Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba ko ina tayi oho."

Da haka sukayi adu'oi masu yawa kan Bash na k'asa ya kasa had'a ido da kowa , Alhaji shida Malm suka shige parlorn da zai sadaka da d'akin dady , ganinshi sukayi kwance a gurin kamar wanda baya nunfashi komai nasa ya sauya bakinshi na fitarda jini sosai hanunshi sunyi ja , malm ne ya girgiza kai suka nufi d'akin da mahaifin Harun yake , sutura sukayiwa abin kana aka yi masa sallah suka nufi mak'abarta....✍️.

♦️♦️😭JININ ABBANA!!😭♦️♦️.

_Labari mai d'auke da tsan tsar zalunci cin amana dakuma nishad'i_

*Story and writing*
*By*

*ZAINAB HABIB*
_(Mom Islam)_

Zainabhabibu713 @gmail.com

Wattpad momislam2020

Whtsapp group. https://chat.whatsapp.com/CehHXDP6kjk9GTiqw3BVfk

Telegram
https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

EPISODE 57 & 58

____ Suna dawowa daga kai Dadyn Harun ,suka sami dady rai yayi halinsa babu wanda yayi ko d'arr sai dai dole rasa rai za'aji babu dad'i , Bash tunda dadynsa ya rasu yasan gatansa ya k'are ,gaban momy yaje ya nemi gafara da gaban su Alhaji da malam , kowa ya kar6i tubansa , amma Asma'u tace ”sai dai a warware alk'awarin aurensu da Harun dan ba Harun ne yayi mata ciki ba , shidai Bash baice komai ba , Haidar ne yazo yace ”ni zan auri Asma'u saboda Allah , kana ya tuntsire da dariya ya kalli ,Zuby yace ”nifa ba yaron gwamna bane ,ni jami'in tsaro ne , ware ido , Zuby tayi dan a yanayinsa kai kace ”yaron gwamna ne , sukasa dariya komai yanzu yayi normal a familyn , Haidar yace ”zai rik'e yaron Bash , da yardar Allah Bash ya zamo mutumin arziki , ya durk'usa gaban Harun yace ” dan Allah ka yafemin d'an uwana kayimin gafara dan Allah ,kamo hanunsa Harun yayi yace ”d'an uwana ni ban rik'eka da komai ba na yafe maka Allah ya yafe mana , momy data shigo yanzu tasamu fuskar kowa da walwala."

Haka aka yiwa dady sutura aka kaishi , momy bata nuna halin damuwa ba amma jikinta babu k'wari sosai , haka suka koma parlor kowa na farinciki ."

Bayan watanni , cikin Basma yanada wata hud'i ,ya fito kowane a cikinsu yana iya k'ok'arinsa waje farantawa d'an uwansa , shirin fita sukeyi zasuje , gidansu ,Bash Harun ne ya kira Bash a waya yake gaya masa gasunan zuwa , Harun ne ya d'auko sark'a da d'an kunne ya sanyawa , Basma , ya ciro mata jaka ,ta k'arasa sa shauran suka fito parlor , material ne a jikinta milk color mai adon black stone , ba k'aramin kyau tayi ba , shikuma boyel ne a jikinsa bak'i sai shek'i yakeyi ,da milk d'in hula , turarensu kala d'aya ne basa sa daban , bak'ar jaka da takalmi da gyale ta ciro , rik'e da hanun juna suka fito ,Harun ya kullo musu k'ofa suka fice , da isarsu gurin ajiye motoci ,Harun ya ciro fara , kasancewar aikin da Alhaji ya nema masa akwai Alkairi sosai , da shigarsu mai gadi ya bud'e get tare da ficewa da motar , suka d'auki hanya , sai da suka tsaya sukayi siyayya mai yawa sanan suka nufi gidan su momy , yana horn mai gadi ya bud'e get tare da washe hak'ora , 1kk Harun ya ciro ya bashi , yai parking d'in motar ,suka k'arasa ciki ,da shigarsu momy ta rik'o hanun Basma cikin murna ta zaunar da ita a kujera , Bash ne yace ”my bro kayi sa'a da yanzu nakeson tafiya hira , dariya sukasa momy tace ”ko kunyata ma ba'aji ?", gaisawa sukayi cikin mutunci aka cika musu gaban su da kayan motsa baki ."

Sai da Basma ta taya momy wanke plets da gyra gidan ,misalin k'arfe hud'u bayan sunyi sallah suka yiwa momy sallama , turaruka ta ciro masu k'amshi da turaren wuta ta bawa Basma , godiya tayi mata suka tafi ,suna fita daga gidan suka d'auki hanya , suna hawa titi ,Hatun ya hango Sumaiya rik'e da hanun wani ,ga k'aton ciki a gaba , tafiya ya farayi a hsnkali yana rage tsayin glass d'in , hakan yasa Sumaiya hangoshi , dariya tasa tace ”Harun ashe rai kanga rai , ko cigiya babu , murmishi Harun yayi ya sauka suka gaisa da Khalid cikin fara'a ,basu tsawaita hirar tasu ba suka tafi , bayan Basma tabawa Sumaiya adreshin gidansu ,da number ta...

Harun ne yafara bawa Basma labarin Sumaiya , tad'anji kishi amma tunda ba shi ta aura ba ai shikenan , da isarsu gida aka bud'e musu get d'in , Basma ta gaji da zama a mota hakan yasata saukowa da k'yar , dariya Harun yake mata yana tsokanar ta , suna shiga parlor suka yada zango , Harun yashiga yimata tausa tana k'ara narkewa ."

*********************
Kwanci tashi babu wuya a gurin Allah .

Abubuwa sun faru da dama na rayuwa , ciki harda aihuwar Sumaiya , dakuma auran Bash yau satinsa d'aya , da auran Asma'u da Haidar , abin guwanin birgewa , kowane gida na cikin k'oshin lpy ."

Sumaiya ta haifi yaro namiji gatan da ake nunawa yaron ba'a magana , Allah sarki rayuwa kowa ya rasa iyaye yayi kuka , Khalid baiso Ammi ta d'auki , Sumaiya ba , itako Ammi ganin rawar kan tayi yawa yasata d'auke Sumaiya ."

Cikin Basma watanshi tara da kwana goma , tun lokacin da tayi zazza6i Hajiya ta d'aukota ta dawo gabansu , sam Harun baiji dad'in hakan ba , ko gurinta zashi , suna ganinshi , zasu fara tuhumarshi shiko ya tsani wanan lamarin shida matarsa amma ana yimasa haka."
Kulum cikin sa rai da aihuwa suke amma cikin ikon Allah shiru babu labari , ranar cikin yana wata tara da kwana goma sha d'aya , su Hajiya sukaje gidan wata rasuwa da akayi musu , akabar Basma dame aiki , Harun ne ya shigo sad'af sad'af ya wuce bedroom d'in kusada na Hajiya , kasancewar anan d'akin Basma take , tura k'ofar yayi a hankali , idanta biyu suka had'a ido dashi dariya tasa tace ”sai na fad'awa Hajiya , kafin ta gama magana ya had'e bakinsu guri d'aya , itama ta biye masa sukaci gaba , dawowa parlor nayi dan in huta kafin anjima na koma lol , bayan 30mints Basma ta fita haiyacinta ,Harun kamar wani zaki idanunsa sun rufe babu batun tausayi , saida yaji ta k'wala k'ara ya d'auketa da sauri ya kaita toilet , babu abinda zata iyayi , sbda hanunta na kan mararta tana kuka , wanka yayi mata tare da goge mata jiki ya sanya mata kayan da tacire yanzu , gudun kar azo a ga canji kuma a zargi ya shiga d'akin , shima wankan yayi ya dawo kusa da ita , abu kamar wasa ya zamo gaske , Basma ta koma abin tausayi a ciwon mara da baya daya sata gaba,

Sallamar su Hajiya ce tasa gaban Harun fad'uwa , Hajiya na shigowa gidan kai tsaye d'akin Basma ta nufa , ganinta kwance ,Harun nayi mata sannu yanayinshi duk sun sauya , bansan meta gani har ta gane , Harun ne silar ciwon ba , masifa tashiga yi tana cewa kai bakada tausayi ne ?"kasheta kakeso kayi ?"gashinan kaje ka tsonano mata nak'uda , sai ka fitoda mota muje adibiti , cikin rawa jiki Harun ya fito da mota aka rik'o Basma aka sata a ciki tare da kayan aihuwa Hajiya ta shiga mom dama bata dawoba suka nufi hospital, da isarsu aka wuce da ita labour room , su Hajiya nata adu'a , temakon gaggawa suka shiga bata kasancewarsu musulmai harda adu'oi suma sukayi , Hajiya dake zaune a bakin k'ofar d'akin , ta jiyo kukan jinjiri , da sauri ta fad'a d'akin , ana gyara d'aya akaga Basma na sabuwar nakuda , haka Allah cikin ikonsa takuma sam6alo mace ”mai kamada babanta , duk yaran kamar Harun suka d'auko ana gama gyrasu aka nad'esu , zuwa anjima kad'an aka yimusu wanka itama aka d'aurayeta , kai masha Allah , tunda garau take babu rashin lpy yasa doctors sallamar ta,

Gida ya cika da farinciki sosai , An sanarwa kowa na dangi , Bash kuwa kamar jira suke sai gashi da matarshi , mom bakinan yak'i rufuwa , haka momy ma cikin farinciki tazo , Sumaiya ma tazo kai aihuwa dai masha Allah yara sunfito cikin dangi mai kyau ."

Beauty bata k'ara dawowa ba , dan haka farinciki da zumunci dakuma had'in kai da kwanciyar hankali ya wsnzu a tsakaninsu .

ALHAMDULILH👏.

Allah nagode maka daka bani ikon kammala wanan littafi hak'ik'a masoya kunyi rawar gani gurin nunamin k'auna Allah yabar zumunci Allah kasa abubuwan dake ciki zasu amfani al Umma amen.

Ga masu buk'atar sabon littafina mai fitowa a 10.....3.....2021 zaku iya tun tu6ar wanan number 👇
08141799224

Please inba maganar book zakiyi ba karki yimin mgna 👏

FATAN ALKAIRI.



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment