Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da zafin nama yace rahma tashi
muyafi jos sadiq yayi accident ankaishi gun,
salati tafarayi tamike dawuro. Wayanshi
yaciro yakira antyn sadiq wato [6/4, 6:52
PM] Adda bena: 4⃣6⃣BAR RAINA ALLURA
KARFE CE NA BENAXIR OMAR Step
mothernshi nafisat don yasan mamanshi
nada hawan jini kar hankalinta yatashi,
yamata bayani salati itama tayi tareda cewa
gasunan zuwa, ramlat tashigo kenan taga
rahma na kuka dama momy taje aiki, kawai
shiga motan sukayi bawanda yayi tunanin
kuhayla sai jos. Rahma kam kuka take wiwi,
tana ambaton sunan Allah, ya Allah katashi
kafadun yaah sadiq ya Allah kataimaka yah
Allah, haidar dake tukin duk yaji jikinshi yayi
sanyi bashiri yace cikin tsawa kimana shiru
da Allah mutuwa akacemiki yayi ne kome?
Tafiya suke anma gani take kaman baa sauri
shikanshi haidar din gani yake kaman bazasu
isaba, cikin minti 30 suka shiga jos asibitin
suka wuce , inda aka gwada musu inda yake
, emergency, suka tsaya cirko cirko mutumin
daya kawoshi yamusu bayanin abunda
yafaru sannan yamisu kwatancen inda
hatsarin yakasance yakuma mika musu
wallet din, rahma kam alwala tayi tazota
fara sallah, adaidai lokacin su nafisa suka
karaso, bata gayawa momyn sadiq ba tadai
kawota ne kawai, momy naganewa tafadi
agurin dama tace tun safe takejin wani iri,
itama agun aka bata gado, likitan nafitowa
yace yana neman dan uwansa kasancewar
haidar shine namiji agun, yajashi suka shiga
ciki yace kayi hakuri, duk iya kokarinmu mu
ceceshi yasamu mummunan buguwa, which
caused instant dead, Allah yajikanshi kuyi
hakuri, tunda haidar yake baitaba fuskantar
tashin hankalin dayake ba, tsayawa yayi
cirkum can sai ya isa kan sadiq yana cewa
haba abokina mutuwa? Noo a a
bangayamaka abunda nake boye maka ba?
Abokina kamutu da hakkinka akaina?
Innalilahi wainna ilaihi rajiun rahma ce
tashigo dakin salati sai maimaitawa take
nafisa ma takarba, basai duk suka rudeba,
rahma kam agun tafadi,(nima benaxir
inadaga gefe ina kukan, shikenan munrasa
sadiq innalilahi)f likitan ne yajasu haidar
waje, sannan nurses suka dauke rahma aka
bata gado suma tayi dama, hajiya kuwa
bawanda ma yaje gunta don duk cikinsu
kowa nacikin tashin hankali balle asan
mezaace mata tabi tadamu akaita taga
danta, gashi duk jikinsa ya kwarzane jini ya
babbatashi, kuhayla ce takira rahma, cikin
kuka rahma tadauka tareda cewa
munrasashi , kuhayla yah sadiq yarasu,
[6/5, 9:41 PM] Adda bena: 4 7 BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Kuhayla abun yazomata da mamaki donhaka
saitace wani yah sadiq fa, yanzu muka gama
waya dashi, jin rahma na kuka yasa gabanta
ya tsinke yafadi, wayan tasake hannunta duk
yafara bari tajuya tana kallon inna idonta
duk yacika da hawaye, sannan tace inna
kitaimaka min, yah sadiq ne babu! Yatafi fa,
inna mikewa tayi tana salati sannan tace ke
banson haukan banza, kigayamin gaskiya
meke faruwa, waya mutu? Wani sadiq din, ta
durkusa hannunta na kai kuka take sosai,
tayi iya kokarinta taga tadaure don karta yi
kuka tana tuni da hanin yiwa mamaci kuka,
wayance takara kara tadauka alokacin
rahma tace gamunan dawowa da gawansa,
nana, zatazo tadaukeki kuje gydansu kafin
muzo, hijabinta tadauko tarike hannu
tagagara zama gani take kaman wasane, yah
sadiq din? Ya ilaihi, cikin minti sha biyar
saiga nana tana zuwa takira wayan kuhayla
tana dauka tamata kwatancen gydan, data
iso motan kawai tashiga ba nanan bace take
tuki sai alokacin talura da ita kanwar sadiq
ce, itama tana gsu daga gombe ta karaso,
bawanda yayi magana sai kukan dasuka
rinkayi a motan, harsuka isa sannan suka
shige gydan, gydan acike tam mutane
sunfara zaman makoki [6/5, 9:57 PM] Adda
bena: 4 8 BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA
BENAXIR OMARY Acan jos kuma, hajiya
tadamu anuna mata sadiq, rahma tana
zaune agefen gadon da aka bata duk tana
tunani tarasa meyake damunta, takara dauka
takira kuhayla sannan tace kun isa? Muma
gamunan zuwa, tana kashewa tamike dakyar
abun duniya duk yadameta salati take tayi
aranta, hajiya nazaune tasameta alokacin
haydar da nafisa sungama magana da dr.
Yayi sighn yayi komi anbada gawan, sannan
akasa a motan gawan da haidar yakarbo,
alokacin rahma taja hajiya suka fice sukayi
mota, acewarta an canjawa sadiq asibiti
lokacin datake bacci,dahaka sukaja ta
tashiga mota sai addua takeyi duk jikinta
yayi sanyi, taji ajikinta wani abu yafaru da
dan nata, rahma ta jingina ta, dama motarsu
daya,nafisa kuma suna baya, har suka isa
bauchi hajiya dai batace komi ba, tana
saurarone itakam taga ikon Allah, tana
zaune motoccin suka shiga gyda motocci
uku biyu nasu daya na gawa, tana bude
kofan taga motan bayantan na gawa, gagara
tsayuwa tayi, don dama basu bari taga
moton ba, rahma ta tallafota, alokacin duk
mutanen dake gurin sautin kukansu yakaru,
(kunsan abunku da gydan rasuwa, taron
mata), hajiya karshe daukanta akayi aka
shiga da ita ciki, ruwa aka watsa mata don
tsuma tayi anan tafara salati, salatinnan
saiyi take. Yayinda kuhayla kukan yaci
karfinta duk kokarinta nakartayi kuka
tagagara, hannunta tasa abaki tacija dakarfi
, gyda dai babu mai rarrashin kuja, tashin
hankalin da rahma tashiga ko kuhayla bata
shiga ba, Allah sarki baiwar Allah tayi
nadaman rashin gayawa sadiq tana sonsa,
tafi shekara uku tana kiwon sonsa, tana jira
yafurta mata anma sadiq bai furtaba [6/5,
10:09 PM] Adda bena: 4 9 BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Karshema sai gani tayi yafara neman
kuhayla anma haka tadaure ranta, tacije don
kar yagane, bata taba gwadawa kuhayla ba,
duk tana kyautatawa kuhayla saboda sadiq
yaji dadi, tayimishi sadaukar so, anma Allah
baiyi ranan da zata furta ba, kuhayla kuwa
dama can ba sonsa take sosaiba, anma sun
shaku, akwai wani girma da daraja na
musamman da sadiq yakedashi agunta
bazata taba mantawa ba, haidar kuwa on
the other hand duk gani yake he is at fault.
Yana ganin he owe sadiq an apology, yaso
yafadamishi abunda yayi, ji yayi yakara
tsanan kuhayla, duk rashin gaskiyansa gani
yake ita tasashi ya aikata abunda yayi,
yanzu sadiq yabar mishi duniyan, Ahakadai
kullum ake zaman makoki inna ma taje sau
uku sannan tahakura kuhayla sai dare suke
tafiya dasu rahama, duk tabi ta lallace
gwara ita akan rahma wacce abinci mai
kyau bataciba tunda sadiq yarasu rayuwanta
yadawo jagwal batajin dadi ko kadan, duk
wannan lokacin har anfara lectures anma
duk basu zuwa Ananne rahma tace kuhayla
to ki samu ko note nawata kina snapping
hoto kina karantawa tunda bakida time din
rubutu, ko ta whatsapp ne. Kuhayla tace taf
ai anan akeyinta duk wayoyin nan bawanda
na iya dannawa, nadai iya amsa kira nima
nakira, msg ma dakyar nakoya, bayannan sai
sa caji saidai zanxo nazauna ki koyamin,
dahaka suka rabu
[6/8, 6:31 PM] Adda bena: BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR
Bayan sadaqan bakwai shine hajiyan sadiq
tace suyi hakuri dazuwa hakannan, sufara
zuwa makaranta, aranan zaemah ta diro
garin, dama haidar yace kar agayamata
rasuwan tunda tana exams, kuma alokacin
duk takashe wayanta, balle tahau whatsapp
din zamani taga rasuwan, kuma kaman
hadin baki bawanda yayi azancin kiranta
yamata taaziya. Randa tadawo tashigo gyda
kenan bayan tayi wanka taci abinci takira
haidar yashigo gyda suna hira alokacin take
tambayansa inasu sadiq da kuhayla, shiru
taga yayi,sannan yace sadiq fa Allah yamasa
rasuwa yau sadaqan bakwai, ji tayi abun
yazo mata daga sama, antaba fadan rasuwa
haka? Taja tsaki kai naga alama so kake
sadiq yamutu don kasamu ka samu kuhayla
ko? Kabi ka munafunce bawan Allah kayi kib
kib dakai, toh gwara ma kasa aranka sadiq
nanan wanda yafi karfi shizai kwashi
kuhayla, ganin tanata magana baice uffan
ba, yasa tadan tsagaita tareda cewa meye
kawani shiru? Hawaye taga sunzubo a
idonsa, a duniya idan akwai abinda ke daga
mata hankali shine taga haidar acikin
damuwa, tace lafiya meya faru? Namaka
wani abunne? Alokacin taga ummanta zata
wuce, tareda cewa ke tunda kin dawo ai
saikije kimisu taaziya, taso muje, haidar zo
ka kaimu, yamike baice komi ba, saitace
umma wakuma yarasu? Sai tayi gim tace
yayan naki bai cemiki sadiq yarasu bane?
Rike kirjinta tayi dakarfi don ji tayi ya
soketa, tadan dafa bango tahau salati
innalilahi wainnailaihi rajiun, yah sadiq?
Saikuma kalmomin data furta mintoti kadan
da suka wuce suka fara dawo mata, gabanta
ya tsinke yafadi dam, sai ta dan zauna,
umma kawai tawuve motan alokacin yashiga
yakunna ganin zasu tafi su barta yasa tayi
sauri tamike tashige motan [6/8, 7:02 PM]
Adda bena: BAR RAINA ALLURA KARFE
CE NA BENAXIR OMAR Tana zaune anma
tarasa meke mata dadi, idonta duk kafewa
yayi, dama asalinta bamai kuka dawuribane,
zuciyanta ne yafara mata zafi salati tafarayi
a hankali, hannunta na gamke suna tafiya
ummanta talura da halin data shiga saitace,
nifa karki faramin wannan mazarin naki, kiyi
hakuri muje mudawo, anma inaa zaemah
bata sauraro hankalinta duk baya gurin, suna
karasawa mutane daidai ne alokacin
anwatse umma tafita tashige gydan zaemah
tana zaune bata fitaba batace komi ba,
haidar shikanshi hankalinshi atashe yake
kalmomin da zaemah tafada mishi duk suna
dawo mishi akanshi, “”naga alama so kakeyi
sadiq yamutu don kasamu kuhayla, kabi ka
munafunce bawan Allah kayi kib kib dakai,
toh gwara ma kasa aranka sadiq nanan
wanda yafi karfi shizai kwashi kuhayla,”””
maganan sai yawo take masa yarasa
yazaiyi, rike kansa yayi gefen kansa tana
mummunan sarawa, dakyar yabude walleta
dinshi yadauko wasu kwaya guda biyu yasha
da ruwan faro dake gefensa sannan yadan
rusuna, har lokacin maganan namasa yawo,
zaemah tassmu ta daidaita hankakinta tafito
daga motan simi simi tanufi cikin gydan,
tana shiga ta tarar dasu umman da hajiyan
sadiq suna zaune hajiyan sadiq sanye da
hijabi tarike carbi a hannunta, [6/8, 7:14 PM]
Adda bena: BAR RAINA ALLURA KARFE
CE NA BENAXIR OMAR Jikin hajiya ta je
tajingine hawaye zafafa suka zubo mata,
tace hajiya sadiq yatafi, dama hajiya kaman
jira tske tuni dan hawayen dake makale suka
fito ringim a fuskanta, itama tafara kukan,
ainan da nan kuka yadawo sabo, zaeman
nayi, hajiya nayi,umma nayi ga sauran dangi
suma suka farayi, babu mai rarrashin wani,
bayan sungama kukan ne, hajiya taja
zaemah suka shiga daki hajiya tace zaemah
jikina yana bani sadiq yasan zai hadu da
kaddara, don dazai tafi yazo yasamen yace
“hajiya zantafi kuma nabada amanan
kuhayla agurin haidar da zaemah, nasan
haidar yaki karbane saboda dalilansa, anma
ga wannan wasikan kibawa zaemah idan
tadawo” hajiya ta share guntun hawayen
dake fuskanta sannan tace wlh zaemah
harnake cemasa yaushe yasam dawowanki?
Bagwara yatura miki ta wayaba? Tunda
kuna abun zamanin nan whatsapp, anma
yace shi nabarshi ahaka kawai nabaki, babu
wanda yabude donhaka gashi ahannunki kije
gyda kinutsu ki karanta, idan tayi kama da
wasiya kizo kifadamin asamu acika masa
burinsa, zaemah sai kukka yakaru ido shar
shar tagagara yin shiru, yanzu duk saitaji
zuciyanta ya karaya, gabanta yayi
mummunan fadi, tarike envelope din
ahannunta tafice daga dakin, awaje tasamu
har ummanta tashige mota donhaka taje
tashiga suka wuce, haidar na ajiyesu yawuce
bai kula zaemah ba dan har lokacin
magananta suna masa ciwo itama bata
damuba duk ta kagu taga ta isa gyda don
tabude wannan takardan [6/8, 7:41 PM]
Adda bena: BAR RAINA ALLURA KARFE
CE NA BENAXIR OMAR Tana isa tashige
dakinta tarufo kofan daki ta durkusa agaban
italian bed din da mahaifinta yazuba mata a
dankareren dakin kamar bazatayi aureba,
taga full scaf ne saida gabanta yafadi
wannan menene takunsa?tana budewa
tafara karantawa kamar haka “Salamu
alaikum zaemah Dafatan kina lafiya?
Kindawo lafiya? Zakiyi mamakin meyasa
nace hajiya tabari saikin dawo ban turamiki
tun kina canba, toh kinsan karatun shekara
dayane, anma gani nake kaman shekara
goma, zaemah kimin alfarma wanda babu
dan adam din dazaimin saike, zaemah nasan
haidar nason kuhayla, yana boyemin ne
saboda kar raina yabaci, sannan yana
boyemin ne don kar abokantakanmu ya
lalace, anma zaemah kinsan wani abu?
Kinmanta tun muna yara idan aka siyo mana
abu haidar yakan tsani abun ? Saidaga baya
yafaraso? Kintuna lokacin da akace haidar
yakarbi jaka blue da umma tasiyo mana? Ya
tsani jakan har kuka saidayayi? Daga baya
yazo yana balain son jakan? Kintuna lokacin
dakuka hadu dashi? A islamiya? Ya tsaneki?
Bayason wani abu yahadaki dashi? Anma
daga baya fa? Har iyaye sunfara zumunci a
tsakaninsu saboda kaunar da shakuwar
dakukayi, toh zaemah banmanta ba, haidar
tunda mukaje nadauki kuhayla nadauketa da
niyyan idan na ajiyeta bazan kara komawa
ba, anma yadda ya tsaneta yasani kokonto
nayi tunanin zaicigaba da tsananta duk
randa yaganta har yazo yafara sonta, toh
kuma ahalin danaganta nasan idan bamu
nemi hanya ba lallacewa zatayi, sanadin
haidar yasa nadauki nauyin kowani rana
nake zuwa nake kulawa da ita nabata abun
bukata don kartashiga halin da yayarta
takeson sakata
BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA
BENAXIR OMAR Nayita kulawa da ita ina
janyo haidar anma yana kara gwadamin
tsananta , baitaba tsanar ya mace kamar
yadda ya tsani kuhayla ba, hakan yabani
tabbacin zaisota har kololuwar rayuwarsa,
duk abinda nayiwa kuhayla bantaba sonta
ba, nadai shaku da ita, nayi hakanne don
nasamu haidar yacanja, toh alhamdulilah
kafin nabar garin, naga yafara taimakawa,
baiyi tunanin nasan cewa shi yagyra musu
gyda ba, kuma bangwada mishi ba, nayi
hanyoyi na duk banganeba anma wataarana
nashigo dakinsa naga files dakomi harda
hotunan kuhayla hakan yatabbatar min
dacewa lallai kuhayla tafara shiga ransa as
expected. Banyi niyyan kara masters ba,
anma nayi hakkanne don natafi nabashi guri
domin yashaku da ita, naje don nabashi
amana amma yaki karba dama nasan bazai
karba ba domin yana tsoron kar nagane
yana sonta, anma nakiraki nabaki , donhaka
natafi ne don nasamu su sasanta kansu
kafin nadawo, inyaso sai na bayyana
gaskiya, inaso kitaimaka kihadasu su
sasanta kansu, inason kuhayla da haidar
domin kuhayla macece iya mace, haidar
kuma ayadda yakeda zaben mace itace
zatayi maganinsa, ni from day 1 rahma
nakeso anma haidar yahana, yagwadamin
wataran zan iya bata mata rai, zai shafi
abokantakanmu baiyadda zan iya kula da
rAhma ba, kum nasan rahma ma tana sona,
donhaka kisamu plx kimin hanya kisamata
ido karwani yazo ya kwacemin ita, i love her
loads of bunch, to the moon and back ,
donhaka zaemah my trusted fund, kitaimaka,
kicika min alkawarina, natafi anmafa
zandawo soon so kisamu kicika alkawari
kafin nadawo, Ur frnd truly sadiq Rike papern
tayi tafara wani zazzafan kuka, kuka tayi
sosai wanda tunda take a iya wayonta bata
taba wannan kukan ba, tayi kuka sosai har
kanta yafara ciwo, aranta tarike alkawari
tare da cewa yah sadiq namaka alkawari
insha Allah kuhayla zata auri haidar
Abinda Aka Gasa Shi Yaga Wuta 13
3 days ago
Abinda Aka Gasa Shi Yaga Wuta 12
3 days ago
Abinda Aka Gasa Shi Yaga Wuta 11
1 week ago
Abinda Aka Gasa Shi Yaga Wuta 13
3 days ago
Abinda Aka Gasa Shi Yaga Wuta 12
3 days ago
Abinda Aka Gasa Shi Yaga Wuta 11
1 week ago
Share this on WhatsApp
Share this on WhatsApp
FE CE NA
BENAXIR OMAR Insha Allah babu wanda zai
nemeta bayan haidar. Duk taurin kan haidar
zan san yadda kuhayla zata juyashi, ta dauki
papern ta nannade tamayar cikin envelope
tabude safe dinta sannan tasaka tamayar ta
rufe, wanka tashiga ta kwarama kanta
ruwan zafi taji dadin jikinta, wayanta
tadauko tadanna numban kuhayla tana
daukawa tayi sallama wacece? Zaemah ce
kuna ina? Tace lahhh anty zaemah yi hakuri
bansan ke bace,ina gyda tace ohk tom
ganinan zuwa, tana kashewa tasako dogon
rigan abaya ita yanzu saka atamfa nabata
wahala duk kayanta yawanci abaya ne, tana
sakawa tarufo fuskanta da bakin glass
sannan tafito rike da jaksnta hermes birkins,
tace umma barinje gurin kuhayla nadawo,
tace toh kigayda innarta, kasancewar
sunsaba agydan rasuwa, tana fitowa tashige
mota anguwansu kuhayla tanufa, aikuwa
tana isa tashige cikin gate din, maigadi yana
rufowa yace hajiya sannu hannu tadaga
masa tashige ciki kuhayla na falo tashigo
dagudu ta rungumeta tareda cewa oyoyo
anty, zaemah tace sakeni barni, bayan
tsabar bakin hali ace sadiq yafadi yamutu
acikin ku bawanda zai iya kirana
yagayamin? Kuhayla tace lahh anty wlh tlh
yaa haidar ne yace karkowa yafadamiki, yace
kina karatu kar hankalinki ya karkata, tasan
bakaramin taimakonta haidar yayiba don da
anfadamata bazata karasa exams dinba zata
dawo, donhaka tace Allah yajikanshi har
lokacin kirjinta na bugawa, taana zaune
kuhayla tayi shiru tace meye?,kekuma tsoron
haidar din kikeji? Don kawai yace kar afada
saiki yi shiru? Kuhayla tabude baki laaa wlh
ina tsoronsa wannan mareni zaiyi inna masa
rashin hankali shiyasa nake jan girmana,
zaemah taja tsaki tsiya dai, ya makarantan?
Tace lafiya kalao, sai yau muka fara zuwa, ni
duk wahala ma wlh, donma rahama na
taimakona, tace ae kam, yanzu ina inna?
Tana ciki muje, sukaje ciki zaemah tagayda
inna , inna tamata murnan gama makaranta
dakuma zama cikakkiyar likita takuma kara
mata taaziya nan ma dakyar tamike don
zuciyanta yayi nauyi yanzu burinta taga
andaura auren kuhayla da haidar inbahakaba
dutsen datakeji yana mursusu azuciyanta
bazai daina damunta ba, anantacewa inna
kuhayla zata rakata kasuwa inna tace
bakomi, tana fitowa saiga kuhayla tasanyo
hijabo har kasa. Irin na malaman islamiyan
nan, zaemah tace ina zuwa? Islamiya? Tace
habawa anty kasuwa kikace narakaki fa, tace
ahto naga kinsanyomin kayan islamiya ne,
alhali ni kayan aiki zamuje siyowa, tabude
booth dinta saiga wani hijabi fari mai kyau
mai hannu tace zurma wannan don bazaki
bini da wancan ba, tana sakawa tace toh
suna shiga kwayan zaemah yafara kara
takashe wayan kuhayla tace meyasa? Tace
saboda filin yaki zamu shiga kuma kinsan
duk wanda zaishiga filin yaki dole yasiyo
kayan aiki, donhaka kasuwa muka nufa
[6/9, 8:17 PM] Adda bena: BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Itadai
kuhayla shiru tayi tana jira taji wani kasuwa
aka nufa da ita, central suka nufa. Tashiga
da ita suka jido abaya dakuma inner wears,
turaruka da takalmi itadai kuhayla kallo
takeyi zaemah tagama diba, suka wuce
shagari tabada dinkin na dinki sannan tace
muje gyda, suna isa gyda bata fito da kayan
ba tace mushiga suna shiga ta isa gun inna
ta durkusa har kasa, tace inna nazo neman
alfarma agunki inna tace mekenan yar nan?
Tace inaso kuhayla ko sati biyu kibarta tayi
aguna ko wata daya, inna inaso incika wani
alkwari dana dauka wa yah sadiq kafin
yarasu kitaimaka incika masa, ko zan samu
nutsuwa, inna tayi shiru duk da bata tambayi
menene ba tasan alkawarin ba karami bane
donhaka tace toh badamuwa, ana don Allah
zaemah ina tsoro kinga marainiya ce karki
dandana mata dadin duniya tazo tasaka
ranta akai, inaso kullum ta tuna daga inda
tafito, zaemah tace wlh inna kuhayla bahaka
takeba yarkice kinsanta donhaka kiyadda
dani insha Allah babu abinda zaifaru kiyadda
dani, tana ficewa tace wa inna tattaro kayan
dakikasan suna da muhimmanci banda
kayan sawa, kuhayla taje tadauka chargernta
sannan tazo gun inna tare dacewa inna
metace miki? Wlh inna bansaniba bani
naroketa ba, inna tacec aiban tambayeki ba
kawai kije kikuma kama kanki karki kuskura
kimanta daga inda kika fito [6/9, 8:57 PM]
Adda bena: BAR RAINA ALLURA KARFE
CE NA BENAXIR OMAR gydansu zaemah
suka nufa kuhayla dai batace komi ba a
motan, babu tunanin dabatayi ba amma
zaemah taki furta mata komi balle tagane
metake nufi tadaukota takawota nan, suna
shiga makeken gydan zaemah takira masu
aiki biyu suka tattare kayan data siyo
tabude wani daki tace sushiga dashi, dakin
ta ne ananma kuhayla tayita zare ido tana
mamakin kayan dakin, sai wani plasma acan
gefe da kujeru alamun babban dakine aka
rabe gefe aka mayar mata dashi falo,
kujerunta masu kyau sai can kuma wani
table ne da kujera laptop ne akan gurin, suna
shiga zaemah ta tattare komi kayan abayan
tahau sama ta dauko wani babban akwati
ssnnan ta sauke akasa tazuba kayan abayan
sannan turaruka ta daura akan dressing
mirror. Tajera takalmomin ma a shoe racker,
sannan tace zauna kiji abinda zance Kuhayla
tazauna agefen gadon dataji laushi sosai,
tazauna dakyau sannan zaemah tafara
dacewa “Na tambayo inna kizauna ananne,
saboda wasu dalilai karki damu kisan dalili,
but nadai gayamiki gona zakije toh tunda
munsiyo kayan aiki saimufara aiki ko, ?
Yanzu kullum zakina ganin aikin daga gobe
zamu fara, nan dakin zamu zauna nidake,
kisake ranki nagayawa umma zandaukoki
kike kugaysa , kuhayla tafice don gayshe da
umma. Yayinda zaemah tashiga bandaki tayi
wanka sannan tazauna akan sallaya tayi
sallah taroki Allah ya gafarcewa sadiq,
tanayi hawaye na zuba a idonta, taroki Allah
yabata saan cika alkawarin data dauka,
dakuma cikawa sadiq burinshi, tana idarwa
saiga iphone din kuhayla na kara tana
dubawa taga rahama ce tadauka acan kuma
rahma tace lafiya yau shiru? Gobe kishirya
dawuri fa muwuce, zaemah tace tana gurina
karki damu zanna kawota, rahaama tace
awh anty yakike? Suka gaggaysa dai,
rahama tace anty yah haidar fa inaga kaman
ba lafiya ba, wlh yadawo duk kaman mai
zazzabi ko zaki kirashi kiji, zaemah tace
badamuwa karkidamu zankirashi, tana
kashewa tayi tunani lalle kalmominta ne
suka masa ciwo donhaka saita danna waya
takirashi har wayan tagama ringing
baidauka ba, donhaka saita share kawai
Haidar kuwa yana kwance kansa ciwo yake
sosai, yarasa ina zaisa kansa, yasha
maganin anma kai kam har lokacin, yana
ganin wayan zaemah yayi tunanin karya
dauka taji muryanshi zata gane meke
damunsa, donhaka yaki dauka , haka kawai
tunanin sadiq yadamesa , hawaye zafafa
suka kwaro masa, indai yatuna sadiq sai
gabanshi yafadi, saikuma yafara tunanin
kuhalya, yakamata yashare yarinyan, saboda
idan abokinsa na nan bazaiji dadin cewa
yana tunanin masa budurwa ba, donhaka,
mikewa yayi yadauro alwala yafara sallah
yana rokon Allah kar kiyayyen dayakeyi
yadawo so, don kar yaci amanan abokinsa,
yana kuka yana share hawaye yana cewa
Allah ya ceceshi yakuma ji kanshi, ji yayi ya
tsani kansa, lallai aganinshi aure yaharamta
tsakaninsa da kuhayla tunda ko sadiq na
raye bazai taba aurenta ba,
[6/9, 9:05 PM] Adda bena: BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Ya na
idarwa yabi yakwanta dahaka bacci mai
nauyi tadaukeshi Zaemah ce ta tashi kuhayla
tashi kishiga wanka tunda kikayi asuba kin
mike kin kwanta agurin, kuhayla tamike
zaemah tamiko mata wani sabulu avon, tace
kina wanka da wannan daga yau, tana shiga
kafin tafito zaemah tafito mata da wani riga
da sket na atamfa exclusive. Baki da. Launin
ja sannan da gyale baki tadauko takalmi ja
da jaka ja shima dukka na vincci , sai black
dankunne, masu kyau da agogo azurfa mai
kyau, kuhayla nafitowa tazaunar da ita
agaban mirror tace shafa mai shima avon
ne, tashafa powder sleek, tadauko red lips
mac tabata tasa sannan tace ungo wannan
janbakin sashi ajakanki a matsayinki na
mace karki rabu da janbaki da turare, tabata
kayan tasa da inner wears all red, sannan
tabata turare oud sharqiya, sannan ta shafa
body spray tace tsaya naganki da kyau,
saidatayi grading dinta ta gyra mata gyalen
tareda cewa kisa gyalen haka. Yafi aji anfi
kuma ganin mutuncinki [6/9, 9:17 PM] Adda
bena: BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA
BENAXIR OMAR Kuhayla tadanyi murmushi
wanda kyanta duk ya bayyana, bata taba
fitowa haka da gyale tayi daras da itaba sai
ranan donhaka taji dadi sosai itakanta tasan
tayi kyau, gashi zaemah tadaura mata
dankwalin irin yanmatan zamani, yayi fanka
takarshe. Zaemah hijabi tadauka sannan taja
mukullin mota, muje ki karya kigayda umma
muwuce, suka isa falo, anshirya dinning tsaf
ummace akai tana cin abinci sannan suka
gayaheta suka zauna suma, zaemah sai
surutu take, umma nikam ina yaah yusuf
(yayanta wanda suke uwa daya uba daya)
umma tace kema kinsan yau kintashi dawuri
baifito ba tukun suka karya da soyayyen
dankali da kwai sai tea, zaemah tajawota
suka fito inda suka shige motan fuuu tajasu
sai atbu, alokacin rahma takirata tareda
cewa kina ina? Kuhayla tace kofar skul of
science. Toh nima ganinan zuwa takashe
wayan. Suna isa gun kuhayla tasauka
sannan tace kijira rahama tazo ku gaysa
mana! Zaemah tace inbatayi sauriba tafiyata
zanyi, kuhayla na tsaye rike da jakanta
wanda ta tusa wayoyinta da bironta aciki,
tana kallon zaema suna dan magana
alokacin saiga wata benz tadanno, motan
baki ne tasha tint, zaema tace ga rahaman
can, kuhayla tace laaa yakikaganeta? Tayi
murmushi kawai domin tasan haidar ne a
motan yakawo rahma, rahma tafito tana
tahowa itama kuhayla tafara isa gunta
runguman juna sukayi rahma tace woow, u r
lukn soo btfl, ohh emm gee kiganki? Kuhayla
sai murmushi take dimple din fuskanta ya
dada bayyana, zaemah kuwa hankalinta
nakan motan tabbas tasan yatsaya kallon
kuhayla ne donhaka itama saita tsaya kawai
taga ikon Allah [6/9, 9:26 PM] Adda bena:
BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA
BENAXIR OMAR haidar kuwa yana daga
zaune ya tsaya yana mamaki kuhayla ce
haka? Ya ilaihi salam dubi yadda take haska
gurin gaba daya? Yaah masha Allah! Sai
maimaitawa yake duk tunaninsa baya gane
meyakeyiba , doguwa ce , yar tarwada tana
da dan haske dai, abunda yafi burgeshi da
ita shine manyan idanunta dakuma karamin
bakinta wanda akwai wushiryanta aciki tana
da kiran kalangu wanda hausawanmu
kecewa coca cola shape, domin macece iya
mace, ga sajen gefen fuskanta yazubo yadda
shiyafi dagawa maza hankali yake janyosu
gareta balle inmuka gangaro kan idanu, toh
nidai benaxir barinyi shiru haka ta isa, shi
baitafi ba shi ya tsaya, haka zalika itama
zaemah taki tafiya sai addua taje aranta.
Don motan tint ne bazata sami daman ganin
wake cikiba anma tanada tabbacin ae lallai
kallon kuhayla yake, sukuwa karasowa gun
zaemah sukayi tasauke glass din motan
suka gaysa sannan tamayar tarufe, suka
shige dept dinsu, ahankali yaja motan zaema
tabishi abay suk fita daga akuk dun, sannan
ya mata sighnal ta tsaya, fitowa yayi sanye
yake da farar tshirt da wando jeans yatoshe
idonsa da glass donkar zaemah taganw halin
dayake ciki bude masa motan tayi, yashiga
sannan suka gaysa, anan tabashi hakurin
kalmominta yagwada mata bakomi sannan
yace kiyi hakuri, inaso infadamiki cewa
bazan iya soyayya da kuhayla ba yanzu ta
haramta agareni, donhaka ko zanmutu inaso
kimin alkawarin cewa bazaki yarda na aureta
ba,arazane tajuyo tana kallonshi
[6/10, 9:02 PM] Adda bena: 6 1 BAR RAINA
ALLURA KARFE CE NA BENAXIR OMAR Tace
kaifa kanada problem, how on earth zaka
fara wannan tunanin? Just try that mistake
and youll die regretting it. Kanason yarinyan
nan for God sake, its beta kaje kayi shawara
da zuciyanka dax ol i can say for now,
yadafa kanshi ke bazaki gane bane? Sadiq fa
ita yaso. Kuma yayi niyyan aurenta akanme
zanci amanansa? Tace yoohh toohh ai shine
ma kare hakki, tunda kasan yana sonta
kuma he was protecting her. Saika daure ka
idda masa burinsa, marry her, show her care
nd love, shine burin sadiq, kar kuhayla tayi
kuka ko regreting wani abu, kadaiyi tunani
bude kofan motan yayi sannan yafice yana
tafiya yana goge fuskansa, don gumi yahada
kanshi yayi zafi, shidai baida abunyi da
kuhayla yanzu ko zai mutu yana sonta ne
bazai auretaba, don tamkar cin amanan
sadiq ne, Kuhayla a skul tashiga lectures
anan tafita har karfe hudu sannan tajira
rahma data gama nata tashirya tsaf ta fito
tashige motan, rahma tace wlh ke ko
mikomin wayanki, ke ko dan whatsapp din
zamani bakiyi, da wani waya kikeson yi?
Kuhayla tace samsung, ta bude purse dinta
sai ta ciro card din 1500 guda biyu, ta loda
mata, sannan tayi sake sakenta, tace gashi
namiki subscription, barin fara miki
downloadn, anan ta mata downloadn
whatsapp , bbm, da instagram tabude mata
tsaf tsaf, sannan ta gwada mata yadda
akeyi, tayi inviting dinta, tasa mata pin din
ramlat, haidar, dakuma na zaemah , saina
nana, dakuma na. Yaa yusuf tace duk
wannan yan kusane namiki adyn dinsu,
saikuma mayb idan kinada frnds saiki kara,
whatsapp kuma gasu numbobin dakike dasu,
instagram zamu hadu nakarasa miki
bayaninshi, takunna motan tafara tafiya
sannan tace yakamata ki koyi mota ma wlh
muna canje atukin, har gyda suka isa ta
ajiyeta sannan tawuce Intakaita labari haidar
don ya nisanta kanshi tattarawa yayi yatafi
u.s don cigaba dawani kamfanin
mahainfinsa, [6/10, 9:18 PM] Adda bena: 6
2 BAR RAINA ALLURA KARFE CE NA
BENAXIR OMAR Yayi hakanne don ya nisanta
kanshi daga kuhayla, zaemah tana hankalce
dashi bata kara masa maganan kuhayla ba
don kar ya rainata yaga kaman cusa masa
ita ake, donko bbm dayayi accepting basu
taba magana ba, ita tsoron mishi magana
take shikuma girman kai, har whatsapp ma,
ahaka wasa wasa acikin sati uku kan
kuhayla yawaye duk wani shiga wacce ya
mace zatayi taji da kanta toh

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment