Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuhayla nayi,
donma Allah yabata kyau hakan yasa
yadada fitowa akullum kara kyau take,
samari kuwa da ya aka kare dasu balle
yanzu, data koma gyda ma kullum acikin
sallama ake, inna harta fara gajiya, taimakon
da haidar yake musu har lokacin bai bari ba
kullum sai ankai musu don kudi yasa a
account guda, kuhayla kuwa yanzu harkan
manyan yan siyasa ne abu bada garaje ba,
zaemah aikinta na kyau, rahama ma tana
nata, ahankali yaa yusuf yafara gwadawa
kuhayla so, babu yadda zaemah batayi
tasashi yahakura ba anma tsum yaki, kullum
suna makale a chatn ko suna tare idan yana
gari, zaemah kanta yayi zafi tarasa yazatayi
domin kuwa danuwanta wanda anyi anyi
yayi aure yaki saboda baida budurwa zata
zaba? Ko kuma haidar wanda tayi alkawari
wa sadiq zata sashi ya auri kuhaylan wanda
daga baya ma guduwa yayi, duk kanta yayi
zafi gashi tazo tafara aiki a babban asibiti.
Dake garin bauchi kafin ummanta takarasa
mata asibitinta Watarana haidar yafito daga
office yadanyi sallah yaci abinci kawai saiya
kunna instagram yana lellekawa kamar
yadda yasaba, explorer yashiga saida
gabansa yafadi daya hango hoton kuhayla
dasauri yashiga mamaki takamashi, wannan
hoton fuskanta ne tayi balain yin kyau,
yakara dubawa yanabin sauran hotunan nata
abun mamaki nan yaji wani abu ya tokareshi
azuciyansa, dakyar ya hadiye yawun dake
bakinsa, hannunsa ne yafara bari don hoton
daya gani, kuhayla ce azaune sai yusuf
agefenta yana murmushi itama haka, sanye
da abaya tasaka “”my bunch of happiness”
dayan wayansa yadauko yadanna zaikira
zaemah yatuna cewar yayanta ne bazata ji
dadi ba donhaka tuni yadanna layin kuhayla
tana dauka tareda sallama don batasan
wayeba batada numbanshi na can kasar
waje, cikin raunin murya mai alamun fushi
yace kije kicire wannan hoton bai saurari
mezata ce ba yakashe wayan, [6/10, 9:28
PM] Adda bena: 6 3 BAR RAINA ALLURA
KARFE CE NA BENAXIR OMAR Tarike wayan
tana kallo tayi iya tunaninta tarasa waye,
kodai mr. Right ne? Itakam tamanta wen
last sukayi magana dashi don numbanshi
kullum akashe ne haryau baikara kunnawa
ba, toh kuma taga numban waje, baridai
suhadu da rahama, instagram din tahau ta
tsaya kallon kowani hoto taga bawanda tayi
shigan banza balle ace tacire, tadai ga
alamun kaman wanda suka dauka da yaa
yusuf ne taja tsaki oho dai koma waye ai sai
yayi introducing kanshi not giving me laws
nd orders donhaka kawai saita sauka,
shikuwa gogan yana can yana refreshn yaga
wanne tacire wanne tabari, har bacci ya
kwasheshi agun baiga tacireba, kodaya farka
yaduba yaga batacireba saima wani data
kara sawa shima itada yusuf dinne, yana
zaune a mota tana zaune agefensa suntoshe
da glass tasaka “out” salati yafarayi don
gefen kansa ne yafara ciwo wurga wayan
yayi dakarfi ji kake tasss, gata iphone 6
screen din fashewa tayi tsabar taji buguwan
bango, yatashi da karfi yature table din dake
gabansa wanda duk kayan glasses ne na
abinci ji kake tassss tasss. Mai aikinshi ce
miam tashigo wata baturiya kyakyawa haka
tashigo dasauri sannan tace common plx!!
Tarikoshi anma damka daya yamata
yawurgata gefe yaje jikin bangon yarinka
buga kansa, dakyar takira emergency line
nan akazo dawuri abunku da kasar bature
aka rikeshi da kyar aka fita dashi sai asibiti
suka bashi gado, nan takira gyda alokacin
momy hankalinta duk yayi kan dawainiyar
bikin ramlat da akeso afara, tanajin meya
faru duk tabi tarude tarasa yazatayi. Karshe
cewa tayi kaninta uncle kabir yayi booking
flight yaje yaga menene, inhar nadawowa
gydane adawo dashi, ko da haidar ya farfado
idan yatuna abunda yafaru sai yaji gefen
kansa tana masa ciwo sosai, kaman zata
tsage tuni yarike gefen kan
[6/10, 9:37 PM] Adda bena: 6 4 BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR likitan
yamasa magana akan ya kiyaye kansa daga
damuwa. Anma haidar kam yayi taurin kai,
andai samu jiki tadanyi sauki with d help of
allurai da akamishi, uncle kabir sai bayan
two days ya iso. Mumy minti talatin yayi
yawa zata kira bini bini takira first born
nacikin damuwa babu yadda baayi dashiba
yafadi meke damunsa yaki yafada,xaemah
takira miam tamata bayani dalla dalla
tagane cewa awaya ne aka bata masa rai
anma bata gane waye ba saida rahma da
kuhayla suke tadi kuhayla take kiran numban
haidar akan rahma tagayamata na waye tuni
zaemah takaraso tareda cewa numban
haidar ne dayakira meyace, kuhayla tazaro
ido tadafe kirji tana cewa na shiga uku zai
kasheni abun yaso yabawa su zaemah
dariya anma saita dake tace meye. Wlh anty
kirana yayifa baicemin uffan ba kawai yace
“kije kicire wannan hoton” tace nifa jikina ne
yabani na instagram ne don baima ce
instagram dinba, nasan bansa hoto a dp na
na whatsapp da bbm ba, zaemah tace toh
kincire? Muga hotunan takarbi wayan
tadudduba murmushi tayi dontagane meye
mika mata wayan tayi tareda cewa karki cire
kibarsu ahaka, kuhayla tadai tsorata tace
anya bazaimin tsiya ba kuwa anty? Tace
kiyarda dani mana, dahaka suka rabu Aranan
aka sallameshi uncle kabir na tunanin
hanyan dazaice mishi yashirya yatafi nja,
saikawai gani yayi yafara tattara kaya wai
nja zaitafi, dadi uncle kabir yaji yafita
yamusu booking flight sannan yasiyo wata
iphone din yamika masa, yakarba tareda
cewa thnk u, yaduba date din tafiyansu
washegari ne 9am gani yake yamasa nisa,
kuma kaman mintsini tsaf yakara downloadn
instagram donyagani yagadai mata batada
niyyan cirewa lalle zai je yamata tsiya [6/10,
9:51 PM] Adda bena: 6 5 BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Kuhayla kuwa bacci ya gagareta tayi iya
tunaninta tagane cewa shine mr.right domin
duk da muuryarsa adashe ce yayi maganan
zahiri shine. Duk tabi ta tsorata kenan duk
wannan hidiman shiyake musu? Meye
dalilinsa? Sannan meyasa yace tacire
hoton?,wani hoto yake fada? Indai nata dana
yusuf ne kenan yana taya sadiq kishi anma
ai sadiq yarasu yakamata yabarta, tsoronshi
da fargabanshi duk taciketa, gashi idan tana
gabansa bata iya kwakywan numfashi tsabar
kwarjini dayake mata, koda yusuf yakira
baiwani fahimceta sosaiba don kaman
batada lafiya dole yakashe wayansa,
Washegari haidar suka kamo hanya, direct
abuja suka sauka yakara daukan flight sai
bauchi don bazai iya jiran wani abuba, yana
isowa bayan sun isa gyda wanka yayi yafito
alokacin gyda yacika tam, su rahama da
kuhayla sunata ciki bawanda yalura yadawo
sai momy ta sunkuceshi sukayi falo tace
yafada mata damuwansa, budan bakinsa
yace momy aure nakeso kimin, shiru tayi
dom kamar ba lafiyansa ba tace dawa?
Yadan sosa keya kaman mai jin kunya anma
dai yace kuhayla! Idonta tazaro taruko
kirjinta ka sha wiwi ne? Yaxaayi kanemi
yarinyan da abokinka yanema wannan hauka
ne bata saurareshiba ta fice adakin, ko
ajikinsa don yasan ko sama da kasa zata
diro toh lallai dole a aura masa kuhayla
bazai tsaya kallon wani na faranta mataba,
yana fita adaidai lokacin idonsa yanufi kan
kuhayla wacce suke rikici da rahama akan
wazai tuka mota, itadai rahama tace bazata
tukaba itama ramlat taki suna kan musun
momy takira rahama tana tafitya kuhayla ta
sunkuyar dakai tana chatn funcikanta yayi
dakarfi yatusata a motansa dake gefen gurin
yarufe, sannan yashiga shima yaja motan
dakarfi dama main gate din abude ne,
yawuce da ita duk ta tsorata yaukam
karyanta yakare zaici ubanta, dakarfi Yake
tuka motan harsuka fita hanyan airpot road
kafin ya tsaya, idonta arufe dontagama
tsorata, yabuga steyering dakarfi sannan
yace wayace kidauki hoto da yusuf? Tayi
gumm duk ta tsorata bata bashi amsa ba,
yakara daka mata tsawa badake nake
magana ba? Tayi shiru kanta a sunkuye
fitsari ne kawai batayi ajikinta ba, ya damko
kanta wanda harda gashinta ya fincika baki
gayamasa kina da miji bane? Zaro ido tayi
[6/11, 8:54 PM] Adda bena: 6 6 BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Tadan tsume fuska ta fusge kanta gabanta
nafadi tace, ta ina nake da miji? Bansan
wani miji ba! Shiru yayi yana tunani lallema
yarinyannan tadena tsoronshine? Gabanta
fadi yakeyi don hankalinta yabi yatashi tana
jirane kawai ya sauke mata mari anma taji
shiru don haka kawai ta tsaya kallon
yatsunta har yasamu yakare mata kallo,
shiru yayi don tagama kashe masa jiki
sannan yace baidace ace kina kamilallar
mace ki tsaya kina daukan hoto da namiji
ba, tayi shiru gabanta nafadi tana tunanin
amsan dazata bashi, zuciyanta na cemata
kartaji tsoronshi its tym ta kwaci yancinta,
tadan mutsuke ido sannan tace toh gani nayi
soyayya muke dashi kuma ba haramun bane
tunda ba tabani yayiba, ko inna tasan dashi.
Shiru yayi lallai yarinyannan wuyanta yayi
kwari, yace nidai nagayamiki kiji ko karkiji
miko wayarki, bata miki masa ba donhaka
yasa hannu ya fusge. Yaduba iphone din
yaga bawani app akai ya duba samsung din
saiyaga instagram hawa yayi yaje yagoge
dukkan hotunan dake kai, sannan yaje
whatsapp yaga bta chatn dakowa sai yusuf
din, donhaka yaduba dakyau. Yayi dltn
numbanshi awayan yakuma goge whatsapp
din, instagram dinma yagoge bbm yabari
shima don yaga yusuf bai yayi duk wanda
suke contact dinta yasan dasu, abun
mamaki baya karewa daya mika mata wayan
ta tsaya kallo, tunda shi ya saya badole
yamata rashin mutunci ba, ta dauki wayan
tacire memory card dinta sannan ta ajiye
masa wayan tabude kofan motan tafito yana
tsaye yana ganin ikon Allah agabanshi ta tari
napep tashige, tana shiga ta rike kirjinta don
fadowa ne kawai baiyiba, tsabar tsoro da
fargaba, tace muje malam, shidai haidar
mamaki ta addabeshi lallai halin rayuwa
kenan abun mamaki [6/11, 9:18 PM] Adda
bena: 6 7 BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA
BENAXIR OMAR Gydansu ta wuce bata tsaya
komawa gydan bikinba, tana tunani da
fargaban mezai biyo baya, mezai mata?tsoro
duk yabi yaciketa, tana ahiga ta wuce daki
wanka tayi tayi sallah sannan tadauko
wayanta Allah sarki tunanin sadiq ne
yacikata tana kallon wayan tana hawaye.
Tasan da yana raye haidar bazai musguna
mata ba kamar yadda yake mata yanzu,
akarshe baccinta tayi, Shikuwa haidar yafi
minti talatin a zaune yana tunani, duk
hankalimsa yatashi baitaba tsammani wuyan
yarinyannan zai riqa har haka ba, baitaba
zaton haka zata dawo ba, tacanja gaba daya
tadena tsoronshi yarike kansa don yarasa
mezaiyi guda daya, fuzgan motan yayi
dakarfi. Gydansu zaemah. Yawuce yana
shiga yaci karo da yusuf yana fitowa, yayi
iya kokarinsa yadanna kishinsa anma ina
saidaya bayyana, yabashi hannu sugaysa
anma haidar yamake hannu, yashige abun
yabawa yusuf mamaki, lalle akwai wani abu
ko ya bata mishi rai ne baisani ba oho sai
Allah, yana shiga yaga zaemah alokacin
tadawo daga gydan biki dan ko kaya bata
cire ba, yace inada magana dake tabiyoshi
babban falo sannan suka zauna, yace.
Kinmanta amana da sadiq yabaki tayi shiru
sannan tace wani amana daya? Don yanada
yawa, yayi shiru kaman zaice yafasa don
abun yamishi kama da rainin hankali yace na
karki barta. Ta wulakanta, bakiga tafara
hulda da maza bane? Zaemah ta katseshi
tareda cewa in maza u mean yusuf? Don
bata hulda dakowa sai shi kunya yaji
dayatuna aashefa yayanta ne,yaace no
zaemah daz not wat i meant, wlh bahaka
bane tace no nagane, luk u have no rgt
katakurawa yarinya, i tot ka tsaneta? Den y
d blabbering? Ya yusuf baaa bare bane balle
kace kana kareta, yayi shiru sannan ya
sunkuyar da kai yace zaemah i love her, i
love her wit ol my soul, i love her but didnt
realise it sai yanzu, am sorry for d past,
[6/11, 9:28 PM] Adda bena: 6 8 BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Tace
yanzu kam koni ban isa nayi ruling kuhayla
ba, she has a life, she is studyn, duk dakai
kabiya mata, but baidace ba kabarta tasamu
life and carrier, ayadda kake nuna mata
tsana y would u expect her to love you;
rayuwa kenan shiyasa baaso kanuna tsana
wa mutum no matter how u feel, lyf could
turn upside down u dnt knw wer tomorrow
will tek u, gashi duk da cewa u helped her
aboye but kyankyaminta dakayi from day 1
bazata manta ba, donhaka babu yadda zaayi
haka kawai kasa na tursasa yarinya baason
ranta ba, yayi shiru duk jikinsa yayi sanyi,
komeye he is willing to give up, if
zaisameta,but zaemah bata saurareshiba,
haka yagaji da zama don tafiya tayi tabarshi
agurin, azuciyanta tana murna data shiga
daki harda tsalle tana murna da haidar
yafara nuna kaunarsa alamun yaga zai mutu
kenan, tadau wayanta takira kuhayla tana
dauka tace saurareni kiji abinda kikayiwa
haidar kinyi daidai, tunda yamiki wulakanci
abaya its tym ki gwada masa isarki, karki
bada kanki tashi daya zai rainaki kija aji
kema, ki gwada masa cewa kema macece
mai ji da kanta babu namijin dazai zauna ya
juyaki, kuhayla tace toh anty nagode sosai
wlh, ko da yawuce yana tafiya kuka ne
kawai bauyiba ranan masu kawo masa
abinci da matsifa suka fita da abincin dan
yasauke musu balain dake ransa ne,
[6/11, 9:42 PM] Adda bena: 6⃣9⃣BAR
RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR
OMAR Mumy kuwa tayi iya tunaninta ta rasa
yazatayi, ko da ta tashi suka gama maganan
da ramlat da rahama suka gayamata yadda
ya tsani kuhayla daga farko da yadda sadiq
yake fama, momy ta jinjina tuni tasaka
aranta lallai inbawani ikon Allah ba haidar
bazai yadda ya auri kowa ba inba kuhayla
ba domin kuwa don tasan halin sa sarai,
wannan bakin halin nashi data tsana ace
mutum yanason abu anma sai yanuna
kyashi tukun yayi? Kuhayla ajiye maganan
haidar tayi agefe duk dacewa kowani lokaci
tana tunawa dashi, don ma tun lokacin
baikara kiranta ba, tadaisan he is upto
something anma tarasa menene, tafito tatari
napep tace atbu, suna tafiya anma mai
napep yalura da e550 dake binsa abaya, ya
ce hajiya wancan fa kaman ke yakebi, tace
wuce muje karka kulashi tagane sarai shine
donhaka harya isa kofan atbu tasauka
tabashi kudinshi taje bakin titin tagwada
musu id card tashige, tana ganinshi yabiyo
bayanta yana tafiya ahanakali duk tabi
takulu, tun tanaji tsoro yanzu tadena don
zaemah tagwada mata yanzu ne yadace
takwace hakkinta tagwada masa shes not
cheap, har school of science yaraka ta
abaya, taje ta tarar ma da mutane dayawa
tana shirin shiga taga wani captain dinsu
dama batayi submitting assighnment dinta
ba ta tsayar dashi suna magana akan
yaushe yadace tayi submitting, jitayi
ankamota. Tabaya ana shirin janta tagane
shine don bawanda yake mata wanan
wasan, ta fincike gyalen sannan tace meye
haka? Nan da nan idon kowa yafada kansu,
kunya yaji baisan lokacin daya sake ta ba,
tajuya tacigaba da magananta alokacin jira
take ya kwada mata mari, don batayi zaton
mutane zasuji taba, muryarta har rawa yake,
shiru yayi yakoma mota, buga steyering
yarinkayi dakarfi tunda uwarsa ta haifeshi
baitaba ganin wacce ta disgashi kaman
kuhayla ba, baitaba jin kunyan mutane har
haka ba, dakarfi yaja motanshi yawuce
tagane ranshi yabaci takira zaemah tana
mata bayani duk hankalinta yatashi zaemah
tace da baki masa tsawa ba, anma karki
damu zanyi handling, takashe wayan
itakuma kuhayla har lokacin hankalinta bai
kwanta ba wani zuciyan nacewa tamishi txt
tabashi hakuri anma tadaure tadanne
zuciyanta [6/11, 9:53 PM] Adda bena:
7⃣0⃣BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA
BENAXIR OMAR Zaemah takira haidar tana
gaysheshi atunaninta tanaso taji yamata
maganan kuhayla anma taji baice komi ba,
sai itama batace komi ba kuhayla na
komawa gyda ta tarar da azeemah inna ta
tsigaleta tanata kan fada, wai ace wata
almost uku anma azeemaa shiru inna ranta
yabaci sosai, donhaka tuni ita kuhayla ta
watse ke daga nata bakin cikin tafara bawa
inna hakuri. Anma inma taki hakuri azeema
kuka take tayi wai mijin yasakota, inna tace
ta tashi tabar mata gyda wato idan bai
saketa bazatazo ba? Lallema tarainata mita
take tayi tagagara yin shiru tabbas azeema
bata kyauta ba, tadauki namiji ta sa asaman
zuciyanta shiyasa yabata mamaki sosai don
kuwa koranta yayi da yaranta yakaro amarya
wai tana masa dauke dauke, Dakin kuhayla
azeema taa tare duk bakimciki ya taru
yacikawa kuhayla, tarasa yazatayi Haka
tajera sati bataga haidar ba bataga
kammaninsa ba, sannan itakanta zaemah
abun yafara bata tsoro don tanaganin
yashigo hannu karya kufce don da wa ita
akayiwa bakowa ba, haidar yaki yanuna
mata komi zaixo suyi tadi anma yaki yayi
maganan kuhayla itama taki ne domin kar
yaraina kuhaylan, abinda yabata mamaki
ganin tusuf tayi yasha shadda, saiga haidar
shima suka shiga mota daya abun yadaure
mata kai, to meke damunsu? Hmmn lallaima
ina zasuje? Asaninta dukkansu bamai sa
shadda haka, tace ina zuwa? Cikin faraa
sukace gombe, tace yinme? Bakinsu ahade
sukace neman auren kuhayla, kallonsu
dukkansu biyu tayi, waye daya acikinsu
yakeso waya so waya hakura? Subhannalahi
tace
[6/14, 4:35 PM] Adda bena: BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Haidar yayi murmushi sannan yace
tambayata zaayi. Angayamiki zan hakura da
kuhayla ne. Itadai shiru tayi azuci kuwa
kaman ta fadi kasa don murna. Aikuwa suna
fita tafara tsalle tadau waya tabugawa
rahama tare dacewa muhadu agydansu
kuhayla anjima. Dayamma kuhayla tadawo
makaranta kawai ganinsu tayi dariya tayi
tareda cewa anma kun tsammacen zaemah
tace shigo muyi magana serious zance suka
rufu adaki alokacin axeema bata gydan
tashiga makwabta, nan zaaemah tace mata
toh haidar suntafi tambayanki angayamiki
kuwa? Kuhayla ta dafa jirji subhannallah wlh
bansaniba but yaudai naga mijin anty lami
yazoshi suna magana da inna, don dana
shiga falonma korata tayi, inna sai farin ciki
take, tana cewa angayama ta wanda yake
taimakonmu kusan shekara yanzu haka,
zaemah tace toh shine ingayamiki saiki gode
Allah, kuhayla tadan tsuke fuska sannan tace
haba saikace dama soyyayyanmukeyi? Nifa
gani nake arashin yah sadiq yake sona don
karwani yafara sona, anma akanme ana
zaman lafiya mutum yadaura min karan
tsana, ni ko sunyi tambayanma bada izini ba
bazaa yarda ba don gaskiya yadda
yanunamin kenkemi dinnan bazan yarda ya
kara disgani. Ba, yafi matsayina, rahama
tadan bugeta sannan tace ke ko kunyana
bakyaji yayana nefa uwarmu daya ubanmu
daya kuhayla ta rufe ido sannan tace awh
sorry yaruwa wlh bahaka bane [6/14, 5:10
PM] Adda bena: BAR RAINA ALLURA
KARFE CE NA BENAXIR OMAR acan gombe
kuwa da haidar. Da yusuf da mijin lami
dakuma kawun haidar yaah kabir suka
tattara sukaje har gydan kawun kuhayla
malam.babayo , sunsami tarba mai kyau
kam sannan aka sanar da malam babayo
abunda ya kawosu, (inbaku manta ba nace
muku dangin mahaifinsu kuhayla basa sonsu
tun rasuwar abba. Donhaka ganin cewa
haidar akwai alamun kudi don daga
motoccin dasukazo dakuma kayan jikinsu
sai yaji kyashi alokacin shikadai ne mal.isa
bai karaso ba wanda duk cikin dangin malam
isa shime mutumin da bai yar da zumuncin
dake tsakaninsu ba,) malam babayo yace
awh kunzo maganam wancan yar ne? Ayya
toh fa inaga akwai matsala, hardar har
gabanshi ya tsinke yafadi sannan yaa kabiru
yace meya faru baba? Malam babayo yace
so mukeyi tagama makaranta tukunna,
haidar ysyi shiru tunda atuninansa shi
yasaka kuhaylan a makaranta, saidai insuna
dawani hujja baigama tunanin hujjanba yaji
malam nacewa anma akwai yanuwanta na
gurina bari akirasu kagansu, sai kuduba ko
zaa dace don ita wancan din wasiyan
mahaifinta ne, haidar tundaga nan yagane
tashin hankalin dasu kuhayla suke ciki lalle
sunshiga ukuba ta dangin uba, yaa kabir
yace a a bakomi basai ka kirasu ba, wancan
din dai adalilinta mukazo. Sallaman mal.isa
sukaji anan yazauna aka gaggaysa, kwata
kwata malam babayo baiji dadin xuwan
malam isa ba, aikuwa yaa kabir yasanar da
mal. Isa abunda ke tafe dasu dakuma abinda
malam babayo yamayar mal.isa yaji kunya
sosai yabasu hakuri yana cewa kuyi hakuri.
Ni banga dalikin dazai sa saita gama
makaranta ba. Asalima makarantan aidaga
baya tashigeta. Donhaka ni banison tashin
hankali waye zaizama waliyi? Ni zan
waliyarta kuhayla adaura aure anan
yanzunnan inkun amince. Haidar dadi yaji
wanda tun da aka haifeshi baiji ba. Yaa
kabir yace ni kanin mahaifinsa ne kamar
yadda nafada muku daga farko. Anma yanzu
barin kira sauram yanuwa muji mezasuce
kubamu dan mintuna. Donhaka saisu malam
babayo suka fice haidar da yusuf baki har
keya ayayin da yaa kabir yakirasu momy
yasanar dasu tashin farko momy cewa tayu
ae duk da babu shiri. Anma tunda jumaa ne
sai adaura a masallaci. Nan aka buga wa
yanuwa tunda lokacin karfe 11 ne dasukazo
kwana sukayi kafin suka zo gydansu
kuhaylan dasafe, yanuwan haidar tuni kowa
yafara shirin tahowa daurin auren da ba
notice. Koda su malam babayo suka fita ya
tsaya yana kumbure fuska, wlh baka
kyautamin ba
[6/14, 5:59 PM] Adda bena: BAR RAINA
ALLURA KARFCE CE NA BENAXIR OMAR
Malam isa yahada gabas da yamma sannan
yace dadin abun danuwanka ne kake masa
wannan abun. Inbahaka ba awani dalili
yarinya tasamu miji zaka kora mata shi:?
Don kawai kabwa yaranka daka gagara
nutsuwa don kabasu tarbiya, wannan ba
yibane yanzu zankira uwar kuhaylan muji ai
dama takiran yaudasafe tacemun wannda
zai zo tasanshi yataimaks sosai, donshi
yasa kuhaylan a makaranta, anma agaban
idonshi kaana mishi karya wai wasiyan
ubanta, kaji tsoron Allah, yanzu dakayi musu
karya wani girma zaka samu a idonsu?
Shidai baice komi ba duk jikinsa yayi sanyi,
har suka koma ciki inda yaa kabir yace musu
ae sun yarda adaura, nan da nan akafara
shiri, karfe daya an idar da sallah jummaa,
aka bada sadaki dubu hamsin wanda mal.isa
ne ya yanke sannan aka daura aure,
bawanda yakai haidar jin dadi alhamdulilah
yasamu biyan bukata yanzukuma zaiga
yazaayi amasa rashin mutuncin, nan aka
fara shirye shiryen dawowa malam isa yace
akan sutafi idan yashirya yayi magana
amarya ta tare, Inna tana daki malam isa
yakirata yasanar da ita tayi hamdallah tayi
godiya, tana kashewa saiga mijin lami shima
yakira akayita tayata murna. Ita a lokacin
uwar gayyan tana makaranta, batasan ya
akecikiba, rahama ce takira zaemah ta sanar
da ita akan cewa andaura auren su kuhayla,
zaemah tana kan gado har kasa ta yi sujjada
hawaye na zuba a idonta tayi godiya sosai,
[6/14, 7:29 PM] Adda bena: [6/14, 7:26 PM]
Adda bena: BAR RAINA ALLURA KARFE
CE NA BENAXIR OMAR Tagode wa Allah
daya gwada mata wannan rana, tace sadiq
burinka ya cika ya Allah taki tafadawa
kuhayla gwara taji daga gurin wani nata ,
ahaka dai akasamu lami tashigo tana cewa
kuhayla wacce shigowanta daga makaranta
kenan, kishirya mijinki zaixo abun yayi wa
kuhayla wani iri donhaka saitace meya faru?
Tace mijinki wanda aka daura aure dashi,
kuhayla tace babu ai, lami tace idan
bakisaniba gwara kisani donhaka shirya
yanzu zaixo, kuhayla bataji dadiba don taso
tabari saita rama wulakancin dayamata kafin
ta amince , anma bayadda ta iya Haka inna
lami tashiryata tsaf anma shiru haidar yaki
xuwa, yakuma ki yakirata abun yakara bata
mata rai, haka tabi tahakura, sannu sai
gashi anfara shirin biki,, saidai yakira
zaemah yabata kudi sannan yaci gaba da
hidimarsa, abu dai yayiwa kuhayla zafi har
akashiga satin bikukuna, don inna bata taba
mata maganan an daura mata aure ba ita
adole kunya irin nasu na fulani lami ce ta
tare take mata bayanin komi dama tun
kuhayla na karama inna namata taro, tun da
takai azeemah gydan aure donhaka taron
yamata amfani duk da haidar yace zaiyi
komi, azeemah ma tagama iddarta, sunfara
shirye shirye irin nasu na tarewa. Haidar
dama yana da gyda a gra, nan da nan
yasamu ya dura kaya aciki na alfarma,wacce
zatayi tinkaho dashi inna bata zauba sake
ba, itama tayi nata gwannintan don ta hada
kaya iya gwargwado, acikin satin duk
akafara yiwa kuhayla gyran jiki, tasha kyau,
tayi bulbul, mumy taso. Tayu dinner anma
kir haidar yace shikam baisan da zance ba,
mumy kuwa tahada abunta tabada kaya akai
wa kuhayla, tadau makeup artist takai mata,
aka gama , shiganta na milk nd green tasha
kyau sosai. Tubarkallah, haidar shiru yayi
baice misu komi ba lokacin tafiya tayi aka yi
comboy akazo diban amarya da kawayenta,
su ramlat da rahama da nana da zaemah din
kuhayla kam ba kawayeake dasu ba, aka tafi
gurin dinner, ana tsaye akan anajira amarya
tafito daga mota duk kawaye sunfito ana
gyra stage kawai yakarbi mukkulin hannun
yusuf dama yusuf ne yakawosu, ji akayi
antashi da mota kam anfice da amarya
(kumin hakuri sisters insha Allah nadau
alkawari gobe zan karasa muku lbr nagama
tas!, nagode da bday wishes i love you all
Allah yabar zumunci, naso karasawa yau
anma inada test shiyasa nabi nayi rabi, gobe
zamu gama insha Allah,)
[6/14, 5:59 PM] Adda bena: 7⃣3⃣BAR
RAINA ALLURA KARFCE CE NA BENAXIR
OMAR Malam isa yahada gabas da yamma
sannan yace dadin abun danuwanka ne kake
masa wannan abun. Inbahaka ba awani
dalili yarinya tasamu miji zaka kora mata
shi:? Don kawai kabwa yaranka daka gagara
nutsuwa don kabasu tarbiya, wannan ba
yibane yanzu zankira uwar kuhaylan muji ai
dama takiran yaudasafe tacemun wannda
zai zo tasanshi yataimaks sosai, donshi
yasa kuhaylan a makaranta, anma agaban
idonshi kaana mishi karya wai wasiyan
ubanta, kaji tsoron Allah, yanzu dakayi musu
karya wani girma zaka samu a idonsu?
Shidai baice komi ba duk jikinsa yayi sanyi,
har suka koma ciki inda yaa kabir yace musu
ae sun yarda adaura, nan da nan akafara
shiri, karfe daya an idar da sallah jummaa,
aka bada sadaki dubu hamsin wanda mal.isa
ne ya yanke sannan aka daura aure,
bawanda yakai haidar jin dadi alhamdulilah
yasamu biyan bukata yanzukuma zaiga
yazaayi amasa rashin mutuncin, nan aka
fara shirye shiryen dawowa malam isa yace
akan sutafi idan yashirya yayi magana
amarya ta tare, Inna tana daki malam isa
yakirata yasanar da ita tayi hamdallah tayi
godiya, tana kashewa saiga mijin lami shima
yakira akayita tayata murna. Ita a lokacin
uwar gayyan tana makaranta, batasan ya
akecikiba, rahama ce takira zaemah ta sanar
da ita akan cewa andaura auren su kuhayla,
zaemah tana kan gado har kasa ta yi sujjada
hawaye na zuba a idonta tayi godiya sosai,
[6/14, 7:29 PM] Adda bena: [6/14, 7:26 PM]
Adda bena: 7⃣4⃣BAR RAINA ALLURA
KARFE CE NA BENAXIR OMAR Tagode wa
Allah daya gwada mata wannan rana, tace
sadiq burinka ya cika ya Allah taki tafadawa
kuhayla gwara taji daga gurin wani nata ,
ahaka dai akasamu lami tashigo tana cewa
kuhayla wacce shigowanta daga makaranta
kenan, kishirya mijinki zaixo abun yayi wa
kuhayla wani iri donhaka saitace meya faru?
Tace mijinki wanda aka daura aure dashi,
kuhayla tace babu ai, lami tace idan
bakisaniba gwara kisani donhaka shirya
yanzu zaixo, kuhayla bataji dadiba don taso
tabari saita rama wulakancin dayamata kafin
ta amince , anma bayadda ta iya Haka inna
lami tashiryata tsaf anma shiru haidar yaki
xuwa, yakuma ki yakirata abun yakara bata
mata rai, haka tabi tahakura, sannu sai
gashi anfara shirin biki,, saidai yakira
zaemah yabata kudi sannan yaci gaba da
hidimarsa, abu dai yayiwa kuhayla zafi har
akashiga satin bikukuna, don inna bata taba
mata maganan an daura mata aure ba ita
adole kunya irin nasu na fulani lami ce ta
tare take mata bayanin komi dama tun
kuhayla na karama inna namata taro, tun da
takai azeemah gydan aure donhaka taron
yamata amfani duk da haidar yace zaiyi
komi, azeemah ma tagama iddarta, sunfara
shirye shirye irin nasu na tarewa. Haidar
dama yana da gyda a gra, nan da nan
yasamu ya dura kaya aciki na alfarma,wacce
zatayi tinkaho dashi inna bata zauba sake
ba, itama tayi nata gwannintan don ta hada
kaya iya gwargwado, acikin satin duk
akafara yiwa kuhayla gyran jiki, tasha kyau,
tayi bulbul, mumy taso. Tayu dinner anma
kir haidar yace shikam baisan da zance ba,
mumy kuwa tahada abunta tabada kaya akai
wa kuhayla, tadau makeup artist takai mata,
aka gama , shiganta na milk nd green tasha
kyau sosai. Tubarkallah, haidar shiru yayi
baice misu komi ba lokacin tafiya tayi aka yi
comboy akazo diban amarya da kawayenta,
su ramlat da rahama da nana da zaemah din
kuhayla kam ba kawayeake dasu ba, aka tafi
gurin dinner, ana tsaye akan anajira amarya
tafito daga mota duk kawaye sunfito ana
gyra stage kawai yakarbi mukkulin hannun
yusuf dama yusuf ne yakawosu, ji akayi
antashi da mota kam anfice da amarya
(kumin hakuri sisters insha Allah nadau
alkawari gobe zan karasa muku lbr nagama
tas!, nagode da bday wishes i love you all
Allah yabar zumunci, naso karasawa yau
anma inada test shiyasa nabi nayi rabi, gobe
zamu gama insha Allah,)
[6/15, 6:31 PM] My Glo: 7 5 BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Dasauri

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment