Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: (11:40am,01/01/2016)

*************************⬇**********************
************* Top Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.thn.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > [email protected]

******* FOLLOW US ******

Facebook: Top Hausa Novels

Twitter: Top Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/tophausanovels

Telegram Group: https://t.me/tophausa


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na TOP HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Top Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************



!Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano(leeemat)💮


Jalal! Jalal! Jalal! Jalal! Sai kiransa nake amma shi wanda na kira da jalal din ko motsi baiyi ba,sai da na karaso wajansa kafin yace min so nawa nake fada Miki idan zaki rinka kirana kizo inda nake kafin ba tun kina nisa ba..kallonsa naki cikin mamaki a cikin zuciya ta kuwa cewa nake wlhy dad ne ya daure masa gindin ya mana abinda yagadama a gidannan amma zan koya masa hankali.makaranta zaka kaini magana nake cikin isa da gadara idonsa a gefe yace min ina driver dinku cikin masifa nace oho watan idan nace ka kaini makaranta ko da driver bazaka kaini ba koh to ganin gida yaji..
Jalal kuwa idan you asan da wata a gun to dotse yayi magana ganin zai bata min lokaci yasa na Fara magana a sanyaye domin nasan in zamu kwana a gun bazaya tashi ba cos yana min kasheji akan idan zan masa toh insan yanda zana tauna harshena..
Ina gama masa maganan cikin natsuwa ya tashi ya nufe wajan adana motoci ya dauki mecedec,idan akwai moton da na tsana to itace amma saboda idan na tsaya masa magana bata ma kaina lokaci zanayi sai na shiga kawai. Tafiya muke babu Wanda ya kula dan uwansa kamar ance masa ya juya ya kalleni saiya ganni daga ni sai wando da riga da dan karamin gyalle wani birki yaja da har na saka wani kara daga ido nayi saina ga ashe har mun karaso. A cikin zuciyata magana nake yau kuma salon wulakancin da za'amin kenan a waje zai ajeni wani dogon tsaki nayi na budi kofar moton najita a kulle daga ido nayi ina mai kallonsa.jalal kuwa ko kallona baiyi ba sai ma kara kauda kansa dayayi yace min me nafada miki ranar nan bace miki nayi duk ranar da ya kasance ni zan fitar da ku to ku rinka saka hijab ba,ina mai tabbatar miki da cewa yanzu zamu koma gida ki saka saina dawo da ke..kamar zanayi hauka amma saboda hali irin nawa na bashi hakuri ina ganin kamar ci baya ne.haka inaji ina gani yayi reverse muka koma gida gashi sai kirana ake tayi wai za'a mana text...a gate ya tsaya da sauri na fito na shiga ciki ko minti biyar banyi ba na fita da sauri sanye da hijab toyobo mai ruwan powder (pink )..
Wow abinda yafada kenan saboda kyaun da nayi cos acewarsa yau ce rana ta farko da ya fara ganina da hijab.tafiya nake bakina a ture,sai yaga na masa kyau sosai ina karasowa ya kauda fuskarsa..yana tsayar da moton kafin ya gyara parking na fito nayi tafiyata shi kuwa bina yayi da kallo yana murmushi yarinya sai girman kai haka zana koya miki hankali.ya juya ya fice a makarantar ya huce gida..dawowa yayi ya dauko ni a makaranta amma yaita jirana banfito ba jalal kuwa idan akwai abinda ya tsana itace a bata masa lokaci shiyasa ma baya African tym saboda duk lokacinda ka fada masa abu to yana zuwa kafin lokacin tayi..yanzu dai Sun tashi da kusan minti daya kenan😏ni kuwa da gangar na masa saboda ya batamin nawa lokacinda safe..ina zuwa baya na budi na shiga ina mai murmushi ciki2 domin nasan zanja magana amma abin mamaki ko uffan baice min ba saima gyara kwanciyar da yayi a moton.gyara zama nima nayi tun ana minti talatin har an gangaru hour daya hmmm an kira asr,cewa nayi a zuciyata kila yayi sallar azahar ni kuwa banyi ba gashi har LA'asar tayi bude kofar nayi na kumo gidan gaba...leeemat kuwa cewa tayi kin ma kanki kiyamullaini ba wai sunan wani sallan dare..ina zaune na dan kalle shi ta gefen ido abin mamaki idonsa biyu, saida ya kara kusan minti talatin kafin ya ta da motar suka tafi gida yana mai dariyar keta a zuciyarsa daya fahimce inajin yunwa domin cikina har kururuwar yunwa takeyi......

Written
By
Leeemat💮...


[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat)💮


Alhaji nasir bammali shine mahaifina, hajiya naja'atu itace mahaifiyata mu biyar ta mahaifemu nakasance ya ta farko a gunta inda tasakamin sunan simra ina da shekara uku ta haife jalilah sai kuma yan biyu dahir da dahira sai autan mu ummu kulsum amma ummu muke kiranta.mahaifana haifaffun garin zaria ne wato kaduna State kenan a gun suke zama har aka haife mu nayi primary har secondary dina a zaria yanzu ina University of Zaria wato Abu kenan inda nake karanta medicine and surgery jalilah ita ma tana abu inda take karanta bsc nursing yan biyu kuma na secondary ummu na playclaas..ina shekara ta biyar kenan jalilah kuma na shekara daya a university din,duk da karatun mu bai hana mu aiyukan gida ba irin su kwankeke da abinci kai har da shareshare domin mahaifiyar mu ta hana a dauko mana Mai aiki anata cewar batason a kora mata yara a gidan miji duk sanda mahaifinmu ya mata korafi abinda take cemasa kenan saiyace idan sun tafi makaranta wa zaiyi aiyukan saitace ni zanayi har su dawo saiyace in kin tsofa da aiki amarya zan kawo miki sai suyi dariya kawai.kwankin kaya da guga kuwa mahaifinmu yace bazamuyi ba jalal she ke mana da mu da mahaifinmu da mahaifiyar mu sai idi driver sa'annan baba Mai gadi.rayuwa muke cikin sakewa amma bai hanamu biyayya ga iyayenmu ba duk kayan da muka gadama muke sakawa sai zuwan jalal rayuwar mu ya hanamu sakewa,zana iyacewa ni yafi tsana saboda bana masa ta dadi haushin sa nake ji, akwai ranar da zamu tafi ziyara a gidan kakaninmu idi driver dad dinmu yayi aikansa a banki layi yayi yawa sai bai dawo da wuri ba ni kuwa na kagu na ga hajiya tsohowa mahaifiyar dad dinmu saina ce ma dad dinmu yafada ma jalal ya kaimu muna shiga cikin moton saiyace wai nafito tambayansa nayi meyasa saiyace na canja kaya ko kuma na saka hijab na duba shigarda nayi doguwar rigace da mayafinsa saidai fitted ce,dan Allah wannan rigar me yamasa da zakace na canja,ni gaskiya babu wani rigar da zan canja na gyara zama ina maijin haushin halinsa na takura tsawa ya daka min har bansan lokacinda na fita ba na shiga ciki ina kuka side na dad na nufa ina fada masa abinda jalal yamin hau ni da fada yayi na tashi na nufe wajan mom ita ma fadan taimin dakina na huce nayi kuka har na godiwa Allah tun daga wannan ranar na tsane sa bana masa kallon mutunci saboda da shi iyayena suka min fada wannan shine musabbabin rashin jituwa a tsakanin mu dukkanmu muna nuna wa juna miskilanci amma daga karshe ni nake sauke nawa na bi nasa ra'ayin saboda wani tsoronsa da nake ji amma baya hanani na masa rashin mutunci.....


Written
By
Leeemat💮....
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat)💮



Babu irin wulakanci da tozarcinda bana masa amma duk bandaina jin haushinsa ba.jalal kuwa duk lokacinda ya zauna saiyayi tunanin wai meyasa na tsane shi bayan ga su idi da baba maigadi mts kawai yayi ya cigaba da harkansa
Yau ya kasance graduation dinmu na gama makaranta an bani shaidar na zama cikakkiyar likita murna kuwa ba'acewa komai munyi hoto sosai domin har da jalal nayi hoton,da aka kawo mana hotonan kuwa sunyi kyau sosai saima wanda mukayi da jalal domin yana kallona ne cikin wani salo da na kasa cire idona a hoton
Anyi sha'ani lfy muka dawo gida washegari na tafi gaida dad dinmu ina gaidashi na Mike zana fita ya kira ne na dawo na zauna yafara da cewa simra nace na'am,yace duk abinda uba yake ma danshi na miki ko ban miki ba nace kayimin saina yace sauran me gabana yayi mummunan faduwa.
Aure ya fada,aure yanzu ya rage min na miki Kuma na baki daman ki fitar da mijin da kike so duk da dai ne yadace na fitar miki da miji a matsayin ki na budurwa amma kinyi wasa da damar ki dun haka ni zan fitar miki da miji nan da kwana uku idan baki fitar da wanda kike so ba,nan na mike jiki a sanyaye na huce dakina gashi bana kula samari na tuna da numbar wani da muka hadu a wajan bikin uncle dinmu da sauri na nufe jakata amma abin takaici bangani ba sa'annan na tuna a lokacinda yake bani numbar na yaga takardan domin nace masa bazan iya bashi wayata ba saiya rubutu min a paper.
Haka dai har kwana ukun yayi amma babu komai nayi kuka harna gode Allah
Da safe saboda tsoron jin mijinda dad ya zabamin ya hanani tafiya gaidashi saida ya saka a kirani,na tashi na tafi ido a kunbure saboda kuka na zauna tare da gaida shi ko amsawa baiyi ba yacemin tunda kin kasa kawo miji to na zaba miki jalal...



Päge 4


!.Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat)💮



A razane na kallesa ina kuka dad jalal fa kace,kwarai kuwa haka nace idan Kuma ban isa da ke bane saina sani koh tashuwa nayi na huce dakin mom na fadi a jikinta ina kuka tambayata take amma na kasa bata amsa sai dad da nake ta cewa mom kuwa rudewa tayi a zatonta wani abune ya same sa da sauri ta fita daga daki ta shiga side dinsa saboda akwai wani coridor da za'abi a shiga falonsa tana shigowa wani ajiyan zuciya tayi kafin ta tambaya me ya same simra,magana yake cikin bacin rai wai ace wannan yarinyar bata da sayayye ga kanwanta tana da miji jiranta akeyi amma babu, shine na zaba mata jalal a matsayin mijinta mom ita ma a razane tace wani jalal din badai na gidannan mai kwanki da guga ba. shi ya bata amsa ko kema gardaman zakimin,a'a na isa Allah ya huce zuciyar ka ta tashi ta fice abinta ta sameni inata kuka ina ganinta nace wallahi mom banasonsa dan Allah kifadama dad ni bana sonsa ya zabamin wani na yarda amma ba jalal ba.mom kuwa babu abinda take sai aikin lallashi tare da bani bakin nayi hakuri dad bazaya min zabin tumun dare ba amma na ki sai kuka nake
Mom kuwa irin matan nan ne masu bin maganan mazajansu idan yace ga abinda yake so to haka zatayi ko da kuwa batason abin Allah yasa muma muyi kuyi da wannaan halin ameen


Päge 5


Written

By

Leeemat💮....

..
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: Y@RIM@ J@L@L

Nah halima musa akano (leeemat )💮


Yau ya kasance weekend babu makaranta inason na dan fita shopping na saya abubuwanda bandashi amma babu idi driver tsaki nayi saboda na tuna da jalal dan girman kai bansan yaya zan masa magana ya kaini ba side din mom na huce na tarar tana gyare2 dakin ta na fara tayata tare da mata maganan inason taima jalal magana ya kaini shopping bude bakinta tacemin daga yau shine yau idan kina da bukatar tafiya wani gu karki sake ki zo wajena saboda ni ba sa'arki bace sai girman kan tsiya kinason ki fita amma girman kai ya hanaki masa magana,na marairaice fuska sa'annan nace mata wallhi mom dan rashin mutunci ne wai inzaka masa magana kuma saika tausasa harshen ka nikuma gaskiya bazana tsaya ina tausasa masa harshe kamar wani mijina ba bayan kuma dan aikin mu ne,jalal na shiguwa falon mom da niyar zai kawo mata tsako a gidan hajiya tsohowa kenan yaji abinda simra ke cewa girgiza kai kawai yayi ya fice. Yana shiga dakinsa wayarsa tayi kara yana daukowa yaga abokinsa ne hello dude ya kake wallahi Kalau inson mu hadu yau ok to babu damuwa ina zowa yanzu jalal ya kashe wayarsa sai wani kirar ta shiga yana dubawa yaga mom ce da sauri ya dauka to to kawai naji yana cewa sa'an ya kimtsa jikinsa ya fita ya tarar simra na jiransa shiga moton yayi Suka tafi,suna tafiya babu abinda ke tashi a motar sai karatun alqur'ani na sheikh sudais surar AL'imran simra kuwa sai bin karatun take a zuciyata saboda ta sauke tun tana ss1,tama mance bata fada masa inda zaya kaita ba ji kawai tayi ya sayar da moton daga ido tayi domin ta ga ina ya kawo ta saita gansu a wani gida mai bala'in a ranta cewa tayi nan kuma inane tabe baki tayi irin I dont Care din nan fita yayi ya shiga gidan ya tarar da abokinsa mai suna kamal suka bude shafin hira.
Simra kuwa tun tana zaman dadi har ta fara na wuya ana hour daya har anzo biyu uku kuma taki kiransa saboda girman kai numbarsa ma batta da shi haka ta zauna godiya Allah ac a kunne take amma fa cikinta ya gayamata saboda yunwa.jalal kuwa ganin azahar ta gabato yasa shi yin sallama da kamal ya fito ya tarar da ita ta kunbura saura kadan ta fashe yana shiga yace mata ina kike son na kaiki tundake bazaki fadamin ba ni bara na tambaye ki amma fa karkiyi tunanin tsoron ki nake a sanyaye nace masa shopping zanaje,muka tafi mun dawo gida kusan karfe biyu ina shiga mom na tambayata meyasa muka dade haka na zayyana mata abinda ya faru ina hawaye,cewa tayi maganinki kenan amma fa na gode masa domin ya kuya miki hankali hucewata daki nayi na cigaba da kukata....



Päge 3


Written

By
Leeemat 💮....
.
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat)💮



Tun daga wannan ranar na tsiro da ma jalal wulakanci, aika duk da dai nasan idi driver ake aikan sa amma saina bawa jalal amma abin mamaki zaya harma yamin abinda nace ya kawo min wanki kuwa ya kwanke kayan akwatina Sun fi so goma anawa tunanin wai saboda yace ya fasa aure na
Bangaran Iyayena kuwa sunyi fadan sunyi nasiha amma na kiya jalilah itama tamin nata maganan amma na zagzageta nace mata kar ta karamin maganan jalal,har da wani cewa yana da kyau ga aji da miskilance mts idan yana da kyau ke ki aure sa mana na fada raina a bace ita ko tacemim Allah ya baki hakuri ta fice abinta domin jamal yazo mijin da zata aura banker ne sa'annan shima a Zaria yake Sun hadu a lokacinda ta tafi bank bude account dinta amma saboda bata sa akeyi ba domin na bani hakuri akan na rakata naki shine ta tafi da kanta,jamal ya taimaka bata da sauran prossesses da akeyi harta gama ganin taimakonda ya mata ya saka ta karba numbarsa domin su rinka gaisawa har zumunci ya zama soyayya,haka dai rayuwa ya cigaba da tafiya,dad dinmu dayaga abin nawa gaba yake yi ya saka mana ranar auranmu a ranar kuwa har nayi zazzabi saboda kuka..
IV aka kawo mana saboda biki ya rage sati biyu kannena nata yabun iv din amma ko kallonsa banyi ba har cewa suke lah har da rubutun India a ciki a raina kuwa cewa nake a ina wannan dan rigimar ya saka an mishi iv har da wani India a ciki wa ya iya India da za'a karanta bangama maganan zuci ba naji dahir nacewa ai uncle jalal ya iya India ai inajinsa yana waya da wani wai abokinsa ne ya koya masa a raina kuwa cewa nayi makaryacin banza a ina yaga aboki da har zayace abokinsa ne ya kuya masa kila ma a kauyansu ko radio basu da shi...


Päge 6


!Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat )💮

Saita raba iv jalilah take amma ko kallon nawa banyi ba saboda a cewata abin kunya ne ace wai zan aure jalal da jalilah taga ban da iya in zata fito zaita dauko har da nawa sa'annan ta dauko wayata ta rubuta sms na gayyatar auran ta sending ma all contact dina bansani ba har satin auran yayi an tambaya me zana yi nace mata babu abinda zanayi haka jalilah sunyi kamu da friends day nima nayi bikin amma in ba an fada maka bane bazaka gane nima amarya bace domin ankon da akayi shine na saka kyau kuwa ba'a cewa komai saidan ramar da nai dama ba kiba ce dani ba jalilah ce dai mai kiba kadan gobe za'a daura aure dad dinmu ya kirani yamin nasiha sosai simra wato dai kin nunamin ban isa dake ba tunda na miki miji shikenan kin hana wa kanki sukuni bayan kinsan ko wani uba bazaya zaba wa dan sa zabin da baida kyau ba amma babu komai inhar ban isa dake ba gobe idan a kaiki ki saka shi ya sake ki ki dawo gida magana yake rai a bace babu abinda nake yi sai kuka yana gama ya fita abinsa a ranar akayi walimah WA'azi akayi Wanda naji kamar da ni ake nayi kuka har a ranar da zazzabi da kwana na kwana
Washegari ya kasance dauren aure jama'a kuwa kamar ana hawan sallah kai da yan kasashen waje da ma sarakuna na gari daban daban irin su isa mustapha agwai na daya sarkin lafia nasarawa state da sarkin Zaria da sunusi lamido sunusi sarkin kano kenan dama wanda baxana iya lissafa ba an daura aure da gwalagulai da ba'asan nawa ne kudin su ba na simra kenan yanda Kuma na jalilah kudi aka bayar,
Mahaifinmu baiso haka ba amma babu yanda ya iya domin yace albarkar aure ake so..
Ana daura kuwa magana yazo har gida an daura mana aure wani kuka na sake dama banda lfy sai jikin ya karatashi mom dinmu ta shiga ta sameni tamin nasiha tare da cewa bamusan abinda yasaka dad dinmu bawa jalal ke ba amma munafatan Allah yasa alkhairi ne domin nasan insha Allah zakiyi alfahari da zabinda dad dunku ya miki sa'annan naji dan sauki cewa tayi na tashi na shiga nayi wanka ina gama na saka wani shadda a cikin kayan dad da daddare aka zo daukan amarya jalilah domin ance ni sai gobe garin su jalal da nesa baza'a kaini yau ba sai gobe muka tafi kai jalilah gidanta dake g.r.a da zamu dawo kuwa munyi kukan rabuwa domin nima gobe zan tafi yafeyar ta na nima saboda bansan wani irin rayuwa zanyi a can ba...

Written
By
Leeemat 💮
.....

[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat )??


Washegari aka kawo min kaya kamar na sarauta na saka sa'annan na dura da alkyabba kamar wata sarauniya na ce a raina motoci kuwa Sun kai goma,ni duk abin mamaki yake da ban domin har na kasa cewa komai aka kaine wajan mom tamin nasiha mai rasa jiki na kuka sosai na rumgumeta ina cewa umma ki gafarceni nasan na muku gardama da dad inason ki yafemin kuka nake kamar za'a kaini gidan ajalina,domin har na saka mutanin falon kuka mom ta kasa daurewa ita ma sai kuka takeyi tare da cewa nayafe miki simra dama bakimin komai ba da kyar aka babbare daga jikinta domin inaga kamar bazana sake ganinta kuma ba side din dad aka nufu dani dad shima yamin nasiha tare da cewa yasan bazan bashi kunya ba domin yasan sainayi alfahari da zabinda yaymin wata rana,nima na masa alkawarin insha Allah zanyi biyayya ga jalal bazan bashi kunya ba natashi muka fita a gidan sai kuka nake tare da ma gidan mu kallon karshe,mota na biyar aka saka ni ina shiga muka tafi ina kuka tare da kallon gidanmu, munyi tafiya mai dan tsaho sainaga mum tsaya saboda tsakani na da driver akwai wani abinda ya rabamu maganan zuce nake wai har mun iso kenan amma kuwa garin babu nesa kofar aka bude min na fito gabana yayi mummunan faduwa sakamakon abinda nagani.....


Päge 8



!Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat )??

Me zan gani,ganinmu nayi a gidan sarkin Zaria me muka zo yi anan nayi tambaya a raina amma babu amsa wani bamgarin cemin yayi kila kunzo gaisuwa ne ko kin mance sarkin Zaria aminin dad dinki ne,gimbiya mutafi naji muryar wata na mace namin magana tafiya take ina binta a baya har muka iso wani side muna shigowa muka tarar da wata mata daga ganinta kaga Mace mai sarauta saboda yanayin zamanta cikin kasaita fuskar ta a daure yanda naga matan sukayi haka nima nayi muka gaida ita amsawa take kamar dole nan da nan haushi ya kamani Allah yasa nima ba talaka bace da za'a raina min wayo muna zauni kusan minti talatin amma batace mana komai ba ni kuwa na kumbura saura kadan yarage na fashe ina shirin zan mike kenan sainga wacce muka

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment