Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sanyi yahuce fa, kallonta Mami tayi ganin tabata rai yasa tace “yakuri bari namiki wani yanzu saina karamiki ruwan sanyi sabida ki iyasha” tashi tayi tadauki jakanta dake kan kujeran kusada ita tace “Mami nakoshi banmaso nasha tea dama karnaje muna exam intajin fitsari” dan murmushi Mami tayi tazo tabayanta tana tayata goya jakan tace “Allah yabada sa’an exam, take care” murmushi tayi tajuyo ta rungume Mami tace “thank you Mami naaaa, bye” tasaketa tana wucewa tafice daga dakin tai waje.


Zayn tagani tsaye gaban jeep dinshi yana kallon agogon hannunshi, batasan meyake jiraba, daukekai tayi takarasa saukowa daga stairs din abinta tana tafiya abinta da water bottle nata pink a hannu mai bala’in kyau, Layla tagani tafito daga side dinsu itama tasaka bakin suit kalan na Zayn taci uban heel tana tafiya tana kwarkwasa ganin Zayn, hakanan ji Farrah tayi ranta yabaci ahankali tace “inama ta turgude tafadi” aiko kaman yankan wuka turgudewa hill din yayi sai gata akasa wani kalan kwashewa da dariya Farrah tayi dayasa daga Zayn har Layla sukahau kallonta dan basuga what’s funny anan ba mutum ya turgude yafadi akasa, harda tsalle Farrah tahauyi tana juyawa tana rike ciki tana kallon Layla, tashi Layla tayi tana kakkabe hannunta tayi gaban Farrah dake dariya sosai abinta batai wata wata ba ta kwasa mata mari jikake fasss, wani kalan mahaukacin ihu Farrah tayi da gidan yawani kalan amsa ta dafe kuncinta, dawani irin sauri Zayn yataho wajen baiyi wata wata ba yadauke Layla da mugun mari dayasa saida tashiga tangal tangal zata zube akasa ranshi abace yace “how dare you slap her is something wrong with you”? Yay maganan yana kokarin kai hannayenshi biyu yadaga Farrah data tsugunna tana rikeda kuncinta hawaye nafito mata daga idanu, daidai Mami tafito dan taji ihun Farrah hakama Alhaji dake kokarin fitowa shima yaji ihun Farrah Hajiya Fatima tarakoshi wajen, hangosu da Farrah tayi yasa tawani fashe da kuka sosai dan bala’in haushin su takeji, Dad dason yara har nema yayi yafadi jin kukan Farrah dasauri yakaraso wajen yana kallon Farrah dake kuka sosai Zayn yarike hannunta ga Layla agefe ranta yay kitchen kitchen, cikeda damuwa Dad yakama Farrah yace “menene Meya sameki kike kuka haka daughter” wani kalan fashewa tayida kuka tama kasa magana hakan yasa Zayn yace “Dad is Layla that slapped her” cikin kuka sosai kaman jira take tace “Dad Ya Zayn yasata ta mareni kawai dan nafito daga daki ina dariya shine yace ta mareni” wani kalan bude idanu Zayn yayi yana kallon Farrah jin pure lie, cikin tsananin fushi da Zayn yadade baigani a fuskan Dad ba yace “wanan wani kalan mugunta ne Zayn for God sake eh, meta maka? This girl has exam kunsata kuka banda haka batada lafiya and you” yajuyo yakalli Layla ranshi abace yace “how dare you raise your hand akan y’ata? Wallahi wallahi duk randa kika kara tabamin Farrah saikin bar gidan nan nagayamiki, no body touches yarana kowa na gidan nan yasan dokata, kema nadaga miki kafana dan nasan baki sani ba da daya daga cikin mata nane dayau sunbar gidan nan” Dad yay maganan yanakai hannunshi kan fuskan Farrah dayay shabe shabe yana sharewa yace “stop crying ya isa hakanan ya isa” juyawa Mami tayi takoma daki tamaida kofanta tarufe batare datace komiba, Zayn azuciye yajuya zai wuce Dad yace “zonan bangama dakai ba kazaci you will go scot free ne? Kai kadan, to dawonan” dawowa yayi ahankali ya tsaya yana kallon Baban nashi dake gogema Farrah hawaye har lokacin saida yagama sharewa tass sannan yajuyo yakalli Zayn din yace “wuce ka kaita school direbanta yafasa kaita kaine zaka kaita” dan kallonshi Farrah tayi ganin yanda fuskanshi yayi kaman zaiyi kuka yasa taji ranta fess, ahankali kaman munafuka tace “Dad jakana namin nauyi ciremin” ciremata jakan Dad yashigayi sanan yamikama Zayn yace “gashi rike mata kutafi yamata nauyi” ahankali Zayn yasaka hannunshi yakarbi jakan kaman ya barka jakan yakeji, Dad yakalli Layla da kanta ke kasa yace “kekuma wuce kibi direba yakaiki company idan Zayn yakai kanwarshi makaranta yataho, wuce dukanku kutafi” wucewa Zayn yayi ahankali da jakanta a hannu Farrah nabinshi abaya ranta fess kaman an mata kyauta, bude bayan motan yayi ya jefa jakan nata yamaida yarufe yashiga gaba, ahankali ta taho gaban motan tana kallon Layla dazata shiga motan dake kaita school suka hada ido da Layla gwalo tamata sanan tashiga motan Zayn din dasauri tana rufe kofa, wani kalan jan motan Zayn din yayi dagudu suka fice.


SHAFI NA ARBA’IN DA BIYU

THIS BOOK IS NOT FREE❌
Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal.
Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link;
wa.me/+2347012181461



GUESS WHAT?
Wellness sun bude adashi sabida kowa should be able yasami wellness ta sauki.
Zubi is 3500 every 2weeks, ana bukatan mutane goma. Idan kinaso chat them up

The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.


A = ACTIVATE
Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD
Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE
We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.



Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME.
Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.

I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima.
Don sayan wellness contact her by clicking on this link;
wa.me/+2349133427208
*******




Wani kalan mahaukacin gudun da Zayn keyi yasa batasan lokacin dataja sit belt tasaka ba tana kiran sunayen Allah azuciyanta, ganin yana gab da buge wasu yara yan makaranta dake kokarin tsallaka titi yasa ta runtse idanunta da karfi tace “Ya Zaynnnn” Saura kiris yabugesu yawani karkace yabita gefensu ya wuce gabaki daya titi da yaran akahau ihu, juyawa baya Farrah tayida sauri tana leken yaran dataga wani mutumi yashigo titin da sauri yakama hannunsu ya tsallaka dasu sanan tajuyo takalli Zayn daya cigaba da gudu abinshi kaman kan titin babanshi yake, cikeda tsiwa tace “Ya Zayn nidai in gudu zakayi dani ka saukeni” wani kalan matsiyacin burki yaci yay parking agefen hanyan sanan yajuyo yakalleta kaman yanda take kallonshi dan bata zaci sabida ita yaci burki ba cikin kakkausar murya yace “get out!” Wani kalan zaro idanu tayi takalleshi sanan tajuya takalli kan hanyan dasuke na farko bama tasan wajen ba, sanan har yanzu sunada dan nisa da school dinsu, ahankali tajuyo da kanta takalleshi yanda idanunshi sukai ja yasa taji tanama shakka tai magana hakan yasa tai shiru tareda saukarda idanunta kasa batare datai motsi ba, wani kalan tafarfasa ranshi yakeyi cikin tsananin fushi yace “bakijini bane or do I have to repeat myself which I totally hate” ahankali tadago kanta takalleshi bakinta na rawa sosai ahankali tace “Ya Zayn, uhnn….ban….san…..hanyar school namu daga nan ba, kuma da nisa na manta da kudi na agida” wani kalan ihu yayi yadaki sitarin motan yace “I don’t care! Yaran talakawa gasu chan irinku trekking suke zuwa school duk nisan school din why is your own different? Is it because kin saba jin dadin kudin Babana!” Yay maganan yana mata wani matsiyacin kallo, wani abu taji ya tsaya mata awuya hakan yasa takalleshi, gira daya yadaga mata cikeda iskanci yace “da kina bush dinnan naku da har yanzu bama kisamu daman zuwa school din dako trekking din zakiyi bama stupid local village poor girl!” Yadanna mata zagi dayasa taji kuka zai kufce mata amman ta daure tahadiye kukan, itane stupid local village poor girl, hannunta tasa dasauri tabude kofan motan tafita dasauri trying to hold down kukan datakeji dantai alkawari bazata kara kuka agaban Ya Zayn ba, bayan motan tabude dasauri tadauki jakan school nata tamaida mai da kofan tarufe duk Zayn na kallonta ta madubin gaban motan yace “fine, since you can’t apologize, I don’t care mtswww” yaja tsaki tareda juya motan yatafi abinshi, goya jakanta tayi abaya sanan tafara tafiya duk yanda taso ta danne kukan datakeji takasa dannewa hawaye ne sukahau zubomata daga idanu tana sharewa da bayan hannu tana tafiya agefen titin ahankali, lokacin datana kauyensu babu kalan zagin da ba ayimatashi aduniyan nan amman batadamuwa but tabasan mesa yanzu kodan takara wayau da hankali tafara school tahadu da yammata manya bane amman dai zagin da Ya Zayn yamata da gorin daya mata sun sosa mata rai, tunda tasami Mami tarage tunanin Maman ta amman yau samin kanta tayi da tunanin Mamanta sosai hakan yasa kawai ta tsugunna agefen hanya tadaura kanta kan kafafunta tahau kuka sosai, tunda take arayuwanta yaune rana na farko dataji inama tasan Babanta, batadamu ba koshi talakane komai kudi ne ba kawai taso tanuna ma Zayn itama tanada Baba Wanan dayamata gori da mahaifinshi.




Horn taji ana mata amman she don’t care kawai kukanta take a inda take tsugunne gefen hanya. “Farrah!” Kaman daga sama taji wata tausassiya murya yakira sunanta dayasa ahankali tadago kanta da rinannun idanunta, ido da ido tayi da Ya Habeeb dake sanye cikin suit da white glasses kan idanunshi ko ba’a fadamaka ba kana ganinshi kasan aiki zashi, ganin itane yasa cikeda mamaki yakalli agogon hannunshi this is 8:40 na safe, karfe 9 zasu shiga exam, cikeda damuwa yace “what are you doing anan crying? Where is your driver? Why are you alone?” Tunda yake mata tambayoyin kallonshi kawai take batasan mesaba samin kanta tayi da fashewa da kuka sama dana dazu ma, ganin yanda take kuka ga duk wanda zai wuce sai ankallesu yasa gently ya tsugunna agabanta, ahankali yasa hannunshi cikin aljihunshi yaciro wani soft tissue kan fuskanta yakai yana kallon jajayen idanunta dasuka cikada hawaye yashiga sharemata, murya chan kasa yace “stop crying” sanan yakai hannunshi yakama kafadarta yace “let’s go” tashi tayi ahankali jakan bayanta yacire ya amsa sanan yakai hannunshi yakama nata, wani kalan taushi taji dakuma dumi a hannunshi, yana rikeda ita yashige gaba tana biyedashi abaya gaban motan yabude sanan yajuyo yakalleta yace “get in” ahankali takaraso tashiga ta zauna sanan yamaida kofan yarufe yabude baya ya ijiye jakanta sanan yadawo ta bangaren driver ya zauna, wani bottle water ya dauka dake cikin motan shi na ruwan zamzam goran yabude ahankali sanan yamika mata ruwan yace “drink up” dan kallonshi tayi sanan takalli ruwan, ahankali tasa hannunta ta amsa takai bakinta ta kurba tasha sanan gently tadan juyo ta kalleshi hada idanu sukayi murya chan kasa yace “ya isheki?” Gyadamaikai tayi ahankali, hannunshi yamika mata tasamai goran ruwan aciki ya maida marfin ya rufe sanan ya ijiye kusadaahi tareda tada motan yaja yana madaidaicin gudu, idanunshi nakan hanya yace “what happen to you”? Murya chan kasa tace “Ya Zayn ne” da juyoda fuskanshi yayi ya kalleta har wasu sababbin hawayen sun kawo sun cika mata idanu, dauke idanunshi yayi da sauri yamaida kan hanya yace “meya miki?” Dan dago kanta tayi ta kalleshi kaman yanda shima yajuyo suka hada ido batasan mesa ba kaman idanunshi compelled her into talking, daga A zuwa Z tafadamai abinda yafaru, murya chan kasa yana kallon hanya yace “where are your real parents”? Dan shiru tayi tana kallon kan titi kuma ahankali tace “ni bansan Babana ba, amman Mamana tarasu tabarmu nida Yar uwata itama tarasu saini kadai, su Dad and Mami da Ya Zayn sune suka ceceni daga hannunsu Baffa na akauye” hannayenta biyu tadaura akan fuskanta kawai ta fashe da kuka sosai bana wasaba ita tunda take bata tabajin gorin wanda yacimata rai kaman na Ya Zayn ba, yanaji tana kuka baice mata komi ba harsukakai school bama tasani ba dan tarufe fuskanta, parking yayi yakalli agogon hannun 9:00 yasan za’adan kara time before exam hakan yasa yay folding hannunshi a kirji yana kallon yanda take kuka………


Gabaki daya anger rashin kunyan datamai jiya hartana kiranshi stupid irresponsible boy, da anger shairin datamai this early morning taja Dad namai fada da fushin dasu Mami keyidashi duka yahada yajuye mata akai, he thought he will feel better dayaga yabata mata rai amman ga mamakinshi he’s feeling so awful, zuciyanshi yakasa natsuwa sabida yanda yasauketa kan hanya dudda yakusan kaiwa office dan duka duka haifi 6 blocks yakai ba dan mugun gudu yake but hakanan samin kanshi yayi dasake juya kan motan dan yaje ya dauketa daga inda ya ijiye ta yakaita school danta gayamai tabar kudinta agida dame zatahau motan dazai kaita school gashi batada waya, dan tsaki yayi yadaki sitarin mota ahankali yace “what’s wrong with me, why am I feeling bad?” Yatambayi kanshi, dan tsaki yaja ahankali yace “mema nake biyemata danta batamin rai nima saina bata mata we are not mate why am I even paying attention to that small girl”? Yaja tsaki abin na batamai rai, kaiwa wajen daya sauketa yayi ganin babu ita yasa yakashe motan yafito yana waige waige ganin masu sakama taya iska awajen yasa yay wajensu da sauri baima tsaya musu sallama ba yace “dan Allah malam kunga wata yarinya Yar makaranta haka tasaka uniform pink and green da black ajakan makaranta anan” da sauri daya daga cikin yaran yace “wata Yar faran yarinya haka kaman baturiya bata da tsawo sosai ita”? Dasauri Zayn yace “yes, tana ina?” Yaron yace “aini na dauka ma tanada iska ne dan ta tsugunna sai kuka take amman naga tashiga mota ta tafi yanzun nan motan bai jima da tafiya ba” gyadamai kai Zayn yayi da sauri yace “thank you” sanan yajuya yashiga motanshi ya bala’in damu wani mota tashiga, takai school wani kudi zata bama mai motan, jan motan yayi zuwa school dinsu da gudu.



Duk yana kallonta tana kuka yana duba tai saida yabarta tai kuka na good 5min, daidai time yay clicking 9:05 yakira sunanta ahankali. “Farrah” janye hannayenta tayi daga jikin fuskanta sanan tajuyo takalleshi ahankali yabude motan yafito daidai motan Zayn na dannawo filin parking din, bude bangarenta Habeeb yayi sanan ahankali ya tsugunna gaban motan kaman wanda zai bata hakuri, dan murmushi yayi yakalli hannunta da handkerchief dinshi keciki yakai hannunshi yazare sanan yakai handky din kan fuskanta yace “yau nasan dalilin dayasa keda Miemie are best of friends, ashe kema haka kika iya kukan banza” batasan mesa ba but maganan yabata dariya dudda kuka take but saida taidan murmushi, shima murmushi yayi daidai yagama sharemata fuskan sanan yamike tsaye ahankali tareda mika mata hannunshi, Zayn da tun bude kofan da Habeeb yayi ya hango Farrah jiyayi kirjinshi nawani kalan bugawa dari dari dududum dum dum kaman ana buga banga yakasa koda kwakkwaran motsi acikin motan yana kallonsu.


Fuskanshi Farrah ta kalla ahankali lumshe mata idanu yayi sanan yabudesu ahankali wani kalan natsuwa taji ahankali takai hannunta tasaka acikin nashi fitoda ita yayi daga cikin motan sanan yamaida kofan yarufe hakan yasa ta jingina da kofa motan, baya yabude yadauko mata jaka sanan yazo dinta take dan murmushi yayi yace “turn around” dan juyawa tayi tabashi hannunta yasaka mata jakan sanan tajuyo takalleshi kaman yanda yake kallonta, cikin wata kalan tattausan murya yace “no more crying, go inside and write your exam nasan kawanki na chan tadamu bata ganki ba” gyadamai kai tayi ahankali sanan tawuce yabida da kallo, tsayawa tayi kaman ance ta tsaya saikuma ahankali tajuyo takalleshi hada idanu dasukayi yasa ta sunnar da kanta kasa da sauri tashiga wasa da yatsunta ahankali tace “Thanks Ya Habeeb” wani cool smile yasakin mata yace “take care Farrah” dan dago idanunta tayi ta kalleshi batasan murmushi tasakin mai akunyace sanan tajuya da sauri tawuce tashiga cikin school.

4️⃣3️⃣




Wani kalan zafi da Zayn yaji kirjinshi namai baisan lokacin dayakai hannunshi kan kirjin yana wani kalan shafawa ba yana bubbugawa yana nishi da sauri da sauri idanunshi sunyi jajir, jin numfashi shi na neman daukewa ganin yanda Farrah tasakin ma Habeeb wani kalan murmushi tawuce tashiga school yasa baisan lokacin daya bude case din motanshi ba yaciro kwalin tabanshi dake wajen yabude da sauri hannunshi har rawa yake yazaro kara daya yakai baki yadauki lighter yakunna tabar sanan ya cillar da lighter anan cikin motanshi ya zuki taban yawani fuzoshi waje yana kallon yanda Habeeb ya tsaya yana kallonta harta shige cikin school wani kalan bude motanshi yayi yafito ko maida motan baiyi yarufe ba tsabagen wutan bala’i dake cinshi yataho yana tafiyan nan kaman sarki ya dumfaro inda Habeeb yake daidai Habeeb najuyo wa daidai shima yana tsayawa chak agabanshi Saura kadan suci karo Habeeb yakoma baya da sauri yana kallonshi, fuskanshi yadanso yabace mai saikuma yaganeshi Zayn ne yana sanye cikin shiga na suit kaman shi bakinshi da taba yanasha yanama Habeeb din wani kalan kallo ya fuzo hayakin taban fuskanshi, dan lumshe idanu Habeeb yayi sanan yabudesu ahankali tareda sakin dan murmushi yamikamai hannu yace “Hello Zayn” wani banzan kallo Zayn yamai tundaga kai har zuwa hannun dayake bashi sanan yazaro karan taban daya gamasha yawani jefar akasa nan gabanshi sanan yakalleshi strictly yace “this should be the first and last time zan ganka tareda kanwata cus I don’t appreciate when strangers are talking to her” yawani juya tareda bashi baya, ahankali yace “take this as a warning” yawuce fuuuuu yashiga motanshi yaja dawani mahaukacin gudu da saida security makarantan suka fito da gudu dan sun dauka hatsari akayi, Habeeb yadade tsaye awajen yanabin sahun tayan motan Zayn da kallo sanan yabude motanshi ahankali yashiga yatada motan yawuce.



Har yakai office Zayn yakasa dawowa daidai, ana gaidashi amman ko mutum daya bai amsaba dan zai iya firing mutum lift yashiga direct yawuce office din Babanshi dayaga Layla zaune wajen secretary suna hira dan dole sai Zayn ko Uncle sunzo ne zaa iya bude office din, ganin Zayn yataho fuskanshi ba rahama yasa ta tashi ahankali zata biyoshi yawani slamming door din tareda saka key yace “I am on DND secretary” dasauri tace “yes sir” wani abu Layla taji ya tsayamata awuya Wanan wulakanci har ina.


Fadawa kan dogon couch din office din yayi ya kwanta tashi zaune yayi dasauri har lokacin bayajin dadi, mikewa yayi yawuce water dispensing machine yadeba ruwa mai sanyi yasha still yakasajin sanyi aranshi. “Why why why I am feeling bad?” Ya tambayi kanshi dasauri, yarasa maisa yakasa manta yanda yaga Farrah nama Habeeb murmushi, kishi kishi ne, haushi haushi ne, duka jiyake, he just feel her smile belongs to him, shi kadai ya chanchanta datama kuka, sanan tama dariya all, tana gama exam dinnan ma zaima cireta daga school din yamaidata wani sabida yarabata da wachan yarinyar friend din nata da Yayanta shi yama manta sunansu, in the entire history na life dinshi yaune rana na farko da abu ya batamai rai yana cikin damuwa yaji ya tsani komi sex din baimaso ma yayi, normal shi yanda ranshi yake abacen nan dako secretary Dad dinnan ne da yanzu ya danneta harsai damuwanshi taragu, wani kalan mugun tsaki yayi ya kwanta flat akasa akan centre carpet na office din yana kallon agogon bangon dakin, ai 12 zasu gama exam, before 12 yana school din zaiga ubanwa zatama murmushi.



11:40 dot yay parking motanshi gaban school dinsu motanshi na facing cikin school premises din, dayake ankusan tashi the gate is wide open, kara karfin AC cikin motan yayi yana kallon cikin school din Farrah yagani tafito daga cafe dinsu da gudu tana dariya sosai tana rike da two chocolate a hannunta Miemie na biyota itama tana gudu tana kokarin kamata, wani kalan ijiyan zuciya yasauke ahankali yay folding hannunshi a kirji yana kallonta, tundaga kan black cover shoe da white socks din dake kafanta fes fes dasu, sai skirt na school din green daya fara daga guiwanta zuwa waist, pink school shirt dinta tai zanzaro da rigan babu jacket ajikinta sai hulan beret kadai hakan yasa kana iya ganin tufkin kalabanta datayi takama dawani pink ribbon 🎀 mai kyau a akanta, she looks so beautiful batada wani kiba da tsayi but tanada the world best perfect shape, wani kalan tight waist gareta and she’s so booby dan yanda take gudun ma kaman zasu fito daga riganta, chapketa Miemie tayi hakan yasa dukansu sukai kasa kan grass carpet tana kokarin kwace kanta tana dariya amman takasa, dan lumshe idanu Zayn yayi kadan sanan yabudesu ahankali yace “she’s definition of fearless and weak” yafadi yana tuna lokacin data taimakeshi akauyen su yana kallon yanda dimples dinta ke lotsawa he just wish kaman kada tadaina dariya har abada.

Ringing bell da akayi yasa suka tashi dukansu da sauri sukai sama basu wani jimaba yaga saukowansu dukansu sun goya jakunkunan su abaya sai jacket dinsu sun rirrike a hannu suna tahowa gate suna hira, suna fitowa gate idanunta suka sauka kan motan Zayn wani kalan bakin ciki taji ya saukan mata azuciya dasauri takalli Miemie tace “Miemie akwai 1k a hannunki”? Girgiza matakai Miemie tayi dasauri tace “bakinsan bani zuwa school da kudi ba” ganin yanda fuskanta yayi yasa Miemie tace “menene”? Kallon Miemie tayi kaman batason tai magana saikuma ahankali tace “I hate Ya Zayn Miemie kuma shine yazo daukana banson nabishi” bangaje mata kafada Miemie tayi tace “common I know brothers can be so annoying amman don’t hate them, hate is a strong word, muje nakaiki kutafi ni direban mu baimazo ba” makemata kafada Farrah tayi tajuya zata koma cikin school tace “bazan bishi ba gwara naje wajen principal takiramin Mami aturomin direba yadaukeni” hannunta Miemie tarike tana kallon fuskanta trying to understand something ahankali tace “Fairy” dasauri tajuyo takalli Miemie hawaye Miemie tagani sun cika mata idanu hakan yasa ahankali tasaki hannunta takoma cikin school, Zayn dake kallon komi bude motan yayi yafito tareda maida kofan yarufe Ya dumfaro inda Miemie take a tsaye tana kallonshi murmushi tayi tace “good afternoon Ya Zayn” dan murmushi yasakin mata yace “Ya exam”? Murmushi tayi tace “fine Ya Zayn why is fairy angry with you? Ya Zayn kasan Fairy always wears the strong girl mask but she’s so fragile and weak, yau tunda tazo school she has been so moody dazun nan nama samu tai dariya is like yau taci kuka, Ya Zayn please tell her sorry zaka Gaya mata”? Dan kallon Miemie yayi sanan ahankali yace “wuce kitafi your driver yazo, sai gobe” gyadamai kai tayi tawuce, shikuma yawuce cikin school din yay sama, tana zaune ita kadai a class dinsu dantaje office din principal a kulle kawai tazo ta zauna tana wasa da yatsunta, kamshin turaren shi kadai taji tasan yana cikin ajin hakan yasa taki dago kanta tacigaba da fidgeting fingers nata.



Yadade tsaye akanta yana kallonta kaman bazaice komiba saikuma chan yadanja tsaki tareda sosa gaban goshinshi yace “do I have to carry you kafin kisan I am waiting for you” shiru tayi kaman batamasan akwai mutum awajen ba, ahankali yace “I will count 3 idan baki tashi ba I will carry you” yay shiru yana kallonta still amman ko gezau batayiba, ahankali yace

1 Comments On FARRAH
avatar
bertoul

1 year ago

Reply

Thanks

Please Login or Register in order to submit comment