Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

7:22 AM 1/10/2018
"ZAMANI WRITTRS ASSOCIATION"
MUNA GODIYA ZUWA GA FANS NAMU''


GODIYA TA MUSAMMAN 
muna godiya ga Allah subuhanahu wata ala maikowa maikomai wanda da ikonsa nafara rubuta wannan labarin ''ina rokon Allah yabani damar k'arasaashi lafiya''
Ameen

'***'YER AIKI ZAN AURA_(PRT_ 1)'***
GARGADI

*ban yarda wani ko wata yayi amfani da wannan novel ba domin cin zarafin wani ko wulakanta waniba''wannan novel ba kwaikwayo bane ba nawanii bane nina rubuta da hannuna '"

wannan kirkirarren labarine ba gaske bane kawai nayishi ne ga mutane masu hali kamar na wad'annan akkan soyayya''
kaganece duk abin da mutum yakeso baza ya iya b'ace masa ba idan har 'Allah yanufa da zaka sameshi ''

haka kuma ba dole ga wannan labarin zaka iya karantawa ko bazaka iyawaba wannan duk d'aya ne agurina ''
wannan kenan"



*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******



BISSMILLAHI RAHMANEER RAHEEM


p@ge!!" _*1*_to_*5*_ 



___________________________________________
Haba Naseer wannan Qanwarkace fa meyasa kake mata haka''?
'''Momy kiduba fa kullum saita dameni da surutu wai nakawo mata Auntyn ta ''
''to ai gaskiya take fad'a muma nan munzura idanu ne kawai nida abban ka mugani idan bakaza'ba ba muzamu za'ba ma ''

...tunda duk 'yen warinka sunyi aure kai kad'ai karage ''walhi momy harda za'bi nayi mai cikin classmate d'inaa ga k'awata nan Fiddausytana sonshi kullum saita yimin maganarshi '''tabani sak'o amma ya watsar''

''..keyimin shiru kemeyasa bakyayin auren ''?
ai yaya don kasan ban isa aure bane dakaga soyayya ''''dukansu dariya sukasa shiyafice waje yana shafakan shi motor parking space yanufa ....

......moter mai k'irar jeep bak'a mai bakin glass yashiga nanda nan maigadi yawangale mai gate tarda mika gaisuwa naira dari biyar yamikomai ta glass sannan ya ba motar shi wuta yayi gaba ''

..driven yake cikin natsuwa hankali kwance yana sauraren kidan dake tashi ''wayarshi ce fara ringing yad'aga tareda kai dubanshi ga sunan dake yawo akan screen '''SugerDadyyagani hakan yasa yad'aga ciki hanzari tareda karawa akunne ''

....hello dad ka'isone ..??
.'A'a son kawai kashirya kamin lokaci yayi zuwa 3:30 may be jirginmu zai sauka '''daga d'ayan 'bangaren ake maganar '''
'ok dady Allah yasauke ku lapiya ''
''Amenn son ''

''Amma dady dafatan baka manta da alk'awarin ba''
ya fad'a yana 'yer dariya ''
''Dady ya katseshi...

ai ba kaitsaye zan cikama alkawarinka ba''daman ya mukai dakai sai ka nuna min surika ta ko "
'..ehh dady amma ai...

bai karasa abinda zai fad'aba ya katse shi''
..kai yanxudai saina iso''ok dad Allah yakawo lapiya ''
''Ameen 
katse wayar yayi yana murmushi tareda fad'in wai aure bayanzuba dady saboda banga wacce zata zama abokiyar rayuwa taba''

''cigaba da driven yayi harya iso daidai wani k'aramin gida'' gidan zamani mai d'auke da kayan alatu babu kaiwaice babu ciki komai akwai na more rayuwa''
Horn yayi maigadi yabud'e masa gate yagaidahi saboda yasanshi kusan kullum saiya zo gidan ''parng yayi yafito''oyo''oyoyooyo wata karamar yarinya ce wacce bazata wuce shekara hud'u 4 ba ta taso aguje daga wajenda na hangi wani babban mutun maijiki babba dashi 
yana sanye da medical glass a fuskarshi yana karatun jarida TodayNewsdake hannunshi..
..
.
''Oyo ''Yaya Naseer ''Durkusawa yayi tareda rungumota akafad'ar shi yana fad'in weldon my sweetsistr kintashi lapiya ''??""
Ehh yaya ur welcome

''thnks yace mata tareda shado gashi kanta ''
' yayan ki yana ciki ''??
ehh'
''..
Bara nagaida Abba mushiga ciki ''tashi yayi daga durkushen da yake''yanufi wajen Abba ''Sallama ya isa wajen Abba ya amsa cikin fara'a da murna '
Yau Naseer ne agidan ''?
ehh Abba aiko jiya nashigo baka nan ''ok toya gidan ku ya mamarku ''lapiya qalau suke Abba ''
Alhjinku bai sauka ba ko ''??
ehh amman yanzu munyi waya dashi inda yake gayamin zaishigo zuwa maraice ''
ok Allah yakawoshi lapiya ''
Ameen

'''
Mikewa yayi tareda fad'in Abba zanshiga ciki nagaida su mama nafito ''ok Naseer afito lapiya ''
.......Zaune suke a paluor mama da ''Tagwayen 'yen matan ta biyu Ummu Salma da Ummul kheiri  Wad'anda shekarunsu baza su wuce sha'akwas ba '' a kewaye da ita sun kurawa makeken T.vn dake mak'ale a jigin bango idanu suna kallo...

'......Sallamar dayayi ce tasaka sudukan su suka juya da dubansu wa kofa ake sallama don ganin waye''da gudu salma tatashi zuwa gareshi tareda amsar sallamar itama kheiri oyooyoo oyooyo ya Naseer sannu dazuwa ''yauwa sannuku dai ''

.. waje yasamu yazauna yadurkusa har kasa yagaida mama kowa sai murna yake kamar yaune farkon zuwanshi gidaan '...

...Naseer yasu Hajia da k'anwarka ..?
kowa lapiya mama '''momy yace tana gaidaku kuduka baki d'aya 
sannu dazua lafiya mama '''

..ciki suka shiga suka barshi nan zaune''
ba afi minti 3uku ba ''kheiri ce tafito da plate a hannun ta d'auke da cup biyu da freshmilk da sam water ''


'...A hannunta yaya ga wannan nasan kana bukata ta aje saman karamin robber centre dinning table dake tsakiyar palourn murmushi kawai yayi mata itama tamaidamai ....


................saurin d'auke kanshi yayi saboda baya iya juree wannan murmushi aduk lokacin da tayimai wannan murmushin sai yaji kamar kada ta daina harma zai iya fita daga hayyacinshi ''



*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******






p@ge!!" _*6*_to_*10*_ 

''
..Durkusawa tayi agabanshi tareda 'balle gorar freshmilk tazuba mai a d'aya cup ta mikamai ahannu yakar'ba yafara sha ''''saiga Salma tafito daga cikin kitchin da nata plate a hannu ..

''Da foodplast karami ta girke aganshi ''abin dariya yabawa Naseer 'waiku koso kuke kukashe nine da abinci saida na koshifa sannan nafito daga gida 

..Dariya sukayi sudu ka harda mama da bata damu da lamuran suba saima yanzu tayi dariya hankalinta na kan T.v ..
Ai ya Naseer bahaka bane yazakazo nan gidan ka koma bakaci komai ba ''cewar salma tana 'yer dariya da har yanzu ke abakinta

'''Ya Naseer gaskiya saikaci kakoshi bamu yarda ba ai nan gidan kune ''
kedai sweetsis. barshi kawai ''kojiya haka yayi mana ''cewar salma
'Naseer dariya kawai yake yau za'a mai d'uren abinci ''

.Mama ce tatashi zata shiga ciki ''to Naseer zanshiga ciki ''cewar mama
to mama bazaki tsaya ba kirabani da wad'anna yaran ..?
dariya kawai tayi tana fad'in gaka gasu ai kunsaba tahaye sama ''

'''to kudakata zanci amman da sharad'i baduka zanci ba cokali biyu kawai zanyi nabari hakanan ''
A'a gaskiya Ya Naseer kaci ko rabine ''cewar kheiri
..
a'a kicedai naci har yafito min..
haka dai suka tusashi gaba saida yayi cokali goma shabiyar15 dakyer suna dariya ''
To naci na sha saime kuwa kubari naje wajen wanda nazo gunshi ''ina yayanku ''??


......yana ciki may be ma bacci yake ''cewar salma
A'a ya tashi yanzunnan najishi yana waya '' cewar kheiri''

Tashi yayi yanufi sama sukuma suka kwashi kaya zuwa kitchen''
''tsaye yake sanye da riga da wando bakin wando da farar t.shirt yana shace kanshi da waya makale tsakanin kafad'ar shi da wuyanshi yana magana daidai shigowar Naseer d'akin yake cewa sai anjima nagode saina sake kira ''thks


.....Naseer ya hango tacikin madubin dake gabanshi yana tsaye abakin kofa yagame hannu biyu a kirjinshi sai murmushi yake ''yajuyo yakalleshi tareda cewa kagama soyayyar ko''cewar Ya Isma'eel

''''Soyayya dawa kuma 'Naseer yatambaya tareda 'bata fuska amalur rashin fahimta
Soyayya da 'yen matanka mana tunda ka kasa za'ba Salma ko Kheiri'' uhm kaida dazenka ''aikai kake soyayya dawa naji kana waya yanzunnan ''??Naseer ya tambaya yana 'yer dariya


'''To menenee damuwarka da matata nake waya mana ''wacece matarka ''?Nusaiba mana ''Isma'eel yabashi amsa yana dariya
dogom tsaki Naseer yaja ''aikin banza kai da kake matsoraci kaki kagaya mata sai wani zurfin ciki kake ''cewar Naseer
Naseer kenan kaima dai kasan nafika jarumta akan mata ..
...

To yanzu dai bashiba muje gidanmu kasan yaune dady zai dawo daga Umra donhaka muje muyi hidima atare yafad'i tareda zauna wa saman dankakreren gadon '''
to ai daman nashirya muje ..
sauko sukeyi tare asaman matakala su salma dake palour suna kallon su kowa Naseer birgeshi yake suna murmushi harsuka sauko zasu fita''
''

sai ina kuma yaya? Khairi ta tambayi Ya Isma'eel ''yajo yakallesu ''zamuje gidan su maman Deejah ne {cewa da momy maman su Naseer}
"'Bakusan yaune Abba zai dawo da ga Umraba hala""?

...uhm shine ya Naseer ko a gaiyacemu tosai munje koda za'ace mana gaiyar sod'i''cewa salma
ciki suka shiga kowa ya fito cikin shirin sa kaya kala d'aya komai d'aya harda karamin hijab d'insu da karamin hand bag dake rirrike ha hannunsu ''sai wayoyinsu kirar k7 ''
'
''"muje yaya ''cewar salma ita datake a gaba ''to gaiyar sod'i ''dariya sukayi sanna suka wuce daidai Abba zaishiga palourn suka gaidashi tareda sanar dashi gurin daza suna ''

'**Amma dai driver zai kaiku ko saboda ni bazan d'auke kuba ''yazakace haka yaya cewar khairi
toku dakata saidai araba cewar Ya Isma'eel
Ke salma shiga can kekuma Khairi zo muje a tawa motar ''idan baha kuma ba sai driver ya kaiku kufasa tafiyar''

to shikenan amma saidai mushiga cikin ta yaNaseer Kaikuma yaya sai kaje kaikad'ai gaskiya bazan yardaba ''
cewar Ya Isma'eel
kawai saiku barni nikad'ai ''


to yaya muje amma gaskiya shi zaidawo damu ''ehh nayarda muje dahaka maigadi ya wangale gate suka fita Salma a motar Naseer Khairi Kuw a motar Ya Isma'eel
 **


**zaune take a gidan gaba ta kura Naseer idanu sai kallonshi take ya kula da haka amma bai tankata ba yakasa hakura sai yayi magana ''
''wai kallonme kike haka bakya gajiyane ''??yatambaya yana kallonto shima ''

'''Dan guntun murmushi tayi abin kunya yabata ta aza kanta saman cinyarshi tana dariya yaya gaskiya kai Kyakykyawa ne ''





*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******

godiya zuwa ga fans masu attending wannan novel
double thnks





p@ge!!'' _*10*_to_*15*_ 


_____________________________________
Ta d'ago kanta ta kalleshi ''
cikin zuciyarta take fad'in gaskiya yaya jinake kamar nakamo wannan karamin bakin naka nasaka a nawa''
'
shafo kanta yayi yana fad'in waike mekike d'aukan kanki 'kefa bakaramar yarinya bace yanzu kutunfa kungirma sosai kuma ''

...........tarasa duniyar da take sanadiyar shafar kanta da yake  yad'ago da ita ''yana kallonta ido cikin ido.......

*kikula da kanki kituna a duk inda macce da namiji suka had'o guri d'aya makiyin mu Shaid'an yan tsakaninnmu ''ke bayarinya bace ''


kunya zancen ya bata ta nocekai cikin cinyarta tana zancen zuci....

''A bangaren kheiri tunani take bataji dad'i ba rashiin shiga motar ya Naseer sai wani dame fuska take''

''**

** 1:30pm suka iso gidan maigadi yayi saurin bude gate suka shiga kowa yayi prking Khairice tafara fitoewa daga cikin moter sannan Salma tafito suka shiga cikin poulur da salm suka shiga ba kowa d'akin momy suka wuce tana bacci basu tashe taba ''


***


suka sakko d'akin khadeejah bakowa da alama tana toilet saboda sunji karar ruwa wanka take  sunzauna suna jiranta sai dariya suke ''basufi minti biyarba tafito tawul d'arme a k'irjinta da d'ay a hannunta tana shafarkanta '


oyoyoo oyoo sweetstwins ta fad'o kansu suna dariya ganin tawul yana batun zarewa kasa takula da haka tayi saurin tareshi........

'''''''''
...''Ya Isma'eel ya fito daga moter shi ganin Naseer baifito ba ya konkosa glass d'in motar shi ''frd fito mana kodai kodai.......

kodai me?"'

 A'a bakomai kaidai fito ''
''fitowa yayi suka jera yanufi wajen d'akin tattabarun sa ya dade bai duba suba ''farfaru ne kall kall''
a kallan zasu kai guda dari biyar saboda yawan su tun yana yaro a ka saya mai su ''lokacinda dady yaje saudiya yazomai dasu guda hamsin50''

polour suke zaune suna hira kowa sai dariya yake sallamar da Ya Isma'eel yayine suka amsa Khadeeja ta gaida shi tare da tambaya daman tare suka shigo ''ehh sun tsa duba tattabarun Naseer ne ''ina Momynki '?
ya tambaya''

''tana ciki ?

sama ya haura ''koda yashiga tafarka waya take yi hartagama yagaida ta ta  amsa tarda tambayarshi yay gidansu ''
 lipaya qalau ya tagwayen mama ''

 ''ai tare dasu muke suna palour ''
to lapiya suke ko ''ehh momy Allah yabada lada Ameen
yatashi yafita'''''''

a palour ya isko Naseer shida su khadeejah suna kallon wani indiyan film suna dariya yazo ya zauna ''

...........
Naseer yad'an kauda kanshi daga kallon dayake yace nibanga amfanin kallon wannan film ba baki d'ayama indiyan film bana sha'awa''

Khaieri tawatso masa harara cikin wasa ''tace basa birgeka amma ka gyara zama haka kake kallon harda sai'bi''

''Ummani tace ai bakusan yaya Naseerba miskilanci yayi masa yawa ''saikaji yace bayason abu'' kuma azuciyarshi shiyakeso


''**Naseer ya miqe tare da cewa " Ni bari ma in tashi na tafi dak'i gwara ko barci ne nayi" Ya juya ya shige dak'i ** ba'a fi minti biyu ba sai gashi ya dawo ya xauna ya cigaba da kallon....

......... binshi sukayi da kallo can Salma tace "Wai wayene yace baya son kallon indiyan film''??

'' kuma meya dawo dashi ' harya kalla ?". Kallonta yayi sannan yace " Taimaka masu kawai xanyi na kalla ba don halinsu ba.


'' Gaba daya suka kwashe da dariya bama kamar Khadeeja da dariyar mugunta'' Haushi ya kama Naseer yayi kan ta da nufin bugunta ''Khadeejah tayi saurin miqewa tayi hanyar matakala da gudu'' a bakin k'ofa sukayi karo da Momy''

Tana saukowa tarungumota tana dariya ''tasauko su salma suka gaidata '' ta amsa ''tareda samun guri tazauna ''
''
''Tunda kunhad'u gaku saiku tashi yanzu nayi waya da Abban ku yagayamin zai sauka zuwa maraice kutashi ku had'a mai abinci ''cewar momy

...Dad'i sukaji tareda shekawa zuwa kitctn ''ku dakata mana ai bakusan abinda zakuyi bako ''
mama ai abinci zamuyi ko wanne kala ''
toshikenan kuje kicthen duk abinda babu saiku sanar dani''


'''To mukuma fa mezamuyi''??
Ya Isma'eel ya tambaya yana dariya ''
sai ku biyomu kuna mana fifita idan muna aiki ''dariya suka yi suduka mama tajuya tana dariya tana fad'in kudai kenen bari ni naje ......
......na gyara ciki''




*********copyng & editing***********
**************************
*********************
***************
***********
written_
*****
by
*******@slym@rn_law@l*****
**********************************
******_'YER AIKI ZAN AURA_******





p@ge!!'' _*16*_to_*20*_ 



Nan Akabarsu suna hira ''sukuma suka wuce kitchen suka fara aiki''



uku daidai suka gama girkin sannan suka je sukayi sallah kowa yayi wanka palour suka fito suna hira mama tafito tana waya ''
........daidai shigowarsu Ya Isma'eeel shida Naseer da wata babbar tabbara makale a kafad'arshi''
suma wanka sukayi saboda sun canza kayan dake jikinsu''


'''Momy ta gaya masu cewa yanzu tagama waya da Abbansu yace yana Airpor suje suzo dashi'''
Isma'eel da Naseer ne sukaje tarbarshi''

''''''''''''''''''''''''''

Ba'afi miti talatin ba suka shigo dashi farine babba shima dai kyakykyawa ne da kaga Naaseer kaganshi da kagan shi kaga Naseer komai nashi shikeda Naseer daccijo ne ma'abocin fara'a ''

cikin murna kowa yana jin dad'i murna ta kaule su khadeejah suka shigo da kayanshi ciki Momy ta fito ta yimai sannu da zuwa ya ammsa ''ciki suka shiga shida momy yayi wanka yafito a palour ya isko su Naseer zazzaune suna sai hira suke ''


'''Suka k'ara yimai sannu da zuwa ya amsa suka wuce masallaci ''sallar la'asar**

''bayan sun dawodaga masallaci
Yana shigowa Momy tayi mashi iso zuwa dinning Daddy yace dame dame kuka dafa mani ne?

 Momy tace abubuwan da kakeso mana '' bude marfin kulolin tayi idanshi ya fad'a kan alkubus da miya
Dady ya rud'e tare da cewa wow my foverite food Salma ta miko wani alkubus din tareda sving dinshi kowa yaci ''


''Ba ma kamar dady ranar yacishi sosai sai da ya gama yasha kunun aya mai dadin gaske''
bayan sungama suka dawo palour suka zauna sai hira suke ''nan ne alhji yake sanar da Naseer Next Two Weeks zaije england wajen wani trainig daganan idan yadawo zaifara aiki''



'''kowa yaji dad'i wannan maganar haka suka yita hira sai kusan maga riba su Isma'eel suka yi masu Sallama bayan Dady ya masu Kyauta mai tari yawa suka fice su uku zuwa gidaa'
***********_________***************
(safe journey)

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment