Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

 2*SO!!!♥️*
_FREE BOOK_

*13 APRIL*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*13/4/2023 April Thursday....... 22 day's of Ramadhan 🌙✨*

_Ada naso barin Typing d'insa sai Bayan sallah to lura da wasu Abubuwan kawai saina Fara Yanzu Amma bazan sakeshi ga kowa ba sai Bayan sallah d'in DOMIN yazo barka da sallah garemu Baki d'aya,.. Allah yak'arb'e ibadunmu 🤲 Allah kaimuna k'arshe Mai kyau 👌 Kuma Allah yakaimu wata Shekarar LAFIYA,.._

*BARKA DA SALLAH🥳🥳🥳🥳*

_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_

*🅿️1 to 5*

Abbas! Abbas!! Abbas!!! "Shine ko yau kasake fad'uwa jarabawar Nan ko,? Wai ni Abbas wane irin yaro ne kai Mai masifar taurin Kan tsiya? Ace duk Abunda ka k'wallafa ranka saika Samu Akai idan baka samu ba Kuma kadinga b'acin Rai kenan haba Abbas yanzu Karo 9 kana fad'uwa jarabawa? Idan baka son Karatun me kake so? Kodai mutuwa ta kake buk'ata? Kana babba Cikin Gida Amma Kaine shasha dubi wasu daga cikin k'annen ka har sunjima da kammala secondry suna neman shiga University k'aramar k'anwarka Kenan, Kaduba hashem har yagama Yana Kan k'ara master's d'in sa ne Amma Kai iya secondary certificate ne kawai kanka, nikam kasheni kakeson Yi Abbas," tari yafara yana dafe kansa dake masa ciwo,

Cikin sauri Ammi dake kusa Dashi ta d'auko Masa ruwa tabashi yasha sannan tarin yad'an lafa,

Dukansu Yaran nasa Sannu suke masa cikin damuwa da kulawa

Banda wanda Aka Kira Abbas Kansa na k'asa zafi zafi yake Jin zuciyar sa namasa yakan Shiga damuwa idan Abba Yana kirarwa kansa mutuwa, to Wai mesaya su Abba bazasu fahimce Shi ba, Shifa Kawai Yana son taimakon yarin yarin Yar Nan yasan yafada *SO!!!*

Ahankali ya d'ago idanuwansa dasuka Fara sauya kala Yace"Sannu Abba, Abba Kayi hak'uri Nikaina nasan Wannan rayuwar bamai kaini ko Ina bace amma Zan Gyara but please Abba kataimaka tinda kanada k'ud'in Nan kasa Ihsan boko d'in Nan koma kadawo da ita Gidan Nan Wallahi Abba bana samun sukuni idan Ina ganinta cikin Wahala wannan Matar Sam bata sonta wallahi"

"To Sannu Sarkin *SO!!!* Idan Bata sonta meya shafeka meye naka na d'aurawa kai damuwa ne Kona d'aura Wasu, Akan y'ar ficikar yarinyar dik kabi ka lalata rayuwar goben ka Wai koka zauce ne? Ko...,"

"Ya Isa Fullany, Abbas kanason ganin cigaban Ihsan ne dai ko?"

"Cikin zumud'i Yace Eh Abba"

"To shikenan zamuyi Maganar da Momy k'arama in Sha Allah Komai zai k'are, Amma kai kuma dole kamin Abunda nake so Tinda Ni namaka Wanda kake so d'in, Daga Ranar da Nadawo da ita cikin gidan Nan tafara Karatu tofa kaima Dole kabar k'asar kaje waje karatu kuma kasan burina kanka inason kazama k'wararren likitan Zuciya, shin zakamin wannan Alk'awarin,"?

Cikin sauri yace"Eh Abba Wallahi Nayi na Amince Kuma Zan maida hankali na Domin Ehty tasamu kwanciyar hankali Nima nawa zai kwanta"

"Shikenan kutashi kuje Allah Yamiku Albarkar"

Da Ameen Suka Ansa tare da barin palourn,

"Haba Alhaji ya zakamun Haka Dan Allah kana neman b'ata yaro, Ace Kullum Ra'ayin sa za'a bi haba,"

"Fullany bake Kika haife Abbas bane? Inaga duk yarda zanso shi ai bankaiki ba ko, Sannan cigabansa nake nema Kuma idan kinduba Abunda yakeso Abune mai Kyau, to Meye na tada jijiyar wuya a Kai? Kodai y'ar y'ar uwar tawace itama Baki so?"

"Ah Ni Alhaji bance ba Wllh ba y'ar zaka d'auki ba Wallahi ko uwar zaka d'auko kasan ba Abunda ya shafeni Akai ai gidan ka ne kayi yarda kaso,"

Tana Gama maganar tabar palourn A zuciye

Girgiza Kai Kawai yayi

...............................

"Ke Dan Uwanki Meyasa Kullum kikaje Aikena sai kin Jima ne,"?

Ja da baya tafara tana girgiza Kai hawaye na sauka daga idanuwanta tace"Dan Allah Mama Kiyi hak'uri Wallahi jirane dawurin Kuma dika maza ne nice kawai macce sannan Uncle A yace duk sanda Yasake ganina cikin maza sai ya karyamun k'afa,"

"Eh lalle wato maganar Wannan shegen yaron Dan uwan Uwar Taki Abbas ko yafi mawa Aiken Mahimmanci ko? Zakici Ubanki ne wllhi," zabura Tayi da k'arfi ta kamo Ihsan tajibgeta sonsan Ranta sannan tabar ta yashe Anan , Haka takwana Anan baci ga sanyi ga ruwan da Akayi,.

Itakuwa baba hure tana Cikin d'akin ta bacci Kawai sukesha Abunsu itada yaranta,

Baba Yana sane Amma yakasa Komai Kawai Yana Addu'a Allah ya kawowa y'ar sa mafita..................

_K'AD'AN DAGA CIKIN TARIHIN RAYUWAR SU ZUWA ABINDA YA FARU ABAYA......................._

Kuyi hak'uri sannan kuyi manage da Wannan nagaji ALLAHI

Dan Allah 🙏 Idan kin karanta kiyimin sharing

Cikin wannan littafin da Akwai darasin Rayuwa da yawa danakeson mu Amfana Dasu,

Kunsani Koda yaushe burina dama k'wak'walwa ta zuwa Aikin Alk'alamina yakawo Abunda zai Gyara Al'umma....

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948

So!!!
_FREE BOOK_

*13 APRIL*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*13/4/2023 April Thursday....... 22 day's of Ramadhan 🌙✨*

_Ada naso barin Typing d'insa sai Bayan sallah to lura da wasu Abubuwan kawai saina Fara Yanzu Amma bazan sakeshi ga kowa ba sai Bayan sallah d'in DOMIN yazo barka da sallah garemu Baki d'aya,.. Allah yak'arb'e ibadunmu 🤲 Allah kaimuna k'arshe Mai kyau 👌 Kuma Allah yakaimu wata Shekarar LAFIYA,.._

*BARKA DA SALLAH🥳🥳🥳🥳*

*🅿️6 to 10*

Alhaji Usman Shahararren D'an kasuwa ne Wanda ya goge Aduniyar Saida Gwalagwalai Wanda ya Anshe girmamawa da dama Saboda gaskiyar sa dama k'arewa Kan Kasuwancin nasa, yanada had'in gwaiwa da Mayan mutane harda turawa yayi suna sosai Kuma yanada kud'i Sosai Saidai duk kud'in Nan nasa Bai sangarta Yaran saba Wanda kusan Kullum saidai ya d'aura su kan hanyar nemawa kansu Suma su Gina kansu,

Yanada mata d'aya Hajiya Hauwa ba fulatana ce kusan Agari d'aya suke sunada y'ar zumunta tsakanin su Wanda iyayensu kafin mutuwarsu Suka had'a Auren tinkan yasami irin Wannan duniyar ma, su biyu ne kawai ga iyayensu Shi Usman sai k'anwar sa Maryam, Yana masifar son Maryam sosai Wanda baya had'a komai Akanta yakan rufe Ido yayi masifa sosai ga Dik wanda ya tab'a Maryam,

Wannan gatan da Soyayyar da Yake Mata bak'aramin k'ona ran Hauwa yake ba, hakan yasa ko k'ad'an Bata k'aunar ta Amma Sam bata Bari Alhaji yasani ba Domin kuwa tasan Akan Maryam zaima iya sakinta duka,

Fullany tanada k'awa babba wato Hure,

Hure Macce ce Maison Abun duniya da tsantsar kwad'ayi ga Hassada tafiyar su tazama d'aya ne kusan itama tana d'auke da tsanar Maryam Domin saurayin da take mutuwar so shikuwa ba ita ke gabansa ba Maryam kawai yake so wannan yasa takejin tsanar duk wani Abu daya shafe Maryam

Sannu Ahankali saiga Abota Mai k'arfi tashiga tsakanin Hure da Fullany daganan duk wani mugun Aikinda Fullany Bata iyaba Saida hure ta d'aura ta hanya,

Ba irin Shirin da basuyi ba da lek'e lek'en gidan bokaye Akan Hana Auren Maryam da Isa Amma Abun baiyuba dole Suka hak'ura Akayi

Duk da hure Sam bata hak'ura ba tanacan tana Shirin ta Abayan k'asa Wanda ko Fullany Bata sani ba,

Cikin Ikon Allah saiga Fullany da ciki ta Haife yaron zokaga Rawar k'afa ita Adole tafara Tara maza dukiya zata Zama tasu

Anyi biki yaron yaci sunan kakansu Duka Abbas

Abbas yatashi cikin kulawa soyayya dama Gaga saidai wani ikon Allah Abbas yakanfi farinciki idan Yana kusa da Umma Maryam Yanason Matar Sosai Domin itama tana k'aunar sa,

Hakan ba k'aramin yima Abba dad'i yayi ba Dan Haka yasai k'aton gida Mai parts part's da yawa yasa Mlm Isa yadawo d'ayan parts d'in tare dasu Dan kawai yarik'a ganin k'anwarsa kusa dashi, sannan ya Ware dukiya maiyawa yabawa Mlm Isa domin yak'ara tsayuwa da k'afarsa

Wannan Abun ba k'aramin bata ran Fullany yayi Har tanuna b'acin Ranta Kan Hakan wanda Wannan dalilin yasa Abba yayi fushi ya saketa Saki d'aya
Alokacin tanada Ciki Ashe,

Sosai Maryam Tayi kuka da magiya hardai tasamu ya Amince Akan zaidawo da ita,

"Hunmm Aike sakarya naso kibari mu d'auke mataki Kan Wannan shegiyar Matar Amma Ina Wai ke kada Akashe Rai to gashi Nan ita tana neman kasheki ta rabaki da daula ita tana can ciki Dan naki ma gashi Yana neman zama nata,"

"A'a fa hure Ni gaskiya banason Maganar kisan Nan Wllh kidai kawo wata shawarar Kawai,"

"To shikenan naji ki taimakeni Nima na taimakeka, zatabar gidan nikuma na Shiga dama can Nike k'aunar Isa,"

"To Taya zamuyi Hakan,"

"Bokan Kan tsauni zamu kawai Aikinsa Kamar yankan wuk'a ne shi zaimana maganin Komai, Amma Aikinsa dacin kud'i gaskiya,"

"Gashi Yanzu Banda kud'i hure"

"Kinsan me,?
Bawai Zama zamuyi da Aikin boka kawai ba zamuyi Amfani da kissa zuwa tuggu cikin lamarin nan, Yanzu duk k'iyayyarki b'oye ta zakiyi kishiga jikin ta tagama Yarda dake daganan saimu Fara Aikinmu,"

Dariya suka saka dukansu

Ciki ya bayyana jikin Maryam rawar jiki gun Isa da Abba ba magana

Andawo da Fullany Kuma tayi ladabi kunama Kamar ta shiryu Alhalin da Wata Ak'asa,

Sosai Fullany ke nuna kulawa da soyayya ga Maryam

Duka Atinaninsu ta sauya ne Ashe ladabin kunama Tayi

Maryam ta Haife y'arta Macce,

Ran biki Yarinya taci sunan mahaifiyar su Aisha saidai sukan kirata Ihsan

Sosai suke sonta bama Kamar Abbas Wanda kacukam yakoma Inda Umma Maryam Kullum Yana tareda Ihsan

Fullany tayi bak'in cikin haka amma ta b'oye saboda shirinsu Yananan ai

Ita kanta Fullany tasake haifar Namiji Auwal

Sosai Abba ke kula da yaran bama Kamar Ihsan,
......................................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948

*SO!!!♥️*
_FREE BOOK_

*13 APRIL*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*13/4/2023 April Thursday......*

_Ada naso barin Typing d'insa sai Bayan sallah to lura da wasu Abubuwan kawai saina Fara Yanzu Amma bazan sakeshi ga kowa ba sai Bayan sallah d'in DOMIN yazo barka da sallah garemu Baki d'aya,.. Allah yak'arb'e ibadunmu 🤲 Allah kaimuna k'arshe Mai kyau 👌 Kuma Allah yakaimu wata Shekarar LAFIYA,.._

*BARKA DA SALLAH🥳🥳🥳🥳*

*🅿️11 to 15*

Dika yaran sunshiga makaranta saidai Banda Ihsan Dan k'arama ce lokacin,
Komai Abbas yagani Wanda zataci dana Wasa duk sai yasiyo Mata
Ammi kuwa Tasha dukanshi Kan Ihsan Amma ga Banza Kullum Abunsa gaba gaba yake yariga yayi shak'uwar da tawuce Yan Uwan taka Saidai Akirata da *SO!!?*

BAYAN WASU Y'AN SHEKARU

Fullany tasake haifar macce inda taci sunan hadiza
Abbas shine takura Abba Asaka Ihsan makarantar su, hakan kuwa takasance Komai shike Mata A makarantar
Har hadiza ta girma itama tashiga tata school d'in
Watarana Mai daike da Abubuwan mamaki, Haka kawai Abbas Yana Cikin d'akin Umma balki Yana koyawa Ehsan d'insa Assignment kawai saiya Mik'e Kamar Antsikaresa yabar part duka, biyosa Ihsan tayi tana kiransa Amma baiko juyo ba,
Jin k'arar mahaifiyarta ta yasa Takoma ciki da gudu tana isowa bakin k'ofar Umma na tureta bako D'an kwali Balantana hijab zuwa ta kalmi kawai tayi waje dagudu tabar gidan,
Kuka Ihsan take ita k'ad'ai ba Mai lallashinta
Koda Abba yadawo ma bailek'a part's d'insu ba, ga yarinyar na kuka Amma baice Komai ba yayi Tafiyarsa, Abbas kuwa Yana barin d'akin wani irin bacci yaji yaje ya kwanta,
Alhaji Isa Yana zaune office d'in sa kawai saiyaga wani haske ya gifta ta idanuwansa kafin wani lokaci sai kawai yaji ba Abunda yakeso sama da Hure, barin office d'in yayi yaje Inda take ba b'ata lokaci Aka Shiga masallaci Aka saura musu Auren, wani Sabon Gida Tasa yasiya musu suka shiga ciki,
Sakashi tayi Agaba Ranar saida ya d'auko Ihsan yadawo Mata da ita , tindaga Lokacin shafin wahalar rayuwar Ihsan ya bud'e,
Abba Yana ganin duk Wahalar da take Amma Bai iya cewa Komai Yana Yana gani ta Hana Ihsan zuwa boko saidai ta zauna tayi tamusu Wahala ita k'annen ta 2 data d'auko Domin haryanzu Bata samu Haihuwa ba,
Abbas kuwa yanajin kewar Ihsan amma Sam ya Manta da tayi zama gidan dama haifiyar ta, tunaninta Yasa Arai daga Ranar da yaga Irin wahalar da take komai nasa ya tsaya k'wak'walwarsa tadaina Aiki hakan yasa yakasa Samun cigaba Kan karatunsa,...
_MUNDAWO LABARIN_
Zaune na ganta gaban boka tana fad'in"Nifa boka bangane wannan Aiki ba Ace d'ana duk ya lalace yakasa Samun cigaba bama Wannan ba Kan wannan tsinanniyar yarinyar gashi Yanzu ya matsa har mijina ya Amince zai dawo da ita Kuma wallahi ni bansan ganinta kawai Acireta gada Rayuwar d'ana gabaki d'aya boka,"
Hahahahaha
"Wannan k'aramin Aikin boka gagara ne Saidai wannan karon BUK'ATAR ki bazata biya ba Dole yarinyar zata shigo Gidan saidai idan tazo kisan Yarda Zaki fiddata da kanki, ba Wanda zaiga laifinki Saidai danki idan danki yagano da hannunki cikin wannan dika mugun Aikin tofa ba ruwana, sannan ba Wanda zai iya raba su Domin Akwai *SO!!!* Tsakaninsu ,"

"Nashiga Ukku boka *SO!!!* kuma"?

"Abunda kunnuwanki Suka jimiki shina fad'a munan bama maimaita magana,"
"To Ayi hak'uri boka, Yanzu Ayimin Abunda idan yaje karatun kada Yasake waiwayar Gida sai Bayan shekara 10 kafin Nan zansan mezanyi Akai,"

"Angama Komai ma yarufe tashi kije yau yau d'in Nan d'anki zaije cairon,"

"To boka godiya nake"
Kud'ad'e masu yawa tazube Masa kafin tauwce

Koda tadawo har Abba ya k'arb'o Ihsan d'in
Bakowa palourn daga Ihsan d'in sai Abbas Yana Bata Abinci Abaki duk tausayin ta ya kamashi ganin Yarda tadawo sai faman rarrashinta yake,

"uhtyna kiyi hak'uri koda datashi k'addara Komai zai Zama tarihi watarana Ni gatanki ne kowanne hali bazan sauya miki ba kinji, to yimin dariya nagani mana"

Murmushi tayi tana Jin dad'in Zama Dashi Shine Kawai yake kula da ita tana fatan Samun tsawon ran yimishi sakayya,

Garinsu tare ba K'aramin Bata Mata Rai yayi ba Amma takanne harda murmushin yak'i Tace"Y'ata kece Agidan namu,"

Kanta Ak'asa Tace"Eh Ammi Ina wuni,"
"Lafiya qlu to sannu"
Tana ida maganar tawuce sama
Abba nashigowa yazo da dika takardun su yabasu kowa zaifara karatu cikinsu ba K'aramin dad'i Ihsan taji saidai Jin A yau jirgin Uncle A zai d'aga zuwa cairon saiduk tashiga damuwa
Shine ya lallashinta da masu dad'i harta sake da ita Aka Rashi,.
Har yawuce Kuma sai yadawo gaban kowa da kowa na Ahlin nasa yakama hannayen Ihsan Yace"Inason kowa da kowa ya shaida Ni Abbas Usman Mai gold Ina k'aunar Uhtyna Wanda ba son zumunta ba Ina Sonta ne kuma *So!!* Maitsanani Wanda idan Bata to tabbas nima zankasan tamkar gawa, kusani duk wani cigaba dazan nema nasamu Arayuwa Wallahi zanyi ne Kawai danki Uhtyna, INA SONKI INA SONKI INA SONKI DANA DAWO ZAN AURE KI I LOVE YOU WITH ALL MY HEARTH,"
Yana gama fad'in Hakan ya sumbace hannuwan nata saiya wuce abunsa,

Ihsan kuwa jikinta duk saiya mutu Ahankali takejin soyayyar sa maitsanani tana shigarta

Inda Abba kuwa komai baiceba kawai yace sushiga mota sutafi , Ammi kuwa Kamar An banbaka Zuciyar ta Tsabar bak'in ciki.................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*SO!!!♥️*
_FREE BOOK_

*13 APRIL*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SO!!!* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment