Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zan rada masa ko bai zauna a pada cikin mu ba ya fara sanin matsalolin mutaninsa yana biya musu bukatansu magananda bata shiga tayi ba kenan ta huce gida suka huce gidan boka ta fada masa matsala ta yana dubawa yace gaskiya wannan yaron yana da kariya sosai akwai wasu adu'oin da yake yi idan zayayi barci kuma da addo'ar iyayensa amma yau zamu jaraba mugani ko za'a dace ba kisa kike son a masa ba? ta ce eh yace to shikenan ta bashi kudi da bazana iya san adadin su ba suka fice sai murna..
Ta gefen fu'ad kuwa gudu yake kamar zaya tashi sama ganinsa nayi ya shiga bariki dinsu na sojoji abinda nagani har ya firgitani mutani nagani a kasa wadansu a mace wadansu a raye amma sunji rauni ba kadan ba sai jujejuye suke alamun suna cikin azaba da rauni yana karasowa aka sara mashi yace ya dai wani daga cikin sojan yace munci nasara amma sun kashemu sosai sabida suna da kayan aiki.alhamdullilah yace sa'annan yace musu su kwashe su a kaisu ciki zaya duba su aka shiga dasu yafara duba su wadannan basu da rai a fitar da su wadannana suka ji mummunan rauni kuwa babu adadi aiki kawai yakeyi saidai in lokacin sallah tayi ya fita yayi ya dawo ko ruwa bai sha ba har goma na tare waninda yake tayashi aikin yace ka tafi gida haka mana gobe saika karasa ai ko murmushi yayi yace a'a duk yau zan musu aka kuwa akayi saida ya gama musu kaf kafin ya dawo a lokacin biyu ta wuce yana zuwa kuwa kwanciya kawai yayi saboda yayi kwanka a barikin bacci mai nauyin gaske ya dauke shi yana tunanin sai gobe zaya ga matanshi


Written
By
Leeemat??


[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano(leeemat)💮


*************************⬇**********************
************* Top Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.thn.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > [email protected]

******* FOLLOW US ******

Facebook: Top Hausa Novels

Twitter: Top Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/tophausanovels

Telegram Group: https://t.me/tophausa


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na TOP HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Top Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************


5⃣0⃣



Washegari simra tashi da tunani mai yawa a kwakwalwarta tun jiya bata gan fu'ad ba gashi yanzu har goman safe bai shigo ba ko mai yafaru ita bata sani ba har shabiyu tayi kai da taga abin bana karewa bane saita tashi cikin faduwar gaba ta nufe side dinsa tare da niyyar duk abinda zaya mata saidai ya mata amma yau zata shiga side dinsa tafiya take cikin tsoro da fargaba abinda zata ji ta tarar tana tsaye a bakin kofan kusan minti talatin sa'anan tayi adu'a ta shigo a hankali ta bude kofar bata komai ba sai katon falo tana shiga numfashinta yan niman daukewa saboda kyau da tsaruwan falon kawai da yake ba abinda ya kawota ba kenan bata tsaya kallon yanda falon yake ba ta huce wani kofar da ta gani a gefen falon saita nufe kofar ta bude shi a hankali tare da sallamar tsoro taji shuru tayi sallama sau uku taji shuru saita shiga ganinsa tayi a kwance yana bacci ta karaso kusa da shi fu'ad fu'ad fu'ad shuru babu motsi ballantana har ya amsa sai ta shiga rudani tafara kiransa cikin tsoro domin yanayin kwanciyar sa ma da tambaya bude bargo tayi hau kan gadon ta tabashi taji kamar babu rai a tare da shi ta fara bubbuga shi tana kiran sunansa tana hawaye fu'ad pls wake up banason irin bacci dinnan fa shuru babu magana saita fara kuka a jikinsa ta kwanta tana kuka kamar ance ta daga kanta saitaga hawaye na fita a gefen idonsa sai a lokacin tunanin kira likita ya zo mata minti kadan sai kuwa gashi yana mata korafin gidan da kyar aka barshi ya shiga bayan ya gama dubashi yace mata nidai ban fahimce komai ba amma gaskiya jikinsa is weak baxaya iya komai ba in ba abinci yace ba kafin zamu san me ke damunsa godiya na masa kafin na dawo na cigaba da kuka fu'ad tell me wat is happening to u pls tell if u dont my heart will be shatered pls fu'ad
Wani tunani yazo min kuka na ya tsananta dana tuna da labarin da jakadiya ta bani akan ba'ason fu'ad yayi ciwo saboda yana iya daukansa wata ko shekara kafin ya samu lafiya idan kuma wannan ya kasance yaya kenan zanayi ban gama da damuwan aure ba ga ciwo wayyo allah na...

Written
By
Leeemat💮

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment