Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wa halar da mai kayan kara kaje kaje kananeman yar" matsiyata ga inda arxiki yake amma saboda anriga da an. asirceka kaxama salla mamme sai yanda sukace dakai.


hhhhhhh tabushe da dariya inbanda abinka inakai ina waccan uwar matan yarinya tagama girma gabadaya babu wani abunda xakaji na mu'a'malar aure hhhhh kai na tabbata kodan run dadinnan na jima'i yanxu baxa a samu ajikinta ba.
yo inama xa'a samu matar da bata tan tance mace da na miji..


Yana jinta shidai bai tan ka mata ba yana shiga dakinshi wanda basaina fada mukuba kunsan dakin gwau raye labulayene sai katuwar katifa ba laifi dakin tsaf da shiyashi gyara Kwanciya yayi yana tunin magan ganun da waccan matar da ta fadami shi dai duk abinda xatayi saidai tayi.


danshi wllh bata isa tasa shi ya auri waccan yar tataba mema xaiyi da ita dan batada abinda yake bukata ajikin mace yarinya duk tagama lalacewa awaje yana da tabbacin yafi karfinta inda xa abashi ita wllh kotashi baxata iyaba daukar shiba.
ma ana inya hau kanta saidai uwarta ta haifi wani.




BAY.
MMN HIBBAT......✍🏻

MATAR YARO!!!


Page (9/10)


ASALIN LABARIN..


Alhaji.Usman Abubakar Shine Cikakken Sunan Shi wato mahaifiga Umme kenan Wanda yake yayanega Alhaji.Muktar.Abubakar mahaifiga Yusif. Asalinsu Mutanan {Ikarane} ta jihar xariya Wanda harkar aikine yakawosu garin Kano.

Inda suke xaune A unguwar nasarwa J.R.A,, Alhaji Abubakar da Alhaji Muktar yan" uwane uwa daya uba daya. Matar Alhj Abubakar ta farko Itace hajiya Sadiya wato momy.
Auran gida A kaimusu tunbashida Abindunuya suke xauna lpy kowa naganin mutunvin dan uwanshi..
Sunada yara biyu. Aliyu shine babba Sai Aisha wacca taci sunan mahai fiyarsu shine suke kiranta da {Umme}.


Yusif shine da nafarko ga Alhaji mukta Kasancewar shi da yayi Auran baisamu haihuwa da wuriba Anje asbiti anfita kasa shan waje ba adadi anyi na hausa amma shiru har sunfar cire raida samun haihuwa.

Dayake allah gafurin Rahimne Saida suka shekara Biyar da aure Sannan allah yabasu haihuwa Alo. kacin Umme tanada shekara shida,, ta haihu lpy ta da namiji kowa yanata murna.


Dr. sukace nanda jibi xa a iya sallamarsu aikuwa.. jibin aka basu sallama Suka dawo gida Kwanan subiyu da dawowa jini ya yanke mata bashiri suka tafi asbiti. inda


Dr. suka shiga aikinsu daya dags cikin Dr. dinda suka shiga da itane yafito dasauri Alhj muktar yatareshi Dr. yajikinnata dasauki munsamu nasarar tsada jiniamma gaskiya tana jinjiki yanxudai muna bukatar jinin daxa a kara mata Saboda ta xubda jinisosai..


"to yanxu xa a iya daukar nawa asamata a' xa"a iyasamata inyaxo daya danaka dakin da ake gwaja gwaje Sukaje imda akayi sa'a jininsu yaxo daya. Akasa mata masha allah jiki yayi sauki sosai..


Amma me bayan jinin yakare sai yake biyowa ta kasanta Dr. sunyi iya kokarunsu ganin sunkuma tsaida jinin Amma abin yaci tganin sunkuma tsaida jinin Amma abin yaci tura dole suka xubawa sarautar allah ido. jikifa yarikice sosai..


"Misali karfe uku nadare allah ya amshi abinsa mutuwar da ta girgaxa kowa na family din. Alhaji mukutar kuwa abin ba'a magana gaba daya yagita hayyacinsa sai sambatu yake yanxu shikenan.. hawa U. kintafi kinbarni.

Ahaka har akai sadakar uku inda akabawa sadiya wato momy dan domin ta kula da shi madara akebashi tunda ita baxata iya shayar da shiba saboda ta dade bata haihuba inda tarike amanar da akabata tsakani da allah bata taba bambantashi da ya yamtaba komai iridaya takemusu inda suka shaku da Umme sosai komai tare sukeyi.


Bangaran Alhaji muktar kuwa bashida matsala danshi bamaya marmarin ya kumayin aure gani yake tunda yarasa Hauwa u. to baxai kuma samun mace irintaba.

Bayan sadakar bakwai Alhaji muktar yakira dan uwansa wato Alhaji muktar kan mganar yakara aure Gaskiya yaya. ni yanxu''aure baya gabana dan haka kawai abar, xan can tom shikenan tinda kace haka allah ya xaba mana abind yafi alkairi amen.

yusip da umme inka gansu karantse da allah uwada ya ubadaya suke. dan a School.
ma baxaka taba cewa ba uwssu dayaba...
Akwana atashi bawuya gurin
allah.

saida Alhaji muktar yashekara uku batare da ya kuma yinkurin yin wani auranba.. kwatsam allah ya hadashida da jamila'
jamila dai irin matan nanne wanda suka gagari iya yansu.wanda saida"tagama. sheke ayarta awaje tukun tayi aure ta auri wani alhaji wanda kudinshi kawai takeso bayan ansha biki. kwanan ta biyu da tarewa war tata. tafara laulayi Anaxuwa asibiti Dr. yana dubata gwajin farko aka tabbatar tana dauke da cikin wata uku. Alhji yayi tsalle yadire yace baisan wannan xan canba.. Atake anan ya dankara mata saki uku. kuma yace karta kuskura takoma mai gida tinda babu abinda taxo da"shi daga gidansu Kuka take tana bashi hakuri ko kallan inda,,, take baiba yasakai yafice daga asibitin.

Haka ta nufi gidansu inda tayi yunkurin xubda cikin jikinta amma allah yayi saiya shaki iskar duniya haka tahaifi diyarta mace. sannan takuma bude saban shafin rashin mutunci. hartakai takawo wataranma bata kwana agidansu.

Ana haka allah yahadata da Alhaji muktar wato mahaifin. Yusif inda aka daura auran kamar wanda akarufewa baki haka akayi auran ba bincike.
tunda akayi auran bata taba xuwa sungaisa da momyba.


dayake momy bamai daukar duniya da xafi bace saitaje suka gaisa ganin irin kallan da take bintada shine yasa jikin momy yayi sanyi.
tunda taxo gidan take shuka tsiyarta dan ta kakkane gidan Yusif kuwa bata sakar mai fuska tajima gabadaya ta tsaneshi to shima tunda yaganta yaji kwata kwata bataimaiba.
haka rayuwa tacigaba da tafiya
inda umme taxama cikakkiyar budurwa inda jamila taxuga mahaifin yusif kamcewa ya amshi damshi tunda yanxu yanada aure.
haka kuwa akayi yusip yadawo gidan su. badan ransa yasoba.
ti momy bataji haushiba tinda gidan mahai finshine.


Ahaka rayuwa tacigaba da tafiya da dadi badadi hakadai. todama da yarta taxo gidan saboda iyayanta sunce baxasu riketaba saidai
ta tafi da yarta tunda itama tadebo hali irin na uwarta dan ita harta taxarce jamila dama ance baba'ma da baban.sa.haka kuwa, akayi.tunda taxo da ita take ta shishshigewa yusif shiko baima san tanayiba saida taje tasanar da mahaifiyarta wato jamila saboda allah yana gani sanshi take kuma sona aure dataje mata da.maganar"ma' saicatayi ainima xanso haka kodan mugaji dukiya mai tarinyawa haka sukashiga bin malamai da bokaye amma duk inda sukaje banasara wani bokane yasanar dasu cewa xa ayi nasara amma bayanxuba saboda a'kwai wadda yakeso sunkadu iya kaduwa.. amma dayake ba allah arasu haka sukatso da kargin guewa yusip kuwa gaba daya hankalinshi yanaga. Umme. haka kurin saiya dingajin wani abu gameda ita da baxai iya fassara shiba to anahaka Dady da abba wato mahaifin Umme da Yusif.

Alhaji habubakarne yafara magana Am'dama wata wani tunani nayinaga yakamata nayima magana nace maixai hana muhada Umme da Yusif aure kodan xumuncinmu yakara karko hakane Saidai mai xaihana muji tabakinsu ko suna da wa inda sukeso??
ehh kuma hakane ammani na tambayi Umme tace bata wanda takeso Amma nabata xabi kota kawo wanda takeso koni naxaba mata Saboda haka kaima saika tintubeshi shima muji tabakinshi. to in allah yayarda. xanmai maganar,
Alhaji mukatar yanaxuwa yatari Yusif ko yanada wadda yakeso axahiri shifa ummu yakeso amma ina yasan tariga da tayimai nisa kuma xace yayimata kan kanta saboda yasan halinta batinyauba..haka yanaji yana gani yatauye kanshi. A'a Abba nibabu wacca nakeso to nabaka nanda sati biyu kaxomin da wacca kakeso inba hakaba ni xan xaboma.matar daxaka aura.
Araxane yadago yana kallan. abbannashi? Yes kasan kuma bana magana biyu dan'haka xabi yarage naka...
jikiba kwari yatashi yana tunani inaxaisa kanshi to abangaran

Umme ma hakan take itafa gaskiya batada wanda takeso hasalima ita bata kula samari. gashi Dady bai gaya mata da wanda xai hadataba wannan shine babban tashin hankalinta.

Allah sarki Yusif & Umme
ban garan jamila da yarta suma basuxaunaba dan kullin suna kan hanya xuwa gidajan boka yansu da yan tsubbu dikda anriga da ansanar musu abaya baxasu samu nasaraba.


Lokacin da aka dibarmusu yacika amma acikinsu babu wanda yakawo xabinsa. to yusip yamaganarmu da kai a ina muka kwana uhm gaskiya abba haryanxu bansamuba to shikenan. naxaba matar aure wadda naga ta dace dakai gabnshi nafaduwa yace abba koxan iyasanin wacece eh bakowa bace illah yar uwarka umme. murna gurin yusip ba a magan. amma saiya dake yace to abba dik abinda kayi shine mafi alkairi. ya ansa da amen. topa yusip abinnema yasamu..

bakaramin kaduwa jamila taiba da tasamu labarin wai xa a hada yusip da umme aure aiba karamin ta shin hankali suka shigaba ita da yarta nanfa suka. kafa wa umme kawon xuka.


to lokacinda Da dady yasanar da ummu xai hadata aure da yusip baka ramin gigita tayiba xasu tuna. shine page dinmu na farko.
shine mukaji umme tana kuka tare dabawa dady hakuri kan yajanye maganar auranta da yusif. hartakecewa shifa yarone meyasani a harkar aure wllh na tabbata babu abinda xaimin.


```wllh typeng dinyau yafi kowanne lalaci😂😂 amma amin afuwa in allah yayarda.
page 11 xaixo adaidai ammafa innaga run kuri"u```


MORE COMMENTC MORE``` TYPENG```


```MAMAN HIBBACE```✍🏻✍🏻✍�



MATAR YARO!!!



Page (11/12)



*CIGABAN LABARI...*


____________________Ko sallama babu hakatashigo cikin falon inda taga mahai fiyarta wato jamila tana ta maganganu itakadai. xamatai mama kekuma dawa kike tafaman fada haka? hum kedai bari nida wannan dan iskan yaron mana waikin san waccan tsinanniyarce bata da lpy. Shine shikuma yatare agindansu. to wayasanima ko gurin yawanta tayo cikin shege.. waikinanufin waccan matsiya ciyar Umme? Tab ai' wllh bata isaba Yusip nawane nikadai. nifa" na tsaneta. banasan ganinta. kwata² Inkuma ta aureshi wllh saina kasheta inyaso nima akasheni.. Dasauri tarufe mata baki. keme yakawo xancan kisa? a'a karna kuma jinkin baci xancan kisa.. kemeye nadamuwa aikidena damun kanki tunda kinadani, aikin rigada kingama samunshi.. kuma kinji abinda boka yace ai. xa'a samu nasara amma sai anbi komai asannu. eh nasanda haka to sonake ki. kwantar da hankalinki.. kuma kikara xagewa wajan hankalinshi Saboda kinsan maxan yanxu saikana hadawa da kissa da kisisina. dan mukara janyo hankalinshi. Haba mama kema kinsan indai wajan wannanne banda matsala. nandai sukaita tataunawa kan yanda xasu cika muradunsu..

Misalin krfe{2:00 pm.} narana Tafito daga cikin wani shopping male, da kaya niki niki. A. hannunta tana tsaye da alama abin hawa take jira gashi yau ana kwallah rana sosai kuma yau abinhawa wahala yake harta yanke shawarar tafiya akafa inyaso ko a hanya tasamu tana cikin wannan tunani.. wata mota bulu bulack sai shainin take pakin. tayi Agabanta wani kyakkyawane saurayine yafito daga cikin. motar, farine amma basosaiba yana da hanci idanunshikuwa mtsakaitane baxa a. cemusu manyaba kuma ba. acemusu kananuba.. Assalamu Alaikum. sadai ta dan dubeshi kafinta amsamai slmar. Wa.Alaikummussalam dan allah inbadamuwa kixo nakaiki indaxaki naga kina tsaye tundaxu garana. A.a wllh nagode. ta fada Atakaice. magiya yashiga yimata wadda adole tasata amincewa. todama itama tagaji da tsayuwar.Haka tashiga yaja sukatafi yanata yanta da fira amma takasa sakewa saboda bata saba hawa motar wanda bata saniba. Ahaka harsuka karaso tunkafin sukarasa kofar gidan tace ya ajiyeta anan. toyace harta yi nisa yakuma tsaidata dan koxan iyasamu No. dinki saida tayi jim kafin ta karbi wayar tasamai saida yakira yaji tanashi tukun sukai slm..
Tunda suka fito daga cikin motar yake kallansu harxuwa lokacin daya bata wayarshi tasamai No. dinta. kwata² bata lura da.shiba'ma saida taxo daf dashi tukun gabantane ya yanke fadi nashiga uku.na kardai Yaganni nanfa kirjinta yashiga dukan hamsin² to, inya gannima saime aiba harambane ba kuma aiba aurena yakeba nantaji wata kwarin guweyawa raxomata. danaha kai tsaye tayi hanyar shiga gida. batare da'wani fargaba ba..
shikuwa inranshiyayi dubu yabaci matarshi "uwar ya'ya'nshi take tareda wani kato hartana bashi no dinta. sauda taxo xata giptashi yasa hannu yagincikota da karpin tsiya. yana huci yaefi mata tambaya wana dan iskanne ya ajiyeki yanxu?
bata bashi amsar tambaryashi ba saima kokarin kwatar kanta take saboda yama ruko banawasaba dataga hakan baimataba saita gasa mai cixo amma ko ajikinshi kara.matse hannun yayi aiko tasa wata uwar kara.Abin mamaki saiga hawaye sharr² dan ALLAH kasakar min hannu na. tabashi tausayi sosai amma dake muguntace aranshi saima yakara murde hannun wannan karan. kadanne yahana tai fitsari.

Tambayarki nayi shin wancan waye kuma meye alakarki dashi harkike bashi no. din wayarki. cikin kuka tasanar dashi komai.. saida yagata jigata yasaketa. ai yana sakinta tashiga jeromai ruwan xagi kala² sake dankota xaiyi ta kwasa aguje inda shima yarufa mata baya ganin yabiyota yasa takara mai. a' farfaji yar gidan ya cimmata.
matiyota yasa takara mai. a' farfaji yar gidan ya cimmata.
matseta yayi da bango kirjinta na gugar nashi waini ammafa gaskiya kin iya wayo. wato kin kwana biyu ba'a sosamiki suba shine kika kawoni nan ko haba aunty kinsanni yarone plx dan allah karkimin da xafi. kinji. itadai kokarinta ta kwaci kanta dan ta fahimci inda yadosa. yatsar sa yasa yana xagaye labbanta gaskiya yayi missing dinsu. sosai xaiso su dan gana yau.
plxx Yusip bana san iskan cinnan naka ya isheni haka.
Bakinsa yake ko karin sawa cikinnata ta kawar da kanta gefe juyo da ita yayi.. yadora bakinshi kannata. yana tura halshansa . yana kokarin dole saiya cafki nata halshan Nanfa kokawa ta barke har allah yabashi nasara. aiko yashiga tso tsar lps dinta kamar wani mai shan mama. Tso.tsarta ke da salan mugunta. dan baka ramin takaici yakejiba in yatuna"wannan gardin da ya"kawota. lps inta yakuma cafka yana shansu tare da dan ciccixawa.hawayene kexuba daga idanunta kamar anbude fampo. sosaitakeji xafin abinda yake mata. yakusa minti talatin yana abudaya. sannan yasaketa,, yana sakinta ta. tsuguna tana rera kuka"kukatake sosai tsayawa yayai yana kallanta. saida yaga bata da niyar dena kukan tukun. yace pls Ummu kidena wannan kukan haka wllh yana taba min xuciya sosai.. Cikin muryan kuka tace Yusip meyasa kake kuntatamin.menama da kake axabtardani akanme xaranika yimin irin wannan abubuwan al.halin kasan niba matar kabace''' plxxx kadena ta kuramin haka. wllh bana"san kanasani abinda banyi niyar yimaba. tana yin maganar tana share hawaye.
Shima kukan yake'yi. Umme. dan allah kisoni ko kakane koxanji dadi arayuwana pls kimin.wannan taima kon wllh ina sanki fiye da kaina hartakai takawo bana iya bacci indai banganki. ada ina ganin sone na yan uwantaka.amma tunda abba yacemin ammiki miji nakara tabbatar da sondanakemiki bawai na yan uwantakabane. sone na aure pls karki kini babu wanda narayu da shi inbakeba pls Ummu kitema kawa rayuwata.Karki manta banida uwa shiyasa nake neman abokiyar Rayuwa wacca xata kuladani tomeyasa kinkasa fa himtata. Yusip baxan iyaba baxan iyaba nakasa tursasa xuciyana. haba ummu karkice haka dan allah.. wllh yusip baxan iya aurankaba kamin kankanta. shikenan ummu ngd da irin kaunar da kika nunamin. yatashi yafitadaga gidan gaba daya da ido tabishi tana tunanibata kyautawa yusip ko banxa ai dan uwantane najini bai canci haka daga gareta'ba saita kuma fashewa da saban kuka. tu
tana hangoshi harta dena ganinshi. tabbas tasan yusip. yanasanta batin yauba amma itafa baxata iya auranshiba allah yagani inko akaimata dole to xasu kara samata tsanarshi acikin xuciyanta. da wannan tunin ta.kwana aranta...
Tunda yakoma gidan yakasa komai jiyakema komai yaficemai aransa.shima haka yakwana yana juyi dayaga baccin yaki samuwa saiya tashi ya dauro. al'wala.. yaringa jero na'fil"fili. yanakai kukan shi gurin buwayi gagara misali. allah kenan maijin kan bayinsa. cikin Ikon allah yaji dik wata damuwa"yanxu babu ita.


Tundaga wannan rana Yusip yadena shiga sabgarta yadena xuwa gidanma gabadaya Shi aladole fishi yakeda ita"gani yake kamarxata tausayamai ta"ce ta Amence da auran sa amma shiru yaukusan kwana biyu kenan amma ba ko mai kama da ita Babu.dik yawani rame ya kanjame yaxama abintausayi Yaudai yakasa daurewa yakasa dena tunaninta xuciyan Shi. Kamar Wanda aka tsikara yatashi dasauri yashiga wanka cikin mintuna kalilan yashirya kanshi cikin wata shards dack bilu wacca akaimata dinkin surfani. Abinka da farin mutun saitaka has kanshi sosai..kai.tsaye gidan su yanufa.

HHHHHHHHH Wata arniyar dariya ce take rashin daga cikin Kungur min dajin gurfane suke A gaban wani kasur gumin book. Idanunshi jajursuke kamar garwashi gashi bakikkirin guskarnan a murtuke Babu fara.A koka Dan. A fuskarsa.
Meke. tafedaku? yafada dawat katuwar muryanshi Wanda hakane Saida ya firgita tasu gawani irin wari dake fitowa daga baki Shi. Cikin rawar murya tace A.A dama Dan mijinane. Nandai tafadamai kimayi gameda su Ummu.da Yusip takara dacewa kuma booka inaso asamai tsanarta Acikin xuciyan Shi yadena kulata auran ma yaji bayason shi. Nanfa boka yahau iyuhu da kururuwa can kuma saitaji anakida harda,,fito gabadaya dajin ya harmitse ai.sai suka rude gadaya Ubaida ta rukun kume mahaifiyarta jamila can.. kuma saisukaji dif. Bokanne ya kallesu daya bayan daya. Sannan yace aikinku xaiyi amma da sharadi. sharadin.shine aljanin daxai muku aikin yace saiya kwana da ita inhar kunaso kusamu abinda kukeso kallan kallo suka shiga yiwa juna. Da Ido jamila tayiwa U.baida alama da"ta Amence kai ta girgixa alamun baxata iyaba..nanfa jamila tarude sosai tanawa yarta ta da ta amence. Ganin sunkasa magana ya sashi daka musu tsawa katashi kubamu guri inbaxaku iyaba amma kusani duk inda kukaje baxaku taba cinnasara ba. Domin suna tsare jikinsu sosai da addu.a saboda haka aikin Ku yaxamo maiwuya amma kuntsaya...katashi nace tinkan nasan al.jani burguxu ya shanye jininku..

Dasauri jamila tace boka mun amence India bukatar mu xakibiya hhhhhhhhh yakuma bushewa da wannan datinyannshi. To Ubaida bayan da ta iyadole ta yarda tunda mahaifiyarta ta rigada ta amence to yaxama dolenta itema tayarada inbahaka ba boka yasa ashane musu.jini.. wannan dalilinne yasa itema ta badakai...wata yar mkarantar bukka yanuna Mata yace tashiga ta jirashi tunda tadoshi gurin wani wari da hamami suka.kaimata xiyara dasauri ta toshe hancinta jitake kamar xatai amai Saida ta danjima kamin tayi wankan tsarki tashiga cikin bukkar wa'iya xubillah. Kasa xamatai saboda kyan kyami.Ahaka yashigo yasameta duk ta takure guridaya.
Gidan gidan yanufota yana dariyar keta umarni yabata da tacire kayanta nanfa takara rudewa. Saida akasha daru kamin ya cimma burinshi. Ba romac bakomai haka yadanna kai wata raxa nanniyar kara tasaki wadda tsa dajin ansakuwa. Hatta jamila saida ta raxana matuka..Tunda take binmaxa bata taba hadu dame irin wannan bananar ba,,kara turamata yake can cikin jikinta kafin yafara hakarta baji bagani harwani lasan lebanshi yake kamar wani maye Tun. tana ihu. Harta rasa inda kanata yakeba Ashe sumatayi shikuwa baifasa abinda yakeba.harssida biyawa kanshi bukata..lakacinda yaxo xare dick dinshi ne axaba ta farfado da ita.tasha axaba sosai.. kuka take. haka tafito tana tattale kafafu kamar wacca akayiwa kaciya jitake gabadaya gaban ta kamar an.dadda.tsa matashi da wuka"wani Abu yabadu kulle avatar Leda yace su yabata da sun xubawa mai Acikin abinci ko abinsha.sannan yace Nanda sati biyu su kuma dawowa..tunda suka fito daga cikin dajin Ubaida. take rusa kuka ita kuma tana lallshinta dayimata hudubar banxa..

Momy Alhaji Abubakar Alhaji muktar Aliyu..scuba suke a babban falon gidan suna tattaunawa akana maganar biki. Inda Alhaji mukatar yabawa Dan uwansa xabi kanya tsai da ranar biki nanfa sukaita jayeyeniya kowa yana baxai tsaida ba saidai Dan uwansa ya kamar wasu kanan yara daga karshedai Alhaji mukatar shine ya tsadai rana. wata daya..kai Aliyu jekakiramin Ummena cewar abban Yusip. Ba.ajimaba saigasu sundawo tare Shi agaba ita kuma tana binshi abaya kamar jela..guritanema akasa taxauna.Ina kwana Abban a lpy lau mamana.nan gurin yayi shiru daddy ne ya katse shirun dacewa..dama bawani abubene illa musanar dake cewa abban ku.ya tsadai ranar bikin.ku nanda wata daya dafatandai bakibamu kunya ba? Tun.kan yarufe bakinshi ta kwala wata uwar kara wllh banasansa baxan aure Shiva Dana Aure Shi gara namutu banyi aureba.. bataxata ba taji saukar Mari jikakeTsa Tas Tas sau. Uku.tsabar xafin da taji Saida ta wun tsila.sau ukku Kai Aliyu bakada hankaline daxakasa hannu kadaketa ka kyaleta da abinda take jimana.Alhaji muktarne.ke fadar ha cikin bacin rai.ai kabarshi ya koya Mata hankaline shima daddy yafada cikin matsanan cin bacinrai. saboda bacin Rai idona hi haryayi ja..
Mommy ma fada take sosai hartana bawa Aliyu umarni da lallai inhar daki Umme ba to saita sabamai dajin haka yasan ran mommy yabaci. Ba kadanba..wata danka da yayiwa. Ummi Saida takusa sakin fi tsari a Wando. Belt din dake jikin Wanda Shi yaxare yashiga tsula. Mata kuka take sosai.tana Neman dauki amma Babu Wanda yaxo.domin ya Cece.ta.
Tunda yashiga harabar gidan yakejin sautin kukanta.a guje yakarasa shiga cikin falon.Daidai lokacin Aliyu yadaga belt xaikuma xuba Mata. Yaji an warce belt din tabaya.a .cikin mugun bacinrai Yusip yake kallan Shi.kamin yamgun bacinrai Yusip yake kallan Shi.kamin yamaida kallan Shi gareta tawani da tunda tasamu ya ceceta ta buya abaya Shi.tana xaxxare idanu..kallan Shi yakumai dawa gun iyayannasu. Ko wanne fuskarshi ba Wal.wala.abban shine kawai bainuna bacinrai ba..
Mommy ce tai karfin halin cewa Yusip kama tsa kabashi guri yaxanemin ita..ai wllh Yusip allah yamaka al.barka tunda kanabin umarnin iyayanka tunda ita taxamai kunnan kashi gara akoya Mata hankali..
A.a mommy daddy .Dan Allah kuyi hakuri karkisa wancan mugun yadaketa yafada tareda narkawa Aliyu.harara.. Shi ko Aliyu a'binma dariya kabashi Duba da irin hararr da yake aikomai dik abinda sukeyi akana idona Iyayannasu.



More comments More Typeng...✍🏻✍🏻✍🏻




BAY
(MMN HIBBAT)



MATAR YARO!!!






page (13/14)



________________Juyowa'yayi Yakama hannunta xuwa dakinta jikin ta duk yafashe saboda dukan da'tasha xaunar da ita yayi abakin gado.shikuma yashiga toilet ya hada Mata ruwan wanka mai xafi yace ta tashiga tayi wanka bamusu ta mike tana tafiya da kyar tana dingisa kafa da Ido yabita Allah yasani taba Shi tausayi sosai Shi ya fiddo Mata da kayan da xatasa Riga fa siket marasa nauyi sannan yakoma bakin gadan yaxauna yana danna phone dinsa wayar yake danna wa amma hankaline shi yana gareta. A.hankali taturo kofar toilet din mema kon tafito saita kasa fitowa. gashi towel din iya kara guyewa.kanta taxuro taga hankali shi yana kanwaya saita fito tana sanda kamar Wata munafuka

Dik"abinda take yana kallan
ta,tagefen Ido. Ga.kugunta saijuyawa yake gani yake kamar da gayya take juyasu.

dasauri yadauke kanshi saboda saboda idan yacigabada kallan ta to xai'iya.aikata ba daidaiba kayan da yafito Mata dasu suta dauka takoma toilet din tasaka tafito gurin maita,shafa bata.tsaya"yin wani kwalliba.dan jitake ma kamar xaxxabine xairufeta saboda ta"daku ba kadanba..Mekiyiwa su"daddy haka da haryasa wancan mugun yake? yajefo Mata tambayar batare da ya dago ya kalletaba Cikin muryar kuka tace Abbane fa. Saikuma tayi shiru.uhmm Inajiknki wana laifin kikai musu haryabata musu Rai? yakuma jefo Mata tambayar Akaro nabiyu Wai an'samana Rana nanda wata daya nanda wata daya ta fada tareda fashewa da sabn"kuka
Gaskiya Ni bana sanka baxan iya auranka ba in kuwa Na aureka to xan dawwama cikin bakinciki da bacinrai na har abda Yusip inasanka ina kaunarka amma baxan iya kallan amatsa'yin Uban "ya "yanuna takarashe tareda ruko hannuwansa.Dik taurin xuciya irinna Yusip saida ta karyamai ita.


shima riketa yayi suka cigabada rera kukan sun dolane yahakura da auran ummi koda kuwa xarasa ranshi xaisamu su daddy yafada musu yafa sa,auran.tunda dai bata sanshi in kuwa akayi to tabbas ba kwanciyar hankali.kuma baxai so ganinta cikin damuwa ba kuma ace shine silar jefat cikin wani halin.ina dolane yasan abinyi Duk wannan xan.can yana yin shine cikin xuciyar"sa Dataji yayi shiru sata,tasa hannuwanta afuskarshi Nasan kana sona kana kaunata baxaka so abinda xaisani cikin damuwa da kunciba to India da gaskekake to India da gaskekake kata tabba tarmin ta hanyar sanar da su daddy da abba,,, bakason auran India kafadamusu hakane to xantabbatar da kana son Dan Allah Dan uwana katemakeni kaji kamin wannan al"farmar narokeka plxxx.


Da kyar ya.iyabude baki yace ummi tunda bakye sona da Aure shikenan xanje nasamu iyaynmu nasanar dasu da sujanye maganar aurena dake India hakan xaisaki cikin farin ciki.baxanso ganinki cikin damuwa ba amma in

5 Comments On MATAR YARO
avatar
maryam-musa

1 year ago

Reply

Pls matar yaro complete

avatar
maryam-musa

1 year ago

Reply

Pls matar yaro complete

avatar
maryam-musa

1 year ago

Reply

Pls matar yaro complete

avatar
jamiu

1 year ago

Reply

Cikon littafin fa dan gaskiya yayi dado sosai Allah ya kara basira

avatar
munirat

1 year ago

Reply

Wow cigaban shi

Please Login or Register in order to submit comment