Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

💝💝💝💝💝💝
*ABAR SO*
💝💝💝💝💝💝

*WRITTEN by: NAFISAT MA'ARUF SHEHU*
*💋💋WURARH 💋💋*
🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F🌟

HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST

*PAGE 1-5*

Zaune take akan turmi takurawa wani waje Ido ko miye take kallo oho. Saiga wata kyakyawar Mata wacce akalla baxata wuce shekaru 27 bah aduniya tafito daga wani daki,sai ta kalli wannan budurwan dake zaune ido , bata ankara bah saitaji kwalla nashirin zubowa daga idannunta inda sabo yaci ace ta saba sbd yanxu kusan wata 3 kenan tunda ta farfado daga coman wata 6 take wannan yanayin.

"Allah sarki *ABAR SO*"

Shine abinda tafada, cikin seconds dabai wuce 9 bah ta karasa wajen ta dafa kafardarta, ko bata juyo bah tasan mutum dayace zata tabata, kawai saita sauke ajiyar zuciya tareda mayarda dubanta zuwaga wannan matan. Wow kunsan miye nagani kuwa? Aradu budurwan kyakyawar karshece dukda bafara tatas dinnan Amma harta zarta wasu kyau kuma bah normal eyes bace daita bah ,anime eyes takeda Wanda suke daukeda zarazaran lashes, bakinta Mai shape din heart Kuma colour pink neh sosai siririn hanci neh daita hmmm. .....bar dai in barku haka. Matance tace Mata

"Babynmu abincinki fah xai huce "

Ga mamakina kawai naga budurwan ta gyada kai ,is she mute? Sine abinda na tambaye kaina hmmm....... kawai naga tamike tafara tafiya nikam ai sanda biron hannuna yakusan faduwa lokacinda nakalli yanayin Dirin da Allah yabata bangama tsinkewa bah sai danaga yanayin tafiyanta bb abinda bai girgixa ajikinta kuma tafiyan cikin nutsuwa da daukar hankali. ........ tana shiga kitchen din saita dauko abincin bataci fiyeda cokala 5 bah tarufe sauran, sannan tashige inda nake kyautata zaton dakin ta neh ..........

Hango Wani handsome saurayi nayi kwance akan gado sai juye juye yakeyi daga Shi sai yar boxers ko riga baida saina hango wata matashiyar mace wacce akalla baxata wuce shekaru 25 bah aduniya tafito daure da towel daidai rabin cinyarta , hannunta daya kuma rikeda wani tana goge gashin kanta dashi ,kawai naga tanufi kan gado inda wannan saurayin yake ,sai tace

"Haba love wannan wacce irin rayuwace, ni Allah nafara gajiya yanxu fah if am not mistaking 5 rounds mukayi amma wai haryanxu baka samu nutsuwanda yakamata bah , nidai gaskiya we have to go to the hospital 4 check up cos bamu sani bah ko Wani cutance dakai bamu sani bah kaxo ka cuceni abanxa sbd gaskiya ni ban shirya mutuwa yanxu bah inhar kai rayuwar ta ishe ka, ka mutu kai kadai cos I still have some important things to do in life, I still want mah lyf ".

Tinda tafara magana yake kallonta da weak black eyes nashi yana mamakin halayenta yanxu kusan 3 yrs kenan da aurensu bai taba samu cikakiyar nutsuwa daita Amma shine take neman gasa Mai magana

" Haba kursum ina soyayyar dakikace kinamun ni Allah haryanxu ban yadda kinasona bah" yafada cikin sanyin murya

"Ai daman nasan haka xakace jarababbe kawai "tafada tareda barin dakin tana Jan tsaki. .....

*WAYE KURSUM......*

Ummul kursum Muhammad Lawal ya'ce tilo ga Alhaji Muhammad Lawal ,bata taso taga mamanta bah wato Hajiya muneera wacce sukayi auren soyayya da mijin ta . Alhaji Muhammad yaso muneera kaman ranshi amma bayan haihuwar kursum da wata biyu Allah ya amshi ranta,lokacin da labarin mutuwan Hajiya yariske Alhaji suma neh kawai baiyi bah cos ya girgixa ainun sbd bakaramin soyake matabah

Daga wannan lokacin rainon kursum yakoma wajen yayar mamanta Mai suna Halima wacce takeda yara uku Kuma dukkansu maza ne wato *ABDULRASHEED,AL AMIN sai auta ABDULKADIR*

Hajiya Halima (mami) ita ta sangarta kursum duk abinda tayi bata taba ganin laifinta
Kursum tatasoda son yayanta AL AMIN (amin) shiyasa tuntana jss3 takudurta aniyan auranshi Kuma saigashi Allah yabata sa'a . Kursum batada mutunci ko kadan gakuma rashin iya tauna lafazi shiyasa suke yawan samun matsala da amin (mijinta). Gashi babu abinda taiya in Banda fashion , farace tas Kaman kataba jini yafito Kuma bata cika tsayi bah.

Kursum nada kawaye da dama Wanda sukayi karatu tare a Turkey Kuma su suka Kara bata kursum,tabbas tanada tsabta Amma najiki daman burinta biyu neh,nafarko shine auren Amin Wanda yacika, nabiyu Kuma tanason tazama runway model Amma haryanxu baicika bah gashi frndz nata yawancin sunfara . Kursum tanada mugun kishi cos tsani tagawata mace awajen mijin ta.

*BACK TO LABARI ......*

Lumshe idonshi yayi cikeda jin haushin maganganunta. Can kawai ya saki Wani tsadadden murmushi hadeda shafa sumar kanshi ,bakomai yake tunowa bah sai ABAR SOn shi Wanda yahadu da ita shekaru hudun dasuka wuce ,bazaitaba mantawa da yadda komai ya faru bah .............

Zaune yake acikin jirgi mai seaters 3 ajere tawajen window,saiga wasu kyawawan yara Wanda Akalla baxasu wuce shekaru 13 bah aduniya, tabayanshi yajiance

" take care of urselfs "

saiga wata tazauna awajen edge seater dayar Kuma ta tsaya akanshi harda zaifara Mata fada sbd Shi baya son Ana Mishi tsaye akai Amma abinda idonshi yagane Mishi neh yasa Shi samun kanshi da dagowa yakalleta wato yatsun kafarta Wanda suka sha Jan lalle ,tabbas yatsun Sun tafi dashi cos sunyi Mishi mugun kyau Kaman ya sakasasu abaki yadinga tsotsa .....lol.

Yana dagowa kuwa yadaskare awajen

"sarki ya tabbata ga Allah" shine abinda yake fadi azuciyarshi

. Ganin da tayi yakura Mata ido neh yakara tunzirata , buga sit dinda yazauna tayi ahankali cikin sanyayyar murya tafurta"my sit" tafada Kaman bata son magana ,dariya neh ya subuce Mai ganin yadda bakinta ke motsawa , ganin yana Mata dariya neh yasa ranta dake suya konewa... cikeda bacin rai tajuya wajen dayan wacce ke kallonsu Kaman tv .

" kinga abinda kika jawomin koh NAFHI sanda nace miki muyi sauri kikace saikin sha ice cream gashi kinsa an zauna min awajen window sit nagama gane bakyasona cos koda yaushe sai an zauna min a inda nakeso " shine abinda tafada lokacinda tazauna agefenshi hade da kife kanta a cinya tareda fashewa da dakuka Mai tsuma rai saikace an daketa , shikam mamaki neh yakamashi

" akan nazauna awajen window sit kike kuka ?"

Yatambayeta sai kawai tasinci kanta da dagowa ta Kuma balla Mai harara da amine eyes nata Wanda ke sheki sbd hawayenda yake diga , Kara kifa kanta tayi ta cigaba da kukan , saiyakara cewan

" toh tashu kizauna a window sit din"

yafada tareda daura hannunshi a kafadarta ,bige hannun Shi tayi hade da bude karamin mouth nata dakyar tafurta

" take this filthy hand of yhurs from my shoulder "

Mamaki neh yakamashi cos Shi ko one touch yamaka saikaso yakara amma wannan yar yarinya da yasan zai iya Haifanta ke neman gaya Mai magana .

Amma saiyaga Kaman yayi laifi sbd dariyan dayamata neh yasata kuka saiyaji gabadaya bai ji Dadi bah ....hhhh baisan haka yanayinta yake bah.
Baifi minti 10 da wannan tunanin bah ya tsinkayo muryan Wanda aka kira da NAFHI tayi magana ,cikin sanyi,n murya take fadin

" am sorry on her behalf nasan inta huce xata baka hakuri dakanta",
murmusawa yayi saiyace..............

*💋💋wurarh 💋💋*



💝💝💝💝💝💝
ABAR SO
💝💝💝💝💝💝

WRITTEN BY :NAFISAT MA'ARUF SHEHU
💋💋(WURARH)💋💋

🌟 GORGEOUS WRITERS FORUM 🌟

🌟 G.W.F 🌟

Home of gorgeous,intelligent and expert writers , we the best among the rest

PAGE 10-15

Murmusawa yayi saiyace "haba NAFHI ai babu damuwa"
Tsantsan mamaki neh yakamata kenan harya rike sunanta. Saitace

"Kul kadaina cemin NAFHI sunana NAFHIRA ,ABAR SO neh take cemin NAFHI saikace ni sa'ar ta dukda da hour daya nagirmeta Ina yawan hanata Amma taurin kai gareta shiyasa nima innaga yan mutuncinta suna nan nakan ce Mata BABYNMU,"

kawai saita yi yar dariya tare da fadin

"Kuma fah da Momma,daddynmu dakuma antynmu sukecemata hakan Amma Momma tafi kiranta da ABAR SO Kuma tafi jin Dadi in aka kirata da hakan"

"ABAR SO " shine abinda yafada beneath his breath , azuciyarshi kuwa cewa yake

"lallai kincika ABAR SO, cos kallo daya namiki son ki yamin babbar kamu"

saiyanxu yakare musu kallo ashe twins neh dukda akwai Dan banbanci but still Ana ganewa cos NAFHI farace irin sosai dinna Amma ABAR SO tafi tah kyau nesa bah kusa bah

"kayi hakuri Naga nacika kah da surutu, shiyasa muke yawan samun matsala da ABAR SO Kuma fah wlhy bawani surutu bace Dani bah "

tafada tana pouting da bakinta .
Daman Shi baya son Wanda suka cika surutu Amma Kuma har baison tagama cos yanason yakara Sanin more about ABAR SO Amma saiyace

"babu damuwa NAFHI "

harta fidda ran zai amsa sai kawai tsinkayo muryan Shi Dadi sosai taji cos ita taxata shima zaice tanada surutu neh,xatayi magana kenan taga ABAR SO ta kwanta tawajen da take ,alamu dai Sun nuna bacci neh ya kwashe tah, murmushi tayi tareda daura hannunta daya akanta tana shafawa a hankali..........

30 Minutes later......

Lura da yanda takeyi neh yasata kiranta cikin nutsuwa

"ABAR SO "

maganan ta neh kuma yaja hankalin Al-amin Wanda daman jiran tashinta yake. .....
Ahankali take dagowa takalleta .... kawai sai ta rungumeta tareda fadin

" am so sorry my NAFHI baxan sake miki magana cikin fushi bah kiyafemin danAllah yar'uwata,bankarawa wlhy , I love you "

tafada daidai lokacin da NAFHI ta dagota

" haba ABAR SOnmu Kuma babynmu kidaina bani hakuri niyakamata nabaki hakuri cos koda yaushe ina taremiki zaman window seat , kuma Insha Allah bansakewa nima "tafadatareda goge Mata hawayenta,

"say you love me too "

shine abinda ABAR SO tace tana kallon kwayar idon NAFHI

" I love you too "

shine abinda NAFHI taceda ita , murmushi suka sake atare, sai Kuma tajuya wajen Wanda tamawa rashin kunya Wanda alokacin shi kuma ya kuramasu ido Kaman zai cinyesu cos yaran Sun burgeshi sosai ......

" kayi hakuri DanAllah .... am so so sorry for being so rude ,kindly find a place in your heart to forgive me " tafada tareda hada hannayenta waje daya alaman neman yafiya ....

"Babu damuwa wlhy " yafada yana Mata murmushinsa Mai kyau ,itama murmushin tamayar Mai tareda rolling din anime eyes nata wanda suka sha kohl , gani yayi Kaman baitaba ganin eyes dinda sukakai nata kyau bah....

Anan Kuma talura da dimples dinshi Wanda suka lotsa sosai daman Kuma NAFHI neh kawai Mai dimples itakuma batada kuma tana mugun son dimples

"May I touch your dimples pls?"ta tambaye shi hade da marairaice fuska ,gyada kanshi yayi alaman eh .... ai kuwa bata yi kasa a guiwa bah tasa yatsanta daya aciki tareda yin dariyan jin Dadi . NAFHI kuwa da ta tsaresu da idanu itama ta tayata dariyan .... " her touch was something else " yafada azuciyarshi sbd atake awajen yafara jin mood dinshi na neman chanzawa , saukar da idanunshi zuwa kirjin tah yaga breast dinta ko tasowa basuyi bah ......

Itakuma tashagala da taba dimple dinshi " Dan Allah muyi hoto Amma fah zakasa dimples dinka su lotsa " tafada hade dah lalubo tablet nata Wanda zallan hotuna sukeyi dashi cos both of them are photo- holic and also photogenic .......

Wani Dadi neh ya ziyarceshi jin zasuyi hoto da ABAR SOnshi.....niko nace taya tazamo tashi? .... hotuna sukayi su biyu kafinnan tajanyo NAFHI sukayi su uku ,bayan sungama neh take kallon yanda sukayi kyau " wlhy kai kyakyawa neh" shine abinda ta furta ... "ai kema kinada kyau sosai " shima yafada.."ai daman babynmu kyakyawa ceh na bugawa ajarida" sai kawai dukkansu sukasa dariya ... haka suka dinga hira har plane nasu yasauka, yana sauka kuwa cikin sauri suka isa wajensu Momma da antynsu awajen arrival departure. .... harya Kama hanya yatina da abu ai dasauri yakoma ...... yana Hango su yasauka ajiyar zuciya, cikin takun kasaita yakarasa wajen su tareda gaishar da momma amutunce ta amsa Mai Kuma cikin sakin fuska.

Sunajin muryan shi suka juyo cos daman Sun basu bayaneh ... " haba kannena yanxu tafiya xakuyi bamuyi exchanging din contacts bah"..... lokacin kuwa Momma da antynsu Suna magana .... "lah ai bamuda numbers" atake kuwa murnan shi yakoma Amma saiya Kara cewan "Dan Allah kudan tsanmin hotunan damukayi" yafada cikin sigar tsokana , darawa sukayi cos yabasu dariya..... sharing din hotunan sukamasa, daganan Kuma suka rabu, yatafi cikeda kewar ABAR SOnshi dakuma yar'uwar tah sukuwa basu Wani damubah .

*********************************
Ajiyar zuciya yasauke hade dah daukar wayarshi a kan bedside drawer ,power button yadanna atake kuwa hotonda sukayi da ABAR SOnshi yabayyanaa screen din phone dinshi " I'm really missing you sunshine ,yaushe xamu hadu"? Yafada hade da goge kwallar idonshi alokacin dayake sauka daga kan gado , toilet yafada bayan ya ajiye wayar hannunshi

WAYE AL-AMIN

AL-AMIN ABUBAKAR SULAIMAN da neh awajen Alhaji ABUBAKAR SULAIMAN Wanda yakasance sha'araren Dan kasuwa cos duk fadin Nigeria an San dashi , mutumne Mai mutunci,tausayi Kuma bashida kyamar talaka kowa nashi neh shiyasa yakara kima a idon jama'a.

Al-amin Wanda abokanshi kekiran shi da amin ,kyakyawa neh na karshe ,haddadden gaye Mai ji dakanshi, kudi,kyau uwa uba ilimi both arabic da boko Dan kwalisa yayi karatunshi a Cambridge university inda yakarance medicine harPHD yanada Kuma shi visiting consultant neh , Ana gayatar shi garuruwa da dama ......shekaru hudu kenan yake neman ABAR SOn shi Wanda suka hadu acikin plane , bayan mummynshi baijin zai sake son wata sai gashi yayi Gamdatakar da Wanda tasace zuciyarshi acikin seconds da Abu wuce goma bah . Auren hadi akayi Musu da ummulkursum inda tadage wai inbah shi suka auramata bah xata shiga duniya ai kuwa mumy tarude kuma ta tilasta wa amin sai ya aureta. Sam kursum bata cikin kalan matan da yake so Amma haka ya daure yabi umarnin mummynshi , yanda mumy ta fahimce Dan nata baison auren yasa ta Mai alkawarin duk randa ya samu choice nashi zata amince yakara auren.....

Wannan kenan

Babynmu shine abinda wannan matar ta kira daidai Kuma lokacin Wani karamin yaro Wanda baxai wuce shekaru hudu bah yafito daga wani daki Sanye da uniform, da alama dai islamiya zashi " salimunah Ina yayarka ?" Matar ta tambaye yaron "babynmu tana zuwa Antynmu , wai daman cewa nayi tasa kohl a idonta shiyasa takoma " yafada tareda goge takalmin da yagani akasa Wanda nasan baxai wuce na babynsu bah ,kawai saigata tafito Sanye da katuwar farar khimar har kasa , ajiye takalmin yayi akasa daidai wajen kafar yayar tashi kallonshi. .....

💋💋 WURARH 💋💋


💝💝💝💝💝💝
                         ABAR SO
                                      💝💝💝💝💝💝

WRITTEN BY: NAFISAT MA'ARUF SHEHU
                                  💋💋 WURARH 💋💋

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

                🌟G.W.F🌟

Home of gorgeous, intelligent and expert writers,we the best among the rest.

PAGE 20-25

Kallonshi tayi hade dah murmusawa kadan takuma kamo hannunshi,ita dai wannan matar kallonsu takeyi cikeda sha'awarsu  dakuma sonsu, Amma zata iya cewan tafison yayar tashi.

"Adawo lafiya "shine abinda matar tafada

"Allah yasa antynmu"  yaron yabata amsa yana Kuma Jan yayar tashi , har bakin kofan gidan tarakasu hade dah jin tausayin babyn.

Suna fita Ido yadawo kansu as usual cos anguwan is an open area  , sanda ta kalli  da gefe Kaman xata tsallaka titi  anan kuwa ta Hango wasu  yanmata uku Wanda suka ci kwalliya Kaman zasuje gasar miss world  girgiza head nata tayi  hade dah juyawa tana karewa anguwan kallo  like ranar tafara zuwa. Salim neh ya girgizata sai alokacin tasauke ajiyar zuciya  murmushi yamata sannan yace

" babynmu mutafi kar nayi latti " sai a sannan tatina ashe rakiya tafito yih

Daidai Sun iso wajen masu zaman kashe wando ,Wani acikin samarin yake fadin

"Tinda nafara ganin yarinyan nan naji tamin Amma ina ganin Kaman tanada tabin kwakwalwa neh " 

" gaskiya yusuf nima Ina hankare da hakan  cos bantaba jin tayi magana bah" Wani yafada

" Inaga fah rainin hankali neh kawai dakuma rigima baku ga yadda take tafiya baneh,  tana tafiya tana yanga  Allah ni ban son irin su gashi kullum acikin manyan khimar saikace matar malam "

" kaidai khaleel kabari waye sani koh fuska biyu ce daita ,ai munsan irin su  ga kyau kaman wata yar  india "....

Shine magangannun da taji Suna fada among themselves. .....

Takaishi  kenan tanadawowa taga wannan emmata ukun dazu xasu tare adaidaita  taxo daidaisu kenan wata acikinsu tasamata kafa,saura kiris tafadi  dasauri tayi regaining din tsayuwar ta ,zatacigaba da tafiya taji anrike Mata khimar

"kewata irin dakikiya ceh,ko ke makauniya ce daharxaki takani Amma ko kiban hakuri "

inji wata ameera dafada, rolling din anime eyes nata tayi Wanda suka sha kohl, da eyes tabisu daya bayan daya ,Sanye suke cikin atamfa roba roba wanda akamai dinki cin mutunci ,ganin yadda take binsu da kallo yakara tunzira su

"mukike kallo Kaman kinga kashi lallai yau xamu koyamiki hankali " inji nana

"shegiya yar matsiyata harmu xakina mawa irin wannan kallon to bari kiji  muba tsararki bane  cos mu koh tuwo bamuci ,breadi mah idan mukaci tokara kirjinmu yake" inji zainab dafada

ita dai kuramasu ido tayi Kaman maison gano abu  ,can da ta yamutsa fuska hade dah fizge khimar dinta , cigaba tayi da tafiyanta  sukuwa abin yabata musu rai,ai wannan mah cin face neh  ace big girls dasu, wata tasharesu agaban samarika irin bari sukoya mata sense dinnan . Da sauri Ameera takarasa wajenta tareda kifa mata mari ai stars kawai tafara hangowa cos tunda take ba'ataba marinta bah ,ai kafin tagama tunani ankara kwashe ta dawani , tsantsan zafineh yasata sakin wata yar Kara kawai saiga hawaye sunfara running down her cheeks

"ai bakiga komai bah wlhy, saina ciremiki hakori shegiya yar Dangin mayu "wata daga cikinsu tafada .

Aunty kuwa jin haryanxu babynsu bata dawo bah yasa hankalin tab yafara tashi ,fitowa tayi kofar gida taga anyi circle dan nesa da gidan amma bata masaniyar abinda akeyi ,can kawai taji wani kara Kuma Kaman muryan babynsu ai dagudu takoma cikin gida hade dah sanyo khimar ......

Wannan karar da taji bana kowabane sai na baby sakamakon naushin da aka kai Mata akan hanci ,atake kuwa jini yafara fitowa ,ai tana ganin jinin tarude .... tana gogewa yanakara fita  ...batasan lokacin da tayi fling da khimar dinta bah "blood!blood!!blood!!!, wayyo Mommanmu, nafhi nah wayyo jini arikice take fadin wannan kalmomin Kuma Jini baifasa fitowa bah.

Dagudu antyn takarasa wajenta

" innalillahi wa innaillahi rajiun" shine abinda da antyn take Maimaitawa  daidai lokacin da takarasa wajenta

"Antynmu, there's blood everywhere  , kar NAFHI  na tamutu ,anty wayyo mommanmu  karki barni  nima mutuwa xanyi , wlhy saina  ga bayanka da hannuna zan kashe kah,  baxan taba barinka bah, saina dau fansa mugu azzalumi , macuci ,natsaneka wlhy "

shine Sumbatun da takeyi  duk Wanda yake wajen saida ya tausaya mata  Sun Ameera mah Sun tsorata da yanayinta , Antyne ta rungume tah itakuma agarin fizge fizge hulan kanta yafita

" masha Allah "

shine abinda nafurta , gashinnan har gadon baya Kaman na yan India cos har tsantsin Shi  daga ido xaka gani. Shiru naji wajen yadauka  ashe suma tayi  , antyn ne ta lalubo phone dinta tabugawa doctor kira ,acikin mintunan dabai wuce 10 bah  doctor din ya iso.

"Hajiya miye sameta ?"Shine abinda yatambaya haryanxu akwai mutane awajen saikace ana karban sadaka. ...lol.....

" wai jini tagani tafirgice "

antyn tafada cikin Sanyi murya . Ruwa yadauka yazuba mata a face  ai kuwa nan tabare baki  alaman kukan xatayi Suna hada Ido da antyn jikinta yayi Sanyi cos she was wearing a pity face  A hankali talafe ajikinta kamar wata yar baby.... ashe babyn ce hhhhhh.....

"Babynmu"

doctor yakira sunan ta ahankali ta dago takalle shi sosai sannan takawar da face dinta sbd tunowa abubuwan dasuka faru dazu , juyawa tayi ta kalli su Ameera Wanda suka yi zuruzuru dasu Kaman sunci kudin aika aikuwa a saba'in yatashi tanufe su

" nikuka mara,  kun kuwa San wace nih kuwa ?niceh yar matsiyata shegiya eh?" Saikawai tajuya ga antynsu

" wai gaskiya neh ? Girgiza kai antyn tayi alaman a'a

" toh Amman shine wa'innan villagers din suke zagina son ransu"

bata gama rufe baki bah wata hadeddiyar car takaraso wajen ai nan kuwa kallo yakoma wajen car din , Wani magidajin mutum neh yafito daga car din

" antynsu miye Sami babynmu  aikuwa muryan Wanda taji neh yakara bakanta mata rai  Amma dayake shu' umace  kawai saitafada jikinshi , fashe mishi tayi da kuka Mai tsuma rai

" big daddyna kaga wa'inan neh sukecin zalina harda zagina

" tafada cike da  shawagba tana Kuma numashi su ameeran da yatsa,  aikuwa nan ya balbale su Amma aranshi cewa yakeyi "da kasheta
Kukayi wlhy babu abinda zai hana ni baku money "sum sum suka bar wajen ...

Big daddy saina tarwatsa rayuwar ka , saina tabbata ka walakanta  , Ni NADHIRA nadau alkawarin hakan "  Sune maganganun da take fadi a ranta

LABARINSU.........

💋💋 wurarh💋💋

💝💝💝💝💝💝
                          *ABAR

Please Login or Register in order to submit comment