Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bainufi ko inaba sai
gurin daya tsaya jiya, rahma tayi mamaki
ramlat kam chatn take ko ajikinta, suna
tsaye saigata tazo ta rsaya agefe, ashe kai
gogan ka kara shaka, yadanna wani horn
saidata juyo ba shiri bude motan yayi yafita
dakarfi wanda itakanta sai data tsorata
tafara jaa da baya. Sai yau taganshi a tsaye,
namiji iya namiji anma duk hankalinta
yatashi ayadda yadanno kanta tazata
zaimata shegen dukane. Yana isowa gabanta
ya tsaya cak, idonta arufe ne ko kiftawa
tagagarayi saboda tsoron mezai biyoba,
hasken fitilan gefen gydan ya haskata dam
ya kare mata kallo for the very first time of
his life daya mata kallon sama zuwa kasa,
saikuma yaji yagagara matsifan dazaiyi din,
ciro kudin yayi yamika mata, har lokacin
idonta a rufe bataji yadaketa ba kuma bata
budeba. Tadaisan mutum na gabanta.
Rahma ce data fito tabiyo bayansa wanda
itama a zatonta ko dukan zaiyi, tace ki karbi
kudin, alokacin ta bude idonta a hankali,
tamikaa hannu zata karbi kudin har da
tsugunawanta alamun ladabi. Alokacin
rahma tace yah sadiq ne yace akawo miki
dafatan ba matsala? Tace babu nagode
sosai Allah saka da alheri, tana fada tana
share kwalla a idonta. Rahma ta matso gefe
tace gobe inbai dawoba zanzo nabaki kinji?
Tace to anty, rahma dariya yakamata wato
yau dai tazama anty
[5/25, 4:40 PM] Adda bena: BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Haidar juyawa yayi zaitafi alokacin rahma
tace meye sunanki? Cikin sanyin murya tace
KUHAYLA!, haidar dayake tafiya cak ya tsaya
ya maimaita aransa KUHAYLA! Rahma tace
you have a nyc name, sai nazo, tadan
rungumota kuhayla sai godiya take, yana
shigan motan yafara horn, rahma tajuya
tashiga aikuwa kaman jira yake ya kara
fusgan motan, yana tafiya harwani fushi
yake, rahma dai abin nasa yabata tsoro ,
mutum ya gwadawa mutum tsana kiri kiri,
suna isa suka fice suka barshi dama ramlat
kam hotone bawai tayi wani abu bane, yana
shiga bandakin yasake ruwa akanshi,
maimaita sunan yake yi aransa for no
reason, Kuhayla!, ji sunanma ko dadi babu.
Yaja tsaki sannan yakashe yafito, kiran sadiq
yayi tareda cewa wlh inbaka dawoba. Kasan
yadda zakayi dawannan yarinyan, sadiq yace
kayi hakuri dai don Allah flight din safe
zanbiyo, hey wait kaje ne yaudin? Haidar
yaja tsaki tareda cewa da zanzauna kannena
suje sumaka bauta? U must b craxy.
Nakaisu ne nadawo dasu
[5/26, 8:12 PM] Adda bena: 6 BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Sadiq dai baice komi ba yakashe wayansa
acewarsa kawai haidar na neman hanyan
musgunawa baiwar Allahne, washegari da
sassafe yataho bauchi donkar a maimaita
masa irin najiya, yana isowa bayan magrib
ya idar da sallah yayi wanka sannan yafto
bai nufi ko inaba sai gydansu baiwar
Allahnsa. Yasha kamshi da kyau, akalla
yajira na mintuna ashirin kafin tafito,
kasancewar tasan haidar ne mai zuwa
kwana biyu batasan cewa yadawo ba, hakan
yasa tazo daidai inda zata karbi kudin, yayi
murmushi yabude mata kofan. Taji dadi
sosai tabude tashigo tana murmushi ina
wuni? Ya amsa da lafiya yakike kwana biyu?
Tace hakane, sai yah haidar ne yake xuwa,
ya gyada kai yau nazo hirane, inaso kimin
tadi, tadanyi jum sannan tace wani labari
kakeso?, yace inaso kigayamin labarinki
wacece ke? Da komi naki, tayi shiru tayi
mamaki sarai. Wato dai bazai fito direct
yatambayi sunanta bane, ya gwammaci yayi
indirect, hakan yasa ta yi murmushi sannan
tace rayuwata bata cike da wani abu mai
dadi dazaka sani, duk babu dadi , gwarama
karkasani tun farko, yadan bata rai sannan
yace , nidai ki gayamun da dadi ko ba dadi. I
want to knw. Tayi dariya sannan tace toh
barin fara baka,
[5/26, 8:43 PM] Adda bena: 7 BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Sunana KUHAYLA USMAN, haifafiyar garin
gombe ce. Mahaifina malami ne mai
anguwa, mal usman yayi auren saurayi da
budurwa da mahaifiyata inna lami, ita
kadaice matarsa anan suka fara haifafa,suka
haifi azeema, azeema ce yar fari saikuma ni
ta biyu sai kannena maza guda uku,,
kabir,abba, dakuma umar , muntaso cikin
kulawa da tarbiya kasancewar babana
babban malami kuma mai anguwa dukka
suna ganin mutuncinsa, iyayena suna kokarin
bamu dukkan abinda mukeso duk dacewa
bawani wadata suke dadhi ba, ahaka
wataran abbanmu yarasu, tuni dangin abba
suka fara saka innanmu agaba. Don gydan
damuke zaune ma yayan abba yaxo yace
nashine bana abba ba, dakyar inna tasamu
filin gadonta na mahaifiyarta a nan garin a
wunti tace mudawo. Muna dawowa da
watanni axeema tasamu mijin aure, akasamu
dakyar aka daura auren. Ta tare. Toh shinefa
kannena suka dawo nan makaranta, inna
tana siyar da kosai don tasamu abinda
zamunaci, nikuma sainake dinki , ahaka
keken dinkin yabaci nasamu dakyar naroki
wani yazo yagyramin tunda yatafi dashi
baikara dawowaba,, shine azeema tace nazo
gydanta nazauna akwai wan gydan babban
mutum agefe sai ina masa wanke wanke
ahaka ko zaa samu mutaimaka ma inna,
inna bataso haka ba anma bayadda ta iya,
azeema tabada hujjojinta
[5/26, 9:11 PM] Adda bena: 8 BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Hakan yasa inna tayadda, aikuwa inafara
aikin dan maigidan yafara nunamin so, ranan
yarufeni adaki ina kuka, dakyar aka cetoni,
shine matan gydan suka hadu sukamin duk
acewarsu nice karuwan basuga laifin dansu
ba. Hakan yasa azeema taji haushina don
lokacin case akayi babba, azeema tayadda
cewa karuwancin nake dana dawo gyda
shine tace karna yadda nakoma gun inna
donkar inna tassn meke faruwa zata san
yadda zatayi, bayan sati biyu, dahaka kawai
wata kawarta tazo tabata shawaran tana
turani gud evening ba karamin taimako
zansamu ba tunda Allah yabani kyau da diri.
Hakan yasa azeema tabi shawaranya
tamanta cewa daga ciki daya muka fito, toh
Allah yataimakeni, kawata firdausi tana da
aure harda yarta a gombe muka tashi da ita
anma tana zama a bauchi, danaje gunta
saitace ina zuwa kullum ina karba, ahaka
tarinka bani idan kaje zaure saina zauna a
lungun nayi bacci can tsakar dare sainatashi
nashiga ciki saina bata kudin, abun mamaki
mijinta baitaba tambaya ina nake ko ina
nake xuwaba, ko yatambaya bansan ita
meta fada mishiba, watarana naje gun
firdausi natarar. Batanan sai mijinta.
Natambayeshi ko tabar sako yace bata
bariba anma nazauna najirata, ni bansaniba
ashe kullum innazo muna wasa da dariya shi
sona yake ni bansaniba kawai yafaramin
surutu yanaso yadanneni, alamun kaman
yasha wani abu hakan yasa nafita. Dasauri
don nagudu yana jawo rigata, cak na tsaya
don ganin firdausi nayi agabana, zagina
tafarayi acewarta naci amanarta tanata kuka
tana surutu, nikuma ina kokarin mata bayani
anma taki yadda hakan yasa nafice nabar
gydan , ina komawa gyda natarar da azeema
a tsakar gyda bata amsa gaysuwa na ba,
tamikomin hannunta alamun namiko mata
kudin , nace mata yau bansamu ba, mikewa
tayi tafara zagyna, tsinanniya laananniya,
nayi shiru ina zubar da hawaye, inaso na
mata bayani, jan tabaryar gefenta tayi tafara
jibgamin ajiki, nayi kuka harna gode Allah,
ranan banyi bacciba ta rinka uzuramin akan
washegari na nemo kudi, inaso naje gurin
inna anma ina tausayin inna da kannena,
yaxama dole na nemi hanyan dazan taimaka
mata inna har ciwon kafanta yasa bata iya
tafiya, hakan yasa najure duk wulakancin
yayata bantaba furtawa inna ko naje ba,
washegari naje da asalin niyyan nemo kudin
muka hadu dakai
[5/27, 8:10 PM] Adda bena: BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Toh duk lokacin da kaban kudi na kanshiga
zaurene na kwanta bacci can tsakar dare
saina tashi na shiga ciki, dama duk wani
aikin gyda ni nakewa axeema , narasa
meyasa ta tsaneni nafi yadda ko dan cewa
abba yafi sona akanta ne oho, mutanen
anguwansu bata taba gwada musu cikinmu
dayaba, cemusu take ni yar riko ce a
gydansu shiyasa tadaukoni, hakan yabude
wa mutanen anguwan bakin gayamata
maganganu da bakin shawara akaina, kuma
tsaf takebi, nidai bantaba furta komi ba asali
ma ni kokarina don nataimaka wa innarmu
nake zaune da ita, duk maganan da takeyi.
Hawaye ne ke zuba a idonta, taarasa yadda
zatayi ta tsayar da kukanta, sadiq hannunsa
nakan stiyerin motan damka hannunsa yayi
dakarfi yabuga motan zuciyansa namasa
tururi, yarasa meyasa yakejin wani iri a
game da ita, duk tausayinta ya cikasa, yadan
gyra murya sannan yace kiyi hakuri komi na
duniya mai karewa ne, yanzu inaso kimin
alfarma, kikaini gurin inna ko, yaya azeeman
zata yadda? Inyaso sai nasan yadda zanyi ki
koma gun innan dazama, zamanki anan
hatsarine, tayi shiru sannan tace bansaniba
wlh, kuma zunzurutun kiyayyane yasa
takemin haka, yayi shiru sannan yace kijeki
yanzu zamusan yadda zamuyi kinji?,ta
gyada kai tareda cewa Allah yakaimu, tabude
kofan takarbi kudin tare da masa godiya,
tafice, yakai akalla minti ashirin agun
yagagara motsi sai daga baya yasamu
dakyar yatuko motan gydansu haidar yanufa
yayi horn
[5/27, 9:55 PM] Adda bena: 0 BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Maigadi na budewa yashige dasauri don
yasan suna da kallon ball yau kuma yayi latti
yana shiga fridge yanufa yadauko coke
sannan yazauna, hankalin haidar na kan tv
baimasan yashigo ba saiganinshi yayi
agabansa, nan suka gaysa suka cigaba da
kallon, bayan sun gamane, sai haidar yace
banganeba duk kacanja, kokuma kahadu da
badluck ne a abujan?, sadiq yace inaafa wlh
naje gun kuhayla ce taban labarinta wlh
abun tausayi, duk dayasan wacce yake nufi
sai yace wacece kuma kuhayla? Yace wanda
ka tsana dinnan. Yaja tsaki can ta matse
muku, change the topic please, , rahma ce
tashigo tareda murmushi tana cewa yaya
sadiq yaushe ka dawo? Yana dariya yace
baruwana dake fa, dazu na dawo, tazauna
agefensa tareda cewa ya kuhayla take? Yana
murmushin jin dadi yace lafiyanta lao wlh
yanzu nabaro gunta, raahma tace wlh yaa
sadiq nikam inaso tazama kawata
kahadamu, haidar ne ya danka mata harara
saikace mayya daga ganin mutum sau daya
kice kinaso haka akeyi?
[5/27, 10:26 PM] Adda bena: BAR
RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR
OMAR
Tadan tsume fuska kaidai yah haidar ka
tsani yarinyan wlh tanada hankali. Ga alamu
kuma tana cikin damuwa ayyadda yah sadiq
yafadamin nikam kabarni nasamu ladan
taimaka mata, yayi shiru dai baikulata ba,
yana zaune sadiq yafara bata labarin
rayuwan kuhayla, hawaye tafarayi, sadiq yayi
dariya sannan yace kudai mata sarakunan
tausayi, gogan naku yaki tashi yatafi ya
baza kunne yanajin komi dasuka gama
baidai ce uffan ba, saiyaji yakara jin
haushinta for no reason, haryana mamaki
dakanshi why ya tsani yarinyan, anma ko
bakomi yanaso yaxauna yaji ana tadinta,
itadai rahma kukanta tasha sannan tamike
tafice daki, alokacin suka fice domin
yarakashi yatafi suna fitowa har sadiq
yashiga mota. Sannan yace abokina kamin
alfarma inaso nafara neman kuhayla anma
don Allah karage tsananta bana jin dadi ko
kadan wlh, sannan duk lokacin dakaji
tsanantan kadaure kana boyemin haidar yayi
shiru haka kawai yaji gabansa yafadi saiyace
toh bakomi, yashige gyda, washegari abin
mamaki da yamma haidar yakira sadiq yace
idan zakaje gun kuhayla kabiyo kadaukeni
first, sadiq yaji mamaki anma yayi farinciki
sosai, donhaka lokaci nayi yazo yadaukeshi
suka tafi, suna isa yatarar harta fito don
sundanyi latti, tazota tabude motan tashiga,
dama tun ahanya haidar yace ya tsaya
yakoma baya karya gwada yazo dashi, dake
kuma motan tint ne hakan yasa cikin sanyin
murya tagaysheshi suka fara magana.
Magananta daddaya cikin sanyi. Muryanta
da shagwaba , shidai haidar yana sauroro
anma baice komi ba,anan sadiq yace mata
yaushe zasuje gun innan? Ta ce duk randa
kashirya yace bakomi , nan yafara cewa ke
koyaushe cikin hijabi? Karki kuskura nasaki
agaba fa. Zansiyo buhu nakawo miki, tayi
dariya wanda shi haidar dake baya har ransa
yaji dariyan tsantsan sanyin muryanta
dayadda takeyi cikin jan aji, da shagwaba
wanda halitta ne daban ita Allah yamata
cikin ikon Allah sukayi tadinsu harsuka gama
baice komi ba, tayi sallama tafice. Duk da
cewa sadiq baiso hakaba yanaso ace ko da
gaysawa suyi anma yaji dadin da haidar
yazo kenan yana kokarin yaga yadena
tsananta. Haka yaja suka fice, nima dai
benaxir ina biye dasu, saidai akwai ayan
tambaya, wani irin tsanane Haidar yakeyi?
Yamasan meyakeyi kuwa? Toh dai kubiyoni
don jin yadda abokannan zasu kare da
baiwar Allah kuhayla
[[5/28, 8:26 PM] Adda bena: BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Washegari ma haka ne yafaru domin kuwa
haidar yaraka sadiq gydansu kuhayla yana
zaune abaya, yana zaune sukayita hiransu
yana saurarensu, yace sadiq dan mikomin
wayanka, yana karba yaje duba hotuna,
yabude bluetooth dinsa yafara turawa,
hotunan kuhayla ne dama sadiq yace masa
yadauketa hoto dayaje gunta hira da rana.
Yatura yakashe bluetooth din nasa,sannan
yaci gaba da sauraronsu,yadda kuhayla take
bayani da magananta yasa duk yabi yana
tausayinta, ashe yarinyan is soo innocent.
Ko da zasu tafi bayan yadawo tagaba. Sadiq
yace yakagani? Yanzu ka yadda cewa
batada matsala? Haidar yaja tsuka oho dai,
ni duk tadin ma baku iyaba, gobe bazanzoba
baku iya komi ba , sadiq yace ayya baka
ganin kokarin danakeyi don nasamu ne
nataimaka takoma gydan mamanta tabar
gydan wannan yartan, duk danasan bakasan
komi akanta ba, haidar yace dama menasani
kuwa?suna rabuwa haidar yanufi tredysys
yamika musu wayan tareda cewa kumin
printing hotonnan, 10copies anayi yakarba
yawuce gyda ya watsa ruwa wayansa
yadauko sannan yadanna wayansa, ana
dauka yace kazo ina nemanka a gyda, falo
yasauka yatarar da rahma tana cin abinci,
yakuwa zauna yanajiran umasu masa
abincinsa, aikuwa suna jerawa yaci a
hanzarce a daidai lokacin maigadi yace ana
sallama dashi fita yayi yasameshi wani
saurayi matashi, yace ina wuni oga, haidar
yace lafiya aiki nakeso amin,yace toh oga ,
yaciro hoton a aljihunsa sannan yamika
masa, yace komi na rayuwanta nakeso
kanemomin, a gwallaga take. Sukayi sallama
yafice
[5/28, 8:54 PM] Adda bena: BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Dakinsa yakoma kan gadonsa yahau, yarufe
idonsa, zuciyarsa na masa turiri. Yarasa
meyake damunsa idan yarufe idonsa itaa
yake gani, muryanta na yawo a kwanyarsa,
buga kansa yayi dakarfi akan gadon, yana
rike kansa, salati yake yi, yarasa yazaiyi da
rauwaryasa duk tsanan yarinya yamasa
yawa, toh tarabu dashi mana, yawani jaa
tsaki sannan yakara juyawa. A.c din dakin
na aikinsa,ga kamshin turarensa duk yacike
gun, yahadu saiwani irin jiri yakeji, tuni
zazzabi tarufeshi, zuciyanshi natafasa,
dakyar yadauki waya yakira rahma tashigo
dassauri don yanayin dataji muryarsa, yah
haidar meya sameka? Baice komi ba anma
dai yana rike da kansa, tafita dassauri takira
momy wacce take zaune a falo, tuni suka
gangaro domin suka menene itada ramlat,
hankalinsu yatashi ganin halin dayake ciki,
domin abune mai wahala aga haidar ya
kwanta ciwo, tuni momy tadanna waya
takira family dr. Dinsu anma baya gari
acewarsa yatafi wani program abuja hakan
yasa suka fice kawai suka wuce reemee
clinic, anan aka bashi gado, likitan yake
sanar dasu migraine ne dakuma jininshi
daya hau, momy hankalinta yatashi sosai,
sai surutai take, haidar mekuma yafaru
jininka tahau? Kaida damuwa baya zama
aranka? Tajuya takalli rahma tareda cewa ke
meyasameshi? Tayi shiru tareda cewa momy
wlh ba abunda yafaru , nasandai yadawo lfy,
sukayi shiru gaba daya, itadai momy
tagagara zama, bata kaunar ace haidar
yakwanta ciwo. Kuma Allah yasa bamai
yawan ciwon bane
[5/28, 9:10 PM] Adda bena: BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Bayan likitan yagama bada maganunguna
andaura masa drip,yace abarshi yayi bacci
kar adameshi. Hakadai suka zauna har
asuba bawacce ta runtsa, dasafe nema
ramlat da rahma sukayi gyda akan zasuje
sudawo sai ita momy ta tafi, sadiq ne ya iso
asibitin a firgice don yaji labarin meya sami
abokin nashi, anma har lokacin bai farkaba,
sai wuraren 9. Anan suka kira likitan yazo
yadubashi, har lokacin kan haidar na ciwo,
kuma duk runtsawa kuhayla ce a idonsa,
bayan sun gaysa da sadiq, sadiq yace
kaikuma daga rakiyan hira sai ciwo? Haidar
cikin sanyin murya yace meruwanka?,sadiq
yace oho dai, zakaji dashi, suna haka momy
tahado mishi abin karyawa. Memet yaki ci
yadamu a sallameshi yakoma gyda anma
likitan yaki yarda,sadiq yafice akan zaije
yadawo, haidar dai ba yanda baayi yafadi
meke damunsa ba yace shikam babu, momy
tabata rai tace kasan sarai duk lokacin
dakasamu migraine da kuma jininka yahau
toh ba lafiya ba. Donhaka kagayamin tun
wuri, anma haka haidar yakafe yace babu,
hakadai suka rabu dashi,
Can bayan magrib sai sukaji sallama rahma
ce adakin momy da ramlat suntafi gyda, ,
haidar na zaune agefen gado sadiq yashigo
bayansa kuma kuhayla ce sanye da babban
hijabi kaman kullum, sukayi sallama suka
shigo, muryanta ne yadoki kunnensa dasauri
yadago yakalleta, kirjinsa na bugawa tazauna
agefe rahma ce ta rungumota tareda cewa
kawas dina, yah sadiq yaki kaini gurinki tana
murmushi kanta akasa, tace zaikawoki insha
Allah, mikewa tayi tazo gefen haidar kamshi
yaji yadoki hancinsa lumshe idonsa yayi,
sannan yayi shiru yayinda zazzakar muryarta
tadoshi kunnensa tana maicewa yajikinka
yaya haidar? Bai amsaba. Don shi bayama
duniyan gurin, takara maimaitawa alokacin
rahmace tace dasauki rabu dashi haka yake
bayason magana tunda ya kwanta, itadai
kuhayla shiru tayi tasan tsabar tsananta
dayayine yasa bai amsaba, toh yazatayi?
Itakuma burinta taga yana magana kokuma
taga yasake ransa, anma idan tana wuri
shiru yakeyi, sadiq baiji dadiba hakan yasa
ya lumshe idonsa tareda cewa mutafi
inkingama, rahma tace haba yah sadiq
dawuri haka? Yace inaso namayar da itane
saboda kar dare yayi. Rahma tamike da
niyyan rakasu, dazasu tafi tajuyo tace sai
anjima yayah ta ajiye ledan drinks data shigo
dashi ahannunta, baice komi ba dama she
didnt expect him to say something, suna
ficewa yadafa goshinshi kanshi ne yayi wani
irin sarewa yaji kaman ansamar guduma5/30, 10:31 PM] Adda bena: BAR
RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR
OMAR Koda suka fice rahma tabi sawunsu
inda tarakasu har jikin motan, tareda yiwa
kuhayla alkawarin zataxo, suna rabuwa
takoma asibitin, hannuna akan goshinsa
yarike,tace yahyah yajikinka? Ko inkira likitan
ne? Ya girgiza kai a a kibarshi, tadai zauna
anma hankalinta duk nakansa,ahaka sukaji
anyi sallama aka bude kofan, rahma dasauri
tamike tayi gun dasauri tana cewa anty
zaemah,tarungumeta kaf kaf kaman bazata
saketa ba. Zaemah tayi murmushi tareda
cewa sakeni nikam karki nakasani, tayi kan
haidar wanda tunda yaji muryanta yayi lamo
kaman yayi bacci. Tazauna agefensa sannan
tace baby nasan idonka biyu kabude kawai
mugaysa yanzu zantafi, rahma ta kwashe da
dariya tareda cewa kedai har yanzu baki
canja ba, zaemah tace yoh toh gaskiya ne
kina abu kaman bakisan waye haidar ba. Ido
daya yabude sannan yakara juyawa, aikuwa
tariko kunnensa ba shiri yamike, arayuwa
inzaka cucesa toh kataba mishi kunne, yaja
tsaki ke wlh tlh kincika takuri. Rayuwarki da
matsi. Tace ohodai naji mike oya, gayamin
yanzunnan, gun aiki ko mace, yace kaman
mefa? Tace gun aiki ko mace i mean aciki
aina aka takuloka, ka kwanta ciwo?
Kadaisan cewa sarai baka kwanciya haka
banza siddam ko? Yace ni ba abunda
yasamen, rahma ce tayanke maganan tareda
cewa saidai ingurin aiki anma har yau baida
budurwa, tace kiyi shiru bakisan wannan ba,
yanzu haka macece ya tsaya girman kai da
zurfin ciki bazai fadaba, rahma dariya tayi
tareda ficewa tabasu guri, tasansu yanzu
haka tadi zasuyi karta hanasu sakewa [5/30,
10:39 PM] Adda bena: BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Tana
fita tace oya gayamin rahman batanan,
yabata rai tareda cewa ke da Allah kirabu
dani joh, nace miki ba komi, tace intayi
tsami ill be the first to knw. Yace yaushe
kika dawo? Tace jiya daredare. I had a
though time wlh. But nadawo hutu nida
komawa sai bayan sallah, bana dani zaayi
azumi, Wacece zaemah? Zaemah ahmed tare
suka taso da haidar, duk jida kanshi dawani
rayuwansa toh banda zaemah, idan zaa
tambayi waye haidar? Hatta momy bazata
bada bayanin da zaemah zata bayarba,
kawarshi ce sosai saidai yagirmeta, suna
gama secondry school a command day, aka
turata sudan karatu, tana karanta medicine.
Toh shine fa har shi haidar yafita yagama
yadawo batagama ba, karatun sudan da
dadewa, duk wani sirrin haidar zaemah
tasani, macece fara doguwa ga gashi asalin
bafulatana ce, ga kunya anma kusancinta da
haidar yasa tasake dashi sosai, tanada
farinjini gakuma saukin kai da faraa, macece
mai son tsabta da kwaliyya yana daya daga
cikin dalilan dayasa haidar yake mutunta fiye
dasayran mata, tafiyanta baisa sunrage
shakuwansu ba, saidai of recent da karatu
yamata zafi kasancewar tana shekaranta na
kashe yasa basu samun time din dazasu
gana, saudayawa haidar yakanje sudan
domin ita, kowa yasansu tare, kuma abun
mamaki abun nasu ba soyayya ba, don
shikanshi haidar yasan saurayinta kuma
suna shiri sosai, zaemah macece mai wayo
da basira, tanada mugun hangen nesa da
karanta mutane. Shell definately be a good
dr. Ko dama tayi niyyan yimasa surprise ne
tazo gari, daga baya aka sanar da ita yana
asibiti hakan yasa tadaure karta kirashi don
kawai yaganta a asibiti, zaemah ahmed
kenan [5/30, 10:50 PM] Adda bena: BAR
RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR
OMAR Suna zaune ana tadin yaushe rabo.
Har likitan yazo anma tsuf haidar yace
yanaso a sallemeshi. Ana maganan saigasu
momy sundawo anan tayi mamakin ganin
zaemah tace adaren nan kika kinkimo
kikazo? Tace momy ai ansan nan zanzo,
yace dama kinsan tadawone ? Momy tace
tunjiya tadawo tashigo gyda ta samen ai,
yace aida kincemata na mutu, likitan ne yayi
dariya don shi duk atunaninsa ma zaemah
budurwar haidar ce. Suka yimagana anan
aka sallameshi gabadaya suka dunguma
gyda, sai sha daya zaemah tashiga gydansu,
shima dakyar momy ta hankadata, don zama
sukayi a falo da ita da rahma da ramla dashi
kanshi haidar din, saidai duk kokarinsa daya
boye damuwansa zaemah tagane yana cikin
damuwa. Tana isa gyda tabi lafiyan gado.
Ahaka dai yafara samun sauki kullum suna
tareda zaemah a gydansu ko gydansu
zaeman, watarana sadiq yace yakamata taje
taga budurwarshi tave toh badamuwa, suka
shirya tsaf lokacin haidar yadawo yace
inazuwa? Tace gwallaga gurin budurwan
sadiq, ya harari rahma datake gefen motan
tareda cewa munafuka kekika ingizata ko?
rahma tace kai yayah wlh bani bane, zaema
tace yooh toh meyene don munje? Kai
inzakaje shiga mutafi, bashiri kaman jira
yakeyi yace jirani nayi parking aikuwa yana
parkin yazo tsum yaduru yashige, tanajan
motan tanacewa yoh ni wacce yarinya sadiq
ya kwakulo a gwallaga tundaga gra? Rahma
tace anty zaemah wlh tahadu sosai fa.
Saidai ustaziya ce, zaemah tave zamu gani
ai, suka kirashi yace shikam yanagun saisun
iso, rahma ce tamata kwatance harsuka isa.
Haidar nan da nan ya tsume, zaemah ta
kalleshi meye haka kaman ka ziyarci
mutuwa? Rahma tace wlh haka yakeyi idan
yazo nan, tace banganeba?raaahma tace
wlh ya tsani yarinyan munrasa meta masa.
Salati zaemah taja innalilah wainna ilaihi
rajiun, rahma tace lafiya? Zaemah tadan
matse tareda cewa babu muje, suka bude
kofan alokacin sadiq shima yabude suka fito
yauma kaman kullum tana sanye da hijabi,
zaemah daga mota tana kallonta anma
hankalinta inyayi dubu yatashi,, budurwar
sadiq ce toh meke shirin faruwa?Allah yasa
tunaninta karyazo daidai, anma indai haidar
din datasanine. Inhar ya tsani abu toh zaizo
ya so abun kamar ranshi zaifita, yadda idan
baisamu abunba zaishiga tashin hankali,
tadai daure tace sannu budurwarmu
[5/31, 7:32 PM] Adda bena: 2 8 BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Kuhayla ta rusuna tareda gaysheta
kasancewar tun kafin su karaso saadiq
yamata bayanin wacece. Rahma tayo kanta
tareda rungumanta oyoyo kawas, kunya sai
yarufe kuhayla, haidar kam yadai bude kofan
mota anma yaki fita yarasa yazaiyi sadiq ne
yace bazaka fito ayi hirat dakai ba? Aikuwa
kaman jira yakeyi sadiq yayi magana yahade
rai tareda cewa kuyi daga can, yafito
dawayansa duk abinda yakeyi akan idon
kuhayla, abun yabata mata rai. Talura yanzu
abunnasa yadawo iskanci donhaka itama
saita share tacigaba da abunda takeyi , ashe
gogan naku yayi hakanne donta gaysheshi
saikuma yaga tadaga kai. Abunsai ya sosa
masa zuciya ya tunzura, yaji yakara
tsananta. Kanshi atake ta sara. Gefen kan
yarike sannan yakoma yajingina kannshi
ajikim kujeran motan, zaemah talura
dahakan sai tace yanzu medaya zaayi ne?
Sadiq yace ke bazaki ganeba, yajuya kan
rahma tareda cewa nasamu jiya dakyar
nashawo kanta tasamu yayanta tace
zatakoma can gyda dazama, yayan taki
yarda anma duk dahaka nace tashirya
donhaka yanzu gydan nasu zamu wuce,
kowa sai yashige mota kawai. Itadai kuhayla
duk tsoro yacikata akan abunda sadiq yasata
tayi kirikiri yace tacewa antynta zataje gun
inna takoma can dazama. Data gwada mata
dawani kudin, saita ce mata zata na fita
kullum da wayo yadda takeyi anan, anan
hankalin yar yatashi acewanta batada
hankali kinaso kikashemin uwar tawane?
Jakar yarinya ! Kizauna anan ba inda zakije,
toh kasancewar dama tuntunu tana neman
hanyar tafiyan batassmuba, kuma abunku da
mutum kasaba takura mishi randa yasamu
wuri bazai maka ta dadiba, aikuwa tuni
kuhayla ta fita mata a giya, tace zankoma
wajen uwata, kuma baki isa kihanani ba,
idan kika nemi ki takurani zangayamata duk
halin dakika jefani, sai mugani dani dake
wazai fara kasheta [5/31, 7:43 PM] Adda
bena: 2 9 BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA
BENAXIR OMAR Ta tsorata da kalamun da
kuhayla tajefeta dashi, nan ta tabbatar
gwara ta lallabeta anma ina kuhayla tace ita
gyda zata tafi, idan tabarta bazata fadawa
inna komiba, inkuma tahanata zata tafi
kuma zata fada komi, hakan yasa tabarta
kawai badan tasoba, shikenan dan kudin
datake samu yanzu duk babusu, a gabanta
kuhayla tashirya tsaf ta ajiye kayanta tafara
jiran sadiq, Ko da ya iso fitowa tayi kawai,
alokacin data bashi labarin abinda yafaru ya
jinjina mata. Acewarsa yancinta tanema
domin yau idan yafadi yamutu wani hannu
zata shiga?suka jeru tsaf ga motan sadiq
gakuma motan zaemah suna tafuya ajere
harsuka isa cikin wunti suna cikin tafiya har
suka isa, kuhayla tace ya tsaya saikuma
yaga tana kalle kalle, sadiq yace lafiya? Tace
gabana ne yafadi, yah sadiq dafa gydan nan
gydan kasane, dan karami haka, toh kagafa
yanzu yadda yadawo? Babban gyda harda
gate dan daidai? Anya inna basu tashiba?
Sadiq yace rabonki dakizo tun yaushe? Tace
gaskiya nakai kwana 41,, yace toh kisauka
muji inda suka koma, tafito alokacin zaema
da rahma ma suka fice tace musu nanne
gydan anma inaga suntashi don da bahaka
gydan yake ba, inaso nayi tambaya, saisuka
tsaya jum haidar daga cikin mota yakare wa
gydan kallo, aikin yayi kyau, yadanna
wayansa yasa a kunne, sannan yace
kunbasu takardan gydan? Daga dayan
bangaren akace ae, sai yace meyasa kukayi
painting brown? Nace muku kuyi blue that is
her best colour, nan suka fara masa ban
hakuri, yakashe wayan adaidai lokacin
zaemah tabuga masa windown yabude tace
bari mushiga ciki mutambaya, yace toh, cikin
rashin damuwa da abunda zasuyi, suka
shige saiga sadiq ya iso, cikin mamaki yace
munshiga uku yanzu ina innanta suka koma?
Haidar bai bashi amsa ba. Dama shima
baisa ran zaabashi amsan ba [5/31, 7:55
PM] Adda bena: 3 0 BAR RAINA ALLURA
KARFE CE NA BENAXIR OMAR Cankuma
saiyakara jan tsaki, anma wlh kosu waye
basu kyautaba dazaa rushewa su kuhayla
gydansu ba, bayin Allahn dasuke nema wa
kansu na ci, Can ciki kuma kuhayla wacce
take tafiya a tsorace gabanta duk ya tsinke
yafadi tanaso taji ina innarta takoma, Allah
yasa ba gombe bane,suna duruwa suka buga
gate din, ahankali maigadin yabude tareda
cewa sannunku, kuhayla tace ina neman
wandaa suka tashi ananne, yace anya? Wlh
bansaniba, sai zaemah tace malam sannu
don Allah masu gydan suna nan? Yace ae
hajiya tana nan. Suka duru tareda cewa
barisu ganta, kuhayla kam sai kallon gydan
takeyi cikin mamaki, inba ikon Allah ba
wazaice wannan gydan kasan zaidawo
haka? Suna isa suka ga kofan abude ga
takalmuka sukayi sallama suka shiga,
bakowa a falon donhaka saisuka zauna a
lallausan kujerun falon kamshi yake. Ga
plasma inda yake kunne, wallpapern falon
blue harda labulen ma, kuhayla duk da tana
cikin hankali saidataji dadi arayuwanta
tanason blue colour, sundade azaune kafin
sukaji motsi kaninta tagani abba yashigo da
gudu da abun wasa a hannunsa, tace laah
abba ya iso kanta da gudu oyoyo adda!
Suka rungume juna tace ina inna? Wani gyda
kuka koma? Waye mai wannan gydan, abba
yace nanne gydanmu ai, dazaayi gyra ne
muka koma gydan anty lami, ana gamawa
muka dawo. Bata bude baki tayi tambayan
gaba ba saiga inna dagudu ta rungumeta.
Mata kyakyawa da kyaun siffa, kamilar mace
maabociyar faraa tashigo tana musu lale
marhaban. Anan aka shigo musu da drink
dakomi, suka gaysheta sannan kuhayla tace
tadawo gunta yanzu, ta kuma mata bayanin
kannen sadiq ne, inna tace ayya duk da
batasan waye sadiq dinba tabar tambayan
saisuntafi, anan inna tadage

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment