Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

SARAUNIYA JUHA
Littafi na Daya 1
Na Ibni Abdullahi Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]



ΔΞΞSARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ngPART1AΞΞΔ ##CIGABAN
KICIBIS MUGUN GOMO Sarauniya Salimatul andulus
takarema sadauki Ashraf kallo sannan tace kasani yakai
wannan jarumi kamar yadda kanemi inbaka labarin dana
Sadaukin maxa daukakansa da faduwarsa dakuma dalilin
xuwansa gidan kurkukun xama har ada to zambaka
amma sai kamana alkawarin cewa zaka yaki bakin Zaki
komai hadarinsa Yarima Ashraf yace lallai nayi miki
alkawari yake wannan Sarauniya xan tunkari Bakin zaki
koda kuwa zai zamo sanadiyar mutuwata Koda Sarauniya
Salimatul andulus taji kalaman Sadauki Asraf sai tai
murmushi sannan taxauna akaragar mulkinta
gamidaharde kafafu sannan tafara magana kamar yadda
nabaka labari galaba da yarima Baulaki yayi akan Sarki
Kakus bn makus Sarkin da mudauki tsawon Shekaru
ashirin muna gwabza yaki bamui nasara akansaba amma
Acikin kwanaki yarima Baulaki yatarwatsa rundunarsa
gamida Sare kan Sarki Kakus yarabamu da fargabada
tashin hankali damuke fama dashi iyaye da kakanni
towannan nasara itace tajawoma yarima Baulaki daukaka
da girma akasar andulus tsofaffi nasamasa albarka
samari na alfahari dashi yammata Suna reramar wakokin
yabo hakadai yaxamo tauraro mai haske wanda hartakai
yadda ake ganin girman dana yarima Baulaki ba,amin
wannan kallon saidai kash duk wannan girma
dadaukakan da yakedashi sai yasami wata tawaya tacewa
bashida wani aiki sai bin mata indai ana bukatar wani abu
ahannunsa toda ansa mace aciki to angama watarana
akai bakin wasu kyawawan yammata guda biyar
yankasuwa suntaho kasar andulus dan gudanar da
kasuwancinsu kawai Sai Yarima Baulaki yakyalla idonsa
akan shugaban yammatannan Mai suna Munaya Munaya
takasance kyakkyawan macace tagaban kwatance tabbas
tsananin kyanta babu wani danamiji da xaiyi toxali da
Munayya batareda yaji yakamu dasontaba aiko sai
sukama soyayya mai karfi da yarima Baulaki inda
taitayaudaransa har yakamu da tsananin kaunarta
tayadda baki daya yataremata hakika Yarima Baulaki
bashida wani buri aduniya Face yasami dama ya aikata
Masha,a da Munaya amma Saitaki yardadashi kwatsam
watarana Munaye ta aika cewa tanason ganin Yari Baulaki
agidanda take Zaune kamar walkiya Sai gashi yaje
yataradda ita tana xaune abisa wata katuwar kujera ta
alfarma tasanya wani kaya Sharashara komai na jikinta
abayyane yake takasance tamkar tsirara kayya aikoda
Yarima Baulaki yai toxali da Munayya awannan yanayi Sai
yarude gamida futa ahayya cinsa yakama sambatu
yananeman ya aukamaya Tamike cikin yauki da salo na
yaudara tafara magana cikin shagwaba tace yakai yarima
Baulaki hakika nayarda dakaunarda kake nunamin
sannan na yarda xan aminta inbaka kaina amma inada
Shara guda dayatak arude yarima Baulaki yace wani
Sharadine maxa kifadeshi lallai inamai rantsuwa da abin
bauta Diman sainacika mikishiAtsorace Munaya tace
inasone kadauko kan abin bautarku Diman kakawomin
gabana wohoho ai koda yarima Baulaki yaji Sharadin
Munayya sai yakwarara ihu gamida xare takobi yasaita
makogwaran Munaya afisace yace ke mahaukaciya lallai
badan ina tsanani kaunarkiba datuni kanki yai gare akasa
yadaka mata tsawa yace lallai kijanye wannan sharadi
kokuma yanxu inkasheki abinka da Makira Sai
tasabiwasukalamai na yaudara tanacewahaba jarumin
maxa nifa ba ina nufin kabani kan abin bautanku bane
aainada wata bukatace wanda bokayen duniya
suntabbatarmin indai inaso bukatata tabiya sai nakwata
da namiji agaba Kan abin bauta Dinan lallai wannan shine
dalilin Xuwana kasar andulus cikin makirci takauda
wukan da yadaura mata awuyanta tafadajikin yarima
Baulaki saida tatabbata tafiddashi acikin hayya cinsa
tahanyar shayardashi giya tagusar maida tunaninsa har
ya amince xaikawomata Kan abin bauta Diman take
yanufi gidan bauta yanaxuwa yafada cikin gidanbauta
saboda girma dadarajarsa Saidakaru da malaman gidan
bauta suka rika durkusawa suna gaisheshi amma dasuga
yanufi abin Bauta Diman har yacire kanta sai sukayo
kansa Domin abin bauta Diman takasance abu nafarko
mafi soyuwa azukatan al ummar kasan andulus saboda
haka induk xasu kare to bazasu taba yarda awula
kantataba afusace malamin Bauta yadakamar tsawa yace
kai Shinkasan abinda kake shirin aikatawa kokasan bala
indakake shiri xunguro manaYarima baulaki yaxare
takobi yacelallai kusani babu wani abu maimuni da xan
aikata da abin bauta xantafida itane natsawon dakika
talatin sannan indawo da ita yadaga murya yace kuma
duk wanda yaikokarin dakatardani to saina datse kansa
sanin halinsa da jarumtarsa dole abarshi yafuta da kan
abin bauta abinda fiye dashekaru dubu baya ba,atababa
koda yatafi saidakarusunufi Sarauni sugaya mata halin da
akeciki take tadebi dakaru tabi bayansa shiko lokacin da
yaje gidan Munayya kawai sai yatararda itatsirara
haihuwar uwanta dankari aibaisan lokacinda yajefarda
kan abin bauta dinanba yaje yarungumeta take munaya
tarika yaudararsa hartabashigiya wanda agaurayatada
maganin barci aiyanasha barci yadaukeshi kawai sai
Munaya tadauki kan abin bauta Dinan tabace bat adaidai
lokacinne Sarauniya Salimatulandulus dadakarunta suka
shigo suka tarar Yarima Baulaki yanata sharar barci
afusace Sarauniya tasa takobi tayankeshi acinya tsananin
xafin yankan yatashi afurgice yana kiran Munaya sai yai
arbada mahaifiyarsa kawai sai yafashe dakuka yadukusa
agaban mahaifiyarsa afusace Malamin gidan bauta yace
lallaiyarima kacucemu kayi sanadiyar rabamu da abin
bautarmuSarauniya tace malam mekakenuf,iyace
wannan yarinyar watasarauniyace da ba,amasan
sunantaba takebi kasa kasa tana sace abubuwa masu
mahimmaci naksashe duniya tabbas intarabakuda abu
tohar abada Kunrasa WACECE,ITA

##SARAUNIYA ¥¥¥JUHA PART1B
Lokacinda Sarauniya Salimatul andulus taji xancen
malamin fada cewa wata Sarauniyace daba ama san
sunantaba itace takebi manya manyan kasashe tana sace
musu abubuwa masu mahimmanci tabbas wannan
Sarauniya tai rantsuwa da karfin ikonta gamida darajar
abin bautanta sai ta sace duk wani abuda yaxamo
natarihi aduniya tabbas aikinta natafiya yadda takeso
domin ahalinyanxu tasace manyamanyan abubuwa
natarihi aduniya dake Masarautu dubu goma tajefa
kasasheda dama cikin balai da musifa sannan dayawa
tasa sarakuna yake yake gamida kashekashe malamin
fada yakarke dabarkewa dakuka yanacewa tabbas
har,abada bazamu taba samun kan abin bautammuba
sannan musaurari bala i da musifan daxata ruftomana
Hankalin Sarauniya yatashi takalli yarima Baulaki takifeshi
damari taxare takobi zataSare kansa Sai malamin Gidan
bauta yadakamata tsawa yaceyake Sarauniya hakika
yarima Baulaki yatafka babban kuskure tahanyar
salwantar mana da abin bautanmu mai daraja tabbas
yajefamuacikin tashin hankali to amma inmuka tuna
abubuwan alkairi da yarima Baulaki yamana abaya wajen
ceton rayuwammu daga hannun axxalumin Sarki Kaku
bn Makus to yana bukatan Sassauci acikin hukuncin daxa
aimar malamin yakarisa maganansa dacewa lallai bai
cancanci akasheshiba Sarauniya tamaida takobinta
tadubi Yarima Baulaki tace kaiconka dana karushe tarihin
da kagina sannan kaxubar da girma da daraja dakake
dashi a idanunMutanen kasar andulus tadaga murya tace
dadakaru kudaukeshikukaishi Babban gidan Kurkukun
andulus ku ajiyeshi Zama na har abada kuma lallai aciki
xaimutu domin Kasar andulus bata bukatansa har abada
Sarauniya Salimatul andulus tadubi Yarima Asraf tace
tokaji dalilin dana sa akulle Dana yarima Baulaki agidan
Kurkuku xama nahar abada taci gabadacewa to yanxu
saika shirya katunkari Bakin xaki domin kakasheshi
amma kasani lallai baxakai nasaraba domin gogaggun
Jarumai naduniya suntunkareshi amma babu wanda yai
nasara akansa kawai rayuwansuce take Salwanta tace
idanko harkai nasaran kashe bakin Zaki tonaima
alkawarin duk abinda kakeso aduniya katambayemu
mukuma xamui makashi Kawai Sai Sadauki Asraf yace
lallai ina tabbatar miki cewa nine ajalin Bakin Zakin da
yagagari jaruman fama kawai sai yai waje yanufi yanki
Buxra inda Bakin xaki,ke rayuwa saida sadauki Ashraf yai
tafiyarsa,abiyar cur sannan yafuta birnin andulus yafada
dajin Zubur inda Bakin Zaki kerayuwa koda yashiga
yankin sai yaji anasakin wani gurnani gamida wani kugi
dankari ai sai wani Shirgegen Zaki yabayyana girmansa
yakai rikakken sa bakidaya jikin Zaki bakinkirinne gawasu
Jajayen idanu kamar wuta sannan yanada wasu gatsau
gatsaudin hakoraabakinsa koda sukai idobiyu da Sadauki
Ashraf Sai Zakin yakalleshi yahamgame bakinsa yakarci
kasa yadanno agujee yayokansa tuni shima Ashraf
yakwarma ihu yaxare takobi yaikan Zakin suna haduwa
Zakin yasa kirji yabanke Ashraf tuniyai fatali dashi
Sadauki Ashraf yabaje akasa tsananin dakuwa dakyar
yake motsawa Zakin yadako tsalle daniyar danneshi cikin
Zafin namaAshraf yagoce Zakin yadira agurin daya kauce
afusace Ashraf yarumbaci Zakinnan sukacame da fada
tamkar mutum da mutum suka rinka gungure Suna
dukan juna can Zakinan yai nasarar kafa kunbunansa
akirjin Sadauki Ashraf yana kokarin tsaga kirjin biyu
tsananin xafi yakwarma ihu jini yafara tsatstsafowa kai
koda Ashraf yaga xakinnannakokarin mai illa sai yaita
maxa yabarka ihu yaxaro wata karamar wuka
adamararsa yakafama Zakinnan wukarnan idonsa tuni
idon zakinyafashe tsananin Zafi zakin yasaki Ashraf yafasa
ruri yakama tsalle tuni Sadauki Ashraf yaxaro wani katon
gatari yadaka tsalle yadare bayan Xakinnan indakasan
yahau giwa kawai sai yarika tafkama Zakinnan sara kota
ko,ina Zakin yaita juye juye gamida zambarma amma
sadauki Ashraf yamakale abayan Zakin yana kaftamar
sara kamar ruwan sam tilas Zakin yagaji Zaryarsa yadur
kushe akasa jini naxuba kota ko ajikinsa tun yanamotsi
har yashura yadaina motsi Sadauki Ashraf yakwarma
ihun samun nasara yasa Gatari yayanke kan Bakin Zaki
yahaye dokinsa yanufi Cikin Birnin Andulus Turkashi
tunda yashiga cikinbirnin andulus jama,a suga kan bakin
Zaki ahannunsa sai jama,asubarke da ihu damurna suka
rika bin bayan Sadauki Ashraf sunamai jinjina gamida
reramai wakokin yabo da cinnasara ahaka suka rakashi
har Fada aikoda Sarauniya,taga sadauki Ashraf da kan
bakin Zaki ahannunsa sai tamike bakidaya jama,ar dake
Fadansuka mike Sarauniya tatari Ashraf tarungumeshi
can tasakeshi takama Kafadarsatagirgixashi tace dakyau
namiji uvan maxaje lallai kai sadaukin Sadaukaine
karabamu da annobar da yadamemu yagallabemuhar
takai yana baraxanar tarwatsa mana kasammu takoma
kujerar mulkinta taxauna sannan tace yakai ashraf kacika
alkawarinka kakashe mana Bakin Zaki maza
katambayamekakeso,awannan duniyar tamu Kudi dukiya
mulki mace maxa katammbaya nikuma xan baka sadauki
Ashraf yace ni banaso Dukiya mulki ko mace Sarauniya
tace mekakesone Uban mazaje Sai yace sonake kiyardaki
zaki bani Yarima Baulaki domin xamui wani aiki tare
dashi Kaiiii Sarauniya tadakamai tsawa tace wanenekai
dakakeso kabude kofar da adade da killeta lallai kasani
badan daraja dakima na alkawariba danasa ansare
kankan Ashraf yace wannan shine bukatata mutukar
baxan Samuba to nahakuraSarauniya tadakamai tsawa
tace maxa kaficemin afada kafin insa asaremin kanka
kawai sai Ashraf yajuya yadauki hanyar futa haryakusa
futa saiji muryar sarauniya tanacewa shinme yasa kakeso
abaka yarima Baulaki Ashrafyajuyo yace Saboda
Sarauniyar data cutardaku nima Tacutar dani KUMA
NIDA DANKI MUNABUKATAR DAUKAN FANSA

SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 1C
CIGABAN
KICIBIS ¥¥¥¥ MUGUN GAMO
koda Sarauniya Salimatul ansulus taji bukatan sadauki
Ashraf baya bukatan komai saidai ahadashida Yarima
Baulaki Sai dakamai tsawa gamida cewa yai gaggawar futa
daga fadarta kafin tai umurni asare kansa Ashraf yajuya
yanufi kofar futa har yakusa futa afadan sai Sarauniya
Salimatul andulus tace yakai wannan sadaukin maxa shin
menene dalilinka nasan haduwa da yarima Baulaki Ashraf
yace saboda Sarauniyar da tacuceku tonima tacuceni
kuma nida danki yarima Baulaki muna bukatan daukan
fansa Sarauniya tace yakai wannan Jarumi shin xaka iya
bamu labari Cutarda wannan sarauniya taimaka Ashraf
yace xanbaku labari ammada sharadi Sarauniya tace
menene Saradinnaka Ashraf yace sai yarima Baulaki ya
amintacewa zaibini sauda kafa turkashi sai Sarauniya
salimatul andulus tabushe dadariya tanacewa ina
aishidana xakine lallai shi sarkine sam baya xama
akarkashin wani sadauki Ashraf yace kina yawan kuranta
jarumtar danki wanda idan an hadata da jarum tata
shiba kowabane to inaso kishirya mana gagarumin yaki
tsakanin nidashi lallai duk wanda yainasara toshine
jagora atafiyar da zamuyi sarauniya tamike tai taku
bakwai ta isa xuwa gaban yarima Baulaki tadafa
Kafadarsa tace tabbas banso ka cutu akasataba domin
kataimakemu karabamu da bakin Zaki to amma kacika
baki dakurari agaba al ummata tabbas idan muka barka
katafi batare da kun gwabxa yakida danaba to xaka tafine
kana mai alfaharin cewa katari yarima baulaki yaki munji
tsoro tadaga murya tace lallai kashirya domin gobe xakai
kicibis mugun gamo lallai xaka raina kanka bansan iya
adadin yanka da sara da dana xaimakaba amma inafatan
kada yakasheka sadauki Ashraf yace ba,asan gwaniba sai
angwabxa Kodagari yawaye sai jama,a sutaru afilin gasa
na jankala inda za,agoga tsakanin yarima Baulaki da
Sadauki Ashraf jama,sukai dafifi sai ihu gamida kururuwa
sukeyi sunama yarima Baulaki kirari gamida reramai
wakokin yabo yarima Baulaki da Sadauki Ashraf suka
fuskanci juna sunama junansu kallon hadarin kaji
dankari Yarima Baulaki yadakama Ashraf tsawa yanacewa
kai karamin jarumi shi danka kashe bakin xaki shine kake
tunanin zaka iya arangamadani lallaikasani yau saika
raina jarumtarka domin saina turmusa hancinka akasa
Ashraf yai murmushi yace kai yaro tsaya matsayinka kar
zancen yan duniya yarudeka kadauka cewa kai jaruminne
da gaske lallai kasani kurin yaro nagidane amma idan
yaje Dawa tofa yaxama nama wohoho wadannan kalamai
na sadauki Ashraf sun fusata Baulaki yakwarma ihu
gamida xare takobi yace kai yawan maganganu rashin
artabu rashin jin rashi tsagawa lallai surutunka yayi yawa
taho inbaka jikinka atare suka kwarma ihu sukaikan
junansu suka hadu sukai kwaram sukacame da yaki
tamkar zasu cinye kansu dankari nanfa sushigamasayan
takubba surika kaima junanansu miyagun sara tabbas
karfi yahadu da karfi domin yakin yakasancene ana bigi
in buga anacikin wannan gumurxune yarima Baulaki
yatakarkare yakawoma Sadauki ashraf wani nagartacce
sara dakyar Ashraf yakare tsananin kafin Saran saida
takobin Ashraf tafadi tuni Baulaki yasa kafa yabankeshi
yaisama yafado tim Jama,a subarke da ihu gamida
tafama yarima Baulaki,afusace sadauki ashiraf yamike jini
nazuba ahancinsa yaikokarin daukan takobinnan amma
sai yarima Baulaki yatare yahanashi dauka dankar
sadauki Ashraf yajada baya yakwarma ihu yasheko
agujee hannu bamakami yarima Baulaki yakaimar sara
caraf yadamki hannun Baulaki kamar yadagaBuhun yayi
yai sama dashi yamaka dakasa Baulaki yakwarma ihu
gamida kokarin yunkurawa xaimike aibasamu wannan
damarba tuni Ashraf yasa kafa yabankeshi yaje can yafadi
jini tabaki tahanci afusace ya afkama Sadauki Ashiraf
sukame da mitaccen danbe mai ban tsoro domin saida
suka hadama kansu jini da majina bakiyaya jikinsu jini
kexuba duk inda dayansu yadun kule hannu yagabxama
dan uwansa tofa sai gurin yakumbura yafashe akarshe
sukaima junansu karo da kawunansu tsananin xafi da
radadi saida suka futa ahayyacinsu sufara ganin bakin
taurari sukama layi tamkar masha atare kuma alokaci
guda susa kafafunsu sutokari junansu bakidayansu sukai
sama tun asaman suka suma atare suka baje akasa bamai
motsiii Hankalin jama,a yatashi filin yai shiru tamkar
mutuwa tagifta Sarauniya salimatul andulus tamike
gamida kwarma ihu tafada filin gasa MEXAI FARU KWAJI
BAYAN NA SUBURBUDI TALIYA
SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 1D
CIGABAN KICIBIS
MUGUN GAMO
Lokacinda sarauniya salimatul andulus takwarma ihu
tafada filin gasa saitaikan Danta yarima baulaki tatabeshi
taga komotsi bayayi tajijjigashi tamkar yamutu tamike
gamida rarumar tulun rurwa takwarara mai take yaiwani
Dogun numfashi ya farfado saita juya kan Sadauki Ashraf
sahima takwaramai ruwa take shim yafar fado aikoda
yarima Baulaki sukai ido biyu da Sadauki Ashraf sai
sukwarara ihu atare sannan sukai kan junansu dashiri
yakin Karshe Saura kirs sugamu Sai sarauniya Salimatun
andulus takwarara ihu gamida daka musu tsawa caik
suka tsaya suna Hararan juna gamida yunkurin afkama
juna Sarauniya tadubesu tace yaku maxajen fama lallai
dukkanku jarumaine Sannan kunada buri iridaya Shine
Kunaso kunemo Inda Fadar SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng take lallai
fada atsakaninku yakare tabbas kuna bukatan Hadin
kaine domin yakar tsinanniya kuma Shaidaniya Sarauniya
Juha kawai sai suka jefar da makami Suka rungume juna
bakidaya Mutane suka barke da tafi da suwa Bayan wani
lokaci Sai sukarabuda Juna Yarima Baulaki yadubi
Sadauki Ashraf yace yakai jarumin maza shin awace
nahiya SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng take kuma mutumce ko aljan
Ashraf yadafa kafadan Yarima Baulaki yace sanin tarin
SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng sai munsami masanin tarihi haxikimmutu
Maisuna Fashiru sannan samun wannan Saurayin
masanin Tarihi bazai taba yuwa munaba Harsai mun
hada tawagar jarumai bakwai Wandadasune zamu
tunkari SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng mui arangama da ita Yarima
Baulaki yace to a,ina xamu Samesu kuma menene dalilin
Yin hadaka dasu Sadauki Ashraf yace dukkansu cikakkun
jarumaine makasa rayukan dan adam kuma
futunannune afagen yaki Sannan dukkansu Sarauniya
Juha tajefasu acikin Masifa dabala i kamar yadda tasamu
aciki Sarauniya Salima tul andulus tace shin yanxu ina
kunufa Sai Sadauki Ashraf Yadubi Sarauniya yace zamu
kasar Durbaj mu,isa Kurkuku Karfe da Karfe mukwato
Jaruma Shamsira jarumar mace gwanar iya Sarrafa
takobi gamida dadillanci rayukan makiya lallai ita din
gobarace daka kogi balbalin bala iine yakariki Maganarsa
dacewa mutukar munaso muyi nasara awannan yaki
todole muna bukatar SHAMSIRA wacce akema takeda yar
Kundumbala Sarauniya Salima tul andulus takwarara ihu
tadaki Kijin Sadauki Ashraf tace kai yaro lallai kai
mahaukacine tabbas kuruciya nadibarka Shin kasan wane
Sarki Lamsaru mai mulkin kasar Durbaj kuwa shin
kanada tarihin Kurkukun Karfe dakarfe kuwa to idan
bakasaniba kasani Sarki Lamsaru yafikar fin runduna
hatsabiban jarumai miliyayan dubu suyakeshi tabbas
shidin shaidanine kuma hatsabibine wanda sarakunan
duniya kemar takeda Mutum darabin aljan tagirgixa kai
tace samdana baxaiyi wannan tafiyaba lallai muna
bukatar cigaban rayuwansa domin shine magajina daya
tak dana haifa aduniya Yarima Baulaki yace aa mama
lallai mutukar idanmuka mallaka Jaruma Shamsira
xatataimakemu xuwa Birnin Juha tobamakawa sai munje
kasar Durbaj mun gwabxa yaki da Sarki Lamsara
munkaudashi adoran kasa domin mu isa kurkukun Karfe
da karfe mukwaci Jaruma Shasiraaa Sarauniya tace aaa
dana lallai baxaku iyaba domin karo da aljani baya
yuwama dan adan Yarima baulaki yakwarara ihu yaxare
takobi yace inarantsuwa da mamata saina tunkari Sarki
Lamsar na yakeshi shida jama,arsa yadaga mur yace lallai
mutum ko aljan ruwa ko iska rintsi da tsanani basu isa
suhanani cika Burinaba Sannan duk wata Hallitta datai
kokarin shiga tsakanina da burina to saina rabata
daduniya yakwala Ihu yace SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng axxaluma
mayaudariya lallai ga tawagar daukan fansanan gareki
kina samane ko karkashi kasa ko ruwa ko dutse lallai sai
munkawo karshen Zaluncinki yadubi Sadauki Ashraf yace
dan uwa lokacin yaki yasoma muje lallai dunuiya zataji
maxa tabbas SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng tatuna ma Sarakuna Masifa
Yarima Baulaki Da Ashraf suka haye dawakai suka
sukanesu Su fuce akasar andulus AMFARAFA XAKUMA
AYITA





SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 1 F
cigaban kicibis
mugun GAMO
Lokacinda sadauki Ashiraf da yarima Baulaki suka
barkasan Andulus sai sukai kudancin Duniya domin
suriski Kasar Durbaj inda sarki Lamsaru ke mulki domin
su isa Kurkukun Karfeda karfe Sukwato JARUMA
SHAMSIRA gwanan sarrafa kibiya da takobi tafiya suke
bisa dawakansu kamar xa,su tashi sama domin saida
sukai tafiyar Wata guda batareda sun yada xangoba
akwana na talatinda dayene suriski wani katon gari
maisuna kaikaxo shidai wannan gari Nakaikaxo duka
mutanen garin maxansu da matansu barayine kai hatta
kananan yaransu barayine asalin gurin bagaribane wani
yankine da yakasance maitsananin duhu daban tsoro
tosaboda hadarinsa Sai yanmfashi sukarika tare fatake
suna kwace musudukiya akarshe suka kafa gari karkashin
jagorancin sarkin barayi Kuddaru shine suka sanyama
garin Kaikaxo domin duk mutumin dayashiga garin
tokuwa sai yarasa komai nasa lokacinda suka isa kofar
garin sai suka tarar kofan garin abude Ashraf da yarima
Baulaki sukunna kaicikin garin garine mai girma
gamutane sunata kaiwada komowa amma sai akarika
Kallonsu sudai tafiya suke basudamu dakowaba saida
sukaxo tsakiyar garin sai sukaga wata tawaga na maxaje
kimanin su arba in sunshagabansu sukatare hanya
Sadauki Ashraf yacedasu kai maxaje menene natare
mana hanya alhali mubamutabi kowaba kuma
bamucema wani cikankaba hasalima mubakine hanyace
kawai tabiyo damu lallai bama daniyyar kwana awannan
gari atare kuma alokaci guda Tawagar mazajennan suka
fasheda dariya sukaita dariya tamkar baxasu dainaba
saida sukaidariya ta,ishesu alokaci guda suka tsaida
dariyar suka daure Fuska sannan wani murjejen kato
yakwarma ihu yace kai kusani tunda kukai Kuskuren
shigowa wannan gari mai suna Kaikaxo tokuwa
dawakanku rigunanku xobunanku takubbanku kaida duk
wata dukiya da kuketareda ita tota haramta agareku
taxamo mallakin sarkin barayi Kuddaru dan Kaddaru
jarumin yadaga murya yace yaku bakimmu kunada xabi
guda daya acikin biyu kodaikomiko Dukiyarku dakanku
kokuma mukwata dakarfin dantse akarshe musadaku da
ajalinku Yarima Baulaki yaidariya yace lallai kundade
kuna azabtarda mutane kuna kwace musu dukiya toyau
kun gamu da gamanku lallai xakui kici bis Mugun gamo
domin mu baxamu baku koda xobeba sannan kuma
kunadazabi kodai kubarmu muce salim,alim kutsirada
rayuwarku kokuma kutaremu yaki muimuku kisan gilla
dankari ran jaruminnan yabaci xuciyarsata hassala
yakwarara ihu yace kai karamin jarumi lallai kalamanka
sun janyo maka mutuwa domin bakawoka akaiba
Kaikazo dakanka ya umurci wani katon Barde yasaromai
kan Yarima baulaki Barden yakwarma ihu yaxare takobi
yaikan Baulaki yakaimar sara Bauki yakauce tareda maida
martani tuni yatsarge katonnan gida biyu kamar rama
tashin hankali yarima baulaki yace ashe bangaya mukuba
kada kui kokarin gwada jarumtarku akammu afusace
Maxaje arba indinnan sukai ihu gamida kururuwa suka
Nufi Baulaki Shima yai gunji ya,afkamusu da sara da suka
kamar barnan iska haka Yarima Baulaki yarika sassabe
kawunansu gamida kareraye kasusuwansu tuni Yasadasu
da,ajalinsu Saura Shugabansu wanda yake tsaye yana
kyarma domin ganin mutuwa tsirara yarima Baulaki
yadaka mai tsawa yace kai karamin barawo lallai baxan
kashekaba kaje kagayama Sarkinku cewa mumunfi
karfinsa xamu keta birninsa muwuce batareda munbashi
kosisiba inya cika Sarki Barayi yataremu yakwaci
Dukiyarmu Dankari aikoda sarki Kuddaru yaji Sakon
Yarima Baulaki Sai yamike yakwarara ihu yai umurnida
ahada runduna ta maxaje da shu,uman mata ta Mutum
dubu sittin domin sutunkari Yarima Baulaki da Sadauki
Ashiraf KUDANJIRANI ABOKAI NAJI WANI KAMSHI
NATASHI AMAKOTANA BARI INLEKA SAURA KUMA WANI
YAI GULMATA




SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng CIGABAN KICIBIS MUGUN GAMO PART
1 G
Sadauki Ashiraf da yarima Baulaki sunadaf dafuta daga
birni Kaikaxosai suga an garkame kofa kafin sutambayi
ba,asi saisukaji anrafka guda gamida kururuwar maxaje
abayansu koda suka juya sai sukaga wata bakar kura ta
hadu taisama kamar xata tabo gaji mare tanufosu gadan
gadan Ashiraf da Yarima Baulaki saisuka ja daga suna
jiran kasowanta sannu ahankali kuran takariso tacure
aguri guda tarika juyi can Kurar tayaye Komai yabaina
aisaiga Sarkin barayi Kuddaru darundunar maxaje Dubu
Saba,in nanfa akama hararan juna tsakanin Su yarima
BAULAKI da rundunar Sarki Kuddaru saida akadauki
Tsawon dakika Sittin ana hararan juna sai Sarki Kuddaru
yakwarara ihu yacedasukai tsinannu hasararru lallai kun
tafka babban kuskure tunda kushigohar kasata
kukashemin jama,ata tokuwa saina ganamuku axaba
kaladubu kafin inmuku Kisan gilla irinkisanda duniya
bazata mantadashiba yadaga murya yace lallai
kisandaxammuku sai yaxamo tarihi abin karantama
yambaya koda jin wannan kurari na sarki Kuddaru Sai
sadauki Ashraf da yarima Baulaki Suka busheda dariya
akarshe sukadaure Fuska kamar an aiko musuda
mutuwar ahalinsa Sai Sadauki Asherafyaxare takobi
yasari Iska sannan yanuna sarki Kuddaru da jama,arsa
yace kai tsinannu rashin jini rashin tsagawa yawan
maganganu rashin artabu shin ku mazajene komata inko
maxajene kotaho mugwabzaYaki domin aga waxai mutu
kuma waye xai rayu dankari aiwadannan kalamai na
Sadauki Ashraf sai suka xama tamkar yawatsama Sarki
Kuddaru da dakarunsa ruwan xafi sarki Kuddaru
yakwarma ihu ya,umurci wani yanki na maxaje
dasukawomai kan Sadauki ashraf, sukwarara ihu gamida
kururuwa sukaikansa Shima yai gunji gamida kumaji
yaikansu saida yarage Saura kiris suhadu sai Sadauki
Ashraf yakwarma ihu yadaka tsalle yadira atsakiyar
makiya wohoho aituni yatsinke kanmaxaje samada
Hamsin nanfa yaki yakaure masifa takullu mazaje
sukarika kaimar sara da suka shikuma yarika kaucewa da
karewagamida maida martani tuni gawawwaki su yawaita
jini yakama kwarara kura yatashi yarufe ko,inada ko,ina
yaxamo ba,aganin komai Saidai karan takubba da ihun
maxajecan ihun maxaje yalafa karan takubba yagushe
Sannu ahankali kura tayaye dankari aikoda haske
yabayyana sai ga Sadauki Ashiraf tsayeatsakiyar
gawawwaki takobinsa nadigar jini bakidaya yakashe
maxajennan Hankalin Sarki Kuddaru yatashi yakara
kwarma ihu yai umurni da bakidaya Dakarunsa su
afkama Sadauki Ashiraf dakaru sukai kururuwa sutunkari
ashiraf shima yaikansuda wata irin xuciyar fusata suka
hadu atsakiya sukacameda masifeffen yaki maitada
hankali sadukiAshiraf yarika ragargaxan makiya tamkar
barnan iska aisai yakin yaba Yarima Baulaki sha,awa
kawai saiyaxare takobi yakwarma ihu yaruga aguje
yadaka tsalle ya afkama abokan gaba dasara dasuka
tamkar gobara daga kogi nanfa yaki yasauya salo domin
Sadauki Ashraf da yarima Baulaki haduwa sukayi sunakai
sara tare suna kai suka atare lallai idan gwanaye biyu
sukahadu sunayakar makiya abin abakyau domincikin
lokaci kankani sukarudadakarun sarki Kuddaru
sutarwatsasu suka baxama daji Koda Sarki Kuddaru yaga
dakarunsa sufashe sai yakwarara ihu yace kaiyara lallai
kuncika maxajen fama domin shekata arba in, ina
tarwatsa maxaje ina karya sarakuna ina furgita sadauka
kai har tawagar aljannu na fasadarundunata amma yau
daya kunkashe nakashewa sannan kuntarwatsa ragowar
Sunshiga daji Sarki Kuddaru yadaga murya yace tokuwa
kuma bamakawa saina yanke kawunanku
dominyaxamo,abintunawaagareni Ashiraf yacekai wawa
lallaimu bamuda niyar kasheka ammainkanemi
mukasheka tolallaikuwa xaka mutu Kuddaru yafusata
yahassala yakwarma ihu gamida xare takobi yatunkaresu
atsiyace nanfa sukacame dayaki mai tsanani sushiga
kaimar sara yana gocewa gamida maida musuda martani
lallai sunsan cewa Sarki Kuddaru jarumin gaskene domin
saida yafutunesu yakwaxxabesu har yayanki Ashiraf
acinya yakaftama Yarima Baulaki sara agadan baya atare
sukwarara ihu Sarki Kuddaru yasa kafa yabake Ashiraf
Yarima Baulaki yakawomar Sara caraf Sarki Kuddaru
yarike hannun Baulaki yai kukan kura yasungumeshi
yamakada kasa Baulakiyakwwara ihu yamike afusace
cikin xafinnan sarki Kuddaru yasa kafa yabankeshi saida
yarima Baulaki yai Sama yaje yabuguda wata katuwar
bishi Sarki Kuddaru yakwarara ihu yajijjiga takobi yanufi
inda Ashraf ke kwance kamar yamutu yana isa yadaga
takobi yakaimai bahagon sara daniyyar,datse kan ashiraf
cikin xafinnama sadauki Ashirafyagungure gefe guda
Sarki Kuddaru yasari Kasa kamar mashi Ashirafyamike
yadunkule Hannu yagabxama Kuddaru wani wawan
naushi ahakarkari dankari,aisada Sarki Kuddaru yai sama
kamar anharba kibiya aikafinyafado Yarima Baulaki
yamike yadaka

Please Login or Register in order to submit comment