Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ita yace “kamar akwai abinda yake damunki ko?"




Girgiza masa Kai tayi yace “ok don Allah kada ki tankawa su Abidah duk abinda zasuyi Miki kiyi hqr mama batason bacin ransu sannan ki rinqayin girki dasu harma maman ana Kai mata bakiga fadan da tayimin ba dazu dana shiga wai anyi mawa yayanta wulaqanci akan abinci harma kinyi musu gori kince kayan abincin a daga gdanku kikazo dashi" janye jikinta tayi tace “kuma kai ka yarda nayi musu?" Sake janyota yayi yace “ya zaayi na tabbatar tunda bana gurin nidai nasan matata ta gaji arziki batada halin matsiyata" daga haka bai sake bata damar cewa qalaba ya hade bakinsa da nata ya fara tsotseta da sarrafata sunyi nisa sosai sukaji an banko qofar suka miqe da sauri tana gyara rigarta Mama tayi tsaki tace “aikin banza qiba a muqamuqi wahalalle sallamamme daga shigowarka harta fara lalubeka wannan bazata barka kayi qibaba, kika wani tsareni da idanunki na karuwai ki tashi ki dafamin ruwan zafi kisamin a flast dinnan zanyi wanka dashi"
Saurin dagowa yayi yace “amma mama duk yayanki ki rasa me dafa miki ruwan wanka saikin tsallako titi kin taho nan?" Karkacewa tayi tace “yanzu dai tuhumata kakeyi kenan ko saboda nasa matarka aiki ko?" Miqewa Hudah tayi tana maqale qirjinta ta dauki hijjab ta sanya ta nufi kitchen ta dora ruwan zafin zuciyarta na suya tana tunanin wanne irin dangin miji Allah ya hadata dasu a haka ta tafasa ruwan ta zuba a flast din ta dauka takai Mata ta karba tace “kin taimaki kanki Kuma idan naje naji bai tafasa ba komai dare saina dawo"
Hudah kam taga tasku tana fita ya rufe qofar da key ya janye matarsa suka shige daki yanata rarrashinta saida komai ya kammala shidai yana samun gamsuwa 100% itakam tsokanota kawai yakeyi yau mararta har ciwo tayi ganin hakanne yasashi dole ya rinqa amfani da yan dabaru ya samu yaga ta samu gamsuwa sannan ta tashi tayi wanka shidai baiyi ba da janabarsa ya kwanta abinda bata taba gani ba gurin Shattima iyakar jarabarsa indai ya kwanta da mace sai yayi wanka yake bacci.




Washegari su Aunty Ubaidah sukazo da Amba ta yini tana murna duk da bata samu zama ba saboda hidimar gurkin da taketayi ranar Amba taga ikon Allah qannan mijin yarta kamar zasu takata sukazo suka dauki abinci suka tafi bayan fitarsu ne ta zauna suka taba hira nan suke sanar da ita ashe tun ranar da aka kawota Shattima yana kwance baisan waye akanta ba tausayinsa ya cikata tayi qasa da kanta tana share qwallah magunguna Amba tabata sukayi sallama suka tafi suna fita ta dasa gurbin kuka tananan zaune tanata yi Musaddam ya shigo ganinta haka yasashi qarasowa da sauri yace “lfy waye ya mutu?" Cikin zaquwa tace masa “Uncle" gabansa ne ya fadi yace “to me Kuma yayi?" Dagowa tayi tace “don Allah kakaini na dubashi bashida lfy baisan ma waye ke akansa ba" ga mamakinta sai taji yayi tsaki yace “yanzu akan wannan zaki dagamin hankali to bazaki ba" yana fadin haka ya shige daki tabisa da sauri tana kuka tana “don Allah Saddam badan ni ba hankalina bazai kwantabs idan banje nagansa ba" cikin masifar kishi yace “idan an rataya ajalinsa a rashin zuwanki to yau ya mutu wlh indai Dr Musaddam ne yake amsa sunan mijinki bazaki duba wannan dan iskan kawun nakiba bakisan dama ciki nake dashi ba akansa zan iya cimiki mutunci fiye da tunaninki sakara kawai da batasan haqqin aure ba daga zuwanki kwana biyu har danginki sun fara gorantawa qannena suna cewa su talakawane kalmar da wannan shashashan qanin babar taki ya dade yana fadamin ‘me nasama yaci balle yaba na qasa harta fara zagaya dangina to kisani inma zaki cireshi aranki ki cire na rabs duk wata alaqa dake tsakaninku har abada idan kalma daya ta shiga tsakaninki dashi ko bana guri ban yafe ba"
# *UMMUH HAIRAN*
[9/26, 7:35 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *FTROGU24* Kallonsa takeyi cike da mamaki saidai ta kasa cewa dashi komai ta juya zata fita ya riqota yace “bazan rinqa binki dakinki kamar wani yaronki ba ki dawo ki kwanta anan" hakanan ta kwanta babu yanda ta iya tanata jan zuciya shikuma yana danne dannensa a system har batasan lkcn da bacci ya dauketa ba saida ya gama abinda zaiyi sannan ya hauro gadon ya kwanta.
Hakanan ta daukarwa kanta kullum zasuyi waya zata tambayi jikinsa amma bata taba kiransa ba har zuwa lkcn da suka fita Cairo aka dorasa akan magani ya dan samu sauqi ya dawo.
Rayuwarta a gidan mijin nata babu wani Abu na dadi da zata dorar kullum qannensa cikin yimata rashin kunya suke idan tayi mgn shikuma yace batada hqr idan ta sanar da mahaifiyarsa sai tahau sababi tana fadin zata raba Mata kan yaya, duk ba wannan yafi damun Hudah ba aa rashin son ibadar Saddam shine abinda ya fara gallabar rayuwarta zata iya qirga adadin lkcn daya tashi yayi sallah da asuba, Koda tama matsa masa da tashin kashedi yayi mata me nauyi akan cewa kadata qara tashinsa.




Dole ta qyaleshi idan Kuma garin ya waye saidai taga ya shirya ya fice lamarin da yafara sanya Mata kokwanto, lkcn da tayi watanni hudu ta kasa jurewa saboda daren jiya tayi masa mgn akan ibada har cewa yayi da ita shifa zai iya sakinta akan wannan takurar da takeyi masa, ta kasa jurewa hakan yasa ta kira Nusaiba tana kuka take zayyane Mata komai Nusaiba tayi salati tace.
“Au shikuma haka yake? Aa bafa zai yuwu ba addini shine gabada komai ki fadawa uwarsa tayu masa nasiha idan yaga dama saiya gyara idan Kuma bai gyaraba ba ke ki fadawa iyayenki su sai su nema Miki mafita" hakan kuwa akayi washegari tashirya taje gidan momy tasameta da mgnr budar bakinta tace “yo ai ba kabarinku daya ba ina ruwanki da rayuwarsa ko dole sai yayi abinda kikeso"
Hakanan ta taso jiki babu qwari ta taho gida ranar tayi kuka dz nadamar abubuwa da yawa ga Saddam ya qaro wulaqanci sai yakai 1:00am awaje sannan yake shigowa gidan idan tayi masa mgn yace aikine ya riqeshi,




A cikin wannan yanayin Allah ya azurtasu da samun qaruwar juna biyu sosai takeshan wahala ciwon ciki da Kuma kasala ga rashin son warin komai hakanan dai take daurewa tayi abinda ya zama dole sauran ta qyale, da farko tana qoqarin girka abinci badon kanta ba saidon mijinta da yan'uwansa Amma lkcn da cikin ya fara qwari sai ta ke kasa hassala komai saidai bacci, nanne fah baba binta ta sakota gaba kullum da tsirfar da zata tsiro da ita yau tace sakwara takeso gobe tace dambu,
Koda tace bazatayi ba bazata iyaba saboda batajin zata iya yima uwar mijinta gardama, yau tun dare ta tambayesa zataje gda takuwa yi saa yabarta ta tashi tayi duk abinda zatayi ta shirya bazata iya tuqiba hakan yasa yace tazo ya sauketa, lfyr Allah yakaita gida yanata Mata Hira ita Kuma abinda ke damunta daban yau dai tayi niyyar fadawa Abba gskyr abinda ke akwai saboda takasa hqr Kuma tasan zamansu bai dace ba indai bazai gyara ba"
Yana sauketa ya juya a cewarsa sauri yakeyi ita Kuma taja qafarta ta shiga gdan da sallamarta Adnan da Jiddah sukayo kanta a guje suna “ga aunty Hudah ga aunty Hudah" wannan ihunne yasa Shattima dake kwance ya tashi zaune gabansa na faduwa ya zuba mata ido ta kawar da nata dake cikin nasa ta zauna tana tambayar yaran Ammi,




Saukowa Ammi tayi tace “gani amarya wannan mijinaki da kullen masifa yake cikin wata takwas wannan shine zuwa na biyu tabe baki Fatah yayi ya koma ya kwanta, batare da yace Mata qala ba to itama kashedin Saddam yasa taqi tanka masa Ammi tana latsata tace “meye ya ramar dake haka Hud?" Murmushi tayi cike da kunya tace “bsnida lfy ne Ammi ga aiki don Allah ki samamin me aiki take Dan kamamin aikin gidan ya fara yimin yawa musamman yanzu da nake fama da ciwon ciki"
Jinjina kai tayi tace “bayan nan akwai wani Abu Hudah kada ki boyemin" satar kallon Shattima tayi idanunta ya ciko da qwallah ta miqe da sauri ta shige dakin Ammi, itama miqewa Ammi tayi tabita ta isheta tanata kukanta ta zauna kusa da ita tace “ni nasan da damuwa Hudah meye kuma" bata boyewa Ammi komai na abinda yafi damunta a zaman aurenta ba sosai ammi ta Jinjina lamarin tace “aikuwa wannan ba qaramar matsala bace bari na Kira Abba yana sama yayi baqo" fita tayi bata jima ba ta dawo tace taso muje saiku gaisa da Alh Ibrahim dinma" miqewa tayi suka fita yanzu Shattima bai parlour suka nufi saman




Mutumin da suke tare da Abba kawai ta zubawa ido tana kallonsa gabanta na faduwa shima abinda takeji yakeji aransa tadai samu ta zauna suka gaisa Abba yace “Hudah ga Alh Ibrahim nasan bakisanshi ba rabonki dashi tun kina wata bakwai" sake gaisheshi tayi ya amsa da fara'arsa yana binta da kallo waiwaye na hasko masa shekaru ashirin baya kawai sai yake hasko fuskar Ummuh matarsa data rasu da cikinsa a jikinta akan fuskar Hudah tsoro ya kamasa yanajin wani yanayin qauna me tsuma zuciya yana zagaya zuciyarsa game da Hudah.
Abba ne yace “kafin Mahaifiyarta ta rasu ta sanar da Khadija cewa ita yar Adamawa ce Maybalwa sannan ta ambaci sunan wani mutum waishi Moddibo Almud...." Dagowa yayi da sauri yace “Moddibo Almud?" Kallonsa sukayi dukka jikinsa yana rawa yace “me waye yane sunanta?"




Shiru Abba yayi yana tunani can ya dago yace “ummuh Salma" wata kabbara Alh Ibrahim yayi yace “ya akayi haka ta faru ko zan iya ganin hoton wani abu wlh Hudah ko kokwanto banayi yatace ta cikina rungume Hudah Alh Ibrahim yayi yana kuka me taba zuciya yana shafa kanta yana cewa ashe dama qaunar jini nakeyi Miki Hudah tunda nabar qasarnan zuciyata taqi hutawa da tunaninki"
Sun jima a haka kafin daga bisani komai ya daidaita Alh Ibrahim yayi musu sallama ya tafi nan Ammi ta zayyane masa komai Abba yayi shiru yana nazari ya dago ya dubeta yace “ki shirya kawunki yakaiki gida zan nemi musaddam din zamuyi mgn" Shattima dake shigowa ya tsaya yana kallonta yace “driver yakaita mana Abba ni inada abinyi" daquwa Abba ya watsa masa yace “kai nace kakaita ba driver ba" kallonta yayi yace “kuje Hudah duk yanda mukayi dashi zakiji" miqewa tayi ta fita har ya shiga motar ta bude gabanta na faduwa ta shiga yaja a fusace ya fice ta rinqa yimasa kwatance har suka isa bakin get din ta bude ta fita ta shiga gidan yabi bayanta da kallo yana furzar da iska yace “Allah ya isana wlh duk ya qararmin da Mata kawai don qaddara tasa tashiga gdansa"




_Kuyi hqr na jina Shiru da kukayi jiya nayi fama da ciwon Kai har yanzun ma ba sauqi yayi ba_
# *UMMUH HAIRAN*
[9/27, 6:28 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *_Pls paid before read, account Fauziyya Tasi'u 0255526235 GTB ko hoton card MTN ta wagga number 09013718241 or VTU for this number 09031307566 regular 200 VIP 500_*




*FTROGU25* Juyawa yayi da kan motarsa daidai lkcn da ta shiga gdan ta bude ta shige ciki ta nufi dakinta domin zafi takeji sosai, ruwa ta watsa ta fito parlourn ta zauna tanashan iska daidai lkcn da Saddamya shigo kamar an jefoshi batayi aune ba taji ya dauketa da mari ta miqe da sauri tana Shirin yin mgn ya sake dauketa da mari yace “ubanwa ya baki izinin kula wannan dan iskan dama ashe munafurta ta kikayi kikace min zakije gda ashe gurinsa kikaje?"
Tsuma jikinta yakeyi sosai tana hawaye tace “zargina kakeyi Saddam?" Nunata yayi da yatsa yace “an zargeki din ai dama ke abar zargi ce a gurina komai ma zaki iya wato dokar dana sanya Miki ita kika karya ko to ki koma inda kika fito na sakeki saki daya...."




Dafe kanta tayi da sauri tace “Innanillahi wa innah ilaihirraji'un Saddam akan dan wannan abin" juyawa yayi ya shige ciki shima kuma sai jikinsa yayi sanyi wanka yayi ya sauko da sauri lkcn tagama hada komai nata tana Shirin fita yace “kada ki fita wlh bansan na furta ba ki dawo muci gaba da rayuwarmu Hud kishinki ne yasa har nayi wannan subutar bakin"
Janyewa tayi zata fita yayi saurin datse qofar ya fusgota ta fada jikinsa ya matseta yana sunsunarta yace “ki daina karyamin doka Hud inasonki bana fatan rasaki don Allah" duk yanda take kuka Saddam Bai kulata ba saida ya gamsu ya qyaleta ta miqe daqyar ta shiga dakinta tayi wanka ta kwanta tanajin zazzabinta na qaruwa da haka bacci ya dauketa,
Washegari kam kulleta yayi a ciki saboda tsoron kada ta fita ya fita bai jima ba ya dawo ya shigo dakinta ya isheta a galabaice yayi Mata sannu ya fita, wasa² saida ta kwana uku tana jinya ko gdansu bata fada ba Nusaiba kawai ta fadawa ita taketa taimakonta da ayyukan gdan tana tausayawa qawar tata halin da take ciki.



Kwanaki sun danja tafiyar ba wani dadi takeyi ba babu wata kyakkyawar jituwa tsakanin ma'auratan ga Kuma dangi miji a gefe da basa uzuri duk da halin da matar yayan nasu take ciki qa'ida ne sai tayi musu abinda ta saba tanayi musu idan batayi ba kuma matsala ta haifi, yaudin ma kamar ko yaushe tana kwance cikinta na damunta da ciwo sai juyi takeyi babu wani mataimaki sai Allah taji an banko qofar an shigo.
Daqyar ta daga idanunta ta dubi me shigowar Mama Binta ce da yayanta biyu ta yunqura a hankali ta miqe zaune tace “sannu da zuwa mama" daga mata hannu tayi tace “sannunki rama take sani nazo jin ba'asin dalilin da yasa kika daina yimana girki ne" qasa tayi da kanta idanunta ya ciko da qwalla tace “banida lfy ne mama kwana uku komai bana iyawa saidai qawata tazo ta taimaka min...." Daga Mata hannu ta sakeyi tace “ko asibitin murtala ce ke dole tunda kike auren dana kayimin abinda nakeso idan ba hakaba Kuma a dauki hanya a koma aci gaba da abinda aka saba sannan yanzu maza ki tashi ki kirbamin sakwara da miyar ganda"




Girgiza kai tayi cikin kuka tace “wlh Mama bazan iyaba kiyi hqr idan naji dama zuwa gobe sai nayi miki ..." Dauketa tayi da mari kafin tayi tunanin wani abu sun rufeta da duka ta ko Ina ta rinqa ihun neman taimako qarshe dai bata tashi farkawa ba sai ganinta tayi a gadon asibiti tana waiwayawa taga Ammi da Abba suka matso gabanta sunayi Mata sannu bata iya amsawa ba sai hawaye da takeyi daidai lkcn da Shattima ya shigo ya dubeta yace Mata “ya jikin?" Daqyar tace da sauqi tanajinta kamar a daddaure Abba ya dubeshi yace “ya kukayi dashi" sunkuyar dakai yayi yace “yace bazai samu damar zuwa ba sannan idan ta warke ta wucce gda harsai zuciyar uwarsa tayi sanyi da qannensa ko zata dawo"
Alh Ibrahim dake zaune ya miqe yace “kayyy Alh bafa zai yuwu ba wlh wannan yaron dame yake taqama ne su uwarsa da qannensa su dakarmin ya har su zubar Mata da ciki kuma tunda take jinya kwana uku bai tako yazo ba sannan yake fada mana son ransa" figar hannun Shattima yayi suka fice Abba na kiransu Amma babu wanda ya saurareshi suka shiga mota suka tafi Shattima na qara zuga Alh Ibrahim suka ishe Saddam a gidansa yana Shirin fita Alh Ibrahim ya matsa ya damqi wuyansa ya gabza masa mari jini ya balle ta hancinsa ya bugashi da mota yazaro qaramar bindiga ya dora masa a wuyansa yace “sakarmin ya dan ubanka kafin na kasheka na kashe banza jahili mara addini bandama qaddara uwarme Hudah zatayi dakai matsiyaci dakai"




Sosai maganganun sukayi masa daci ya kalli Shattima Shattima yayi masa murmushin gefen baki yace “ka cika umarni kawai yaro dama ai bakin rijiya ba gurin wasan makaho bane inyaso sai kaje ka auri uwarka ku zauna tare" kalmarce tayi masa daci a zuciye yace “na saketa saki daya" yana furta haka Shattima yace “biyu kenan harda wancan na baya ko?" Bai tanka masa ba Alh Ibrahim ya koma mota ya dauko biro da takarda ya cilla masa yace “zana akai" dauka yayi ya rubuta suka karba suka tafi suka barshi zaune a gurin asibitin suka koma suka zayyanewa Abba duk abinda ya faru sosai abba yaga quruciyarsu Amma sai yace “Allah yasa hakance tafi alkhairi" tun daga wannan ranar Shattima yake bawa Hudah kulawa ta musamman komai nata yana kafkaf danma dai iyayen nasu sun sanya masa ido,
Tana qara samun qwarin jikinta Alh Ibrahim ya dauketa itada Shattima suka tafi Adamawa wayyo sunga gata da qauna gurin dangi biyun dangin uwa dana uba sun nuna musu qauna zahiran kamar su lasheta kowa cewa yake ga Ummuh Salma ta dawo haka suka rinqa lelenta kwanan Shattima uku ya tafi itakam kakarta babar mamanta cewa tayi tazo kenan abu kamar wasa rigima ta qarke itafa babu Wanda zai rabata da Ummuh qarama dole aka barmata ita a waya take fadaws Nusaiba tana garinsu zatayi watanni uku aikuwa washegari ta taho da ways da kwatance sai gata a gidan sunyi murnar hakan ashema sudin asalinsu yan gari dayane kwanan Nusaiba uku a tare da Hud suka tafi micchika dama mijin babar Nusaiba ya rasu suka sauka a gurinta suka kwana hudu suka nufi gdan babanta suka kwana daya kwanan Babu dadi suka dawo Maybalwa Hud tana rayuwa tsakanin gdansu babanta da har yanzu bashida mata da gidansu Ummuh rayuwarsu ita da aminiyarta gwanin dadi......




_Zanyi amfani da wannan damar nabaku hqr tun daga wannan satin har zuwa qarshen watan October bazanke samun lkc yadda yadda ya kamata ba wannan dalilin yasa wasunku idan zasu tuna nace bazan fara typing din wannan littafin ba sai November, yanzu dai insha Allah zanyi qoqari na rinqa yin ko babu yawa kullum, kuyi hqr! kuyi hqr!! kuyi hqr!!! Lamari ne me girma da dayawanku idan kukajishi zakuce nama aje saina gama na dawo hayyacina🙈🙈_
# *UMMUH HAIRAN*



[9/28, 7:17 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *🌱F.T G.U RETURN🌱*
*26*



*_Pls paid before read, account Fauziyya Tasi'u 0255526235 GTB ko hoton card MTN ta wagga number 09013718241 or VTU for this number 09031307566 regular 200 VIP 500_*



Wasa kamar gaske sai gashi ta dauki wata biyu lkcn da yayi daidai da kammaluwar iddarta aikuwa kamar shattima na lissafi ranar ya kirata taqi dagawa dake yasan suna tare da Nusaiba saiya kirata itace ta matsa Mata ta dauka suka gaisa yayi shiru kamar yana nazarin wani Abu kafin yace “gobe zanzo na daukeki mu dawo zaman ya Isa haka"
Da farko cewa tayi aa ya qyaleta zata taho saida taga ya kafe ta qyaleshi kwanaki biyu tsakani yazo kwanansa biyu suka juya basu isa gida ba sai dare suna isa ta shige dakinta ta kwanta domin hutawa bata jima ba ta farajin Kira ta daga yace “My Hud ya zakiyi danine aure nakeso" haushi yabata sosai tace “ai sai kayi" murmushi yayi yace “kinbani dama?" Cemasa tayi eh ta kashe wayarta yayi murmushi ya miqe ya nufi dakin Abba.




A zaune ya tarar dashi yanashan iska ya zauna dubansa Abba yayi yace “yadai Fatah" qasa yayi da kansa yace “Abba akan mgnr nan ne nace ta fita daga iddah kwana uku da suka wucce don Allah ku daura mana aure" Jinjina kai Abba yayi yace “naji jeka zanyi mgn da ita" gdy yayi ya miqe ya tafi duk da jikinsa a sanyaye yake amma yaji dadin kalamin Abba,
Kwanaki sukayita tafiya Abba baice dashi komai ba kawai yana nazarin takunsu duk yanda shattima yakeso Hud ta sake jiki dashi taqi hasali ma idan yana parlourn bata fitowa saidai idan zata fitane shikuma yasa Mata dokar ta baci a gidan ko qofar gida tayi nufin zuwa sai masu gadi suce Shattima ya hanasu barinta ta fita wannan abu ya qara Mata jin haushinsa ko gaisawa suka daina,
Zuwan Alh Ibrahim ne ya tsokano rigimar ranar da yazo din bashi kadai bane shida wani ne wai ashe Hashim din auren Hud yakeso bayan sunyi mgn sun tafi Shattima ya dawo yasamu labari wai, a ranar babu hankalin wanda bai tashi ba ya rinqa kuka kamar qaramin yaro yana cewa so ake a kasheshi saboda baasonsa.




Duk yanda sukaso shawo kansa sun kasa qarshe ma ya fice daga gdan sai dare ya dawo a daren Alh Ibrahim ya Kira Abba yace sun janye yabarwa Shattima ita dama saboda basuga ya nuna yanaso bane shiyasa shi yaron ya shigo, a satin ta samu ta tattare komatsanta ta tafi Maiduguri batare da tasan me ake shiryawa ba hakan yabawa Ammi da aunty Ubaidah damar shirinsu a tsanaki.
Satinta biyu acan suka daura auren ranar kamar bakin Shattima zai yage baisan sanda yake hawaye ba yana gdewa Allah daya cika masa wannan burin tare da istigifari akan abubuwan da suka faru baya, hanawa yayi kowa ya fada Mata hatta Amba yace shine zaiyi Mata surprise hakan kuwa akayi washe gari ya shirya ya nufi Maiduguri batasan da zuwan nasa ba kawai sai fitowa tayi daga wanka taga mutum a zaune ya zubanta ido gabanta ya fadi tayi baya da sauri zata juya yayi azamar riqeta ya mannata da qirjinsa ya sauke numfashi yace “matata ta kaina" kallonsa tayi da sauri ya daganta gira tare da dora bakinsa kan dan qaramin bakinta yana sauke Mata kiss ta lumshe idonta tanajin wani yanayi na zagaye jikinta a hankali ya zame towel din jikinta tayi saurin riqewa ya girgiza mata kai yace “jiya aka daura aurena dake Hud inasonki ko nayi niyyar fushi dake bana iyawa"




Daga haka ya dora kansa a cinyarta yana sunsunar qasanta yana lumshe ido yanajin tsananin farin cikin kasancewarsu haka yasa bakinsa ya lashi gabanta yace “komai naki me kyaune Hud" ture kansa tayi zata tashi yayi saurin Kama nononta yasa a bakinsa ya fara tsotsa ta riqeshi da sauri tana shassheqar kuka tace “don Allah ka bari Uncle Amba zata iya shigowa fah..." Rufe Mata baki yayi yaci gaba da tsotsenta nono saida yasha me isarsa sannan ya qyaleta ya miqe yana layi ya koma gefe ya kwanta hakan ya bata damar miqewa tayi wuf ta fice da sauri ta nufi dakin Amba ta tarar da ita tana ninke kaya tace Amba wai da gaske ne aurena da Uncle Fatah?".....



_Marnege_
# *UMMUH HAIRAN*
[9/30, 7:16 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *FTROGU27* Dagowa amba tayi ta dubeta tayi qasa dakai tace “haka nakeji yanzu Abba yake fadamin ki shirya ku tafi da mijinki" jikinta ne yayi sanyi ta juya ta shiga kitchen ta rasa meye takeji a ranta farin ciki ko akasin haka, a hankali wasu hawaye suka zubo mata tayi saurin gogewa ta fara hada complex dinta bayan ta gama ta fita parlourn ta zauna tanasha daidai lkcn ya fito yana me kallonta ya zauna a kusa da ita yace “na gama hada Miki kayanki ki tashi mu tafi"
Kallonsa tayi da sauri zatayi mgn ya dora hannunsa akan lips dinta yace “sarkin qorafi to qorafi bai qarbu ba" idanunta ne yayi qwalqwal tace “amma Uncle ka bari sai gobe mana yanzu fah biyar ta wucce" murmushi yayi ya miqe ya fara qwalawa amba kira ta fito taname amsawa yace “ki fada Mata ta tashi mu tafi yamma na qarayi" dubanta amba tayi tace “ki tashi ku tafi Hud don Allah aje ayi biyayya ayi hqr"




Ganin sun dage yasata miqewa sukayiwa amba sallama suka nufi motarsa ya tuqasu suka fice har zuwa yanzu hawaye takeyi shidai Bai kulata ba taga yayi parking cikin wani babban hotel ya fita bai jima ba ya dawo ta dubeshi yayi Mata inkiya data fito, babu musu kamar raqumi da akala ta fito yana riqe da hannunta suka shiga dakin daya Kama musu ya mayar da qofar ya rufe tare da janyota ya hadata da jikinsa yayi hamdala yana yawo da hannunsa a sassan jikinta.
Gabadaya ya gama sauke mata kasala yajata ya zaunar da ita a bakin gadon ya fice, yadan jima sannan ya dawo hannunsa dauke da ledoji zama yayi ya rinqa janta da zance sukaci abincin ya lallabata sukaje sukayi wanka a tare sukayi sallar magrib da

Please Login or Register in order to submit comment