Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ce?"
"Wata ce,dama dai na san ta tunda ina ��an zuwa gidan su jefi-jefi lokutan baya ina yawan tambayar kaina ko miyasa na ke ganin kamar ta fi ko wace macce kyau?sai kuma yau da na ganta sam hoton fuskar ta ya )�i fita raina har fah mafarkin t.."sai kuma yayi shiru ya kasa idawa.


Murmushi anty Jamila tayi tace "tabbas ka na mugun sonta kawai ka shaidawa Mami ka ga sai ayi bikin ku cikin cong�"dariya Waleed yayi yace "haba anty ni fah ko gaya mata ban yi ba ina son ta saboda yarinyar ta cika rawar kai,ba ta jin magana ga tsokana da jan fa��a sai kuma tsoro"ya ida maganar ya na murmurshi tuna yadda ta )�an)�ame sa ta na kukan kar Nabeel ya dake ta.

Anty Jamila na shirin yin magana suka ji gwajab an fa��o a gaban motar su da sauri Waleed ya taka burki ya fito,wa zai gani Nabeela ce ta haye gaban motar sai waro ido ta ke kamar wacce ta yiwa sarki )�arya.
Da mamaki ya ke kallon ta rigar jikinta duk ta ��ame ta rabin gashin kanta a waje "keee!"ya furta jin muryarsa ya sa Nabeela saurin direwo daga mota ta rungume sa tare da fashewa da kuka.
&�o)�arin cireta ya ke daga jikinsa saboda mutanen da suka fara tsayawa kallon su, amman ina Nabeela sam ba ta cikin nutsuwa.Bayanta ya shiga bubugawa saboda yadda zuciyarta ke bugawa da )�arfi ya tabbatar masa ba )�alau ba,an ��auki kusan minti goma sannan a hankali ta ��an zare jikinta cikin kuka tace "mon g�n�ral wlh kashe ni zai yi in ban yarda ba mun yi,mun yi yiii"cak numfashin ta ya tsaya tayi baya za ta fa��i ya ri)�eta sosai.
Anty Jamila wacce ke tsaye tun ��azu tace "wai ka san ta ne?"kai kawai ya ��aga kafin ya bu��e bayan mota ya saka ta doli anty Jamila ta koma baya ta tallabe kan Nabeela.
1/4/22, 11:22 - Buhainat: *TUZURU*���j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ��.cA��]Fqd|``

=�� ��� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =�� ���*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAGE 7&8*



Ba'a wani ��au lokaci ba ta dawo hayyacin ta,)�arasawa yayi a gadon da ta ke kwance idonta na zubar da )�walla.
Dogayen yatsun sa ya sa ya shiga goge mata hawayen,ido ta sake ��an bu��ewa ka��an a karo na biyu sai kuma ta yun)�ura ta tashi zaune ta na mai rungumesa )�yam.
Ido ya rumtse ya na jin zuciyar sa na bugawa da )�arfi,cikin murya kuka tace "Malamin mu ne ..."sai kuma tayi shiru ta na jin wani barci na son ��aukar ta,"yayi mi?"Waleed ya tambaya jin shiru ba ta amsa ba ya sa shi cire ta daga jikinsa luuu tayi kamar �bar maye.
Kwantar da ita yayi kan bed nan Dr ta zo ya mi)�awa Waleed takarda tare da cewa "Allah yayi sa'a hodar da aka sha)�a mata ba ta shiga kwanyarta da kyau ba,ba dan haka ba )�ila ta mayar da ita ruwa biyu sai dai yanzu doli tayi ta barci tunda kamar ta ta�a hancin ta"tunda Dr ya fara magana Waleed ya tattaro dukan nutsuwar sa ya na sauraron Dr daki-daki,a take kuma ya samu bakin zaren.
"Na gode Dr yanzu za mu iya tafiya gida ko kuwa?"Waleed ya tambaya "eh za ku iya tafiya sai dai gobe ku maido zuwa )�arfe goma na safe"Dr ya bashi amsa godiya yayi mashi.


"Dubeta dan Allah )�atuwa da ita ko yaya zan yi na ��auke ta ?"Waleed ya tambayi kansa a zuci,fusjarta ya kalla wacce tayi jajur gefe da gefe wajen kumatun ta,hoton ta ya ��auka kafin ya mayar da wayar aljihu.
Cak ya ��auke ta ya sa�a a kafada ya fito da ita harabar asibitin,gidan gaba ya saka ta ya jawo ceinture ya ��aura mata ya na mai yin saurin janye hannunsa saboda marar ta da ya shafo.



Direct gidan su ya nufa da ita,ya na gama parking ya zagayo ya ��auke ta.Mi)�ewa Mami tayi tsaye ta na kallon ikon Allah ba tare da yayi mata bayanin komi ba ya nufi step ��in ��akin sa,Mami ta take masa baya.
Bisa lafiyayen bed ��in shi ya kwantar da ita kafin ya juyo ya kalli Mami,kallon Nabeela tayi ta kalle sa.&�eya ya sosa ganin kamar kallon tuhuma ne Mami ke bin sa da shi "mi za ka yiwa Nabeela da ka kawota nan?"hannun Mami ya ja suka fita sai da suka zo falon )�asa yace "Mami wani babban case ya auku amman alhamdullah babu abinda ya sameta,yanzu ina son fara bincike ne "
"Kaji tsoron Allah Waleed kar ka cutar da �bar mutane,ka tuna matsayin ka idon duniya na kan ka kar ka sa zukatan da suka yarda da kai suma su yarda da zargin da ake yi ma"ido Waleed ya zubawa Mami ya maimaita kalamar"zargi?"Mami tace "eh sosai ka san mutane da dama su na zargin duk soja malalaci ne to balle kai *TUZURU* wanda ya )�i aure sam,to mi mutane za su yi tunani in ba na mutum na biyar mata ba ne a waje"
Idon Waleed ne suka riki��a suka yi ja cikin raunatatar murya yace "Mami zargina kike da yin zina?ni Waleed ni zan kusanci macen banza?Mami..."sai kuma yayi shiru ya kasa furta komi saboda maganar Mami ta yi masa ��aci.
Kan shi Mami ta shafa tace "Waleed ��ina da ko mata bai cika kallo ba ta yaya zai yi fasi)�anci?ina baka misali ne saboda mutane suna saurin yanke hukunci ba tare da bincike ba musamman a irin ku uwanda suka jima babu aure shiyasa ni ke matsa ma kayi aure kafin akai da fa��ar wata kalma marar kyau a kan ka"
Kai kawai Waleed ya jinjina,dan sam ba zai iya yin magana ba wayar shi ce ta ��au ruri ya fiddo ya duba Faruk ne "Mon g�n�ral wani tashin hankali ne ya auku yanzu mai kusan shige da case ��in da mu ka fara bincike watanni uku na baya,sai kuma yanzu ya sake faruwa duk da ban shaida ba abokiyar Nabeela ce ke gaya min malamin su ya so yiwa Nabeela FYA�E (Haj Maryam Sakatare) sai dai Allah ya ku�utar da ita babban tashin hankalin kuma a gaban )�awarta ta wani mai mota ya sungumeta ya sakata a ciki duk da dai mu na zaton asibiti ne zai kai ta amman har yanzu bai kira mu ba"ido Waleed ya lumshe kafin ya motsa baki dakyar yace "ni ne ai motar ga kuma Nabeelar gidan mu akwai binciken da zan yi shiyasa ban kaita can ba,am sannan kar ka shaidawa kowa ka dai kwantarwa da Momy hankali zuwa dare ina shigowa"ya na gama fa��ar haka ya kashe ba tare da jiran jin abinda Faruk zai ce ba.
A'isha ce ta fito daga kitchen fuskarta duk fulawa ido ��aya rufe ta na cewa "Mami duba ki ga abinda autar ki ta yi min ,sai in an buge ta kuma ki yi ta fa��a"kallo ��aya Waleed yayi mata kafin ya haura sama,Mami kuwa ha)�uri ta baiwa A'ishah ta na hararar Amal wacce fitowarta kenan daga kitchen ta na dariya.



A can sama kuwa fuskarta ya )�urawa ido ganin jan ya fara ragewa sai wani abu kamar birdi,numfashi ya ja ya kuma )�are mata kallo yadda ta saka riga ��amama kuma ta fito babu hijab ba tare da hakan ya dame ta ba sam.
Shatin nipples ��inta da idon sa yayi tozali da su ne ya sa shi saurin kawar da kai ya naji wani yarrr,toilet ya nufa ya yo wanka sannan ya fito ya na tsane jikin sa.
So ya ke ya )�ara bincikar lafiyarta amman yanayin shigarta na haifar masa da kasa da wani mugun feeling,tsuki ya ja )�asa-)�asa ha��i da hararen ta ya na duban sket ��inta na uniforme ��in makaranta yadda ya tattare wajejen ciyoyin ta duk ya fitar da halittarta ta ��iya mace ga tudun marar ta nan shi ma ya fita daban kasancewar ba ta da tumbi.


Haushi ne ya kama sa da ya tuna Allah ka��ai ya san iya adadin Mazan da suka kalleta a yau ka��ai banda sauran ranaku dan kuwa Nabeela ma'abociyar kwalliya ce da son gayu shiyasa ba su ha��a hanya da hijab tsakaninta da shi sallah ce.
Goshinta ya dungure ya na sake hararta wacce kusan a wofi ne tunda ita barci ta ke "mi zai hana yayi )�o)�arin kusantar ki kin wani fito tsirara sai kace �bar tsana"yayi maganar a fili tare da ��aukar ta hoto.
Jin muryar sa yasa Nabeela farka cike da furgici ta na suratai "wayyo dan Allah Mr ka bar ni kar ka cutar da ni"ganin sai nanata LAFAZI (Miss flower)guda ta ke yasa shi fara yi mata video ai bai kai ga idawa ba tayi wani yun)�uri ta tashi zaune ido rufe daidai nan kuwa masu nepa suka ��auke huta cikin tsoro ta bu��e idonta ta na ganin duhu ta fara lalube ba ta kai hannunta ko ina ba sai kan cinyar G�n�ral aka yi rashin sa'a sandar girman da ta fara tashi na kusa,ihu ta runtuma ta na kuma sake dam)�e abun da taji a hannunta wanda ya sa Waleed sakin numfashi tare da �bar )�ara kadan.


Da sauri ya kai hannunsa kan nata yace "Nabee..."sai kuma yayi shiru saboda muryar shi da ta ��an sha)�e,Nabeela kuwa jin muryar sa ya sa ta saurin sakin sandar ta na mai fa��awa jikin sa ta fashe da kuka ta na cewa "mon g�n�ral ?"hannunsa ya kai bayanta ya fara bubugawa ya na sauke numfashi dan sam babu bakin rarrashinta.
Zuwa can kuma barci ya ��auke ta,cireta yayi daga jikin sa ya shimfi��ar da ita.


Toilet ya kuma shiga ya na mai kunna fitilar wayar shi,gajeren wandon ya cire ya haska sosai yaji tsoron ganin yadda abar tayi ja ga shi kuma duk ya �ata wandon.
Bai fitar da abinda ke wajabta wanka ba,amman kaiwa sai yayi wankan tsarkin.Ko da ya fito har an maido huta,shiryawa yayi cikin riga da wando jeans ya fita zuwa masallaci domin tuni an fara kiraye-kirayen sallah magrib.
Da ido Mami ke kallon sa ya na fita ta nufi part ��in sa dan sam zuciyarta ta )�i nutsuwa ka��aitar mace da namiji waje guda namijin ma *TUZURU* .
Kallon tsaf ta yiwa Nabeela ba ta ga alamar abun zargi ba,ajiyar zuciya ta sauke saboda lokacin da ta ji ihunta sam hankalinta bai kwanta ba sai kuma ta ga Waleed ya fito fes alamar yayi wanka��j
Fitowa tayi ta koma ��akinta tayi sallah ita ma kafin ta fito falo.



Waleed na dawowa daga masjid ya kira Faruk babu jimawa ya zo,cike da tausayi ya ke kallon )�anwar ta sa kafin ya dubi Waleed yace "yanzu ya ne za'a yi?"sai da ya rufe system yace "ita abokiyar Nabeelar na ke son gani akwai tambayoyin da zan yi mata ,sannan ya kamata a nemo likitan )�wa)�walwa ya duba min Nabeela kamar abun ya fara zame mata physichique ne"ya ida ����������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������maganar a raunace wanda hakan yasa Faruk kafe sa da ido karon farko kenan da ya ta�a ganin ogan sa cikin yanayin rauni.


Ajiyar zuciya Faruk ya sauke yace "in shaa Allah,yanzu ita Nabeelar nan za'a barin ta?"Waleed yace "a'a hHNpital za mu kai yanzu doli a duba kwanyarta ni sam ban samu nutsuwa da wannan yanayin na ta"ya na maganar ne tare da satar kallonta kafin ya mi)�e tsaye ya bu��e drower ya fito da wata rigar sanyi,kanta ya tallabo da hannu ��aya ya saka mata rigar sannan ya cirata sama ta mi)�e tsaye amman idonta a rufe "Beelaaa,Beelaaa"ya rin)�a fa��a ya na bubuga kumatun ta luuu tayi ta ida fa��awa jikin sa "ka gani ko?har yanzu ta )�i tashi"ya fa��a ya na mai sa�ata da kafa��a ya nufi waje Faruk na take masa baya.
Mami da Su Amal duk suka mi)�e su na kallon ikon Allah,cikin motar shi ya sakata ba tare da ya jira Faruk wanda ke yiwa Mami bayani ya fita a guje bai zarce ko ina ba sai babbar asibiti ta Maradi...




***GHANA


Cike da zallar ha��ama irin ta *TUZURU* ya ke romance ��in ta,Fannah kuwa an yi tsit duk an laushi sai aikin lumshe ido da sake )�an)�ame Abbas ta ke.
Karon farko a rayuwar sa da ya ta�a ganin sandar girman sa a mi)�e,cike da )�warin gwiwa na jin shi ma ashe namiji ne ya tunkari masarautar ma'aurata sai dai ko kafin ya yi yun)�urin shigarta abar ta kwanta lagaf doli ya ja ya kwanta ya na mai rungume Fannah.....




Jikar Rabo ce ���i
1/4/22, 11:24 - Buhainat: *TUZURU*���j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ��.cA��]Fqd|``

=�� ��� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =�� ���*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAGE 11-12*


Zama Waleed ya gyara ya na duban Balkis )�awar Nabeela wacce ke bayanin yadda abun ya faru kamar haka "cewa yayi ya na sonta shine tace ta yaya malami zai so ��aliba ita sam ba ta yarda ba,to daga baya sai ya nuna zai rin)�a bata maki kullum 20/20 to shine fah ta yarda har suke text wani sa'in kuma ya na kiran ta to shine daga )�arshe yace zai rin)�a yi mata exercice ta yadda za ta gane sosai ko an tafi examen ba za ta samu matsala ba shine fah yau mu ka shirya ni da ita mu ka tafi school to sai ni na tsaya shan ruwa pampo ita kuma ta wuce classe ��in da mu ka gani a bu��e tun zuwan mu.Ni kuwa ina gama shan ruwa na lala�a ta baya da nufin yi masu hoto a tare dan kawai na rin)�a tsokanar Nabeela dan na san ba ta son Mr Omar to kawai sai na ga ta na kiciniyar )�watar kanta shi kuwa sai,sai..."sai kuma ta )�yale ta na yin )�asa da kai.
"Sai mi ?"Faruk ya tambaya dan kuwa ya lura Waleed ba zai iya cewa wani abu ba a yanzu saboda �acin ran da ya bayyana )�arara kan fuskar shi.
"Sai ya sa hannun shi cikin rigarta ya na ta�a ta"Balkis ta fa��a ta na sunne kai dan kunya shi kuwa rumtse ido yayi ya na jin wata azaba kamar garwashin wuta na taso mashi a zuciya.
"To bayan nan bai yi mata komi ba?"Faruk ya sake tambaya ,kai Bakis ta girgiza tace "da ya ga za ta )�wace kanta ne ya fiddo wani mouchoir ()�yalle)daga aljihunsa ya kai ga hancinta to shine fah ita ta kai masa halbi ga gaban sa ya saketa ita kuma ta fito a firgice ta na gudu ba tare da taji kiran sunanta da na ke ba,ko da na kusa kawowa inda ta ke sai na ga wannan cewa da Waleed ya sakata a mota"ajiyar zuciya Faruk ya sauke yace "ok tashi mu tafi na mayar da ke gida"ta mi)�e tsaye tare da fita, Faruk ya dubi Waleed yace "ya kake gani mu tafi da ita can makarantar kamo shi malamin ko kuwa?"kai Waleed ya kawar kafin yace "babu bu)�atar hakan tunda ta fa��i sunan shi da mati+sre ��in da ya ke koyawa wannan ma ya isa" da "ok"kawai Faruk ya amsa ya fita.



Tawagar sojoji ce ta ratsa cikin harabar makarantar sai jiniya ke tashi kai kace ya)�in duniya ne za'a yi.
Direct administration suka nufa, Faruk ya shaida ma Directeur sunan Mr ��in da suka zo nema ba tare da �ata lokaci ba kuwa Directeur yayi masu iso har izuwa classe ��in da Mr Omar ke bada cours.
Gaban sa ne ya fa��i ras ganin sojoji ba ko �ban sanda ba,babu �ata lokaci soja biyu suka tisa )�eyarsa zuwa mota nan fa ��alibai aka fara cecekuce tuni �ban matan sa uwanda ya ke baiwa note kyauta suka fara hasaso )�ila wata ya �ata asirin sa ya tonu.


Waleed
Karon farko a rayuwar sa da ya kunna sigari ya na sha,sam zuciyarsa da )�wa)�walwar sa sun )�i aminta ko in ce sun )�i kar�ar wannan kayan takaicin na ta�a dukiyar Fulanin Nabeela da Mr Omar yayi.
Tsabar ba)�in ciki har wani )�oto wuyan shi ya ke,sigari kawai ya ke sha amman sam ya )�i jin sassaucin da mutane ke fa��a na sigari ta na kawar da souci .
Cike da mamaki Faruk ke kallon sa,wai yau g�n�ral ne ke shan sigari alhalin kullum cikin yi masa fa��a ya ke akan ya bari saboda ta na ta�a lafiyar mutum.
Da sauri ya )�arasa tare da ri)�e hannun Waleed wanda zai kunna sigari a )�alla tafi ta goma tunda ga toton ta nan birjit a gaban sa,��ago jajayen idon sa yayi ya watsawa Faruk su "mu)�uttt"Faruk ya ha��iye yawu baki na rawa yace "ga fah shi can tun ��azu mun zo da shi"jin an ambaci ma)�iyin sa ya sa shi mi)�ewa tare da yar da karan sigarin ya fara takawa cikin izza na jaruman maza.
�akin horo ya shiga,bakin )�ofa ya tsaya ya na )�arewa Mr Omar kallo wanda ba zai wuce shekaru talatin zuwa da biyar ba,dogo ne ��an gaye mai kyau da saje amman mumunan a)�idarsa ta zubar da )�imar sa.


Ganin Waleed a tsaye ka��e ya saukarwa da Mr Omar fa��uwar gaba har bai san lokacin da fitsari ya kubce masa cikin gajeren wandon da aka bar shi da shi kawai ba.


&�an)�ance ido Waleed yayi ya na kuma sake kallon sa da kyau,Faruk ya shigo shi da wasu soja biyu sai da suka sarawa Waleed kafin su )�ame waje ��aya.
"Ku ida tu�e shi sannan ku kai shi tsakiyar fili ku mashi wanka ruwa bi ma'ana na ruwan sanyi da na zafi��j ku tattaro min duk sojawan da ke cikin compagnie ��in nan maza da mata kowa ya fito"Waleed na gama fa��ar haka ya juya.



Cikin minti da bai wuci goma ba kuwa duk sojawan suka fito suka tsaya yayinda Mr Omar ke tsaye zirrr haihuwar uwar sa sai ruwan zafi ake zuba masa kamar mai jego.


Banda murmurshi babu abinda ta ke ta na kuma kallon fuskar Waleed wacce ta ke a murtu)�e kamar tsohon kashi.
"Maryam yau mutumen na ki babu dama"cewar Munat,Maryam ta waigo ta kalleta tace "ni fah ya fi min kyau a haka saboda kin san na fi son namiji mai izza"Munat ta ta�e baki tace "ai izzar ta sa ce kuma ta hana ki zuwa ki shaida masa ki na son sa"Maryam ta murmusa tace "kwantar da hankalin ki ina daf da na fa��a un bon moment kawai na ke jira" "kamar yaushe kenan?"Munat ta sake tambayar ta "kin san na fara yi masa gyaran office to ta wannan hanyar zan samu na isar da sa)�o na,jiya na aje masa flower mai kyau tsakiyar table gobe ma zan canza wata ne"
Dukan wasa Munat ta kaiwa Maryam tace "shegiya )�awata ashe ke ma kin gano laggon sa na son flower ?"Maryam ta harareta tace "ke kika gano haka balle ni da ke mutuwar son shi"nan dai suka cigaba da hirar su sam ba su damu da azabar da ake ganawa Mr Omar ba dan kuwa ba ba)�on abu ba ne wajen su.


Cikin takun )�assaita ya fara takowa izuwa inda Mr Omar ya ke wanda tuni ya canza kala "mi ta yi maka da kake )�o)�arin yi mata fya��e?"Waleed ya tambaya da muryar sa mai kama da ta kumurcin zaki,kasa amsawa Mr Omar yayi sai kawai Waleed ya bada umarnin azuba masa ruwan sanyi.
Wani uban ihu ya zunduma ya na )�ara,tamkar yadda ake tul�e kaza haka Waleed ya kama sandar girman Mr Omar ya kwashe fatar sama daidai lokacin ya suma tsabar azaba.
Cabinet ��in compagnie aka kai sa aka fara bashi taimako,fatar jikin sa duk tayi luhuluhu.
Faruk kuwa sosai ya girgiza da hukuncin da Waleed ��in ya ��auka wanda har ya kasa yin shiru yace "mon g�n�ral sai na ga kamar hukuncin yayi tsauri dayawa tunda dai bai kai ga yi mata fya��en ba"
"Sai kuma aka ce maka bai ta�a yi ba a kanta ne zai fara ko?"kai Faruk ya girgiza Waleed ya cigaba da cewa"ina son ayi mashi azabar da zai sa ya ba mu informations ��in abinda ba mu tambaye shi ba ma,dayawan students an yi masu fya��e wasun su ma an haukatar da su wasu kuma an kashe su gudun tonon asiri,an kaiwa �ban sanda case sun yi shiru ba tare da ��aukar mataki ba ,babban ba)�in ciki kuma hodar da suke amfani da ita mai taken manta uwar ka in an sha)�awa mutum ita shikenan hankalin sa zai guje sai abinda aka ce yayi zai yi in kuma tayi )�arfi dayawa ta ta�awa mutum kwanya"ya ida maganar ya na furzar da huci.
Knowking aka yi Faruq ya dubi )�ofa yace "Yes"da rangwa��a ta shigo office ��in ta na wani karairaya ta aje coffe shayi ta na mai sara masu ,kawar da kai Waleed yayi Faruk ya jinjina mata kai.
Cike da jin haushi Maryam ta fita,Faruk ya murmusa ya na shirin magana Waleed ya ��aga masa hannu tare da zirar makulin mota ya fita.


Direct gidan su Faruk ya nufa,a falo ya tarar da su Nabeela na kwance bisa cinyar Momy.
Cike da girmamawa suke gaisawa da Momy,ya na mai tambayar mai jiki Momy tace "ta warke ai sai dai abinda ba'a rasa ba"Waleed yace "masha Allah"ya na mai yiwa Nabeela kallon )�asan ido sarai ya san ba barci ta ke ba lura da yadda ta ke turo baki.
A zuci yace "haba yarinya za ki san wa kike turowa wannan tsuntsun bakin na ki zan kama ki ne"a fili kuwa yace "Momy zan wuce dama na zo ne na duba jikinta tare da yi mata tambayoyi a tasheta sai ta same ni a waje"ya na gama fa��ar haka ya mi)�e Momy kuwa murmurshi kawai tayi.
Ya na fita Nabeela ta tashi zaune ta na sauke ajiyar zuciya kafin ta turo baki "wlh takura min ne kawai zai yi"ta fa��a ta na saka hijab ��in momy.
Tsaye ya ke )�ar)�ashin innuwar lemu ya kafe )�ofar fitowar da ido,kawar da kai gefe yayi ganin shatin nipples ��in ta sun fito ra��e-ra��e ta saman hijab ��in da ya li)�e mata a jiki.
Har ta kusa )�arasawa kusa da shi ta nufi bayan ��aki ta ��auko kujerun roba biyu,"ina kwana?"ta fa��a ta na mai aza masa kujerar shi kallon yaushe kika raina ni ya ke yi mata.
Fuska ta shagwa�e tace "mon g�n�ral gaishe ka fah nayi"murmushi ya saki ba tare da ya shirya ba,)�adangare ya fa��o daga saman iccen ya dira bisa kan Nabeela....
1/4/22, 11:24 - Buhainat: *TUZURU*���j
```Love
and
romantic story```


```MRS SADAUKI ��.cA��]Fqd|``

=�� ��� *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS =�� ���*

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAGE 9-10*


Yun)�urawa tayi za ta tashi Abbas yayi saurin ri)�ota ya na kuma )�ara sakata )�irjinsa,bayanta ya fara shafawa Fannah tayi luf ta na jin wata irin kunya.
�an zameta yayi daga )�irjinsa ya na mai kai kansa tsakiyar dukiyar Fulaninta,wani irin abu ya ke ji ya na taso masa sam bai ta�a tunanin haka rayuwar aure ke da da��i ba sai yau.
Hannunsa ya kai gun da ya ke ji duk duniya babu abinda ya kai su da��in ta�awa,Fannah ta ja numfashi tare da kai hannunta bisa na shi dan a yadda ya ke massaging su ji ta ke kamar za'a cire mata rai.
Gemun shi ya fara goga mata a fuska kafin ya lalubi bakinta ya kamo halshenta ya na mashi shan minti,bayan sa ta ��ora tafukan hannuwanta duk biyun wanda sanyin saukar su ya sa Abbas jin wani abu cikin kwanyar sa bai san lokacin da ya ida hawa duka jikinta ba hakan da yayi shi ya baiwa erection ��in sa dama gogar gabanta wanda anan take kuma ya erection ��in ya kwanta,kasancewar Abbas ba'a hayyacin sa ya ke ba shiyasa sam bai lura da hakan ba.
Nishi Fannah ta fara ta kuma )�an)�amesa yayinda ta ke kar�ar sa)�on *TUZURU* wanda ya ke yi san cike da zalama da jin abinda ba'a saba ji ba.


Tsawon minti talatin ya na abu ��aya kafin ya mirgina gefe,tashi tayi zaune ta na kare )�irjinta da hannu.
Za

Please Login or Register in order to submit comment