Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

��ࡱ�>�� {}����xyz������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������g ��0ܔbjbjڪڪ .���ob��obTD�������ZZ������������� �t�H&ljjjjjEEE�#�#�#�#�#�#�#$�'�j*Z�#1�EEEEE�#��jj�&w#w#w#ER �j�j�#w#E�#w#w#w#j������w��������"�w#�#&0H&w#�*U#"�*w#�*�w# EEw#EEEEE�#�#w#EEEH&EEEE���������������������������������������������������������������������*EEEEEEEEEZB �: An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT [9/7, 13:45] E*O*W: SA�AR ZARE>���

BY
NA'EEMAH SADAU=؟�

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
FREE BOOK=���



ELEGANT ONLINE WRITERs
'�

Page1� __2�
�atuwar makaranta ce mai girman gaske cikin ta ba abinda kakeji illa hayaniyar Walibai da suka cika dan�am kamar ana filin idi kowwa yana cikin farin ciki na murnar tafiya hutun da za ai, Malami na hango yana kora zuwa wajen Assembly.
Bayan principal ta gama jawabin ta da sauran malamai Na ji ana kirana zan gabatar da Nasheedul waWan wato (National Anthem) na larabci, cikin taku na a hankali fito na hau kan step Win cikin nutsuwata, da zazza�ar muryata na fara bqayan na fuskanci Waruruwan Waliban da ke kallona, (ista'idunna wa'a ta dunna litaqhra'anna Nasheedul waWan ba'a da addi aththalatha... Waaheed...ithnain....thalaatha)
ina gama faWa aka haWa baki gaba Waya wajan karanto taken, har sai da suka kammala sannan na nufi hanyar sauka a step Win ana ta kallona daga malaman har Waliban, don ni kaina nasan na birge kowwa, ko basu faWa ba saboda baiwar murya da Allah yayimin,
Principal ta sake karSan speakern tana faWar hutun da aka bayar na wata guda wajan ya kaure da hayaniyar su da murna aka fara rige_rigen fita daga filin don tafiya gida.
Hamida ta kamo hannuna "ke mutuniyar Wazu da kina Nasheed Kinga kallon da Sir yake watso Miki kuwa?" Nace "karki masa sharri.. to inma ya kalla menene?" Ta kama baki "au gaskyne wlh yarinyar nan kin fitsare," nace "naji" tai dariya mukai sallama.
Cikin nutsuwa nake tafiya kamar banason taka �asa, ("don dama ni a Wabi'a ta ban iya sauri ba kwata kwata komai nawa cikin sanyi nake yinsa") ina shiga Amma na ci karo a tsakar gida tana aiki da sauri na �arasa zan karSa tsintsiyan da ta ke shara ta ce "aa ummiena barshi daga dawowarki ko hutawa baki ba,?" na ce "Allah Amma ki kawo nai," ta ce "barshi jeki huta," na fara faWa mata labarin hutun Mu "gaskiyane Ummiena shi yasa naga ana ta murna" nai dariya "Amma wannn karon zan sha ziyara don zaga dangi zani" ta ce "ai ya kamata rabonki da su kin daWe, sannu je ki huta kan na gama," na ce "to" da shiga ciki.

Aliya shi ne asalin sunana amma ana kirana da Baby saboda sunan maman Amma ne mahaifiyar mamana wato kakata kenan, Ni ce �a ta huWu a wajan Ammata awajan Baa kuma ni ce �ar fari wato mahaifina,. Amma ta yi Aure a wani gidan ta haifi �a�a uku suma duk mata Yaya F�tima Yaya Habiba Se Yaya Aisha, kafin ta fito ta auri Babana,
Mu uku ne wajen Baa ni ta farko sai �annena maza guda 2 Al'amin da Al'mustapa, Yayyena da muke uwa Waya su yaya Aisha duk sunyi aure tun tana gidan mahaifinsu kafin �addara ta Rabasu. nikuma ina SS three a Secondary School ina dab da yin candy �annena kuma JSS 3dukkansu suna shirin zana jarrabawar Placement, Sana'ar Baa itace harkar Nama wato Mahauci ne don kusan gadonsu ne, amma kusan duk sunbar harkar sai shi kaWai ynx sun koma kasuwanci, shikam yana nan kan bakansa... Shi sa Nama a gidanmu tamkar Sallah bama Abinci lami don tamkar kura nake bana gajiya da cin nama kwata� saboda �aunar da ke tsakaninmu.

Zaune muke da daddare a kan Tabarma bayan sallar isha'i dukan Mu ana hira bayan an gama cin abincin dare Baa yace "Mamana (dan shima yana ma Amma Kara), hutun sati nawa aka bayar ne?"
"Wata Waya" "to ina da ina zakije hutu?" nako fara rattabo masa "gidansu Abban Zaria zanje gidan Iya (kakata) sai gidan su Waleeda.." "aa banda nan yayi Nisa baze yiwu kije ba Kinga hutun naku ba wani dade na ko kwaSe fuska ina Shirin hawaye Dan Allah Baa ka barni nikam zan ma Iya zuwa ko ina ka ji Baa!??
"Shikenan tunda kina so sai kinje ... Cikin murna na fara masa godiya yace yaushe zan tafi nace gobe ya ce" da gamo da kasawa kenan Allah ya kaimu.
Duk hirar da muke Amma bata sa baki ba su Al'mustapa ne ma suka ce" yaya baby dan Allah kije da mu nace" "tambaya Baa" ya ce aa ku bari kaida Al'ameen sai xuwa gaba kunje kaji?" ba musu suka ce "to,"
muka cigaba da hira kafin kowwa ya tafi makwancinsa.

&WASHE GARI&
Da Asuba bayan nayi sallah ban koma, ba kayana na shiga haWawa a akwatin mu ta zuba kaya, na zuba kayana da duk wani abu da nake bu�ata na zuge na ijiye gepe.
Kafin na fita na fara haWa kayan wanke wanke, na yo na kammala na sha re tsakar gidan mu tas nashare kitchen na maida kwnukan sannan na Wora abin Kari bayan na kammala naje nai wanka na shirya tsaf.. ina daWa haWa kayana.

Amma ce ta shigo Wakin da carbi a hannunta na dur�usa na gaisheta tace "ummiena sannu da aiki,"
Ba dae har kin kammala ba?
"Nagama Amma", na faWa ina murmushi tace "to Allah ya Miki Albarka" na Amsa da "ameen,"
fita tai tana bara Baa ya gama kuzo mu karya nace "to da zama bakin katifata... "
Muna gama karyawa muka mi�e Baa ya ce "mamana ince ko dai kin gama shiri?" Na ce "eh, Har ma na haWa kayana "to fito da kayan muje ko? ..
Har soro Amma ta rako mu tana mana fatan sauka lpy harda Wan guntun hawayena na rabuwa da Ammata na daga mata hannu da mata bye_bye su Al'mustapa kuma dasu zamu je tasha rakiya.
Har tasha suka rakamu na ce " nace to yan �annena sena dawo ko?"
suka Waga min hannu yy Baby Allah ya kiyaye hanya na amsa da "ameen" suka wuce.
Baa ya sallame su suka wuce ina Waga musu hannu motar mu ta tashi daga Kano Line se birnin Zazzau.

&&& &&& &&&
&&& &&& &&&

Gidan Abban zaria muka nufa, me adaidaita ya diremu a �ofar gidan muka �arasa ina shiga kam yaran suka fara tsallen ihu ga yaya Baby! Dan nikam ta yara ce akwai �auna tsakani na da su Maman Maryam ce ta para musu faWa " bazaku Bari ba se kun kayar da Ita?",

Suka daWa ko ru�un�umeni da �yar muka �arasa na zauna aka baibayeni ga Yaya Baby na fiddo tsaraban biscuits da sweets na basu,
Maman Maryam na min sannu da zuwa na ce mata "da Baa muke tare tace au kuma be shigo ba?.. gashi Abban naku ba ya nan kai Yusuf zo ka buWe masa sitroom yace "to" da fita..
"Baby kunsha hanya sannu dan Allah... Mam� ta faWa tana fita.
Sallar azahar mukai lokacin Abba ya dawo daga kasuwa ya shi ga wajan Baa, nikam ina dakin Maman Maryam bayan nayi sallah an kawo min abinci ina ci nake tambayan su Ameena akace " suna makaranta basu dade da tapiya b.
Muna zaune bayan la'asar �an makaranta suka dawo suka tareni suna ta murnar xuwana su Ameena dama sune sa'anina a gidan,
Aunty Lami itace uwar gidan �a�anta biyu su ne �ammatan sa'annina Ameena da Rahma, sai ta biyun Maman Maryam itakuma �a�anta uku Muhd shi ne babba sa'an su Al'mustapa se Maryam se Khadeeja, se ta ukun Amarya �a�anta 2 twins Hassana da Hussaena,

�akinsu muka shi ga da kayana Amina ta ce" wlh baki da kirki baby bakya ko neman mutane sede ke a nemeki nace" "am sorry sisina kinsan ba ma haka da ke" "ba wani can.."Allah kam kinsan banda waya fa",

"duk da haka amman ai kina Kira a ta Amma na tabbata da Walida ce da ko ta Baa ce kya ara ki kirata .. Rahma Ita ma ta karSa nai shiru suka cigaba da cashemin dan bani da ta cewa.. yo to me zance? nasan ni kaina ban da gsky,
muna cikin haka a ka turo Baa na kirana zami sallama na zura hijab na muka fi ce suka gaesheshi nima na gaida Abba " Mamana nikam na tafi se kuma yaushe?" Na ce "sai na dawo a gaeshe min Ammata ya ce zataji suka wuce Abba ya tafi rakashi muka koma cikin gida.



&2 week's letter&

Sati biyun da nai a gidan Abban Zaria nasha ziyara kam har gidan kakata Iya wadda ta haifi su Baa muka je na mata kwanaki taji daWi sosai da zuwana, muka je gidajen �an uwa da abokan arzi�i muka Sada zumunci.. ina ta shirina na tafiya Kaduna gidan su Waleeda.
Washe Garin ranar Asabar ya kama zan tafi na gama shirina komai da komai Abba ya sallameni ya ce "na Kula da hanya sosai tunda nasan wajan ina xuwa ni kaWai da kaina,"
su Rahma ne suka rakani tasha na hau mota mukai sallama inajin kewar �an uwana dan �an kwanakin da mukai da har mun saba..............

Lpy muka isa kaduna, aka fiddomin kayana nasamu a daidaita na hau se malali, Yana direni na sauka na bashi kuWin, �wan�wasa get Win na shiga baba habu me gadinsu ya le�o yana ganina ya buWe �ofan yana murmushi,
"ahh yau munada manyan ba�i ashe ya faWa Yana washe baki "wlh Kam Baba" na faWa da murmushi da shiga ciki Muka daWa gaisawa dashi yana tambayata "ya mutan gida?" na ce "duk suna lfy" (baba Habu Kam Yana da kirki sosai yasan duk �an gidanmu saboda ya daWe Yana aiki a gidan Baba Alhaji (Babansu Waleeda) dattijo ne mutumin arzi�i.)
kama min kayan muna shiga har �ofar falo kafin ya juya ina godiya, shiga ta na tadda mutan gidan dukkansu suna zaune a parlorn, da gudu ta taho ta rungumeni uwa zamu faWi na dafe bango da tsananin murna ta kalleni "oyoyo Baby", na ce "nima nai missing naki irin so much Winnan.." nafaWa da �ar dariya... muryar Ummansu na jiyo tana"oh ni �asu waleeda baza ki barta to ta �araso ba?" Hannuna ta ja Muka �arasa shiga Muka zube tsakiyar parlorn,
"umma sannunku da gida ina yini," na faWa ina cire hijabina "lpy Lou Baby sannu kinji kinsha hanya sannu," yawwa "Abba ina yini" na faWa da kallonsa murmushi ya min da amsawa "lpy Lou �ata ya hanya" na ce "Alhamdulillah" "kinzo lpy ya kika baro mutan gidan?" Na ce "suna lpy sun ce a gaisheku "muna amsawa" "yaya Mubarak ina yini" "hjy Baby manyan �asa na rufe fuskata ina dariya. "kai yy Mubarak to Allah ya amsa yace,"
"ameen ygd ya kika baro su aboki? "duk suna lpy mutuminka ma yanata mita se munzo tare tunda zanzo zariya ya yi murmushi "ai yakamata a zo da su sun daWe fa rabonsu da nan" nace "aikam dai" na waiga "ina su fadeel ne?" Umma ta ce "suna islamiyya" nace "oh shi yasa naji gidan shuru" "aikam dai parrots ba sa nan ba" inji Yaya Mubarak mukai dariya.

Waleeda ta ja hannuna tashi muje kikai kayanki umma ta ce. "kuje dai ki isheta da surutu ko hutawa ba tai ba" "aa fa umma Waki zamu ta watsa ruwa ta huta" ta ce "to," Kamamin kayan tai muka shige Wakin da yake mallakinta ne �atone da gado da sif da mirror �asan carpet ne me laushi se �amshin air freshener yake yaji kayan alatu kamar Wakin wata uwar matan,
Hmmm..."Yan gayu �an uwan masu kuWi" na faWa a raina.
muka �arasa shiga na zube kan gado "wash..
Allah kam nagaji sosai walee" ta kalleni da kulawa "bara na haWa Miki ruwan wanka kiyi Kya fi Jin daWin jikinki ko? " Na ce "eh"
ta shiga toilet Win dake dakin ruwan ta haWa min me Wumi na shiga na sillo wanka na da Wauro alwala kafin na fito ta shiryamin kayana a wardrobe na ce "ke se kace wadda zan shekara kike fiddomin kayana?" ta ce "ai shekaran zaki" na ce "na ga alama."
Kayan da nagani kan gado na saka na tayar da sallah kafin na idar ta kammala ta kawo min abincina nagama na linke sallayar,
"Baby sannu Dan Allah nasan kin gaji ko?" Nace "wlh Kam" ta mi�o min abincin muna hira ina ci, har na kammala muka daWa gyara wajen.
Sosai hirar yaushe gamo ta Salle tsakaninmu har yan makaranta suka shigo ake ce musu na zo da gudunsu suka �araso na rungumesu muna oyoyo,
Fadeel ya ce "yaya Baby yaushe kikazo"? na ce
Wazunnan, Fadila ma " yaa Baby rabon da kizo har kin manta nasani," "nace wlh Kam �an �annena ya makaranta?" suka ce "lpy lou," waleeda ta ce "tunda kun gaisa aje a cire uniform ai sallah" suka ce "to" tare da fita, muma muka mi�e don gabatar da sallar.
Zaune muke dukkan mu a parlourn muna dinner ana hira har muka kammala aka fara kallo se kusan sha Waya Sannan kowwa ya nemi makwanci. Muna kwance a gado zata faramin zance na ce "dan Allah ki sa ha�uri dare ai mahutar bawa," ta ce "naji"muka gyara kwanciya da Jan bargo.

&WASHE GARI&
Washe gari bayan mun gama karyawa muna hira da Waleeda ta ke cemin "ya jarrabawa ankusa farawa ko?" Nace mata "eh in ankoma hutu ne ai" ta ce "ni walh ko shirin karatun ma ban fara ba"na ce "uhm Allah na tuba ma mezaka wani karanta aiki tun na ss1 ai abin da wuya ma de yi copy copy.." "dama ai an saba"
nakai mata duka "An saba me? Allah ke ko? Ki kiyayeni".
Har kusan la'asar sannan mukai wanka domin fita yawon zaga gari gun buWe ido, a gurguje muka shirya muka fito driver ne zai kaimu..munje gurare da yawa na yawon buWe ido.
Sati muka jera kusan kullum sai mun fita muje nan muje can, na ko sha kallo munje gurare da yawa. Yauma kamar kullum mun dawo daga gidan Zoo, a gajiye muka �arasa gida, umma muka tarar a parlour ta mana sannu da zuwa muka amsa da zama,
ta ce "amma dai daga Yau Kun gama fita ko?" Na ce "eh umma Dan ko ba'a gama ba ni nama gama wlh saboda bakiji yadda jikina ya gajiba yakemin ciwo" tace "ai dole wannan sintiri haka"? Walida ta dube ni "au mun fasa zuwa meseum Win?" Na ce "umm "Amma kinsan ba mi haka dake ba ko? Na ce "Allah walida baki San yadda nake ji baneshiyasa" ta ce "ai shi kenan",umma ta ce "ya fi muku dai ahto."
Da dare muna zaune da ita kafin mu kwanta take cewa "nikam Baby ban tambyeki ba Ina sir Ahmad?" Na ce
"hmm Allah sarki sir yana nan... wlh nasan yana nan ma �ila fishi ya ke da ni don ban faWa masa zanyi tafiya ba" ta ce "aikam baki kyauta ba to saboda me?" Nace "wlh bkm kawai dan kar ya damu" "ai hakan ma sai ya pi damuwa in ya shafa ya ji bakya nan..
Allah baby Sir Winki yana birgeni wani salihi da shi ba ruwansa wai ko yana magana?" na Salla mata hararan wasa "aa bayayi kece me yi," tai dariya "aa maida wu�ar," "umm irin wa'innan ustazan masu shuru� sunfi kowwa ganewa..."
"wlh Baby mutuminnan yanada kirki ga shurushuru" nace "aikam Haka yake indai Sir ne bashi da damuwa," haka mukai ta hira har dare yai muka kwanta.

Kwanci ta shi ba wuya yau satina 2 cif da zuwa Kaduna yaune kuma nake Shirin komawa inda na fi kauri wato garinmu tun jiya na gama parking kayana na haWa don tafiyar wuri nake so na yi tunda ba nan bane tsakanin kaduna da kano akwai Nisa Kam Allah ma ya soni Abba yahaWi na da drivernsa ya kaini.

Tunda muka tashi na ganta wani sukuku duk ta damu wai bata so na tafi, na gama shirina tsaf! muka fito dasu zasumin rakiya bakin gate har yy Mubarak shi ma ze fita yace "Baby Allah ya kiyaye hanya ki gaida su Baa" na ce "to" umma ma "kigaeda Amma sai munyi waya munji ya kikaxo gida" su fadeel ma "yy baby a gaida su yy Al'ameen" nace "xasuji."
Abba harda bani kuWi nace to angode, Na kalleta "kowwa yana min sallama Banda ke my Waleeda" tace "Allah banaso ki tafi" nace "to ya zasu in anyi hutu ai zan dawo" tace "Allah ya kaiku lpy" na amsa da "Ameen" baba habu ma mukai sallama driver yaja muka wuce suna Wagamin hannu nima haka harda Wan hawayena.......

Na Isa gida lafiya baba idi driver ya shigarmin da kayana suka gaisa da Amma lokacin Baa baya nan, yai mana sallama ya juya. Na shiga da murna ta Amma na min sannu da zuwa na amsa da zama kan tabarma kusa da Ita ina tuSe hijabi,
"Ammata sannu da gida" "kece da sannu ummiena kunsha hanya" na ce "wlh kam ina yini mun sameku lpy?" "tace lpy ya kika baro iyayen naki da �an uwa nace duk lpy.. tace "to madalla ynx ki je ki watsa ruwa ki sallah kizo ga abinci" na ce "to," da mi�ewa na shiga Waki.
[9/9, 17:30] E*O*W: SA�AR ZARE

BY
NA'EEMARH SADAU=؟�

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
FREE BOOK=���

ELEGANT ONLINE WRITERs
'�


Page 3� __4�

&&& &&& &yu Al'mustapa aka fiddo tsaraba kowwa aka bashi nasa Baa yace "mamana ya kika baro su? in ce dai kowwa lafiya?" na ce "duk suna gaisheku da kyau," Amma ta ce "�an uwanki Kam sunzo da bakya nan nace "yy Aisha? tace "eh" na ce "ayya kinga Amma ban je ba sukam har sunzo gashi ba na nan wlh naso mun haWu rabona da zuwa fa kusan shekara," ta ce "to ya za ai Kinga hutun ku ma ya �are ga shi zaku fara jarrabawa sai dai gaba" na ce "Allah ya kaimu don nayi missing Yy Indo,(haka nake tsokanarta don kusan sa'a ta ce tsiranmu shekara Biyu tsakani in na gaya mata kam mi ta faWa don bata so)." Al'mustapha ya ce "Yy Baby Yy Ahmad yana ta tambayata ke na ce masa bakya nan kinyi tafiya..."
"Eh kam wlh ya aiko ba kya nan ince ko baki faWa masa zaki tafiya ba?" Amma ta faWa na ce "wlh kam ba mi zancen da shi ba ta ce "ahto baki kyauta ba kam ba haka ake ba ai nace "amma mantawa nai fa.... muna haka ko aka aiko ana sallama da Baby Baa ya ce "Wan halak ga shi nan ma ka ce tana zuwa.. maza ta shi kije." na mi�e da zura hijab na fita da dadduma a hannuna ina fita na ganshi kan Wan dandamalin gidanmu zaune na �arasa da sallama na zauna ya amsa ya juyo yana kallona "ai na yi fishi kam." zan fara bashi ha�uri ya tareni... "yanzu kin kyauta?? ..nace "wlh banaso ka damu fa shiyyasa ban faWa maka ba ka yi ha�uri dan Allah" na faWa ina kwaSe fuska uwa zanyi kuka... "Oh ni da Aka ma laifi

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment