Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_{metagwayen suna}._



🌹🌹🌹
*WRITING & STORY BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.*


*DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI, TSIRA DA AMINCI SU ƘARA TABBATA GA FIYAYYEN HALITTA S.A.W.*


*BANYI WANNAN LITTAFIN DAN CIN ZARAFIN KOWA BA NAYI SANE DOMIN FAƊAƘAR DA AL'UMMA.*


*EDITING BY DOCTOR MARYAMAH!!!.*




*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

*PAGE 1*


____Da sallama tashiga gidan hajiya domin tanada kokarin ziyara yaya aliyu tatarar a Palo zaune akan kujera dasauri ta isa dakin oyoyo brother yaushe kazo yace mata "wlh nada ɗe da zuwa, gashi har yanzu babu hajiya babu alamarta.

Tashi tayi domin dora mai girki cemata yayi "hadamin black tea" nan ta shiga kitchen t dauko kayan kamshi ta haɗa mai takawo mai a cup tashi tayi sbda gida zata wuce yy aliyu yace "ki gaida umma nima ganinan zuwa amsamai tayi. t'

Bakin titi tanufa domin samun abin hawa.

me adai daita ne yayi parking kofar tangamemen gete ɗin gidan nasu kudinshi taciro a hand bag ɗinta inda tashiga gidan da sallama baba megadine yaketa jeramata sannu durƙusawa tayi tana gaisheshi domin hafsat batada girman kai.


Bedroom ɗinta ta wuce domin watsa ruwa kaya tahau cirewa sannan t shiga bathroom dinta dadu,a a bakinta tadaɗe tana wanka sannan tafito daure da tawul goge jikinta tayi kana ta nufi dressing mirror ta janyo kujera ta zauna.

simple make up tayi tadau ko doguwar riga pink me adon black stone se dankwalinta shima pink ɗakin umma ta wuce domin faɗa mata yaya aliyu yazo.


Nanta tarar da umma tana waya d abbanta fita tayi domin jiranta ji tayi umma na kwala mata kira da sauri taƙaraso umma tace "hafsat meya faru ne¿"
hafsat tace "am umma dama yy aliyu ne yazo.

nan umma tafara murna tace mata "zomu shiga kitchen domin yimai kayan tsara ba.

ummace tasa hafsat tayimata dambun nama ita kuma umma tafara haɗa mai kunun aya d kayan kamshi domin umma akwaita da iya girki.

Dankali tadauko bayan ta markaɗe aya tasa mata kankara fere dankalin tahauyi domin tasan bayacin abinci me nauyi.




sungama haɗa komai Sega karar motarshi nan parking yayi a parking space sannan yanufi cikin gidan.

Da sallama yashiga Inda yatarar da hafsat na jera abinci a dining table.

Momi ce tafito damurna sukafara gaisawa inda take tambayarshi nasir d Fatima.


*FARKON LABARIN.*

Hajiya tana zaune a zariya mijinta alhj aliyu yarasu tun shekaru biyar da suka wuce tana da yara biyu alhj Ibrahim se hj salma inda alhj Ibrahim y auri hj Hauwa,u Allah y albarkace su d aihuwar aliyu wato yaci sunan kakanshi inda yana shekara uku takuma aihuwar nasir , murna a gurinsu ba,a magana.

sedai ban bancin ra,ayi aliyu yafi nasir son talakawa shiko nasir be damu da kowa ba inda itakuma hajiya salma......✍🏽✍🏽✍🏽.

*ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_{me tagwayen suna}._




🌹🌹🌹

*WRITING & STORY BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.*



*EDITING BY DOCTOR MARYAMAH!!!.*





*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
*PAGE 2.*



___Hjya salma tayi aure a zariya kusada hajiya amma tsakaninsu d rata, inda ta auri wani sha hararren Dan kasuwa watanta bakwai Allah yabata cikin hafsat kulawa sukebai wa cikinnan har Allah yasauketa lpy t haifi kyakyawar yarinya taci suna HAFSAT

*Back to story*

Hajiyace taji wayarta nata kuwa dauka tayi d sallama hafsat tafara fadin "wato hajiya baki dena fita yawon bako"¿
hajiya tace "to ina kan hanyar dawowa driver ya daukoni meya faru"¿

"yaya nasir ne yazo yada ɗe yana jiranki amma ya wuce gidanmu".

"Toto ganinan zuwa".

kashe wayar hafsat tayi.




Yaya nasir yacika cikinshi d abinci a gidan umma sannan yayi musu sallama ummace tami ƙa masa jakun kuna masu kyau guda biyu data kanwarshi Fatima data momynshi godiya yashiga yimata sannan yakira hafsat t kwaso kaya a bayan motarshi takawowa umma.

Gidan hajiya yawuce inda yasameta tanata cin farfesun kifi da sallama yashiga ya gaidata amsawa tayi tana maraba da megidan kirki yamutsa fuska yayi kamar wani mace yace "ina kika jene nazo bansa meki ba"¿

hja tace "wlh dan makociyata ne bbu lpy shine nasa driver yakaini".

"OK am nizan tafi ga wannan godia tayimai sannan ta bashi tsaraba nan take gayamai yafaɗawa momy suna da biki a kauyen kano wato dan baure amsawa yayi sbda befiya son yawan magana ba.


Aliyu ya isa gida lpy inda kowa ke tafaman yi masa maraba dawowa sbda nasir bayanan miƙawa momy kayan tsarabar d su umma sukayi yayi snn yamika mata n hajiya murna sukayi sosai inda Fatima ta hango kayan makeup ne aciki masu kyau nan fa tayi bedroom dinta mikewa yayi zuwa dakinshi domin watsa ruwa tunawa yayi da sakon hajiya nan yafara neman number momy dauka tayi yake faɗa mata sakon hja, Fatima na kusa da ita tanaji tafara murna dan tana son zuwa kauye kodan cin drya kashe wayar yayi ya cigaba da uzurin gabanshi.

faty ɗakinta takoma ta lalubi number hafsat nan fa take gayamata maganar biki kuma bikin du_du_du saura kuwana ɗaya ana biyun zasu tafi ranar alhamis daurin aure juma,a murna suke sosai inda hafsat sukayi sallama d fatyma.

Shirye shirye suke fatyma ta haɗa kayan dilka na amarya d turaruka acewarta shine gudun mawarta itako hafsat kayanta tazaɓo sababi Wanda bata sawa dasu hijabai masu kyau domin baiwa amarya.



Washe gari fatyma na hango a motar yaya nasir sbda tursa sashi da dady yayi domin ya kawota zariya gurin hajiya.

fushi yake sosai driven yake kamar zetashi sama fatyma ko chatting take gudunshi ko ajikinta sbda yayannata se a slow.

sun isa lpy inda ta lalubi number hafsat take gayawa hafasat ta iso tsalle hafsat tadoka sannan tace my sister tafiyarmu t tabbata masha Allah.

washe gari ummace d hafsat drivernsu yakawosu fatyma na hangosu tafara murna inda taje tarungume umma cikin gidan suka dunguma sunata hira da hja nan a kashigar da kayansu bayan mota sukayiwa umma sallama suka shiga mota se dan baure.

sun sauka lpy inda fatyma tayi mmakin kauyen akwai wutar lantarki.

nan iyya ta tarbesu domin gidan yafara cika da yan biki.

Wani ɗaki aka kaisu me tabarma d gadon kasa d katifa a shinfiɗe a kai.

Abinci iyya takawo musu shinkafa da miya nan iyya takira nasiba d zainabu suzo su gaida hja nasiba amarya se yanga ake fuskarnan tasha duge duge ABU ce tace "iyya munyi Bakin turawane sbda naga kamar basujin yarenmu".

hja CE tace wato uwata haryanzu baki dena kinjin naki bako¿.......✍🏽



*More comments more typing.*


*For comment only*
0814 179 9224



*Mom Islam ce✍🏽✍🏽.*
*More comments more typing.*


*Mom Islam CE!!!.*



*ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_{me tagwayen suna}._






🌹🌹🌹

*WRITING & STORY BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.*





*EDITING BY DOCTOR MARYAMAH!!!."*





*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

*PAGE 3.*




___Shirye shiye akeyi domin yau juma,a, fatima ce tasaka a kirawo mata amarya nasiba bbu musu tazo nan Fatima tahau fito da kayan dilka da turaruka aikuwa nasiba tau zazzaro idanuwa itadai batasan me wannan ba.

Kwaɓawa Fatima tayi ta umarceta akan tacire kayan jikinta tabar zani daurin kirji wuli wuli tafara sbda ƴan birni basu da gaskiya maganar da hafsat tayine yadawo da ita daga tunani cemata tayi "nasiba amarya".

Nan Fatima tahau durjeta kuzo kuga amarya nasiba zaki rantse ba nasiban kauye bace sekamshi take zubawa fatima ce tace tunda ya bushe jekiyi wankan soso tabata mai me laushi tafita.

zainabu ce tashigo d sauri tana kwalawa nasiba kira nanfa ta shiga kallon nasiba zainabu tace "yanaga kin koma kalar turawannan na dakinmu¿

zaro jajayen idanuwa tashigayi tana cewa uhm kibari kawai na wahala amma dai koba komai se haliru ya bani kudin yin hoto zainabu ce tace "yanzu ma kinsan meke faruwa wlh su uwanine sukaje gonar da zamu hako dankali shine nazo muyi sauri mutafi dan wlh bazan sha wuyar tariba.









Nasiba tafito daga wanka taje wajen buhun kayanta dan haliru beyimata zannuwa ba da sauri tashirya domin zuwa gona. (tofa yau daurin aure g maganar gona) fatimace t kwala mata kira nan tahau bubu ga kafa wlh yan binnin nan sun buwayeni tashi tayi tatafi kiran.

kaya tagani Lodi guda masu kyau masu tsada atamfa taciro mata daga cikin kayann da hafsat takawo mata mancewa tayi zainabu najiranta akahau yimata makeup tsaruwar amarya abin ba,a fadi.


bayan biki iyya tasami hja tace mata yakamata tatafi da zainabu tunda tana yawan dauko mata magana atakaice dai iyya bata kaunar zaman zainabu agabanta.




Umma ce tashigo dan gidan hajiya nan suka gaisa take musu sannu d zuwa zainabu ce ta gaisheta nan take rokar hajia akan t bata ita hja t kafe akan zainabu se abuja.

sunsha hira umma tayiwa hja sallama nan suka tattara itada hafsat suka wuce gida.

washe gari su Fatima suka shirya zuwa abuja inda zainabu t turje wai gurin hajiya zata zauna saboda shayin safe d burodi d wainar kwai acewarta wayasa ni ko intakoma can din gidan jiya ne.

seda rarrashi sannan suka tafi da isarsu gidan sukaci karo d uban gaiyya wato nasir kallon up and dawn yamusu Fatima tace bro ykk amsawa yayi sannan y maida kallonshi g zainabu yace "wannan yar aiki ki kasamo¿".

Zainabu ce t murgu ɗa mai baki haɗi da harararsa.

fatimace tace "wlh yarinyar kawuce t kauyennan tsaki yayi ya wuce waje karasawa cikin gidan sukayi inda suka tarar d momy d big bro wato aliyu d murna suka karɓi zainabu sabanin nasir.




Ɗakin Fatima momy tace awuce da ita fatimace tace zee biyo ni muje tashi tayi domin itafa bata kaunar sunannan.

Da isarsu ɗakin Fatima seda zainabu t firgita sbda faɗin haɗuwar ɗakin ma ɓata lokacine kodai yann binni hako kudade suke dan naga kamar basusan zafin shiba .

ashe Fatima harta shiga wanka tafito nan tararda ita a inda tabarta se muzurai take cemata tayi "sister tashi kije bathroom kiyi wanka zakin baki zainabu tayi a tunaninta rainin hankaline gashi tace mata star g bajirum tadaisan ance wanka tashi tayi tana turo bakin tsiwa tace "nanne¿" amsawa Fatima tayi d "eh".

shiga yayi babu adu,a se ihun t akajiyo Ashe data shiga seta shige bahon wanka ta kunna ruwan sanyi gashi ana sanyi Tarasa t inda zata fito.


Shiryawa nasir yayi cikin kananan kaya blue Jens d pink ɗin riga ajiki an rubuta am happy yadaura agogonshi mekyau yafito yana zuba kamshi dakin momy yanufa inda yatarar da ita tana shirin tashi tafiya alwala takoma tazauna nan suka tattauna tsakanin ɗa da mahaifiya.


washe gari jirginsu yaɗa ga se India inda abba yayimai bayanin komai kuma ya fahimta a can gida zainabuce na hango daga nesa bazakace itabace tasa uniform ɗ'in school masha Allah ammafa tayi kyau domin dama b mumuna bace gata fara riga da wando tasa se school bag dinta data rataya ayanzu kauyancin yafara raguwa zuwa tayi tayiwa momy d dady sallama suka wuce itada yaya aliyu inda acan makarantar akayi musu bayanin bata taɓa shiga makaranta ba amma akwai me lesson a gida sun gamsu sosai malaman kuma suna tunanin kamar baza tai wuyar daukar karatu ba. kuɗi yaciro yaba ta dari biyar sbda makarantar t yayan manyace amsa tayi tamai godiya domin tasan Wanda takeyiwa rashin kunya...✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽





*More comments more typing.*



*For comment only plz*

0814 179 9224


*Mom Islam ce✍🏽✍🏽✍🏽.*

*ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_(me tagwayen suna}._







🌹🌹🌹

*WRITING & STORY BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.*




*EDITING BY DOCTOR MARYAMAH!!!.*



*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


*PAGE 4.*




_Zainabu na hango a store tana dube dube wai wake take nema.

tayi sa,a tasa mu buhun waken domin yunwa takeji itakuma yau se koko d kosai take so.

mudu ɗaya ta auno sannan ta ji ƙashi ɗakin momy tanufa tace "momy turmin gidannan fa¿ tambayarta momy tayi me zata yi¿

cewa tayi ta gaji da cin abincin ƴan binni koko da ƙosai zatayi momy tace ai "bamu da turmi sbda ko dakan yaji bayar wa mukeyi na kuɗi.

zainabu dajin haka tafito tana tura baki ga wake ajiƙe kugunta taɗaure tayi hanyar fita baba megadine yace "mutuniyar inazuwa ne¿"

cemai tayi "zani anguwane adawo lpy yayi mata.

wani gida nakusa dasu tashiga inda tatarar d wata datijuwar mata tana dakan kuli kuli hamdala zainabu tayi sannan suka gaisa tsohuwar ta tambayeta daga inatake tace daga gidan alhj Ibrahim ne babansu Fatima ni bakuwace kuma shine nazo aron turmi zan surfa wake tsohuwar tagama dakan tamika mata dan turmin ficewa tayi tana murna bayan tagama surfe memakon ta tambayi gurin zubar da ruwa ina kawai seta sheka shi a tsakar gida Ashe yaya nasir natafe itako batasan ma ya shigo ba saukar wani gigitaccen mari taji ɗago kai tayi daomin ganin me marinta kuka tasa hadida cewa Allah ya,isa mugu azzalumi kuma bazakaci kosan ba ya biyota daniyar ƙara mata wani ai zainabu ta jefo tabarya nasir yasule jikake tikk.....

Dagudu tayi cikin gida inda tatarar da anty Fatima taci kwalliya da alama fita zata yi da gudu taƙaraso gurinta tana haki tmbayarta tashi gayi .

labarin abunda yaya nasir yamata ta bata, kana ita kuma ta ɗaura da bata haƙuri ,don tasan baya shakkar kowa se iyayenshi. komawa tayi gurin surfen nan takai niƙa tace "wai za,a kawo kudin bayan takoma gida tasamu momy t umarci yar aikinta da tayi mata alale d kosai aiko murna ba,a magana a gurin zainabu domin abun nema yasamu zama tayi a hanyar shiga kitchen se kwalalo ido take tana dada sas sauta ɗaurin zaninta.

yaya aliyu ne yazo wucewa yace a a sister ykk amsawa tayida lpy sanan taci gaba da abinda yazaunar da ita tamika roba kenan adado mata kosai Sega nasir nan yataho ranshi a ɓace mai aikin yasamu tana kokarin zubawa zainabu ƙosai azuciye yace mata inkin gaji d aikinne ki gayamin banyi miki kashedi akan base anzo Neman abinci ba.

sunkuyar dakai tayi tace yallabai kayi hakuri wlh zainabu ce tace yau koko takeso d ƙosai shine hajiya tace inmata badan haka ba da tuni nagama tsaki yayi y zo wucewa itako zainabu faɗan da yakeyi ko ajikinta burinta shine takai ragowar kokonta ɗaki sboda anjima shi zata sha.

nasir ne yayi mata wani mugun kallo yace munafuka yar kauye kawai yakaimata rankuwashi kafin ta kaiga gyara daurin zaninta yakarɓe kofin kokon ya watsa mata a fuska ihu tasa tana tsinemai.......





Abba yatara iyalanshi a palor sbda bashida lpy shine yakira sunan nasir nan yake gayamai tafiyar da takamashi gashi bashida lpy shine yakeson nasir ya je a mada dinshi sbda tafiyar shekara biyu zeyi sedai insunsami Hutu ze iya dawowa nasir beso tafiyar nan ba amma duk rashin mutuncinshi baya yiwa dadynshi musu shi kuma yaya aliyu zeje Zaria dubo hajia Dan bata da lpy momyce tayimusu adu,a fatan alkairi domin bstada abin cewa sun tashi kowa ya wuce part dinshi yayinda tafiyar nasir takama jibi dadyne ya kwalawa zainabu d Fatima kira amsawa sukayi nan yake yimusu albishir d yasamar wa zainabu makarantar boko haɗe da islamiya me koyard a ita agida murna ba,a magana sbda tunda tazo data ga Fatima nazuwa abinse ya burgeta yau gashi itama za tazama yar boko.




Nasirne kita shiri sbda gobe zewuce zainabu kuwa dataji wannan kyakyawan labarin bakaramin murna tayi ba sbda meta kura mata zetafi.

yau a yaune umma suka kamo hanysr tafiya abuja harda hajia domin tasami lpy shirye 2 akeyimusu sosai sbda manyan baki su zainabu kuwa tatafi gidan baba me turmi Dan tun lokacin da tayi aron turmi shikenan take zuwa tayata hira kafin tafita seda sukayi fada d megadi domin nasir ya hana adinga buɗe mata ƙofa. karar motarsu hajiyane mutan gidan suka jiyo da gudu Fatima tayi waje domin yiwa hafsat oyoyo da gudu suka rungume junansu suna murna hajiyace tasaki baki tana kallonsu tace auni baza,amin oyoyon ba drya sukayi inda momy farin cikin da take ciki yaki boyuwa dunguma sukayi suka shige dakin momy se bhirar yaushe gamo hafsat d Fatima ko hira sukeyi kamar baza,su rabuba zainabu ko tana gidan hajiyan kusa dasu.

hajiyace tace ina zainab ne nan momy take gayamata gidan da taje aika baba megadi tayi domin yayi sallama yace tazo bakin sun iso aikuwa sega tanan aguje batasan waye a bakin get ba taturo dagudu zata wuce kawai sukaci karo banza mahaukaciya abinda yafito daga bakin nasir kenan aranshi kuwa yana cewa wlh kafin intafi sena saki kuka itakuma tace barinje ingaida su hajiya wlh anjima yaya nasiru sekayi danasanin zagina hmm...



Hajiyace ta tara jikokinta d yayanta a palo nan akayita gaishe gaishe inda ta sanar musu akwai abinda ya kawota zainabu kuwa tana jikin hajiya tana t murna tunda hajiya tafara magana hankalin kowa nagurinta banda nasir d shikam cheating yakeyi abunshi dadyne yayi gyaran murya sannan hajiya tafara magana dacewar "dama abun da yataramu anan shine munason mu karfafa zumuncinmu sbda ko gaba zamuyi alfahari dashi bare yanzunma muna alfahari dashi dalili kuwa shine munyanke shawarar hada hafsat aure d alhji wato yaya aliyu sannan takara da cewar "shikuwa nasiru daman mun riga da munyi mai mata ɗago kai yayi da alamun tambaya abakinshi amma ganin babu wasa a tattare dasu yasa yaja bakinshi yayi shiru shikuwa yaya aliyu bacin raine d farga ba suka durarmai itako hafsat babu bakin magana Fatima ko nagefe tanata yimusu drya hajiya takara dacewar kekuma Fatima yakamata kifi toda gwanin ki nan kusa dalilin d yasanya kuka ga nazo shine wannan dan munyi magana d mahaifin hafsat d kuma babanku umma kuwa d momy fatan alkairi sukayi musu zsinabuce tasaci kallon nasir taga rannan kamar yakurma ihu ta tuntsire d dariya harda guwalo.....✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽.



*More comments more typing.*






*Mom Islam ce✍🏽✍🏽✍🏽.**ZAINABU ABU.*
🌹🌹🌹
_{me tagwayen suna}._




🌹🌹🌹


*STORY & WRITING BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.*








*EDITING BY DOCTOR MARYAMAH.*








*BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.*

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


*PAGE 5.*


.......Sun gama tattauna warsu aka kawo musu kayan motsa baki sunci sunsha nanne dady yake gayawa hajiya aiyasa zainab a makaranta murna d farinciki ba,a magana albarka hajiya tadinga samai inda sukafara shirin komawa gida shiko nasir sbda bakin ciki wai ace kamarshi za,a nemowa mata hmm ysyanshi yakira awaya nanfa yake cewa brother wai kana nufin kayar da d auran nan d ake shirin yimaka¿ aliyu yace to yazanyi ba dole inyi biyayya ba amma dai sunsa yarinyar nan tarainani nasirne yace koda yake garama kai tunda nikam bansan dawa za,a hadani ba ai zuwan hajiya wlh be,amfane ni ba mtsw.


su hajiya dai sun wuce gida tunda sungama abinda yakawosu momyce t kwalawa zainabu kira amsawa tayi dasauri tazo uniform momy tamikamata rungumewa tayi tana tsalen murna tanayi mata godia ai kawa tayi domin takira mta nasir da gudu tamike domin tana cikin farin ciki bude kofar dakin datayi ne yasata kurma uban ihu abinda tagani yamu gun daga mata hankali.




Hangoshi tayi ya zuba uban tagumi daga shi se gajeren wanndo tunda take bata taba ganin namiji haka ba abinda ya sata kurma ihu kenan shiko nasir ko ajikinshi tuda ba itaba ce a gaban shi.

Cafko ta yayi yariƙe mata kunne yace ke marar kunya yar kyauye kawai motsi ta hauyi d bakinta can taji saukar azazzazen mari yatu rata gefe.

mikewa tayi tace mugu azzalumi gara da baba yace katafi kaga mun huta mugu.

Ƙwafa yayi , itako bata koma Dakin momy ba tayi gurin me aikinsu tace mata ta sammata yaji aiko tayi sa,a annuko tadi ba a leda sukaci karo da nasir yayi shirin fita don kowanka beyiba hararshi tayi tsaki yamata itako t tuntsure d dariya tace nasiru Allah yatsare ko kallonta beyi ba ya wuce.

dakinshi tanufa taje cikin bathroom dimshi bansan metayi ba tafito tana murmushi tayi dakin momy momy ce tace zainab ina kiran danace kiyiwa yayanku nanfa tahau kamekame.


Tace "momy na shiga ban ganshi ba amma yanzu dai barinje in kuma duba wa ko yana nan.



Washegari bayan sun gama break fast suna zazzaune akan kujerun d suka fito da ainihin kyan falon Fatima take tambayar dady ya basu kuɗi zasuje su siyo kayan makeup tambayarsu yayi nawa suke bukata zainabu tai murmushi tace "anty fati dady na magana amsawa tayi dace mai 20k ya isama buɗe baki dady yayi yana cewa gaskiya kurage ga 10k amsawa sukayi d Allah yakara buɗi cewa yayi sutashi sutafi dama yaya aliyu be tashi daga bacci ba ficewarsu keda wuya na leko dady d momy naga alamun sunaso abasu guri domin soyayya tatashi dagudu nafito nai zariya wato gidansu hafsat kullum umma akan shirya hafsat take gashi bikinma dasaura bedroom dinta tashiga domin dauko wayarta takira friend dinta tajiyo wayarta na ringing sunan my brother ne keyawo a kan wayar seda tadan jinkirta tukun ta amsa kiran murya a sanyaye "Aslm amsawa yayi yana fadin "fatan dai kina lpy ko teema¿ amsawa tayi d cewar "lpy Lou ykk ysu momy d Fatima¿ Duk suna lpy klu , kana sukayi sallama.

yakashe wayar yanajin bakinciki aranshi yakirata suyi hirar soyayya amma yakasa faɗa mata yana sonta sbda karya zubar da girmanshi.

A ɓangarenta kuwa cewa take anya brother kuwa yana sona uhm tatashi domin fita zatayi gidan hajiya.


★★★

Bayan shekara ɗaya nasirne yazo hutu gida inda a kashirya zainab d Fatima d aliyu zuwa ɗaukoshi yau kowa murna yakeyi sabanin zainabu d dole ce tasata zuwa tarboshi riga da sket ne ajikinta na atamfa me kyau domin a halin yanzu ainihin

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment