Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

*JANUARY'S 2023 (1)*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱```




_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_



*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱*




*Page 85 to 90*



_Second to The last page in Sha Allah Thursday 19/1/2023 January_




"Hairatu ki nutsu kifad'amuna meke faruwa dake dik kin jefamu cikin damuwa," cewar mama cikin sanyin murya,"




Tsaida kukanta tayi tasoma bawa mama labarin komai...




"Kagani ba dama nasan Arina Wai Ansace zanen mahaukaciya, ai Hali zanen dutse ne, to yanzu meye mafita ga yarinya da tsohon ciki,"?




Shuru yayi nad'an lokaci Kafin yace "mafitar d'aya ce inda Akahau Nan Ake sauka mahaifinsa kawai zannema,"




"To Allah yashige Muna gaba kawai"



"Ameen, Tashi kije d'akin ki sannan kada kisa damuwa Aranki komai zaiyi daidai,"






"Habib Ashe bakada hankali Ina maka kallon natsatstse Ashe da gyara, ka kore matar ka da tsohon ciki dan Rashin hankali,"?



"Gaskiya Kam Habib baka kyauta ba wallahi"




Kansa na Ak'asa yace"Amma Umma ai itace keda laifi photunan ta nagani tana tareda *SAURAYINTA*,"




"To haryanzu tana tare da shine,"?


"A'a"



"Bayan kunyi Aure katab'a kamata da Wani Namijin daban,"?



"A'a"


"To A fasik'a ka sameta,"?



Cikin Jin kunya yace,"a'a"



"To Habib Ni Aganina wannan ai maisauk'i ne Kai zakayi k'okarin canzata tinda kaine mijin ta Koda Kai kana cikin manemanta ne zaka iya sauyata Balantana kana mijinta, rayuwar Aure ba Wasa bace komai na duniya Kuma D'an hak'uri ne, Yanzu katashi muje gidansu kabada hak'uri sannan ka maida Matar ka,"



"To Abba Nagode in Sha Allah zankiyaye,"




Agaban duka iyayensa biyu naganshi suna mishi fad'a sai bada hak'uri yake,



"Baba dan Allah muje gidansu mubada hak'uri tayi fushi dani Sosai Wallahi"



"Ahaf halinka ne yaja maka muguwar d'abi'a son mata yin photunan banza da yad'awa sai Yanzu zaka zo muje mubada hak'uri mune bamuda kunya ba"




"Hali zanen dutse inda dai Akuyar gaba tasha ruwa tabayama Idan tazo Nan zatasha dik iskancin yaro baiyar Ak'asa ba gada yayi,"




Shuru Mlm buba Yayi baice Komai ba Dan yasan Sarai baida gaskiya,


"Umma Dan Allah kidaina yin haka kufa ba Yara bane Dan Allah kudaina k'addara ce kawai Kuma in Sha Allah zandaina, kuyi hak'uri kumaida Auren ku Dan Allah,"



Da k'yar dai yasamu suka sasanta inda sukaje gidansu Hairat, Saidai Koda sukaje suna Asibiti,


Direct suma can Suka wuce, ganin irin wahalar da Hairatu tayi harda kuka Umar yayi.



Su Habib ma koda sukaje A mota suka had'u dasu zasu Asibiti Dan haka tare suka wuce.




Alhamdulillah kowacce su ta sauka inda Hairat tasami y'a macce Hiddah kuwa namiji

Zokuga rawar kai gun Umar Abun har kunya yake bawa Hairat Dan gaban kowa nuna mata kulawa da yaron yake,



Suntaka sarawar gani sosai inda ran suna y'ar Umar taci sunan mahaifiyarsa, Anakiran ta, Shukra


Inda D'an Hiddah kuwa yaci sunan mahaifin Hiddah, Ana kiransa Nawaf







_(KUTAYANI ADDU'A MAMANA TANA KAN HANYAR DAWOWA DAGA NIGER MINNA ALLAH YA DAWO DASU LAFIYA))_





```A Koda yaushe BURIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 Marubuciyar hausa novels πŸ“š ta bada tarbiya dama gyara Al'umma bawai b'atawa ba, hakan yasa dik Cikin littaffaina bana BATSA ciki kowanne da WA'AZANTARWA da yake d'auke da ita, Allah ka k'ara bani ikon rubuta Abunda Al'umma zasu gyaru harsuyi Alfahari Dani Kuma Nima nayi Alfahari da RUBUTU na..... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 zaiciga da bada gudunmuwa tagari ga Al'umma, Allah kasa MUDACE Ameeen.....```





_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948





*SAURAYINAπŸ’«*
_FREE BOOK_



*JANUARY'S 2023 (1)*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱```




_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_



*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱*










_FINAL! FINAL!! FINAL!!! PAGE IN SHA ALLAH_





*Page 99 to 100*




```saturday 21 January 2023 21/1/2023```





*KUYI HAK'URI DA RASHIN JINA NAWASU LOKUTA WALLAHI MUNADA MATSALARKI WUTAR NE NI KUMA BANFAYE SON Changing solar ba wallahi sai Dole,. SO READERS KUMUN UZURI KUMA KUMIN AFUWA ADIK INDA KUKA KUSKURE NA KO WURIN DA BAIMUKU BA, AHAKAN NA TSARA LABARINA SHIYASA NAZO DASHI HAKAN, SO KUYI HAK'URI KU K'ARB'E SHI YARDA YAZO, AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 BAWAI YANA RUBUTA DAN NEMAN SUNA KO JAMA'A BANE A'A INAYI DAN MUGYARA HALAYYARMU DA SABON DARASI GA AL'UMMA BAKI D'AYA,....... AMMA ZANCI GABA DA FAD'AMUNA CEWAR AKODA YAUSHE MUJI TSORON ALLAH........ SANNAN AKODA YAUSHE INA ALFAHARI DAKU MASOYANAπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 TAKUCE..,...*






...... BAYAN WASU LOKUTA....





"kiyi hak'uri matata, nasan nayita b'ata Miki nayita Miki badaidai ba Dan Allah kiyi hak'uri kinji," ya k'arasa inda Yana rik'o hannunta




Murmushi tamasa had'ida cewa,"Wannan littafin rayuwar ai dama ba'a Zama batare da Ansab'a, Amma mafi Alheri kayi kuskure sannan kabada hak'uri, Amma Zanci gaba da fad'ama kaji tsoron Allah A koda yaushe, kadaina biyewa Abokan Banza"





"In Sha Allah zankiyaye matata hak'ik'a ke Alheri ce gareni tabbas macce tagari Mai Addini natsatstsiyar ita tafi dacewa mu Aura Dan gyara rayuwar muma Baki d'aya,"



"Hakane kam, bara naje nad'auko shukra daga makaranta"



"Okay to sai kundawo"



*********


"Abban Nawaf, Munshirya kaifa kawai nake jira,"



"Gani nashirya muje kawai, Ina Nawaf d'in,"?



"Inaga yaje mota,"




"Okay mutafi"




Zaune take bakin titi Kan keken guramu tana neman sadaka gwanin ban tausayi da ita,



"Abban Nawaf wanake gani haka can walak'ance kamar rash k'awata,"? Cikin mamaki da tsoro tayi maganar





Maida kallonsa yayi saitin inda take nuna masa,



Tabbas kuwa bako shakka itace, haka rayuwa takomar da ita Kenan?



Tsaida motar tayi da sauri Hiddah tafito tanufe inda take



Itakuwa tana ganinta tafara mik'a roba tana fad'in"Ataimaka da sadaka baiwar Allah, Wallahi tin jiya rabona da Abinci ga ciwuka iri suna cina,"



Hawaye Suka Soma silalowa daga fuskar Hiddat tace"Yanzu Rash bakima ganeni ba," wannan wace irin k'ank'antarciyar rayuwa Kika shiga ne,"? Tak'arasa maganar tana kuka had'ida sunkuyawa kusa da ita,.




"Muryar wa nakeji haka kamar Hiddah,"



"Sosai itace nice rash, kifad'amuna meya sameki Kika dawo haka,"




Wasu zafafan Hawaye Suka soma silalo Mata A idanuwanta tace,"Rayuwa tajumin baya inda takoyar dani mugun darasi bayan nagama cutarda Kai dama Rayuwata, hak'ik'anin Hairat tayi gaskiya Kuma ita Macce tagari Mai Addini ce tayi k'okarin dawo Dani Kan hanya Amma idona sun rufe Lokacin saboda bana ganin kowa bana ganin komai kawai sai *SAURAYINA* Hiddah *SAURAYINA* yamun mugun tabon da bazai tab'a goguwa A idan Al'umma *SAURAYINA* Yamun bak'in penting da babu ruwanda zasu iya wankeni *SAURAYINA* yacutar dani, *SAURAYINA* yasakani Dana sani Mara Amfani, *SAURAYINA* yarabani da iyayena *SAURAYINA* ya rabani da mijin Aure nagari *SAURAYINA* Ya lalatamun Rayuwa ta nadawo Kan titi Ina bara narasa Mai taimakona kowa ya barni ya gujeni dik sanadin *SAURAYINA*,"
Fashewa tayi da Kuka sosai tana danasanin rayuwar tama Baki d'aya,




Ita kanta Hiddah kukan take Sosai tama rasa Taya zata Bata hak'uri,




Habib ne yak'arasa wurin yace"Kan titifa kike dear Kuma kinada Aure kitashi muje inda muka nufa kawai,"




D'ago Kai rash tayi tazuba Masa ido kafin tayi wani murmushi Mai zafi tace,"Kayi hak'uri Habib nasan kaima kayi k'okarin ganin Nadawo Kan hanyar gaskiya amma nakasa ganewa saboda *SAUYAYINA* yagama had'amun gadar zare, wannan yaron kane,"




"Eh yaronmu ne nida Hiddah, Yanzu kinfahimce rayuwa da illar biye son zuciya da *SAURAYIN KI*,"




"K'warai kuwa Habib duniya ta gyarani yayin da *SAURAYINA* yaci Amanata, yasa kowa yabarni, nakasa d'aukar shawarar Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 Wadda Akoda yaushe take k'okarin ganin tadawo damu kan haya,"




"Kiyi hak'uri Rash kibani labarin komai," cewar Hiddah tana share hawayenta





"Abunda yafaru dani Sam bashida dad'in ji kuma baida wani Abun Azo Agani, tinsanda nad'auke shawarar *SAURAYINA* nagudu nabar gida nabishi, yasamu damar b'atarmun rayuwa ya rabani dadik wani farin cikin rayuwa ya d'aurani Kan igiyar ruwa, sanadin *SAURAYINA* nafara Shan migun k'wayoyi nazama karuwarsa dama Abokansa, Abunda Baku saniba shine wanda yake neman tarwatsewa rayuwar Aurenku yayi Amfani da Rashin kamewar Umar ya d'auke Wad'annan photunan, Dan Allah kutaimakamin ki rok'armin Afuwa gun iyayena Dan Allah,"





Jiri yafara d'aukar Hiddah tafad'i gun zaune cikin rawar baki tace"yanzu kina nufin *SAURAYINA* shine Mai neman kashemin Aure na,"?


"K'warai kuwa Nima nasan hakan ne ta hanyar *SAURAYINA* Sansy domin Abokin *SAURAYIN KI* ne Amar dukansu ba nagari bane"




Ashe dik Zancen Nan dasuke Umar yana bayansu Yana ji,


Dafe Kai yayi tareda furta"Innalillahi wa'inna ilaihin raju'un, banyi sa'ar Aboki ba Ni umar,"



"Amma ai kayi sa'ar mata Domin kuwa harin Abokin ka matarka ce dik yayi hakan ne saboda yarabaku shikuma ya Aureta," cewar Rash



"Alhamdulillah to tinda yanzu gaskiya ta bayyana Saidai mugodewa Allah, kaikuma kasan irin Abokan da zaka rayu dasu, yayinda Suma mata Susan iron Samarin da zasu so, yanzu kitashi muje Asibitin Adubaki sannan mura kaki gida,"




"Nagode muku Sosai Allah yasaka muku da Alheri" cewar Rash tana kuka




Bayan sunkaita Asibitin Anduba Angaya mata mahaifarta tasamu matsala saboda shaye shaye sannan sannan k'oda d'inta ta tab'u saboda yawan hayak'in da take Shan shisha, sannan tanada infection Mai tsauri Sosai Agabanta,



Kuka Sosai tayi tana nadamar sanin Sansy A matsayin *SAURAYIN TA*



Agida kuwa da k'yar Suka samu iyayenta Suka hak'ura,..





_BAYAN WASU SHEKARU_



Umar ne yashigo A zuciye yana masifa gadonsa k'wad'awa y'ar sa Shukra kira yana masifa.



"Wai lafiya Abban yazid tindaga compound kake Kiran yarinyar Nan haka,"?




"Inafa lafiya Ace wai Kamar Shukra da y'an shekarun Nan nata tasan tayi photuna da *SAURAYINA TA* har suna rungumar juna,"?


K'okarin dukanta yake da belts d'in hannunsa


Itakuwa kuka kawai take tana bada hak'uri,




Da k'yar Hairat tasamu takwace ta bayan yadaddaketa, tagudu d'aki tana kuka,


"Unguwa ruwa kasha ka kwantar da hankalinka ka rage fushi Dan Allah,"



"Yo ai Wannan bala'in yacancanci Nayi fushi, *SAURAYIN TA* fa nace miki Wai sun rungume juna, bakisan irin bak'in cikin da najiba wallahi"




"Hunmmmm Abban yazid Kenan, ai Allah ne yace dik Abunda kayi kaima sai Anmaka, kamanta sanda kaima kake *SAURAYIN WATA* kamata haka Kuma Matar wani, shin kasan yarda iyayenta Suma sukaji? Kasan yarda mijinta yaji,? To dik Yarda kasan kaji Ciwon Abun to suma Haka sukaji, sannan dik Wanda ya Aikata b'arna irin Wannan to shima sai y'ay'ansa sun aita irin sa koma fiye da hakan,"






"Innalillahi wa'inna ilaihin raju'un gaskiya banyiwa rayuwata Adalciba Amma Ayanzu Allah natuba Allah katsaremin y'ata daga kowanne sharri, Allah ya k'ara shiriyar damu,"





"Ameen Ameen Shine Kawai"




..................





"Kingani ba saboda Abunda kika tab'a Aikatawa gashinan D'an mu yanason Aikatawa, meye Amfanin irin wannan rayuwar Dan Allah,"?






"Kayi hak'uri Habib wallahi Akoda yaushe danasanin biyewa *SAURAYIN NA* nake Amma zancigaba da neman yafiyar Allah,."





"To Allah yasa mudace kawai"





A yaudai Rash Takoma hannun mahaliccinta bayan jinyar Rashin lafiyar da tayi dik sanadin *SAURAYINA TA* yaudai ta rasu.



Saidai muce Allah jik'anta, mukuma Allah ya k'ara shiriyar damu Baki d'aya.....




Innalillahi wa'inna ilaihin raju'un, Haka naji mutune suna fad'a saka makon mummunan hatsarin da Akasami Kan hanyar, wanda take motar ta k'one tokar gawarwakinsu kawai za'a samu.


Bawasu bane face Amar da Sansy,


Sunyi mummunan k'arshe Anan duniya, subhanallah Saidai muce Allah yamusu gafara..........






*ALHAMDULILLAH ANAN NAKAWO K'ARSHEN WANNAN LITTAFIN NAWA MAITAKEN SAURAYINA*





_DIK ABUNDA KAKE AIKATAWA ALLAH ZAIMAKA TALALA NE YABAKA DAMAR CIGABA IDAN KA GYARU KAGA HASKE IDAN KAYITA B'ARNA KAYI MUMMUNAN K'ARSHE, ALLAH KA TSAREMU DAGA MUGUN K'ARSHE, ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI, ALLAH KA SHIRYAMU KASHIRYA SAMARIN MU BAKI D'AYA,. ALLAH KABAMU IKON D'AUKAR DARASI MAI KYAU DAKE CIKI MARA KYAU KUMA ALLAH YA KAREMU..... SAIMUN SAKE HAD'UWA A NEXT BOOK D'INA IN SHA ALLAH..... DAGANI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱_



. ```SUBHANAKALLAHUMMA WABI HAMDIH NASH HADU ALLAH ILAHA ILLAH ANTA NASTAGFIRUKA WA'ATUBU ILAIHIH```






_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

5 Comments On SAURAYINA
avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
naima-3

1 year ago

Reply

This book so sweat

Please Login or Register in order to submit comment