Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

raini ya rasa wadda zai auro sai diyar cikin mu,hmmm ayi dai mu gani, dan wannan irin su auren kudi ke kawo su, Allah ka azurtani da tsayyen dan d nima za a dama da ni," sake labulen tai taje daki ta saka dankwali, dan ita ba mace ce mai son dankwali ba sam, ta fito tana takun qasaita, a babban parlor ta tadda Hajiya Rabi da yaran ta, Sabeerah da Ilham, suna ta shagwama a jikin Daddyn su, Eamaan ce ta shafa kan Ilham tace," meye sunan ki?" Tana mata murmushin dake nuna tsananin shiga ranta da yaran sukai," Suna na Ilham, amma Sabeerah na kirana Elly, ni kuma ina kiran ta Saby, " murmushi tai tace," Oh kenan wannan itace Sabeerah? Can i call u sabee too?" " Yeh u can, and let me tel u a scret," ta kai bakin ta daidai kunnen Eamaan, " I like u, don't tell anyone," daga mata kai tai cike da jin dariya,itama ta kai bakin ta kunnen Sabeeran,"I like u too, u ar beautiful masha Allah," wani fari tai sosai tai tsalleb murna, Daddyn su da Hajiya Rabi ba qaramin burge su Eamaan tai ba, Ilham ce ta bata rai , " Elly me ya faru," " ba ku bane kuke gulmata," Daddyn ne ya fara dariya sannan Hajiya Rabi, " ba qulmar ki mukai ba zo kiji wata magana kema," sanar da ita tai itana tana son ta, yaran sukai ta murna, suka rungume ta " Mtsssss aikin banza da asubar fari za a cika ma na kunnuwa, sai kace ku kadai ne yara a unguwar nan," " A'a fa Hajiya Babba, ba zai yu kawai ke baki so yara na, Allah ya kawo mai son su, kuma suma suna son ta ki zo ki kina qananan maganganun da kk saba, " habaaa kacamewa sukai da fadace2, nan da nan idon Eamaan ya kawo hawaye, bata saba ganin wannan ba, itama ai gidan su su biyu ne, " to kaju kun fara, kut kut kut kut, ga hatsi to kuzo ku tsattsaga, jarababbu, baku da aiki dai jaraba, akan miji da 'ya'ya, ke wani ya hana ki cikin ki haifa? Ke kuma da kk jaraba akan yara naga dai yaran ba naki bane ke daya, da an magana sai iko akan yara, wannan kuma yar afiruwar wace ta ke zaune kuturinta dana Audu daya?............









*Iya jaraba kamar yanda Su Saby ke kiran ta ta fito fa*😱
💅🏼 BIYAYYAH 💅🏼





BY HAERMEEBRAERH













Page 3:








Cike da ladabi Eamaan ta zube a gaban ta, " Barka da safiya Iya," cikin isa da dauke kai ta amsa," lfy, baku ban amsa ta ba ai kan a kai ga gaishe2n," Alhaji ne ya duqar da kai cike da biyayya, yace " Iya amarya ta ce mai suna Eamaan, jiya ban shigo gida ba sai wajen 12, shiyasa ban kawo maku ita ba,kuma ina zaton ko dan gin ta da sika kawo ta jiya sun kawo maki ita," " Eh sun kai ta, amma ai a qunshe ta ke waya gan ta? Miqe ka zauna," miqewa yai ya zauna, kowa yai shiru,amma Hajiya A'i da Hajiya Rabi sai harare2 suke, a junan su, Ilham ce ta gaida kakar tasu, cike da fara'a ta amsa, sannan Sabeerah ta gaida ta itama, amsawa tai sannan tace," shin yau ba mai bamu abinci ne a gidan sai mun roqa?" Kallon kallo suka fara, domin kowaccen su tana qyashin ace ita tai directing masu aiki akai girki bayan mijin na wajen amaryar shi, Hajiya Qara ce wato Hajiya Rabi ta miqe, ta fice hanyar da zata sada mutum da kitchen din gidan,ma'aikata sun yi abinci kala2 suna jira, dan ba a basu umarnin kaiwa ba, kar sui laifi, suna tsoron masifar Iya, a tsaye cirko2 ta iskk su, dan kusan suna jiyo tashin muryar ta koda basu fahimtar komai sin san masifar take saukewa, umarnin kawo abubuwan da suka dafa tai masu, suka ko biyo bayan ta da abinci kala2, suka aje sukai waje, a qatuwar tabarmar da suke haduwa kowa yaci suka baje, kowa na kwasar girki, amma Eamaan duk sai ta takura, bata saba da su ba, ," Malama in zakici ki ci kina wani sunne kai kamar ta kwarai," cike da jin tsoron ta ta fara ci, Alhaji kuma ji yake kamar ya bata a baki? Dan gaba daya ya kula a tsorace take da Iyan tashi, a haka aka ci aka kowa ya tashi.

" Alhaji kullum a babban parlor zamu dinga cin abinci?" " A'a na yau ne dan na so ne na hada ki da sauran abokan zaman ki ku ga juna, to iya na zata zata mana nasiha me, amma na ga yau fadam ta kamar yafi na kullum zan je naji me zata ce, sannan kuma zamu hadu bangaren Hajiya Babba mui magana," daga mai kai tai alamar gamsuwa, dan ba ta fatan sake zuwa wajen wannan tsohuwa mai fadan tsiya, kallo ya bita da shi yaga kamar har wannan lokacin a tsorace take, jan ta yai jikin shi, ya fara shafa bayan ta, yana shinshinar wuyan ta, tsigar jikin ta ne ke tashi, salo salo yake mata da ta kasa jure jin saqon a kwakwalwar ta, mamaki take wannan tsohon ne ya iya wadannan wasanni, luf tai a jikin shi daidai lokacin da ya gama jagwalgwala ta, ya biya buqatar shi a haka, hawaye ne ke zuba a hankali bata son ya gane,sai ta gyara kwanciyar ta kamar wadda ke bacci, murmushi yai dan a zaton shi wasannin da yama ta ne suka sa mata kasala har tai bacci, miqe wa yai yaje yai wanka, ya fito, ya saka kaya masu kyau ya dau key na parsonal motar da yake fita ya fice, dan gaba daya ta motsa mai da lamuran shi, ba wai ya gamsu bane, so yake ya jishi yana aiki sosai gashi ita kuma a bule take, fita tana kallon shi bata motsa ba, sai da ya fita je taje ta rufe qofar ta jingina da murfin tana kuka, tabbas bata qaunar bawan Allahn nan, gaba daya ba sa'an yin ta bane, yanzu ace ko da wanka ma tai, yazo mata ai ganin shi take kamar Daddyn ta, babban mutum haka ya dinga sauke buqatar shi akan ka, kaiii akwai takura sosai, tana kuka taje toilete ta gyara jikin ta, bata taba ganin irin abunda ya zuba mata a tsakiyar cinyar ta ba,ga dumi ga wani qarni2 da taji yana yi, yatsina fuska tai ta cire rigar ta ta aje ta shiga wankewa, saida ta gama wanka, sannan ta fita ta shirya cikin shadda mai matuqar kyau kalar purple, aikin jiki an yi shi da pink dark, ba qaramin kyau tai ba,tirare gidan tai da tiraran wuta, sannann ta samu waje ta hau rera karatun qur'ani, ta window taji kamar ana motsi ta miqe a tsorace, amma bata daina karatun ba, tana leqawa bayan ta kai qarshen ayar ta ce " waye nan,"kwa sukai zasu gudu taga ashe sune, ajiyar zuciya tai ta kira su, a hankali suka je kamar masu jin tsoro, bude masu qoqafar tai suka shiga,taji dadin zuwan su dan dama a cikin kadaici take,habaa kan minti goma sun sake sai wasa suke da ita, kan su ta kalla gaba daya ga gashi amma a cukurkude, kayan su ta cire masu ta wanke kan tass, ta samu bands din ta da take amfani da shi ta gyara masu kan, yai matuqar kayu sai sheqi yake, cike da murna suka kwasa sukai wajen maman su, lokacin Iya rana wajen tana zazzaga mata masifa akan ita zata kula da abinci har Alhaji ya gama angwanci ya raba masu kwana, ranta a hade sai qunquni take, " in kin zagen kin zagi ta gida, yar nema,masu abun kunya, kuna zaune miji na neman matan banzan waje, ga shinan ai kun ja an kawo maku yar cikin ku,"" A'a fa Iya, neman matan shi ba laifin mu bane tinda ba mu muka haife shi ba," ta fada tana murguda baki, " iyyee to me kk nufi tijararriya? Wato ni ce ban bashi tarbiyya ba ko? To a cikin tarbiyyar dana ba shi ne lokacin har ake cewa nai mai auren wuri, ganin yana bin matan kar ya lalace da yawa, amma aka kawo ku aka zuba kun zama kamar hoto, shashashai, ita waccan tai dirim da an magana ta ce ita tayi ta gaji, amma ai bata gaji da tatse mai arziqi ba ko? Ke kuma da na ke gani a waye ashe kallon kitse nake maki,......" Mum kinga kan mu," cike da murna suka hada baki suka fada," Wow kun yi kyau,waya kai ku saloon ba a fadan ba?" "Mum ba saloon bane ba fa, Aunty Eamaan ce ta mana," tin daga wannan lokacin Eamaan ta samu matsayi a zuciyar Hajiya Rabi, amma iya a cewar ta na neman gindin zama ne, sam ba a mata gwanin ta, ko kwanta mata zakai sai ta kushe.


A haka Eamaan tai kwana shidda a gidan, ta ga halaye kala2, yau ne kwana na bakwai, wanda daga shi Alhaji zai tattara ya tafi wajen Uwargida. Ta idar da sallah kenan, ta cire doguwar rigar da hijab ta ninke, ta mayar inda take aje su, ta dauke qur'anin ta da littafin addu'o'in ta, ta dakko wayar ta,ta kunna data, suka hau chatting da Aunty Fa'iza dake qasar waje, sunje shaqatawa da Alhajin ta,shawarwarin yanda zata zauna da mijin ta da surukar ta har da kishiyoyin ta take ta bata, wanda yasa mata mutuwar jiki, take ganin anya zata iya kuwa? In ko haka zatai ba qaramar wuya zata sha ba kenan a gidan? Oh Rabb !, suna cikin hira taji shigowar shi,ta qudiri niyyar yin dukkan abubuwan da Auntyn ta ta fada mata, wannan dalilin ne yasa ta miqe duk da dukan da zuciyar ta ke yi, ta je gare shi, amsar kayan hannun shi tai,wanda ta kula kitchen zatai da su, tare da mai godiya da sannu da zuwa," godiyar me kk daga dawowa ta tin kan na baki abun dadi?" Murmushi tai dan ba ta gane wanne abun dadin yake nufi ba, " ai dole mace ta zama mai wa mijin ta godiya a kullum ko dan saka ta a cikin sutura da killace ta da yai ya bata wajen kwana, balle ya bata abinda zata ci," murmusawa yai har haqoran shi suka bayyana, lallai yarinyar nan ta tarbiyyantu wajen iyayen ta, " ba koma Eamaan dolena ne biya maki dukkan buqatun ki, indai ina da hali da iko," godiyar ta sake mai da fatan Allah ya bashi ikon, kitchen taje ta cirw komai ta mai mahalli, ta fito,zaune ta gan shi, ta duqa ta cire mai takalmi da safa, ya bi qirjin ta da kallo, wanda duk suka fito ta sama, wani yawu ya hadiya, hula da agogon shi ta cire tai daki ta aje, dawowa tai ta debo mai drinks data hada da kanta, na pineapple, da ginger da lemo, sai flavor da sugar, yana sha ya lumshe ido, dadin shi ba qaramin ratsa shi yai ba, nan da nan ya shanye, ta qara mai, ya shanye," Sweet kar ka sha ka kasa cin komai,"sai da ya kusa kwarewa, yanda tai maganat, tabbas a kunyace take, amma tana son ta gwada abubuwan da aka koya mata, cike da jin dadi ya aje ya fuskance ta," me kk kirani? Pls say it again,i want to hear it," murmushi tai ta rife fuskar ta, kaiii yarinyar nan zata zauta shi fa, ga murmushin ta shi kan shi ya isa sashi a wani halin, " cewa nai Sweet kar ka sha ka cika cikin ka," wata dariya ya barke da ita kamar Maman Manal ta barka zani da tusa, 🤣🤣🤭 a kunyace ta miqe tana tafiya ta daukar magana,tabbas ta san ta tarowa kan ta March amma ba damuea indai kwalliya zata biya kudin sabulu, abincin taje ta dakko ta jere gaban shi, sannan ta dakko tabarmar cin abinci, ta dora da carfet qarami, dan ta kula a gidan sun fi son cin abinci a qasa, abinci ne ta bude alkubus din flour, da miyar gyada, ta sha naman qaramar dabba, yaji kayan qamshi ba kadan ba, sai kunun aya mai hadin dabino, kayan qamshi, da sugar sai zuma kadan da ta saka, gefe kuma farfesun kan rago ne, daya umarci amai kan ya fita,baje ciki yai ya kwasa, dan tin da ya fara ya kasa magana, tinani yake wannan girkin ko a hotels din da ya sha zuwa bai taba cin irin shi ba, wa yayi, amma ya kasa tambaya, zurawa kawai yake, ganin ya ci har ya wuce geji ne yasa ta saka hannu ta riqe hannun shi, ta ce," Sweet in ka ci da yawa ka qoshi bacci zai gagare ka mai dadi fa," tana mai kashe mai ido daya, cike da cin dadin kalaman ta masu yanga a ciki da kissa ya tashi tsaye bayan ta wanke hannu a robar data zubo ruwan wanke hannun," a gaskiya duk wadda tai girkin nan sai na bata kyauta mai tsoka,sai abinda ta zaba zan bata," murmushi tai tace," ni ce kuma albarkar ka kawai nake nema bana son komai," " indai ita ce ko kin samu, Allah ya albarkace ki, ya baki abinda kk so duniya da lahira," sai da gaban ta ya fadi daya fadi hakan, ta dake ta miqe tai ciki, tafiyar ta ta sa ya hau tafiya yana bin bayan ta shima,.........
💅🏼 BIYAYYAH 💅🏼





BY HAERMEEBRAERH









Page 4:








Suna shiga taji alamar yana biye da ita, zuciyar ta kamar zata fito,dan tsoro, tasan yau kam ta ta ta qare, hawaye taji na son zubo mata tai sauri maida shi, yaqe tai ta juyo shi kuma yai mata murmushi, a yangance ta fara qoqarin cire kayan ta, kuma cike da kunya, idon shi qur a kan ta, bayan ta cire ne tana yi tana qoqarin kare sassan jikin ta, ta gama ta daura towel ta daga mai gira tace wanka zanyi inna fito zakai kaima ai ko? A qa'ida yanzu kam ai ba wani wanka da zai, kawai bacci zai yaci abinci, amma ganin haka yace eh zai wanka, fadawa tai ta rufe gam ta fara wanka tai brush tai alwala, samun brush din shi tai ta saka mai toothpast a jiki ta aje,ta fito, ta mai nuni da toilete din, shima cire kaya yai, ko kunya,da sauri ta dauke idon ta, "shifa wannan tsohon sam naga akama bai san kunya b, ko dan yaga ina mai haka? Bai san kaina nake gyarawa bane, yau yanda ya wuni bai gida na barshi ya hau gado ba wanka ai bazan iya bacci ba,gashi ya ci abinci,ba brush, na shiga uku in ya min irin abun dazu kan ya fita,amai zan," tana maganar zuci tana gyara jikin ta,wata rigar bacci ta saka mai dan kauri, kuma ba wata mai nuna jiki bace, amma duk da haka ta mata kyau,fara ce sol, sai ta hannu da wuyan anyi ratsin blue, zani ta daura, ta dora hijab, ta shimfida masu sallaya,ta zauna zaman juran shi, sai tashin qamshi take, yana fitowa ya gan ta a zaune ya kauda kai, ya shirya cikin kayan bacci riga da wando kalar fari shima, kallon ta ya sake yaga abun salla biyu," me zaki ne na gan ki anan damana baki salla bane?" Kada ido tai ta kifkifta su sannan tace," A'a na zaci zaka ce mui nafila ne irin na sabon aure, tinda ka ga bamui ba,bana son sai ka fito kace na shinfida abun salla, nafi son na dinga yin abu mai kyau kafin ka bada umarni," shidai bai ce komai ba,amma shi bai san wata sallar sabon aure ba, kawai akai mai kata ya kwanta bacci ya biya buqata ya miqe shikenan," to miqe muyi raka'a nawa zamui babyna?" Sanar da shi tai komai a lokaci daya tai saving masu time din tambaye2, sallar sukai ya maya addu'a yanda ta koyae da shi,sannan suka miqe suka hau gado, kashe fitila zatai yace sam bai san zance ba, tsoron duhu yake, dariya tai ta masa yanda ya nuna da gaske tsoron duhu yake, kullum tin da ta zo sai sun yi wannan dramar, komawa tai ta kwanta ya matsa ya dauke ta cak ya dora a jikin shi, daga haka Alhaji Audu ya dinga mata wasanni,daga nan ya zarce,..... kafin ya gama idon ta da zuciyar ta sun kumbura, ba dan komai ba sai dan kukan zahiri da badini da take, ga kunya,da wanne ido zata kalle shi da safe,sa'an Daddyn ta? Ya bace basirar shi ta biyan buqatar shi akan ta, wayyooo ina zata sa kanta da wannan lamari, lallashin ta yake sosai, tare da mata alqawurran jin dadi, shi sam zata yake kayan more rayuwa sune a gaban kowacce mace, bata ce mai komai ba, ta miqe da kyar tai bayi,ruwa mai dumi ta shiga,ta kuma,sai da taji jikin ta dadai ta bari, tai wanka ta fito, daure da alwala,lokacin qarfe 2 na dare, nawafil tai tayi, tana kumawa, a sujjadar qarshe ta samu tai addu'a akan neman zaman lafiyar su, da riqon Allah ya bata jimirin mai biyayya,sannan ya yaye mata soyayyar Anwar ko zata ji dadin zaman gidan mijin ta, tana haka taji wani wawan minshari da ya ake, kada kai tai dan tasan in ta tada shi ta tari aradu da ka, ta miqe ta haye gadon ta kwanta.

Asubar fari ta tashi tai sallah yana nan kwance, dabara cw ta fado mata,wayar ta ta sa ta kunna karatu ta aje a gefen kan shi, karatun ne ya tada shi, ya bude ido, ita ya gani kuda da shi, duk da haushin shi da take ji, na barin ta ta jinyaci kan ta da yai ya baza ciki da baki yana bacci, bai hana ta murmusa mai ba, dan tada shi sallah, cikin murya cike da shagwaba tace,"My Sweet yau ma zaka makara fa, ni bana son kowa na samun lada ana wuce mijina, gaskiya," ta juya baya irin na shagwavabbun nan, bacci ne fal idon shi, amma bai hana shi ganin kyaun da tai ba da shagwabar ta, tashi yai bai kula ta ba yaje yai wanka sannan ya zo yai sallah, ya koma ya ja ta ," mui bacci dan ni bacci nake ji," bata musa kai ba sika koma bacci.





Tin daga ranar Eamaan ta zama kwararra wajen yi ma Alhaji wayo na sa shi duk wani abun da ba ya yi a da, musamman ta bangaren ibada, wajen wanka da brush din dare dana asuba kuwa, yanzu shi da kan shi in bai ba ma zai ji ba dadi, matan shi ma sin ga sauyi sosai, Iya ma uwae sa ido, sai da ta ga dan nata gaba daya ya sauya, har masjid yana fita yanzu, amma taurin kai na taohuwar nan ba abinda ke hada su kuma ya raba su da Eamaan sai zagi, da kyara,ita ko bata nuna mata komai, na bacin rai. Babban abin da ke damun ta yanzu matsalar neman matan shi, dan har yanzu bai gama ba, tana yawan ganin condom a kayan shi, rannan ma da yaje Abuja girki ya fado ta wajen ta used condom ta gani a aljihun sa na babbar riga, wannan jaraba har ina, kuka take sosai in ta ga hakan, ace mata har uku amma ba zaka daina jarabar neman mata ba, ta qudurta indai ita mace ce da yardar Allah sai ya daina bin mata.



A cikin wata na uku yau ne ta roqi Alhaji da ya barta taje ganin Amman ta, kullum sai dai sui waya,Mama Kareema ma ta matsu ta gan ta, tana son zuwa amma basa shiri yanzu da matan Alhaji,sunce da munafurcin su aka masu kishiya da diyar su, da kyar ya yarda dan Alhaji ba dai kulle ba,( kunsan mai aikata zina ko wani mugun hali, kullum tsoron shi kar nashi su fita ai da su, bai san in dai kana yi ba sai an da naka, komai kullen ka, sai dai in ka tuba ka bi Allah, Allah ya yafe maka ya kuma kare zuri'ar ka) gaye tasha sosai na zuwa gida,ta bi wajen Iya dan mata sallama, bayan ta gaida ta ne ta sanar da ita cewar Alhaji ya bata izinin zuwa gaida Amman ta," to in ya baki izini ni ban bayar ba,gidana yai datti dau kayan gyara wa ki gyaran, zan je wancan dan filin kan ki gama sabida qura," sake baki Eamaan tai, idon ta fal hawaye,tin da tazo ita ke gyara ma Iya bangaren ta, ba wanda ya saka ta, ita taska kanta fa,amma yau da zata gida ace ba zata ba,wata zuciyar na cewa ki aje mata kar ta share, wata zuciyar na cewa, ki hakuri ki gama mata, ki tafi,duk wanda ya girmama uwar wani za a girmama tashi, balle ma wannan kaka ce a wajen ki, ba iyawar zatai ba,kiyi ki samu lada, umarnin ta kamar na Amman ki ne, san uwae miji itama uwa ce, " zaman me kk? Ko amsa kk ban akan ba zaki ba? Na saka mijin ki ya min?" Da sauri ta girgiza kai ta miqe, tau hanyar waje inda kayan shara da goge goge suke, hawaye wani na korar wani, haka ta fara shara, tai goge2 tai moping,kan ta gama ta gaji sosai, bangaren ta, daki biyu ne sai babban Parlorn nan, da suke taruwa, sai toilete a kowanne daki, duk haka ta gyara ta wanke su, sai qatfe biyu da rabi na rana ta gama, sallama ta mata zata tafi," ina kuma zaki ne, kamar mai daukar wuta,saurin meye ne haka, ba dai Audun bane ya barki? Na sa shi ya qara barin ki, yau Sahabee zai zo, ki mai abincin nan naki mai dadi, dan taryar shi," fashewa tai da kuka yanzu kam, dan ba qaramin baqanta mata rai Iya tai ba, ace duk ta san da wannan, bata fada mata ba tin jiya da ta zo ta gyara mata gidan, sai yau? Yau din da ta ware dan zuwa ganin iyayen ta, amma gaskiya ba a kyauta mata ba sam, ,"kuka fa naga kina yi, tsohuwar ki na zaga ko tsohon ki? Ko salon munafurci wani ya shigo yace na sa matar da da baqin hali ko, to baza ki jazan ba, miqe kije, tinda bazaki ba na saka masu aiki,ko na kira Audun na fada mai bada ikon sawa ko hanawa agidan shi," da sauri Eamaan ta share hawayen ta har yanz ta kasa furta komai, kitchen taje ta fara aikace2n da zatai, ba ita ta gama komai ba sai wajen hudu da kwata, direct bayan ta jera komai jakar ta ta dauka d mayafin ta tai bangaren ta ta fada gado tai ta kuka,tin qarfin ta, sai da tai mai isar ta ta miqe taje tai wanka, ta sauya kaya, ta saka dan gajerwn wandon ta dake nuna qasan duwais din ta in ta sunkuya, da half vest, ta daure gashin ta, a sama, ta nade shi, wau sun zuba mata a baya da gefen fuska, haka ta dakko ice creem tana sha tana ajiyar zuciya, Ihun yara ta jiyo, ta window ta leqa, ta hango shi, kyakkyawa je ba laifi, amma Alhajin su ya fi kyau, fari ne dogo sosai har ranqwafawa yai, ta sake labulen ta koma ta zauna, da ribar a hannu tai bacci a doguwar kujerar,bata san iya lokacin da ta dauke ba, taji kamar kallon ta ake, tana bude ido suka hada ido da shi,..........





💅🏼 BIYAYYAH 💅🏼












BY HAERMEEBRAERH












Page 5:









" A'udhubillahi minasshaid'anirrajeem, kai waye? Meye haka zaka shigo ba ko sallama ko an fada maka nan din gidan arna ne, dalla malami fita koma waye kai baka da d'a'a, FITA MANA NACE NA SUTURCE JIKI NA" da tabbas kalaman ta haushi suke bata, kuna ya zata fada take dan

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment