Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ido kamar mai shirin bacci kai dole ne ma idan yana magana ya bake sha'awa.mari na ji amma hannun nasa kamar auduga naji a firgice na kallesa yace me haka da wani kallo kamar tsohowar mayya kallonsa kawai baki a budi saboda yanda idonsa keyi a raina nace maiyasa ban taba lura da fu'ad kyakyawa bane sai yau......
Leeemat ??


[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat)💮

2⃣3⃣
Inma maitar kika ci to kurwata kur yafada, bude bakina nace masa ai haka mom takewa dad in yana cin abinci ko ba kai kace min inyi abinda mom ke ma dad ba nayi maganan cikin shagwaba kamar zanayi kuka kallo yake saboda yanda na masa kyau tashuwa nayi nace masa nima kurwata kur yanda yafada da hausansa kamar na makoya amma fa idan kaji zakayi zaton slangs na hausa yakeyi amma hausan ne bai tsaya masa a baki sosai ba Cup ya dauka ya jefeni dashi kafin na shiga daki Cup din ya saman a kafa faduwa nayi a gun ina mai yarfar da hannu na alamar zafi nan da nan jini ya fara gangarowa.fu'ad kuwa ko a jikinsa saima kama gabansa da yayi a haka na shiga bayi na wanke ina saka ruwan dettol ina ihu kamar wanda aka sakani dole saboda zafi.haka dai nayi jinyar kafata har ya warke fu'ad kuwa ko sannu bai taba hadani da shi ba a cewar sa ai nima likitace zana iya kula da kaina basai an kula dani ba.




*************************⬇**********************
************* Top Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.thn.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > [email protected]

******* FOLLOW US ******

Facebook: Top Hausa Novels

Twitter: Top Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/tophausanovels

Telegram Group: https://t.me/tophausa


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na TOP HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Top Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************



!Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano(leeemat)💮



2⃣4⃣




Tashuwar asuba kuwa babu abinda ya janza domin kuwa kullum shi yake tashina nayi sallah sa'annan da ruwan zafi haka dai har na saba tashuwa da ruwan zafi a jikina ni kuwa wai na irin tashi wani rana kafin yazo din nan bana iyawa saboda sanyi masarautar ko ina bishiya kamar wani dauji.nayi wata daya chaf kafin na fita a gidan muka nufa fadan sarki jalal muhammad mulki akwai wahala sannan akwai dadi tafiya muke cikin kaya ta alfarma duk inda muka huce gaisuwa ake mana fu'ad kuwa sai amsawa kawai yake cikin Fara'a da kamala kawai sainaji sonsa ya kara tasiri a cikin zuciyata muna isa fada muka tarar babu kowa sai sarki yana jiran mu muna shiguwa da murmushi a fuskarsa yace yau na bawa kowa hutu ya zauna da iyalansa inason na gana da ya ta murmushi kawai nayi muka gaida shi cikin girmamawa yace ma fu'ad babu ruwana da kai fu'aduddeen tunda kanamin rauwar yata sai yau kaga damar kawo min ita susa keya yayi alamar kunya ni kuwa kamar na nitse a kasa saboda kunya ya juya ya fuskanceni bari muyi maganan da da mahaifi fu'ad yawani tura baki kamar wani karamin yaro Papa wato anyi sabuwar ya shine kuka manta dani daga kai har ma'a ko to shikenan babu damuwa kowa da ranar shi,sarki kuwa ko sauraransa baiyi ba yace min ya ta nace na'am babu wani matsala ba ko na juya na kalle fu'ad yanda yamin da idonsa ya saka ni saurin kawar da fuskata.sarki yace min kar kiji tsoro ki fadamin idan da wani abu budi bakina sainace.......



Written
By
Leeemat💮....
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano(leeemat)💮



2⃣5⃣



Babu komai fu'ad ya sauke wani ajiyan zuciya sa'annan yayi murmushi yace Papa kana shakku da irin rikonda nake mata ne sarki yace a'a bada kai nake ba kamin shuru amma ya ta kamar da magana a bakinki amma kin kasa fada min nayi murmushin da bai kai zuci ba na rasa wani karya zana masa sai wani dabara ya fadu min sainace masa dama so nake na ga mom da dad amma yace ba yanzu ba nan da nan fuskar sarki ya sauya ya fara fada amma fu'ad ka ban kunya ace yarinya nason ganin iyayenta amma ka kasa kaita su gana ina kai kullum saikaga naka iyayen amma kar ka sake yin haka Kuma ko kullu yaumin take son ganinsu to ka tabbata ka gaita.kai daga yau na kafa doka duk ranar jumma'a a kaita itama ta gaida iyayenta godiya mukayi sa'annan muka nufa bangaran sarauniya amina,sallama mukayi fu'ad ya zauna tare da cewa mamuji ganinta mukayi ta fito a daki cikin shiga ta alfarma tana ganinmu da Fara'arta ta karaso tana fadin a'a yata tashi ki zauna a kujera mana saboda a kasa na zauna tun farkon zowana a kasan ma naga irin tarbar da ta min ballatana zowana ta biyu amma mamaki ya hanani rufe baki.cikin mamaki nace a'a nan ma ya isa ta hada fuska tare da cewa nace miki ki tashi ki zauna sa'annnan na tashi na zauna ta saka aka kawo mana abin mutsa baki dukkan mu mukace mun koshi saita ce oho my son yau Kuma baza'a ci abinci a gidana bako saboda an taho da amarya ko Kuma dai kana tsoron karta xane ka inkun koma gida ne dariya kawai mukayi muka sallameta sai gidan mahaifiyansa muna shigowa na cire rigarda ke cikina saboda zafi na kwanta a three seater.....





!Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano(leeemat)💮



2⃣6⃣




Muna komawa gida yana bude kofa na shiga daki a guje domin nasan nayi laifi amma me kafin na kulle kofata ya shiga dakin ya cafkoni ya jani zuwa bangon dakin yana kokarin sunbatata ina kokarin kwace kaina hannunsa ya tallafe kaina ya fara kissing dina,naji dadi amma sai zafi nake ji kamar labban bakina zai fito saboda zafi yana gama yace ki kara saka papa yamin fada saboda ke sa'annan karki san irin maganan da zaki rinka fada masa wannan kadan na miki yafice a dakin hannu na saka a labbana ina taba saboda zafin da nakeji.washegari na kai masa abin kari tare da coffee dinsa na mance da kashejin da yake min na gaisuwa bugu naji a bakina wani kara na sake saboda zafin da ya ziyarce ni da sauri na gaida shi sa'annan na saka hannuna a baki naga jini da sauri na shiga daki na nufe gaban mirror ina duba bakina sainaga ya kumbura a raina nace me ya saka bakina yin haka ba zanace dai bugun bakina da yayi ne ya saka bakina haka ba,ok ko dai kiss da yamin jiya ne yasaka bakina yin haka amma kuwa Allah ya isa na fada tare da cire anpiclox na sha,
Ina zaune a falo da kumburarran bakina yace min yau jumma'a amma bazaki tafi gida ba sai bakinki ya warke saboda kar suce ban iya riko ba a raina nace dama ka iya ne,amma fili sai nace masa to Allah ya kaimu ya kalle ni cikin mamaki yace hmm baki ya mutu ko da kuwa na nuna miki ko ni waye da kin min wani rashin kunya....





!Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano(leeemat)💮




2⃣7⃣




Cikin ikon Allah har bakina ya samu sauki jumma'a ta kewayo ya kaini gidan mu na shiga da ihu ina mom domin nasan tana gida saboda ranar jumma 'a bata dadewa a office bayan mun gaisa nake fada mata abin AL'ajabi jalal yaron aminin dad ne sarkin Zaria mom itama kanta tayi mamaki domin yan uwanta babu wanda ya fada mata murmushi tayi cikin cin dadi tare da cewa kai amma nagode wa Allah amma dad dinku bai taba cin min komai ba kullum ina cikin damuwa ya tura ko su hassan da hussaini ne su duba ke amma saiyace lafiyan ki kalau amma meyasa kika rame haka nasan ki da rashin cin abinci ko Kuma dai kina da wani matsala ne ki sanar dani murmushi nayi nace mata wlhy babu komai mom komai lfy kalau kinsan yau da gobe sai Allah bare ni da na tsince kaina a cikin sarauta kinga kuwa sai a hankali zana saba muka hira kafin na ce mata zani gidan jalilah tacemin abincin fa nacemata in na tafi gidan jalilah zanace mom tace da take fama da rashin lfy shine zaki sakata wani aikin ko domin nasanki da Sun jikin babu gara babu dalili a raina nace da kuwa kinsan irin aikin da nakeyi yanzu da baki cemin mai son jiki ba ina shiguwa gidan sainaga jalilah a jikin mijinta saina koma baya nayi sallama ganin jalilah nayi tana oyoyo sis simra cikin dariya nace ya akayi kika gane muryata tace amma ai ko a cikin magagin bacci ne san gane muryanki,mijinta kuwa ya gaida ni sa'annan yace hmm yau anga yaya simra na huta da kuka kullum waini inkai gun ki batasan a wani hali kike ciki ba dukkan mu mukayi dariya sa'annan ya fice a gidan to ni bari na fita tunda ga yayanmu ta zo ko cikin shagwaba tace masa yaushe zaka dawo cikin lallashi yace nan bada jimawa ba,kallon such as nake cikin sha'awa saboda yanda suke tafiya da rayuwansu ta birgeni sosai......





!Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat)💮





2⃣8⃣





Sis simra ina magana kinyi shuru na juya ina kallonta ina mai murmushi rayuwanku ne abin sha'awa jalilah tace yaya simra mu bar wannanan maganan yaya gidan yake ko kuma nace kauyan yake cikin murmushi tace jalilah a garin nan muke gidan ma a gidan sarki aminin dad jalilah cikin cikin mamaki tace kina kardai nace jalal shima yana daga cikin bayin gidan ne amma yantacce simra tace ko daya jalilah ina munajin labarin yarima jalal a lokacin da muke gida da har kike damuna da kinason kuwa ki ganshi saboda irin labarin da ake bayarwa akansa to ba wani bane yarima jalal sai jalal mai mana kwanke da guga.cikin kaduwa jalilah tace kina nufin jalal shine yarima jalal dan sarki jalaluddeen muhammad! Murmushi nayi na tace mata kwarai da gaske kina mamaki ko sa'annan na fara bata labarin shi amma bansan ya akayi har yazo gidan mu ba sa'annan na fada mata irin abinda yake min saboda bama boyewa junan mu sirrin mu ina kuka har na gama fada mata tare da cewa kinga abinda na masa Allah ya juya lamarin ya zama mijina kuma walhy tunda an daura mana aure nayi alkawarin masa biyayya amma shi babu irin wulakancinda bayamin hakuri jalilah ta rinka bani tare da cewa kar ki damu wata rana sai labari saikinyi alfahari da auran sa godiya na mata muka shigaba da hiranmu wanda duk nasa ne da tuna irin abubuwanda yake mana lokacinda muke gida amma bamu taba lura da irin abubuwanda yake yi kamar na jinin sarauta amma bamu taba gane ba har kusan magriba kafin na bar gidan ina shiguwa gida na tarar da fu'ad na jirana gabana sai faduwa yake tayi kichen na nufa na kawo masa abinci ina ajewa ya kama hannuna ya matse da farcansa nayi kaman banji ba saboda mom na gun amma fa ina shiga kichen na duba hannuna naga har yana jini ina shiga falo na tarar ko taba abincin baiyi ba haka muka tafi gida gabana sai faduwa yake saboda fargaban abinda zan Tarar.....

Written
By
Leeemat 💮
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ Y@RIM@!

Nah halima musa akano (leeemat )??




2⃣9⃣




Muna isa gida yace na dafa masa abinci yunwa yake ji cikin mamaki nace masa amma na kawo maka abinci kace bazakaci ba ka koshi saiyace to yanzu zanci ko kuma ban isa na sakaki bane Allah ya baka hakuri na shiga kichen na masa indomie na kawo masa yauwa wa ya baki izinin tafiya gidan jalilah cikin inna inna nace masa babu kowa oho saboda kin rainani shine kika tafi ba Tare da izinina ba koh to yau zana hukunta ke dai dai da laifin ki cikin kuka nace dan Allah ka yahakuri bazan sake ba ko ta kaina baiyi ba ya huce side dinsa ya kawo kayansa ya watsa min a jiki tare da cewa yanzu nake son ki wanke sa'annan ki goga saboda gobe zana fita radin suna cikin hawaye na mike tare da kwashe kayan na nufa toilet na fara wanke kayan har hannuna na jini saboda alkyabba ce akwai karfe2 a ciki amma haka na wanke ga idona kamar zaya fada a kasa saboda baccinda nake ji ban gama wankin ba sai sha biyu na dare saboda tsoro ban iya fita waje na shanya kayan ba a toilet na shanya nayi zaman hour biyu amma kayan kamar yanzu na shanyata ganin karfe biyu ya huce har da kwata ya sakani kwanciya nayi bacci da niyar da safe zan tashi na goga kafin ya shigo. amma me cikin barci naji kamar ana zuba min ruwan zafi da sauri na mike tare da bude ido amma hasken ranar da ya kashe min ido ya sakani rufe idona cikin sauri, cikin fada yace har na fita suna na dawo amma baki tashi daga bacci ba ina kayanda na sakaki wanki da guga cikin sauri na nuna masa hannuna daya tashi saboda wanki nace masa wlhy na wanke amma ban guge ba fincikoni yayi muka fita falo yace oya maza dauko ki taho nan ki goga yanzunnan ina shiguwa daki kuwa alwala nayi na yi sallah da sauri sa'annan na fito da kayan na saka iron na Fara guga amma kamar banayi fu'ad cikin sauri yace min ki danna hannunki sosai ko bakisan wannan alkyabba bace cikin hawaye nace wlhy ina dannawa hannuna zafi yake min, nuna min hannunsa yayi yace kinga kayanki abinda yamin?tun ban iya guga ba har na iya duk da dai wani lokaci ina badawa a wanke tare da goga amma saida na kune saboda jaraba irin nake cikin kuka na cigaba da gugan har na gama......





!Y@RIM@ Y@RIM@!

Nah halima musa akano (leeemat )??

3⃣0⃣

Amma duk da irin cin mutuncin da fu'ad ke min bai taba zagen iyayena ba shiyasa ma ban taba nuna damuwata ba saboda nasan ni na masa laifi ba su ba kuma yana hukuntani ba tare da su a ciki ba haka dai na cigaba da rayuwa a gidan fu'ad babu abinda na nima na rasa ta fannin abinci har ma sitira sa'annan ko wani jumma'a ina tafiya gaida iyayena abu daya ko kuma nace biyu shine kawai damuwata amma ni daya yafi damuna wai ace ina matsayin matarsa amma ban taba tafiya side dinsa wai da sunan gyarawa ba sai na biyu wani abu bai taba hadani da shi ba wai da sunan tarayyar aure saboda yace saiya gyara min zama sa'annan zayayi zaman aure dani ni wannan bayama damuna kamar hanani gyara masa makwancinsa sai bayin gidan su suke gyara masa ni kuwa abin haushi yake ban amma babu yanda na iya saboda ya ce a duk ranar da ya tarar dani a side dinsa ko kuma an fada masa saiya karairaya min kafata kamar na muciyan nan shiyasa nake wa kaina kiyamallaini.....


Written
By
Leeemat ??...

[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat )??



3⃣1⃣
Yau ta kasance ranar juma'a mun dawo daga gidan mu kenan fu'ad na zaune a falo da kofin coffee a hannunsa na zauna a kasa a gefensa nace masa dama so nake na maka magana inajinki ya fada tare da cigaba da shan coffee dinsa dama dad ne ya min magana akan aiki wai ya samu min aiki shine yace na fada maka saika amince kafin na fara tafiya ina gama fada masa ya juya sosai yana mai kallona da sleeping eye dinsa ya lumshe su saiyace min ina miki murna da samon aiki amma inason kimin wani aiki guda daya kafin ki fara zuwa aiki sa'annan zuwanki aiki bazaya canja daga abubuwanda kike min ba cikin murna nace masa me kake son na maka ka fadamin kuma nayi alkawarin insha Allah zan maka shi,toh mai karatu saiku biyomu domin jin me yarima jalal ke son a masa taku har kullum leeemat ??.





!Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat )??




3⃣2⃣




Kallonsa nake ina jiran ya fadamin me yake son na masa amma bai fada ba saima cigaba da shan coffee dinsa da yayi ina zaune har ya kammala shanyewa saiyace min wani baba nake son ki masa aiki a kafa ina medicine and surgery kika karanta na daga masa kai yace magana nake miki da baaki ba da kai ba eh na amsa masa,ya cigaba da cewa maciji ya sare shi babu inda ba'a kaishi ba amma idan kafar ya dauke warkewa saiya sake dawo kamar sabo kuma wata uku kawai na baki kije kiyi tunani in zaki iya to zaki fara tafiya aiki da zarar kin gama aikin amma in bazaki iya ba to kinga zaman gida ya kamaki daman inda kika fi dace kenan yana gama yace to zaki iya tafiya ina jiranki nan da two days mikewa nayi cikin kasala na huce dakina ina mai tunanin abinyi, idan na tuna da kalmar da yake cewa wai daman zaman gida ya kamace ni da gurbataccan hausa dinsa dinnan sainace raina ya kara bace (amma fa yanda yake hausan ma abin a tsaya saurarune ).kai zana maka cewa mu mata zaman gida bamu ya kamace ba ina gama tunanin abinda zana fada masa na kwanta sai barci.....hmmmmmmm ku biyomu



Written
By
Leeemat ??


[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat )💮

3⃣3⃣

Washegari na gama hada masa breakfast na kawo masa da coffee dinsa ina zaune har ya gama ya tashi ya koma falo ya zauna na bishi a falon nace masa maganan jiya ne nake son nace maka na amince, cigaba da kallonsa yayi kamar babu mutun a wajan. daga bisani yace min to Alhamdulillah gobe za'a kawo shi a dakin wajan nan zai zauna bude bakina sainace masa ah meyasa baza'a kawo shi yau kawai ba nayi maganan ne cikin gatsi har saida ya juya yayi kallona ni kuwa a raina murna nake saboda inada nawa kimar tunda har an juya anyi kallona.cemin yayi abinda yasa ban kawo shi yau ba saboda inason na gyara masa dakin ne tare da kayan aikin da zaki mishi kwabe baki nayi na tashi alamun I don't care dinnnan na huce dakina tare da cewa Allah ya kaimu fu'ad kuwa kallona yake baki bude saboda mamakin da na bashi. Washegari abinda na saba yi kullum aka yau ma nayi ina jiran patient dina ba'a kawo shi ba sai da yamma lokacinda ma na gama komai na gida nayi wanka sallah nake yi naji sallamar fu'ad daya ga ina sallah ya fito falo ya xauna ina idarwa na gama adu'o ina a raina nace wato ina sallahr ma bazaya jirani a daki ba sai ya bani wahalar biyosa falo bayan abinda yake nima a guna bukatarsa ne ba nawa ba.na shiga falon na xauna nesa dashi nace masa sannu da dawowa amsar da yabani wlhy haushi ya kamani cewa yayi gashi an kawo shi zaki iya zuwa kiganshi ko ya tashi ya huce, raina a jagule na tashi na bi bayansa

Oh ni leeemat bansan me ya same gimbiya simra ba ganinta kawai nayi tanata kwarara amai 😳 ko dai abin ne an samu 🙈


Written
By
Leeeemancy💮

📢👏🏽📢👏🏽🎂🍰🍦🍕🍟🍔🍺🍺🍻🍡🍗🍣🍲🍞🍘HAPPY Birthday MAMAN ALEESHA wishing you happy many many returns and may u celebrate more and more of it........
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat )💮



3⃣4⃣



Ina dosowa kofar dakin nafara jin wari muna shiga dakin kuwa sai abinda ma ya karu cikina har wani koowa yake na dan kalle fu'ad ta gefen ido abin mamaki kamar bayajin warin ni kuwa kamar zanyi amai amma na daure saboda kar na bashi kunya ballanta da naji yana cewa baba ga mamata wacce zata kula da kai murmushi yayi yace falalu haka yake kiransa ko kuma yace muhammadu saboda yace sunansa da wuyan fadi haba haba duk dawainiyyar da mai martaba yayi dani kaima ka gwada naka bajintar ba'ace sa'a ba da ka bari ai har Allah yayi halinsa cikin dauriya nace haba baba ai ciwo ba mutuwa bane zamu gwada wannan mugani insha Allah zaka samu lfy nayi shuru domin ina gab dayin amai na juya gun fu'ad nace masa sai gobe kenan zan fara dubashi Baba yace Allah ya kaimu na gode sosai Allah yayi muku albarka mukace ameen.fu'ad ya mike tare da cewa to baba saida safe ko yace Allah ya tashemu muka fita a dakin fu'ad yayi side dinshi nima nayi nawa,da gudu na karasa toilet dina saboda amai da ya tahomin nayi ta kwararan amai kamar hanjin cikina sai fito, a ranar dai baccina rabi da rabi ne saboda amai har na galaibaita da naga ban samu nayi baccin ba sainayi alwala kawai na cigaba da sallah(anan nake son ja hankalin mata a duk lokacin da kin since kanki da dare bakyajin bacci to kiyi alwala kinyi nafilfili kiyi ta rokon Allah basai kina cikin matsala kawai zaki na tashi sallah ba domin akwai wasu matan da masusan akwai Allah ba sai suna cikin matsala kafin zaku ga Suna ibada which is not ryt Allah yasa mu dace ameen.) ina idarwa na kwanta sai wani zuciyan nace min ki fasa aikin idan zaya zamu miki matsala Allah ma nacewa a cikin qur'ani akwai abinda bazakayi ba in zaya zame maka matsala ko zaya baka wahala wani zuciya kuma nace mata kiyi Allah zai baki ladah hakuri da juriya kawai zakiyi tunda ma mijinki ne ma ya sakaki kinga kuwa lada biyu kenan gana mijinki gana taimakon da kikayi ba tare da an baki ko kwandala ba kinga kuwa ladan mai yawa ne har bacci barawo ya sace ta bata sani ba

Toh ku biyu mu don jin yadda abinda zaya kasance tsakanin likitar da patient dinta.

Written
By
Leeemancy 💮
🍡Maman aleeesha happy birthday once again 🍣🍘🍞🍞🍲
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!

Nah halima musa akano (leeemat )??



3⃣5⃣

Washegari bayan na gama breakfast nayi wanka na saka labcoat dina da mask na huce dakin tare da kayan aikina ina shiga na gaida shi na tambaye shi ko ya ci abinci yace min eh na masa allura sa'annan na wanke masa kafar da concentrated hydrogen (wanda ba'a diluting dinshi da ruwa ba )ina gama na masa dressing din kafar na bashi magunguna nace mishi sai da yamma kuma zana sake wanke maka kafar.haka zamu rinka wanke kafar har muga inda Allah zayayi sai muyi maganan surgery ya ce to tare da saka min albarka na fita ina fita daga dakin toilet na huce nayi wanka yau ma nayi amai amma bai kai na jiya ba saboda mask dinda na saka.haka dai na shiga da attending ma patience dina alhamdullilah kafar na improving har muka shiga watan Ramadan abinda fu'ad yace min ayau har ya saka ni kuka saboda takaici...





!Y@RIM@ Y@RIM@!

Nah halima musa akano(leeemat)??



3⃣6⃣

Ya kasance gobe za'a fara azimi bayan ya gama cin abincin dare ya kirani

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment