Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zaemah tasa salati lalle haidar na so
yamusu abun kunya. Guri kam sai ya kaure
da hayaniya kuhayla kuwa dataji motan
yatashi natafiya dasauri saitace yah yusuf
ina zaka kaimu? Cikin zafin kishi haidar yace
ba yusuf din bane so never talk. Gabanta
yayi mummunan fadi alokacin harya doshi
airport dama timing yake yana shiga ya ja
birki ya tsaya sannajln yazago bude motan
yayi adaidai lokacin wayan zaemah yashigo
yadauka kafin yayi magana tace kiyi hakuri
zamuxo yanzu musameki ba abunda zai miki
haidar nada problem cewa yayi ae problem
dinne yasamen yanzu donhaka karkusha
wahalan nemanta zaemah taji gabanta
yafadi idonta duk yafito waje tace kayi hakuri
ka ajiye yar mutane karka mata illah din
Allah. Yace ke kikasani plx kitabbata keyn
gydana is safe saimun dawo yakashe wayan
yacire sim shima yaciro nashu yakashe duka
yacire sim itadai kuhayla duk ta tsorata
batasan mezatayi dayaba kaman ta tsala ihu
anma ta gagara donhaka ko da ya fusgeta
yaje bayan motan yadauko trolley sannan
yariko epassport guda biyu ta tsaya tunanin
ya akayi yasamu tasan dai zaemah tasata yi
sukaje tabada kudi akayi yanzu kuma ikon
Allah sai gashi a hannayensa saita fara
tunanin da hadin bakin zaemah . Suna jira
har lokaci yayi na jirginsu zuwa abuja yayi
suka shige. Suna isa abuja dama already
yayi booking wani flight again wanda sunso
suyi missing don flight dinsu na bauch8
ansamu delay nan da nan suka shiga duk
wannan lokacin hannunsa na mandake a
hannunta baice komi ba itama shiru tayi
atleast for the first time arayuwanta tashiga
jirgi donhaka sai kalle kalle take har jirginsu
yatashi na zuwa new york yatashi [6/15,
10:31 PM] My Glo: 7 6 BAR RAINA ALLURA
KARFE CE NA BENAXIR OMAR gurin biki
kuwa momy ranta yabaci sosai ga mutane
duk ancika taji kunya sosai kuka ne kawai
batayiba dkakyar su ramlat suka lallasheta
anan aka bawa mutane hakuri duk dahaka
momy tace bazaa watse ba tunda ita sukazo
taya murna akaci aka koshi sannan aka yi
rawa aka watse(nima benaxir da dan
gwaggwarona akai natika rawakam balaifi
dafatan kuma duk kunyi rawan) Mutanen
new york kuwa suna isa ya tsare taxi suka
tafi masaukinsu wato gydan su nacan wanda
tun mahaifinsa na raye yasiya suna isa
yabude kofan sannan yash8ga gydan tsaf
tsaf kaman dama akwai mutum aciki.
Bawani babba bane ciki da falo ne sai dan
veranda dakuma kitchen toilet dun nacikin
dakin yabude dakin ya ajiye akwatin sannan
yace kishiga duk a tunaninta daki biyune
donhaka saitashiga ita abun yadaure mata
kai uffan bai cemata ba dazasu taho
haryanzu bai gayamata komi akan abunda
ya aikata ba sannan yahanata wayanta ita
gashi tsoro takeji saboda karya mammaketa
donhaka saitaja ta tsuke ganin yafice yasa
tabi tayu sallan asuba tunda batasamu
tayiba ta kwara ruwa sannan tamike ta
kwanta har lokacin bayanan duk dacewa
baccinta tayi a jirgi acikin barcin taji alamun
ana shafata firgit ta mike ganinsa tayi da
tire din abince agabanta yace tashi kici
abinci batace komi ba tamike ganin bata
furta komi ba yasa shima yazauna taje tayi
brush sannan tazo tamika hannu zata hada
tea din ya dage tire din yahada dakansa
sannan yamiko mata toasted bread guda
daya da mug tasha a nutse batare da ta
saurareshiba har tagama ci sannan ta ajiye
yadauki tire din sannan yafice dawowansa
yace meyasa kika makale dashi tadan tsuke
fuska sannan tace daka tashi daukoni ai
baka barni nadauki kaya ba abun yabasa
dariya donhaka sai yace a a kam kidai duba
wancan trolley din yafice ganin bayanan
yasa tadauko akwatin tafara dubawa wasu
tsinannun english wears ne da inner wears
lallema mutuminan yana nufin wannan kayan
zatayita sawa? Taduba mai dan dama dama
rigan hannu daya ne iya gwiwa tanajaj tsaki
aranta tana sawa tagama sawa tana shirin
mai da kayan kafin tasa hijabinta kawai sai
ganin mutum tayi shiru yayi yahadiye wani
yawu data makale masa a wuya lalle masha
Allah Masha Allah sai maimaitawa yake
Allah yabata halitta ganinsa yasa ta tsargu
bashiri tafara kokawa da akwatin don taciro
hijabinta anma inaa ya makale hawaye ne
yafito don hankalinta yatashu barinma
dataga tsakani da Allah matsowa kusa da
ita yake sai dayazo daf da ita ya sunkuyo
kansa gabanta ya tsinke yafadi don har
numfashinsu yahadu rufe ido tayi don
batasan mezaiyiba da hankali yasa hannu
yazare hijabin sannan yariko ahannunsa yace
ba a sa hijabi agydannaj sai inzaayi sallah.
Bude idobta kawai taganshi ajikin kofa kuka
ne kawai batayiba cikin danshin murya tace
kayi hakuri don Allah bansaba ba yace oho
ke kikasani yarufo kofan dafa kanta tayi
gashu shikadai ne hijabi saikuma wanda
tazo dashi jiya dama tana cike dashi tasa
kaya tsaf kaman amarya anma haka yajata
har abuja haka a abuja ne ganin mutane sun
isheta da kallo kowa yace tayi kyau yasa
yaciro wannan hijabin yabata tasa[6/15, 10:31 PM] My Glo: BAR RAINA
ALLURA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR
OMAR Koda suka idar nidai ina daga gefe
kukan kuhayla ne ya matsoni naleko gani
nayi tana kuka anma bawan Allah nan
lallabinta yake har yakaita bandaki duk shiru
tayi taja hadiyan zuci sannan taci gaba da
kuka haka dai yagama yazo yadireta akan
gado sannan yadauko tawul ya gyra mata
jikinta yafeshe jikinta da turare sannnan
yashafa mata lotion mai kamshi itadai kunya
kaman ta nutse kasa haka dai suka samu
yaciro trolleynta yadauko wata shegiyar riga
yasamata duk abinda yakey8 kaman doll
baby yahado mata tea mai zafi tasha ta
koshi duk da kunyanshi datake ji Tundaga
ranan nafara lura dazu soyayya akeyi zallah
suna makale da juna kullum basason rabuwa
hatta cin abinci tare suke ranan sunzauna
kawai tace namanta ban tambayeka ba
kagayamin ya kukayi da yah yusuf? Yayi
murmushi mekika mayar dani? Tace babu
kawai inaso nasanine yace toh kiranshi nayi
danaga dagaske yake nace masa muhadu
muka hada appointment damuka hada sai
namishi bayani don Allah dagaske sonki yake
don inasonki ne da aure yayi dariya yacemun
wlh duk sashi zaemah tayi kinsan zaemah
yarinyannan da rikici wai ita tace yafara
nemana don asamu a janyo hankalina
kuhayla tayi dariya har cikin ranta taji dadin
yadda zaemah tayu maganinshi tace toh da
na fara sonshi fa? Dasauri yatoshe bakinta
tareda cewa bazai yiwuba don kuwa kina
sona sai dai idan kina fake soyayya. Tace
nidai baamin adalci ba haka dai suka rinia
tadi [6/15, 10:31 PM] My Glo: BAR
RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR
OMAR satinsu uku kuhayla tayi bulbul
alokacin tadamu takoma gyda anma daya
tashi umrah yawuce dasu satinsu daya suka
dawo ta jida tsaraba kam balaifi suka iso
garin bauchi hajiya ce tabada mota a
daukosu suna isowa anyi abinci kala kala su
zaemah sune akan gaba kome akaci akasha
kaman wani get together kowa yasa kuhayla
agaba tayi jiki tay8 bulbul tayi kyau hajiya
tace kawai daga gun biki bawwn Allah ya
kinkimeki yagudu ba sallama kuhayla
sunkuyar dakai tana murmushi shikuwa
yawani hakikance agefe guda, anan bayan
sungama momy tabada mota aka kaisu gyda
kuhayla dazata shigane zaemah ta tsayar da
ita tayi addua sosai Allah yasa gydanta ne
har abada sannsn tashiga suna shiga
zaemah tace kuzaun zanmuku magana suna
zaune taciri wasikan da sadiw yabari tabawa
haidar tace karanta kabawa kuhayla
yakaranta sannan yamika mata duk jikinsa
yayi sanyi idonsa tayi jajur kuhayla kam tana
karantawq tana kuka lalle sadiq yacika aboki
mai amana zaemah tace kuhayla ki yafeni
yaah yusuf ba sonki yakeba nasashi yasoki
don mujanyo hankalin haidar ne kiyi hakuri
duk abunda namiki wlh inaso naga nacika
alkawarin dana dauka wa kaina akan sadiq
ne kunga yanzu burina yacika zan iyayin
aure kuma yah yusuf suna soyayya da
rahama donhaka aurenma tare zaahada don
Allah don girman Allah haidar karike kuhayla
amana albarkacin sadiq kacire wannan
halinka na girman kai da policy agefe haidar
yanajinta duk zuciyarsa tamutu har suka
samu tagama komi kuhayla tacika gelenta
da hawaye [6/15, 10:31 PM] My Glo:
BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA BENAXIR
OMAR Kinfita tayi shikuma yaki zama guri
daya yashiga yafita karshe kam ma zuwa
yayi yazauna agefenta ta matsa yakara
matsowa haka suka rinkayi harta isa jikin
bango abun ya isheta tunda take baitaba
bata mata lokaci irin wannan karonba
donhaka ta mike tafara sauke masa Nifa ba
yar iska bace kadaukoni da mutunci ka
kawoni wani gari ka rufe ka kwace wayanta
not even that kaje without my consent
andaura aure i said nothing yet yanzu kazo
kana nema kashiga rayuwata banason haka
ko kadan. Ka tattarani ka mayar dani
gydanmu inbaso kake kaga tashin hankali ba
yadda take matsifan saiyaji yakara sonta
gashi tamanta duk jikin datake boyewan
matsifa yasa tamike a tsaye yakare mata
kallo ganin cewq ba magananta yake
sauraro ba illa jikinta yake kalla taja guri
tazauna har lokacin haice komi ba wanda
hakan yakara bata mata rai ganin wani bakin
abu yayi a hannun riganta yasa hannu zai
cire juyowan dazatayi ta make hannunsa
karka yadda katabani karka fara baice komi
ba yasauke hannun yatashi yafice Toh haka
take kasancewa kullum baitaba gwada mata
daoilin dayasa yakawota ba kullum tunsafe
zata tsigeshi har dare yanajinta bazaice
komi ba duk wani laifi data masa yana ji
tana fada da abubuwan daya mata wanda
suka bata mata rai shibai taba fahimtar haka
ba sai alokacin lalle dole duk yadda dan
adam yake ka kasance ka mutunta shi ko
bakasan waye ba gashi yahanata waya da
gida takaici goma da ashirin gwara shima
yakira inna daga baya yabata hakuri yace
yayi hakanne don yanason lokaci da matarsa
don su fahimci juna inna tace bakomi
zaemah ma da momy duk yakirasu daga
baya alokacin duk sunhuce ita cewa matayi
dama dalilin daka damen tayi epassport
kenan? Yayi dariya yace naga bakinku ahade
ne gwara danayi haka dakin wargazamin
plan. Kuhayla zaman hakan ya isheta
tundatazo bata leka kofar gyda ba kullum
dasafe akwai wanda suke zuwa suyi aiki
sutafi saikuma girki anma bayan haka
magana ma baya hadata dashi ita harta gaji
da surutunma gani take yamayar da ita
mahaukaciya shikuma yayi hakane donta cire
duk wani grudges datake dashi akanshi
randa ya fahimci ta saduda nan yafara nashi
style din. Yana shigowa yayi wanka yayi
sallah sannan yazauna agefenta wayan inna
yadanna suka fara gaysawa jin da inna ne
duk hankalinta yatashi tace don Allah kabani
baikulata ba yacewa inna lafiyanta lao zataji
yakira zaemah ma haka abun yakawota har
wuya mikewa tayi zata kwace wayan yahado
da ita saikawai tafado akirjinsa wani
dankwali tarufe jikinta dashi don karyaga
jikinta cirewa yayi jikinta duk yamutu don
kuwa dama gajerar wando ce ajikinsa duk
gashin jikinsa luf luf . Kunya takaici tarasa
wanne takeji anma yariketa gam yace kinaso
nakira miki inna? Tuni ta wage hakora
sannan tace ae m yace toh zauna anan wato
gefen cinyansa tajikin gadin tadan dotsana
tamike tareda cewa don zanyi waya da
innata shine zakace sainazauna? Wani irn
abune wlh banason wulakanci mita kam sai
yi take tagagara shiru mikewa yayi yariikota
yatoshe bakinta da nasa. Nidai benaxir
ficewa nayi abun na manya ne [6/15, 10:31
PM] My Glo: BAR RAINA ALLURA KARFE
CE NA BENAXIR OMAR data tafi suka rakata.
Kuhayla tazaga gydan taganshi babba lalle
sunmata kokari.gida kamar wata yar gwal
anjera kaya tubarkallah ba laifi taduba gydan
sosai dan dagwas washegari taje gun inna
tayi murnan ganinta ga azeema ma agefe
suka yi ihunsu itada kannenta suka gama
har suka nutsu ta raba musu tsaraba
sannan ta kwana dakyar gogan ya yarda.
Washegari takoma Wata biyu saigashi ansa
bikin rahaama da yusuf saikuma zaemah da
muktar dinta wanda yayi zaman jira har
masha Allah. Ramlat tahaihu awatan anan
kuhayla tafara nata mrn sickness din aka
tabbatar tana da ciki haidar yayi murna
sosai. Don yanzu jiyake kuhayla tazama
gangar jikinsa ga tsabta ga nutsuwa da iya
shiga da iya girki duk da tana zuwa
makaranta anma bata rageshi dakomiba.
Datazo tasan shiyake musu komi nagyda taji
takara sonsa. Tafio da tire a hannunta tana
tafiya yace duk wani kikewa rangwada? Tace
inbakaiba wa waye zanyiwa ya kare mata
kallo kina nan yar ficika agun sai rikici ta
kwashe da dariya sannan tace BAR GANIN
ALLURA KANKANUWA KARFE CE kana min
kallo kqllo ko toh gashi na mamaye suciyar
taka. Ya jinjina kai lalle hakane na jinjina
miki suka rungumi juna don
dadi.alhamdulilah Nagode muhadu bayan
sallah Allah karbi ibadunmu na azumi.
Nagode dukkan masoyana nagode muku
inasonku both maza da mata right from
masu kirana dakuma na blog dina harda
whatsapp nd fb nagode nagode. Na
sadaukar da labarinnan wa MARYAM
SHUIBU DANKAMA(ummu zaemah). Kinfi
karfin yar uwa agareni nagode miki Allah
yabar zumunci

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment