Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels *SAURAYINA💫*
_FREE BOOK_



*JANUARY'S 2023 (1)*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```




_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_



*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*





```13/1/2023/ January Friday```



_🅿️ 1 to 5_


*BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM*





.........Hairat mutuniyar kirki ce kamilalliyar macce Mai natsuwa had'ida da Addini, y'ace ga Malam bukar sani sai mahaifiyarta maryam,. Bazaka kirasu talakawa ba Kuma bazaka kirasu masu kud'i ba, Amma dik da hakan shi mutum ne Mai matik'ar tawakkali da ilmi Sosai, yara 2 kawai ya mallaka A duniya jafar shine sai Hairat, jafar ya kammala University d'insa Yanzu haka Yana Aikin banki, inda hairat Kuma ta kammala secondry d'inta yanzu haka tana jiran fitar saka makonta,....





Hiddah yarinya tagari saidai kanta Yana d'an rawa saka makon rashin mahaifiyar ta tana hannun kishiyar mahaifiyarta ne tinbayan rasa mahaifiyar ta tadawo hannun kishiyar mamanta, Bata tsangwamata Saidai Kuma Bata d'aura ta Akan daidai ko Rashin sa, hakan yasa take Abunda taga dama Domin mahifin ta ba mazauni garin bane.... .....




Umar matashin yaro wanda sunada Arziki daidai k'ima, tin Umar yana k'arami iyayensa Suka Sami matsala Suka rabu, sai mahaifiyarsa ta d'auke Abunta tacigaba da kula dashi, yanada yayu da dama d'ayan yayansa Tahir yanada Mata Kuma yanada Arzikinsa iya k'ima, sai ya d'auko umar ya maidashi gurinsa da zama, dayake shi mutum ne Mai Adalci haka yabari matarsa ta d'auko k'annenta 2 d'aya Namiji d'aya Macce Kuma dika lalurarsu tana hannunsa harta karatunsu, duka ya had'asu yasasu Amakaranta gaba da secondry yanzu haka dika sunkammala sai jiran saka makonsu suke.................



Amar, yaro matshi maiji da kyan fuska, yanada yayu maza dama Mata harzuwa k'annensa, shikansa yayansa Yana tsaye kansa Dan ya gyara rayuwarsa......,......




........ Tare suka jero bayan sundawo daga islamiyya dama Hairat da Hiddah k'awayene Sosai, suna tafiya suna D'an tab'a fira Akan hadda d'inda Aka basu,.




Umar da Amar ne Suka jero manyan Abokai Suma sun shak'u Sosai Dan har mutane sunsansu tare,


Had'uwa sukayi dasu hiddah Kan hanyar,


Tagansu Amar ya tsaya Yana fad'in"Ga y'an makaranta sundawo"



"Wallahi kuwa kaidai Bari Amar dik mungaji yau trekking mukayi" cewar Hiddah, dama sunsaba Sosai Dan dik unguwar su d'aya gidansu Hairat ne Kawai keda nisa,



"Gaskiya Kam islamiyyar ku da nisa ai Kuna k'okari, Wai ita Wannan k'awar taki Bata magana ne Kullum Saidai ta daure fuska tak'ara gaba idan muna magana dake halan wai batasan Ni *SAURAYIN KI* bane, ko tsoron mutane take," ya k'arasa maganar yad'an zuba idansa ga Hairat d'in



Jin Abunda yace yasa tad'an murmusa tareda cewa "laifin tane saboda Bata bani labarin kaba Kuma Ni banwani sanku ba shiyasa Amma kuyi hak'uri"



"Ah bakomai ai dagani nasan bakida saurin sabo gaskiya, to Yanzu dai kirik'e Aranki kinsanmu Ni sunana Amar kuma in sha Allah nine zankasance mijin k'awarki nangaba k'ad'an, saiwanan Abokina ne sunansa Umar,"




"Hunmmmm to Allah ya nufa malam Amar kuma Allah yasa mudace"


Dik maganganunnan dasuke Umar baice Komai ba Amma kuma yakasa d'auke idansa Kan Hairat haka kawai yaji Allah yadasa masa sonta A zuciyar sa,


"Ah Wai yau An d'aure bakin Besty Umar ne Naga tind'azu baiyi magana ba" cewar Hiddah tana zubamasa ido, ganin Hairat yake kallo Aiko ta tintsire da dariya had'ida cewa"yeee nagane yaudai Umar ya kamu wallahi, umar kanason k'awata ko? Wallahi ga mata nabaka Umar sunan ta Hairat dama batada *SAURAYI* to haushina yau kinyi kaima kayi budurwa" tana dariya tafad'e haka had'ida janyo hannun Hairat



Wani irin takaici Hairat taji, "tinda Angayamiki bamai Sona ba ai dole kiyi tallata wallahi banason walak'anci Hiddah" tana gama maganar ta warce hannunta tawuce fuuuu tana masifa




Dariya kawai Hiddat take tana fad'in"bazaki jirani ba? Yau ba fira Kenan"? Dik cikin dariya take maganar


Hairat batako juyoba Balantana tabata Ansa,



Murmushi kawai Umar yayi tareda shafa sajen fuskarsa yace"kinga kunsa tayi fushi harta wuce"



"Barta Kawai zata huce nasan halin kayata muje ko,"


Wucewa sukayi Still Umar Yana murmushinsa Mai kyau.



Hairat kuwa da fushin ta taje gida, mama dake tsakar gidan tace"ke lafiya Hairat Wannan fushin fa,"?



Tana tura Baki tace"ba..ba..ba.. Hiddah bace ta b'atamun Raina,"

Dariya mama tayi had'ida cewa"kunfi kusa fad'anku bamai Shiga Balantana yayi kunya, Abincinki nanan Kan drowar madubi"



"To" Kawai tace tashige ciki.........



Umar kuwa bayan rabuwar su Hairat ce tadawo Aransa Yana tuna maganar Hiddah inda take cewa ga *Matanan nabaka Umar* Afili ya furta "Allah yanufe hakan"...........................•••••••••••••••






_Afffff nagaji wallahi Kuma idona naciwo kusani Addu'a Allah yaban lafiya idona, AMEEN_





*Please kumun comment d sharing Dan Allah 🙏 nagode*







_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

*SAURAYINA💫*
_FREE BOOK_



*JANUARY'S 2023 (1)*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```




_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_



*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*





_🅿️ 6 to 10_



"Ah Ina zuwa Besty haka kinci uwar kwalliya haka," cewar Umar Yana k'arasowa inda Hiddah



"Kaidai Bari Besty zanje wurin birthday party d'in k'awata ne,"



"Ah Kinga kuwa banida wurin zuwa Kuma yawo nakeji A yau mezai Hana muje tare kawai"




"Oh baida matsala muje kawai dama Inada damar gayyato dik Wanda naso Akwai gate pass hannuna ai,"




"Amma Ina k'awarki batare zaku ba,"?



*Ah wai Hairat? Uhunm sab'o kake ai Hairat konawane Tinda yake party Kuma maza da Mata wallahi bazata ba Wannan Mai Ak'idar Hunm barta kawai,"



Jinjina kansa yayi kafin yace," Amma Amar fa badashi zakuba,"?




"Um kasan bayanan zai sameni Acan kawai daga baya ai Munyi waya dashi,"



"Okay badamuwa muje kawai, amma fa Besty yau d'in Nan kinyi matik'ar kyau kayan Nan sun k'arb'e ki sun zauna Ajikinki Sosai,"



Farrrr tayi da idanuwanta kafin tace''nagode Besty"



Holl d'in yacika Sosai maza da Mata sai rawa suke inda uwar gayyar Mai birthdays d'in taci Ado



Ahankali Hiddah ta k'arasa kusa da ita had'ida Mata kiss A kumatu tana fad'in"Kai K'awata kinsha kyau fa Sosai"




Saurayinta dake rik'e da hannunta yana gefenta yace"Au Ni ba had'u ba kenan,"? Ya fad'a Yana k'ara rik'e hannunta




Murmushi Hiddah tayi tace"Ah a'a harna Isa kaima kayi kyan Mana"




Murmushi Rash tayi tace itace Mai birthday d'in tace"Wai Ni nata raba Ido Amma banga Amar ba kobaizo bane,"?





"Eh Amma yana Nan zuwa, wannan Besty nane tare mukayi secondry dasu Umar sunansa Kuma Abokin *SAURAYINA* Ne"



"Nice shima ya had'u gaskiya, kinga har yafara fira da y'an matanmu kyawawa"


Dariya Hiddah tayi had'ida cewa"haka yake dama Yana da saurin sace Zuciyar Mata bakiga yawan girl's friend d'insa bane shiyasa"




"To Adaina Wannan firar haka, kuzo muyanka cake d'in daganan saimu cashe"




Yanka 🍰 cake d'in sukayi Saida yasa Abakinsa sannan ya turo Mata bakinsa, bakunya Balantana Tina Ubangiji itama tamatso Yana rik'e West d'inta sannan ya had'e bakinsu Suka Soma cin cake d'in Atare,. Ihu ya b'arke A gurin da tafi,




"Kai Besty Wad'annan Best couple gaskiya sundace gasu wayayyi gwanin burgewa harnaji sha'awar yin birthday nima"





"Wallahi kuwa nikaina sunbirgeni Ina Amar yazo muma dasai mununa tamu soyayyar ai,"



"To Besty baganinan ba saikawai namaye gurbinsa ai bawani Abu bane Kinga tashi muje mud'anyi rawa muma"



" Kajika sarkin zumud'i Amma kabari Agama yanka 🍰 cake d'in ai"




"Kumafa hakane"



"K'awata gashi Amar baizo ba Kuma kece babbar k'awata Kuma ba k'aramin zubda G.P bane Ace kamarni rash Anyi birthday d'ina k'awata batazo da saurayinta gurin yanka 🍰 cake d'in ba"





"Ah kada kudamu Ai Umar Yana Nan Kuma zaiyi dik Abunda SAURAYI kowa zata iya Oya muje muma"



Tare suka yanka 🍰 d'in dashi saidai shi da hannunsa ya Bata Cake din Abaki itam sauran Wanda taci tabashi, suna kallon juna Cikin wani shauk'i



Kid'a Aka sakar musu Aikuwa gurin ya kaure bakajin komai sai sauti rawa suke had'ida rungumar juna da kisses wa junansu kowacce tana shek'e Ayarta Azuwan itada *SAURAYIN TA*




```(HUNMMMMMMM SAURAYINA KENAN, Dan kana SAURAYINA baizama halak nayi photona dakaiba Dan kana SAURAYINA baizama halak nabika yawo ba Dan kana SAURAYINA baizama halak nasa b'awa dokar Allah saboda kaiba,.. Ni Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Ina bamu SHAWARA daga mazan har matan wallahi muji tsoron Allah,


Saurayin da zaice kirakashi party wllh ba saurin k'warai bane mugune kawai zai b'atamiki suna da rayuwa ne,.. *SAURAYINA* KAJI TSORON ALLAH, *SAURAYIN K'AWATA* Kaji tsoron Allah kada kab'atamuna record kagudu kabarmu, muma Mata Muji tsoron Allah kada MAIBIYEWA SAMARIN NAN sucutar damu, A Koda YAUSHE BURINA nabamu SHAWARA Mai Amfani, ALLAH KA TSAREMU DA SHARIN SAMARIN ZAMANI AMEEN))```




Sunjima gurin partyn kafin A watse sai kusan 10:30 p.m nadare Aka watse ba sallar la'asar Balantana magrib zuwa isha,


"Gaskiya Besty kinburgeni yau inama Ace nine *SAURAYIN KI* Ni wallahi tini nake sonki Amma Saboda Abokina yayi min shigar kutsu shiyasa na hak'ura Kuma na lura kema kinasonsa"




"Haba Besty daina wannan maganar nidai ba soyayya saidai Abokantaka, bacci bacci nakeji saidai safe"


Dama ya rakota hargida shigewar ta Kawai tayi shikuma yakoma nasu gidan cike da kewar dare irin na yau Dan Tasha rawa da y'an mata numbers kuwa baisan Adadin Mata nawa sukayi exchanging ba,





Washe gari


Suka had'u da Amar Yana Bata hak'uri Akan rashin zuwansa mamansa ce ba lafiya shiyasa,



Hairat ce tabiyo gurin tana fad'in" salamu Alaikum,"



"Wa'alaiki-salam, Matar Abokina, tin lokacin bamu sake had'uwa ba Hairat Kuma ga Abokina na ya kamu SOSAI da k'aunar ki dan Allah kibamu dama muma kukasance cikin mane manki,"




"Uhunmmmmmm kawai Tace, sannan ta mik'awa Hiddah wata Paper tana fad'in Malam yace yanason ganinki,"



Bata jira Ansarta ba tawuce.




Umar yace"Wallahi inason yarinyar Nan, Amma kamar batasona nake gani,"



"Haba Abokina kada kayi raki Mana kaine zakasa tasoka mana saikace ba kaiba"



"Fad'a Masa dai Dear"



.............. Ahaka sukayi ruwa sukayi tsaki saida sukaga sunshawo Kan Hairat tafara kula Umar sannan hankalinsu ya kwanta.............................................




_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948


*SAURAYINA💫*
_FREE BOOK_



*JANUARY'S 2023 (1)*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```




_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_



*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*





*🅿️11 to 15*






Hangota Umar yayi Aiko da sauri ya k'arasa inda datake, damunta yayi da surutu kala Bata basa Ansa harta fara biyewasa Dan Umar Akwaishi da Shiga Rai Sam bashida girman kai ko Alfari Kuma Yana girmama manya Sosai matsalar sa d'aya son mata dayawa ga rawar kai irin na samarin zamani,....



"Yawwa my love yaushe zakiban photonki Dan Allah"




"Banida photo gaskiya,"




"Kai haba to yaushe Zaki shirya muje Ayi photunan dayawa,"



*Uhunmmmmmm bansaniba gaskiya kaga bana fitama inba Aikena Akayi ba ko makaranta zani shine kawai kefito dani"




"Yanzu my love da girmanki da wayewarki Ake saki kulle,? Atinanina Andaina saka mata kulle kiduba k'awarki Hiddah Mana ya kamata kema ki waye gaskiya"





"Ni ba hanani fita Akeba Domin Ansan irin tarbiyar da Akabani dama ilimina da izinin ubangiji bazan Aikata Abu Mara kyauba, Nike kange kaina Domin yawan yawon bashida Amfani, itama Hiddah da zata biyeni da ba ita ba Wannan yawon, Idan wannan gantalin da Wannan rawar kan ne wayewa to nidai Hairat nafison na zauna cikin k'auyanci, Ahaka nakeson rayuwata Domin ko A Alqur'ani Ahaka Akace Mata surayu,. Sannan ba Abinda iyayenda zasu takura y'ay'ansu komai kaga iyayenka sunhanaka to bana k'warai bane, Arayuwa dik Abunda zakiyi kaji tsoron Allah"
Taba tsaya Jin mezai fad'a ba takama gabanta,




Ya mutsa fuska kawai yayi tareda bin bayan wata yarinya da yaga wucewarta d'azun..



```(KAI KUJI K'AZAMAR RAYUWA ACE NAMIJI KAMAR BUNSURU DIK WANDA YAGANI YABI YANASO MEYE AMFANIN IRIN WANNAN SAURAYIN?? GASKIYAR IDAN HAKA *SAURAYINA* SAURAYINTA YAKE TO BAMUYI DACEBA KUMA KAIMA BAKADA RAYUWA ABU KAMAR MAHAUKACI KOWACCE ACE BUDURWARKA CE??? AI WANNAN SAM BA RAYUWAR K'WARAI BACE WLLH BAWANI FARIN JINI GA NAMIJI MAI YAWAN Y'AN MATA HAKAMA MACCE MAI YAWAN SAMARIN WLLH KAWAI KOWA YAJI TSORON ALLAH SHINE KAWAI 🙅... SHAWARAR MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱)```




Ahaka rayuwa tacigaba da tafiya inda Koda yaushe zataji labarin Umar yayi sabuwar budurwa A Unguwar cikin ma batada labarin na nesa, dik wani wurin kid'a Kuma inda Ake bidi'a to Zakaga Umar Acan..




Tafiyar sati 2 Amar yayi Aiko Umar yasami damar shek'e Ayarsa da Hiddah dik inda Ake party ko k'id'a to tare zasuje,


Abunda baisani ba Amar yasa Asamasa Ido Kan Hiddah inda Koda yaushe labarin d'aya ne Umar ke bibiyarta,



Bayan dawowarsa yayi nasa bincike Aiko ya gano Umar Wai son Hiddah Yake, fad'a sukayi Sosai kowa yakama gabansa,




Da k'okarin Hairat Suka shirya Amma Kuma Ana sama sama ne kallon biri da Ayaba Akewa juna...





Wayar rash ce hannun Hairat tana kallon video birthday din, inda rash sai jinini take Akan Hairat ko gidansu batazo mataba Tinda tasan dama Hairat ba zuwa gun irin Wad'annan wurin takeba,


Hak'uri Kawai take Bata tana cigaba da kallon,

Abun mamaki Dana takaici Wai Umar ne rike da West d'in Hiddah, sunacin cake, ga Matanan birjik dik Umar Yana jikin wasu wasu kuma matan ne manne jikinsa, Ranta taji yab'aci Sosai Kuma haka gana rash suna kisses juna Wai ita da SAURAYIN TA ne!!!



"Wai Wannan waye kukayi wannan mugun photonan haka rash," cewar Hairat cikin takaici



"Ah *SAURAYINA* Mana ai daganin Wannan kinsan sai *SAURAYINA*"



"Hunmmmm wato kinajin saurayin ki kamar mijinki ko? Bayan dika Wannan Abun Haramun ne Kuma zai iya memiki matsala Arayuwa musamman da kike macce, rash kuji tsoron Allah wallahi mutuwa Bata sallama zuwa Kawai take,"




"Allahu Akbar,, Ashe dama kin koma wa'azi bansani ba? Dik wannan wa'azin naki munjishi daga bakin Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Amma bamu sauya ba Kuma munji A redio ke harda wayoyin hannu, ke Bari in gayamaki lokaci ya sauya fa yanzu ba da bane Dan haka Dole musarara Wallahi keda kefaman jefa kanki A kwali to bismillah mundai munwaye, Kuma *SAURAYINA* Masoyina ne bazai tab'a sauyamin ba, malama Allah bada lada sai Anjima nabarki lafiya"





Girgiza Kai kawai Hairat tayi Domin tasan Wanda yayi nisa bazaiji kiraba


_Nikaina Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 nace wanda Allah keso dashiriya shine kawai yake nufa da shiyarsa, hak'ik'a Kuma idan baka tab'a Aikata mugun Aiki ba Randa kafara Asirinka ya Tonu to Allah yanason ganinka da shiriya shiyasa ya bayyana ka Dan haka zaifi kyau ka shiryu,.......... Ba tarbiya bace Tara Mata kana soyayya dasu........... Hunmmmm muje zuwa nidai nasan dik Mai biyewa SAURAYIN TA watarana zatayi nadama, Nidai Banyi sa'ar *SAURAYINA BA* Idan har yakasance kamar Umar. Ko sansy saurayin rash kenan........................._





"kina Ina Rashida to sak'o mahaifinki yabayar Abaki Nan da sati 2 idan Baki kawo wanda Zaki Aura ba to shi zaimiki zab'i" batajin Ansarta ba tabar d'akin tacigaba da Aikinta,



Itakuwa gunguni tafara Taya za'ace Amata zab'en SAURAYI BAYAN TANADA NATA SAURAYIN?


Kiransa tayi tafad'a Masa komai



"Kai honey saikace wata yarinya za'a miki Auren had'i Koda bakida wayewa ai Baki cancanci hakan ba gaba d'aya ma g.p down ne Ace kamar babbar yarinya irin ki zatayi Aure yanzu bayan Baki more lokacinki ba, Ni gaskiya ba Wannan labarin gareni, kodai ki ruguza maganar ko ki Aure Shi hakanan"





"Bangane na Aure Shi hakanan ba kaikuma fa? Bayan kasan kaine kawai *SAURAYINA*,"?






Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

5 Comments On SAURAYINA
avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
naima-3

1 year ago

Reply

This book so sweat

Please Login or Register in order to submit comment