Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bedside yana jajjawosu kaman mahaukaci ana kasan ne yaga wiwi dinshi, kwaso uku yayi ya zuba a aljihu ya bude kofa yafice daga dakin kaman zaki, gate yabude cikin daren nan yahau machine yafita kotakan rufe gate din baibiba tsabagen yanda yakeji, dajin nan ya dinga bi har saida yakai ta bakin titi batare daya fita daga dajin ba ya kashe mashin din lighter yaciro da wiwi daga aljihu ya kunna yana shakan hayakin, watsarwa yay kasa ganin sake batamai rai suke yay shiru yana kallon titi da babu motoci ko ina yay shirun bala'i, da kyar yatada machine din yakoma gida a tsakar gidansu ya zauna shi kadai yana kallon yakai 10min ahaka yabude kofa yashiga falonsu maida kofar yayi yarufe yana bin falon da kallo ko ina tsaf tsaf, zama yay akan kujera ya chusa kanshi akafafun shi yana fuzar da iska wlh inda ace yasan gidansu saiyaje yanda yakeji dinan, tashi yayi ya daki kujera yace "damn it" he's feeling restless, kasa bacci yayi hakan yasa ya zauna kawai yana sauke tagwayen ijiyan zuciya yana kallon makeken agogon bangon dakin yana jinta aranshi sosai ahaka har asuba.


***
Ba ita ta tashi daga baccin nan ba sai wuraren biyar da rabi da kyar ta tashi tana dafa kanta sabida wani irin azababben ciwo dayake mata da kyar ta sauko daga gado ta runtse ido ta wuce ta shiga bayi baki ta wanke tafito daure da alwala gaban mirror tayi idanunta sunyi jajir tana duba wayanta kota kira Mum taji dadi amma bataga wayan ba, goge dan guntun hawayen daya zubo mata tayi ta shimfida dadduma tasaka hijabi tai azahar da la'asar tana idarwa ko tashi daga kan dadduma batayi ba aka shigo daki a mugun tsorace ta dago kai ganin Ya Muhsin ne yasa tai ajiyan zuciya batare daya shigo dakinba ya tsaya ata bakin kofan yace "kin tashi?" gyadamai kai tayi asanyaye, ahankali yace "muje kici abinci kisha magani" gyadamai kai tayi tamike tsaye batare data cire hijabi ba tabi bayanshi gabanta na faduwa suka fita falon Ya Ahmad ne kawai zaune a dining yanacin white rice da stew, ajiye spoon din hanunshi yayi ya kalleta yana dan dariya yace "waiwaiwai nida burodi kai jibi idanunki subhannallahi ashe haka jikin yay tsanani, ke ciwon ne kikema kuka haka jibi yanda idanunki suka kumbura wlh ke raguwa ce Nadeera" harara Ya Muhsin ya watsamai yace "kamana shiru anan Malam besides she's taking ur footstep" "nidin?" Ahmad yafada yana dan dariya saikuma yace "wlh Ya Muhsin bana kuka idan ina ciwo, inada jin zafin ciwo amma bana wanan shegen kuka and am very strong but Nadeera enn this girl is damn lazy, batada dauriyan ciwo ko kadan, dan Allah jibi idanunta fa ai in idanun sun rufe sun manne sabida kuka zaki natsu" yay kwafa yacigaba dacin abincin shi, hawayen daya zubo mata ta share ahankali ta zauna a kujeran dake kusa dana Ya Muhsin, tashi Ahmad yayi daga dining yazo inda take zama yay kusa da ita ya rungumo kafadarta yana dariya yace "haba little sisi fushi kikayi danna miki fada?" girgiza mai kai tayi ahankali hakan yasa yace "sorry kinji duk ciwon kyan jiki ke damunki, you are missing Mum zata dawo very soon, dazu ma bayan la'asar i called her batai picking ba but she will soon come back okay" gyadamai kai tayi, tashi yayi ya daga mata hannu yace "high five" ahankali ta bashi hanunta suka kashe wani irin kuka nacin zuciyanta inta tuna abinda Abba yay mata kaman tafada musu amma wlh kunyan ma fada musu take, tafiso ta fadanma Mum amma bazata iya fada musu ba su maza ne kumama nauyin maganan takeji dakuma tsoron Abba. Hannunta yakama yace "oya muje muci abinci" tashi tayi tabishi dining din shikuma Ya Muhsin ya gyara zama yana kallon news, da kyar Ya Ahmad ya tursasa ta sukaci abincin tare sanan tasha magani kafin ta kwashe plates din takai kitchen sanan ta zauna gefen Ya Ahmad suna kallon news din tare bakaramin kwantawa hankalinta yayiba da bataga Abba ba, saida magrib suka mimike sukai masallaci hakan yasa ta wuce dakinta tana shiga ta saka key da sauri bayi ta shiga tasakeyo wani wankan sanan ta dauro alwala tafito ta saka wata atampa tasa hijabi tazo tai salla tana rokon Allah ya kareta yakuma tsareta, anan ta zauna har aka kira isha'i tana idarwa ta linke dadduman ta zauna kololuwan gado tana kallon kofan tana sake wani sabon addu'a, sai wuraren 9 suka shigo gidan tun kafin su karaso wajen kofarta Ya Ahmad ke kwala mata kira hakan yasa ta tashi ta bude kofan shida Ya Muhsin ne dake waya sukazo, dakinta duk suka shiga Ya Ahmad ya harareta yace "ke ya jikin?" ahankali tace "da sauki" "kinci abinci ne?" girgiza mai kai tayi tace "banaji yunwa" Ya Muhsin dake waye ne yacire wayar daga kunenshi ya mata wani kallo da babu alamun wasa ciki yace "jeki debo abinci kizonan kici kafin na batamiki rai" gyadamai kai tayi asanyaye ta mike tabude kofa tafice gabanta na faduwa, babu kowa a falon hakan yasa tai dining da sauri ta bude warmer semo da egusi soup akayi hakan yasa ta debo kadan ta juyo tana kaiwa balcony taji an bude kofa da gudu tai ciki batare data juyo ba dan tamasan Abba ne, kofar dakinta tabude ta shiga ta zauna kusa da Ya Ahmad dake kan gadon dan Ya Muhsin akan stool ya zauna abinci ta shiga ci duk suna kallonta, sosai take basu tausayi dan a tunanin su rashin Mum da suspension din school ne yasa tunani yamata yawa ciwon dole yakamata, sosai taci tuwon tasha ruwa sanan tawuce bayi ta wanko hanunta ta rufe plates din ta ijiye gefe dan bataso ta kara fita, Ya Muhsin dai waya ya dinga yi da some clients dinshi Ya Ahmad ne ya dinga janta da hira yana nuna mata hotunan deejay a wayarshi hakan yasa tasaki sosai danhar tana murmushi, sai wuraren sha daya da rabi sanan suka tashi kaman tabisu haka ta dinga ji haka suka fita suka kashe mata wuta da wani irin gudu ta tashi tai locking kofa da key zama tai akan gadon tana kallon kofan dan wlh kasa bacci tayi ta kankame jikinta tana kiran Allah ya kareta wani irin tsoro da tunanin jiya na dira aranta, ba ita tai bacci ba sai wuraren past 1 nadare shima bacci barawo yasaceta. Bata sake tashi ba saida Abba ya bubbuga mata kofa da asuba awani irin mugun firgice ta tashi jin muryan Abba. "Princess tashi kiyi salla, kin tashi?" adan rude tana komawa baya tace "eh" juyawa yayi yawuce yafita yay dakin su Muhsin yataso su suka wuce.

Sai wuraren seven suka shigo gidan daga masallaci, ya Ahmad ne yazo ya tsaya a corridor ya kwala mata kira. "Nadeera" tashi tayi daga kan dadduma tai wajen kofa ta murza key ta bude ta leko da kanta, hararan ta yayi yace "dalla fito falo jor" ahankali yabiyo bayanshi duk suna falon zaune akasa Ya Muhsin nakusa da Abba yana nunamai abu a system ahankali ta zauna kusa da Ya Ahmad batare data kallesu ba tace "i..ina kwana Abba, Good Morning Ya Muhsin" dago kai Abba yayi yana kallonta murmushi kan fuskarshi yace "antashi lpy princess ya jikin" ahankali tace "Alhamdulillah" tana lumshe ido danko kadan tabason ganinshi, Ya Ahmad yariko hanuntaa yace "muje kitayani nahada mana breakfast tunda bakida lpy, wai wanan hijabin fa matar liman, common cireshi kitchen zamu shiga" cire mata hijabin yayi ya ijiye akan kujera da sauri ta zage zip din riganta da kyau sukai kitchen din, ta wutsiyar ido Abba ya bita da kallo yana kiran Allah aranshi.

Breakfast suka hada tareda Ya Ahmad suka dafa ruwan tea da suka soya egg da Irish data fere suka jera komi a dining din hakan yasa Abba da Ya Muhsin dake kallon news dan sun gama aikin suka taso suka zazzauna, yau bata zauna kusa da Abba wanda tasaba zama kusada shiba koda Mum na nan kusa da Abba take zama, yau kusa da Ya Ahmad ta zauna bayan ta zuzzuba musu suka shiga cin abincin bini bini Abba na satan kallonta. Ture abincin tayi ta mike ajiye fork din hanunshi yayi ya kalleta fuskar nan babu alamun wasa yace "ina zaki?" rasa me zatace tayi hakan yasa tace "fitsari nakeji and am okay" hanha ya nuna mata yace "okay daganan get ready zaki bini office" wani irim dadi nd ya lullubeta tace "to yaya" ta juya tabar dining din da sauri, batare da Abba ya kalleshi ba yana kokarin debo chips da fork yace "mesa zakaje da ita office Son" yatsine fuska Ya Muhsin yayi yace "to Abba babu Mum zama ita kadai zai kara mata ciwo ne" dan murmushin yake Abba yayi yace "hakane".

🕳🕳🕳🕳🕳



*Maman Abd Shakur*


AE
Tashi Ya Muhsin yayi yafice yawuce shashin su dan shiryawa, Ya Ahmad dai saida yagama nashi tass dan akwaishi da ci, Abba ma tashi yayi yawuce nashi dakin ranshi namai wani iri iri.

Wanka tayo tazo ta shirya cikin doguwan riga abayan ta baki tai rolling gyalen akai, hoda kawai ta shafa ta saka lip gloss ta zauna tana kara dudduba wayanta bata ganiba, hartana duba karkashin gado, knocking kofar akayi hakan yasa gabanta na faduwa taje ta murza key ta bude Ya Ahmad ne ya harareta yace "kika gudo kika barni da clearing table ko Madam" dan murmushi tamai tace "sorry yayan mu" murmushi yamata yajawo hanunta ya rufe kofan yace "let's go jor yayan mu na jiranki a car, yau wlh duk kunsa nai lattin office sai anyi deducting daga salary na, kinga dai ki warke gobe kimana breakfast malama kinajina ko" dan dariya tayi batare datace komiba suka fita daga dakin yay shashin su dadan gudun shi dan yay latti itakuma tai wurin motar Ya Muhsin, budewa tayi ta shiga ta kullo kofan yatada motar yay horn mai gadi yabude musu suka fita, saida suka shiga titi batare daya kalletaba yace "where is your phone inata kiranki baya shiga" juyo dakai tayi ta kalleshi kaman zatai kuka tace "banga wayanba bansan ina ya shige adakina ba inata nema" shiru yayi bai kara cemata komiba yacigaba da tukin shi ahaka har suka kai office dinshi babban building ne sosai, parking motar yayi ya kashe suka fito sukai cikin building din, lift suka shiga yakaisu second floor sanan suka wuce office dinshi sai bin hadadden building din take da kallo dan wanan shine second time datake zuwa office dinshi nafarko da Mummy suka zo ranan sai wanan karan kuma da kanshi ya kawota, gaban office dinshi sukaje da ID card dinshi yabude kofan suka shiga sai kallon office din take yanda yake a gyare sai kamshi yake gashi yahadu harda su TV da water depenser, murmushi tayi ta kalleshi tace "Yayan mu office dinka is very very fine and very neat ga kamshi" bama tajira amsan shiba tai gaban table dinshi ta tsaya tana kallo yan kananun hoton datagani guda biyu ta zagaya dan ta kalla, dayan hoton Abba ne da Mum sun riketa lokacin tana karama murmushi tayi ta zauna kan kujeran shi tana kallon hoton sai dayan hoton kuma hoton tane lokacin tagama secondary school itada Ya Muhsin da Ya Ahmad sun sata a tsakiya tana murmushi da graduation gown a jikinta, murmushi tayi ta dago kai ta kalleshi hada ido sukayi da sauri ya dauke kai ya zauna akan doguwar kujeran office din, tasowa tayi tazo kan kujeran rike da hoton tazauna kusa dashi ta dafashi tana nunamai hoton tace "Yayan mu dama kanada hoton nan na ranan graduation dina" kallon hoton yayi yay dan murmushi yace "inada shi mana i must keep d pic lokacin u were just 18" dariya tayi data dade batayi ba harda rufe fuska tace "kai Yayan mu" murmushi yamata yace "common tashi dauko min system dina I have work to do, ban kawoki dan kiyita damuna da surutu ba" murmushi tayi ta mike da sauri tai gaban table din laptop dinshi dake wurin ta dauko ta kawomai, karba yayi yabude hakan yasa ta koma kan kujeran table din tanata wining tana jujjuya tana kallon office din tanajin dadi sosai, saitaji tamanta da bakin cikin Abba, gajiya tayi da zama ita kadai tasake tasowa tadawo kan kujeran kusa dashi ta zauna tana leka system dinshi, ahankali tace "Yayan mu am bored give me something namaka" dago kanshi yayi ya kalleta yace "ok zokimin typing" da sauri ta karbi system din yatashi ya dauko wasu papers da akai rubutu akai yabata yace "kimini typing abubuwan cikin nan" gyada mai kai tayi ta daura pilo akan cinyarta ta daura laptop din akai ta gayra zama tafara typing shikuma ya koma wurin table yafara paper work, ya dade yana aikin bayan kusan 20 minute ya dago kai gani yayi bacci take ta jinginar da kanta a kujeran tana nadan bacci hakan yasa yadan yi murmushi ahankali yace "lazy gurl" tashi yayi yazo ya dauke system dinshi daga kan cinyarta da filon ya wurga gefenta yaje laptop din akan table sanan yadawo ya tasheta bude ido tayi cikin bacci ta kallai, ahankali yace "go inside kiyi bacci" tashi tayi ta wuce ta bude wani kofa dakine mai kyau da sauri tacire gyalen kanta tafada gado sai bacci.

Basu bar office dinba sai bayan magrib, super market ya kaita yay mata shopping sosai sai murna take ta kwashi abinda ranta keso suka fito tana rike da ice cream a hanunta ta shiga gaba ta zauna, kayan yasaka abaya ya koma gaba ya kunna motar yaja, Parking yayi agaban wani masallaci yay sallan isha sanan Yadawo motar ya kalleta sai shan ice cream dinta take ya kunna motar suka wuce gida, horn yayi mai gadi yabude musu suka shiga ciki parking yayi wani irin bakin cikine ya diran mata ganin gidan, ahankali ta bude mota tafito fitowa yayi yace "ke come and take ur things" juyowa tayi kaman zatai kuka tace "Yayan mu da nauyi fa" hararanta yayi yadaukar mata baban ledan yana kallon wajen parking din ganin baiga motar Abba ba yace "Abba bai dawoba lemme call him inji if everything is fine" wani irin dadi ne taji dabaidawo ba tabi bayanshi suka shiga ciki har dakinta, budewa yayi ya ijiye mata kayan akasa, hanunshi tarike tana kallon kayan tace "thank you Yayan mu Allah kara budi" karban hanunshi yayi daga nata yace "gud night" gyadamai kai tayi yajuya yafice da sauri ta kulle kofan ta murza key ta zaro key ta ijiye gaban mirror bayi ta shiga tayo wanka tafito ta shirya cikin wata rigan baccin ta pink mai hanun shimi ya tsaya mata a gwuiwa, net tasaka akai ta daura zani tasa hijabi tahau kan dadduma tai sallan Isha tai shafa'i da wuturi sanan ta mike tahau kan gado tana dudduba kayayyakin data dauko daga super market wani novel ta dauka ta bude ta kwanta tafara karantawa tana ballan chocolate tanaci har shadaya bacci yay awon gaba da ita.


Tun wajajen goma Abba yadawo shi karan kanshi bayaso ya ganta ma wani abu yasame shi hakan yasa bayan ya kulle kofan falo yawuce dakinshi direct yayo wanka yasaka jallabiya yahau kan makeken gadonshi ya kwanta yanabin gadon da kallo, magidanci dashi amma shine kullum kwana shi kadai wanan kaman gwaro wace irin rayuwa ce Mum keson jefashi, wayarshi yajawo yay dailing number ta akira na uku ta amsa kafin ma Yay magana tai magana cikin muryan bacci "hello Alhaji na wlh bacci nakeji sosai, ban dade da dawowa daga meeting ba, am tired, will call u idan natashi regards to our children" ta katse wayar dip, ahankali ya zaro wayar daga kunne yanabin screen din da kallo yauce rana ta farko dayaji tsanar Mum aranshi wai tama damu dashi kuwa? Tadamu da yayan ta kuwa? Tadamu da hakkin shi dake kanta kuwa? Ahankali yabama kanshi amsa da "da business dinta tadamu" kwafa yayi yaja pilo daya ya rungume yana gyara pilon kanshi yana kokarin danne bakin cikin dayake ji dan at his age bai kamata yana bari ranshi na baci ba, sa'oin shi duk hawan jini ke damunsu, runtse ido yay da sauri yana girgiza kai ganin Nadeera tai flashing a thought dinshi yakara jan filo ya kankame yana addu'a ahaka wata yar bacci tai gaba dashi.

Wuraren sha biyu wani irin jarababben feeling yatada shi, ahankali yatashi ya sauko yaje bayi ruwan sanyi ya sakin ma kanshi yay wanka na kusan awa daya sanan yafito lokacin har daya tayi dayan mintuna dogon wandon shaddan shi yasaka yasa jallabiya ya zauna akan kujera yay tagumi idanunshi sunyi jajir, wayarshi yasake tashi ya dauko dake kan gado ya zauna akan kujeran yay dailing number Mum harta katse ba'a dauka ba sau uku yana kiranta babu amshi hakan yasa yay tsaki ya jefar da wayan yana shafa kanshi yarasa inda zaisa kanshi yaji dadi, ahankali ya tashi yabude kofa yafito falo yana kallon ko ina saikuma ya bude kofarshi yafita yana kallon kofar dakin Nadeera kawad dakai yayi yawuce yafita daga corridor yay kitchen, bubbude drawers ya shiga yi yana neman kanwa amma baisan inda ake ijiyewa ba, wani irin nishi yafara ya kifa kanshi akan freezer kafin yasake tashi yafito ya zauna a dining yay tagumi yana bubbuga kafa, sake tashi yayi yafara zagaye dining din gaban jallabiyar shi ta mike sosai yanadan cije baki, falo yakoma ya zauna akan kujera kafin ya koma kasa sai kuma ya kwanta saikuma yatashi yana zagaye zagaye yarasa yanda zaiyi yana cije lips, ahankali ya juya ya shiga corridor idanunshi kyar akan kofar dakin Nadeera, tsayawa yay agaban kofan yasa hannu kaman wani barawo ya murda handle din ahankali yana biting lips dinshi a hankali, a kulle yaji kofan hakan yasa kaman wani mahaukaci yay dakinshi ya shiga bedroom dinshi, drawer gefen bed dinshi yaje ya jawo na kasan saiga uban keys, kaman wani zararre ya shiga ciccirosu yana dubawa da kyar yagano na dakinta hakan yasa ya mike tsaye haryana neman faduwa da sauri ya dafa bango yafice falo ya bude kofa ya fita yay bakin kofarta, ahankali ya saka key din ya murza kofar ta budu wani irin ajiyan zuciya ya sauke ya bude kofan awani irin hankali kaman barawo ya shiga dakin ya mayar da kofan ya rufe yasa sakata yana kallonta dan bata kashe wuta ba tana kwance kan gado batama lullube da bargo ba ga pink dan gown din data saka ya tattare a cinya, net din kanta ma ya zame ya koma gefe, ga budadden chocolate da littafi a gefen kanta, ahankali sadaf sadaf Abba yay hanyar kofan bayinta bude bayin yay ahankali ya zaro key bayan kofan ya fito ya rufo bayin yasaka key ya kulle ya zare key yasaka a aljihun jallabiyar shi kafin yakoma sadaf sadaf ya kashe wutan dakin yadawo ta wurin gadon ya cire jallabiyar shi ya yar anan akasa ya kwance mazariyar wandonshi ya cire wandon ya yar anan kasa, ya hau gadon yana bubbude kafafunta da karfi dan hankalinshi yau bama yatare dashi yahau kanta fuskarshi a wuyanta yana wani irin lashewa yana gurnani, yanda yake bubbude kafafuwanta yana nishi a wuyanta yasa afirgice ta ware ido dar! Wani irin bugawa kirjinta yayi da sauri tafara kokarin matsawa tafashe da kuka sosai tana ture hanunshi dayake shafa mata cinya, cikin wani irin kuka tace "Abba wlh ni ba Mum bace dan Allah kadena min wanan abun kasakeni Abbana please" kara karfin yanda yarike ta yayi da kyar da muryanshi da bata fita yace "Princess ki taimaka ma Abban ki inhar baiyiba mutuwa zaiyi yau, kinga Mummy ki batanan taki dawowa Mummy ki tafison kudi dani, Princess zan mutu ko kinaso Abban ki ya mutu ne?" girgiza mai kai tayi cikin kuka sosai tace "to Abba kai aure dan Allah kabari wlh tsoro kake bani sosai" tai maganan tana tureshi daga jikinta da duka karfinta tana wani irin kuka, kara janyota yayi jikinshi yace "karkiji tsoro kinji Princess, just help me Allah will bless you kinji abundantly kinji yar albarka" yay maganan yana fizge hanunshi daga rikon da tamai ya cusa hanun a cinyata ihu ta kwala. "wayyo Allah na Ya Muh.." wani irin mari Abba ya bugama bakinta saiga jini a gefen bakinta, hannunshi daya ya daura akan bakinta ya danne ta yanda bazata iyamai ihuba ya chusa hanunshi yana kokarin jan pant din jikinta kasa wani irin ihu take "uhmm uhm" ko motsin kirki bata iyayi, da kyar ta iya mika hanunta tana tattaba gadon cin karo tayi da ledan chocolate din dataci kafin tai bacci tarage ta jawo da kyar daukan chocolate din tayi takai kan fuskar Abba tasa mai a idanun, da sauri ya saketa hakan yasa ta tureshi da duka karfinta ta dira daga gadon tai bayi, kokarin bude kofan take amma taji shi a rufe hakan yasa tai ihu tai wajen kofan fita tana tana kallon baya tafara kokarin bude kofan, saukowa Abba yay daga gadon yana neman kamata daidai lokacin taci nasaran cire sakatan ta bude kofan tafita da gudu tanajan pant dinta sama arude Abba dake share idonshi yace "Princess" da sauri yadau jallabiyar shi dake kasa yasaka yabita da mugun sauri, tana bude kofan falo tafice arude tana kuka tai hanyar shashin su Ya Muhsin da mugun gudu, Abba yafito yana binta shika da gudu tana kaiwa shashin su ta tsaya agaban kofan su harta daga hannu zata buga kofansu Abba ya iso wajen ya tsaya dan nesa da ita gudun kartai ihu cikin murya mara kara yace "Princess wlh, wlh, wlh, inhar kika buga kofan nan kika tadasu saina tsine miki albarka kibi duniya wlh, ke har haukacewa ma saikin yi kina wasa da harshen uba, zonan da kafarki mu wuce part dinmu inhar na isa dake a matsayin uba inba hakaba zan tsine miki" kasa buga kofan tayi tana wani irin kuka mara kara tana jajjan rigan jikinta kasa, jikinta ko ina na wani irin rawa, ahankali Abba yace "zonan kona tsine miki" kasa daga kafa tayi saima kara makewa datayi ajikin kofan nasu, hakan yasa Abba yace "Allah ya ts.." dawani irin sauri ta taho tana wani irin kuka, hanunta ya kama ya rungumota jikinshi yana shafa bayanta zuwa bom dinta sukabar part din, suna kaiwa wajen barandan su tafara tittirjewa tana kuka sosai tana girgiza kai tama kasa magana da karfi yake jan hanunta tana tirjewa hakan yasa ya saketa yana tattare hanun jallabiyar shi yazo zai dauketa da gudu takoma baya yabita hakan yasa ta juya dawani irin mugun gudu tai gate dinsu yana binta, sakantan kofa ta bude guda biyu na sama da kasa tana kallon baya ta bude kofan ta fita waje da mugun gudu, arude Abba shima ya bude gate din yafita da gudun bala'i, gudu take da duka karfinta tana kuka sosai tana kallon baya Abba ma binta yake da gudu dukya rude batare daya daga murya sosai ba yace "Princess come back, ina zaki tsakar daren nan? Kinsan karfe nawa kuwa biyu da rabi nadare fa, babu hijabi babu dan kwali come back here" sosai take gudu yana binta har suka fita bakin titi hanya babu kowa saima duhu dakuma dan hasken wata dabaya shining sosai sai kukan tsuntsaye, da haushin karnuka, wani irin mugun faduwa tayi har saida tai wani irin wahalallen kara akan titin Abba na binta da sauri dakuma kyar ta mike tsaye tana layi ta waiga baya ganin Abba yakusan cimmata yasa ta cigaba da gudu numfashinta na neman daukewa tsabagen gudu ga kafafuwan ta dake mata wani irin zafi tana gudun tana kallon baya tana wani irin kuka, wani irin mummunan faduwa tayi da saida taji gwuiwanta yay kara sakamakon wani dutse datai tuntube dashi tafadi tip takara buge bakin ta, sume tayi take yanke tsabagen yanda zuciyarta ke bugawa sakamokon gudu da tsoro. Daidai lokacin Abba yakara so wajen yana haki shima ya kama gwiwowin shi yana kallonta yana nishi da sauri sauri tsabagen gudu yace "you see Princess ai gashinan kinje kinji ciwo, mtsww stubborn girl" ahankali ya tsugunna yana kallon fuskarta dadan hasken

Please Login or Register in order to submit comment