Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

"To gaskiya idan kina sona baby ki bijirewa maganar tasu kawai, inma takama kibar musu gidan to kibari Ni kizo gareni zanmi masauki maikyau ke zamu bar jahar Nan ma Baki d'aya wallahi kinsan kud'i ba matsala tabane,"

"Hakane baby Kuma nasan kana sona Tabbas ka kawo mafita zuwa dare zanzo kashirya saimu tafi Kawai"

"Okay baby saina ganki I love you too"....

Hunmmmm zakiyi danasani very soon indai Kan Namiji ne Kuma Namijin ma SAURAYIKI

Comment over kundai ga yanzu nak'ara yawan Page............. Please kada kimanta damun sharing Dan Allah 🙏

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

*SAURAYINA💫*
_FREE BOOK_

*JANUARY'S 2023 (1)*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*Page 16 to 20*

"Umar bawai Ina fad'a maka hakan bane Dan nuna nafika ilmi koni wata Mai ilimi ba A'a Kawai Ina k'okarin dawo dakai hanyar gaskiya, dika Wannan k'yalek'yalin DUNIYA 🌍 ba inda zaikai kaika A rayuwa msoyinka ne kawai zai iya fad'ama gaskiya"

"Naji my Love Nagode Kuma zankiyaye ngd"

Kit yakashe Kiran ,

Idan zai natsu ya duba maganar Hairat gaskiya ce Kuma Idan yace yayi hakan tofa takura rayuwar sa zaiyi gashi yasaba da Wannan rayuwar Kuma yanada yak'inin idan yacigaba da hakan Hairat zata iya barinsa Kuma Wallahi Yana sonta ba k'ad'an ba, Saidai Abun ba sauk'i gareshi ba daina Abunda kasaba Dashi...

_budurwa tagari itace wadda Take k'okarin dawo da SAURAYIN TA Kan hanyar gaskiya Kuma itace take bashi shawara Akan kowanne b'angaren na rayuwa, Allah kasa MUDACE_

Cikin rigada wando wad'an da sukayi matik'ar kamata tafito, tana janye da k'atuwar Akwatinta sai wagen baya take tana tsoron kada wani munafikin yaganta yakoma gidansu ya fad'a sauri sauri take tafiyar,.

Batare da tawaiga ba Saboda tana cikin tsoron kada wani yaganta kawai tahau titin Bata wani duba ba,

Cikin gudu yake Kan mashin d'insa, dik k'okarin sa naganin yataka birgi Amma Ina Abun yaci tura Saida ya sameta ya bigeta,

K'aramin ihu tasaka tafad'i zaune k'afar ta tarike tana fad'in "wayyo Allah ya karyamun k'afa, nashiga uku Ni rash Taya zan rayu ba k'afa wayyo"

Ganin Yarda take kukan iya gaskiyar ta, Kuma k'afar ta bawani ciwo bane sosai, kujewace kawai sai jini yasami damar fita Kuma k'ad'an k'ad'an,

"Haba k'anwata Bafa wani babban Ciwo bane kidaina raki Mana haka,"

Watsa Masa harara tayi tana murgud'a Baki had'ida cewa"lallema kanada k'arfin hali kazo ka kad'eni sannan har kake fad'amun magana son ranka Wai banjimu Sosai ba Ina raki,"

"Subhanallah Rashida bugegi Akayi? Ina zaki haka da Wannan k'aton Akwati haka,"

"Wayyo Allah na,nashiga uku badged d'ina ya karye ya lalace gaba d'aya wallahi, ga Wannan munafikin,"

Kallonta kawai Habib yake daganin yarinyar tanada k'arancin tarbiya ko Kuma tabiyewa Rud'in duniya kodaga kayan jikinta Kawai kasan tana buk'atar mutum nagari cikin rayuwar ta,

Mik'ewa tayi da k'yar tana tinanin yarda zatayi da iyayenta idan takoma gida Kuma Idan bataje gurin Sansy ba tasan da matsala.,

Batada zab'inda yawuce Takoma gida kawai....

Tanajin Yana kiranta da baiwar Allah Amma ta shareshi Dan wani mugun haushi yake Bata gashi ya lalata Mata Komai, tafiyar ta tayi tana D'an d'in gishi,

Girgiza Kai kawai yayi harzai wuce kuma sai yaduba k'asa wayarta yagani,

D'aukar wayar yayi sannan ya hau mashin d'insa yawuce..........

_KUMIN HAK'URI WALLAHI IDONA CIWO YAKE SHIYASA NABAKU GAJEREN PAGE KUMUN UZURI.._

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

*SAURAYINA💫*
_FREE BOOK_

*JANUARY'S 2023 (1)*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*Page 21 to 25*

Gidan tashiga da Sallama tana wani nok'e nok'e

"To daga Ina haka harda Wannan k'atuwar Akwatin,"? Cewar mama

"Yo saikin tanbaya? Daga gantalinta mana, Acan ne ma wani ya kad'eta da mashin, nidai wallahi banyi sa'ar Haihuwa ba, Rashida kiji tsoron Allah kibi duniya A sannu, kina wannan muguwar rayuwar ma wazaice Yana sonki indai Mutumina kirki ne?"

"Kada kamata Baki Alhaji" cewar mama

"Bawani Baki sai gaskiya, salmanu d'in da Akayi niyar Bata wallahi iyayensa sunce bazai Aure wannan tantiriyar ba,"

"Um um Allah kashirya muna ke Rashida mama tafad'a tana zubda hawaye"

Jan Akwatin kawai tayi Takoma ciki tana murnar wargaza Auren nata tasan baya rasa nasaba da Sansy *SAURAYINTA*

Wayarta tafara neman Dan kiranshi Amma Bata ganta ba ,

"Kai Wannan mutumin matsala ne wallahi gashi ganin farko ya raunatani Kuma ya b'atarmun da wayata, gashi wayata itace Rayuwa ta, kadama *SAURAYINA* Yakirani baisameni ba..

Habib nagani kwance Kan gadonsa Yana juya wayar rash A hannunsa Yana Tina sanda ya bigeta d'in,

Wayar ce tafara Ring's da Kamar bazai d'aga ba Kuma ganin sunan saiya bashi Haushi Wai my suger, to Wai me yarinyar Nan takeyi hakan ne?

D'aga Kiran yayi

Shikuwa sansy baijira Jin maganar taba yafara nasa surutun " haba baby Yana jiki shuru haryanzu Bakizo ba gashi harna yankamana ticket nazuwa dubai Dan mu huta Amma Baki zoba, Kuma indai maganar Wannan gajan ne kimanta Dashi Dan tini na ruguza maganar Yanzu kina free muyita shanawa Abunmu, Hello kiyi magana Mana baby inata magana kinyi shuru Kamar wata kurma,"

Ransa yayi mugun b'aci tareda jifa dawayar tadake bango tini ta watse,

Afili yafurta "meyasa Zuciyata zakiso Wadda batada tarbiya kamun kai meyasa sai Wadda takeda kusanci da Wani *SAURAYINTA* Meyasa,"

"Wallahi kubra dik kece kika lalatamun yaro Taya bazaki iya kula da Umar ba Kika d'aukesa Kuma Kika barshi wurin nasir Taya Nasir zai iya kula da tarbiyarsa bayan Yana fita neman Abunda zasuci ko matarsa ita zataba Umar tarbiya bayan ganata yaran Kuma ga k'annenta haba Saboda Allah wallahi kece ummul haba isun b'acin tarbiyar d'ana Umar,"

"Au haba da gaske? Wai harkana da k'arfin halin fad'amun haka kaida kamanta damu dukanmu saiyanzu zaka zo sama ta bakwai kace tarbiyar umar ta b'aci bayan shekara 20 bakasan cinsa ko Shansa ba sai Yanzu zakazo da maganar banza,"

"Shikenan Ni Ayanzu zan gyara tarbiyar yarona wallahi Aure zan masa,"..............

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

*SAURAYINA💫*
_FREE BOOK_

*JANUARY'S 2023 (1)*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*Page 26 to 30*

"Aure fa to Allah yabada sa'a, Amma dik lalacewar sa ai gado yayi ko kamanta wace irin tsiyace baka shuka ba? Nikaina Ai badan inasonka Aka Auramin kaiba Dan tinanin ko zaka iya shiryuwa ne Aka bakani wane irin bak'in cikine bangani ba zamana dakai, Wllh komai Umar yayi Ak'asa ya d'auka," tana gama maganar tabar wurin cikin takaici, dan Ayanzu dik tsiyar da Umar keyi tasani kawai Saidai tace Allah ya shirya matashi,

Yana barin gidan direct gidansu Hairat yanufa, cikin sa'a kuwa ya had'u da mahaifinta Yana k'ok'arin shiga gida,

"Laaa wanake gani yau Agarin kamar Alhaji Umar,"?

"Nine fa malam sani wallahi yau takanas takano nayi wurinka nazo,"

"Wurina kuma,"

"To Allah yasa lafiya dai,"

"Lafiya qlu sai Alkairi da wata y'ar matsala Dana keson kamuna maganinta"

"To bismillah muzauna"

Bakin dakalin k'ofar gidan nasa Suka zauna

Mahaifin Hairat Yace"Bismillah inajinka malam Umar"

"Wato Abunda yake tafe dani Inason Dan Allah kamun wani taimako d'aya, ka Amince y'arka Hairatu ta Aure D'an wajena maisunan nawa Umar, nayi binceke bayan zuwana nagano suna soyayya da ita Kuma nafi kowa sanin tarbiyar gidanka Dan kodacan Kai kabanbanta dani, Idan ban mantaba tasilarka Allah ya had'amu da ita uwar tashi jummai saikuma daga baya wata matsalar tazo tarabamu wanda nasan nasamu haske dayawa zamana dakai hardama ita, Dan Allah inason kataimake ni kataimake rayuwar Umar ka Aura mishi Hairat danta dawo dashi Kan hanya Dan Allah,"

Hunmmmm"dogon numfashi malam sani ya sauke hak'ik'a Yasan Sarai da labarin Umar nazuwa inda y'arsa to sanin halin ubansa nada Dama shi kansa shikansa yaji baison bawa y'arsa shi, Kuma baijin zai iya musu da Amininsa Wanda yasan yataka rawa Sosai wurin gyara Masa rayuwa dama d'abi'a...

"To shikenan zanyi magana da uwarta dama ita kanta Dan tanada hakken sani, Amma kasani idan har tace bataso tofa bazan Mata Dole ba Dan Yanzu Andaina takura Macce Auren Dole kafi kowa sani Tinda kaga ita kanta jummai gashi Yanzu tabarka Kuma halinka da d'abi'ar ka yasa tabarka kaima yakamata ka sauya gashi har d'anka ya Fara mugun halinka wannan Shine illar Aikata Abu Mara kyau ya B'atama suna Kuma ya hanaka Auruwa ga muniyar kirki"

"Wallahi nagani ai duniya makaranta ce Malam sani shiyasa Koda yaushe nake Alfahari dakai wallahi A Rayuwa dik mutumin da yasami Mata tagari to yagama jind'ad'in duniya idan ya had'a da Aboki nagari to ya Gama sa'ar rayuwa, Ina godiya Sosai Allah yaji damu Alheri"

"Ameen Ameen Ngd Nima sai Anjima in Sha Allah dik Yarda mukayi dasu zakajini"

"To malam Allah nagode Allah yabar tare Allah yasaka da Alheri,"

"Ke Hiddah Nanda sati 2 kikawo Wanda Zaki Aura Kafin nakoma Jos sainaga Aurenki Dan nagaji dayawan k'ararki da mutane keyawan kawomin na rashin Zama guri d'aya kije shi *SAURAYIN KI* kice nace ya fito inidai ba mutumin banza bane inko Bai shirya ba wallahi D'an Amina Alhaji Tahir da yake neman nabashi Auren y'ata wallahi zanbashi ke nanda kwana 2 rak ma nabaki Dan Wallahi nasan dik samarin Nan badan Allah suke sonki ba amma nafidda Miki naki hakken inbai shirya ba zanbada ke ga Wanda ya shirya,"

"Kasa magana tayi Domin kalaman sunmata tsauri Kuma kowanne hukunci Abba ya yanke kanta batada ja Dan tana mugun tsoron sa, sannan dik iskancinta tana girmama mahaifinta,

"To Abba In Sha Allah zan fad'a masa"

"Da dai yafi tashi kibani guri haba Jama'a Ace idan kowa nakanki Ance kin lalace kinyi me kinyi me to zanyi maganin matsalar,"

Dik yarda sukayi da mahaifin Umar fad'a musu yayi,

"Hairat kin Amince kuwa,? Dan bamason Abun yayi nisa Kuma zamuyi ne da k'yakykyawar niya,"

D'an jimmmm tayi tasan Dole zata fuskance wasu k'alubalan rayuwa na Auransa Amma Kuma tana sonsa sannan bazata iyaja da maganar mahifin ta ba, Dan haka batada wani zab'inda yawuce ta Amince kawai,

Kanta Ak'asa tace"Baba dik yarda kukayi shine daidai Domin nasan bazaku tab'a cutarda Ni ba,"

"Hakane Hairat Kuma Zaki Samu kada Dan kamar jahadi zakiyi rabashi da Abubuwa marasa kyau, Allah yayi Miki Albarka yasa yazama Alheri,"

"To Nima dai Banda tacewa dama dik mutum Tara yake baicika goma ba bazaka tab'a samun duka mutu 💯 paccent ba Dole wani gun kasami gazawarsa Amma kuma idan Akasami Wata hanyar za'a iya gyarashi tsaf, Ameen Ameen Allah yasa Alheri,"

"Ameen Ameen"

Kiran mlm Umar yayi ya fad'a masa, yayi murna Sosai Nan take suka saka rana Akan zasuzo kawo kayan Aure..

Sanarwa Umar mahaifinsa yayi Aiko Murna kamar me Dan dama Yana mugun son Hairat in Sha Allah itad'in Alheri ce......

B'angaren Hiddah kuwa ta Fad'awa Amar Zancen mahaifinta Amma saiya dinga yawo Mata da hankali bawata magana Mai kyau, har wa'adin da mahaifinta yabata yacika, Dan haka Abba ya kirata Jin bawata Ansa yace toshi zaibata mijin,

Wayarsa ya d'auka ya kira Alhaji Bashir wanda shine mahaifin Habib ringing d'aya ya d'auka suka gaisa

Abba yace"Kan maganar nan daka tab'a min ta Hiddah y'ata Akan nabawa d'anka,"

Gyara Zama Alhaji Bashir yayi cike dajin Dad'i yace"k'warai kuwa ban mantaba ai Koda yaushe sauraren ka nake,"

"To madallah nabashi ita Kuma ba buk'atar Jan dogon Lokaci inason Gama Komai Nanda sati 2 Dan inason komawa Jos,"..................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

*SAURAYINA💫*
_FREE BOOK_

*JANUARY'S 2023 (1)*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*Page 31 to 40*

Mik'ewa tsaye yayi cikin jind'ad'in kalamansa Yace,"Kai Alhamdulillah gaskiya naji Dad'i Aminina nagode Allah yabarmu tare yasawa wannan Abun Albarka nagode sosai,"

"Alhaji nikam ka tsaida wayar hakanan kaban labari wane Abun farinciki ne yasamu haka,"?

Saida ya kammala Wayar Baki harkunne yake labarta Mata,

"Ah Kai Masha gaskiya Wannan Kam Abun farinciki ne Ai Alhaji Usman Yana da kirki Sosai wallahi Kuma Ina tausayin yarinyar Dan Abu d'aya ke d'awai niya da ita Rashin uwa tagari, kaga tinda tarasa uwarta tarasa mafad'i Ai Rashin uwa babbar matsala ce wallahi ga rayuwar yaron ta musamman Macce, gaskiya naji Dad'i yanzu Kamar yaushe za'a Kai kayan to,"?

"Hahhhh dad'ina dake gaggawa ai Kuma yanzu komai yayi tinda dai har ubanta ya Amince kuma itama nasan ta Amince Dan tana girmama maganar uban nata, eh komai zaizo da sauk'i Tinda Alhamdulillah munada kud'i shima haka kawai nanda sati 1 ku had'a kayan lefe sai Akai,"

"Hakan kuwa za'ayi Alhaji,"

"Toshi ina yake tinda nadawo banji motsinsa ba,"?

"Eh yad'an fita amma Ina tsammanin dawowarsa yanzu"

Bata gama rufe bakiba sai gashi yashigo

"To D'an halak Gama yanan, Zonan babanka nada magana dakai,"

K'arasowa yayi kansa Ak'asa yagaida iyayen nasa sannan ya zuna.

"To Habib kadaisan na Isa dakai Kuma bazan tab'a maka Abunda zaicuce rayuwar kaba Domin Ni mahaifin Kane, Saboda haka nake sanarma kaje kafara shiri nanda sati d'aya zamukai laifenka Dan tini nane mamaka Auren y'ar Abokina,"

Wani iri yaji Amma tinda Abunda yafaru d'azun yasa Ya Amince tareda sakin ransa,

*******

Shida Abokansa sai faman Shirin bikin Ake Dan kuwa Ankai lefen nasa gidansu Hiddah, bainemi ya ganta ba haka itama Dan tayiwa kanta Alk'awarin bazata zubda k'imar taba.

Hakama Ankai lefen Hairat da Umar, dik Yarda yaso Akan suje photunan Aure na pre_weeding pictures k'itayi Saboda Haramun ne Kuma ba Inda Addini yabada damar hakan tasan da Anje photon to sai Anwuce wuri saboda sanin Yarda Ake photunan.

Rash kuwa Saida sansy yayi nasarar d'aukar ta suka bar k'asar,

Sanda zasubar k'asan sannan suka had'u da Habib yazo kawo mata wayarta ganin Yarda jikinsu yake had'e da Sansy ba k'aramin haushi Suka bashi ba, kawai yabawa yaro yakai mata shikuwa yayi tafiyar sa Yana godewa Allah daya nuna Masa halinta tinkan yayi zurfi cikin sonta, k'arin sa'ar ma Shine iyayensa sunmasa mata...

Amar kam ganin da gaske Hiddah Aure zatayi yasa yabar garin duka dan bazai iyaba Ace Abokinsa yayi Aure Kuma shi Wadda yakeso zata Aure wani daban, Amma ya k'ulle Aranshi Amatsayinsa na *SAURAYINTA* Saiya kunna Mata wuta A gidan Auren nata..................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

*WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948*

*SAURAYINA💫*
_FREE BOOK_

*JANUARY'S 2023 (1)*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA FREE BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

5 Comments On SAURAYINA
avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

avatar
naima-3

1 year ago

Reply

This book so sweat

Please Login or Register in order to submit comment