Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱*




*Page 45 to 50*





Rana bata k'arya Akace Saidai uwar D'iya taji kunya, Domin kuwa Ayaune mutane suka shaida d'aurin Auren Hairat da Umar sai Kuma Hiddah da Habib




_((Wani Abu sai Ikon Allah kuduba rawar kan Hiddah Amma dayake tanada sauran rabo Arayuwa gashi Allah ya had'ata da mijin kirki,........ Amma kada Kika k'arshe irin na Hiddah yabaki sha'awa yasa kid'auke irin rayuwar ki d'aura ma kanka Better kizama ta k'warai duniya tayi Alfari dake......... Kuduba irin rawar kan Umar Amma Allah yabashi Macce tagari, Bafa wayonsa bane ya nufesa da hakan Kawai Hairat tazamomasa wani haske ne Dan ya Sami canji Arayuwa......))_







Murna gun Umar Ranar Bata fad'uwa,


Yayansa yabasa gida wanda Acan Aka Kai Amarya Hairat.. batada wasu Abokai kusan Hiddah ce kawai Kuma gashi tare Akayi Auren su,


Itama Hiddat kusan Unguwar Aka kaita Dan Anan Habib keda gida,



Ango nata rawar kai sauran Abokansa suka rakoshi, barkwanci sukayi Kafin suwuce suka barshi dagashi sai Amaryar sa,


Cire babbar rigar jikinsa Yayi kafin ya zauna bakin gadon Yana fad'in"Alhamdulillah yau dai Allah yacikamin burina na duniya yau gani ga masoyiyata Hairat d'aki d'aya, gado d'aya shinfid'a d'aya, gaskiya Inacikin farinciki my dear"




D'ago fuskarta Tayi had'ida Masa murmushi Kafin tace"Komai nufin Allah ne Dan haka shine Abun godiya,"




"Hakane matata! Yanzu kitashi muci wannan kaza daganan mud'an kwanta bacci ko,"?




Da mamaki rashin Jin ya kira yin ibadar Allah ta kalleshi tace,"banajin yunwa Amma ba kwanciya bace mafi dacewa yanzu Sallah ya kamata muyi raka'a 2 mugodewa Allah sannan da rok'on Allah kariya Daga dukan kowacce masifa,"



D'an shuru yayi yana tinani kafin ya d'ago yace,"Hakane my dear Nagode da tunatarwa Agareni Amma dole kici Dan bazaki zauna yunwa ta kamaki ba,"



Ahankali yayita janta fira naban dariya dama Umar badaga Nan ba indai soyayya ce ya iya kawai yafaye harkar zamanance ne Wai shi wayayye, Ahaka sukaci Abincin Sosai, sukayi sallah


Alhamdulillah Ahaka kuwa yamata dik tanbayoyin Addini Kuma dik tabashi Ansa,.. cikin dabara yafara Romancing d'inta.


Nidai Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 gaba nayi Dan ban iya d'auko irin wannan rahonton ba,
Ina fita gidan direct gidansu Hiddah nawuce,




Bayan Gama Addu''o'in su suka watse, gidan yarage dagashi sai matarsa,


Hiddah wayayyace Dan haka Bata tsaya jiransa na Mata tayin kazar ba tazauna taci Abirta Sosai, shikuwa kallonta yake yana mamaki Aransa Yana fad'in Amarya bako kunya,


Tana gamawa tawanko bakinta, tana Shirin kwanciya Abunta yace,"k'ya tsaya muyi Sallah ai ko,"?



"To" kawai tace had'ida komawa tad'auro Alwala tazo sukayi sallah


Yasha mamaki ganin dik tanbayar Addini Bata kasa Amsamasa kowanne b'angaren ba, kawai ya lura itad'in tayi rashin uwa ne, Anan ne *SAURAYINTA* Yasami damar b'ata mata tarbiya,.


Sumaidai Raya darensu sukayi cike da farinciki


Domun kuwa samun ta A virgin ba k'aramin dad'i ya masa ba hakan yasa yaji wata irin k'aunar ta lokaci d'aya ta kamashi.......





Washe gari kuwa kowacce mijinta ne yamata giriki Hiddah har mamakin sauyawar Habib haka take, Hairat kuwa dad'in gata ga mijinta Kawai ya isheta,




*********



Amir kuwa barin sa garin ba Abinda ya sauya Damin kuwa yanzu yakoma D'an bariki cikakke,




B'angaren rash kuwa hankalin Sansy Bai kwanta ba saida ya rabata da mutuncinta cikin wasu y'an kwanaki ya Maida ta kamar wata Matar sa kuma Wai *SAURAYINTA*





"Guy Wai meke damunka haka,"?




"Bari Kawai inacikin damuwa kaduba Wai budurwata Hiddah itace tayi Aure bayan bantab'a sanin ta Macce ba Abun takaici tanacan wani yagama ganin komai nata Dasaninta cike da waje Kuma Tama rufe babina Koda nakira layinta bansamu, Wai meye Abunyi,"?



"Kaga Babba Fara kora wannan,"


Mik'awa masa kwalbar giya yayi yafara Sha



Sannan yace"Abunyi d'aya ne kawai karabasu Koda baka Aureta ba kawai ka k'arb'e Mata farincikinta"




"Kayi gaskiya fa to Amma tayaya,"




"Ba kunada photona wad'an da kukayi tare da itaba irin wad'an da saurayi d budurwa suke yanzu irin Wad'annan na wad'an da suka rasa mafad'i"





Cikin rawar murya irin Wanda yafara buguwa yace,"Ina...da...su...Mana..birjik ma kasan... Itad'in..ta..ta.. tawacce..ai"




"Yawwa to su zamu samu mutura ma Wanda ta Aura kawai, Kuma muta Mata barazana dasu A Media,"





"To....shi.... Umar d'in... fa.. shima... Inason rabashi... Da... Matarsa... Ita.. inason... Ni...na Aureta,"




"Kada kasamu wannan ai dik ba Mai wahala bane photona Nan dai shima Wad'annan da yayi da mata zamu turama matar sa, sannan harda Wanda Umar yake tareda Hiddah zamuyi Amfani dasu, dikansu"



"Yawwa Abokina g wayata kayi Komai,"..... Gyatsa yasaki tare da b'ingire kwance gurin yafara bacci................




. _BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_



WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948



*SAURAYINAπŸ’«*
_FREE BOOK_



*JANUARY'S 2023 (1)*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱```




_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_



*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱*





*Page 55 to 60*




"Yanzu saboda Allah Alhaji rayuwar da Rashida tashiga haka zamu zuba Ido muyita kallonta? Bazaka fita nemanta ba,"?





"Naje Ina,? Wa Ni? Naje neman wannan gantalalliyar? Wallahi banzuwa ko k'ofar gida ita tazab'awa kanta rayuwar dan haka gani zatayi Ni har Bak'incikin nake Ace Wai wannan y'ata ce,"



"Alhaji hannunka Bai rub'ub'ewa ka yanke ka Yar,"



"Idan zaibani wahala Kullum wallahi cireshi zanyi najefar, ita tabar gidan intagama yawon tanbad'ewar ta saita dawo, Ni Kinga fitata saina dawo,"



Kuka matasa tana Addu'ar Allah ya shirya y'arta yadawo Mata da ita gida,.





Rash na hanga zaune bako shigar Arziki tana faman zuk'ar shisha ga karan sigari birjik gabanta, dik Takoma kamar wata mahaukaciya,


Sansy ne yashigo d'akin bige shima dai yayo nasa shaye-shayen, bakomai bakomai kawai Ya Afkamata Suka fara Aikata Alfasharsu...........


*(((Allah ya shirya Kawai)))*



"Baby zanfita saina dawo," cewar Umar Yana gyara zaman hularsa


"To saika dawo Allah ya tsare kanemi halak ba Haram ba Kuma ka killace kanka kaji tsoron Allah Adik inda kake,"




"In Sha Allah nagode sosai matata tagari," matsowa yayi kusa da ita had'ida manna Mata kiss A goshi,



K'amshin turarensa yadake hancinta Aikuwa Amai yazo mata dik yarda taso barin jikinsa hakan Bata samu ba, dik ta wanke Masa jikinsa da Aman,. Umar badai tausayi ba dik ya rud'e ya rik'eta Yana Mata sannu, dakansa yawanke Mata bakin sannan yaciye kayansa yasake wanka fitar da yafasa Kenan ya zauna yana Kula da ita,


(Miji nagari Kenan wanda ke tausayawa matarsa Sosai))



Ganin Aman yak'i tsayawa sukaje Asibiti Anan suka Sami results tanada cikin wata d'aya, Murna gun Umar ba'a magana, kula Sosai take samu dagashi har wurin mamansa.




B'angaren Hiddah ma haka cikin yasamu itama kula Sosai Habib ke bata,




Bayan wani lokaci,


Cikinsu duka ya girma Sosai,


Hairat ce tsaye bakin drowar d'insu tana gyara zaman kayansa, shikuwa Yana musu guga Yana mitar taje tahuta amma tana aikin suna firarsu,


K'ara wayarta tayi Alamar shigowar sak'o, ta Aje kayan taje bakin gadon ta zauna tana duba wayar, sak'on tagani Kamar haka

""Ba k'aramin ci baya bane macce Mai lilimi Addini da kamewa kamar ke ta Aure D'an iskan Namiji mara kunya da kamewa irin Umar, kishiga WhatsApp d'inki ta wannan number zakiga zahirin gaskiya ta Anan"""""




Jikintana rawa tashiga ta kunna datar kasancewar tajima Bata hauba hakan yasa saida message suka gama sannan tabud'a sak'on, Abunda tagani ne yasata saurin mik'ewa tsaye dik da girman cikin nata da nauyinsa hakan Bai hanata mik'ewa tsaye zumbur ba, wasu irin zafafan hawaye Suka soma Ambaliya A fuskar ta,



Cikin rud'u yace"meke faruwa dear waya mutu,"



Wata uwar harara ta maka Masa had'ida nuna masa gaban wayar tana cewa...............................






Kuyi hak'uri sannan kuyi manage da Wannan Page d'in Dan Wllh inada matsalar ido yawan kallon hasken wayar Yana neman maidani makauniya, to Allah yaban lafiya kawai.....





_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948



*SAURAYINAπŸ’«*
_FREE BOOK_



*JANUARY'S 2023 (1)*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱```




_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_



*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱*



*Page 65 to 70*


.........Fitowar sa daga wanka kenan dagashi sai towel Yana d'aure da towel Yana tsane kansa da d'ayan, direct inda wayar as take k'ara ya d'auko Wayar ya duba sabuwar number yaga text Kamar dai irin Wanda Aka turama Hairat shima Aka tura Masa, cikin hanzari ya bud'e text d'in, photonan yagani Hiddah ce tare da Wani saurayin suna mak'ale dajuna wanda yafi b'ata Masa Rai shine Wanda Umar ke kissing d'in hannunta,

Wani irin kishi ya rufe Masa ido, zuciyarsa sai wani zafi take cikin fushi yadinga k'walamata kira "Hiddah! Hiddah!! Hiddah!!! kina inane Wai,"?



Hartana hard'ewa da zanen saboda tsabar sauri, tinda taji wannan kiran haka tasan da matsala saboda tin Auren su baitab'a Kiran sunantaba "gani lafiya Habiby wannan kiran haka"?




"Waye wannan,"?

Yamata tanbayar Yana nunamata gaban Wayar



Jikinta ne yad'au rawa domin bakowa bane jikin hoton face ita saurayin ta,



"Magana fa nake dake Hiddatu nace wane D'an iskane wannan nace!!,"?


Cikin tsawa yak'arasa maganar




Cikin inda inda da rawar murya wadda kuka yakusa k'wace Mata tace,"Dan.. Allah kayi hak'uri Habib wallahi shairin shaid'an ne, Kuma kafi kowa sanin bantab'a yin zina ba A Rayuwata Wallahi...,"






"Shut-off!!!"


Tafad'a cikin k'araji dama Habib badai kishi ba



"Tanbayar ki nayi waye bawai kibani labarin ko ke wacece ba, nace waye Shi,"?




Cikin kuka da da nasanin wannan rayuwar datayi Abaya tace,"Wannan Amar ne *SAURAYINA* ne shi Wannan Kuma Besty nane Umar wallahi ba Komai tsakaninmu, Wana yatura maka wannan picture's d'in,"?




" *SAURAYIN KI*!!!! Yanzu ke bakiji kunya ba Kinada Aure Atono tsohon photo Ana yawo Dashi keda saurayin ki Kuma ba photon Arziki ba, Bestyn ki Addini ya Baki damar tafiya kiyi dika Wannan shaid'an cin kina k'irarin Bestyn ki da *SAURAYIN KI*, Ni danake mijinki wane hali kike tunanin zanshiga bayan ganin wannan Ace Wai matata ce take jikin wani k'aton banza Wai *SAURAYIN TA* Da *BESTYN TA* inanalillahi wa'inna ilaihin raju'un Wannan wani irin bak'in cikine haka, wallahi natsane ganin fuskarki Ayanzu Hiddah kije gidanku saina nemeki Kuma wallahi kada kibari nafito palourn natarar dake dan wallahi ganinki zaisa na Aikata wata b'arnar,"



Yana Gama fad'in hakan ya fice d'akin zuciyar sa namasa rad'ad'i..






Durk'ushewa tayi gurin tana kuka tana Kiran sunan sa Amma Ina yabar palourn, danasanin yin *SAURAYI* da *Besty* suka Fara d'awai niya da ita, sanin halin Habib Bai iya zuciya ba yasa tabar gidan, tana kuka tana fad'in"na cuce kaina Kuma *SAURAYINA* yacuce rayuwa ta............



_UHUNMMMM NIKO MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 NACE KODAI KE KINCUTAR DA KANKI BA, YANZU WA GARI YAWAYA? SHI SAURAYIN NAKI YANA CAN YANA SHEK'E AYARSA HASALIMA YAZAMA BALA'I GAREKI,. MATA K'ALUBALAI GAREMU, KAFIN KI SOSHI HARYA ZAMA SAURAYIN KI KIFARA SANIN INYANADA MUTUNCI, DIK SAURAYIN DA ZAISO D'AUKAR PHOTO TARE DAKE YANA K'OKARIN TAB'A JIKINKI WALLAHI WANNAN BA SAURAYIN K'AWAIRAI BANE TINKAN YAZAMA BALA'I GAREKI KI RABU DASHI,,, ... ALLAH KASHIRYA *SAURAYINA* ALLAH KA SHIRYE SAMARIN MU DUKA DAMA MAZAN MU BAKI D'AYA............._






_OFF NAGAJI WALLAHI SAINA HUTA_







_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948




*SAURAYINAπŸ’«*
_FREE BOOK_



*JANUARY'S 2023 (1)*



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._



```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱```




_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_



*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱*




*Page 75 to 80*



"Dama Ashe haryanzu baka daina bibiyar Mata ba, me karasa gurina wane Abu ka neman banmaka ba? Idan K'arin Aure zakayi bagwanda kayi ba da kazauna kana ma'anala da matan banza Awaje, Kuma Ashe harda k'awata Wai K'awata itace Bestyn ka harda yin wad'annan photonan narashin Arziki da k'ima, gashi ita tana gidan Auren ta Amma bak'in tanbonka zai ruguza Aurenta,"..




Shigowa tayi tana janye da Akwati tana kuka harda Jan majina
Tace"na nawa? Nawa Kuma Hairat Wallahi nayi danasin sanin Umar Arayuwa ta shida Abokinsa Amar bantab'a zaton ganin bayana kukeson Yi ba, Atinaninki Besty d'inda kake kirana kana k'aunata Saboda Allah Ashe dika maza macuta ne,. Hairat sai Ayanzu nake gane Abinda kike fad'amun gaskiya Ada kina fad'amun baidace ba nayi photuna da *SAURAYINA* Amma nak'iji inaganin wayewa ce yin photunan da sakawa startus Ashe dik hanyar hallaka Arayuwata nake bi, dama dik Wanda baiji bari ba to zaiji hohoooo, Saboda *SAURAYINA* Narasa k'imata mutunci darajata A idan mijina dik da nakai masa budurcina Amma sanadin *SAURAYINA* da *BESTY NA* Yau gani walak'ance mijina yace nabar gidansa Kuma inatsoron komawa gidan mu Dan nasan idan Abbana yaji wannan mugun labarin saiya kasheni, kaicona yau Ina kukane saboda *SAURAYINA*,"




"Kingani Hiddah tinkan tafiyar tayi nisa yau gaki kina zubda hawaye kina kunyar had'a ido da mahaifin ki dik sanadin *SAURAYIN KI* Da *Bestyn ki* Wannan wace irin muguwar rayuwa ce da kina Macce kirasa wazai Zama Bestyn ki sai Namiji yau kinga illar *BESTY* Namiji Arayuwa nasan Zaki d'au darasi ko Ahaka, Nikaina inamai bak'in cikin Zama Matar *BESTY KI* Umar bantab'a Jin tsanar Zama dakai irin yau ba,"




Kansa A sunkuye k'asa hawaye nabin fuskar sa, baitab'a Jin kuyar rayuwar da ya keba saiyau dama Ance Wanda baibari Dan Allah ba to zaibari Dan banza,




D'agowa yayi cikin sanyi yace"Dan Allah kuyi hak'uri natuba bazan sake irin Wannan rayuwar ba, kiyi hak'uri Hiddah kimin Afuwa,"



"Nayi hak'uri bada hak'urin ka zai gyaramin Aure nane ko zaigoge dika photunan mu A idan mijina? Ko Martaba ta zata dawo ne," tana gama maganar taja Akwatinta tabar gidan,.



Maida kallonsa Kan Hairat yayi Wadda kefan janyo kaya tana zubawa Akwatinta hawaye nabin fuskarta



Da rarrafe ya k'araso inda take Yana rik'e Akwatinta Yana fad'in"Dan Allah Hairat kada kimin haka wallahi kece rayuwata inasonki fiye da yarda bakina zaifurta Dan Allah kada kibarni,"



"Kana tsoron nabarka kake zuwa kayi Abinda yasa b'awa Addini? A'ina Addini yabaku damar rok'on budarenka kuyi photona? Ko A'ina Addini ya baka damar Abota da Macce har kakirata *BESTYN KA*, A Ina yake Umar!!!,"?



Cikin mamaki ya d'ago Yana kallonta dik yake baitab'a Jin takira sunansa ba amma yau shitake Kira Umar d'insa sannan tana Masa tsawa dik kawaici da Hak'uri irin na Hairat lalle yau takai bango.




"Au Wai mamaki kake Dan nakiraka Umar? Inace hakane sunan naka , kasani Aure na dakai k'addara ce Kuma Ayau sai Wannan k'addarar ta rabamu na tsaneka na tsane mutum Mai irin halinka wallahi Dole kasakeni Ni Hairat," tana gama maganar taja Akwatinta tabar gidan Ranta na mata suya..



Shikuwa kamar k'aramin yaro haka yadawo kuka yaci gaba dayi Yana danasanin Abubuwanda ya Aikata had'ida nadamar rashin Aboki nagari,....







Hahhhhhhhh "looser kowa ma yarasa hakan zaifi, yau Ina Cikin farin ciki Abokina, Hiddah ta tafi haka Hairat ta tafi Hahhh" Amir ne keta babaka dariyar bayan Sam yazo masa da labarin dik Abunda yafaru




Dariya suke dukansu kafin Amar ya d'ago kwalbar giya yafurta"chair's"


"Chair's"

Suma suka furta duka suka cigaba da Shan Abarsu cikeda nishad'i....




Dawowar Abba daga Dubai kenan yana k'okarin Fitowa motarsa saiga Hiddah tashigo da k'aton Akwatinta tana rizgar kuka ga uban cikinta gaba,



Cikin wani irin yanayi Abba yace,"ke lafiya meke damuwa mijinki ya mutu ne,"?




Kasa magana tayi kukan kawai take,



Tsaye Momy tayi kawai tana kallonsu cikin jin haushin ta Abba yafara masifa"Wai ke saratu bakida Imani ne Baki ganin halinda take ciki Amma Zaki zuba mata Ido kawai inda y'ar kice haka Zaki mata? Wai Ni narasa wacce iri zuciya mara imani gareki wallahi,"



Ganin yarufe ido gaban drivers dama dika y'an Aikin gidan Yana fad'a yasa taje ta kamata sukayi ciki, lallashinta tashigayi hakama Abba Dan dama yana masifar son y'arsa Kawai Bai nuna Mata ne Saboda kada ta lalace masa,



Saida ta natsu tahuta sannan tabasu labarin komai Bata b'oye ba,



Shuru Abba yayi nad'an wani lokaci kafin Yace"dama rayuwar Kanda kike Abaya nasan bana banza bane, Allah yagani Ina k'okari Akanki Hiddah Amma kikayi fatali da tarbiyata Koda yake idan b'era da sata to daddawa ma da warinta Sam saratu bakida Imani wallahi ganin ba y'arki bace Yasa Kika Bari ta lalace tana rawar kai, wallahi Narasa mata khubra Allah yajik'anki," hawaye Suka Soma sauka daga idanuwansa



Jikinta yayi sanyi k'alau tasan bata kyautaba Dan itama taga ishara tinda tarasa samun d'a ko y'ar haryanzu Amma Abba baitab'a sauya mata ba,


Durk'ushewa tayi k'asa tana kuka tabashi Hak'uri da Alk'awarin bazata koma yin irin hakan ba,.......






Bakowa tsakar gidan ga Alama suna d'aki hakan yasa tashiga d'akin da Sallama tana goge hawayen ta,



"Subhanallah Hairatu lafiya kuwa,"



"Inafa lafiya Alhaji kaga yarinya Haka harkake tanbaya kasan da matsala" janyota jikinta tayi tana lallashinta kafin tafara tanbayar ta........




_Uwa kenan dik Wanda zaikasa Gane damuwarka yakasa baka lokacin sauraren kaba itakam cikin lallashi zata tanbaye ka, Allah ka k'arawa iyayenmu lafiya da tsawon KWANA Allah kabamu ikon yimusu biyayya, Ameen......._






(MUHAD'U SECONDS TO THE LAST LAST PAGE IN SHA ALLAH..... INA D'AGA MUKU HANNUπŸ™‹β€β™€οΈπŸ™‹β€β™€οΈπŸ™‹β€β™€οΈπŸ™‹β€β™€οΈπŸ™‹β€β™€οΈπŸ™‹β€β™€οΈπŸ™‹β€β™€οΈπŸ™‹β€β™€οΈπŸ™‹β€β™€οΈ MASOYANA ADIK INDA KUKE..... INA GAISUWA FANSSS NA *SAURAYINA* Allah kasa MUDACE Ameer....._








_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_




WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948


*SAURAYINAπŸ’«*
_FREE BOOK_





Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

5 Comments On SAURAYINA
avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
naima-3

1 year ago

Reply

This book so sweat

Please Login or Register in order to submit comment