Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta kankameshi gam tana kuka yana shafa bayanta yasa taji wani jiri zai kwasheta da sauri tadafa bango tana wani kalan nishi tanaji kaman an dauramata block akan zuciya.



VIPs so for the first time I will use opinion naku.
Listen VIPs normally few pages yarage nagama book dinnan, but yanzu should I take another turn in this book kunaso???

Bantaba book na kishiya ba nabari Zayn yama Farrah kishiya????

Ko kawai I should just end my book???

Say your mind❤️


7️⃣4️⃣





Dago kanshi Zayn yayi yazubamata wasu mugayen idanu babu alamun wasa akan idanunshi kaman bai santa ba yace “lafiya what are you looking for here?” Dasauri Layla dataji Zayn yay magana tajuyo da kanta tana jikinshi still takalli kofa ganin Farrah tsaye tana kallonsu ta dafa bango idanunta sunyi jajir yasa tai wani kalan murmushi takara kankame Zayn tana sauke ijiyan zuciya tana kallon Farrah dake kallonsu, da yatsa Zayn yanuna mata kofa yace “get out and shut the door” tsabagen abinda takeji tama kasa motsi da kafa jin ankama hannunta yasa tajuyo da rinanun idanunta Shafa ce, ahankali takamata tareda janta batare datai magana ba suka wuce dakinsu ta shiga da ita kaman jira Farrah take tawani duke awajen tareda fashewa da kuka, maida kofan ahankali Shafa tayi tarufe sanan tajuyo ta kalleta tace “yanzu kukan menene kikeyi Kurma? I thought kince baki sonshi guduwa ma zakiyi to maisa yanzu dan yace zai auri Layla kike kuka haka”? Dago jajayen idanunta Farrah tayi zatai magana kawai ta tashi tafada kan gado takasa daina kuka, Shafa shiru tayi dan tasan kozata lallasheta bazata lallasun mata ba koba komi yanzu tagane ai tanason mijinta maganinta ai, dudda itama bawai so take Zayn ya auri Laylan ba but idan hakan zaisa Farrah tagane tana mutuwan sonshi so be it.



Kafin kaceme gidansu ya kachame da ma’aikata abinki da masu kudi ana kwashw komi nasu hajiya ana zubawa a trailer hatta spoon nasu Dad bai bari anbar kai agida ba before 7na yamma an gama kwashw komi tas tas trailerr kowanne yatafi gidan iyayenta da kaya, misalin 8 Hajiya Fatima tafara karasowa gaban babban gate na asalin anguwan nasu aka tsayarda ita inspector yakaraso gaban motan nata tareda knocking hakan yasa ta saukar da glass na motan tana mamakin yanda sojoji da yan sanda suka cike anguwan, takardan sakin da Dad yarubuta mata yace “Hajiya my name is Inspector Sani incharge na this case, wannan shine takardan ki daga wajen Alhaji, sannan dagayau bakudawata alaka da gidan nan, u are expected to stay 1000feet away from this estate koyaya kikazo kusadashi we have the right to arrest u” duk maganan nan yanayi ne tana kokarin bude takardan ganin saki 2 daman chan yataba mata daya yasa tabuga wani ihu tace “what is this saki biyu Meya faru? Menama Alhaji dazai sakeni har saki biyu” kai tsaye Inspector yace “you can call him and ask sannan you have 2min to leave this gate ko muyi arresting naki, kayanki kap antafi dasu gidan iyayenki” daidai lokacin motan Hajiya Mariya shima ta iso gaban gate din karasawa yayi itama yabata nata yafadi mata exact abinda yafadi ma Hajiya Fateema wani kalan bari jikin Hajiya Fatima yafara the only thing she could think of is Layla taje ta tonamata asiri, Innalillahi wa innailaihi raji’un tashiga fadi gabanta nafaduwa dasauri tace “Inspector diyata fa? Ta acikin gidan”? Wani mugun kallo yamata yace “Alhaji yariketa kibar gate din nan cikin 2min ko muyi arresting naki” Innalillahi itane Layla zata yaudara tama butulci bayan duka abubuwan datamata aduniya eh, lallai dan adam butulu. “Madam you have less than a minute kibar wajen nan” maganan da police yamata yadawo da ita hayyacinta dasauri taja motarta Hajiya Fatima ma tabita abaya chan gidan dasuke dashi na meeting sukayi suna parking suka shishiga gidan Hajiya Mariya na kiran Uncle ringing daya yadauka kafinma yay magana tace “kasamemu agidan meeting Layla ta tona mana asiri duka Alhaji yasakemu yakiraka”? Uncle dabai gane kan zancenba yace “slow down Mekike cewane I don’t understand you” cikeda ihu Hajiya Mariya tace “nace Layla tafadama yayanka komi ta tona mana asiri Alhaji bai kiraka ba” Uncle da gabanshi yashiga faduwa sosai yace “w…..what!” Katse wayan yayi dasauri yama rasa mezaiyi da sauri yafito yashiga motanshi yaja motan sai zuwa gidan Yayanshi daga gate shima aka tsareshi Inspector yace “har kawayenka sun sanarda kai komi kenan wannan dahar kazo”? Wani kalan kunya Uncle yaji ya lullubeshi inspector is just like a family friend yanzu to them, ganin yakasa magana sai gumi dayakeyi yasa ya girgizakai yace “katafi all I know is Alhaji bai Riga ya yanke any hukunci akanka ba amman dai he’s not ready to see you today” bakin Uncle har rawa yake yace “please kabarni na shiga nai magana da Yaya” girgizamai kai yayi yace “ba hurumina bane wannan ba kawuce katafi” Uncle yakai kusan 2min awajen kafin ahankali yaja motanshi baisan mesaba yadade yana kwadayin kudi da mallakan dukiyoyin Yayanshi but yau da Yayanshi yasan komi jiyayi ya tsani kanshi for the first time, ringing da wayanshi yashigayi yasa yakai wayan kunnenshi da sauri yace “in your life kada kima kara mafarkin ku kirani, dukku kuka zigani ina zaman zamana nai betraying dan uwana dayamin komi na duniya” dasauri Hajiya Mariya tace “Uncle muzaka juyama baya da abu ya baci” akufule tace “last warning” ya katse wayan tareda jefa wayan kan kujera yana goge hawayen daya zubomai da sauri.


7️⃣5️⃣


Saida yaji shigansu daki tareda maida kofan dasukayi suka rufe sannan yasaki Layla dasauri yana mikewa tsaye batare dayama kara kallonta ba yawuce yafita daga dakin tabishi da kallo, dakin Farrah yabida kallo sannan yawuce yasauka kasa, Mami yagani tareda Dad da jikinshi yay sanyi karasawa gabanshi Zayn yayi yadagashi yace “cheer up Papa I don’t want you so dull you know, just forget everything haka rayuwa yayi, kowa tries to take advantage na mutum no matter how good you are to them, saisa kaga rana daya Allah yanuna maka gaskiya, idan kai calming down talk to Uncle” dasauri Dad yakalli Zayn, gyadamai kai Zayn yayi sanan yakalli Mami yace “right Mami”? Gyadamai kai Mami itama tayi tace “yes” ahankali Zayn yace “besides nasan su Matanka ne sukai brainwashing Uncle they’re so evil Dad, so cheer up let’s just move on Dad okay” gyadamai kai Dad yayi yajashi suka fice Zayn nata kanshi da hira shifa Dad idan yaronshi is okay to shima he’s okay.
Sai gab da magrib Farrah tafarka daga baccin daya kwasheta takalli Shafa dake kan dadduma ahankali tasauka kasa kusada Shafa murya chan kasa tace “Shafa” ahankali Shafa dake kallonta tace “naam Farrah” murya chan kasa tace “dagaske Ya Zayn aure zai kara”? Gyadamata kai Shafa tayi tace “to kin kishi sai dukanshi kike kaman wata uwarshi, kwata kwata Farrah yanzu bakida kunya kindawo fitsararriya wanda ni ba ahaka nasanki da ba, kindawo diya mara kawaici da danne Zuciyanta kidubi tsabaragen idon katon namiji ki waskamai mari har kina fasamai kai, ai wlh Allah kara gwara ya auri wacce take sonshi tazo tana kuka wiwi ataimaka a auramata shi kinga ko babu komi ita zata darajja abinta tunda tanaso kekuma bakiso” wani kaya Farrah taji ya tsayamata awuya wasu new hawaye ne suka zubomata dasauri ta mike tawuce bayi tana goge fuskan nata to kodai sonshi take yanzu? Inba hakaba maisa harwani zazzabi zazzabi taji yana neman kamata sabida zai auri Layla what’s happening to her? Alwala tayo tafito tahau kan dadduma tai salla shigowa Shafa tayi tace “Mami tace ki sauko ayi dinner” ahankali ta tashi tabiyo bayan Shafa suka sauko tun kafin takarasa saukowa dagakan stairs taga Zayn zaune a dinning din kusada Layla yana zubamata abinci a plate, Zayn dako kanshi baya zubama abinci yau shine yake zubama Layla abinci, wani abune ya tokaremata wuya hakan yasa ta turje ta tsaya daidai Mami tafito daga kitchen din rikeda flask kallo daya tama Farrah dake kallon Zayn da Layla suna ma juna murmushi sannan ta sauke ijiyan zuciya takai kulan ta ijiye batare daya kalleta ba tace “zokici abinci daughter na” dasauri ta share fuskanta jin Mami takirata takarasa dinning din tazauna ahankali kusada Mami tana kallon Zayn dakaman baimasam akwai wata halitta maisuna Farrah zaune a falonba.


Mami data lura Zayn da Layla kawai yake kallo saisa tabata tausayi wato Zayn ko saida yakoyama Farrah sonshi cikin dan kankanin lokaci shine kuma yanzu wai Layla zai aura sabida kawai akwai dan tension agidan yaune saisa batai magana ba but wlh Zayn bai isa ya wulakanta Farrah agaban idanubta haka ba yay kadan. Plate na abincinta ta turamata agaba tace “eat” Gyadamata kai tayi ahankali sannan tafaraci ko kadan takasa cin abincin ma sai wasadashi datakeyi, wani kalan murmushi Zayn da Layla sukayi atare kome yagayamata oho duk Farrah na kallonsu takasa daina kallonsu barinma Zayn bata taba kwadayin Zayn yakalleta koda sau daya bane sai yau amman ko kallon inda take baiyiba daga Mami har Shafa bakaramin tausayi Farrah tabasu ba tama kasacin abincinta at all tashi tayi Mami tace “ina zaki” ahankali bakinta narawa sosai tace “fi……sari” Gyadamata kai Mami tayi tace “wuce kije” takalli Shafa hakan yasa ta kwashi abincinsu tai sama dashi Zayn yakalli Layla yace “go and get some rest” gyadamai kai tayi babu musu tawuce sama zai tashi Mami tace “Zayn” dasauri yakalleta hakan yasa yasa tace “what do you mean by zaka auri Layla”? Dan yatsine fuska yayi yace “Mami badagake har Yar taki daman bakuson Auren ba, I want to marry wacce kesona hartana kuka for me” wani kalan kallon mamaki Mami kemai kafin anatse tace “kai gani kake harkayi hankalin rike mata biyu? Zayn dududu nawa kake” ahankali yace “I am 26 Mami” cikeda fushi Mami tace “Zayn you must be very stupid for even thinking cewa zakama Farrah that small girl kishiya, poor thing has been suffering tun dazu just look tama kasacin abinci, I don’t even know why you always find your way around women” wani makirin Iskancin murmushi Zayn yayi yace “your son is a pro Mami” baki Mami tasaki bude ganin rashin kunya mikewa tayi zata kaimai duka yatashi da sauri yay waje yana murmushi Mami tanuna kanta tace “ni Zayn kecema he’s a pro” kwafa tayi tace “zan nunamaka ni uwarka I be pro max zanga awani gida zaka kara aure” tai maganan duk ranta abace.

Wasa wasa yau ranan Saturday wanda yaune ranan biki, an gyara gidan anyi kwalliya da flowers, Farrah bata iyacin komi ta rame tai zuru zuru banda maganin da mai maganinta ke bata dasu farfesu babu wani abu datake iyaci, Shafa ta lallasheta harta gaji itama dataga maganan Auren da gaske Zayn yakeyi dan sai shirye shirye ake tadamu itama Mami tadamu gashi dan Iskanci Zayn yama daina zuwa side din nata sabida kada tamai magana.

Wuraren 12 ta tashi zaune dagakan gadon idanunta sun kumbura sunyi luhu luhu, Shafa ta kalla dake kusada ita ahankali tace “karfe nawa Shafa” “shabiyu na rana, 1 za’a daura Auren Ya Zayn da Layla” mikewa Farrah tayi tsaye tasaka slippers dasauri Shafa tace “ina zaki”? Batare data amsa Shafa ba tabude kofa tafita Shafa tabiyota da sauri anan falon sama sukaga anama Layla makeup ko kallonta Farrah batayiba ta sauka kasa Shafa tabita da sauri daidai zata fice daga falon takama hannunta tace “ina zaki Farrah”? Chak Farrah ta tsaya tana rike kukan datakeji kafin ta fizge hannunta tace “wajen mijina zani” sannan tafice tai side din Ya Zayn Shafa ta tsaya tana kallonta bude kofan flat na Ya Zayn tayi kai tsaye ta shige.



7️⃣6️⃣



Wani kalan lumshe idanu tayi data shiga falon bata taba sanin tai kewanshi sosai ba saida taji yanda kamshin turarenshi ya lullube falon, she really miss his scent, falon tabi da kallo babu kowa ciki hakan yasa tai stairs tafara hawa gabanta nafaduwa dan she don’t even know mezata gayamai, batasan mezatacemai ba all she knows is idan yakara mata kishiya she can die dan ko yanzu hakan nan she’s semi dead, wani kalan ciwo heart dinta kemata, karasawa sama tayi tana kallon kofar bedroom nashi data gani adan bude kadan karasawa gaban dakin tayi takai hannunta ahankali ta tura kofan daidai Zayn nafitowa daga closet nashi yaci wata arniyan Shadda fara fat gizna data dauki aiki sai kyalli take yana kokarin saka agogon Rolex a hannunshi, ko kadan bai lurada Farrah ba sai ita data tsaya tana kallonshi idanunta sun cikada hawaye taf yawani kalan kara mata kyau bakinshi harwani kyalli yake lips dinshi sunyi so pink Kaman yashafa musu wani abu, shigowa dakin tayi jikinta har rawa yake she don’t even know what to say babban rigan dake kan gadonshi ta kalla datasan shi zai daura akan jumper jikinshi yafita hannu takai ahankali tadauki rigan taboye abayanta tana kallonshi yanda yajuya mata baya yana kokarin saka agogon batare daya juyoba yakawo hannunshi tabaya sai dauki babban rigan jin wayan yasa yajuyo ahankali ido da ido sukayi da Farrah dake sanye dawani dogon Riga na material ja daya mata wani kalan kyau takara haske takara kyau saidai tarame sosai baisan cewa he missed her this much ba sai yanzu daya daura idanunshi akanta, daurewa yayi yahadiye koma meyakeji yakalli kwayan idanunta dahar kyalli suke sabida yanda suka cikada hawaye sannan yakalli hannayenta data rike babban riganshi dashi taboye abaya tana kallonshi kaman yaune rana na farko daya fara ganinshi.



Hannu yamikamata babu alamun wasa yace “bani babban rigana I am almost late for daurin aure na, give it to me” makemai kafada tayi daidai hawayen na zubowa da kyar bakinta ya iya budewa cikin sheshekan kuka tace “bazan bakaba” wani kalan mugun kallo yamata yace “Farrah you realize I am getting married today to wacce ke sona right” wani abu taji yazo mata wuya runtse idanubta tayi sannan tabude su ahankali takalleshi tace “ai……..ai…..ni….nima ina so…….son…..ka!” Wow Zayn yafadi aranshi he can’t believe abinda kunnuwanshi suka jimishi yau, zai iya rantsewa cewa he’s the happiest man alive today yau amman no baiso taga farin cikinshi ko kadan, cikin fushi yatako zuwa gabanta yace “Madam stop wasting my time kinsan yanzun nan za’a daura aurena da Layla awaje kinzo kina fadamin something that I know is not true, Farrah dana sani bazata tabaso Zayn dan iska ba, nai bin mata da sauran su, Farrah dana sani tafi karfin Zayn, tafi karfin hada jini dashi tafi karfin hada zuri’a dashi, Farrah dana sani only has hate towards Zayn not love, so please save all this thrash as you can see I am super happy and in a very bright mood today I am getting married to wacce ke sona and she’s ready to do anything for Zayn’s happiness, I don’t have room for negativity please get out” yay maganan yanakai hannunshi yana fizge babban riganshi tabayanta ya warware rigan tareda sakawa yana murmushi sannan tazura takalmi tareda feffeshe kanshi da turare ko kallon inda take baiyiba yazo ta gefenta yawuce batare dayacemata kalaba.



Bata taba sanin zuciya na katsewa ba sai yau, fitan Zayn jitayi kaman wani abu ya katse azuciyanta shikenan yanzu fita zaiyi yaje masallaci adauramai aure da Layla Noooo, tafadi idanunta na kullewa juyawa tayi da gudu tafito daga dakin ganinshi yana sauka daga stairs yasa ta kwasa da gudu batai wata wataba tafada jikinshi ta rungumeshi tsamtsam tabaya tawani kalan fashewa da kuka. “Ya Zayn wlh I love you, nima I don’t know but I love you awhole lot! Wlh ina bala’in sonka, Allah idan ka karamin aure I can die, zuciyana zai fashe bazan iya rayuwa ina ganinka da wata matan sama dani ba, I am your only one, I am so so soooo sorry for everything I’ve done to you Ya Zayn, I am crazy for you, I am madly in love with you Mr Zayn Ganuwa!” Wani kalan sakewa jikin Zayn yayi baitaba sanin Farrah will ever say this words to him ba sai yau, mission accomplish! Shima he missed matarshi so so soo very much, jin yanda take kuka babu kakkautawa yasa yajuyo ahankali dago kanta tayi takalleshi kuka sosai take harda majina tace “Ya Zayn wlh inasonka sosai nasan kuma sabida nan darajaka na kimantaka na nunamaka mahimmacin ka arayuwata bane saisa kace zakai wani aure but I love you! You are my world you are my savior, you’ve given me a whole new family, you’ve given me happiness what more zan nema, I am ready kome kakeso zan maka, I promise to love you har karshen rayuwata and to give you kome kakeso” dan lumshe idanu yayi yabude kalamanta na ratsa mai jiki yace “even if nono nakeso yanzu zaki bani?” Gyadamai kai tayi ahankali tace “yes mijina” wani kalan daukanta yayi kaman wanda yazare yay hanyar fitada ita bai damu da uban mutane yan biki dasuka cika gidansu ba yay wajen motanshi da ita yana budewa ya ijiyeta yamaida kofan yarufe yazagayo shima yashiga yatada motan duk tana kallonshi Dan batasan ina zai kaitaba fita yayi daga gate, uban maza ne awaje bana wasaba harda Dad ya wucesu Dad na kwalamai kira amman ko ajikinshi sai wani uban gudu dayake da motanshi, wayanshi dayahau ringing yadauka dasauri yakai kunni yace “Papa nayi eloping da Matata, zamu tare gidan mu, that our honeymoon dana maka magana start processing it Papa we are going within the week love you Papa” yana maganan yazare wayan daga kunnenshi tareda wurgawa akasa yakalli Farrah dake kallonshi yace “I love you baby” har cikin ranta taji dadi ahankali tace “I love you Zayn” murmushi yayi kaman ta kwaramai fuel ajiki yakara wani gudu, wani sabon GRA ya shiga yay parking gaban wani katafaren gida da sojoji ke wajenshi budemai akayi ya shiga suna gaidashi, saiga wani gate kuma shi wannan remote yadauka daga motan ya danna saiga gate din yabude suka shiga wani kalan gini tagani dazaka dauka a turai kake, kashe motan yayi yajuyo yakalleta yace “are you ready to see your house”? Kallonshi tayi yanda yazubamata wasu kalan mayun idanu kunya taji yakamata dauke kanta tayi da sauri tareda gyadamai kai alamun eh.


Bude motan yayi yafito yazagayo ta inda take daidai tabude kofa zata fita yakai hannunshi zai dauketa makalemai kafada tayi tareda dan turo baki tace “ni kada ka daukeni” bakinta yabida kallo da sauri kaman wanda baitaba ganin ana turobaki ba yace “okay sauko to” ahankali ta sauko tanakin kallonshi sabida yanda yake kallonta ta gefenshi tabi da sauri tawuceshi tai gaba bin bombom dinta yayi da kallo dake juyawa yawani kalan sude baki tareda maida kofan yarufe sanan yabiyota abaya yana tafiya ahankali yana kara kallon bombom dinta, wayanshi dake ringing a aljihu yasa yaciro ganin number Mami yasa yadanyi murmushi yakai wayan kunnenshi yana karasawa wajen Farrah daya tsaya gaban kofan shiga flat din yace “Mami” kai tsaye Mami tace “ina kakai Farrah” dan murmushi yayi yakalli Farrah dake tsaye gefenshi tana wasa da yatsunta yace “Mami munbar gidanku mundawo gidanmu” akufule Mami tace “wai what kind of Iskanci ne wannan Zayn? Kace zaka auri Layla ga yarinya nan ta shirya all set waiting for you sanan kadauki Farrah kagudu da ita” dan yatsine fuska yayi yana kallon Farrah da har lokacin kanta na kasa tana wasa da yatsunta ahankali yakai hannunshi kan nata yawani fizgota yasata akirjinshi tareda sauke ijiyan zuciya yace “Mami your son belongs to Farrah and she alone, she’s my soulmate, I just use Layla to make my wife realize how much she loves me and I’ve paid her you can ask her Mami, ni nadauki matana munzo gidanmu dan banmaso aYkawomin ita ace Zaa kwana, goodbye Mami na” yana maganan ya katse wayan yakalli Farrah datai lamo ajikinshi yace “let’s go inside kibani Nono nasha”.


7️⃣7️⃣


Wacece tadade takeson tafara business din ORIFLAME takasa yi sabida tsadan Registration dinsu??????📢📢📢
Please this might not mean anything to you amman tell your sister, Yar uwanki, wata from your Family, makotan ku suzo koku dari nawa ne za’ayi muku FREE REGISTRATION na shiga ORIFLAME.
Akwai riba acikin ORIFLAME sosai, yanzu kika samu aka miki free registration ahankali ahankali zaki dinga siyan abu daya biyu uku kina saidawa kina kara saya.


Sanan idan kikai registration kika zama member akwai huge discount daza’ayi miki wajen siyan kayansu.
All you have to do idan kinason FREE REGISTRATION IS CLICK ON THIS LINK kima HASSANA magana.

wa.me/+2348052302040






Zare wayan Mami tayi daga kunne hakan yasa Shafa dake gefenta tace “Mami suna tare”? Gyadamata kai Mami tayi tana tabe baki tareda girgiza kai tana kara mamakin Zayn, Allah yasa ya natsu kenan itakuma Layla Allah yabata miji nagari but dudda haka zata gayama Dad yamaida Layla hannun Amaryan shi dan ita bazata iya rike Layla ba zuciyanta kawai bai natsu da Layla bane, kallon Shafa tayi daketa murna tace “jeki kiramini Anty mai maganin Farrah kuzo kuje chan gidansu akwai magungunan danakeso abata tasha” Gyadamata kai Shafa tayi tawuce tai sama Mami kuma ta zauna tana zullumi Allah sa kar Zayn yamata komi yanzu saitasha magungunan ta tanason Zayn yagane banbanci tsakanin killatacciyan mace ta gida da macen waje matan banzan daya saba dasu, tanaso bayan Farrah karyama kara kwadayin wata mace aduniya ballema haryakai ga sha’awa, suna fitowa hada magunguna sukayi akakai mota aka lodasu, dakuma lafiyayyun abinci sannan Anty Magani da Shafa dakuma wata Babban kawar Mami suka tafi.



Bude kofan falon yayi ahankali wani kalan kamshine yadaki hancin Farrah, kallon fuskanta yayi yace “are you ready to enter gidan mijinki”? Gyadamai kai tayi ahankali, tsayawa yayi yana kallon fuskanta baisan mesaba but kawai he just love Farrah, babu abinda bayaso about her, tsugunnawa yayi ahankali agabanta yace “hau bayana” wani kalan murmushi tayi dawani kalan sauri tahau tareda kankameshi murmushi yayi yace “babu wanda zai kwace miki ni” cikeda da shagwaba tace “ni kabarni na rirrikeka” murmushi yayi sosai yashiga ciki da ita yana tafiya ahankali yace “yarinya kaman paper” murya chan kasa tace “ahaka kake sona” dan murmushi yayi yace “small body big nono” bakinta takai kan kunnenshi ta cija daidai sunkai kan stairs wani kalan kara dayayi yasa ta sauka daga bayanshi da gudu tai sama dariya yayi yace “saina rama” binta yayi da gudu shima tai sama bama tasan wannene dakinsu ba kawai bude wani daki tayi tashiga tana dariya tana kokarin maida kofan tarufe ya doso wajen hakan yasa ta kurma ihu tasaki kofan tace “Wallahi karka cizan mini kunne na” cikin dakin yayi shima yayi kanta zata gudu ya chapke ta suka fada gado, wani kalan kwanciya yayi akanta yana kallon fuskanta ahankali yace “wana kama”? Batasan mesaba anytime yake mata wanan kalan kallon wani kalan kunyanshi takeji, ganin yanda tadauke fuskanta yasa gently yasaukar da fuskanshi saitin kunnenta Ahankali yace “mesa kike kunyana” yay maganan yana sauke mata kiss ahankali kan wuya, wani kalan yirrrrr taji dasauri ta runtse idanu gabanta na faduwa tana murza hannuwanta, hannun nata yakalla sannan ahankali yakai hannunshi yakama hannun ahankali yakai hannun saman fuskanshi yadaura kan sajenshi yana kallon yanda ta runtse idanunta kaman mai whispering yakira sunanta. “Angel! Look at me” bude idanunta tayi ahankali harsundan kankance tadaurashi akan nashi idanun dayake kallonta dashi, kana ganin idanunsu kaga idanun mutanen dake bala’in son junansu, murya chan kasa yace “your eyes are making my dick to erect Farrah!” Dawani kalan sauri ta kulle idanunta zata juyarda kanta yakai hannunshi yakama habarta yace “don’t look away, I am your husband look at me” ahankali takalleshi idanunta sunyi yan mitsi mitsi, murya chan kasa yace “I love you My Farrah, I love you My Angel, I love you My fitinanniyan marakunyan wife that slap senses to my he…….” Batasan ya akayiba all she knows is tadaura bakinta kan nashi cus batason maganan batason ta tuna yanda ta mareshi, wani kalan freezing yayi jin lips din Farrah kan nashi just still batare datai wani motsi ba sai bugawa da kirjinta keyi fast fast, batare daya raba bakin da nata ba yana kallon idanubta dake lumshe yace “please kiss me Farrah”.


7️⃣8️⃣




Shiru Farrah tayi takasa manna mai kiss din, murya chan kasa kaman dan yaro yace “pl…….” Gently taja lips dinshi na kasa wani kalan numfashi yasauke kaman zai zauce cus warm and soft lips like na Farrah basu bata sauka kan bakinshi

1 Comments On FARRAH
avatar
bertoul

1 year ago

Reply

Thanks

Please Login or Register in order to submit comment