Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dama bataci komai ba ta fito, wani dan karamin restaurant ta gani acikin mall din, ahankali ta taka har cikin restaurant din sannan ta zauna ta duba menu sannan tayi order ganin kudin abincin nasu is reasonable, saidata zauna for almost ten minutes sannan aka kawo mata ordern ta fara ci….



Amar’s resident.

Amar ne zaune ah sitting room dinshi da alamu yana shirin fita ne, wayansa maqale akunnen sa yana magana cikin harshen turanci, sautin muryarshi ahankali yake fita tare da lumshe ido, sanye yake da white t shirt wadda tadan kamashi sosai qirjinshi ya cuko sosai cikin rigar tasa tayi mashi wani irin bala’in kyau sai wandon rigar shima fari yayi tucking din rigar acikin wando, kafarshi na sanye da wani black sandals wanda ya fito da siraren faratunan shi, wato Amar wani irin gaint cool guy yet arrogant guy ne mai ji da kanshi ga dukiya.

Tunda ya dawo daga Nigeria yake jin shi babu dadi kwata kwata gashi Monday zasu fara private training na new freshers armys, gaba daya babu wanda yasan da dawowar shi harda office dinsu achan headquater gaba daya, abokinshi hammam ne kawai ya sani wanda suka hadu tun farkon zuwan amar dubai tare suka kammala karatunsu ah lugard university lokacin suna samartakar su, hammam da ne ga babban mashahurin dan kasuwa anan kasar dubai kuma iyayenshi haifaffun yan kasar ne wanda ya zamana shima haifaffan dan kasar ne, shekarunsu kusan daya da amar, duk yanda kaga tsarina amar da kudi da isa duk hammam shima yanaji dasu kuma kusan halinsu daya saidai hammam yafishi sauqi sosai, he’s easy going person not like amar wanda yake opposite.

Dariya amar yayi wanda ya karama fuskarshi kyau kumatunshi yadan loba dan dimple dinshi kwara daya ya fito, ‘’dude kaifa dan iska ne, daga dawowata zaka cikani da zancen mata, kai babanka fa ance malami ne amma abubuwan da kakeyi wallahi wani idan yaji sai yayi mamaki’’ Magana akayi daga chan bangaren wayan, mikewa amar ya farayi har lokacin wayan na kunnenshi, katse wanda yake waya dashi yayi sannan yace ‘’let me get back to you’’ sannan ya datse call din… dialing wasu numbers yayi sannan ya kara wayan akunne yace ‘’get the cars ready, will be out in a minutes’’ kashe call din yayi sannan ya dauka yar karamar briefcase dinshi black leather sannan ya kama hanya fita daga parlour din, ahankali ya sauka har ya fito main compound din penthouse dinshi, motoci guda biyu ne ajere, daya escort car ce wanda mutun biyu ne kawai aciki wasu black americans karfafa sai wata army green G-wag wanda tasha tint abayan plate din motor an rubuta (uaeaf) -1 kamar sauran motocin dake pake ah compound din anyi masu lillibi, ahankali daya daga ciki escort din da yake cikin g-wag din wani farin balarabe ya fito sannan ya sara mashi,hannu kawai amar ya daga mashi sannan balaraben ya bude mashi kofar seat din baya, anatse amar ya shiga ya zauna suka ja moton.



Koda ya zauna lumshe idonshi kawai yayi sbd tsayuwa daya danyi acikin ranan yasa yadan fara jin head ache kadan kadan, kida nadan tashi na slow music babu hayani ga kuma sanyi aircon ga kamshi turarenshi na réo pefume mai sanyin kamshi, ahankali ya soma bude idonshi wanda suka danyi jaa, eyeball din looking so sexy kamar wani wanda ya shawu, Magana ya fara ‘’M-5 whats the situation of the mall today? Kasan banason hayaniya sosai ko’’ ahankali wanda aka kira da M-5 yace, ‘’’there will be no issues sir, today’s not a day.’’……maida idonshi kawai yayi ya rufe, yanajin dama ya koma gida amma kuma yanason zuwa mall din sbd akwai kayayyakin da yakeso sbd private training din da zasu fara on Monday,.. shi mutunne mai son yima kanshi hidima da kanshi bai yarda da sako ba gwamma yayi abu da kanshi,…. Ahankali motor dinsu ya tsaya a acikin mall parking slot, saida ya dauka almost 10minutes kafin ya bude idonshi, gyaran murya yyi wanda yasa M5 bude mashi kofar shi da hanzari, face mask ya Makala a fuskan shi sannan ya fara tafiya bayan ya dakatar da escort dinshi, anatse yake tafi harya shiga cikin dubai mall din sannan ya fara waige waige don neman hammam dama da sukayi waya sunyi dashi cewa zasu hadu anan inda yake ce mashi zai kawo sabuwar babe dinshi shopping, saida ya kirashi sannan ya fadi mashi inda zasu hadu acikin wasu Aclass private restaurant acikin mall din. … inda hammam yake a last floor ne hakan ya sashi tsayawa nike shop yayi yan sayyayn shi anan ground floor, daman yana buqatan new set of shorts da activities clothings, yana nan zaune acikin shop din attendant mace tazo, ganin special customer dinsu yasa ta juya ta kira namiji acikin attendant don yayi attending dinshi… yana zaune kuwa suka dinga fito da latest edition din abubuwan da yake buqata har wanda baizo da niyar sayaba saida ya dauka musamman kaya marasa nauyi wanda shi ne favorite dinshi all the time,tashin farko ya kashe millions of dollars anan wajen sannan ya karasa hermes ya tsaya ya karo perfumes dinshi sannan ya kira m-5 akan ya kwasa yasasu acikin motor… anatse ya fito lokacin ya maida mask dinshi sannan ya saka bakin glass wanda ya karama fuskarnan Tashi kwarjini, anatse yake tafiya gwanin burgewa kamar baya son taka kasa, ahankali ya shiga corner din da zai sadashi da lift domin hawa sama,… bum yaji abu ya bugi kirjinshi nan take wayan hannunshi ta fadi kasa allah yaso bata fashe ba, rufe idonshi yayi aranshi yana ayyana wani irin blind stupid fool ne ya bugeshi, gashi daman bashida hakuri,,, saida ta dago kanta daya bugu da abinda ta kasa tantance rock ne ko bango yasa ta dafe goshin ta tace ouchhh sannan ta fara murza wajen kwallan azaba na shirin zubo mata… nan take yaji kamar ya taba jin muryar da yaji tace ouch but tabbas koma wanene tunda har ya iya jin kamar ya gane to tabbas basu hadu ta dadi ba hakan yasa azafafen ya bude idonshi yana cije lips dinshi sannan ya fara magana ‘’who d hell do you think you are ? are you dumb? Are you blind?’’… gaban amra ne yayi wani mummunan faduwa kanta a sauke, ashe jikin mutun ne ya bugi goshin ta nan take kafarta ta fara rawar dari, ta kasa cewa komai sai hawaye, ganin yanda tayi banza dashi yasa ya harzuqa kamar zai bugeta anan take yaji muryar abokinshi asanyaye yace ‘’amarrrr!! Dudue’’ da sauri ya dago ya kalleshi, karasowa hammam yayi sannan ya dan dafa amar ya matso kusa da kunnenshi sannan yace “we’re in public don’t tell me what you have never done in your entire life shi kake kokarin yi, calm down mace ne fa wannan’’’tamke fuska amar yayi ko wayan shi daya fadi bai kalla ba ya taka har bakin lift ya tsaya ,

amra kuwa ido ya raina fata, allah ya ceceta daga hannun wannan rock din, anatse hammam ya tsugunna yakwashi ledodin ta da wayan amar sannan yace mata ‘’so sorry for his behaviour’’… kan amra dai akasa ta kasa dagowa sbd tsoro daga zuwa gari ko sati batayi ba ta hadu da bala’I shima ko bai wani damu ba ya wuce wajen abokinshi, saida suka shiga lift din hammam ya kalleshi yace ‘’ haba dude, ka dunga kokarin danne saurin fushin nan naka,’’ ko kallonshi amar baiyi ba ahaka har sukazo last floor, ganin yanda amar yyi banza dashi ya nuna masa cewa aqule yake kuma miskilancin ya matso… har seat din da hammam yayi masu reserving suka zauna inda hammam ya bar babe dinshi balarbiya mai shegen kyau tasa abaya sai gashinta dake lilo don batasa mayafin abayarba amma tayi matukar kyau, sosai…kallonsu Haifa tayi tana murmushi cikin harshen larabci tace ma hammam wannan ne “aminin namu” girgiza kai kawai yayi sanan ta kalli amar tace ‘’Assalam alayk khayf haluk afdil sadik?’’(how are you our friend)…kawar da kai kawai amar yayi sannan yace “hamdullah”

Tundaga wannan bai kara cewa komai ba har aka kawo masu ordern da hammam yayi wanda amar ko tabawa baiyi ba sai dan cocktail da aka aje yadanyi sipping sannan suka tashi suka fita, awajen parking space sukayi parting ways inda kowa ya hau arniyan motor shi… direct gida amar ya wuce while hammam ya sauke Haifa a gidansu sannan ya taho gidan amar don yau basu samu damar yin Magana sosai ba.

Free page….



Chapter 48-50



Bangaren amra kuwa harta fito hankalinta atashe yake tama manta da requesting ride saidatazo waje sannan ta samu taxi din malls din, anan ta fada mashi inda zai kaita….



Bayan ta isa gida wanka kawai tayi don har yanxu tana period sannan ta chanza zuwa kayan bacci lokacin wajen karfe tara, anatse ta dunga sorting out kayayyakin da ta sayo, na fridge ta aje sannan tayi sorting kowanne wajen ma’ajiyarsa… standing broom, mop dasu bucket, kitchen ta nufa ta aje yar tukunya data sayo da frying pan dasu cups, plate, saida tayi sorting komai tukunna ta dawo parlor ta zauna,wayan ta ta jawo sannan ta fara kiran su salima ah Nigeria… sun dade suna waya sosai inda salima ta shaida mata yanxu suna dan sakewa sosai wanda har mamaki amra tayi wai harda daddy ah masu sake masu, sannan last weekend ma dasu aka je shakatawa…hmm kawai amra tace aranta tana tunanin duk wannan dalilin da yasa dady yake abubuwan… sallama kawai sukayi taso su gaisa da salim amma yana bacci.



Kallo kawai ta kunna ah tv inda take ganin al’adun kasar daban daban gwanin burgewa, anan barci ya kwasheta…

note!! Pls ban iya larabci ba amma zanyi kokari Insha Allah…………



Washe gari ta kasance Monday, da wuri ta tashi ta shirya cikin wata abaya mai kyau, wadda tadan haskata sosai sai tayi kyau abinta, dan flat shoe dinta ta saka sannan ta kwashi duk wani document dinta da za ta buqata idan taje, tana sauka kasa ride dinta ya iso, cikin mintuna da bai wuce 20minutes ba suka iso, tunda ga bakin gate hankalinta ya tashi, wato wasu zabga zabgan motoci ne suke shiga cikin school din, tunda suka shiga ciki kuwa nunfashinta ya dauke, babu abinda take aranta sai addua,..wato makaranta ce babba mai dogayen buildings aciki harabar makarantar,ga blocks daban daban ko ina sheqin glass yake tsabar tsafta,ga bishiyoyi duk wani lungu da sako, abin saidai Masha Allah … parking drivern yayi sannan ta fito, parking space dinma abin kallo ne gwanin birgewa zabga zabgan motoci neatly anyi parking dinsu harda symbol din student a parking-space… daburcewa amra tayi sbd ta kasa gane inane ma hanyar reception, ahankali take tafiya harta tsaya wani bulding, ganin fitowa kawai akeyi ta ciki yasa ta kasa ganewa ko ta gaba ne nan kota baya haka yasa kawai ta tsaya abakin hanyar, mutane kuwa baqaqe da farare babu wanda yabi ta kanta, wani security ta gani da uniform hakan yasa ta matsa wajen shi ta tamabaye shi inda reception yake, nuna mata gabanta yayi yace ta shiga ciki, hakanan a tsorace ta kutsa kai cikin katon bulding din, kallon wurin tayi aranta tana cewa ‘’oh ni amrah ba yar uban kowa ba nice a makarantar yayan attajirai, a natse ta tako gaban kanta wajen wata baturiya wadda tasha suit ta yalce gashinta, karasawa tayi har wajen ta sannan ta fara yi mata bayani, aikuwa baturiyar tana duba system taga sunanta nan take ta turata wani office, tafiya tadanyi mai dan tsayi kafin ta karasa office din, mutun biyu ne aciki duk maza, nanma saida tayi masu bayani sannan suka umarceta data zauna, tana nan zaune sukayi mata komai, suka bude mata portal, suka mata school identification card sannan sukayi mata registration sannan aka aikata wani office din again domin karbar school package, nanma dataje suman tsaye tayi, komai is organize, anan suka bata wani wrapped package wanda batasan mene bama, daganan suka hadata da wata mata domin yi mata school tour idan tana so, ganin sauki yazo mata har gida yasa tace zatayi nan kuwa suka fara zagawa ko’ina harda department dinsu na yan medicine, saida ta jigata tukunna suka gama,babu inda basu jeba, department daban daban, café, wajen activities, halls, kai ko’ina, gwanin burgewa.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


7 Comments On AUREN KATIN KASA
avatar
salma-6

1 year ago

Reply

wonderful

avatar
salma-6

1 year ago

Reply

wonderful

avatar
fatima-7-2-5

1 year ago

Reply

I need complete one

avatar
fatima-7-2-5

1 year ago

Reply

I need complete one

avatar
aisha-2-9-6

1 year ago

Reply

I need complete pls

avatar
aisha-2-9-6

1 year ago

Reply

I need complete pls

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to aisha-2-9-6

You can only get the complete by purchasing it through the Author

Please Login or Register in order to submit comment