Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kashemai jiki.bayanta yashiga bubbugawa alamun tayi shiru. kana yace kiyi shiru xan rakaki.

Tare suka jera har xuwa dakin da aka sauke Aunty jiddah da salama suka shiga suka samu guri suka xauna. Tinda suka shigo take binsu da ido harsuka xauna. Bata cemusu kala ba" Yusip ne yagaisheta ta amsa Cikin sakin sakin fuska maimakon yataya Ummu bada hakuri ai sai suka shiga firarsu suka ma manta da batun wata Ummu firasuke suna dariyar su.


Haushi takaici yacika Ummu lallai Yusip dama cin mutunci xaiyi mata kenan. Saita samusu kuka" Dasauri yakarasa inda take yana tambayar ta lpy me akayi mata dan shi kwata kwata yama mance da Abinda ya kawosu.


Hannunsa da yake kokarin rukota ta bige ta tashi tabar dakin da gudu shima bin tayayi yana kwala mata kira amma taki sau rarshi" saida yayi da gaske sannan yacimmata" Rike ta yayi gam ta yanda baxata iya kwacewa ba. Baiyi mata mgn ba sabida yanaso yaga xata iya kwatar kanta.UMMU kuwa sai kiciniya take.yi ita ala dole saita kwaci kanta. Suna Cikin haka YUSIF yahango Ubaida tana nufo inda suke.


********
yana ganin haka ya"yi saurin xura hannunshi Cikin rigarta sannan ya dora bakin sa kannta dik wannan abunda yake yana yine sabida ya bakanta wa UBAIDA rai, aikuwa sai karf akan idonta. Da farko bata yarda ba saida matso daf dasu ta tabbatar da gaskiya ne ba gixo, Idanunta suke mata ba.



YUSIF' Kuwa murna ta cikashi dan yaga bacinrai kwance akan fuskarta sai yafara mgn kamar haka haba Beby naki kwantar da hankalinki kin san ke kadai nakeso"dan haka kidena tunanin xanso wata ya" mace bayanke ke kadaice dik sauran mata maxane kinji Beby na. Ita di UMMU bata san abinda yake nufi ba burinta tasamu ta gudu dan tafara shan wahala agurinsa. ganin bashi da niyyar denawa yasa ta gasa mai cixo adan karamin ya tsa"sa ba shiri yasaketa" yana yarfe hannu kan kaceme tuni ta arce" murmushi yayi,

kafin yakai dubansa ga "UBAIDA Dake tsaye idanunta cike da kwallah baida mu da hawa yan ba bare yaji tausayin ta. Gurin Aunty jiddah ya koma ya tambaya yeta mai yahadsu da UMMU nan ta gayamai akanmeye.kuma suna bukatar kayan gyran jiki da sauran Abubuwa yace bakamai su shirya gobe yakaisu".Da kyar UBAIDA tasamu taja kafafunta da sukayi mata nauyi Sabida bakin Cikin da ta kusa. Tana shiga farlon Ko slm babu ta dora hannu aka tana rera kuka akidime JAMILA ta fito tana tambaya ta amma ina kamar tana kara xugata..
Saida jamila tayi kamar tai Hauka sannan UBAIDA tagaya mata abinda yake faruwa wata uwar Ashar ta lai layo ta maka" Wllh baxat sabuba wannan ai cin fuskane yar tawa xa ayiwa haka karki damu kicigaba da abinda nasaki in sha Allahu saimunci nasara akansu"kinji kai tadaga alamun to nan suka shiga tattauna suna taxagin bayin allah.



*********

Washegari dawuri UMMU tashirya Sabida Aunty jiddah ta gayamata gobe xasu kasu ta shirya. Shiyasa ta shirya da wuri gudin karta kuma yin laifi karfe {{1:00}} dai dai YUSIF ya hallara a bakin get din gidan Awata arniyar mota sai sheki take da daukar ido. Sanye yake cikin wani yadi milik maraunayi Amma kana ganinsa kasan nera tayi kuka".wayarsa yaciro yakira Aunty jiddah ya cemata ya iso sufito sutafi.bajimawa sai gasu sun fito.




Tinda ya hangosu yakafeta da ido ko kiftawa bayayi' askiya tayi kyua shigar ta burgeshi sosai leshine ajikinta burawun Colour din kin doguwarriga batai wata kwalliya ba Amma tayi bala in kyau.Amma dayaga dan mayafin da ta yafa sai ya sauya fuska ta koma uwa ta shanu kishi ya bayyana afuskarshi karara".. Suna karasowa yagaida Aunty jiddah. Saida suka gama gasiwa


Sannan yakali UMMU dake kokarin bude mota sannan yamaida ganinsa gurin Aunty jiddah kana yace Aunty gaskiya baxata bimu kasuwa ahaka ba. Indai tanason xuwa to saidai tasako Hijab" Mur mushi Aunty jiddah tayi domin tagane kishi ne yasa shi yin haka Gurin motar Aunty jiddah ta karasa tare da Umar tar UMMU da taje ta cire wannan mayafin tasako hijab Dasauri UMMU ta kalleta. Kai Aunty ta daga mata sannan taci gaba da cewa wannan Umar nine daga mijinki kuma kinsan ke ba budur wa bace ba yanxu dola kiringa rage wata shigar dan haka maxa kitashi. wasu Hawayene masu xafi suka surnano daga idanunta xuwa kuncinta yanxu fisa bilillahi wannan yaronne yake juyata sarannshi wannan waca iriyar cutace akayi mata? Aunty jiddah ce ta katse mata tunani da cewa makuma kika tsayayi"bata bata. Amsa ba ta shi tashige gida da gudu tana hawaye YUSIF dake tsaye yana jinsu saiya ji dik babu dadi dayasan xatayi kuka da baiyi magana ba.




plssss kuyi maleji bansamu damar yin EDIT ba Wllh ayimin afuwa pls..


Mmn hibba ce...






MATAR YARO





Page (42/43)



Harta fara tafiya ya dakatar da ita ta hanyar kiran "suunan ta cak ta tsaya batare da wai wayo ba. Gabanta ya karasa suka fuskan ci juna"Koma mutafi basekin canxa ba baijirayi Abinda xatace ba ya juya yatafi Bakin Ciki yahana Ummu tamatsa daga inda take harseda Aunty jiddah tayi mata magana"sannan tashiga yata da motar waiyoo Allah kamar ta dora aka tai ta rusa Kuka" Shi kuwa yaji dadin hakan dama yafiso ta xauna agaba yanda xai ringa ganinta sosai"



A'daidai wani babban shago yayi yafakin kadakagani kasan sai wanda ya isa yake shiga Cikin sa' Aunty jiddah ce tafara yin gaba Aiko tana fita yasawa motar kiyy yasaki bakin gilashi"wanda baxa a gankaba saidai kai kaga mutum. Haushi ya ishi UMMU wannan wana irin cin fuskane Yusuf yake yimata. Afusace ta juyo tace dahalla mlm kabudemin mota na fita kawani da tse mota Ubanme xanmaka ko angayama ka ni yar iskace daxaka rufe mota. kabarni A xaune" dik abinda take yana jinta Amma ya kyaleta saima ya sauke kujerar da yake kai tayi baya kwanciya yayi yarufe idanunsa kai karantse da allah bacci yake tun UMMU" namasifa harta hakura tayi shiru" dan yaki tan ka mata bare taga yamai magan ganun d tasaba gada mai.



Hannu tamika danufin ta bude keyy din motar caraf yarike hannun kirjinta ya gogi cin yarsa nan da nan tsikar jikinsa ta mike yayi iya dauri yarsa Amma yakasa baisan sanda yakama xipp din rigara ta ba yaxugee. Mutsu mutsu ta shigayi tana kokarin maida xipp dinda ya xugemata" ya Kuma kawo hanunshi ta bige.mlm kabudemin nafita kaga Aunty jiddah ta tafi" murfin motar yabude suka fito a'tare..

Suna shiga Tayi murmushi dan tagane abinda ya wakana a tsaka ninsu duba da yanda Jan bakin UMMU yagoge kaida ka gani kasan a kwai magana.Tunda UMMU tayi ido hudu da AUNTY JIDDAH" ta suna kuyar da Kanta kasa Shi kuwa gogan ko a'jikinsa Sai wani shafa gemu yake yana Dariya kasa kasa.

UMMU' Kuwa ta murike fuska" kamar ba ita bace tagama yimai kuaka da magiya ba. Ma'tsawa yayi Saitin kunnen ta yace yadai Hajiyata naga kina shan kunu kodai Abinbai Isheki ba Mukoma na kara miki?.
Wata Uwar harara ta wurgamai ta kara da tsaki tayi gaba ta barshi TO gurin Xabar kayama saida akasa daru Takanin YUSIF da UMMU. Bai Tsaya daukar shadda ko atamfa ba. Kananun kaya kawai yake jida da akaxo ban garan su brxy Saida aka nuna hali dan cewa yayi taxo ya gwada mata yaga koxata yimata. Nanfa yaraina fata Saija da baya take tana yimai nuni da mutane ga Kuma Aunty jiddah agurin.


Bai fasa abinda yake ba harseda ya dan gane ta da haru Kana yace ki nutsu babu abinda xanmiki Rigar yamika mata yayi mata nuni da wani daki yace kije can ki gwada ina jiranki A bakin kofa. Ba musu tashiga tana karewa dakin Kallo Brxy da yabata ta wurgar da ita akasa taja tsaki. Nifa wllh ancuceni haka kurin Anxo an hadani da masifa" Wannan ai xalin cine. Xalinci ko?" Taji anfada daga bakin kofa Araxane ta wai ga dik da tasan kowaye Amma ta tsorata" YUSIF ne Atsaye abakin kofa ya harde hannunshi A kirji Karasowa yayi ya dauki br. Din yanifota gadan gadan" baya tasomayi tana Xaxxare Ido' bata dena jabaya ba harseda taji ta ajikin bango" Magiya tasoma yimai.Amma be saurare ta ba. Hannu yasa ya janyota daga" jikin bangon "ya hada ta da kirjinsa xipp din Rigarta yaxuge yacire mata rigar gaba daya idanunta ta rin tse ganin yayi mata tin bir jikinsa ta fada tasaki kuka" Wai ace YUSIF ne yayimata wannan cin mutincin.
Saita Kuma fashewa da kuka YUSIF" kam baifasa abinda yayi niyya ba har seda yaci re mata' brxy yasamata sabuwar saigashi tayi mata das kamar an gwada kai tubara kallauhu masha allah"Kinga ai wannan tayi Amma da saiki ringa sa matsiyya"birexiyya salan kita kuramusu daga yau karna kuma ganin kinsa wadda zata matseminsu kidaiji abinda nafada miki ko" kasa yayi da kansa ya sumbace ta a tsakiyar kirjinta" ba shiba hatta ita saida taji wani irin ajikinta' da gowa yayi" ya kalleta yanda ta lunshe idanu kadai ya wadatar asan irin halin da take Ci" Wato UMMU" tanaso Amma tana kaiwa kasuwa.

Bata dawo hayyacin taba har"seda ya kuma shafa kirjin ta sannan ta bude idanunta" gira ya daga mata' yadai madam. Rarau Rarau idon ta yayi alamun kiris takejira" tace dan allah ka kyaleni haka kaga Aunty jiddah. Tana jiranmu" Rigarta yamayar mata yace taho mutafi Sanda Sukaxo har Aunty jiddah Tagama siyayyar ta sukawai take jira dan haka suna xuwa Ybaiya kudaden kayan da suka siya aka xuba musu abut suka kama hanyar gida" tunani Aunty jiddah tashiga na irin kudin d kashe"A iya kanan kaya banda sauran ka yayyaki da Aunty jiddah ta debowa Ummu wanda dola nan gaba ta bukacesu" gaskiya UMMU tayi da can miji saidai allah yakara hada kawu nansu" To suna isa gida YUSIF yasa mai gadi ya shigar musu da kayan Ciki" sannan ya karawa AUNTY JIDDAH" dubu dari yace gashi ko xasu bukaci wani abun.godiya Aunty jiddah tayimai kana sukai sallama tawuce cikin gida" bayan ta UMMU" tabi tayi taku na biyu taji anrokota" bata juya ba dan tasan YUSIF ne' kiss ya manna mata adokin wuyanta sannan ya xagayo gaban ta suka fuskanci juna" ido ta xubamai dan tagaxa furta koda harafin A' kirjinta ya kalla yace ki kulamin da kan ki da kuma "yan biyuna kinsan saura 3days muyi babbar ganawa da'su dan haka ki kulamin dasu kiss ya manna mata A goshi sannan yashiga motarsa yata da yafice.

Motar tabi da kallo dan tamarasa wana irin tunani xatayi dik ta inda tabiyo domin ta rabuda YUSIF to xaibille ita tsoroma yake bata baya shakkar kowa Agaban kowa xai iya aikata mata komai yabar ta da borin kunya" shiyasa take taka tsan tsan da shi Amma dik da haka bata tsira ba" da wannan tunanin tashiga gida Adakinta ta samu Aunty jiddah" tana dudduba kayan" da suka siyo baki ta tabe tana yatsina fuska kamar Wadda taga kashi"

Harara ta Aunty jiddah tayi tace Amma wllh UMMU kinji haushi.mijinki yana kaunar ki" Amma kinamai rashin mutunci" jibi makudan kudin da yakashe du dan ya faranta miki bayan kayan lefenki da akayi miki Amma kika sakamai da rashin mutunci ba godi bare nagade to idan xaki dena kidena dan irin wannan yaran ba ayimusu gar dama in'ko kin kiya kexaki sha wuya".



Share fisa billah
MMN HIBBAT...



MATAR YARO!!!




Page (44/45)


"Baki ta tunxuro gaba tana
kun kuni kayan jikin ta tacire shiga toilet. Domin ta watsa ruwa" Da ido AUNTY JIDDAH" tabita tana mamakin hali irinna UMMU" yarin'ya sai taurin kai" tunani kala� AUNTY JIDDAH" keyi. UMMU da tafito daga toilet tana tsane gashin kanta ta dubi" Aunty jiddah sannan tace Aunty tunanin mekikeyi haka?" Babu komai ta bata amsa A'gajerance" tare da tashi ta fita daga dakin bata jima ba saigata da kaskon tiraran wuta" ta ajiye wasu turarur ruka taxuba acikin gar"washin ta dubi UMMU da haryanxu' take tsane gashin kanta. Tace kixo ki tsuguna anan.


Ido tawaro ganin Uban garwashin dake cin kaskon sannan tace AUNTY" Ai wannan saiya konani. Wata uwar harara AUNTY" JIDDAH"ta dallah mata kana tace Idanma kasheki xatayi saide ta kasheki karewar konewa" tana kuka tana komai ta tsu guna gaban kaskon bata barta ta tashi ba harseda tiraran ya dena hayaki"Aranar saida tai mata Kusan Ukku sannan ta kyaleta" Amma fa dik inda ta gitta saikaji tashin kamahi na tashi" na innah niha"


Xaune suke a'farlo sunyi jigum jigum ko wanne da abinda yake sakawa aranshi"Jamila ce ta dago ta dubi yanda UBAIDA" tarame ta lalace sai kasusuwa" tadena cin abinci" kwata� in kuwa kaga UBAIDA" takai abinci bakinta to jitayi xata gan gara" ita kanta JAMILA"daureya wa kawai take Amma abin ya Isheta" tarasa inaxata sa kanta" tsoranta daya kar UBAIDA" ta kamu da wata cutar sanadin soyayyar wan can banxan yaron da ba kaunarshi take"kawai dan UBAIDA" ta dage shi takeso shiyasa ta boye ki yayyar da takemai.


Xama ta gyara sannan tace UBAIDA kidenasa damuwa da yawa aranki ina jin tsoro karki janyo kanki wani ciwon kinga ai xance yabaci tunda ba kida lpy bare munemi wata hanyar" dan haka kidena damuwa ki dinga cin abinci kafin muga abin hali yayi" dik da nasan da A kwai wahala Amma kidaure" kinji ta karashe maganar da sigar lallshi.



Kallan ta UBAIDA tayi tace yanxu mama kina nufin narasa YUSIF kenan? Waiyoo Allah nashiga uku na. Ni UBAIDA" A gigice JAMILA" ta rukota tana lallashin ta tare da yimata Alkawarin Auran YUSIF kota halinkaka"da ira iran wa innan kalaman JAMILA ta shawo kan yar ta ta harta ci abinci" Amma dik da haka bata saki jikinta ba kamar dah.



"Yau juma a kuma yaune ranar kamu" tinda safe Aunty jiddah take kula da UMMU"musamman wajan gyran jiki da kwalliya" misalin karfe {{5:00}} dai dai na yamma yan uwa da abokan arxiki sun cika gidan kowa kagani fuskar sa dauke da Annuri"ban garan amarya kuwa Sai fama ake da ita kan ta tshi ta shirya ita kadai akejira. Tana jinsu Amma tai mirsisi sai sharar hawaye takeyi da suka gaji da lallashin ta sai suka sanar da mommy abinda yake faruwa" Ran mommy inyayi dubu yabaci"



hardakin mommy tashiga tacewa mutanan dake dakin su dan basu guri xasuyi magana.saida kowa yafita mommy tamai da fuskar ta tashanu ta dubi UMMU da kanta ke kasa"sai shashshekar kuka take. Saida tayi taku biyu sannan ta fara magana Da cewa UMMU idan harnina haifeki na shayar dake na goyaki abayana to ina mai baki UMAR NI da dik abinda ya shafeni komeyeshi karki sake kallansa ama tsayin kunada dan gantaka karki kuma shiga Cikin xuriyata kije na.



Bata karasa abinda takeson fade ba UMMU tayi kukan kura ta dire agaban mommy tare da dur kusawa a gabanta" tace dan allah mommy karki furta wannan kalma agareni karkiyimin furicin da xai tarwa tsa rayuwata gaba daya" narokeki da kiji kaina kiya femin saita kuma fashe da kuka mai tsuma xuciya tare da kan kame kafafun mommy.


Mommy na karkimin haka dan allah. Momey dake tsaye.saitaji tasayin yar ta ta" ya kamata Tabbas ranta yabaci sosai Amma ba kamata ta yake hukunci cikin fishi ba allah sarki tsakanin da da mahaifi sai allah" wani tausayin tane ya kuma ma mayeta"


Dur kusawa tayi ta kamo ta tareda lallashin ta itama UMMU hakuri ta bawa tare da cewa baxata kuma ba "Ba karamin dadi mommy taji ba fita mommy tayi tasanar da AUNTY JIDDAH" su shiga tare dameyi mata kwalliya" kan sushiga harta xura kayan da aka ware mata na kamu" ke kwalli ma tashiga nata aikin. Kan kaceme saiga UMMU ta koma kamar wata bala rabiya dan kyau ga kanshi ta ko inata tashi yake" daurewa kawai Ummu take dan babu yanda xatayi gashi taceawa mommy baxata kuma ba. Wannan dalili shi yahana UMMU yin kuka ta kuma yi al kawarin baxata kuma xubda hawaye ba harseta bar gidan.



Suna karasawa far fajiyar gidan aka dauki guda dama anan xa ayi kamun babu bata lokaci a'kafara kamu kamar dai yanda kowa yasani bayan angama akashiga yin nasiha da yanda xaki kula da mijin ki. Karfe shida da rabi aka gama kamu kowa ya kama gabansa. Da dare yayi UMMU ta kasa bacci Sabida tunanin barin gida tasan gobe iwar haka anfara haramar kaita gidan YUSIF ama tsayin matar sa" waiyoo allah na ni UMMU"yaxanyi da wannan auran da aka kaka bamin? Tayiwa kanta tamabayar da bata dame vata amsa" sai wajejan Asbah baci yayi awan gaba da ita.


Sai kusan ba kwai ta farka tayi mika tare da jero addu Oi da salatin annabi Muhammad (S A W) wata matashiyar budurwa da kexaune a gefan gadon ta kalla. Nawwara Yaushe kuka xo? Wacca aka kira da NAWWARA ta dago fukarta dauke da murmushi tace yau da safennan jirginmu ya sauka" na tambayi mommy kina ina tacemin kina nan dana shigo kuma sai naga kina barci shiyasa banta sheki ba" Sabida nasan kingaji dayawa Amar yar ya'yanmu YUSIF" takarashe maganar tare da sakin dariyar shakiyanci


"Wata uwar harara UMMU ta aikamata da ita tace xakifara ko kedama gaki da shegen surutu da tsokana ko yar dariya ta kumayi sannan tace allah ya huci gimbiyar Yusif" ta fada tare da kashemata ido daya" kwafa UMMU tayi tai shigewarta toilet dan tasan halin NAWWARA" da tsokanar ba i, inta biyemata saita sata kuka, ba karamin aikinta bane.




Share fisabilillah
Mmn hibbat ce...




MATAR YARO




Page (46/47)



"Arwala ta dauro taxo ta gabatar da sallar asbah' tana idarwa Aunty jiddah ta nashigo" wani tsumi ta mika mata tace ta shanye shi tabata kofin ba musu ta ansa ta fara sha" saida ta shanye tas sannan ta dago kanta. tamikawa AUNTY JIDDAH" kofin. NAWWARA" dake gefe tana mata dariya tace AUNTY kinganta ko tundaxu rasani agaba tanamin dariya. Hararar ta AUNTY JIDDAH tayi tace kar ki Kuma yimata dari inba haka ba Ranki xaiyi mugun baci nan da nan NAWWARA" tashiga tai tayinta dan tasan Aunty jiddah bawasa. Ke kuma kitashi kiyi wanka kafin nadawo" to tace tare da mikewa ta shige toilet.



"BARA KUMA MUYI WAI WAYE" JIYA XATA KAYA GURIN ANGO YUSIF"
Xaune yake a far fajiyar gidanu tare da abo kanansa" su Uku" kayan ciya ciyene agabansu suna sha suna danta ba" fira. Basulura da YUSIF da ya rafka ubsn tagumi ba gaba daya han kalwnshi da tunaninshi yana ga abar ksunarsa" sahibarsa. daya daga Cikin sune ya ankare da halin da yake ciki sannan ya kyaftawa Sauran Ido" gaba dayansu suka xubamai ido suna naxarin shi' daya daga cikinsu maisuna faisal ne yafara mgn kasa kasa yace Kai wallahi guy dinnan baya tare damu na tabbata hankalinshi yana gurin amar yarshi"



ANAS ne yace kwarai kuwa" ga alamanan" dikbsauran ma" suka yarda. Yanxu yakuke ganin xamuyi" jabir ne yace Abudaya xanuyi shine mukaishi gun Amar yarsa ko hankalnshi ya kwanta" Kwarai kuwarai kuwa.Anas ne ya xun gureshi firgigit ya dawo daga dogon tunanin da yatafi' kallan su yayi kana yace yanaga kun tashi basai tafiya xakiyi ba?" Dariya ce take cinsu Amma suka maxe sukace Ayy tafiya xamuyi koxaka bimune kallansu yayi yace kamar ya nabiku



ANAS ne ya karbe da cewa xamuje wani gurine Sabida mukara tattaunawa akan Dinar din daxamuyi anjima kaga yanxu hudu ta kusa kuma sai goma xamu tafi shiyasa mukace kabimu dan ayi komai a gabanka. Bai kawo komai aransa yashiga mota JABIR yaja suka fice daga gidan tun da suka fara rafiya suke tuntsuramai dariya shidai yara dariyar me suke" da ya tam bayesu sai suka samai dariya haushi ya Ishe shi sai ya dakko wayarsa yana daddannawa" baisan anxoba saida yadago kansa yagansa' A kofar gidan su UMMU"



Juyawa yayi ya kallesu sannan yace kukacemin xamugurin masu shirya Dinar. Sai Kuma ku kawoni nan gira suka dagamai atare sannan sukace mlm kadena wani waskewa munsan meya yake damunka dan haka kafitar mana daga mota tun bamuyi waja dakai ba ANAS da yake gefansan yace kaje ka ji dumin amar yayrka ko kasamo kana Beby muma muxa iyayeee



Duka yakawai ANAS" Amma ya kauce" bai karacemusu komai ba yabude marfin motar yafita FAISAL ne yaxuro kai yace dan allah kabita ahankali karkaje ka jiwa yar mutane ciwo danna sanka bawasa" yana gama fadin haka suka jamotar su suka tafi da ido yabisu wani mur mushi ya kwacemai.


"Gaskiya yayi dacan abokai Nagar" masa kaunar sa tsakani da Allah,
Tindaga bakin get din yake jin hayaniyar mutane juyawa yayi yashiga ta baya inda ba wanda xai ganshi kai tsaye dakin UMMU yanufa" yatura kofar tare da yin salama babu kowa adakin saidai yaji motsin ruwa a toilet alamun a kwai wani aciki" xama yayi a bakin gadon."



yana jiran fitowar ta. Lokacin da xata fito bata daura tawul ba saita pant da brixiyya da tashiga dasu tacire najikinta ta wanke ta shanyasu" tunda ta fito yake kallanta babu ko kiftawa dan bai taba ganinta afili kamar yau ba. Taxbiyhi yaya ga allah da ya tsara wannan halitta" bata lura da shiba ta hau gadon hannunta dauke da karamin tawul tana goge jikinta"



Hannu yasa ya karbe tawul din. Bakaramin raxana tayi ba ita atunanintama Aljanune suka karbe tawul din baki tabude da niyyar kurma ihu yayi saurin toshe mara baki sannan yajanyita jikinsa" ita ko sai kokarin kwacewa take" dayaga ta firgita sosai saiya cire hannunsa da ya toshe mara baki da shi, kantayi wani yin kuri ya dora bakin shi kannata yana kiss dinta tare da murxa duk inda yaci karo da shi ajikinta musamman kirjinta. Kan kaceme ya hautsina mata lissafi saimika takeyi tana kara makal kaleshi"



Tuni yayi wurgi da Brxy da tasa yafara yimata tausa a kirjinta yajima yana shafasu sannan yadora lifs dinsa A'kanna shanunta yafara tsotsa idan yasha wannan saiya koma ya sha wannan" gabadaya yaxautar da UMMU sai surutai takeyi. Tana bankarewa.


"Bakinsa yadora kan ramin cibiyar ta yana wasa da arcansa agurin.yadade yana mata susa a cibiyar ta sannan ya tura hannunsa Cikin pant dinta da yajike sharkaf da ruwan ni ima.


Ai saya kara gigice mata yafara bata wuta sosai yana dada kunnata yakai kusan minti ashirin yana hautsina mata lissafi" sannan ya sara ra mata. Jin yadena saita kuma sa kuka tare da turamai kirjinta tana yarfe hannu" Rukota yayi yana tambayar ta meya kemata ciwo Nononta ta nunamai" kan nipple dinta yanda sukayi jah" sosai. Gaskiya sun tso tsu sosai dola taji xafi Arcansa yaxaro yafa yimata susa a daidai kan nipple dinta...




Mmn hibbat ce....
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT

5 Comments On MATAR YARO
avatar
maryam-musa

1 year ago

Reply

Pls matar yaro complete

avatar
maryam-musa

1 year ago

Reply

Pls matar yaro complete

avatar
maryam-musa

1 year ago

Reply

Pls matar yaro complete

avatar
jamiu

1 year ago

Reply

Cikon littafin fa dan gaskiya yayi dado sosai Allah ya kara basira

avatar
munirat

1 year ago

Reply

Wow cigaban shi

Please Login or Register in order to submit comment