bai ce komi ba bai ma nuna ya gane wani abu ba.


Ranar biki aka yi ma yarinya hu��uba da A'ishah,to tun daga ita Mami ba ta sake haihuwa ba wanda kuma ba komi ya kawo haka ba sai asiri da Kawu Tanimu yayi wanda kuma Saude ce ta bada shawarar.


Gidan Alhaji Sayyid sosai yaran sa ke karatu kowanensu ya na samun kulawa, Maheer da A'ishah sun taso tamkar Twins kullum su na tare su na wasa wadda duk wunin Allah sai ta sa Maheer kuka fiye da goma a rana saboda ta taso cikin fa��a sosai ta ke masifafa ba ta da kuma tsoro.
Yawan cutawa Maheer da ta ke shiyasa Kawu da Saude suka ��auki tsanar duniya suka ��ora mata,tsana irin mai )�arfi wacce duk wanda ke zuwa gidan ya san da haka.
Kaf yaran gidan na Makarantar boko amman banda Maheer shi ta allo kawai ya ke,kuma sosai ya ke ganewa duk da ya na ��an yaro dan ba zai wuce 8years ba.




Cike da tashin hankali Daddy ke tambayar Mami abinda ke damunta amman ta kasa yin magana sai ciki da ta ke dafewa,kafin kace wani abu jini ya �alle mata.
Ana zuwa asibiti aka tabbatar da ciki ne ya zube,sosai Daddy yayi ba)�in ciki da hakan saboda ya na son yara.
Babu yadda suka iya haka suka dawo gida, Daddy zai fita Mami ta ri)�e masa hannu tace "tsoro ni ke ji kar ka bar ni zai sake dawowa"Daddy yace "wa zai sake dawowa?"cikin tsoro ta fara gaya mashi abinda ta gani cikin mafarki "wlh da idona na gan shi ya na min kashedin in na sake samun ciki zai kashe ni ne sai ya luma min yatsu a ciki ya za)�ulo yaron cikina shine fah kaji ihu na"shiru Daddy yayi ya na nazarin maganar,ruwa ya ��ebo a kofi ya tofa addu'o'i ya bata sannan ya kira Malam Abdullahi mai maganin she��anu ya shaida masa babu �ata lokaci ya ha��o magani dayawa ya zo har gida ya kawo.


"Lafiya kike ta saffa da marwa?"cewar Kawu wanda shigowar sa kenan,da sauri Saude ta nufo shi ta na cewa "ina fah lafiya ka na jin Balki wai �ari tayi bayan boka ya tabbatar mamu da cewa har abada ita da haihuwa sai kuma a lahira"Kawu ya zauna kan kujera yace "in dai haka ne ya zama doli mu koma gidan boka"Saude tace "da bu)�atar hakan"kafin ita ma ta zauna su fara kitsa yadda za su yi.
Maheer wanda ya ke la�e bakin )�ofa ya fita sadaf-sadaf ya fice,ya na fitowa daidai nan Daddy ya fito da sauri ya ruga ya kama hannun Daddy.
Bayan shi ya waiwaya cikin )�asa da murya yace "Daddy minene asiri?"jin haka ya sa Daddy jan hannun sa suka nufi waje,cikin mota suka shiga sannan Daddy ya dube sa yace "ina jin ka"nan ma sai da Maheer ya ��an waiga kafin yace "Daddy Kawu ne naji su na hira shi da Saude wai wai boka ya yiwa Mami asiri ba za ta sake haihuwa ba"gaban Daddy ne ya bada rasss ya na jin wani irin tashin hankali ya maimaita kalmar a ran sa.
Ya kamo hannun Maheer yace "ka na jina ko kar ka saki ka fa��awa kowa ka kyale su sannan babu kyau yin la�e in mutane na magana kaji?"kai Maheer ya ��aga, Daddy ya ja mota suka nufi makarantar su Maheer ��in.
Kyauta ya yiwa Malamin tare da jaddada godiya akan yadda ya ke kula da Maheer "ai shi ��in ne ke da )�wazo sannan yara irin su Maheer Allah ne ke yin su da baiwar su yanzu wa zai kalli Maheer ace ya kusa saukar al)�ur'ani?"cewar malam Kb, Daddy yace "haka ne burin mahaifiyar sa ne yayi karatu )�ila addu'ar ta ce Allah ya kar�a daga yau zan maido Maheer nan zai rin)�a kwana a koya mashi addu'o'i dayawa na neman tsari"malam Kb yace "in shaa Allah ai tun farko na so ace internat ya ke sai dai dan kace kafin so je ka,ka dawo"kasancewar Maheer na son karatu bai wani damu ba dan zai zauna makaranta na dindin ba.



Washegari tun da safe Daddy ya je ya bubuga )�ofar sashen su Kawu,Saude ce ta bu��e ta gaishe da Daddy bayan ya amsa yace "dan Allah a ha��o kayan Maheer a kai mashi makaranta tunda yanzu can zai rin)�a kwana"cike da murna Saude ta shiga ta ��auko akwatin sa Daddy ya kar�a ya wuce.
Da murna Maheer ya rungumesa, Daddy ya bashi biscuit da chocolat da ya sawo mashi tun jiya.
"Daddy ina A'ishah?"Daddy ya shafi kansa yace "au ita ka��ai ka sani duk gidan?"dariya yayi yace "da Mami da anty Jamila da Nafissa"Daddy yace "Waleed fah?"ya turo baki yace "Daddy ai ya cika tsanani ne kullum fuskar shi a murtu)�e kamar soja"Daddy yayi dariya yace "ai kuwa dai ya na nan ya na shiri aikin sojan zai tafi"Maheer yayi tsalle yace "shikenan mu ma mu na da soja gidan mu"Daddy yace "je ka cikin aji ni zan koma"


A can gida kuwa bayan fitar Daddy Saude ta nufi part ��in Mami ,da sallama kamar ta )�warai ta shigo Mami na zaune ta na shan tea ��in da Jamila ta ha��a mata.
Zama tayi a )�asa tace "ah ashe Balki wannan karon haka haihuwa ta zo awon arziki kika yi ?to Allah ya tsayar nan"da "amen "kawai Mami ta amsa ta na lumshe ido,dan kuwa Allah ya nuna mata Saude a mafarkin jiya cikin muguwar kama.
Ganin haka yasa Saude ta tashi a kunyace ta bar ��akin,da ta fito ta she)�e da dariya tace "ai yadda ban haihu ba haka za kiyi ta zama babu ciki bari na shirya na tafi Bamo na shaidawa Inna Hure matsalata na san za ta magance min ita tunda babu bokan da ba ta sani ba"cewar Saude ta na sauya kaya ka ta fice.



Sai yamma lis Saude ta dawo jaye da hannun wata ��iya wacce ta kai sa'ar A'isha ko kuma ta girme mata ma da watanni,direct �angaren su Mami ta wuce wannan karon duk yaran gidan su na falo.

Gaishe da Saude kaf su kayi amman banda A'ishah wacce ta kawar da kai gefe ��aya ta cire akaifa da baki,kallonta Saude tayi ta washe baki tace "A'ishah nace ga )�awa na samo maki �war magajiyata ce shine na tawo da ita tunda Maheeru ya koma makarantar kwana ga shi kuma Allah bai ban haihuwa ba dama shine nace ta taya ni ��an aikace-aikace"Saude ta )�are zancen da fashewa da kuka duk sai ta baiwa kowa tausayi.
Mami tace "haba Saude minene kuma na kuka ai kowa bai wuce jarabawar Allah kuma �a na kowa ne,mi sunan ki?"Mami ta tambaya a hankali tace "Maryam"Saude ta mi)�e tsaye tace "bari na wuce ko girki ban yi ba"Mami tace "a'a bari sai a aika maki ai nan sun yi girki,Jamila zuba sai ki mata"
"Toh Allah saka da alkhairi"cewar Saude ta na mai jan hannun Maryam.
Ba ta jima da shiga ba Jamila ta kai masu abinci,sannan ta dawo ta na gunguni.
Sai da Mami ta sha magani tayi alwala ta kwanta ta na mai yin Azkar na yamma tare da Istigfari da hailala.



Cikin sati ��aya kacal Maryam ta koma tamkar �bar gida babu inda ba ta shiga sai dai ta na tsoro da shakkar Waleed wanda ya ��auki kan sa tamkar shi ne babban gidan saboda yadda Allah ya wadata shi da manyan ga��ai.
Zuwan Maryam ya sa Saude fara canzawa ta na faram-faram da yaran gidan musamman A'ishah wacce ke sa'ar Maryam ��in duk da kusan kullum sai ta saka Maryam ��in kuka.



Dukan ahalin gidan ne suka ha��u a falo Daddy yayi gyaran murya yace "dama na tara ku ne a nan dan shaida maku aurar da ku da nayi a yau ga nagartatun maza fatan za ku min biyayya kar ku bijire min"Daddy ya fa��a ya na nuna Jamila da Nafissa duk sunne kai suka yi ,"Allah maku albarka sai ku fara shirya-shiryen tarewa sai abu na gaba shine Waleed zai tafi aikin soja yanzu haka tuni an kammala komi cikin satin nan zai tafi"da sauri Mami ta ��ago ta na kallon Daddy dan ita sam ba ta son yin nisa da yaran ta.
Waleed kuwa murmurshi ya saki,Kawu Tanimu wanda bai gama warkewa da ba)�in cikin jin an ��aura sauren su Jamila ba ya sharce gumin da ya zubo mashi.
Mi)�ewa yayi ya fita,da sauri Saude ta bi bayan shi su kuwa kallon-kallon suke.


"Kin ji fah aure ya ��aurawa �ba�ban sa ba tare da sani na ba"cewar Kawu Saude tace "to miye na ka a ciki?"ya harareta yace "shashasha yanzu suma ba hayayafa za su yi su tara �ba�ba ba?dukiyar mu ba ta rage ba?sannan wancan banzan zai tafi aikin soja yi tunani ta yaya zai barmu mu ci dukiya yadda ya kamata?"Saude tayi shiru ta na tunani.....
1/4/22, 11:58 - Buhainat: *TUZURU*���j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ��.cA��]Fqd|``

=�� ��� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =�� ���*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAID PAGE*


35-36


"Abu ��aya ne za mu yi shine mu �atar da shi Sayyid ��in ka ga shikenan duka akalar dukiyarsa za ta dawo hannun ka"cewar Saude ta na kallon mijinta.
Kumatun ta ya ja yace "shiyasa ni ke son ki my Saudat"murmurshi tayi jin ya kirata da sunan da ta fi so tace "yanzu yaushe za mu aiwatar?"yace "ki bani lokaci doli sai mun bi a hankali kar ayi saurin gano mu"Saude ta jinjina kai tace haka ne kuma.




Cikin ��an )�an)�anen lokaci aka yi walima aka mi)�a kowacensu gidan mijinta,Jamila Maradi aka barta yayinda Nafissa kuma aka kaita Mashi,Waleed kuwa tuni ya tafi aikin soja sai gidan ya zamana daga Mami sai A'ishah wani sa'in kuma Maryam a nan ta ke kwana �angaren su Mami.



Mami ta dage da yin addu'o'in safe da na marice shiyasa mugayen mafarkan da ta ke suka tsaya, Daddy ma ya na yin na shi gwargwado haka rayuwa ta cigaba da tafiya Maheer ya kan zo sau ��aya a sati ya ga gida ya koma.
A �angaren su Kawu Tanimu da Saude kullum cikin zangon )�asa suke amman babu nasara har aka kwashe wasu shekaru kwatsam sai ciki ya �ullo daga jikin Mami ai kuwa Kawu mutuwa kawai a bai yi ba dan sai da ya yi ��an )�aramin hauka.Babban ba)�in cikin sa yadda bai da lafiya tamkar sauran maza amman shi yayan sa lafiyar shi lau tunda har ya ke ciki a haihu.


Haihuwar da Mami ta sake yi ta ��iya mace shi ya shagaltar da su wajen yin addu'o'i kamar kullum daga ita har Daddy.
Kawu da Saude gaban boka su na shawara "ayi mashi aikin da zai mutuwa kawai"cewar Saude Kawu yace "��an uwan nawa zan kashe?ai gwara ayi masa kurciya ya bar garin"boka ya she)�e da dariya yace "ko ya bar garin akwai matsala domin wannan yaron zai maido shi da )�arfin addu'o'i sai dai a ha��a su dukan biyun a �atar"Saude tayi saurin cewa "ayi hakan kawai"ta na hararen Maheer wanda boka ya hasko masu a cikin kaskon tsafin shi.
"Za ku bada jinin ��an Adam na ��an )�aramin yaro wanda bai balaga ba,da zarar dodo ya sha jinin duk illahirin jama'a ba za su sake tunawa da wani Sayyid ko Maheer ba za su rin)�a ��aukar su a matsayin matattu sai dai in ku ne kuka tuna masu su ko kuma kuka yi zancen su a gaban wani �angaren Sayyid mata ko �a to tabbas sihirin zai samu tangar��a"Kawu da tun ��azu ya )�walo ido jin an ambaci zai bada jinin yaro yace "yanzu a ina zan samu shi yaron?"
"Wannan ya rage na ka"cewar boka Saude tace "ga almajirai nan dayawa"nan dai suka biya bo)�a tare da al)�awarin za su kawo sacrifice.



An yi bikin suna na jaririya Amal da kwana goma Alhaji Sayyid ya fara rashin lafiya sakamakon arba da yayi da �ban ta'adda suka kirta masa kashi bayan sun buge waje mafi muhimmanci a rayuwar namiji sannan sun amshe motar shi.
Sosai hankalin ahalin ya tashi amman ganin ya na samun sau)�i abun yayi dama.
A doli Maheer ya dawo gida ya na jinyar Daddy kasancewar Waleed na aikin soja kuma )�a'ida ne ba'a zuwa ganin gida.


Cikin dare Kawu da Saude suka fito ri)�e da couple ��in tantabaru ko wanen su ��aure da laya,sama suka sake su suna ambaton sunan Daddy da na Maheer.
Kamar a mafarki haka Daddy ya ji ana kiran sa,zumbur ya mi)�e sai ya ga Maheer na ha��a kaya cikin wani buhu na balaguro,Daddy ma kayan sa ya saka a cikin na Maheer su na gamawa suka bu��e ��aki suka fice daga gidan kwata-kwata.




Tafiya ce mai kama da gudu cikin iska,su dai ba mota suka shiga ba balle a ce sun yi sauri kawai sun tsinci kansu a Ghana a wani gari da ake kira da KUMASI.
Garin Ghana gari ne da ya tara manyan malumai da kuma arna,rashin Sa'a ya sa su Daddy suka fa��a gidan wani malamin tsibo nan yayi amfani da Maheer wajen koyar da shi siddabaru da kuma tsafi da sihiri su na samun ku��i.
Zuwan su Maheer ya zamewa Kulbasum alkhairi domin kuwa in Maheer ya yi aiki sosai aikin ke yi shiyasa client kullum su ke tururin zuwa.
Innaro ta kasance matar Kulbasum wacce tun auren su ta ke da na sani saboda auren mashurki da tayi,ta da��e ta na neman hanyar da za ta bi mijinta ya bar bokanci amman abu ya cuttura.
Zuwan su Daddy ta za ta za su canza shi saboda yadda ta ga su na da addini,amman sharri irin na Kulbasum ba ta san ya aka yi ya saye Maheer har ya tsunduma cikin muguwar sana'a.
Innaro da Daddy sukan ta�a hira jefi-jefi nan ya ke bata labarin Maheer da yadda mahaifiyar sa ke da burin yayi karatu,da zarar Innaro ta tambaye shi dangane da asalin su ko garin su sai Daddy yayi ta hawaye doli a bar hirar.


Sannu-sannu sha)�uwa ta shiga tsakanin Innaro da Daddy har ta kai ta gane da sihiri ne aka yi masu suka baro gida, lokacin da ta samu Kulbasum da zancen ya warkar da su sai ya nuna �acin ran san a )�arshe ma yayi wani mugun aiki Daddy ya )�ara gaba sai wayar gari suka yi babu Daddy nan fah hankalin Maheer ya tashi da bincike ya binciko yadda aka yi Daddy ya bar KUMASI.
Aljannun da ke yi ma Maheer aiki su suka kashe Kulbasum wanda ba )�aramin da��i ya yiwa Innaro ba,a )�arshe ita kuma ta kirawo malamin sunnah aka yiwa Maheer karatu a doli ya rabu da tsibo da duk wani abu da ya shafi shirka sai ta mayar da shi makaranta.



A nan kuwa Maradi ko da gari ya waye babu wanda ya tambayi inda Daddy ya ke haka suka cigaba da rayuwar su,inda dukiya ta dawo )�ar)�ashin Kawu Tanimu ya fara ca�i ciki shi da matar shi.
Dan)�areren gida na ji a gani ya saya masu tare da zuba kayan more rayuwa suka ��auke Maryam suka koma can.
Duk wata ya na ajiye ma su Mami kayan abinci ya na kuma basu ku��i wannan ya sa suka cigaba da rayuwar su cikin jin da��i.

Bayan wasu shekaru Waleed ya zo ganin gida,yayi )�iba sai ya ��an yi duhu hasken shi ya rage.
Sosai Waleed ke son tuna abinda yayi manqu� cikin gidan su amman ya kasa tunawa doli ya ha)�ura.
A ranar da ya tafi gidan Kawu Tanimu Maryam tayi tozali da shi ya na cikin kakin soja,ai kuwa a ranar ta aza rigima ita ma ta na son aikin amman Saude ta hana to tun daga ranar Maryam ta fara dakon son Waleed wanda shi kuma sam ba ta gaban sa.


Tambayar da Waleed ya yiwa Kawu ce ta sa cikin sa mur��awa,da mugun mamaki ya ke kallon Waleed ��in.
"Kayi shiru,ya kamata a raba gado a ba kowa ka son shi kai ka ��auki na ka mu ma ka bamu na mu tunda yanzu komi ya daidaita dangane da aikina ina son fara kasuwanci "Waleed ya sake fa��a,"toh toh babu matsala kaje zan neme ka"Kawu ya fa��a an ��an ru��e.
Kai Waleed ya girgiza yace "a'a Kawu yau ni ke son ayi komi ba sai gobe ba,in akwai malamin da ka sani da ya iya rabon gado ka kira sa ya zo"ganin kamar Waleed

Please Login or Register in order to submit comment