Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

(We don'nt only entertain and educate,but we touch the heart ❤of reader's📚)_


#[email protected]
*#IG PML WRITERS*
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com



*PAGE* *19*~*20*





*Wannan shafin naku ne,Allah ya bar zumunci Ameen*🌹



````1~ Rukayya(Mummies~pet)
2~ Ihsan
3~Shamsiyya(Mummies gal)
4~Meenat
5~Zainab
6~Maryam
7~Soffy
8~Hassana
9~Khadija Achida
10~Mariam Tijjani Adam
11~Khadeey pink💞
12~Ummu irfan
13~Zeemom
14~Maman Ihsan nd iman
15~Maryem bako
16~Maman Auwal
17-Ummu khadijah😘😘
18~faty Basheer
19~ummu khadijah
20~Maryam farouq```
21~barrister teema
22-mmn Khalifa 23~momyn iman
24-maman khalil
25_Maryam sani
27_cutee sumy
28_maman ummul-khairi
29_maman khalefa
30_fateema ahmad
31_Mufeedah
32_Maryam mohmd naseer
33_Hussai mrf
34_Amena haruna (mimin najlah da nabeeha)
35~Aisha Muhammad
36~Asma'u Zakari
37~Anty maimounath
38~Maimon
39~Fateema Eed
40~Haleema Alkali


*Love you all*🌹





*Washegari* da safe, Najwa ta shiga kitchen ta had'a breakfast kasancewar weekend ne ba school, Mommy ce ta shigo kitchen d'in cikin fushi ta fara magana"Ashe ke munafuka ce y'ar iska yaushe kika fara soyyaya da Imran amma ban sani ba "

Najwa shiru tayi, Mommy ta k'ara harzuk'a tace"ai dama ka taima mutum ne ka ciro shi a rana kasa shi a inuwa daga k'arshe ya jefa cikin ranan,to wallahi kinyi kad'an banziyar yarinya sai na koya Miki hankali Kuma daga yau ba ke ba Imran zanga yanda za'ayi auren"taja tsaki ta fita, tana shiga bedroom ta kira Umma a waya Nan umman tace ga ta Nan zuwa gidan,

Najwa ko baiwar Allah zama tayi a k'asa ta rushe da kuka dama ita tasan da wuya ta auri Imran,

Aneesa ce taji Mommy na ta faman fad'a ita kad'ai shine take tambayar ta meya faru Nan Mommy ke fad'a Mata,habawa Aneesa ai sai ta rushe da kuka, cikin mamaki Mommy ke tambayar ta me yasa ta kuka,

Cikin kuka tace" Mommy na jima Ina son ya Imran shine Kuma yanzu sai ace zai aura wancan kucakar wallahi ba zai yuwu ba"

Mamaki d'auke a fuskar Mommy tace" kina son shi fa Kika ce, ko dai kinyi hauka ne Aneesa lafiyar ki kuwa"

Tace"Allah da gaske Ina son ya Imran"

Tassss Mommy ta kwashe ta da mari tace" kina hauka ne eye na d'auki Imran kamar d'an da na haifa ne Dan haka bazan so aure a tsakanin ku ba Dan haka tun wuri ki cire shi a zuciyar ki, ita ma wancan y'ar k'auyen ba yarda zanyi ba" Nan ta tashi ta fita,

Ita ko Aneesa kuka ta dingayi daga k'arshe ta nufa bedroom d'in su ta hau dukan Najwa ta ko'ina, Yusra ce ta fito toilet tana k'okarin raba su tana cewa" haba Aneesa Mai kike yi haka ki bar please"

Ture Yusra Aneesa tayi tace" wallahi sai in had'a dake da kike wani kare ta ita d'in yar'uwan ki ce ko me matsa ki bani guri nonsense" k'okarin marin Najwa tayi da sauri Najwa ta rik'e hannun ta tace" shin ko Zaki iya fad'a min dalilin da yasa kike min haka?"

Cikin fushi tace" aikin fini sanin hakan, tun ba yanzu ba zuciya na ta Jima da kamuwa da son Ya Imran shine Dan munafurci zakiyi soyyaya da shi to wallahi Baki Isa"

Jin hayyaniya a parlour yasa su fitowa Dan ganin meke faruwa, Umma ce ta shigo tana masifa sosai, tana ganin Najwa ta cakumo ta sai da tayi mata wani irin mari Mai uban azaba, sai da Najwa ta saki wani ihu dan taji azaba,

Umma cikin zafi tace"kad'an ma kenan kika gani, sai na tarwatsa zuri'an ki gaba d'aya idan kikayi gigin auren Imran"

Mommy tace"ai batun aure ma bai ta so ba Dan a yau ba sai gobe ba zata bar gidan Nan tunda ba gidan uban ta bane" Nan tasa Aneesa ta kwaso kayan Najwa duka ta watsa su a waje,

Haka Aneesa ta dinga watsi da kayan Yusra duk ta rud'e sai hak'uri take basu, daga k'arshe shiga kitchen tayi ta kira Daddy a waya ta sanar Mai, hankalin shi yayi mugun tashi nan ya nufo gida,

Zagi iri_iri ba wanda Najwa ba ta sha shi ba gurin Mommy da Umma, haka sukayi Mata tatas sai ga Daddy ya dawo, cikin fushi ya shiga yace duk Aneesa ta kwashe kayan ta maida Kuma sai ya hukunta ta, Umma ko cewa yayi Yana ganin girman ta Dan haka kawai ta bar mai gida, Umma tace" ai wallahi ba sai ka Kore Ni ba amma Ina so ka sani wannan auren ba zai tab'a yuwuwa ba Kuma mu zuba Ni da kai d'an halak ka fasa" fuuuu ta shiga mota ta bar gidan,

A ranar ko Mommy tasha fad'a ba kad'an ba kuma yayi Mata warning akan kar ta kuskura ta k'ara maimata irin haka,

Najwa tasha kuka sosai gashi zuciyar ta na mutuwar son Imran, lokacin da Imran yaji ya shiga tashin hankali Mai tsanin haka ya dinga ba Najwa hak'uri, yayin da Aneesa ta fad'a mai cewa son shi takeyi aiko yayi mamaki sosai, Dan shi a matsayin k'anwar shi ya d'auke ta,

Umma ta kira shi tayi mai fad'a sosai,shi ko hak'uri ya dinga bata, cikin b'acin rai tace" ka rik'e duk wani hak'urin ka Dan bazan hak'ura ba, Kuma a yau ba gobe ba za'asa ranar auren ka da yarinyan aminiya ta"

Cikin tashin hankali yace"No Umma please kar kiyi min haka wallahi Ina son Najwa RAYUWA Na bashi da amfani idan ba ita Dan Allah ki taimake Ni kar in rasa ta"

Mik'ewa tayi tace"kayi kad'an yaro bazan tab'a yarda ka auri y'ar talakawa ba zanyi duk abin da zanyi Dan ganin auren Nan bai yuwu ba tashi ka bani guri, Kuma daga yau ka sake min maganar Najwa sai na tsine maka"

Zaro Ido yayi yace"Hakan ma ba zai faru ba Dan Allah ki cire maganar tsinuwa"

Banza da shi tayi har ya gaji ya hak'ura ya tafi,


Imran ne keta faman lalashin Najwa dake kuka, Yace"haba Najwa ya kike son inyi da kukan ki ko da abin da ke damuna zanji?"

Cikin sheshekar kuka tace" Yanzu ka yarda a raba mu kenan a karo na biyu kenan Ina rashin massoyi"

Yace" inshallah babu Wanda zai raba mu ki bar fad'in haka Sweet baby na" ya k'are cikin sigan lalashi,


Haka yayi ta bata hak'uri cike da k'aunar juna suka cigada da hiran soyyaya,



Biki saura sati biyu, a wannan lokacin ne aka Kai Najwa k'auye Dan acan za'ayi auren sai a kawo ta gidan da Imran ya gina, Mommy ba k'aramin bak'in ciki takeyi ba, nan tace ma Umma ya Kamata suyi wani Abu akai fa kar ayi auren, murmushi Umma tayi tace mata ai ta gama samo mafita kar Mommy ta damu,



Anyi setin akwati biyu na gani na fad'a Wanda duk Mami ce tayi haka ta dage tayi Mata abubuwan birni masu kyau Dan Daddy yayi oder kayan gida daga Germany su Mami suka shirya komai gidan yayi kyau,


A k'auye ko hankalin Yusuf ya tashi sosai ganin fa dagaske auren Ummin shi za'ayi,

K'anwar mahaifiyar Najwa tazo daga can k'auyen su inda ta dage sosai da gyaran Najwa, da su dilka da gyaran jiki tare da bata kayan Mata masu kyau na sakwato,

Biki saura sati d'aya Umma taje gurin boka tace tana son a asirce Mata mijin ta duk abin da tace yayi yayi Mata, (Wa'izzubila Allah ka Kare mu dayin shirka),

Haka akayi kuwa Dan asiri ya fara aiki a jikin Abba Dan yanzu bai damu da maganar bikin ba, harkan gaban shi kawai yakeyi,



Ranar Friday akayi walima Dan basu son yin bidi'a, Yusuf ko kamar zaiyi hauka haka ya dawo kamar mahaukaci Dan gidan abokin shi ya tare inda yake kulle a d'aki Yana shaye_shaye,





Ranar d'aurin aure, su Daddy duk sun iso k'auyen tare da mutane dayawa Mommy dai tak'i zuwa, Aneesa ko dole Daddy yasa taje, Yusra ko itace k'irjin biki, k'arfe 11:00am za'a d'aura auren amma ango da mahaifin shi basu zo ba,


Har 11:40am shiru babu su babu alamun su, Daddy ne ya kira Abba Yana tambayar shi ya jisu shiru ko lafiya, da k'yar Abba yace" ai baza mu samu zuwa ba dan gaskiya bazan aura ma d'ana Najwa ba Dan yanzu haka ma an d'aura auren IMRAN da IHSAN y'ar aminiyan Umma,Dan haka ka basu hak'uri kawai ku dawo"

Cikin tashin hankali yace"Yaya Mai kake nufi ne ya akayi hakan ya kasancewar?"

Cikin fushi yace" na gaya maka kayi abin da nace Dan Imran d'ana ne"

Daddy cikin mamaki yace" yau ka nuna min cewa Imran ba d'ana bani na haife shi ba, to Alhamdulilla Nima Ina da d'an da nayi bak'in ciki Dan haka zan nuna maka Nima Ina da d'an"

Abba yace"oho kai ka sani nidai bazan bar d'ana ya aura Najwa ba" Yana fad'in haka ya kashe wayar,


Daddy ko direct gurin Kawu ya nufa ya fad'a Mai duk abin dake faruwa inda Kawu yayi mamaki Kuma yati farin cikin yanda Daddy ke son *RAYUWAR NAJWA* ya inganta,

Nan take aka d'aura auren *NAJWA AUWAL Da ASEEM HAFIZ* inda dubanin mutane suka shaida,








*Taku ce*


*UMMU BASHEER*✍🏻




An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment