Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

“ammida gaske Aunty Fatima ta mutu?" Kawai sai taga ammi ta Kuma rushewa da kuka ta riqota jikinta tace “haka Allah ya tsara Hudah muyi hqr Fatima kwananta ya qare ta tadda sa'i" qanqame Ammi tayi tana maimaita „innanillahi wa innah ilaihirraji'un" saida ta maimaita sau uku sannan ta sake fashewa da wani marayan kuka tace “shine kuka qi fadamin yanzu da Uncle Fatah bai fadamin ba da babu wanda zai fadamin kenan shikenan ta tafi tabarmu na...." Rufe mata baki Ammi tayi tace “tashi ki shiga daki ki kwanta" gyara kwanciyarta tayi jikin Ammi tana kukanta da haka bacci ya dauketa washegari da wuri kuwa saiga Nusy suka shiga dakinta sosai mutuwar Aunty Fatima ta daki Hudah da duk wani wanda mutuwar ta shafa saboda hqrn Fatima da kawaicinta, sai wajen azahar suka iso saboda cikowar mutane bata samu ganin Uncle din nata ba sai dare suna zaune da Nusy tanata yimata mgnr bikin itakuma tanata gwasaleta tace “Hud kamar bakya murnar auren nan" hadiye wani yawu tayi me daci tace “bafa Uncle bane Nusaiba Abba yaqi yarda da aurena dashi nima wlh sai jiya nasani da dare daya kirani yake fadamin musaddam Kuma ya kirani yake fadamin wai saboda rasuwar da akayi bazaayi dinner ba jibi zaa daura auren acan gidansu zasuyi walima idan ankaini sai asakeyin wata, Nusy inason ganin Uncle gani yakeyi kamar Ina sane da komai gani yakeyi kamar dani aka shirya komai Nusaiba wlh Allah kenan bana burin rayuwa da kowa ba Uncle Fatah ba yazanyi Nusaiba yazanyi da wannan masifar datake tunkaroni wanda nakeso bashi zan rayu dashi ba".......
# *UMMUH HAIRAN*
[9/23, 9:47 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *FTROGU21* Komawa tayi ta kwanta tace “inajinsa a cikin jinina inajin kamar numfashi na zai katse idan ban rayu dashi ba Nusy kiyi wani abu don Allah" kallonta Nusy take cike da tausayawa tace “kiyi hqr kibi zabin da sukayi miki hakan zai zame Miki alkhairi a gaba Hud sunfiki son Shattima sun fiki son farin cikinsa tunda kikaga sunqi sunada dalilinsu kuyi biyayya kawai" kasa cewa komai tayi saboda idan tace zatayi mgnr kuka zatayi tagaji da zubar da hawayen yanzu burinta kawai ta samu hanyar da zataga Uncle dinta.
Miqewa tayi Nusaiba tace “ina zaki?" Juyowa tayi ta kalleta tace “inason ganin Uncle nasan yanzu yana dakinsa zanje nagansa" murmushin tausayinta Nusaiba tayi ta fice parlourn har yanzu da mutane haka ta ratsa ta wucce saarta daya su Ammi basanan, dakinsa ya nufa ta dudduba taga babu Wanda ke kallonta ta fada ciki ta tarar dashi kwance qudundune da bargo ta matsa ta tsaya akansa tace “Uncle" yanajin muryarta ya janye duvet din da sauri ya zubanta ido tayi wani fitinannen kyau fatar nan tasha gyara sai glowing takeyi yaja numfashi yace “fita" dagowa tayi da sauri ta dubesa yace “eh nace ki fitarmin daga daki"
Qasa tayi ta durqushe tace “ka daina ganin laifina Uncle wlh bansan komai ba cikin abinda kake zargi akaina..." Tsawa ya daka mata data sanyata zabura ta miqe ya tashi yana layi ya matso ya damqi wuyanta yace “jayayya kike dani nace ki fita kin tsaya zaki karanta min qarya ubanwaye ya kawo Wannan dan iskan gidannan harya zaba mikishi a matsayin abokin rayuwa, kinsan Allah Hud zai iya kasheku idan kika qara matar inda nake ki ficemin daga daki..."




Yana fadin haka ya bude qofar ya hankadata waje ta fadi kan burjin ta kifa kanta ya mayar da qofar ya rufe dagowa tayi da kanta da yake hautsina Mata takai hannunta ta shafo goshinta taga jini kuka ya kwace mata daidai lkcn da motar Musaddam ta shigo harabar gdan ya hangota a kwance a gurin yayi parking da sauri ya fita ya matsa gabanta yasa hannunsa ya dagota yace “subhanallahi garin Yaya kika fadi goshinki ya fashe haka?"
Kukanta ne ya qara qarfi lkcn data ciro tissue ya sanya ya soma goge Mata jinin yanata zuba Mata sannu tana binsa da kallo hawayenta yaqi tsayawa zuciyarta tafasa takeyi sosai da wulaqancin da Uncle din nata yayi mata kawai saboda takasa jurewa taje ganin lfyrsa shine har zai fitar mata da jini ashe har yanzu bai daina kallonta a matsayin yarinyar da zaike yiwa wulaqanci son ransa ba, kuka ta sake rushewa dashi Musaddam ya kamata ya dagata ya rungumeta yana shafa bayanta yace “don Allah kiyi hqr ki daina kukannan Hudah kodai nine bakyaso?"




Dagowa tayi ta kallesa yace “nasan a baya kina nunamin qauna bansan meye ya canzaki ba Hud lkc daya kika daina kula dani kika daina samun lkc na nasha wahala akanki inama kansha tunda har yanzu nakasa sake samun zuciyarki ni nasani ni masoyi ne na gsky a gurinki babu abinda bansani ba game dake Hud babu abinda Abba be sanar dani ba amma naji nagani nace inaso a haka meyasa bazaki bani zuciyarki ba Hud saura kwana biyu fah kacal ki zama tawa idan bamu fahimci juna yanzu ba yaushe zamu fahimta, nan da lkc kadan fah yaya zamu fara haifa Hud kizamo mace ta gari don Allah me burin ganin mijinta cikin farin ciki"
Sake narkewa tayi a jikinsa tanajin yanda zuciyarsa take harbawa da sauri da sauri ya janyeta yana furzar da iska yace “zaki jiqamin aiki Hud Kuma da sauran lkc" qasa tayi da idonta yace “nakusa shekara rabon da naga murmushin matata muje yayi miki dressing gurin nan mu dawo" noqe kafada tayi ya matso yayi kissing lips dinta yace “yau zan kwanta cikin nutsuwa nasamu lkcn ki ki shirya gobe zanzo da yamma zamuje walimar da abokaina suka shiryamin" mota ya shiga ya tayar ya leqo yace Mata “C U" juyowa tayi yayi kissing iska yace Mata “I love you" batasan sanda tayi masa murmushi ba shima yayi Mata tare da daga Mata hannu yaja motar ya fice,
Ashe duk abinda sukeyi akan idon Shattima sukeyi yana tafiya ya qwala Mata Kira ta juyo da sauri taganshi tsaye jikin wata bishiya tayi kamar taje zuciyarta ta rinqa dawo mata da irin wulaqancin da yayi Mata yanzu kawai saitayi shigewarta ciki tanaji ya biyota yanata kiranta tayi wuf ta fada dakinta ta kulle da key ta tsaya jikin qofar yazo ya rinqa dukan qofar yana cewa “dama haka kike ashe dama abinda kukeyi dashi kenan a gabana Hudah agabana tsabar cin fuska wani qato zai rungumeki"



*************************⬇**********************
************* Top Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.thn.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > [email protected]

******* FOLLOW US ******

Facebook: Top Hausa Novels

Twitter: Top Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/tophausanovels

Telegram Group: https://t.me/tophausa

Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na TOP HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Top Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************




Hawayenta ne yaci gaba da kwarara ta qarasa jikin mudubi tana duba fuskarta tanaci gaba da mulmula gurin da taji ciwon tana hawaye shikuma yanaci gaba da buga qofar yana kiranta yana cewa “ki bude nace Hud" Nusaiba ce ta dubeta tace “meye Kuma ya faru?" Zama tayi tana bata lbrn komai taja fasali tace “shine har zaiji haushi lallai ba shi dinnan yaga ma kina nuna kin damu dashine ki tattarashi ki aje ki tunkari sabuwar rayuwarki Allah ya sani banayi miki sha'awar zaman aure da Shattima Hud ko rayuwarsa da Aunty Fatima ta isheki shaida shi mutum ne meson kansa da fifita muradansa ki manta dashi ki rungumi Musaddam shine masoyin gaskiya wanda badon komai naki yakesonki ba"
Sun jima suna tattaunawa tana ganin wayarta tanata ring kiran Shattima yana shigowa yana yankewa ta share taqi dagawa saida na Musaddam ya shigo bawai don tana sha'awar hirar dashi ba saidon ta turawa Shattima haushi ta daga ya tambayeta jiki tace da sauqi suka dan taba Hira yana fada Mata irin tanadin da yayiwa rayuwarsu, a hakan kiran Shattima yaketa shigowa ta rinqa jan Musaddam da hira suka cinye lkcn sannan sukayi sallama yana aje wayar ta kashe tata gaba daya abinda ya qara gigita nutsuwar Shattima yasan taga kiransa amma ta kashe wayarta,
Kwanciya yayi da haushin abin a ransa washegari kuwa tun asuba sukayi sammakon ficewa daga gdan baisamu ganinta ba yanata baza ido har yamma Kuma kiran wayarta yakeyi Nusy ta hanata dagawa,





Da yamma tayita kiran wayar Musaddam bata shiga babu yanda suka iya haka suka koma gida itane da Nusaiba kawai a farfajiyar gidan suka tarar dashi yanata kaiwa do komowa ta yana ganinsu ya nufosu ta kuwa take ta shige gdan a guje Ammi taganta kamar an jefota tace “yaya yaya akayi?" Shigewa tayi bayanta ya shigo yana qoqarin cafkar Abba ya riqeshi yace “waikai bakada hankali ne Shattima yanzu da Hudan kake tsere ubanme tayi maka?"
Idanunsa ne ya kada yayi jajir yace “saboda yarinyar nan ta rainani tun jiya nake kiranta taqi dagawa tanata waya da wani banza can daban dama ta gama wayarta saita kashe yanda bazanma sameta ba still yau nakirata tafi sau ashirin taqi dagawa ni saanta ne?" Tabe baki tayi tace “to ai naga ba dolene nayi maka abinda kakeso ba tunda ba aurena kakeyi Kuma ma Ina ruwanka da matar wani...."
Mari ya dauketa dashi da yasanya Abba shima ya daukesa da mari yace “amma Abba kanajin mgnr da take fadamin ni zata fadawa aure yaushema zatayi auren Allah yasa tattabara ce ita qarewar aure wlh saina qarya yarinyar nan idan ta kuskura tazo hanuna...." Turata Abba yayi dakinta yace “kaidai kaji kunya wlh shashasha dakai nawa Hudah take da har zaka biye mata kuna wannan shirmen a haka kuma da saboda ka mayar dani sakarai kakeso nabaka aurenta"




Shigewa daki Abba yayi Ammi ta tabe baki tace “Allah ya kyauta ta shige dakinta suka barsa tsaye yana cizon yatsa kafin yaga babu wani sauqi ya juya ya tafi gdansa bayason zuwa gdan da suka rayu da Fatima tuna masa da abubuwa yakeyi shiyasa ya nufi rijiyar zaki ya bude gdan ya shiga ya kwanta ciwon qirji ya addabeshi washegari kiran duniya Abba yayi masa yaqi dagawa saboda yasan mgnr auren Hudah ce shikums yayi alqawarin bazaije gurin daurin auren ba gara ya zauna ya mutu a gida shi kadai sai qarfe biyu Yayansa Faruqu ya kirasa ya daga daqyar yake fada masa yazo Abba na nemansa bai dauki mgnr serious ba yace “bazan iya tuqi ba qirjina yana ciwo sosai"
Kashe wayarsa yayi ya dauka ya Kira Ammi ta daga tace “waikai gdan ubanwa ka shiga ne tun dazu abbanku yake nemanka" numfashi ya sauke yace “ni bansan meye amfanina a cikin bikinku ba ko dani ko bani bazaku fasa dauranta aure da yaron nan ba saboda haka kuyi duk abinda ya dace ammi ni inajin dama nine na mutu na huta" zaro ido Ammi tayi tace “har abin yakai haka to Allah ya kyauta" nanma kashewa yayi ya tashi daqyar ya shiga bathroom yayi wanka ya sake kwanciya cikinsa yana masa ciwo sosai yana kwancen yaji anata horn a qofar gdan ya tashi daqyar ya leqa tare da duban agogo biyar saura yan mintina ya miqe ya zura doguwar rigarsa ya sauko yana dafe da qirjinsa daidai lkcn da megadi ya bude qofar motoci ne guda uku suka shigo suka Parker suka fara fitowa ya tsaya yana binsu da kallo shi duk baquwar fuska yake gani baiga wani idon sani a cikinsu ba, ga mamakinsa sai yaga sun nufo qofar parlourn ya kauce mamusu kamar robbot suka shiga sai lkcn aunty Ubaida ta shigo tagansa tsaye yanabin mutanen da kallo tace “me kakeyi anan?" Shafa kansa yayi yace “meye hakan kuma?" Murmushi tayi tace “amaryarka muka kawo maka" gabansa ne ya fadi kardai mgnr da mahaifin Fatima yayi na cewa zai aura masa qanwarta ne ya tabbata take kawai sai taga yayi baya luuuuu ya fadi tuni sukayo kansa cikin tashin hankali hatta da Amaryar dake zaune saman kujera saida ta miqe.......
# *UMMUH HAIRAN*
[9/24, 7:10 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *_Pls paid before read, account Fauziyya Tasi'u 0255526235 GTB ko hoton card MTN ta wagga number 09013718241 or VTU for this number 09031307566 regular 200 VIP 500_*


*FTROGU22* Isa sukayi kansa da sauri Aunty Ubaidah ta dauko ruwa ta shafa masa yaja ajiyar zuciya tare da bude idanunsa ya saukesu akan Wadda take matsayin matar tasa da gaske ne ba gizo ba Samiha ce qanwar Fatima yaja wani gwauron numfashi ya sauke ya miqe ya nufi qofar dakinsa har yasa qafarsa zai shiga ya juyo yace “bana buqata ku juya da ita na sawwaqe Mata saki uku" dukkan Wanda ke dakin saida ya dafe qirjinsa saboda tashin hankalin da suka shiga ya mayar da dakinsa ya datse,
Jiki a salube amarya nata gursheqen kuka suka dauki hanyar gdansu Ammi shima fitowa yayi cikin shirinsa motarsa ma ta riga tasu tashi ya nufi gidan ya tarar dasu sunyi dako dako yana shiga ya fara masifa ya shige ciki a parlourn Abba ya tarar da Hudah Abba yanata yimata nasiha tanata kuka yana shigowa Ammi ta Kama hannunta suka fice ta dago ta dubeshi shima din ita yake kallo yaji wani abu ya caki zuciyarsa ya zame ya zauna tare da dafe qirjinsa yana ambaton sunan Allah taso ta turje Ammi tajata da qarfi ta fita da ita tana kuka tana kiran sunansa yanajin yanda take kiransu sunansa bashi ba hatta Abba Saida abin ya girgiza shi ya girgiza kai kawai yace masa “ya akayi?"




Kallonsa yayi yace “kajifa yanda take kuka Abba shikenan kun rabamu shikenan qarqashin wani zataje ta zauna?" Miqewa Abba yayi yace “hqr zatayi da haka kowa ya saba" daga haka bai Kuma cewa komai ba ya shige ciki shikuma ya miqe ya kwanta a saman kujerar tun daganan bai sake sanin wani abu daya faru ba,
Hanya suka dauka Aunty Ubaidah tanata yimata nasiha har suka isa unguwar sharad'a gidane me kyau matsakaici shiba babba ba shiba qarami ba suka firfito suka shiga ciki tana kwance a kafadar Ubaidah tanata kukanta yammata ne guda uku a parlourn sai wata mata da suke daukar yanayin kama da Mussadam itama farace kamarshi sukayi sallama Amma Basu samu arziqin an amsa musu ba duk wani abu na al'ada su Aunty Ubaidah sunyi mawa yan karbar amaryar sukuwa sunyi fumfurus kamar basusan daga inda suke ba saima tabe baki da daya cikin yammatan tayi tace “aikin banza kwashe²n masifa yaje ya kwaso mana irin Akuyanci Yo bandama toshewar qwaqwalwa me Saddam zaiyi da yarinyar da qanin uwarta ya gama debe albarkatun jikinta"




Ba Hudah ba hatta yan kawo amaryar da basusan abinda ya faru ba saida sukaji dukan maganar Hajiya Huwaila tace “haba kekuwa baiwar Allah meye yayi zafi haka?" Nan danan kamar masu jiran a tankasu sukayo kansu suna masifa suna zage zage sunata fadar maganganu Aunty Ubaidah ce ta janye Hudah da kukanta ya qaru jikinta yake rawa ta nufi dakinta da ita ta dauki wayarta ta kira Mussadam tace maza maza yazo anaci musu mutunci a gidansa,
Allah yasa yana kusa da unguwar ya qaraso da sauri ya shiga gidan ya tarar yan uwan nasa sai zage zage sukeyi suna ta cewa ya auro karuwa dama wata uwa zai samu a yar jami'a shikam yama rasa yanda zaiyi Saida yakira mahaifinsu ya samu ya Kira babbar yayar tasu yace subar gdan kafin yaci mutuncinsu wannan ne yasa suka samu sa'ida ya koma ya rinqa binsu yana basu hqr Nusaiba da taga tashin hankali tace,
“Tabdi dama musaddam haka danginka suke ka nace ka auro yar mutane? Kaini bantaba ganin balaƴaƴƴun dangi irin nakaba" shidai hqr yaci gaba da basu yadai samu Suma suka tafi ya rage daga Hudah saishi a gidan a kunyace ya shiga dakin ya zauna a gefen gadon yayi shiru ya rasa ma meye ya kamata yace mata itanma batace komai ba sai kukanta da taci gaba dayi tanajin haushin Mussadam haushi biyu ya rabata da Uncle dinta ya kawota cikin masiffafun danginsa, a sanyaye ya juya yana dubanta yasa hannunsa ya dage mayafin kanta yace “kiyi hqr don Allah bansan rashin mutunci ne zai kawosu ba da bazan barsu suzo ba Hudah...." Daga Masa hannu tayi tace “meye zaka fadamin Musaddam ka gama kwanceni kaci mutuncina a gurin danginka Musaddam wannan wanne irin tozarci ne ka fadawa danginka Uncle dina shine ya lalata...."




Da sauri ya katseta ta hanyar rufe Mata bakinta da nashi ya turata ta fada kan pillow yabita ya danne da faffadan qirjinsa ta rintse idonta hawaye naci gaba da kwarara, saida ya tsotsi bakinta iya tsotsa sannan ya dagata yace “babu haka tsakanina dake Hud wlh bani na fada musu ba ni banmasan hakaba kawai Abba yacemin anyi rapping dinki bayannan bansan komai ba" miqewa yayi ya nufi bathroom yace “taso muyi sallah mu kwanta dare yayi" batayi masa musu ba ta miqe har yanzu hawaye takeyi sukayo alwala yajasu sukayi raka'a hudu yayi musu addu'o'i ya miqe ya dauko kayan ciye²n daya shigo dasu ya baje musu a gabansu da dabara ya samu ta danci abincin yajata sukayi brush ya taimaka mata ta rage kayanta yana qoqarin balle mata bra din ta riqe hannunsa.




Gabansa ya fadi ya kada mata kai ta sake kwantar da kanta a qirjinsa ya cire Mata yakai hannu ya kashe hasken dakin ya kunna haske me duhu suka kwanta ya rinqa shiga jikinta tana janyewa har yayi nasarar kaiwa ga gaci ranar tayi kukan nadamar abubuwa da yawa duk da yanda musaddam ya rinqa yimata sambatu yana sanya Mata albarka ita hakan baiyi mata ba taso ace shine mutum na farko daya karbi budurcinta a gurinta.
Sosai taji a jikinta Musaddam ma babu sauqi gashi da iya tattalin mace da hikima ya rinqa gurzarta duk da baya wani dadewa sosai amma ta karbi gashi a daren Saida yayi sau uku daga qarshe tasa masa kuka dole ya qyaleta suka kwanta bacci me dadi shidai yayi itakuma kacokan zuciyarta na gurin Uncle dinta tana tunanin halin da yake ciki, da asuba ta tashi ta samu tayi wanka tanajin yanda bayanta yake ciwo tashin Musaddam yayi miqa tare da salati tayi sallah tana nan zaune tanata azkar dinta tana mamakinsa tashi biyu tayi masa amma bai tashiba,
Bayan ta gama ta tashi ta sake matsawa ta tasheshi kawai sai ya janyota jikinsa yace “idan na tashi zanyi baby yunwarki nakeji yanzu" yana fadin haka ya fara sarrafata ta janye tace “don Allah ka tashi kayi sallah ni nagaji Allah" miqewa yayi ya shiga bathroom din yayi wanka yayo brush ya dauro alwala yayi sallah ko azkar bai tsaya yayi ba ya hauro gadon ya fara yan wasanninsa da ita ta lura shi wasanma bai wani iyaba iyakar nono ya iyasha shima din ba wani qwarewa yayi ba babu wani Abu da taji ya daga qafarta ya fara shigarta yana zungurinta amma Uncle dinta ne a ranta dashine sai yaji tayi lumtsum da ruwa yasa bakinsa yasha iya sha sannan ya shigeta shikam wannan nadakaman ko hannunsa baikaiwa yaji ta tsumun saidai ya saita dick dinsa.




Lkcn data farajin suger abin yana ratsata lkcn shikuma yayi release ya bingire yana mayar da numfashi ta bisa da kallon takaici kawai ta kada Kai ta juya masa baya ya saqalo weast dinta yana hura mata iska yana murza nononta yace “gsky kinada dadi Hudah sai narinqa jin dadinki yana yawo a jikina" ko kallonsa batayi ba ta miqe ta shige bathroom tayo wanka ta dawo tanason ta kwanta yace Mata “yunwa nakeji amarya"
Kallonsa tayi da sauri kawai sai taji hawaye sun zubo Mata ya miqe ya matso kusa da ita yace “meye Kuma abin kukan daga mgn?" Qasa tayi dakanta tace “nagaji Saddam bazan iya shiga kitchen ba bayana ciwo yakeyi shafa bayanta yayi yace “hqr zakiyi ki shiga ki sama mana ko tea ne ni nan da kika ganni ko ruwan zafi ban iya dafawa ba"
Janyewa tayi ta nufi qofar dakin tana hawaye zuciyarta tanayi ma tuntuntunin baya lkcn da suke sha'aninsu da Uncle shattima har mantawa tayi da yanda ake girki da safe kafin ta tashi ya hada musu komai da rana ya siyo ya kawo Mata da dare su fita yawonsu sai sun qoshi su dawo, da wadannan tunane tunanen da Kuma kewar abinda zuciya keso ta dafa tea din ta dora indomie ta soya qwai ta jere musu a dinning, ta koma tana gyara parlourn bataji fitowarsa ba sai ji tayi yana cewa “aa kune da safennan sannunku ku iso" dagowa tayi gabanta na faduwa suka kalleta sukayi dariya daya cikinsu tace “yaya me ka samu a jikin wannan iskantacciyar yarinyar don Allah?" Kallon me maganar yayi da sauri ya kalli Hudah da ta zuba musu ido jikinta na rawa yace “Banson hauka Abidah ki tsaya iyakar matsayinki babu ruwanku da abinda ya shafi sirrin dake tsakanina da matata"
Ta danji dadin amsar daya Basu ya nemi guri ya zauna suka tabe baki Suma suka zauna a dinning din sukaja flat ya dago ya dubesu sukayi dariya tare da cewa ai dama mun fada maka indai kayi aure mun daina girki abincin safenmu anan na rana anan na dare anan" sunkuyar dakai yayi yaci gaba da cin abincinsa itama Hudah tana gamawa ta shige daki saboda ta fahimci rashin mutunci suka qunso tana tankawa zasuci mutuncinta, kwanciyarta tayi bata fito ba har suka gama suka tafi shima ya shigo ya kwanta tanajinsa yana goga mata yar qaramar dick dinsa tayi banza dashi saboda tayar Mata da kwadayi kawai yayi bai zunguro Mata inda ya kamata ba.......
# *UMMUH HAIRAN*
[9/24, 8:28 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: *_Pls paid before read, account Fauziyya Tasi'u 0255526235 GTB ko hoton card MTN ta wagga number 09013718241 or VTU for this number 09031307566 regular 200 VIP 500_*


*FTROGU23* Sosai yaso ta biye masa itakuma taqi ko kallonsa saima sake juya baya da tayi hakan yasa shima ya qyaleta sukayi baccin a haka babu wata tarairaya bata tashi ba sai wajen daya da rabi ta shiga ta watsa ruwa ta dauro alwala tayi sallar azahar ta fito parlourn tsayawa tayi turus batasan sanda wasu zafafan hawaye suka zubo Mata ba ta rinqa bin parlourn da kallo flat din glass din da sukaci abinci dasu duk an farfasa su a qasa duka ukun sannan anyi Mata watse da shayi da taliyar yan yara duka akan center carpet dinta ta tsugunnawa tayi ta fara gyara gurin tana hawaye ta goge ta gyara ko Ina tsaf sannan ta nufi kitchen ta dora abinci yunwa na qwaqularta kasancewar ko breakfast batayi ba.
Jallop din cous-cous ta hada lemo ta zauna tanaci suka shigo dukkansu su ukun babu ko sallama ta dago ta dubesu ta kawar dakai taci gaba dacin abincinta hankalinta kwance daya cikinsu tace “yar hutu ashe kintashi har kinyi girkin dama yunwa nakeji" zama sukayi a dinning din suka faracin abincinsu Abidah tace “babu laifi akwai zaqin hannu" itadai batace musu suci kansu ba tana gamawa ta dauke nata kwanukan takai kitchen ta dawo ta kwanta, tana danna wayarta sai lkcn ya fito yana hamma ya dubesu suma shi suke kallo ya zauna a kusa da ita yace “yunwa mijinki yakeji amarya" kifa wayar tayi a cikinta tace “inajin akwai abinci a dinning"




Miqewa yayi ya nufi dinning din ya zauna ya bude food flast din yaga wayam ya kallesu Suma suka kalleshi suna miqewa sukace “to yaya saimunzo cin na dare" juyawa yayi ya kalli Hudah yace “Ki tashi ki dafamin wani abincin wannan dai babu" miqewa tayi da sauri tace “babu?" Daga Mata Kai yayi tayi murmushi tace “tabdi aikuwa saidai ka fita ka nemo abinci wlh na gaji ba iya yin wani girkin zanyi ba"
Baice Mata komai ba ya miqe ya sanya kayansa ya fice tabisa da kallo tare da tabe baki ta miqe tayi komawarta daki sai dare ya shigo tayi masa sannu da zuwa ya amsa Mata babu yabo babu fallasa ya ajiye kayan daya shigo dasu ya nufi bedroom yayi wanka ya dawo ya zauna tayi sallar Isha tayi shirin kwanciya tazo zata dauki wayarta ya janyota jikinsa ya kwantar

Please Login or Register in order to submit comment