Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

na
rasa mulkina,dukiyata da jama'ata face tsirarun
wadannan dakaru da suka yi mini rakiya izuwa
nan
birnin Hirtoliya.Babu wani abu da yai mini saura
a
duniya face ke don haka dole ne nayi kokari na
na
tabbatar da cewar burinki ya cika tunda ni nasan
cewa rayuwata yanzu gajeriya ce.A halin yanzu
ni
da tsirarun dakaruna babu abinda zamuyi a cikin
wannan yaki face tsare rayuwar masoyinki
yarima
Uzaima har izuwa karshen wannan yaki.Zan baki
wani kambu nawa na tsafi wanda indai kina tare
dashi zaki iya tsallake kowanne irin hadari ba dai
makiya su sami nasarar hallakaki ba.Lokacin da
gimbiya Izaima taji wannan batu sai ta dubi sarki
Rakalu cikin firgici da tsananin damuwa tace
yakai
Abbana to yanzu idan ka bani kambunka na tsaro
kai kuma fa?Dajin wannan tambaya sai Sarki
Rakalu ya dafa kafadar Izaima yace aini na
manyanta kuma bani da sauran buri a wannan
duniya ke kuwa yanzu ne ma kike kan tashen
balaga da son cika BURIN RAYUWA don haka
rayuwarki tafi tawa mahimmanci tunda ni ina daf
da tafiya.Babban bakin cikina shine acr bayan
bana
nan babu abinda za'a kalla a tuna dani.Gama
fadin
hakan keda wuya sai sarki Rakalu ya ciro
KAMBUN
TSAFIn dake Damtsen hannunsa na hagu ya
sanyawa Izaima a nata hannun na hagu.Tunda
Izaima tazo duniya bata taba ganin abu mai
kyalkyali da daukar ido ba tamkar wannan
kambun
tsafi.Abinda yafi bata mamaki shine ko kadan
kambun bashi da nauyi kuma yana da tsananin
taushi alamar cewa bada karfe akayi shi ba.Sarki
Rakalu ya dubi Izaima cikin nutsuwa yace kinga
wannan kambun shine rayuwata kuma shine
dukkan abin dogarona wanda duk ya kasance
tare
da wannan kambu har abada bazai kaskanta ba a
rayuwarsa kuma dole ne yayi sarauta sannan
babu
wani tsautsayi da zai hau kansa.Duk wuya duk
rintsi kuma komai bala'in da akeyi da wuya sai
maishi ya fita lafiya.Ki sani cewa asalin wannan
kambun na kakana ne na arba'in da uku a cikin
zuri'ar gidanmu.Kada kiyi wasa da wannan
kambu
kuma kada ki dankashi ga kowa face mutumin da
kike tsananin KAUNARsa fiye da kaina.Idan kuwa
kika yi kuskuren damkashi ga wanda ba kya
sonsa
sama da kanki lallai zakiyi babbar nadama irin
wacce baki tabayi ba a rayuwarki.Koda jin
wannan
batu sai Izaima ta sake rungume sarki Rakalu
duk
su biyun suka fashe da kuka a lokaci guda.Kashe
gari da sassafe wannan runduna tasu sarki
Garzub
suka kimtsa suka cigaba da tafiya ba sassauci
ya
zamana cewa basa tsayawa a ko ina face idan ta
kama dole a tsaya din.Haka dai wannan runduna
ta
cigaba da keta dazuzzuka tana ratattaka duk
abinda ta gani a gabanta.Saboda tsananin
kwarjinin wannan runduna idan mutum ya
hangota
daga nesa kamar tazarar zira'i dubu sai yayi
tsammani cewa gaba dayan halittun dake doron
kasa ne duk suke tahowa.Kuma komai dakewar
zuciyar mutum idan ya jiyo sautin sawayen
dawakansu,rakumansu da alfadarnsu dole ne ya
firgita ya nemi maboya.Bayan wannan runduna
ta
shafe kwana da kwanaki tana tafiya,da wani
yammaci sai kwatsam suka hango wani abu
daga
can nesa kamar guguwa ya tokare sama yai
bakikkirin ba kyan gani.Abinda ya dugunzuma
hankalin su sarki Garzub shine gani suke kamar
abin na shirin mamaye sama da kasa gaba
dayanta.Yayi da abin ke kara kusantosu kuwa sai
suka rinka jiyo wata irin dudufniya gami da sauti
mai cika kunne tamkar kasa zata tsattsage
abinda
ke cikinta ya burtso waje.Nanfa dukkansu suka
kasa kunne suna sauraro cikin firgici.Da yawa
daga cikinsu sun zata ko girgizar kasa
za'ayi.Sarkin yaki Zamud ya dubi sarki Garzub da
yarima Uzaima yace anya kuwa wannan rawa da
kasa keyi ba girgizar kasa za'ayi ba?Wancan
gajimaren da muke hangowa kuma ba komai
bane
face fashewar dutsen karkashin kasa wanda ya
dade yana cin wuta.Koda jin wannan batu sai
Sarki
Garzub ya dakawa Zamud tsawa yace baka da
hankali ne?Ai wannan abinda kake hangowa mai
kamar hazo ba hazo bane tsananin yawan
abokan
gabarmu ne,wannan sautin da kakeji kuwa a cikin
karkashin kasa ba komai bane face karar kofaton
dawakan ABOKAN GABA dana rakumansu da
kuma
kafafuwan dakarun dake tafiya bisa
sawayensu.Koda jin wannan batu sai gaba dayan
dakarun sarki Garzub suka firgita ainun domin
tunda suke fita yaki basu taba karo da runduna
mai tsananin yawa ba da kwarjini irin haka
ba.Mutum uku ne kacal basu firgita ba daga shi
kansa sarki Garzub sai sarki Rakalu sai kuma
yarima Uzaima.Wani abu daya daurewa Uzaima
kai
shine Gimbiya Izaima na cikin dakarun dake kan
gaba kusa dashi kuma ta rataya wata zabgegiyar
takobi a bayanta,sannan sai ya lura da cewa
gaba
dayan dakarun da sarki Rakalu yazo dasu su da
kuma shi Sarki Rakalu suna kewaye dashi.... TSIRA DA HALAKA!!!
Littafi Na Biyu (2)
Part B
Suna kewaye dashi duk inda ya motsa sai suma
su
motsa basa yarda suyi nisa dashi.Uzaima ya
tambayi kansa a cikin zuciya yace waishin dama
gimbiya Izaima ta iya yaki?Saboda me sarki
Rafalu
zai bar 'yarsa ta fito wannan yaki harma ta zamo
akan gaba alhalin kowa na shakkar bala'in dake
cikin wannan yaki?Sarki Garzub ya dubi
Rakalu,Zamud da kuma Uzaima sannan ya gyada
kai ya matsa daf da Uzaima yace yakai dana
hakika naji a jikina cewa bamu da nasara a
wannan yaki yanzu wace dabara ce dakai?Ta
yaya
kake ganin zamu fuskanci wannan runduna
wacce
ta ninka tamu sau uku ko hudu?Yarima Uzaima
yayi ajiyar zuciya sannan yace yanzu dai mu jira
muga karasowar wannan runduna kusa da mu
sannan muyi shawara mu hadu wato ni da kai da
sarki Rakalu da sarkin yaki Zamud.koda jin
wannan batu sai Garzub ya jinjina kai yayi shiru
baice komai ba kuma ya cigaba da kallon
wannan
gagarumar runduna dake tunkarosu wacce ta
haddasa tashin gagarumar kura tamkar ana
lokacin
hazo.Sa'adda ya rage saura baifi zira'i hamsin ba
tsakanin rundunonin biyu sai rundunar su sarki
Madarus tayi turjiya suka tsaya cak kamar
gumaka.Saida kura ta lafa sannan aka fara
kallon
kallo.Akan gaban tawagar Sarki Madarus ne wani
shirgegen mutum wanda a gaba dayan filin yakin
babu mai girmansa.Yana zaune akan wata
katuwar
gowa mafi girma daga cikin dukkan giwayen dake
wajen,mutum ne mai tsananin kwarjini da ban
tsoro,duk da cewa kuwa shekarunsa sun haura
sittin,kallo daya mutum zaiyi masa yasan cewa
ya
cika gawurtaccen sadauki kuma jarumi.Gaba
daya
jikinsa a cike da guraye da layu na tsafi.Wata
katuwar takobi dake ajiye a gadon bayansa tafi
gaban misali domin dagata ma aiki ne wajen
karti
biyu majiya karfi sune zasu iya dagata.A kusa da
shi sarkin yaki Sharkas ne mai hannu daya da
kafa
daya.Cikin tsananin mamaki sarki Garzub ya
kurawa Sharkas idanu fuskarsa a murtuke babu
sassauci har izuwa tsawon yan dakiku.Daga can
sai ya bushe da dariyar mugunta.Adaidai wannan
lokaci ne akaga tsakiyar dakarun sarki Madarus
ya
dare sai gashi an taho da wata KARAGAR MULKI
rufaffiya,kai da gani kasan cewa akwai mutum a
cikin karagar.Nanfa hankalin kowa ya koma kan
wannan karaga har aka iso da ita daf da sarki
Madarus aka ajiyeta.Kawai sai sarki Madarus ya
sauko daga kan giwarsa ya bude wannan karagar
Mulki da hannunsa sai ga wata tsaleliyar
budurwa
ta fito daga cikin karagar mai tsananin kyawun
da
yafi gaban kwatance.Gaba dayan mazajen dake
wajen saida suka dimauce wasu suka kama
dalalar
da yawu basu sani ba.Kai wasu ma gaba daya
mantawa sukayi cewar yaki suka fitoyi suka kura
mata idanu kawai suna zaton a wata duniyar
daban
suke.Kyakkyawar budurwar ta kama hannun sarki
Madarus ta sumbata sannan ta dubi rundunar
sarki
Garzub a wulakance tace yanzu da wadannan
yan
tsirarun mayakan zamuyi yaki?Ai ni ina ganin ma
a
cikin sa'a daya jal zamu gama dasu.Koda jin
wannan batu sai sarki Madarus yayi murmushi
sannan yace ai babu abinda zaisa ma har muyi
sama da sa'a guda yake ZARILAF.Zarilaf tayi
murmushi sannan tace kada ka manta da
alkawarin da kayi mini tun kafin mu baro gida
cewar ba za'a kashe mace koda guda daya ba
daga cikin wadannan abokan gaba.Sarki Madarus
yayi murmushi yace yake 'yata kin sani cewa a
duniya babu abinda nake so sama dake,don haka
duk abinda kika bukata daga gareni saina baki
indai akwai shi a nan duniya.Na rantse da girman
iyayena zaki sameni mai cika wannan
alkawari.Kuma tun a gida na jaddadawa dakaruna
cewa koda mun shiga cikin birnin Hirtoliya kada
dayansu ya kuskura ya kashe mace idan kuwa ya
aikata hakan a bakacin ransa.Yayin da Zarilaf taji
wannan batu sai ta cika da tsananin murna ta
juya
da nufin ta koma cikin karagar mulkinta,a
wannan
lokaci Zarilaf ta rufe fuskarta da farin kyalle mai
shara shara idanunta ne kadai a bude.A rayuwar
gimbiya Zarilaf kullum kuma ko yaushe fuskarta a
rufe take da wannan farin kyalle babu wani
mahaluki daya taba ganinta ba tare da kyallen ba
kuma ba'a taba ganin ranar data cireshi
ba.Lokacin da gimbiya Zarilaf ta juya zata shiga
cikin karagar sai idanunta suka kai kan can inda
tawagar su sarki Garzub take ta hango yarima
Uzaima.Kawai saita kura masa ido ta kasa shiga
cikin karagar tata.Ba wani abu bane yaja
hankalinta
ba akansa da farko ba face ganin kyawun surar
jikinsa da yadda yayi matukar kyau a cikin kayan
yaki da kuma kwarjininsa.Duk da cewa daga
nesane tana iya hango kyawun idanunsa da kuma
dogon gashin kansa wanda ya zubo har gadon
bayansa tamkar na mace.Tunda Zarilaf tazo
duniya
bata taba gani 'da namiji jinsin bakaken fata mai
kyau ba kamar yarima Uzaima don haka bata san
sa'adda ta cire wannan farin kyalle ba data rufe
fuskarta ta cigaba da kurawa Uzaima idanu
ba.Yayin da Uzaima yayi arba da kyakkyawar
fuskar Zarilaf sai nan take yaji KIBIYAR SO ta
soki
kahon zuciyarsa kuma yaji kamar ya sakarwa
dokinsa linzami ya tafi gareta.A daidai wannan
lokaci ne Zarilaf taji an hankadata cikin wannan
karaga tata.A fusace ta waigo don ganin wanda
ya
hankadatan sai taga she sarki Madarus ne da
kansa yana mai daka mata harara.A firgice ta
karasa shigewa cikin karagar tata ta zauna
jikinta
na bari domin a iya tsawon rayuwarta bata taba
ganin ranar da sarki Madarus ya sauya mata
fuska
ba bare ma har ya harareta sai yau.Bayan dakaru
sun dauke karagar gimbiya Zarilad sun kutsa ta
cikin rundunar sun kaita can karshen baya sai
sarki Madarus ya saki linzamin dokinsa ya fara
tafiya a hankali cikin kasaita,izza da shan kamshi
ya nufi inda rundunar su sarki Garzub suke.Har
sarkin Yakinsa Sharkas da wadansu
Zakwakuran mayakansa sun yunkura zasu bishi
saiya daka musu tsawa tace kada dayanku ya
biyo
ni.Ba yaki zanyi ba magana zanje nayi da sarki
Garzub kawai na dawo.Dajin haka sai duk suka ja
da baya.Lokacin da Sarki Madarus yaje kusa
dasu
sarki Garzub ya zamana cewa tsakaninsa dasu
baifi taku biyar ba saiya linzamin dokinsa ya
tsaya
cak akayi kallon kallo tsakaninsa da sarki Garzub
na yan dakiku sannan ya bushe da mahaukaciyar
dariya.Lokaci guda kuma ya turbune fuskarsa ya
dubi sarki Garzub yace yakai wannan sarki
ma'abocin taurin kai da rashin biyayya a
garemu.Kayi sani cewa kimanin shekaru ashirin
da
biyar baya kayi matukar kona mana zuciya
tamkar
an soyata da garwashin wuta.Babu yadda banyi
ba
akan nazo na murkusheka na baje birninka na
kama matayenku da yayayenku kuma na kwashe
dukiyarku amma sai tsafina ya hanani ya
tabbatar
mini da cewa bazan sami nasara ba akanku har
sai bayan shekaru ashirin da biyar.Babu irin bakin
cikin da banyi ba bisa wannan lalura amma da
yake komai yana da lokacinsa yanzu gashi lokaci
yayi halinsa.Yakai wannan sarki ka dubi yawan
dakaruna da irin mugayen MAKAMAN YAKIn da
muke dauke dasu kai kasan cewa ruwa ba sa'an
kwando bane kuma ko ba'a gwada ba linzami yafi
karfin bakin kaza.Na rantse da darajar tsafi da
girman iyayena sai na cika burina akanku saina
kashe dukkan mayakanka kai ma nayi maka
KISAN
GILLAH,Wato kisan wulakanci irin wanda ba'a tab
yiwa wani mahaluki ba.Sannan na kame sauran
jama'ar dake cikin birninka mazansu da matansu
a
matsayin bayina,kuma na kwashe dukkan
albarkatun dake cikin kasarku nayi tafiyata bayan
na kone dukkanin gidajenku.Sa'adda sarki
Madarus yazo daidai nan a zancensa sai sarki
Garzub ya tari numfashinsa yana mai daka masa
tsawa yace yakai wannan azzalumin sarki kayi
sani
cewa karyarka tasha karya domin ni sarki Garzub
ba kanwar lasa bane kabar ganin cewa ka take
sauran kasashen dake bayan tawa kayi zaton
cewa
nima zaka iya gamawa dani farat daya.Ai kowa
yaci
zomo dole ne yaci gudu.Ina tabbatar maka da
cewa ba'a sanin maci tuwo sai miya ta kare
kuma
inda babu kasa anan ake gardamar kokawa.Lallai
sai an gwada sannan akan san na kwarai.Na
rantse
da darajar abin bauta ta Larratu baka isa kayi
mini
irin cin kashin da kayiwa sauran kasashen dake
bayanmu ba.Tabbas yau zaka san cewa KARO
DA
DUBU sai dubu ta taru,kuma GUGUWAR ANNOBA
bata da magani sai kallo.Kafin sarki Garzub ya
gama rufe bakinsa sai sarki Madarus ya fara
tsuma,gaba daya jikinsa ya kama
karkarwa,zuciyarsa ta kufulo yaji kamar ya zare
takobinsa ya afka musu shi kadai.Sarki Madarus
ya
kara matsawa da dokinsa gaba sannan ya zare
takobinsa ya dagata sama ya tsaya cak akan
dokinsa bai motsa ba.Koda ganin haka sai gaba
dayan dakarun sarki Madarus ma suka zare nasu
takubban,karar zare takubban ya cika dajin gaba
daya har yana amsa kuwa.A wannan lokaci ne
sarkin Yaki Sharkas ya matso kusa da sarki
Madarus ya tsaya sannan saiga wani garjejen
saurayi mai murdadden jiki ma'abocin kirar
sadaukai shima ya fito ya tsaya daf da
sharkas.Kallo daya mutum zai yiwa saurayin ya
gane cewa ya kasance jinin Sharkas domin
kamanninsu iri daya ne sak tamkar an tsaga
kara.Shakas ya dubi sarki Garzub ya kyalkyale da
dariya sannan yace yakai wannan sarki mai
taurin
kai kuma babban abokin gabata kayi sani cewa a
rayuwata nayi yake yake sama da gudu dubu uku
amma ko sau daya ba'a taba yi mini rauni ba
amma sai gashi kai ka sare mini hannuna da
kafata guda daya a wancan yakin da mukayi
shekaru ashirin da biyar baya.Inason ka sani
cewa
a tsawon wadannan shekaru ashirin da biyar
babu
abinda nake face tanadi akan yadda zan dauki
fansa a kanka.Bana son ka mutu yanzu amma
inason na rabaka da hannunka guda da kafarka
guda kamar yadda ka rabani da nawa.Yanzu
gashi
nazo maka da dana Kularu uban sadaukai.Lallai
shine zai Dauki FANSAr abinda kayi mini.Lallai na
umarceshi daya cire maka hannu da kafa daidai
kada ya kuskura ya kasheka domin burina shine
ka gani da idanunka yadda zamu shiga har cikin
birninka mu kashe mutanenka mu kame mata da
yara kuma mu kwashe dukiyarku.Kafin Sharkas
ya
gama furta wanna jawabi sai sarki Garzub ya tari
numfashinsa yana mai daka masa tsawa yace kai
tsohon azzalumi bakin annamini kayi sani cewa
kamar yadda kake takama kana da 'da nima ina
dashi.Nan take sarki Garzub ya kira Yarima
Uzaima yazo kusa dashi ya tsaya.Sai aka fara
kallon kallo tsakanin yarima Uzaima da Sadauki
Kularu ya zamana cewa kowannensu yaji a
jikinsa
cewa ya gamu da gamonsa domin alamar karfi
tana ga mai kiba.Sarki Garzub ya bushe da
dariya
sannan ya hade fuska yace ni nafi karfin na
sakeyin fada dakai saidai nayi da ubangidanka
sarki Madarus tunda mun gwabza a baya mun
gama fitar da raini.Koda jin wannan batu sai
sarki
Madarus yayi murmushin mugunta sannan yace
ai
haka za'ayi.Yanzu ni,Sharkas da Sadauki Kularu
zamu fara bude fagen yaki daku ku ukun.Bayan
mun sami nasara akanku ko kuma kun samu sai
acigaba da yaki.Sarki Garzub yace mun amince
da
hakan.Nan take Sarki Madarus ya sauko daga
kan
dokinsa ya cire alkyabbar dake jikinsa saiga
damatsansa sun firfito fili.Koda yarima Uzaima
yaga irin siffar jikin sarki Madarus yaga kuma da
mahaifinsa zai gwabza yaki saiya firgita ainun ya
matsa daf da sarki Garzub yace yakai Abbana ka
kyaleni na tari sarki Madarus kai ka tari
Sharkas,sarkin Yaki Zamud ya tari Kularu.Dajin
haka sai sarki Garzub yayi murmushi sannan
yace
ai nafi shakkar Kularu kan sarki Madarus domin
shi sarki Madarus ya fara manyanta kamar yadda
nima na manyanta.Ko shakka banayi akwai iyakar
lokacin da zai gaji.Zahiri nasan cewa sarki
Madarus yafi ni sadaukantaka kuma yafi Kularu
to
amma zaifi kyau yaro ya tari yaro tsoho ya tari
tsoho.Gama fadin hakan keda wuya sai shima
Sarki Madarus ya sauko daga kan dokinsa yana
mai zare takobinsa ya matsa daf da Garzub aka
fara kallon kallo.Shima Zamud ya sauko daga
kan
nasa dokin saboda kasancewarsa musaki mai
Hannu daya da kafa daya.Sarkin yaki Zamud ya
zare takobinsa ya tari Sharkas.Koda yazo daf
dashi
sai Sharkas ya dubeshi yayi murmushin mugunta
yace sarkinku ya tsorata da dana ya kasa tararsa
yaje ya tari sarkinmu bai san cewa ajalinsa ya
kirawo kusa ba domin masifar sarki Madaru ta
ninka ta Kularu sau dari.Ina mai tabbatar maka
dacewa a cikin dakika dari da tamanin zan maida
kai abincin ungulu.Koda jin haka sai Zamud ya
dakawa Sharkas tsawa yace kai wawa karyarka
tasha karya domin ka hadu da daidai da
kai.Tabbas zan baka mamaki zan nuna maka
tsantsar kwarewata da sanin makama irin wacce
kake takama da ita.A bangaren Yarima Uzaima
da
sadauki Kularu kuwa har suka zo daf da juna
dayansu bai zare makaminsa ba.Sai kawai suka
cigaba da kallon juna kowannensu zuciyarsa cike
da sake sake da tunani kai da gani kasan cewa
KAR TA SAN KAR ce.Babu abinda zai baiwa
mutum mamaki face yadda tsawo,kaurin jiki da
murdewarsu yazo daidai tamkar Hassan da
Husaini
tsakanin Yarima Uzaima da Sadauki Kularu.Hatta
kwarjininsu iri dayane inda suka bambanta kawai
shine a kamannin fuska.Shima Sadauki Kularu
saurayi ne kyakyawa abin misali amma bai kai
Yarima Uzaima ba kuma shekarunsa daidai dana
Uzaima suke domin rana daya aka haifesu.Tun
Kularu yana yaro karami dan shekara takwas
yake
tsananin son gimbiya Zarilaf har suka girma tare
amma daidai da rana daya bai taba samun ganin
murmushinta ba bare ya sami nasarar da zai iya
furta mata abinda ke ransa.Saida takai cewa
kowa
a kasar yasan cewa Sadauki Kularu yana
matukar
son Gimbiya Zarilaf amma ita ko kadan bata
sonsa.Kai ko sunansa bata son taji an ambata. TSIRA DA HALAKA!!!
Littafi Na Biyu (2)
Part C
.
Suna kewaye dashi duk inda ya motsa sai suma su
motsa basa yarda suyi nisa dashi.Uzaima ya
tambayi kansa a cikin zuciya yace waishin dama
gimbiya Izaima ta iya yaki?Saboda me sarki Rafalu
zai bar 'yarsa ta fito wannan yaki harma ta zamo
akan gaba alhalin kowa na shakkar bala'in dake
cikin wannan yaki?Sarki Garzub ya dubi
Rakalu,Zamud da kuma Uzaima sannan ya gyada
kai ya matsa daf da Uzaima yace yakai dana
hakika naji a jikina cewa bamu da nasara a
wannan yaki yanzu wace dabara ce dakai?Ta yaya
kake ganin zamu fuskanci wannan runduna wacce
ta ninka tamu sau uku ko hudu?Yarima Uzaima
yayi ajiyar zuciya sannan yace yanzu dai mu jira
muga karasowar wannan runduna kusa da mu
sannan muyi shawara mu hadu wato ni da kai da
sarki Rakalu da sarkin yaki Zamud.koda jin
wannan batu sai Garzub ya jinjina kai yayi shiru
baice komai ba kuma ya cigaba da kallon wannan
gagarumar runduna dake tunkarosu wacce ta
haddasa tashin gagarumar kura tamkar ana lokacin
hazo.Sa'adda ya rage saura baifi zira'i hamsin ba
tsakanin rundunonin biyu sai rundunar su sarki
Madarus tayi turjiya suka tsaya cak kamar
gumaka.Saida kura ta lafa sannan aka fara kallon
kallo.Akan gaban tawagar Sarki Madarus ne wani
shirgegen mutum wanda a gaba dayan filin yakin
babu mai girmansa.Yana zaune akan wata katuwar
gowa mafi girma daga cikin dukkan giwayen dake
wajen,mutum ne mai tsananin kwarjini da ban
tsoro,duk da cewa kuwa shekarunsa sun haura
sittin,kallo daya mutum zaiyi masa yasan cewa ya
cika gawurtaccen sadauki kuma jarumi.Gaba daya
jikinsa a cike da guraye da layu na tsafi.Wata
katuwar takobi dake ajiye a gadon bayansa tafi
gaban misali domin dagata ma aiki ne wajen karti
biyu majiya karfi sune zasu iya dagata.A kusa da
shi sarkin yaki Sharkas ne mai hannu daya da kafa
daya.Cikin tsananin mamaki sarki Garzub ya
kurawa Sharkas idanu fuskarsa a murtuke babu
sassauci har izuwa tsawon yan dakiku.Daga can
sai ya bushe da dariyar mugunta.Adaidai wannan
lokaci ne akaga tsakiyar dakarun sarki Madarus ya
dare sai gashi an taho da wata KARAGAR MULKI
rufaffiya,kai da gani kasan cewa akwai mutum a
cikin karagar.Nanfa hankalin kowa ya koma kan
wannan karaga har aka iso da ita daf da sarki
Madarus aka ajiyeta.Kawai sai sarki Madarus ya
sauko daga kan giwarsa ya bude wannan karagar
Mulki da hannunsa sai ga wata tsaleliyar budurwa
ta fito daga cikin karagar mai tsananin kyawun da
yafi gaban kwatance.Gaba dayan mazajen dake
wajen saida suka dimauce wasu suka kama dalalar
da yawu basu sani ba.Kai wasu ma gaba daya
mantawa sukayi cewar yaki suka fitoyi suka kura
mata idanu kawai suna zaton a wata duniyar daban
suke.Kyakkyawar budurwar ta kama hannun sarki
Madarus ta sumbata sannan ta dubi rundunar sarki
Garzub a wulakance tace yanzu da wadannan yan
tsirarun mayakan zamuyi yaki?Ai ni ina ganin ma a
cikin sa'a daya jal zamu gama dasu.Koda jin
wannan batu sai sarki Madarus yayi murmushi
sannan yace ai babu abinda zaisa ma har muyi
sama da sa'a guda yake ZARILAF.Zarilaf tayi
murmushi sannan tace kada ka manta da
alkawarin da kayi mini tun kafin mu baro gida
cewar ba za'a kashe mace koda guda daya ba
daga cikin wadannan abokan gaba.Sarki Madarus
yayi murmushi yace yake 'yata kin sani cewa a
duniya babu abinda nake so sama dake,don haka
duk abinda kika bukata daga gareni saina baki
indai akwai shi a nan duniya.Na rantse da girman
iyayena zaki sameni mai cika wannan
alkawari.Kuma tun a gida na jaddadawa dakaruna
cewa koda mun shiga cikin birnin Hirtoliya kada
dayansu ya kuskura ya kashe mace idan kuwa ya
aikata hakan a bakacin ransa.Yayin da Zarilaf taji
wannan batu sai ta cika da tsananin murna ta juya
da nufin ta koma cikin karagar mulkinta,a wannan
lokaci Zarilaf ta rufe fuskarta da farin kyalle mai
shara shara idanunta ne kadai a bude.A rayuwar
gimbiya Zarilaf kullum kuma ko yaushe fuskarta a
rufe take da wannan farin kyalle babu wani
mahaluki daya taba ganinta ba tare da kyallen ba
kuma ba'a taba ganin ranar data cireshi
ba.Lokacin da gimbiya Zarilaf ta juya zata shiga
cikin karagar sai idanunta suka kai kan can inda
tawagar su sarki Garzub take ta hango yarima
Uzaima.Kawai saita kura masa ido ta kasa shiga
cikin karagar tata.Ba wani abu bane yaja hankalinta
ba akansa da farko ba face ganin kyawun surar
jikinsa da yadda yayi matukar kyau a cikin kayan
yaki da kuma kwarjininsa.Duk da cewa daga
nesane tana iya hango kyawun idanunsa da kuma
dogon gashin kansa wanda ya zubo har gadon
bayansa tamkar na mace.Tunda Zarilaf tazo duniya
bata taba gani 'da namiji jinsin bakaken fata mai
kyau ba kamar yarima Uzaima don haka bata san
sa'adda ta cire wannan farin kyalle ba data rufe
fuskarta ta cigaba da kurawa Uzaima idanu
ba.Yayin da Uzaima yayi arba da kyakkyawar
fuskar Zarilaf sai nan take yaji KIBIYAR SO ta soki
kahon zuciyarsa kuma yaji kamar ya sakarwa
dokinsa linzami ya tafi gareta.A daidai wannan
lokaci ne Zarilaf taji an hankadata cikin wannan
karaga tata.A fusace ta waigo don ganin wanda ya
hankadatan sai taga she sarki Madarus ne da
kansa yana mai daka mata harara.A firgice ta
karasa shigewa cikin karagar tata ta zauna jikinta
na bari domin a iya tsawon rayuwarta bata taba
ganin ranar da sarki Madarus ya sauya mata fuska
ba bare ma har ya harareta sai yau.Bayan dakaru
sun dauke karagar gimbiya Zarilad sun kutsa ta
cikin rundunar sun kaita can karshen baya sai
sarki Madarus ya saki linzamin dokinsa ya fara
tafiya a hankali cikin kasaita,izza da shan kamshi
ya nufi inda rundunar su sarki Garzub suke.Har
sarkin Yakinsa Sharkas da wadansu
Zakwakuran mayakansa sun yunkura zasu bishi
saiya daka musu tsawa tace kada dayanku ya biyo
ni.Ba yaki zanyi ba magana zanje nayi da sarki
Garzub kawai na dawo.Dajin haka sai duk suka ja
da baya.Lokacin da Sarki Madarus yaje kusa dasu
sarki Garzub ya zamana cewa tsakaninsa dasu
baifi taku biyar ba saiya linzamin dokinsa ya tsaya
cak akayi kallon kallo tsakaninsa da sarki Garzub
na yan dakiku sannan ya bushe da mahaukaciyar
dariya.Lokaci guda kuma ya turbune fuskarsa ya
dubi sarki Garzub yace yakai wannan sarki
ma'abocin taurin kai da rashin biyayya a
garemu.Kayi sani cewa kimanin shekaru ashirin da
biyar baya kayi matukar kona mana zuciya tamkar
an soyata da garwashin wuta.Babu yadda banyi ba
akan nazo na murkusheka na baje birninka na
kama matayenku da yayayenku kuma na kwashe
dukiyarku amma sai tsafina ya hanani ya tabbatar
mini da cewa bazan sami nasara ba akanku har
sai bayan shekaru ashirin da biyar.Babu irin bakin
cikin da banyi ba bisa wannan lalura amma da
yake komai yana da lokacinsa yanzu gashi lokaci
yayi halinsa.Yakai wannan sarki ka dubi yawan
dakaruna da irin mugayen MAKAMAN YAKIn da
muke dauke dasu kai kasan cewa ruwa ba sa'an
kwando bane kuma ko ba'a gwada ba linzami yafi
karfin bakin kaza.Na rantse da darajar tsafi da
girman iyayena sai na cika burina akanku saina
kashe dukkan mayakanka kai ma nayi maka KISAN
GILLAH,Wato kisan wulakanci irin wanda ba'a tab
yiwa wani mahaluki ba.Sannan na kame sauran
jama'ar dake cikin birninka mazansu da matansu a
matsayin bayina,kuma na kwashe dukkan
albarkatun dake cikin kasarku nayi tafiyata bayan
na kone dukkanin gidajenku.Sa'adda sarki
Madarus yazo daidai nan a zancensa sai sarki
Garzub ya tari numfashinsa yana mai daka masa
tsawa yace yakai wannan azzalumin sarki kayi sani
cewa karyarka tasha karya domin ni sarki Garzub
ba kanwar lasa bane kabar ganin cewa ka take
sauran kasashen dake bayan tawa kayi zaton cewa
nima zaka iya gamawa dani farat daya.Ai kowa yaci
zomo dole ne yaci gudu.Ina tabbatar maka da
cewa ba'a sanin maci tuwo sai miya ta kare kuma
inda babu kasa anan ake gardamar kokawa.Lallai
sai an gwada sannan akan san na kwarai.Na rantse
da darajar abin bauta ta Larratu baka isa kayi mini
irin cin kashin da kayiwa sauran kasashen dake
bayanmu ba.Tabbas yau zaka san cewa KARO DA
DUBU sai dubu ta taru,kuma GUGUWAR ANNOBA
bata da magani sai kallo.Kafin sarki Garzub ya
gama rufe bakinsa sai sarki Madarus ya fara
tsuma,gaba daya jikinsa ya kama
karkarwa,zuciyarsa ta kufulo yaji kamar ya zare
takobinsa ya afka musu shi kadai.Sarki Madarus ya
kara matsawa da dokinsa gaba sannan ya zare
takobinsa ya dagata sama ya tsaya cak akan
dokinsa bai motsa ba.Koda ganin haka sai gaba
dayan dakarun sarki Madarus ma suka zare nasu
takubban,karar zare takubban ya cika dajin gaba
daya har yana amsa kuwa.A wannan lokaci ne
sarkin Yaki Sharkas ya matso kusa da sarki
Madarus ya tsaya sannan saiga wani garjejen
saurayi mai murdadden jiki ma'abocin kirar
sadaukai shima ya fito ya tsaya daf da
sharkas.Kallo daya mutum zai yiwa saurayin ya
gane cewa ya kasance jinin Sharkas domin
kamanninsu iri daya ne sak tamkar an tsaga
kara.Shakas ya dubi sarki Garzub ya kyalkyale da
dariya sannan yace yakai wannan sarki mai taurin
kai kuma babban abokin gabata kayi sani cewa a
rayuwata nayi yake yake sama da gudu dubu uku
amma ko sau daya ba'a taba yi mini rauni ba
amma sai gashi kai ka sare mini hannuna da
kafata guda daya a wancan yakin da mukayi
shekaru ashirin da biyar baya.Inason ka sani cewa
a tsawon wadannan shekaru ashirin da biyar babu
abinda nake face tanadi akan yadda zan dauki
fansa a kanka.Bana son ka mutu yanzu amma
inason na rabaka da hannunka guda da kafarka
guda kamar yadda ka rabani da nawa.Yanzu gashi
nazo maka da dana Kularu uban sadaukai.Lallai
shine zai Dauki FANSAr abinda kayi mini.Lallai na
umarceshi daya cire maka hannu da kafa daidai
kada ya kuskura ya kasheka domin burina shine
ka gani da idanunka yadda zamu shiga har cikin
birninka mu kashe mutanenka mu kame mata da
yara kuma mu kwashe dukiyarku.Kafin Sharkas ya
gama furta wanna jawabi sai sarki Garzub ya tari
numfashinsa yana mai daka masa tsawa yace kai
tsohon azzalumi bakin annamini kayi sani cewa
kamar yadda kake takama kana da 'da nima ina
dashi.Nan take sarki Garzub ya kira Yarima
Uzaima yazo kusa dashi ya tsaya.Sai aka

1 Comments On TSIRA DA HALAKA 1 and 2
avatar
hafeez-dalhatu

10 months ago

Reply

Godiya

Please Login or Register in order to submit comment