Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kina cewa kinsa sanshi shi kuma yana yakice wllh kinyi babbar asara" Kuma xan kuma nanata miki akaro nabiyu Yusip na ubaida ne har abada ke barama kiji wllh ko muttuwa Ummu tayi baxan auri wata ba nagwammace xaman a haka
Yana gama fadin haka ya tashi yabata nan tsaye xamatai akan kuje rar tana mai xubda hawaye waime yasa bata cin nasara akan Yusip ne maiyasa dik makircin da xa a kullamai sai ya wargaxashi? Saita fashe da kukan bakinciki" Cikin gidan ta koma tana rusa kuka, jamila dake xaune tana jiran dawowar taji sautin kukan ta saita xabira tana tambayar ta lpy meya faru kodai maganin baimai akiba,Mama narasa Yusip baya sona"kwata yaga yamin baxe taba sona ba har abada saita kuma rushewa da saban kuka" hakuri jamila take bata tana bata hakuri"Ita kanta abin yafara bata tsiro ace yaro kowana sihiri akaimai baya kamashi kai a kwai wata aksa"
Haka taci gabada rarshinta"tana kara karfafa mata guywa akan xasuci nasara, itaida tariga da tagama sarewa' Amma indarai da rabo xasu cigaba da yi' harsu samu nasara akansa.

Yauta kama asabar kuma yau Abba yasami daddy suka tsaida rana daxa ayi biki dan haka sufara shiri kuma yasanar masa komai baya bukatar akawo Ummu da komai itakadai yake san komai hatta gidan da yasiya musu saida yaga yamai nan daddy yaita godiya yana karawa"da addu"A. Harseda ya daka tar dashi dacewa haba ya'ya idan kana min godiya sainaga kamar baka daukeni ama tsayin na mahaifin Ummu da Yusip.Sai a sannan daddy yadena subur budo godiyar da yaketa ta antayowa.


Haka sukaci gaba da tattaunawa akan maganar bikin da yanda xai kasance daddare daddy yake sanar da mommy antsaida rana nanda saiti biyu xa ayi bikin" nan itama tayimai ala sanya alkairi daga nanan bata kara tankawa ba"Ummu fa tasha gyara fatar nan tayi luwai sai sheki take kamar ta Jaririn da aka haifa yau dik da tarame Amma hakan bai hana kyanta yakara fitowa ba" lokacin da daddy yakirata ya gaya mata ta fara shiri ansa ranar bikin su" satibiyu dan haka taje tafara shirya² waiyooo Allah jitayi kamar tayi hauka dan bakin Ciki"

i hauka dan bakin Ciki"


Abba jamila Yusip Ubaida gaba dayansu suna xaune a farlo suna dan taba fira Amma banda Yusip Ubaida kuwa sai satar kallan Yusip take sau kisan uku suna hada ido" shidai tsakanin'shi da ita harara, Abba ne yafara mgn kamar haka"Inamai farin Cikin sanar daku wani Abin farin ciki da yasamemu.jamila ce tayi karf da cewa munajinka alhaji'mai yasamesamu na farin ciki" haka? Murmushi Abba yayi sannan yaci gaba da cewa ba komai bane illah nasar da ku cewa nanda sati biyu xa'ayi bikin Yusip da kuma Ummu jamila da Ubaida ne sukamike tsaye suna xaxxare ido" Alhaji wani Yusip din kakenufi Batare da wani"shamaki ba Abba yanuna Yusip dake xaune yana jifansu da murmushi.
Tabdi jam akwai matsala.tafada Cikin tashin hankali' abbne yace waca iriyar matsala kuma dasauri ta dago kanta Cikin da bur cewar murya A'a bakomai kawai dai naga abin yayi wuri kuma Yusip din nawa yake da har xa'a yimai aure kuma saitayiru da tatuna agaban watake allah yasa batayi wata katoba" jamila ce take fadar haka acikin xuci yanta"Abbane yaka tse mata tunani da cewa jamila kenan yanxu Yusip kike kira da Yaro saiyayi murmushi daga nan bawanda yakara ce komai..
Ubaida datayi suman xaune ta kasacewa komai idanma ta bude baki xatayi mgn to kuka ne xai kwace mata dan haka taja bakinta ta tsuke sai kukan xuci da takeyi.
Yusip kuwa sai murna yake yana jin dadin yanda Ubaida da mahaifiyar ta suka shigavtashin hankali kuma baxa su"ga tashin hankali bama sairanda aka kai Ummu gidansa sannan xasuyi bakin ciki..



Share fisabilillah🙏🏻


BY
(MMN HIBBAT).....✍�



MATAR YARO!!!




Page (34/35)


Tindaga wannan rana Ubaida ta dena dik rashin mutuncin da takeyi acikin gidan saita koma wata sosailent. Bataxuwa ko ina daga gida sai daki ita kanta jamila abin tsoro yake bata tadena cin abin ci' abin duniya yataru yayiwa jamila yawa ga asirin dake jikin alhaji yakarye dan yanxu baya saura rarta ma kwata² ga kuma Ubaida da dau san duniya ta dora akan Yusip yauma kamar kullum xaun a farlo ta Rafaka uban ta gumi agefe guda kuma idanunta sunyi jajir gawasu sabbin hawayan suna sulalowa daga fuskar ta xuwa kuncinta faukar nan tayi wani luhu²sabida kunbiri.

Jamila dake saman bene tana kallan yanda Yar tata taxama wani iri" tashiga tunanin yanda xata shawo kanta ta dena wannan damuwar kar taje wani abun yasami yar ta ta, daya tilo afadin duniyar nan dan haka tafara sakkowa daga saman benan dik da itama jikinta amaca yake. Harta karaso taxauna Amma Ubaida bata sanda xuwanta ba saida ta ruko hannun ta sannan tai fir gigi git daga dogan tunanin da ta tsunami ma ci" Ubaida kidena wannan tunanin haka karkije kisamu matsala nima kisana Cikin damuwa narokeki da kidena" Yakikeso nayi mama kiduba irin abu buwan da suke faruwa dani a kullum bana samun nasara komeyasa hakan mama? Shiru jamila tayi dan amsar daxata bata baxatayi mata dadiba sabida tasan baxata yarda da abin da xata ce mata ba'dan haka ta share xan can da cewa yanxu dai mubar wannan maganar munemi mafita tun kafin lokaci ya kure mata" Ubaida ce ta goge hawayan da suka gan garo mata tare da face majina kana tace "mama Tabbas Ummu tana cin nasara akaina baka dan ba nida ita abu daya mukeso Amma saita fini samun sa'a adik abinda ya dan ganci Yusip Tabbas Yusip xai auri Ummu kuma xata xama matar sa"saida ta daka sannan taci gaba da cewa koda sunyi aure bana son Su haihu domain haka xai iyaxama baraxana agareni" ta kalli mahaifiyar ta ta sannan tace mama ko kinada wata shawara daxaki bani domain ganin hakana yaccoma ruwa akan Ummu inaso na hanata hai huwa kwata².


Saida jamila ta gyara xamanta ta mus kuta kana tace a kwai hanyoyi da dama daxamubi domain ganin mun ci nasara akansu'wannan wana irin han yoyine mama Ubaida ta tambaya tanamai neman karin bayani wani shu umin murmushi jamila tayi kana tace na farko dai xamu iya kaiwa boka sunanta domin yasa mutanansa su hanasu hai huwa na biyu kuma xamuyi amfani dasu kansu yan gidan. Kamarya mama ban fahimce kiba" me makon ta bata amsa saita mike rsaye tana xagaye dakin saida ta dauki tsohon lokaci sannan ta ciga da cewa" Amma kinsan halin yan gidansu basa son hayani sannan basa son rigima kuma gasu da saurin amincewa da mutum Eyy hakane mama to Amma meye amfanin hakan dariya jamila tayi kana tace xamu shiga jikinsu sosai ta yanda xasu amince damu saosai kinga komey xamuyi baxa a xagemuba dariyar mugunta suka saki sannan suka tafa Ubaida tace kai gaskiya mama kin san kan mugunta fa, wata yatsina jamila tayi sannan tace kedai bari damma nayi sanyi ai yanxu ba komai kiganiba tu kun.Allah ko mamana ta bata amsa da kwaraima kuwa. Saiyau Ubaida ta saki jikinta agidan ta daeo nml kamar da ta cigada sabgar gabanta.


*ABAN GARAN AMARYA UMMU KUWA*
Kwace take tarasa abiyi tara mexarayi ayanxu gashi bikin saikara karatowa yake kullin hanka linta atasha yake tarasa yanda xatayi itaba kawaye ba bare ta nemi shawa rarsu" sai ayau tayi dana sanin kin kula kawaye da tayi abaya dan gani take sune masu xuga yara da kuma kasu gama halaka.waiyooo Allah na ni Ummu yaxanyi" ta fada afili daga bayan taji ambata amsa da cewa kikama Allah kikai kukansa gareshi ssikiga ya baki mafita' Yusip ne atsaye aba kin kofa ya harde hannu a kirjinsa sai kamshi yake shadda ce ajikinsa ruwan amey colour sai sheki take tana daukar ido'' baki tasaki tana kara karemai kallo yayi kyau sosai gawani kwar jini da yayimata yau jitai bxata iya gayamai muga yan magan ganun da ta saba fadamai ba dan gaba daya jikinta yamutu murus" saibinshi da take da kallo' karasawa yayi kusa da ita yaxauna.

Kanshi tura ransa ya kuma kashe mata jiki" saida ya murmusa sannan yashafi gefen fus karta' yace amrya ta kuma MATAR YARO. yaxata xata fara yabamai gan ganun data saba fadamai Amma saiyaga sabanin haka..saita shiga wasa da hannunta da yakoma kamar na jarirai sabida tsabar gayaran da takesha" Hannu yariko waiyooo Allah wani laushi da dan shi ga kuma santsi ne suka ra tsaahi jiyayi kamar ya suma" kara damke hannun yayi yana jin yanda sanyi dake jikinta yana shigarsa nan da nan yafa wasu irin abu buwa" Ummu dai baki yamutu tama kasa gane awana yanayi ma take"gawata kasala da ta saukar mata" sai kawai ta dora kanta aka fadarsa" tofa su Yusip abin nema yasamu ahankali yake tafiyar da komai su Ummu anji maxa sai mika akeyi' tana mamtse kafa funta wani irin abune yake mata yawo atsakar kanta wanda tasara gane nameye" shidai Ogan sai murxata yake yana kara hautsina mata lissafi xip din rigarta yaxuge yayi wurgi da ita sannan ya balle br din data kamata sosai dik nasha nunta sun matsu kamar xasu fito waje.kwantar da ita yayi sannan yabita ya danne bakinta ya wawura. Yanamai wata iri yar tso tsa saitura mata harshe yake Cikin bakinsa kamar xai cin yeshi yadade yar xai cin yeshi yadade yana tsotse mata baki daga bisani yakoma kan brs dinta waiyooo abin ba acewa komai.yanda yake sarrafata ne yasa tafara wasu irin magan ganu.tana kara turamai su kanshi ta tallafe kamar wani jariri..shi kuwa sai tsotsa yake dan kuma yana matsa shi tun Ummu na daurewa harta fara surutai" dasauri yarufe mata bakinta danasa yacigaba da sarrfa ta su Yusip ansamu sake sai akafara neman hanya.

Ummu fa tace bata san wannan ba kuka tasamai tana rokonsa da yabarta karya yayimata haka adole ya hakura ya koma gefe yana maida numashi" Itama haka ta dinga sauke ajiyar xuciya saidanumafshinsa yadan saitu sannan yafara mgn. Kiyi hakuri Ummu baxan aikata haka agareki dik dacewa ayanxu ke mata tace ina da ikon kusantar ki adik lokacin da naso Amma bkm xanyi hakuri harsai randa na aka kawoki Cikin gidana ama tsayin mata ta dan haka ki kwantar da hankalinki Yusip baxe cutar dake ba' Itadai Ummu sai xare idanu take acikin bargo gani take kamar xai yimata wani abun yagane abinda take tsoro dan haka yakama bargon xai yaye taisaurin rikewa. Dan allah kayi hakuri"Saida yadure fuska kamar gaske sannan yace nafasa bari sai an kawoki dan baxan iya jure rashin kiba sabida haka kibani hakkina kawai"waiyooo xukuga Idanun Ummu yanda suka kara fir fitowa waje sabida tsabar firgita da tayi bata ankara ba taji yashige Cikin bargon yi" yayi kamar xai yayesu saitai saurin rungumeshi tana kara shigewa jikinsa allah yagani bata son yayi mata komai saita karasa mai kuka tana kara makal kaleshi" ganin haka shima yasa hannu ya rungumeta yana jin yanda hawa yanta yake xuba ajikinsa shafa kanta yayi kana yace Ummu kinfiya tsoro Wllh kirage tsoro karkije kiringa firgita idan kin ganni ai nace babu abinda xan miki kinji tawan" jikinta ta dan gyara ajikinsa na shanunta suka hadu da kijinta.jiyayi kamar da gan gantaimai haka hannunsa yatura Cikin gashinta da yaji gayara yace kinyi shiru Bebyna? Hannu sa ta lalubo sannan tace dan allah Yusip karkamin komai kaji" saida yashifi brs dinta da suke guganshi sannan yace babu abinda xan miki Amma in kin kwantar da hana kalinki kuma kidena saka damuwa a ranki' kin kuwa ga yanda kika rame anya kina cin abin cima"shiru tayimai dan tagaji da tambayo yinda yake ta jeromai. Ba kyaci ko? Yakara jafa mata tambayar. saida ta tunxuro baki gaba sannan tace Eyyy banciba..






BY
(MMN HIBBAT)

Share fisa bilillah
Al'kalamina️ shine ta kofina⚔



MATAR YARO!!!



Page (36/37)


Sakkowa yayi daga kan gadon yafita daga dakin kai tsaye dakin mommy yanufa yana sosa kai kaidaga ganinsa kasan bashida gaskiya' mgn yafa kamar haka mommy shine kika bar min ita da yunwa ko yanxu mommy kin kyautamin kenan yanxu da banxo bama baxaki kula da ita ba' mommy batayi mamakain maganar Yusip ba dan tasan kowaye Yusip tasan halinsa" dan haka tace to mara kunya ja irin yaro nixakaxo kasa agaba kana fadamin cewa na barta ba abinci" wace kartaci koni xan dinga bata' dariya yayi kana yace mommy inta kama kibatan ai saiki bata nidai gaskiya an cuceni an barmin Beby na da yunwa"harara mommy ta bankamai tace fitar min adaki kaxo xaka cikani da surutun banxa.


fita yayi yana allah yahuci xuciyar mommy na. Bin bayanahi tayi da kallo Yusuf na dabanne ko acikin maxa"aduu'ar tsari tashiga jeromai tana samai al'barka.
Yana fita suka ci karo da Aliyu. Aliyu ne yafa magana A A ango ango kasha kamshil daure fuska ya hararsa yace kaini matsa kaban guri" a ah mutumina laifin menayi haka ake shareni.


harar wasa Yusip takuma xabgamai sannan yace kayimin babban laifi da yabata minrai' Dasauri Aliyu yace wana laifine wannan na aikata da Bansan nayiba?.


Aliyu bakada imani yanxu kana Cikin gidannan kuka barmin ita da yunwa yanxu ka kyauta min. Yusip Aliyu yakira sunanshi sannan yaci gaba daxewa kasan halin Ummu kasa kowace ita idan ta kafe akan abu to inbatayi shiba to hankalinta baya taba kwanciya babu irin lallashin da banyi mata ba Amma tayi birixx dani kai daga karshema saitashige daki ta kulle kanta ta dena yiwa kowa magana acikin gidannan. Ajiyar xuciya Yusuf yayi Tabbas yasana halin Ummu xata iya aikata fiya da hakama"Yusip ne yace :bnaji dik dahaka bakarike amana ba" sannan yayi" tafiyar shi yabar Aliyu da baki asake. kiCikin yashiga yahado mata kayan abin ci" da shayi.yana shiga ya tarar da ita axaune akangadon Amma ta mai da rigaeta suna hada ido yasakar mata murmushi. Dauke kanta tayi gefe. karasowa yayi aje kayan abin cin sannan yace ta sakko taci kafada ta noke.


To tunda baxakici ba nibara nabaki abaki" hannun rigarsa yafara nadewa sannan yahada mata shayi mai kauri yamika mata taki amsa" dayaga da gaske baci xatayi ba saiya haura saman gadon yajanyota jikinsa tana fixgewa tana komai ya kafa mata kofin shayin abaki adola ta fara sha Amma badan ramta yaso Sabida saida yasa yatsan sa ya danne mata arce, saida ta shanyi tas sannan yadaga kofin yana murmushi Cikin ta yashfa yace masha allah saura abin cin Dasauri ta juyo ta kalleshi idonta taf da hawaye tace dan Allah kabarni haka wllh nakoshi' A'a Wllh ban yarda ba sakin ci koyayane jibifa Cikin ki kamar ba komai yafada tare da shafa Cikin sauka yayi ya hada abin cin sannan yakoma yaxauna yana bata tana ci sai yatsina fuska take kamar wacca taga kashi saidatiyi kusan loma biyar sannan tace ta koshi kallan ta yayi sannan yace Lallai sokike yanxu na yimiki abinda ba kyaso ko?.


Dasauri taja baya tana neman sauka daga kan gadon yarukota fixge² tafara tana bashi hakuri be saketa ba harseda yaxauna bisa gadon filet din abin cin yatura mata gabanta yace tacinyeahi yancunnan karta rage ko kadan..kinci tayi dayaga haka sai ya tura hannusa Cikin rigarta yakama brs din da dan karfi kara tasaki tareda rikemai hannu Ayyy Yusip kayi hakuri xanci wllh.


baisaketa ba yace cito filet din abin cin ta janto ta fara ci tana xubada hawaye. Ga bata san cin abincin gashi yasaka hannunsa arigarta saiyawo yakeyi dashi. Ajikinta.



Mmn hibbat Ce..



MATAR YARO!!!



Page (38/39)


Saida ta gama cinye abincin tas sannan yasaketa.tashi tayi da nufin shiga toilet sabida aman da yake ko karin kwace mata' kafinta karasa tini aman ya antayo dola ta tsuguna anan taringa shika shi saida ta amayar da dik abin cin da taci sannan tasamu salama. sai sannu yake jero mata, bata iya amsawa sabida aman ya fara galanaitar da ita.


Cak yadauke ta ya shigar da ita toilet din yawanke mata jikinta ya kuma dakkota ya kwantar akan gadon sannan yata shi ya gayra inda ta ta bata saida ya gyra ko ina sannan yadawo yaxauna kusa da ita" yana kallan yanda take sauke numfashi. waidama bakida lpy ko kuma yanxu abin yasame ki? Ya jehomata tambayar shiru tayi kafin ta fara mgn ahankali. Nidai lafiyata kalau.


"yanxuma xaxxabine xai rufeni' xaxxabi kuma? Kaita dagamai alamun Eyy. ina xuwa bara na kawo miki magani saikisha ki kwanta ko?kaita gir gixa sannan tace dan allah karka bani magani wllh bana sonshi"

kuma tunta ya shafa sannan yace to tunda ba kya shan magani sai ayimiki allura ko?. Xabira tayi xata tashi yayisaurin riketa yace bakida hankali ne bakiga bakida lpy ba Amma kike neman tashi"itadai sai rarraba idanu take tana xubda hawaye..


Sai yanxu yaga ashe kuka take da sauri yace Ummu me kuma nayi miki kike kuka?. Cikin muryar kuka tace ba kai bane kace xakasa amin allura ba. Dariya ce ta kusa kwacemai Amma yadake yace yanxu danna ce xa amiki allura shine kike kuka?. To ki kwantar da hankalinki ba wanda xai miki allura" kinji yar mata ta.


Hannu yasa yana share mata hawaye da ke xubowa daga fuskarta. Lifes dinta na kasa yakama ya dan tsotsa sannan yata shi yace ina xuwa dakin mommy ya shiga ya karbo mata magani yadawo agurin shan maganin ma saida aksha daru. Sosai dan kinsha tayi saida yace xaikira Dr. Yayimata allura sannan ta karba tasha tana yamutsa fuska shi kuwa sai dariya yake kunshewa. Kankaceme tafara gyan gyadi .hartana neman faduwa da sauri ya taro ta ya rungume ta ajikinsa kamar wata Beby..


Saiwani kara matseta yake ajikinsa" kiran sunantayi har sau biyu sai ana ukunne ta amsa cikin mayan bacci. Ganin bacci yaci idonta saiya kwantar da ita akan gadon..


Tashi yayi domin ya wuce gida sabida yamma tayi yajuya xaitafi yaji anrike mai hannu. Da mamaki yake kallanta bacci take amma tarikeshi gam. Dola yadawo ya xauna yana kare mata kallo" dik da bacci take hakan bai hanshi kiran sunanta ba" UMMU ga mamakinsa saigashi ta amsa' mene ne ko bakya son natafi? Kai ta dagamai alamun Eyy sannan tace karka tafi ka" bata karasa ba bacci ya kuma dibarta.


Amma taki sakarmai hannu dola ya dawo ya kwata agefenta" yaxuba mara ido yanda take baccinta cikin kwanciyar hanakali.Ummu tana da nauyin bacci dan intana bacci kome xakayi mata saikayi a kuwa" YUSIF. yasamu yanda yakeso.



Yadinga mur xarta. Ta ko ina
Tuni yakara bir kicewa sai gurnani yake itadai Ummu sai kara shigewa jikinsa take kamar wacca xata shige jikinsa baiyi mamakin yanda ta keyiba. Sabida maganin yana saka bacci ga shi. Ya haduda mai nauyin bacci. Ranar Yusip yasha bidirin"sa shigar tane kawai baiyi ba. Sabida ya riga da yayi alkwarin baxe kusance. Ta ako. Inaba sai agidansa.
Da kyar yasamu ya lallaba ya tafi.


Biki yana kara karatowa yayinda Jamila da yar ta suka kara ahiri sosai dan ganin hakarsu ta cimma ruwa tun lokacinda suka samu labarin bikin" suka fara nemana hanyar daxasu cimma burinsu.


Abinda yabawa kowa mamaki shine yanda Ubaida take shish shigema Ummu kullin tana kan hanyar xuwa gidan.Abin yadaure musu kai matuka'basu saki jiki da itaba amma takide na xuwa ganin haka yasa mommy ta fara sakar mata fuska atuna ninta ko tadena halayanta ta dena biye uwar ta. Itama Ummu saita fara sakin jiki da ita har sukan dan taba hira" Nan fa Ubaida taita bugun cikin UMMU amma dayake Ummu ba irin yan matannan ne masu shegen suru tuba. Saitayi shiru bata cemata komai ta karaci su badadinta tayi gaba.

Su Ubaida fa ansamu sake babu inda bata shiga na gidan ko ina shiga take kanta tsaye Amma banda ban garan Aliyu shikadaine baya sakar mata fuska. Inma yana gidan to bata xama data ganshi xata tashi ta tafi gida. Sabida yanda yake nuna mata kyama kiri kiri da kallan xargi indai suka hada ido to sai gabata yafadi sabida gani take Aliyu ya gama gano shirinsu. na tarwa tsa rayuwar Ummu gaba daya..



More. Comment more type
Mmn hibbat ce.✍🏻
07025432778



MATAR YARO



page (40/41)

Amma dik da haka tana like acikin gidan dik da k irin abinda aliyu yakeyi mata. Ya saura kwana uku biki. Hanakalin UMMU yakara tashi da gaskefa sai sun kaita gidan yaron nan wanda ta gama rainawa wayo tome akayi akai Yusip ita gani take baisan komai ba. Hawayene suka shiga sintiri a Kuma tun ta.

Bata dena kuka ba harseda kanta yafara ciwo ga rashin cin abin ci dan rabanta da abinci tun randa YUSIF. Ya tsareta taci. Tanan xaune taji anturo kofar anshigo atunaninta Yusip shiyasa bata dago kanta ba. Harseda taji anyi mgn tukun. Kanwar mommy ce wato aunty jiddah.wacca take a kano tana da ya" ya biyu mace da namij. Murna takama Ummu sai washe baki take tana mata sannu da xuwa ita kuwa Saibinta take da kallo"kafin ta magantu. UMMU maiya sameki haka kamar ba amar yaba?

kasa tayi da kanta hawaye yaci gabada da mala lowa dama ta gama shan kukan ta kenan taji anshigo kama hannunta Aunty jiddah tayi suka xauna.tashiga jero mata tam bayoyi. Har yaxuwa yau da kuma abu buwanda Yusip yake yimata. Dariya Aunty jiddah tayi kana tace Gaskiya Ummu kinbani mamaki Wllh. Ina waye warki da i'linminki suke kuma da kike cewa yaro waya gaya miki namiji yana kadan to in biki sani ba kisani dik kan kantar namiji to ba a rainashi inamai baki shawara daki sauke wannan girman kan dakika dauka domin babu inda xaikaiki sai danasani tsan tsa. Keba abin alfahari bane bama kisamu miji mai kula da ke awannan xamanin Wllh Ummu maxan yanxu ba duka bane suke tsayawa sukula mata yansu bare su sauke hakkinsu na Auratayya. Gasunan muna gani wata ma Inta fada miki matsalar cikin gidan ta saikiji taki kalilance Nidai inamai baki shawara da kirike mijinki da hannu bibbiyu inba haka ba kexaki sha wuya" kinaji kingani xai Auro wacca xata kula da shi.

Gaban Ummu ne yayanke yafadi jin an ambaci kishiya gaskiya baxata xauna d Kishiya ba domin tana da kishi matuka nan tafada duniyar tunani tasaka wan can ta kulla wan can. Wata xuciyar ce tace mata keda ba kyasanshi tomeye abin damuwa dan xai iya kara aure. Wata kuma tace ai koba soyayya a kwai hakkin yan uwanta ka.

Aunty jiddah ce ta katse mata tunani da cewa.
kitashi domin baxama naxoyi ba ni naxone dan na gyara ki" dan haka tashi mifara". Aunty mexamu fara harara Aunty jiddah ta banka mata kana tace gyran jiki ko shima baxaki yi ba? Nan Idanun ta suka kawo ruwa. Aunty jiddah ce ta kuma cewa yanxu dai kafin mufara bani number wayarsa domin muna bukatar kudade Sabida a kwai abinda babu agurina kuma dola sai dasu. Saida ta kuma matso hawaye sannan tace ni bani da number sa.

Dasauri tabi bayan ta domin ta hakuri" tana fita sukayi karo da shi hartana neman faduwa dasauri ya tarota tare da rungumeta. Ko karin kwacewa take tana fadin Aunty jiddah Aunty jiddah dan allah kasakeni fishi takeyi nayi mata laifi" wai me kikayiwa Aunty jiddah ne daya har ya gitsamin kee? Haka. Cikin kuka tace Aunty jiddah ce taxo. Nan ta sanarmai komai. Habarta ya tallafo ya kafeta da ido" kanta kawar gefe tace kadena yimin wannan kallon banaso.

Kinga abinda nake gaya miki ko.to gashinan kinsa tayi fishi ta tafi yanxu yakikeso ayi?.saida tayi jim sannan tace kaxo muje tare saita gayama abinda yasa tace na bata no dinka. Ido yaxaro kamar gaske yace A'Ah babu ruwana kije kibata hakuri nikam baxani ba. Kafa ta fara bugawa tana dira dire irin na yara tana hadashi da Allah kan yaxo yarakata. Amma yayi keme me. Yace baxa shiba" saita samai kuka tafada jikinsa ta kara kan kameshi tana ihu saiya xo sun tafi tare. Tariga tagama

5 Comments On MATAR YARO
avatar
maryam-musa

1 year ago

Reply

Pls matar yaro complete

avatar
maryam-musa

1 year ago

Reply

Pls matar yaro complete

avatar
maryam-musa

1 year ago

Reply

Pls matar yaro complete

avatar
jamiu

1 year ago

Reply

Cikon littafin fa dan gaskiya yayi dado sosai Allah ya kara basira

avatar
munirat

1 year ago

Reply

Wow cigaban shi

Please Login or Register in order to submit comment