Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zai zubomai ya kalli mutumin dake kusada Mum yace "waye wanan hajara?" ahankali tace "mijina ne, mahaifin Nadeera dasu Abdallah, asalin mahaifin su" dudda yaji maganan kaman mari gawani mahaukacin kishin dayaji yanaji dannewa yayi ya gyadamata kai yanaji wani irin ciwo da kewan marigayiya Fateema yarike hanun yaranshi su Muhsin dake kusa dashi gam, wani abu ya tsayamai a makoshi, kallon kafarshi Abee yayi yace "zan prescribing wani magani asiyoma inkasha nan da 7days kafar zai warke in sha Allah" murmushi Abba kawai yamai yanajin kishin shi sosai yanadan satan kallon Mum dayaga tai wani kyau kaman ba ita ta haifi su Muhsin ba ta murmure abinta, looking fresh kaman honeywine, taci uban gold a hannu da wuya da kunne, sai walwal suke.


Sundan jima dashi sai wuraren bayan one mum da Abee da Nadeera suka tafi su Marwan da Muhsin ne kawai suka zauna da Abban a hospital sun manta da komi sunata kula da Abban, sati daya sukai a Nigeria kullum sai sunzo su gaida Abban, aiko yaji sauki sosai aka sallameshi suka mayar dashi gida kaman bashi ba, har yanzu gani yake kaman mafarkine wai Faty Zarah shi ta rasu, ga kishin Mummy dake nukurkusan shi kaman zai mutu yanda yaga Abee na tarairayanta kaman zai hadiyeta kuma gaban yara gaban kowa yake nuna mata so babbamci balarabe kenan, kishin dayake ji har yawuce misali danhar yaran saida suka lura. Satinsu biyu suka tattara suka koma Muhsin da Ahmad stay back dashi, da kyar suka samoma Abba wata bazawara da mijinta ya mutu yaranta hudu sukamai aure bayan bikin da kwana uku sukabar kasar dan komawa bakin aikisu, baitaba sanin amfanin Mum ba sai yanzu, he regretted abubuwan daya mata abaya, ko kadan bayajin dadin bazawaran nan dudda zatai Mum a shekaru ko fima amma tasaki jiki dayawa, yanzu yagane Mum is special, hakadai rayuwan tacigaba yace a matar tadauko yaranta zai kulamata dasu aiko taji dadi ta kwasosu dan ance bazai kara haihuwaba, ahaka rayuwan tacigaba da tafiya.

Bayan wata biyar da dawowan su Nadeera ta haifo kyaykyawan baby girl da suka sama suna Jawaheer, ta tafi wanka gida wurin Mum aikuwa da kyar Marwan yakoma eygpt bakin aiki, Mum da Abee dakuma su Muhsin suka cigaba da kula da Princess da little princess kuma yarinya son kowa kin wanda yarasa, watansu uku Baban su yadawo nan Abee yatasa gaba dasu Muhsin suka tafi Nigeria wurin Abba daganan Abba yakira kwamissiona akaje neman auren Muhsin da Ahmad nanfa akasa rana wata uku uku suka dawo.

Wuraren 9 Mum ta shigo dakin Nadeera rike da jawaheer a hannu, zama tai kusa da Nadeera dataci gayu sosai tace "bata nono kibani ita kije ki kaima Abban ta abinci tundazu yadawo baici abinci ba" murmushi tayi ta karbeta ita kanta tai missing Marwan sosai nonon tabata takoshi tai bacci ma dan yarinyar batada rigima Mum ta karbeta tajuya zata fita tace "abinci nakan tray Gwen tahada komi" tafice tashi tayi takara feshe kanta da turare sanan ta yafa mayafi kan hadadden kayan tawuce tafita, daukan abinci tayi tai hanyar part dinshi tura kofan tayi ta shiga dayar sallama yana zaune a falon kallo daya yamata ya dauke kai dudda he's dying to see her, mayar da kofan tayi ta rufe sanan ta karasa gabanshi taja center table tadaura tray akai, tana kallon fuskarshi ahankali tace "Zauj zokaci abinci, Mum tace bakaci abinci ba tunda kuka dawoba" dauke kai yayi yamike tsaye yace "am not eating ki kwashe abincin kikai waje and close my door" yay hanyar bedroom, shiru tayi tabi bayanshi da kallo fushi yake dan bataso tamai oyoyo ba ita kuma kunya takeji agaban su Mum, binshi tayi ta shiga bedroom din da sauri amma ya shiga bathroom dan tanaji karan saukan ruwa alamun wanka yake, zama tayi tana jiran shi harta fara gyangyadi taji yabude kofa yafito da sauri ta tashi ta rungumoshi ta baya, murmushi tayi tace "sorry luv, haba my Zauj, My everything my happiness, menayi kake fushi dani kasan banison fushinka ko, okay am sorry my baby boy, kaga" takama ears dinta dan kallonta yayi ta turo baki kaman zatai kuka tace "sorryyyy" dan murmushi yayi da gudu tai tsalle ta dane jikinshi tace "I know how to make you happy, nima I miss you, let's make luv Zauj, bari nadan saka kuka yau my cry cry husby" dariya yayi yawani irin jefata kan gado yana warware bathrobe din jikinshi yace "okay zamuga who will cry and pee yau, rabona dake 4months babu kwana uku, my Lord I've tried fa, Allah saina fanshi ranakun" fadawa yayi kanta tasaki dan kara. "wash Zauj please i want it slow and easy" , da sauri yace "fast and crazy, I want it fast and crazy" bakinshi ya daura kan kunenta murya chan kasa yace "just pray yau bazan bulaki ba Sugarlips, I've missed you badly wife, I love you so much" ahankali tace "and I love you more my Zauj, nabaka kaina yau, screw me to your content My Mask Man, my boyayyen mutun, my guardian angel, My Marwan my Man, idan banso kaba wetin I gain? I love you so so so much my autan maza, all maza are fake you are the original one my miji, my strong man mai sani pee, the best screwer, the best kisser, the best f*cker, please f*ck my brains out na yarda, wayyo I want you badly BM" kiss ya shiga yimata passionately dan kalaman ta sun haukatashi.


End!!!


Alhamdulillah, anan nakawo karshen _BOYAYYEN MUTUN_ , saikun jini a littafina na gaba mai suna _IN BANI..._ wanda zan fara kawo mukushi ranan asabar da yardan Allah.

To subscribe to _IN BANI novel_ Zaku turo 300 to 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment through my watsapp number 07012181461, you can also send MTN card through my watsapp number saikumin magana ta watsapp nasaku a In BANI watsapp group.

_IN BANI_ _mesmerizing heart melting, ruwa ruwa, romo romo love story ne, one of its kind, sabon Salo kaman yanda boyayyen mutum yake sabon Salo, to catch all the fun, cruise, romance and laughter dake book dinan just pay your access fee. Karku bari abaku labari_ .

And for those dasuke group din boyayyen mutum I love you all so much, and you can kindly exist the group because baida amfani yanzu.

A karshe!
Duk wacce ta karanta min boyayyen mutum batare data biya 300 access fee ba, just so you know ina binki bashi pay a lahira or pay a duniya your choice 🤷🏿‍♀

I love you all.

Aishat Muhammad M Shakur.

_BOYAYYEN MUTUN_



_Alhamdulillah am back, yau inna fara saina dire muku shi, thanks for your patient._




Shima Dr wani irin Marwan din yake at the same time yana kallon Omari da Abdallah wanda shi kadaine bai ganeshi ba yanadai kallonshine kaman yanda yaga yayyinshi na kallonshi, sosai kirjinshi ke wani irin racing, hannu yasa yacire glasses din idanunshi ya goge kwalla yasake maidawa idanunshi yana kallonsu still yakasa koda kwakwaran motsi, ahankali Marwan yatako yana wani irin kallonshi muryanshi na rawa sosai kaman zaiyi kuka yace "Abee, kaine or mafarki nake? Abeeee" yaja sunan sosai cikin wani irin yanayi na mamaki, ahankali Dr yabude hanunshi yana kallon Marwan yace "Marwann" da gudu Marwan yafada jikinshi ya kankameshi yace "Abee, Abee kaine, how did you survive? Nida Omari and Umm we all saw when they shot you, Abee na kaine" Abee da Marwan keta cewa dakuma yanda Dr yakira sunan Marwan yasa kowa ya shiga mamaki barin ma Abdallah da Nadeera, ahankali Marwan ya sakeshi jin yanda Abee yake kuka, hannu yasa ya zare glasses din idanunshi yacire ya sharemai ido sanan ya mayar mai da glasses din yana murmushi, murmushi Abee yamai yana kokarin hana kanshi hawayen yafara takawa ahankali Marwan na biye dashi ya tsaya agaban Omari dake tsaye yana kallonshi shima, ahankali yadaga hanunshi dake rawa sosai ya daura akan kafadar Omari ahankali yace "O...mar" gyadamai kai Omari yayi hawaye na gangarowa daga idanunshi kafin yafada jikin Abee da sauri yasaki kuka shima 22yrs rabonsu da iyayen su, rabonsu da mahaifin su, duk dauriyanshi kasawa yayi saida yasaki kuka, ahankali Nadeera dake kallonsu ta kalli Mum da idanunta suka ciko da kwalla tace "Mummy na dama sunsan new Dad ne?" shiru Mum tayi tana kallonta, ahankali yasaki Omari yana kallon Abdallah daya kafeshi da ido bayako kyaftawa feeling somehow yace "Abdallah" kallon Marwan Abdallah yawani irin yi irin waye wanan kuma, ahankali Marwan yace "your biological father, Abee" kallonshi Abdallah yasakeyi, itama Nadeera kafe mutumin tayi da ido jin abinda Marwan yace, ahankali ya rungumo Abdallah yace "My son, mai sunan babana, baka ganeniba ko, you were small dasuka harbeni suka tafi dani, I miss my children so much" yajuyo ya kalli Mum yace "Habibty come, they're our children, wayanda naketa baki labari, i tot I've loosed them, I thought sun kashemin suma, Habibty come" ahankali Mum ta taso tana murmushi tana goge kwallan datakeyi, sakin Abdallah yayi yariko hanunta ya nuna mata Marwan yace "he's Marwan, I called him Tufah because he's my sweet boy, he's my only brother's child, Marwan is everything to me, shi kadai nake gani naga Yayana" ya nuna mata Omari yace "he's Omar, shine my first Son, sai Abdallah" ya nuna mata Abdallah da idanunshi sukai ja yace "he's my Abdallah, he's d last although natafi nabar Mum dinsu da ciki and I always say inhar ta haifi mace abama Marwan ya aura, is a promise I made for mahaifinshi kafin yarasu cewa zan kara hada kanmu, da zumunci mu, inhar nahaifi mace zan bama Marwan" shiru yayi tears yay rolling down his cheeks, ahankali Mum ta sharemai ta matse hanunshi alamun is okay, gyadamata kai yayi kafin ahankali ya kalli yaran yace "ina Momman ku? Banganku tareba? Maiya sameta? Ina cikin dana barta dashi? Ta haihu? A ina kukasan Habibty?" bayanshi Mum ta shiga tama su Muhsin da Marwan alamun suyi shiru, ahankali ta juyo dashi yay facing kujeran da Nadeera ke zaune akai kuka take uncontrollably tunda tagane asalin baban su ne take kallonshi, sosai gabanshi yawani irin fadi daya hada ido da Nadeera dan tunda ya shigo falon sai yanzu ma yalura da ita, kallon Mum yayi zaiyi magana Mum ta girgizamai kai tace "meet your 22 year old daughter, Rahma. Matar Marwan" bakinshi na rawa sosai ya kalleta yace "Ra...Rahma...My daughter?" ya nuna kanshi, gyadamai kai Mum tayi cike da tausayinshi, kafin ta kalli Nadeera dake kuka sosai tace "come Princess, zoga mahaifinki" ahankali ta tashi kaman wacce Kwai yafashe mawa aciki ta nuna kanta kaman wata mara lafiya tace "Mummy ni? Ni? Babana? Asalin Babana? Mum banana?" ahankali Mum ta gyadamata kai, tsayawa chak tayi tana wani irin kallon Abee dako motsi bayayi sai hawayen dayake yana kallonta yakasa yarda cewa shikeda y'a haka so grown up and he sees himself a ita, ahankali Mum tace "go hug ur dad princess" da gudu tawani irin fadawa jikin Abee tana kuka sosai sukaba kowa tausayi, komawa Mum tayi zata zauna yariko hanunta, ahankali ta juyo, hada ido sukayi ahankali yamata alamun I love you da baki, da kyar ya lallashi Nadeera sanan aka zazzauna Nadeera na kusada shi ta daura kanta akan kafadar Mum dan wani irin zazzabi taji yana shirin tafiya da ita, a natse Abee yabude taron da addu'a yana mai nuna tsananin farin cikin shi na ganin yayan shi sanan ya kalli Mum yace "Habibty yaya kika sansu?" murmushi tamai tace "is a long story Habiby, amma Princess itace wacce nacema munyi adopting a Eygpt, I've told you everything about her ko" gyadamata kai yayi yace "ikon Allah kenan, Allah ya iya abubuwa exceptionally, Allah ya iya jujjuya al amura" hanunshi Mum tarike tace "but Habiby How did you survive, suncemin an harbeka, what happened after that?" dan murmushi yayi yana sake kallon yaran nashi dukan su harda su Muhsin dayake kara godema Allah da yabashi wonderful family rana daya haka, dan gyaran murya yayi yace "akwai wani babban company danake aiki dasu a Egypt, I was the company Dr alokacin, something happened, naga lokacin dasuka kashe GM din company and inada evidence din, dasuka gane inadashi shine they came for me, track me down home, naki basu so they shot me akafada, suka gama neme nemen su basu ganiba suka jani suka jefani a boot suka tafi, dasuka kai daji suka bude boot zasu yardani da sukaga am still alive sai zasu yardani babban su yace no I will be useful since am a Dr, dama they need Dr a organization dinsu, so maidani sukayi cikin mota bayan sun bugamin bindiga akai, I think munyi tafiya nakusan 1 day or so, nadai farka naga bandeji a kafadana anma cire bullet din, I really suffered a hannun terrorist group dinan, they're professionals a wurin kidnapping, killing, har bomb suna sakawa, sune wanan Mutanen dasuke kamowa nine Dr su idan sun musu rauni haka, akwai wani Muhammad dasukai kidnapping daga zuwanshi Egypt yazo wani African summit conference shine suka daukoshi and many more mutane suka jimusu rauni sosai sanan sukai demanding government ransom amount of money kafin su sakesu, with Muhd's help nida few mukai breaking out, dan suna chan suna waya da government officials mukai using dat muka sabe daga gidan cikin ikon Allah muna shigowa gari muka fadinma police, nan akaje aka kamasu akai kaisu prison akai rescue mutanen dasuka kama, bayan komi yalafa nai sallama da Muhd dazai wuce Nigeria, natafi gida but baku ba labarin ku duk inda nake tunanin zan ganku a Egypt naje baku, nafara tunani ko kuma sun kashemin kune, tunanin hakan yasa I was so depressed ganin ina shirin mutuwa yasa na tattatra abubuwan danake bukata nabar eypty nataho Canada nafara PhD dina, ina gamawa nafara aiki dasu, nakasa aure nakasa daina tunanin ku, rana daya Allah yahadani da Mummy ku" ya nuna Mum su Muhsin, yace "bantaba sanin zan kara son wataba but ina ganinta Allah ya dauramin sonta araina, I felt so connected to her, bayan series of attempt, with the help of Son, Muhsin, and My Ahmad suka shawomin kanta, she accepted me and we got married" yay maganan yana kallon Mum kana ganin Yanda yake kallon Mum kasan bakaramin so yake mataba, nanfa kowa ya shiga bada labarin bayan rabuwa, daren ranan was an emotional night ma dukansu, saida aka gama sanan aka faracin abinci kowa yana cikin tsantsan farin ciki Nadeera dai na makale jikin Mum, Mum ta zuba mata pepper soup adan bowl tasa mata spoon tace "eat Kinga kowa is eating banda ke" kallon kowa tayi kafin su hada ido da Ahmad dakecin nama ya harareta, murguda mai baki tayi da sauri yace "Mummy kinganta ko" dariya Mum tayi tace "dont mind yayanki, cinye mubar musu falon kinji my babygirl" karba tayi ahankali Abee sai kallonsu yake gwanin ban sha'awa, da kyar ta iya taci kadan ta ture abincin Marwan sai satan kallonta yake yarasa meke damunta dis days bata iyacin abinci sosai, kallon bowl din Mum tayi kafin ahankali ta daura hanunta kan wuyanta jin zafi yasa tace "bakida lafiya ne?" kaman zatai kuka tace "tun a jirgi kaina ke ciwo shine jikina yay zafi" Abee ne yace "kuje ciki tai freshen up sai nazo na dubata" tashi Mum tayi ta dagata suka wuce sama dan waigowa tayi suka hada ido da Marwan, gwalo tamai dan ko banza yau zata huta da jaraban shi sukai sama, bayan suma sun gama akai kaisu shashin su inda Marwan kasancewan shi mai mata Abee ya kaishi wani part daban sukuma su Omari duk suka tafi babban part din su Muhsin sai hira suke ga Abdallah ga Ahmad suka kusa fasa gidan da ihu dakuma gardaman kwallo, Muhsin dai saidai yay murmushi daga bayama sabewa yayi yatafi garden yaje yya waya da Firdausi shi da ayanzu they've understood each other sun gane they've fallen deeply ma each other.




Fitowa daga wanka tayi daure da towel, murmushi tama Mum tazo ta zauna agefen ta ta daura kanta kan kafadar Mum, ahankali Mum tace "tashi kisa kaya Princess kisha tea kitafi wajen mijinki" fashewa tayi da kuka kaman wata yar yarinya tace "ni anan zan kwana, kwana nawa bangan kiba, am sleeping here Mummy na" takara fashewa dawani kukan, dariya Mum tayi tace "shikenan to, ga tea kisha" karban tea tayi da kyar tasha sau biyu tana yatsine fuska tace "yana tasomin Mum kaman zanyi amai" dan murmushi ne ya subucema Mum abaki, karban tea tayi ta mika mata doguwan rigan baccinta ganin yanda take hamma, sa rigan tayi ta mayar da towel din ta ijiye sanan ta dawo ta kwanta ta daura kanta akan cinyan Mum tace "I miss you so much Mummy naa" tai maganan tana lumshe ido, kanta Mum ta shafa tana murmushi wani irin dadi takeji bana wasaba ta cigaba da shafa kannata hartai bacci takafe fatar jikinta da ido yanda tai wani irin haske tai bul bul da ita alamun mai ciki, murmushi tayi ta sauke ajiyan zuciya knocking kofa da akayi aka bude yasa ta dago kai Abee ne, murmushi yamata ya shigo ciki ya maida kofan yarufe yazo ya tsaya akan Mum yana mata massage a shoulder ta gently, murmushi Mum tayi tanadan lumshe ido tace "Habiby zoka duba Princess she's running temperature" dawowa yayi ta gefen ta ya rungumota jikinshi ahankali yana mata wani irin murmushi, kiss yama forehead dinta kafin ahankali ya kalli Nadeeran dake bacci yace "no need of that Habibty, our girl is pregnant" ware ido Mum tayi dudda dama ta zargi hakan amma saida taji wani irin mugun dadi, gyadamata kai yayi yace "munkusa zama grandparent" dariya tayi cike da kunya ta daura kanta akan kirjinshi tana kallon Nadeeran, a kunenta yamata whispering "muje mu kwanta am missing you" ahankali tace "right away" kwantar da Nadeera tayi ta ja bargo ta lullubeta yana rike da hanunta yana kallonta sonta nakara shiganshi sanan suka fita ya kashe wutan dakin suka rufo kofa suka wuce nasu dakin dan dare yayi sha biyu saura.





Kasa bacci yayi gabaki daya yakasa bacci, yasaba bacci tareda ita, duk inda yajuya saiyaji baida abin rungumowa, ganin zai mutu yasa ya zira jallabiya yafito daga part dinshi yay main cikin gidan ya tsaya a falo jin shiru gawani irin kunya dayake ji, fitowa daga kitchen Gwen tayi tana ganinshi tadan tsugunna ta gaidashi tace "do you need anything Sir" ahankali yace "please My wife" "okay tana dakinta tai bacci nataso tane?" girgiza mata kai yayi yace "no just show me the room" ahankali tace "sure" tai sama yana biye da ita har gaban dakin da Nadeera take sanan tamai sallama ta sauka kasa dan zuwa kwanciya, bude kofan yayi ya shiga, dakin duhu sai sanyin AC, jallabiyan jikinshi ya cire ya kulle kofan yakarasa jikin gadon, ahankali ya tsugunna abakin gadon yana shafa gashinta kafin yamata kiss abaki, bude ido tayi ta tashi ta zauna da Sauri kamshin turarenshi yasa tagane shine, turomai baki tayi hakan yasa yasaki dariya kasa kasa yahau gadon yajawota jikinshi yace "haba wifey, kinsan I can't sleep in baki ko" turomai baki tasake yi kissing bakin yayi murya chan kasa yace "I just wanna make you pee kadan kinji Sugarlips" kafin tai magana yahada bakinshi da nata ya moreta son ranshi duk uban kukan datakemai sanan yabarta yana mata dariya dan saida yasa tai pee din yakaita yamata wanka sanan yazo yasata bacci saida tai bacci sanan ya maida kayanshi ya lallaba yafita yakoma part dinshi sanan ya iya bacci.







_BANGAREN ABBA_


Bakaramin Soyayya Abba yakeci da Fatyshi ba, saidai har yanzu batada ciki dudda ya kosa yaga ta haifamin twins na baby girls.

yauma kaman kullum hana mai gadi bacci ihun Abba yayi hakan yasa mai gadi tashi daga kan katafar shi ya zauna ya zauna yay tagumi dan tun baya gane name harya fara gane dalilin ihun, ihu Abba yasake kurmawa. "Wayyoo Allah na, Mama, nace Mama, Mama tafara fa, wayyyooo Allah na jama'a Zarah na tafara, hmmmm" saikuma maigani yaji shiru, ko 1min ba'a karaba yasakejin wani ihun. "dan sonki da Muhammadu Yarasullullahi ki tsinketa Bintu, yauwa, wayyo haka haka nace, guntule ta, katse ta, cisgeta Zarah, wayyo Maaaman muu tafaraaaa ihuuuu" wani irin arnen tsaki mai gadi yayi yatashi yafada bayi, kullum dare da kyar yake iya bacci gashi in gari yawaye yafito kaman bashiba yayta raba musu kyautan kudi, wlh dan kawai kudin da Abba kebashi ne inda bahaka ba da tuni ya ware yay gaba abinshi.


Rirriketa Abba yayi yace "yar albarka bari in shige kinji washshishi" shigewa yayi da karfi ihu Faty tayi tana rirrike zanin gadon tana lumshe ido tace "Abbana kadana masifan dadi" washe baki Abba yayi yace "Allah Bintu na" gyadamai kai tayi tana nishi da sauri da sauri ta rirrike Abban yacigaba, ihu Abba yasake, "wayyo Bintu, Bintu, Zarah, wai buhun sugar dangote kika juyene awurin ga, zakinshi yay yawa, ummmmm, naaaa banu dan uwatata zaizo Bintu, dan uwatata nace kazo yanzu ne, wayyo ooo ni Nasiru" ahankali jikinshi ya saki yafada gefenta yana nishi, fadawa jikinshi Faty tayi tana shafashi tana turomai baki tace "Baby ni ban koshi ba" zaro ido Abba yayi yace "haba Faty Fateema Tarauni, na biyu fa kenan munayi" makemai kafada tayi a shagwabe zata fara kuka da sauri yace "to to tsaya nayo alwala nazo, karki kuka" kwantar da ita yayi yatashi ya shiga bayi ya rufo kofa ya dafa bango yana dafa kirji yace "na shiga uku" ware kafa yayi yarike abun da hannu yana kallo yace "wlh jibi yanda damusa ta tai jajir ta gaji, Baby Zarah zata katsamin damusa, na shiga uku zahi" yadan runtse ido yana zuba mata ruwan sanyi akai harbayaso yakoma daki ga Zarah koya gaji tasan salon dazatamai takara sashi a chaji, takai kusan 20min wai jira yake tai bacci sanan yafito yaji ta kwalamai kira. "Baby Abbana" dafa kirji Abba yayi a tsorace yace "shikenan diyar nan tsinkemin damisa zatayi yau, jibi yanda damisata tai jajir, tafa Cita da safe fayau, taci da rana, da daddarenga kuma sau biyu yanzu tana neman na uku, jibi yanda damisata tai jajajir" "Baby Abbana" da sauri yace "gani nan zuwa tagaban mota, yar gaban goshi" ahankali yabude kofa ya fita murmushi tamai ta rungumeshi kafin ta zaunar dashi akan gado tadau wayarta ta kunna ta kunna wakan skales na Booty language, tai wani irin squatting tadafa gwuiwowinta tanama Abba rawa tanamai twerking, wani irin daura hanunwanshi Abba yay akai yana kallo bombom dinta yace "Bintu na plugging duwaiwan nan kikayi a power bank ne wai? Na rantse miki da Allah ban taba sanin duwaiwai na rawa hakaba a duniyan nan, kai jama'a, kai jama'a duwaiwai kaman yoyo, hoiiiii" yawani irin ware kafa yana kallonta yamika mata hannu yace "zo Bintu na yimin rawan kan damusa ta" da sauri tazo tafara twerking din Abba na shafa bom din, ihu yayi yana wani irin kallon bom din da hanunshi yakasa rikewa tsabagen yanda suke shaking yace "wanan ai shine chichichi, na shiga uku Bintu zata kasheni jama'a, jar uban chan!!! Tirr!!! Wnan duwaiwai!!! Kai!!! Bintu na rantse miki da Allah zan sakin miki hisari fa kina bani rushi" wani irin tsalle tayi tana dariya tahau kanshi tafara aiki tace "nai baka chaji karar da battery akaina" soyewa sukayi sai dadinta takeji Abba ko jiyake kaman zai sume da kyar yasamu ta koshi yajata yasata bacci.

Washe gari.
dayake tagama jarabawa tagama komi yaune zasu koma kano mota suka shiga inda Adamu ke janshi Faty na kwance jikinshi dan duk agajiye take gawani irin faduwa da gabanta keyi Abba kuma waya yake sai hira da kwamissiona yake yana yar dariya Adamu kuma na tuki, kaman daga sama kwamissiona yaji wani irin ihun Abba ata wayan salati yayi yana kiran sunanshi yace "Alhaji, Friend, Friend, are you okay" amma shiru katse wayar yayi hakanan yaji hankalin shi yaki kwanciya gashi gabanshi sai faduwa yake, yanata trying number yana shiga amma ba'a dauka, sai wajen bayan one hour yaga number na kiranshi da sauri yay picking yace "friend maiya sameka kai

Please Login or Register in order to submit comment