Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

lumshe idanu sanan taja bargon gadon tarufamai dan babu riga ajikinshi tasa hannu takashe wutan dakin ta switch din dake saman gadon tana kallon yanda jikinshi kerawan sanyi sosai abin har tsoro yabata tace “bari na dauko maka riga da sweater a side naka sai nakira bodyguards dinka suzo sukaika asibiti wajen Mami” tai maganan tajuya zata wuce tafita taji karaf an rike hannunta, juyowa tayi dasauri zata kallai taga kowani abu yakeso kawai jitayi yawani kalan fizgota fadowa kanshi tayi akan gadon afirgice, wani kalan yaye bargon yayi yasata aciki yaja bargon yarufesu jikinshi na bari kaman an sakamai wayan wuta natama haka, yanda gabanta kefadi zaka dauka zuciyanta yasami matsala ne jinta kan Ya Zayn da jikinshi yay zafi sosai yana kakkarwa na sanyi, hucin zafi nafitowa daga hancinshi yana sauka kan fuskanta, baki tabude zatai magana taji hannayenshi kan lips dinta yana murzawa ahankali hannunshi karan kanshi zafi suke mata jikinshi kaman wuta, wani kalan ware idanu tayi tana kallonshi dudda tana cikin bargo but she could see idanunshi a lumshe dan babu glow na eye balls sai numfashi yake na tsantsan zazzabi mai zafi, hannunshi taji saman kanta yatura cikin kalban kanta yana yamutsawa dayan hannun kuma dake kan lips dinta taji ya zare sanan yadanno kanta da hannunshi dake cikin kalaban zuwa dab da fuskanshi dan taki kwantar da kanta, tura kanta yayi hakan yasa gabaki dayan fuskanta ya manno kan nashi, kokarin tashi tayi da sauri jin moist lips nashi dasu hancinshi saitin nata suna gogan juna amman takasa janye nata fuskan sabida yanda ya danne fuskan nata da kyau, ahankali taji yasauke ijiyan zuciya dake hucin zafi kafin gently yabude bakinshi ahankali dataji suna rawa sosai yakamo lips dinta garam yaja zuwa nashi mouUth din…….


3️⃣3️⃣




Dudda abuge yake yana wutan maye amman baitabajin baki that is calm, just too calm dan baida abinda zai kwatanta bakin dashi he just felt calm is the right word for bakinta, soft and succulent irin na Farrah ba, yanda yake kissing bakin tana kokarin ta fizge trying to fight him, trying tai magana was even abinda yay making the whole thing interesting da shauki yawani karamai karfin sha’awa dakuma mahaukacin jin dadin abinda yakeyi, wani kalan juyarda ita yayi takoma kan gadon shi yana kanta bargon na kanshi, matseta yayi sosai yadanneta dako numfashin kirki bata iyayi sai hawaye, ahakali yakai hannunshi saman cikinta yana shafawa cikinta is as flat as faranti ga fatan jikinta taushi hannunshi yatura duka biyun cikin riga yana komawa gefenta still bakinta nacikin nashi giving her the kissing of her life, saukan hannayenshi biyu dataji saman bra dinta yasa ta daddage ta fizge bakinta ta kwala uban ihu. “Mamiiiiii!” Tana kokarin kwace kanta, wani kalan bari hannun Zayn yafara kaman baitaba taba nono ba arayuwanshi dawani kalan karfi yaja bra sama yakai wajen wuyanta kawai yakama hannayenshi duka biyun ya chapke big perky and bouncing boobs dinta dake shaking sabida yanda yake moving, wani kalan karfi Farrah taji da kafanta da hannunta tashiga dukanshi tace “ni ba Yar iska bace irinka ba, kadena tabani nashiga uku Ammi, Mami, Abba” takai hannayenta tana dukanshi tako’ina a fuska ya lumshe idanu, gently yazare hannuwanshi kan boobs din yakai yakama hannayen nata chak yanajin yanda jikinta ke barbar, cikin wata kalan murya yace “did you just insult Zayn” cikin ihun kuka Farrah tace “an zageka din dan iska kawai” Gyadamata kanshi dake rawa sosai yayi yace “niba dan iska bane I am just skillful with women” yana maganan yawani kama hannayenta biyu zuwa sama yana yaye bargon da hannu daya, yahade kafafuwanta a tsakiyan nashi ya matsesu sanan yakwantar da kanshi saman cikinta dan ya yaye shimin sama ahankali yama cikin kiss, wani kalan runtse idanu Farrah tayi ita bama tasan menene jikinta kemata hakaba wani kalan wawan ajiyan zuciya ta sauke hawaye na bulbulowa daga idanunta tanajij wani kalan gajiya takasa koda motsin kirki sabida yanda ya matseta ahankali tace “Ya Zayyn” wasu kalan kiss yashigayi mata har zuwa kan boobs dinta dasuke nan abude yana wasu kalan nishi kafin yabude bakinshi jikinshi ko’ina na bari, gently yadaura bakinshi kan nonon ta danninshu kan dayan, wani kalan bankarewa Farrah tayi tana numfashi kaman zata shide idan bala’i yay bala’i bakinka ma mutuwa yake, bazama ta iya tantance yaya takeji ba amman abinda takeji yanzu dinnan bata tabajin kalanshi ba “wayyooo Allah na” tafadi cikin wani kalan malalacin murya jin yanda Zayn keshamata nono kaman ance shi kadai zaisha aduniyan nan abashi aljanna, wani kalan gyara kwanciya Zayn yayi yanaji kaman zai zauce wani kalan natsuwa da tundazu yake nemanshi bai samuba sai yanzu dayasa nonon Farrah abakinshi, tagwayen ijiyan zuciya yake saukewa tareda sakin hannunta daya danne ahankali jiyayi hannun sun zubo sharaf, ko 1 single karfi Farrah bataji ajikinta sai kawai hawaye dake fita, tunda yake arayuwanta koda wasa babu wanda yataba ganin mata nono balle har kataba amman yau wanan Dan iskan yaron data taimaka da ake shirin kasheshi shine yadanneta haka yana shamata nono yana numfashi kaman zai mutu, wani mahaukacin kankameta Zayn yayi yanama nonon ta kyakkyawan sha yana sauke ijiyan zuciya ahaka wani lafiyayen bacci yay awon gaba dashi boob dinta nacikin bakinshi, jin shiru yasa Farrah tadanyi motsi da kyar tama kasa kallon fuskanshi dan ta bala’in tsananshi jan jikinta tayi cikin bacci Awani kalan shagwabe yabiyo nonon nata yana kara zuka yace “uhmmmmm” fizge nonon tayi da karfi tana runtse idanu ciwo! Ajiyan Zuciya tasauke kai karfi sanan yacigaba da baccin sauka tayi daga kan gado wani kalan jiri datayi yasa tadafa bango da sauri ta tsugunna, takai kuaan 2min ahaka sanan ta mike tafice daga dakin tana gyara rigan jikinta tana goge hawayen dake zubomata babu kakkautawa, sauka kasa tayi dasauri kitchen dinsu tashiga tana kalle kalle, idanunta dasuka sauka akan wukan su yasa tai wajen dasauri wuka daya ta dauka sanan tafito tana goge hawayen datakeyi tai sama dakin da Zayn yake ciki tayi yasa hannu ta kunna wuta baccin shi yake peacefully, gaban gadon tayi tadaga wukan zata chakamai a kirji tsayawa tayi chak kaman anrike mata hannu jin wayan Mami dake dayan dakin na ringing, juyawa tayi tafice rikeda wukan tashiga dakin Mami ganin Mami ke kiran wayan yasa ta dauka ahankalli kafin ma tai magana Mami tace “My Fave sorry bana kusada wayan dakika kira, kinci abinci”? Gyadama Mami kai tayi ahankali tace “eh” tasaka hannunta da sauri tashare hawayen daya zubomata, dan shiru Mami tayi kaman wacce taji wani abu kafin kaman daga sama tace “what happen to you? Mesameki kike kuka”? Dan zare idanuwanta tayi wasu hawayen na bulbulo mata baki tabude zatai magana saikawai tafashe da kuka tama kasa maganan. “Farrah” Mami takira sunanta hankalinta atashe tace “talk to me menene? Bakida lafiya ne? Meya sameki eh”? Girgizama Mami kai tayi dasauri rasa abinda zatace yasa ahankali tace “Mami Ya Zayn!” Wani mummunan faduwa gaban Mami yayi tace “Zayn? Meya miki kike kuka” cikin kuka sosai Farrah tace “Mami baida lafiya sosai, yadawo yanata kiran sunanki, yazo dakinki nemanki duk yay amai ko’ina adakin” wani kalan ajiyan zuciya Mami ta sauke jin bawani abu yamata ba, ahankali tace “yana ina yanzu?” Hawaye Farrah tasake sharewa tace “yana dakin dake kusada naki yana bacci” ijiyan zuciya Mami tasauke tace “okay just go to your room kirufe kofan ki, kitafi dawayana incase anything, Baban ku baida lafiya yadan sami wani mini accident muna hospital anjima kadan zamu dawo” dawani kalan sauri Farrah tace “Mami Abba na! Innalillahi Mami maiyasameshi yana ina yanzu”? Tai maganan muryanta narawa sosai, dan murmushi Mami tayi tace “ni bance kimini kuka ba, he’s fine, kawai he just need rest, BP shi yay high anjima idan condition dinshi yay calming down zamu dawo, idan nadawo saina duba yayanki, wuce kitafi dakin ki” Gyadamata kai Farrah tayi ahankali tace “Allah ya bama Abba lafiya” katse wayan Mami tayi hakan yasa ta ijiye wayan jikinta duk yay sanyi, tashi tayi ahankali tashiga bayin Mami fuskanta ta wanke tass still hawaye fitowa yake sanan tadauko mop wajen aman tazo ta gyara tsaf sanan ta feshe dakin da turare kafin tafito still kuka take dakinta ta shiga ta maida kofan tarufe fadawa gadonta tayi, runtse idanunta tayi da karfi sosai tana tuna ranan data kama Ya Zayn a gym yana kama nonon yarinyar Hajiya Mariya Layla, shine itama yau sabida yaga ita kadai agida babu Mami yakamata yamata dasauri tadau filo tadaura akan fuskanta tafashe daU kuka sosai abin bakaramin ciwo yamata ba, bakarami ba, tayi kuka iya kuka ahaka bacci yay awon gaba da ita batare datayi sallan magrib ba.


3️⃣4️⃣





Wajajen 12 nadare Mami suka dawo, shigoda Alhaji gidan sukayi a wheelchair dayake matanshi basusan Meya faru ba babu wanda yafito tarbanshi, yana zaune kurum akan kujeran babu abinda yasami kafanshi kawai jiri yake yawan gani yamike saisa aka sashi a wheelchair an samai plasta akanshi har yanzu ko uppan baicema kowaba har Mami, kallon Mami Uncle yayi yace “bari nakoma gida tunda anbashi bed rest na one week I will manage everything na organization” gyadamai kai Mami tayi tana kallon Dad da bodyguard ke turawa zuwa flat dinsu tace “saida safe Uncle” shiga mota yayi yawuce itakuma Mami tabisu saida suka kaishi har sama zuwa dakinshi suka kwantar dashi kan gadonshi sannan sukama Mami sallama suka tafi, zama Mami tayi gefenshi tana kallonshi kaman yanda yake kallonta kurum, hannunta tasa ahankali takama hannunshi anatse tace “koma menene Alhaji ke damunka we will get through it together I promise you, dan Allah kadaina tunani and talk to me konaji sanyi araina I know you can hear me, and you can speak to me, Alhaji nima abubuwa sunmin yawa but I am just trying to be strong if I break down Yaya zanyi wazai kulada yaranmu, please Alhaji” tai maganan tana kallonshi ganin yamata shiru still kallonta yake baice komiba yasa gently tasaki hannunshi takai hannayenta kan idanunta tafashe da wani kalan kuka mai bala’in taba zuciya.




Hannu Dad dataji kan bayanta yasa tasauke hannunta tadan juyoda kanta ta kalleshi, jawota yayi jikinshi dasauri ta fada jikinshi tawani kalan kankameshi tana kuka sosai, cikin kuka tace “nasan abinda yasameka yau have every reason to do with Zayn, Alhaji Yaya zamuyi da Zayn, I don’t know, babu rana babu garin da Allah zai waye I will not pray for that boy, nabada sadaka, na taimaki other helpless children, i perfect and better some children life sabida Allah nima yay perfecting life din nawa yaron, Alhaji Allah baya amsan addu’ata ne?” Ta tambayi Dad ahankali tana kuka sosai, dagota Dad yayi sanan yakai hannunshi ahankali yadaura kan bakinta yana girgizamata kai yace “shiiiiiii stop crying for Zayn, this tears naki na kara tabarbarar dashi ne” kafin ahankali tace “I am the one that is at fault Mami, tun yaron nan nakarami you always show me kaza kaza kaza danakeyi ba daidai bane amman banaji kinsan mesa Mami inason Zayn sama da yanda nakeson rayuwata, Mami inason Zayn dina dayawa, zan iya bada rayuwana dan Zayn dina ya rayu, Mami inason d’ana sama da tunanin ni kaina” yay maganan yana nuna zuciyanshi Mami na kallonshi dan tasan hakanne ita saidai tabama mutane labarin kalan son da Alhaji kewa Zayn, ahankali yace “I know Zayn nashan taba da shisha nakasa hanashi sabida I believe zamani ne abinda yara keyi yanzu kenan, tunda bawai shaye shayen ya shigeshi bane idan yay girma zan hanashi haka nake gayawa kaina kullum” yay maganan ahankali murya chan kasa yace “I know Zayn nabin mata amman shi bantaba yarda ba, lokacin dayana secondary school a Uk I remember akwai lokacin da Nanny shi takirani tacemin Zayn nabin mata saida na koreta nace tanama yarona shairi Zayn dayake karamin yaro tayaya zaibi mata maiyasani aduniyan nan, yace same thing happen ranan da bodyguards dinshi suka cemin club suka kaishi shida yarinyar chief of justices sun shiga bayi suna ihu fadama namusu nace maybe hiransu suke, Mami Zayn dina is a small boy he’s just 26yrs meya iya? Karamin yaro ne, yaushe yazo Zayn har ya iya kwanciya da iyali when did Zayn ya girma dazai iya kama mace yana tabawa akoina har cikin jirgi”? Dad yay maganan cikeda damuwa, girgizamai kai Mami tayi tace “Alhaji this is where you got the whole thing wrong, zaminin mu da zamanin nan is two different thing, children na yanzu tends to know everything at a very tender age barinma Zayn dakakai US immediately bayan yagama primary school anan, kasashi under care na The world Best certified Nanny, why did you believe sabida wata nada qualification na world best Nany zata iya bama yaronmu tarbiya bayan awayan nan shekarun sune shekarun daya kamata muyi installing tarbiya ma Zayn? Zayn grew up a garin da babu culture, garin da to have sex is a normal thing haryau har gobe Zayn doesn’t see sex dayake having as a taboo or something wrong, Zayn baidamu da salla ba dudda babu abinda bai iyaba cus ai lokacin still kadaukomai malami da weekend yana zuwa koyardashi komi na addini, kullum bai complain kamin fada, nina haifa maka Zayn amman baka taba bari nai discharging duty dina as his Mother ba kaina uwarshi da ubanshi, kome zance kace Zayn yaro ne he’s just 26, 26yrs old yaron dayakeda masters yaro ne, gani kake kaman baisan komi na duniya ba, sai yau daka gani da idanunka shine zuciyanka ke neman bugawa” runtse idanu Dad yayi sanan yabude su, ahankali yace “neman mata yana wasting life din namiji sama da komi, I know I am the reason Zayn is like this, I promise you zan gyara Zayn dakaina I am about to take a huge step and decision arayuwan Zayn” wani kallo Mami tamai tace “Allah yasa ka iya cus I don’t believe you” murmushi yayi yace “at this junction zan iya, son danake mai zaisa nayi hakan come” yajawo Mami jikinshi dan ajiyan zuciya ta sauke tace “ina zuwa lemme check on Zayn da Farrah” sakinta Dad yayi yace “okay” tashi tayi tafice daga dakin dakin da Farrah tafadi mata Zayn na ciki tabude tashiga dayake wutan a kunne, yana kwance kan gadon babu riga ajikinshi yana bacci, babu bargo ajikinshi ya kanannade kanshi alamun sanyi yakeji, takawa tayi zuwa gabanshi takai hannunta ahankali ta daura kan wuyanshi akwai fever ajikinshi, janye hannun kawai tayi tasa hannu taja bargon tarufamai da kyau sanan tasake kallon fuskanshi uwa uwa ce ahankali tashafa gefen fuskan nashi, murya chan kasa tace “Allah ya shiryamin kai Zayn” sanan ta dago tawuce tafito daga dakin bayan ta kashemai wuta tashiga dakin Farrah bayan tabude dakin da key dinta, tana kwance kan gado tana bacci, zama tayi abakin gadon tana kallon fuskanta yanda hawaye suka bushe akai dan murmushi tayi tashafa kanta Farrah nada tausayi sosai ganin bata cire kayan makaranta ba yasa kawai ta girgiza kai tadade zaune wajen tana kallonta sai kara girma take tana sake zama budurwa, bargo taja ahankali tarufUa mata sanan taduko tama goshin ta peck, ahankali tace “good night my baby girl”.

3️⃣5️⃣




Ahankali yake bude idanunshi dasukamai nauyi yanadan fuzarda iska, tashi yayi zaune yanaji kaman kanshi zai fadi ya jingina da gadon yana dafa kanshi dakemai ciwo sosai wanda yasan hangover ne, agogon bangon dakin ya kalla ganin 10:30 nasafe yasa ahankali yabi dakin da kallo kafin ya kalli side drawer ganin wani fine flask da mug akai yasa yakai hannu yadauki flask din ya tsayaye ruwan coffee a mug sanan ya ijiye yadauki mug din yakai bakinshi, lumshe idanunshi yayi yabude Mami shi makes the best coffee yanason coffee shi very strong kuma haka tamai hakan yasa yaji hangover na sakinshi, tass ya shanye yakara tsiyayawa yadauki mug din zaikai bakinshi. “I love you Farrah!!!” Yaji zuciyanshi ya karantamai kalaman dayasa ya tsayar da mug din coffee dazaikai baki yana tunani, wani kalan sarawa yaji kanshi yayi dayasa dasauri yakai coffee bakinshi yashiga sha yana mamakin what just came to his mind yanzun nan dayace I love you Farrah, wani kalan yatsine fuska yayi ya ijiye mug din ahankali yamike tsaye jikinshi da babu riga yabida kallo yana mamakin yanda akayi babu riga ajikinshi shiru yayi sai alokacin yama karabin dakin da kallo ya akayi yake dakin nan not dakinshi the last thing daya tuna was airport, Mami da marinshi datayi yashiga mota yasa bodyguard suka sayomai giya, wani kalan gajeren tsaki yayi daya tuna yasha giya bude kofan dakin da akayi yasa yadago kanshi da sauri Mami yagani tashigo dawani sky blue shadda a hannunta dakenan a goge kallo daya tamai tadauke kai, karasowa cikin dakin tayi ta ijiye Shaddan kan gado tace “kayi wanka, kayi salla kazo Baban ka na nemanka yana dakinshi” tana maganan tajuya tafice daga dakin batare data bashi daidai da one look ba, binta yayi da kallo saida tarufe kofan sanan ya sauke ijiyan zuciya ahankali yakalli kayan data kawomai sanan yawuce bayin dakin yabude bakaman bayin dakinshi bane dudda shima yahadu but komi na side dinshi extraordinary Dad yasa akamai, wanka yayi yay wankan tsarki yay brush dan akwai sabon brush abayin, sanan yafito daure da towel yana yatsine fuska har yanzu kanshi ciwo yake, kayan da Mami takawomai ya warware jumper ne da akama dinki mai kyau, ga shorts da singlet duka takawomai, zama yayi gefen gadon yana tunanin yanda zai saka kayan rabon dayasaka kaya manya haka harya manta, tashi yayi ya shirya tsaf cikin kayan sai kamshi kayan suke kaman ya fesa turare, dadduman daya gani ya dauka ya shimfida salla yayi sanan yatashi batare dayasaka boturan gaban rigan ba yafito daga dakin yanabin falon saman da kallo kayan sunmai kyau kaman bashiba, karasawa yayi zuwa gaban dakin Dad dayaga kofan abude, ahankali yashiga dakin Dad na kwance kan gado yadan kishingida da bangon gado, sai Uncle kan couch dake dakin zaune rikeda laptop yana wani aiki da Dad yasashi, sai Hajiya Mariya zaune gefen gadon kusada Dad saikuma Layla dake zaune kan kujeran da Uncle ke zaune kai tana sanye da riga da zani na Atampa tadaure kanta da dan kwali kaganta kaman mutuniyar kirki gabaki dayan dakin jin kamshinshi yasa aka bishi da kallo banda Dad da kallo daya yamai yadauke kai rai abace yace “fita ka koma ka shigo da sallama Zayn” Dad yay maganan babu wasa akan fuskanshi, kallonshi Zayn yayi cikeda bala’in mamaki ganin fuskan babanshi Bana wanda yasaba ganiba kullum yasa In so much disbelief yajuya yafita daga dakin kafin ahankali yajuyo murya chan kasa tace “Salam” baki Dad yabude zaiyi magana Hajiya da ranta yamata fess ta taba kafanshi alamun kar yay magana sanan tace “wa alaykassalamu Zayn mun tashi lafiya” wani kalan daure fuska Zayn yayi yakalli Dad dashima kallonshi yake ko kadan babu alamun wasa kan fuskanshi yace “baka iya gaisuwa bane ko bakaga your Mom and Uncle are sitting right here bane da Babanka” cikin mugun kirsa Hajiya Mariya tace “Alhaji dan Allah kadaina surutu haka anfa baka 1week bed rest ne, Zayn kuma ai yagaida mu tunda yay sallama ko Uncle” dan murmushi yake Uncle yayi yace “yes” wani kallo da Dad kema Zayn dashima kallon Baban nashi yake kaman baitaba ganinshi ba, murya chan kasa while looking at his father yace “morning Uncle, morning Hajiya” jikake shiru dakin kaman yaci ruwa tunda sukasan Zayn baitaba gaidasu ba, ahankali yace “morning Dad” wasu manyan files guda uku dake gefenshi Dad ya dauka yamikama Zayn din, ahankali Zayn yakaraso gabanshi yasa hannu yakarba strictly Dad yace “ka karanta business a school, here are some files na some money that went missing a account, go through everything and give me a well detailed report this evening” yakalli Uncle dayake kallonshi jin yabama Zayn aikin yace “kutafi office tare and don’t you dare help him kabarshi yay komi da kanshi, office dina za’a budemai dagayau nan ne office nashi” gyadamai kai Uncle yayi yace “to Yaya” kafan Dad Hajiya Mariya tashafa tace “Alhaji ga Layla nan itama business dinan takaranta a school please tabi Zayn takoyi komi idan yaso itadashi saisu naka aikin tare she’s brilliant” kai tsaye Dad yace “a’a ban yarda ba, Layla can tell me anything datakeso tayi koda business ne zan iya bude mata amman bazan barta tai aiki tareda Zayn ba” Alhaji yay maganan dan gani yake Layla yarinyar arziki ce kar Zayn yamata wani abu, ga mamakinshi gani yayi kawai Hajiya tafashe da kuka cikin kuka tace “ni narasa mena maka Alhaji, na aureka tun kafin kagama samin wayan nan dukikoyin I was there with you, Zayn d’ana ne hakama Layla, dudda nasan Layla bakaman Farrah bace dan ita bakai adopting nata ba mesa baraka bar Zayn yasaba da kanninshi ba suhada kansu ba saisa Zayn babu wanda yakeso arayuwanshi, inda Farrah ne ai yanzu zaka bari tabashi suyi aikin tare dan har kai Farrah makaranta yake yadauko takuma idan antashi, dayake Layla diyata ce saisa amman kada kamanta wani abu yanda Farrah takenan marainiya haka Layla ma take marainiya, idan bakabar Zayn get close to kanninshi ba how is he going to learn to love yan uwanshi and protect them” tacigaba da kuka sosai cikin kuka tajuya takalli Uncle dake kallonta kwayar idanunta yagani dasauri yakalli Dad yace “Yaya I think tunda Layla tayi accounting sanan tayi business administration a masters dinta abarta suyi aikin tareda Zayn, beside ai su age mate ne daga ita harshi and I will be watching them” dan ijiyan zuciya Dad yasauke hakan ne kuma kobabu komi Layla Babba ce ita kuma tanada hankali sanan tawaye itama masters gareta kaman Zayn din, so she can protect herself Wanan ma da Uncle natare dasu a company yasan he will watch them incase idan Zayn zai mata wani abu wanda ba lallai ma Zayn zai iya neman family members dinshi ba, ajiyan zuciya yasauke ya juyarda kanshi Layla da kanta ke kasa yakalla yace “Layla” ahankali tadago kanta tace “Na’am Dad” murmushi yamata yace “jeki shirya kibi Zayn kuje kumini aikin tare, ki kula da kanki kinji” gyadamai kai tayi ahankali tace “In sha Allah Dad, Nagode nagode” wani kalan murmushi Hajiya Mariya tayi tace “imaza kije ki shirya” tashi tayi kaman ta hadiye ruwa tasha tawuce tafita, Dad kuma yakalli Zayn dake kallonshi har lokacin yace “go and change to suit kutafi” juyawa yayi yafice daga dakin Hajiya Mariya tabishi da kallo ranta yay fari tass dudda batasan meya faruba but ta tabbata uban da dan fada suke.




Fitowa afalon saman yayi Mami yagani zaune falon babu abinda bataji ba daya faru a falon, kallo daya tamai tadauke kai tace “abincin ka na dinning eat and take the drugs dake wajen dana ijiye maka” tsayawa yayi yana kallonta yanda ko kallonshi itama batayi ahankali yace “Maaaami” hannu tadagamai alamun yawuce kasa, wucewa kasa yayi zama yayi a dinning kaman yanda tace abincin yaci kadan kanshi na sarawa sanan yadauki magungunan daya ijiyemai yasha kafin yatashi yawuce side nashi ya shirya yafito rikeda file din Layla yagani gaban motanshi itama tasaka riga da wando na suit baki dawani heel tana kallonshi tana murmushi tai kyau, karasawa wajen motan yayi bodyguard sukazo zasu budemai wani kalan ihu yayi yace “my car keys!” Yamika musu hannu, dasauri bodyguard din yace “but sir kidnap……” cikin fushi sosai yace “I don’t fucking care! From today’s henceforth I will drive myself to any fucking place that I wanna go y’all should fucking leave me alone!” Woooo damn! Layla tafadi ganin yanda Zayn ke masifa ranshi abace dawanan US accent dinan kaman wani Sheggs, Zayn is hot! Ko sheggs bazai nunamai kyau ba wlh, rawa jikin bodyguards din suka fara dasauri suka bashi car key din shiga motan yayi ko kallon Layla baiyiba dasauri tabude dayan bangaren gaban ta shiga tareda maida kofan taja, da mahaukacin gudu yaja motan dasauri tasaka sit belt cikin iko na Allah sukakai company da kyar.


Fitowa daga motan yayi yashiga cikin company wasu cleaners na gaidashi cikin fushi yace “you are fired” arude duk suka kalleshi har Layla shiga ciki yayi receptionist na gaidashi yace “you are fired as well” kafin yakai office din Babanshi yay

1 Comments On FARRAH
avatar
bertoul

1 year ago

Reply

Thanks

Please Login or Register in order to submit comment